Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 4
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels https://chat.whatsapp.com/Iw0DqQGrB3UJg7MK20pgRC 💘 ZAƁIN ZUCIYA💔 THE HEART'S CHOICE BY NARNAH ƘANWAR SOJA Birthday Gift Novel by Sayeedan Adda July queen Leo 🌙 Love , Sad × Long-Distance × Hopeful * short story DIAMOND 💎 GLOW PEN'S TEAM PAGE 1 best on true life story INTRODUCTION "When the heart chooses, even silence speaks. And when love travels far, memories walk back home." a cikin rayuwa, wasu soyayya na zuwa da sauƙi – kamar iska da ke busowa daga arewa; wasu kuma na zo da wuya – kamar ambaliya da ta hana ruwa kwarara. Wannan littafi, ZAƁIN ZUCIYA, ba kawai labari ba ne — wata zuciya ce da ta zaɓa ta ƙi mantuwa, ko da nisan da ya zo, ko da shiru ne ya maye gurbin saƙo. It's a story of distance and nearness of souls. a tale of rauni, of waiting, and of choosing again and again a wannan littafi: Zamu haɗu da zuciyar da ta kasa mantawa da wanda ta zaɓa Zamu shiga duniyar da soyayya ke jure nesa, jure sabani, kuma tana da ƙaƙƙarfan fata Zamu fahimci cewa ba kowanne zaɓi ne mai sauƙi ba, amma wasu zaɓuɓɓuka na zuciya ba su da musanya 🎉 Happy Birthday to Me July Girl Special 🎂✨ Wannan novel an rubuta shi ne a matsayin kyauta na musamman ga kaina — a matsayin wata ƙauna da nake yarda da ita, ko da kuwa ta zo da ciwo. Na zaɓi na baku labarin zuciya Na zaɓi in ba zuciya murya. Na zaɓi “ZAƁIN ZUCIYA” – saboda ba kowa ke fahimtar irin zaɓin da zuciya ke yi ba, sai wacce ta taɓa ƙauna da rauni. Welcome to this journey... of love, of longing, of silence that speaks louder than words. Let the novel begin... with a heartbeat. 💔💌 **************"""""""""""""""""" A RAINY NIGHT IN JULY “Some hearts don’t forget – they just grow quiet.” Ƙarar ruwan sama ne ke bugun tagar ɗakin, kamar yana son shiga don ya ce mata: "Ina jin zafin ki." Ɗakin ba mai fadi bane, amma cike da natsuwa tagar gidan karama ne, amma tsafta da kamshi na lavender ya karade ko ina. An shimfiɗa farin farar bed sheet, wani dogon hula mai launin kore a gefe, da na'urar wayarta a gefen pillow – sai hasken screen ɗin da ke yawo da sunansa: Best Choice "Still Online..." A gefen mirror ɗin da ke bango, tana zaune – Ƴar shekara 21 amma idanunta na ɗauke da sirrin shekaru goma sha biyar da suka shude. Black beauty ce – fari ba sosai, amma fata ce mai ɗaukar haske. Lips ɗinta kamar rubutattun baitai – thin and sweetly dark, kamar an zana. Idanunta manya, dogaye, masu cike da tambayoyi da sirri. Gashin kanta yana da tsawo, sai dai ta na yawan ɗaure shi da bun ko kuma ta ɗaure da kyalle mai soft floral prints. “Why am I the one still waiting?” ta furta a hankali, kamar tana tambayar tagar, ko wataƙila zuciyarta ce. Sunan ta Ammatullah ba don suna yana da kyau ba kawai, sai don yana da ma’ana: wacce take ba da zuciya gaba ɗaya idan ta ƙauna. Ba ƙaramin so ta yi masa ba – saurayin da zuciyarta ta zaɓa. kuma yanzu, a cikin watan da aka haife ta, watan da duniya ke yi mata barka, ita kuma tana jin komai yayi shiru amman ko magana bai mata ba duk da yasan wanan muhimmancin rana a garita . Shiru mai nauyi, shiru mai wuyar fassara. She wiped a few stubborn tears that escaped her eyes, but her chest… it was a battlefield. A war between silence and screams. Suddenly, her body gave in — her knees curled to her chest as she collapsed on the bed, Hannu biyu biyu tasa ta toshi bakin ta tana ihu kamar ana tsibtar da ita da wuka tana amballiyar jini .. Ammatullah burst into tears. Not the soft sobs of a broken girl… But the deep, painful cries