sai dole. Dan haka ki kula da shi zan na zuwa duba ki in sha Allah "
Mikewa tayi ta shiga ban daki, tayi tsarki sannan ta dawo ta samu Inno ta bar dakin, abinci me zafi ta gani ta zauna taci ta koshi. Shigowar Barmani yasata d'ago kai.
"Shiga a miki wanka."
"Toh" ta nufi ban dakin Innar Sahura take ciki.
Ta zauna, bayan ta cire kayanta.
A hankali ta shiga yafa mata ruwan zafi. Zuciyar ta cike da hassada da bakin ciki. Take yafa mata ruwan.
Tana gamawa mata, ta ce mata.
"Kiyi wankar" ta fito, a wannan bangaren ita kanta Kubra tayi hakuri sosai.
★‡★
MASARAUTAR DEEHAR.
Yau an tashi da wata irin sirrintacciyar al'amari ne, wanda ya daure kan mutane, domin ga rana da wata, wato rana bata fadi ba. Amma wata ya fito da hasken shi.
Ya Musa da yake tare da Yarima Shehu d'ago kai yayi yana kallon sama.
_A duk lokacin da rana da wata suka fito a lokaci guda! Ka nisanta shi da nahiyar nan_
Sunkuyar da kai yayi idanun shi cike da kwalla.
"Kafin Mai Martaba ya rasu ya bani amanar a duk lokacin da rana da wata suka fito lokaci guda, na nisanta abin da za a haifa a wannan lokacin da nahiyar Deehar baki ɗaya, yau ga rana da wata a sarari amma babu abin da aka haifa."
"Hmm!" Yarima Shehu ya fada, yana kallon sama kamar me nazarin wani abu..
Haka suka kasance a wurin, har rana ta fad'i.
----
Sosai suke gudu a cikin kasungurmin dajin. Kafin suka isa kogon bishiyar Aljanu.
"Boka me duniya!"
"Ya shiga halwa ba zai fito ba sai bayan shekaru biyar"
Wannan yasa suka juya zuciya babu dad'i.
---
MASARAUTAR RANO.
Duk wani abin da ake wa me jego, an mata ga wani abin burgewa ruwan Mamanta yana da kyau, a lokacin haihuwan Sarkin Rano yana kano, dan haka ana gobe suna ya iso, da kan shi ya isa zauren Fulani, ya amshi Yaron yayi mishi huɗuba.
"DASHEN ALLAH! Sannunka kainuwa!" Ya mishi Huduba da Abdullahi Hayatudeen Noye.
Fulani taso kwarai a tura Deehar, shi ya hana ta hanyar mata bayani. Dan haka ta hakura.
Suka cigaba da kula da Yaron,
Har tsawon wata shida, sannan Barmani ta gama shirya Yaron ta cewa Fulani.
"Ba dai mutum da aljan ba In sha Allah, ni zan tafi"
Sun mata alkhairi sosai, bayan kwana biyu ta tafi, suka cigaba da renon shi. Wanda yana girma, kamanin shi da Sarki Hayatudeen Abdullahi Noye yana kara fitowa, sai dai farin fatar Mahaifiyar shi da ya dauko kamar balarabe. Gashin kan shi a kwance yake luff-luff.
Watan shi bakwai a duniya ya fara takawa, domin karambani ne da shi kamar me,
Yana cika shekara daya kuwa, kowa yasan cewa akwai wani ajiyar Allah a wurin. Domin kuwa gari ba wayewa zai fita wajen bayin gidan ya zauna da su. Ya saka su a gaba. Musamman Malam Audi, domin baki daya yake tattarowa ya dawo kofar fada ya zauna. Yana kallon mutane.
Haka Jakadiya da Sarkin gida, suke daukar shi a dawo da shi cikin gidan baki daya.
Idan kuwa aka saka masu tsaron shi domin baya kaunar zaman gida, yana cika shekaru uku. Anan aka sake saka idanu akan shi domin a lokacin wasu abubuwan al'ajabi ya fara bayyana a tare da shi, abin farko da ya fara faruwa, ko an rufe kofar dakin su, za a samu an bude ya fita, kuma idan ya fita zai tafi can wurin Dawakai ne, ya zauna. Ko a can zai kwana.
Abdullahi Noye bai kula kowa sai dabobbi, Allah ya daura mishi son dabbobi musamman masu hatsari, sannan dabi'ar shi ce, tun yana Yaron shi. Domin an sha samun shi da kananun macizai, ko kunama a cikin aljuhun rigar shi.
A lokacin da da ya cika shekara biyar ne, sarki Abbas da kan shi ya saka su a gaba suka yi bankwana da Jama'ar Rano, suka wuce Deehar domin duk abinda ake bukata a tare da shi ya bayyana, akwai wani tambari a wuyar shi, wanda sarki Hayatudeen Abdullahi Noye ya ke da ita, duk sauran yaran Sarki Hayatudeen Abdullahi Noye suna da shi...
#Mai_Dambu.
*A Hausa historical ancient*
17/Nov/2022
For more information chat me:08130269641
*......DASHEN ALLAH 🌳*
Mai_Dambu...
*NAHMIFAK*
_Collections_
```Ina mata iyayen giji! NAHMIFAK collections tana muku albishir tare da tallata muku hajarta! Kayan mu sun kunshi Atamfa yar gaske! Laces Ubansu zuwan Lagos! Turaren zamani na wuta kana da Humra tare da Lafayyar yar Sudan, ba nan NAHMIFAK collections ya tsaya ba akwai Materials da kayan Gyara Aure na mata. Muna Garin Gombe za a iya tuntubar Number tarho din mu ta nan 08090744767 sai kun zo muna da sauki da rahusa! Kasuwa akai miki dole! Da abani labari Gara na bada```
BABI NA BAKWAI (7)
Duk yadda yaso da bukatar Kubrah yasan matuƙar ya yi amfani da bukatar shi, sai ya kusan hallakata. Dan haka ya rarrashin kan shi, ya kyale ta. Sannan ya rungume ta a hankali yana shafa bayan ta. Domin babu abin da ya ke so ya ga, mace na narke mishi, yana masifar kaunar haka. Yana son ganin mace tana mishi yar rigima da rikici, haka yasa shi lalacewa a kan ta. Shi a sanin sa, bukatar ta yake amma a hankali wani irin yanayi me gauraye da madarar kauna ya gauraye tsakanin su.
Sun yi tafiyar wata biyu bayan isa manyan biranen ƙasar Hausa, ta samu kyautattuka daga manyan sarakunan kasar Hausa, zuwa matan su. Har zuwa lokacin tsakanin Hayatudeen Abdullahi Noye, sai a hankali.
A hanyar su ta dawo ne, bayan sun ziyarci birnin kwantagora. Ya haɗu da Zulai.
Bayan abin da ya shiga tsakanin su, sai yaga Zulai itama ba wata babba ba ce, tunda ta iya daukar bukatar shi toh itama Kubrah zata iya daukar na shi.
....
Dan haka yana dawowa yaji yana bukatar kasancewar shi da ita. Duk da bata da hayaniya, amma ta sake jiki da shi. Tunda suka kwanta ta lura da yanayin bukatar shi ya fita ta kullum.
Dan haka koda ya fara abin da ya saba mata, ta kuwa biye shi, suka yi nisa sai ta fahimci ai labarin daban, inda ya dosa daban. Dan haka a take ta kwace bakin ta, ta fara kokarin kwace kanta da jikinta, sai dai yadda ya mata kyakyawar riko, yasa ta kasa tabuka kome. Yadda yake shige mata da hake mata tare da shiga jikin ta, yasa ta sume mishi dan bata tab'a daukar haka abin yake ba, sai da ya shiga cikin jikin ta, ainun yana jin shi daidai sannan ya shiga aikin da ya dace. Ya jima yana bibiyar lamarin ta, sosai dan sai da ya maida ita cikakkiyar mace, sannan ya janye daga jikin ta.
Shi da kan shi, ya taimaka mata. Sannan ya dawo ya kwantar da ita, shima ya shiga ya yi wanka ya dawo.
Haka suka kwana daga ita har shi, babu wanda ya iya rintsawa, domin ita kuka take shi kuwa, yana kallon ta da dukkan zuciyar shi. So ne gauraye da madarar kauna, yana kuma kara karfi a zuciyar shi. Haka suka kwana dalilin da yasa aka d'aga komawan su, Rano kenan, sai da suka kwashe kwanaki kamar biyar sannan ranar na shida, ana gobe zasu tafi ya kuma rutsa ta, tana kwance.
Tunda ya cire alkyabar shi, ya kwanta a bayan ta yake shafa jikin ta, tun daga cinyoyinta har zuwa saman dukiyar fulanin ta, masu kyau da suka fara fitowa, saboda samun kulawar da yake daga Sarki Hayatudeen Abdullahi Noye.
Goga kan shi yake a kafad'arta, yana me kara damkar tsokar jikinta. A hankali abin da ua faru ya dawo kanta, janye jikinta tayi ta fara kuka.
"Ba ki so ne?"
"I" ta fada, cikin matsanancin kuka, shafa bayan ta yayi sannan ya dawo sa ita jikin shi ya ce mata.
"Tafiyar da zamu yi ina son na koma gida ne, na sanar da iyalina ke. Sannan sai na dawo na dauke ki da kaina, idan kika bari na kara ƙad'an ba zan miki da zafi ba,.kin ji!"
Hawaye na zuba mata, ta koma ta kwanta a jikin shi. A hankali ya shiga turmusata, har ya kai da ya kuma bin tsarin shi na farko. Ta sha wuya a hannun shi, shi kan shi wannan daren yayi mugun danasanin halin da ya jefa kan shi. Domin baki daya ji yake kamar karfin shi baki daya yake juyewa jikin ta. Daga shi har ita a galabaice suke, sai wurin asuba ya sarara mata, shima dan yadda yaga jikin ta ya sake ne, yasa shi kyale ta. Yana sauka a kan ta ya fara amai. A hankali zazzaɓi me zafi ya rufe shi. Har aka yi sallah asuba. Sai sa gari ya fara haske sannan ya nufi makewayi ya yi wanka, sannan ya koma ya gabatar da sallah. A matukar gajiye ya taimaka mata tayi wanka, koda ta fito a hankali take takawa. Ya zuba mata idanu, tausayi take bashi wani irin tausayinta yake ji, mik'awa yayi ya nufe ta, sannan ya rungume ta a kirji shi yana shafa bayan ta.
"Kiyi hakuri kin ji" d'aga mishi kai tayi.
Haka ta saka kaya tayi sallah, sannan suka ci abinci, suka dauki hanya. Tana kwance a kirjin shi, dake suna keken doki ne. Haka yasa shi shafa fuskar ta, lokaci zuwa lokaci.
A hankali ya sumbaci goshin ta, da hancinta. Lumshe idanunta tayi tana shafa yar kasumbar shi da suka yi fari.
"Kubrah!"
Bude idanun tayi tana kallon shi.
"Kin san me? Idan na koma in sha Allah ba zan mai dake a sad'akata ba. Zan baki yanci me girma yadda kema zaki samu damar shiga cikin gidan yadda kike so!"
Gyada mishi kai tayi, tana me lumshe idanun ta, kamar yadda take tun farko.
Tafiyar kwanaki hudu ya kawo su Rano, a lokacin da suka isa da tsakar rana ne, dan haka da kan shi ya rakata har bangaren su. Abin ya bawa kowa mamaki. Duk inda ya wuce zubewa ake ana gaishe shi.
Yana shiga , cikin girmamawa ya gaida Inno, wacce labari ya iske ta. Ga Kubrah da Sarki Hayatudeen Abdullahi Noye,. Cikin girmamawa ta shiga hidima da shi, shi kuma idanun shi yana kan hasken shi, da take takure a can gefe guda. Shinfida mishi taburma tayi, duk da bai da niyyar zama, amma sai ya ji yana son zama ɗin. Daki ta shiga ta kawo wani kyakyawar akushi da wasu kofunar tasa, ta kawo mishi dafaffiyar madara, wanda Mahaifin Kubrah ya kawo ta mishi kindirmo. Ta ajiye a gaban Kubrah, sai dambun tafasa ta kawo mata ta saka mishi.
Ita kuma ta koma daki, tana ajiye mishi zata mike ya riko hannunta.
Tare da gyada mata kai, zama tayi ta wanke hannun ta, shima ta zuba mishi ruwa ya wanke hannun shi, idanun shi yana kanta.
"Kiyi hakuri" d'ago kai tayi, ta kalle shi, sannan ta kawar. Haka suka ci Abincin a tare, yana kallon yadda take kokarin boye hawayen ta.
"Na miki laifi ko?"
Ya tambaye,
"A'a"
"Na miki gashi kina kuka, ko kar na tafi ne?" Cikin kunyar shi ta sadda kanta kasa, tana girgiza kai.
"Zan dawo in sha Allah"
",Kayi alkawari?" Ta mika mishi karamin yatsarta, murmushi yayi sannan ya saka yatsar shi, suka kulla alƙawarin.
Shigowar Ya Musa da Sarkin gida, yasa ta fara kokarin cire yatsarta, ya rike gam. Magana Ya Musa ya mishi, a hankali ya mike tare da ita.
Sumbatar hannun yayi sannan ya ce mata.
"An jima Jakadiya zata zo daukar ki."
Gyada kai tayi tana wasa da yatsarta. Fita suka yi, aka take mishi baya. Yadda fuskar shi ta koma ba zaka tab'a yarda shi ya gama hira da Kubrah ba, amma sakamakon, labarin da aka aka turo mishi, dan haka dole gobe ya bar Rano.
Sun gana da Mai Martaba sarki Abbas, sun tattauna. Sannan ya gaya mishi kudirin shi akan Kubrah, shiru yayi sannan ya ce mishi.
"Ina ga ka hakura da ita a haka man, idan yaso sai ka rike ta hannu bibiyu, ai ba dukkan abin da muke so, muke samu ba haka sai ya zama kamar jarabawar so ce"
"Na gode, kuma na fahimta."
Ya fada, haka suka wuce sallah azhar basu dawo ba, sai bayan la'asar.
Nan ma tattaunawa suka yi ta yi, sai isha suka fita dake akwai abinci da aka shirya musu, shi kan Sarki Hayatudeen Abdullahi Noye ya kasa cin kome, domin abinciin Innar Kubrah ta cika mishi ciki. Bayan sallah isha, aka tura Jakadiya ta kawo ta.
Tasha ado, cikin wani yadin silki da ake kawowa daga kasar yamma, sai kamshi take, haka suka fito wurin shi, wunin yau tayi shi ne cike da kewar shi.
Koda suka isa, Jakadiya ta tafi zama tayi a shimfidar zauren idanun ta kan kofar. Tun tana saka ran zuwan shi, har ta cire rai ta kwanta. Barci yana fara daukar ta, ya shigo a hankali ya zuba mata ido.
Shafa fuskar shi ya yi, yana murmushi.
A hankali ya dauke ta, zuwa dakin bude idanu tayi tana zarewa ganin shi yasa ta kwantar da kanta, wunin yau bai bashi damar jin laushin Jikinta ba, dan haka cike da kewar juna, na kwanakin da suka dauka basu kasance a inuwar juna ba, ya murzata, ta jure sosai amma a karshe sai da ta fashe mishi da kuka, domin shi bai iya ji ba, kuma bai iya tab'awa kad'an ya bari ba. Sai da ya jima sosai sannan ya janye daga jikin ta, yana shafa bayan ta zuwa dokin wuyar shi.
★‡★
MASARAUTAR DEEHAR
W
uta ne ya kama baki ɗaya, masarautar yana ci da wuta. Gawar da aka ajiye na wasu mutanen da bata san su waye ba. A hankali take takawa har cikin fadar da wutar take ciki. Hango tayi kome na fadar ya kone, sai kujeran sarki ce take nan babu abin da ya same ta. A hankali ta saka kafarta, ta ji ta cikin ruwa. Da sauri ta ciro kafarta ta juya inda gawarwarkin nan suke, ta koma da sauri amma kofar fadar ta rufe, kukan yara da sassan jikin jarirai ne a zuba a fadar.
"Kowanni zunubi yana da iyakar shi. Zunubin ku yana da iyaka iyaka mara karshe. Ki duba izuwa gawarwarkin da kika tsallake. Dan haka dole ku biya zunubin da kuka aikata domin san zuciya irin taku. Idan rana tafito tafin hannun bai kare shi. Dan haka ishara ce."
Farkawar tayi daga barci da take gumin yana ratso mata, duk da yanayin sanyi da ake ciki bai hanata jin gumi ta ko ina na jikin ta...
*16/Nov/2022*
*A Hausa historical ancient*
#Mai_Dambu--For more information chat me 08130269641..
*......DASHEN ALLAH 🌳*
```Haseer collection dealer ce kayanmu suna da sauqi sosai price dinmu price din sari ne zaki samu kayan mu cikin sauqi alhmdllh ga kadan daga ciki ina Matan iyayen giji! Yau ga sabon labari mun zo muku da shi kawo kunnen ku kuji labari.
1: royal jelly 2500 me 60pc babba 19k me 365pcs
2: sugar wanita 2500
3: extreme maca 4000
4: vitamin c 2200/2500
5: vitamin e 2000
6: gluta white 2500
7: khusus 3500
8: pesona 2500```
Mai_Dambu...
BABI NA GOMA (10)
This book isn't free....
Fashewa suka yi da dariya, suna kallon shi tare da faɗin.
"Wannan d'an abun shi zai yi fada da mu? Bayan ya yi laifi lallai Yaro kayi kuskure."
Suka sake fashewa da dariya.
Sannan suka nufe shi da nufin idan suka isa wurin shi su make shi yadda ba zai mori kan shi ba har na tsawon kwanaki. Sai dai kuskure ne nufin su, domin yadda ya maida sandar baya, suna nufar shi, ya shiga walwalata a sararin samaniya, kafin ya fara zane su da sandar idanun shi rufe, duk abin da suke Sarkin yaki Uzairu na kallon su, kuma yaki ya hana su. Babu abin da ya kara bashi mamaki kamar yadda Abdullah yake zane su, kuma cikin abin bai wuce dakika dari da sittin ba. Ya zane su ya koma kan Yarima Arshan.
"Kayi abin da ya kawo ka! Idan ka kuma zuwa da sunan rigima!" Sannan ya koma ya ajiye sandar.
Wucewa yayi ya nufi hanyar gida, wannan al'amarin da ya faru, ya haifar da tashin hankali, domin wurin sallah isha aka turo fadawa suka tafi da shi.
Filin da ake basu horo nan aka kai shi, suka kalle shi baki daya ya yi kankanta da cewa shi ya daki manya maza.
"Abdullah kai ne ka dake su?" Kallon su ya yi, sannan ya girgiza kan shi.
"Me zai saka na dake su Baffa?"
"Wallahi shi ya dake mu" suka fada,
Takaici ne ya turnike Galadima taya dan mitsitsin yaro kamar wannan zai daki maza.
"Ko mai da shi gida" haka suka juya ya kalli Galadima, shima kallon shi ya yi, sannan ya lumshe idanun shi. Suka bar wurin.
Washi gari, da Ya Musa ya kawo shi. Kallon Sarkin yaki Uzairu yayi ganin yadda aka turke kuraye biyu. A wurin ana jiran yazo.
"Sarkin Yaki Uzairu! Me za ayi da kurayen nan?" Ya Musa ya tambaye shi,
"Umarni aka bani, wai Abdullah ya koyi yaki da su."
"Amma kasada ce babba, Yaro karami ya zai yi da wadannan ababen. Ina zuwa" ya juya cikin gidan kai tsaye fada ya nufa.
"Uzairu!" Arshan ya kira sunan shi,
"Ya ba a fara ba? Ko tsoro jarumi yaƙe? Maza a fara"
"Toh ya shugaba na"
--
A fada kuwa hana Ya Musa shiga fadar aka yi, hankalin shi a tashe ya nufi gidan waziri, ya labarta mishi.
Shima koda ya zo fadar bai samu shiga ba, haka suka hana su shiga, idan rayukan su yakai dubu sai da ya b'aci, kafin aka bude musu fadar.
"Galadima! Taya za a haɗa Abdullahi da kuraye?"
"Hmm! Mangori wasa kanka da kanka, ni meye nawa a cikin wannan lamarin? Salon ka yab'a min bakin jini."
"A'a amma matukar wani abu ya same shi, wallahi kowa yayi kuka da kan shi." Ya juya ya fita cikin kunar rai shi da Ya Musa,
---
Filin suka koma, anan suka samu an cika kamar an kira jama'ar fadar da na wajen masarautar.
Abdullah yana tsaye a cikin tsakiyar filin da aka kewaye shi da wasu irin karafuna.
Gashi ko sanda an ki bashi, yana tsaye yana kallon yadda kurayen ke gurnanin.
Jikin shi ne ya dauki rawa, Arshan suka kwashe da dariya.
"Yaro man kaza, waye ya gaya maka fada da Aljani akwai riba ne? Sai dai Uwarka ta kuma haihuwar wani idan akwai halin haka, ku sake su."
Duk da akwai Yarinta a tare da shi, haka bai hana shi jin kunci akan abin da Arshan ya gaya masa ba. Dan haka ya tsaya tare da lumshe idanun shi, idanun shi wani irin iska yaji a tsakiyar kan shi, kafin ya bude idanun shi da suka yi fari sol.
Ya shata layi yana Fuskantar kurayen, kamar dama jira suke ya musu alama, sake musu igiyar karfen da aka daura musu aka yi, suka famtsa kan shi a guje.
Cikin mugun nufi suka kawo mishi cafka, cikin zafin nama ya kauce. Suka kara kawo mishi wata irin Mahaukaciyr cafka, garin ya zille daya ya yaga rigar shi har sai da ya tab'a fadar shi ya karta.
Tsalle yayi ya fada can gefen, yana jin saukar abu a gadon bayan shi. Shafawa yayi yaji jini, kan shi ne yayi wani irin sarawa, ya damki ƙasa da hannun shi na dama, ya watsa a bayan shi.
Kallon shi kurayen suka yi, bayan dayan ya lashi jinin akaifar shi.
Shima daya kuran ya bi inda rigar yake yana lasar jinin.
Wani mahaukacin ihu suka yi, kafin suka nufe shi da mugun gudu, domin kawai suyi dage-dage da namar shi.
Yana durkushe a wurin, yana kallon su, cikin abin da bai wuce taku hudu ba zuwa biyar da ya shata tsakanin su.
Waziri ya cilla mishi sanda, kamar dama jiran sandar yake, yana dauka ba tare da alakari da kome da zai faru ya faru ba, ya kai musu wani irin harbi da sandar, ai kuwa haka sandar ta huda goshin kura daya sai da ta fito ta bayan shi, can ya fadi matacce.
Dayan yana zuwa Allah ya bashi sa'a ya karci kumatun Abdullah, sai da ya fadi can dan kartan yazo daidai da mangare shi da kuran yayi ya fadi can, kusa da mataccen kuran.
Dukar kasa yayi ya kai hannun shi zai zare sandar, kurar ya kuma kai mishi sura.
Suka fadi can. Wani azababben fada suka shiga yi, ga yanayin wurin da yashi kamar Sahara kura ya rufe wurin, baka iya gane waye ake mishi ake kan shi waye a kasa.
Sai dai ihun kuran da gunjin sa, zai iya baka amsoshin masu birkita lissafi, shin kukan ceton rayuwar shi yake ko kukan fatatakar Abdullahi yaƙe.
Bayan kamar dakikai dari da Ashirin, kuran da ta turnike filin ya washe, sarai Abdullahi ne tsaye akan kurayen, fuskar shi da jikin shi jini ya wanke mishi, bude idanu yayi ya Zubawa Galadima idanu da aka kafa mishi rumfa.
A hankali ya janye idanun shi, sannan ya sauke kafar shi, akan kurayen. Ya nufi wurin ya musu da yake dauke da wata ƙatuwar tulu, ya shiga zuba mishi ruwan a kan shi yana wanke mishi jikin shi.
"Yaron nan an haife shi ne domin kafa tarihi, duk abin da muke tabbas yana kallon mu yake. A yayin da muke mishi kallon biri shi kallon ayaba yake mana. A dauki mataki gaskiya"
Inji garkuwa.
"Hmm" ganin yadda fuskar shi ya karce yasa ya musu ya dauke shi a bayan shi, shi da waziri suka nufi gidan me magani.
Me suna Ya Dauda.
Kallon shi yayi ya ja waziri da Ya Musa gefe, yayi musu magana kafin suka shiga wani daki sun jima a dakin sosai. Kafin suka fito ya gyara Nishi fuskar shi da bayan shi.
Haka suka isa sashin su,.yana me sauke ajiyar zuciya musamman ganin yadda Innar shi take kallon shi kasa kasa. Amma yaki tambayar shi me yasa me shi. Shima wucewa yayi ya kwanta rub da ciki.
A hankali barci ya dauke shi, sai lokacin ta lura da sosai jikin shi babu lafiya.
★‡★
Tsawon sati biyu Baya fita, ranar da ya fara fita, ciwon fuskar shi ta warke sai dai rabon yasa shi kasa sakewa a cikin mutane, abu na farko da ua fara fuskanta kenan, idan ya fita mutane sai su fara ihu.
Hankalin Ya Musa da Waziri ya tashi, dan haka suka nufi gidan Ya Dauda. A hankali ya kalle shi.
"Ai babu shakka abin da na fahimta tun wancan lokacin kenan, jinin shi ake bukata. Allah kaɗai yasan me zai iya faruwa domin alal hakika zasu cimma mashi. Sai dai ya daina fita idan zai fita yana rufe fuskar shi."
Sannan ya haɗa mishi magani, suka tafi.
A daren ranar aka shiga har wurin maganin Ya Dauda aka mishi kisan gilla, wanda yasa sauran masu magajin fadar shiga hankalin su, domin matsalar Abdullah kara ta'azzara yaƙe, idan yana barci yaji ta gunji da gurnani kamar zaki. Idan da zaka ga halin da yake ciki sai kayi kuka. Domin azabtarwan tayi yawa.
Dan haka ta nime Izinin tafiya da shi Rano ko za a dace a can, amma aka hanata tafiya. Haka tana ji tana gani shima Waziri da yake taimaka musu, ya rasa yadda za yi.
Dan haka cikin sirri ya nime wani amintaccen abokin shi wani bamagujen yakin nahiyar ne, amma suna can gabashin Deehar a wani kauye me suna.
Nahara.
Kauyen Nahara maguzawa ne, a kauyen baki daya. Sannan sun kasance masu tsafi da bautar gumaka, suna cikin aminci da zaman lafiya. Duk da basu yawo da kaya sai ganyen da suka rufe kugun su, gaban su da bayan su. Mata kuma suna rufe kirjin su. Kauyen Nahara sai an tsallaka ruwa kafin a shigar da mutum garin.
Dan haka Waziri ya dauke shi, suka tafi bai dauki Ya Musa ba, domin haka zai iya sakawa a fahimci basu nan.
Tun da bason a mishi jinya suke ba.
Lokacin da suka isa garin a lullube yake, sai da aka yi wani irin tsafi ya buɗe suka shiga da shi.
Kai tsaye gidan.
Gumsi nahira aka nufa da shi. Yana kofar gidan shi. Duk da tare ya raba,
Tashi yayi ya amshi Abdullahi, ya kwantar da shi.
Ya dafe goshin sa, yana me lumshe idanun shi.
A hankali yake ganin wasu al'amurran marasa kyau da dadi, bude idanun shi yayi.
Sannan ya shiga cikin gidan ya haɗa Maganin kafin ya zo ya watsa Mishi. Ihu yayi kamar zai tashi sama, launin jikin shi ya sauya, gashi ya shiga fitowa a jikin shi.
Watsa mishi yayi. Ya koma ya kwanta, sannan ya bude idanun shi da suka yi wani irin ja, asalin idanun ya koma kalar ta kuraye.
"Ban san me gobe zai iya