of someone who had lost her future — because to her, Nashwan was everything. “Why…? Why me?” ta furta da raɗa, cikin kuka mai kauri da tsananin ciwo. “Ya za a yi ace ni ce nake ƙauna da gaske, but he’s the one who moved on so fast?” “Na rasa komai…” ta furta a hankali, kamar tana magana da numfashin zuciyarta. “Shine farkon zaɓina, kuma shi ɗaya ne nake so…” tasa hannun ta a kirjinta kamar zata turo numfashin ta cikin ta. Zuciyarta na fizgewa da ciwon da ba a ganinsa, sai dai a ji shi. “Shi ya kamata ya tuna ni yau…” ta ce, hawaye na gangarowa. “…amma sai yau ne ya zabi ya manta da ni.” Wayar ta zame daga hannunta ta faɗi ƙasa. Zuciyarta na ta kai da kawowa, tsakanin mantawa da tunawa, tsakanin fata da fargaba. Tsakar dare, a cikin daki mai shiru, zaɓin zuciyarta ya ci gaba da hukunta ta. “Some wounds don't bleed, they echo in silence.” “He was my first love…” Zuciyarta ta furta kamar wata ƙaramar murya daga ciki. “…and he left me with a silence that screams louder than his goodbye.” tana jin zuciyarta na fizgewa da dukan da ba ta da ƙarfi akai. Tana jin kowane message notification kamar fata, ana wishing nata happy birthday amma ba shi bane. Sai take jin kamar duniya gaba ɗaya ta barta — a ranar da ita ce birthday month ɗinta, Nashwan ya zabi ya manta da ita. Bacci mai wahala ne ya kwashe ta, idanunta cike da hawaye, zuciyarta a hargitse. Ba wai saboda ba ta so ta manta dashi ba, amma saboda zuciyarta ta zaɓa shi – kuma zuciyar tana da taurin kai fiye da kwakwalwa. "First love never leaves… it just buries itself deeper." Narnah ƙanwar soja ✍️ https://chat.whatsapp.com/Iw0DqQGrB3UJg7MK20pgRC 💘 ZAƁIN ZUCIYA💔 THE HEART'S CHOICE BY NARNAH ƘANWAR SOJA Birthday Gift Novel by Sayeedan Adda July queen Leo 🌙 Love , Sad × Long-Distance × Hopeful * short story DIAMOND 💎 GLOW PEN'S TEAM PAGE 2 best on true life story INTRODUCTION 07/7/2025 "When the heart chooses, even silence speaks. And when love travels far, memories walk back home." a cikin rayuwa, wasu soyayya na zuwa da sauƙi – kamar iska da ke busowa daga arewa; wasu kuma na zo da wuya – kamar ambaliya da ta hana ruwa kwarara. Wannan littafi, ZAƁIN ZUCIYA, ba kawai labari ba ne — wata zuciya ce da ta zaɓa ta ƙi mantuwa, ko da nisan da ya zo, ko da shiru ne ya maye gurbin saƙo It's a story of distance and nearness of souls. a tale of rauni, of waiting, and of choosing again and again a wannan littafi zamu haɗu da zuciyar da ta kasa mantawa da wanda ta zaɓa, zamu shiga duniyar da soyayya ke jure nesa, jure sabani, kuma tana da ƙaƙƙarfan fata zamu fahimci cewa ba kowanne zaɓi ne mai sauƙi ba, amma wasu zaɓuɓɓuka na zuciya ba su da musanya 🎉 Happy Birthday to Me July Girl Special 🎂✨ Na sadaukar da wanan littafin wa karan kaina kasancewar sa a watan haihuwa ta July.. Welcome to this journey... of love, of longing, of silence that speaks louder than words. Let the novel begin... with a heartbeat. 💔💌 **************""""""""""""""""" The Quiet Hope Safiyar Asabar ce, kirar sallar Asuba ta farko ce ta farka da ita – sautin muryar mai ƙira kamar yana faɗin sunanta bata tashi da walwala ba, amma zuciyarta tana ɗauke da wata dabara guda ɗaya: Ta sake duba Nashwan... Cikin addu’ar zuciya, da kalmomin da ba a jin su sai Allah, ta lalloɓo wayarta a gefen matashin kai, idonta ya kumbura, idon mai kuka amma idon mai fata. “ko ya tuba da shiru?” ta tambayi zuciyarta. “ko kuwa ya tuna yau?” ta hau WhatsApp da sauri kamar wani numfashi ne ke jiran ta a can. Tayi scroll har ta isa inda sunansa ke rubuce da wani ƙaramin emoji. Nashwan 💞 last seen 1:30am. Tayi wani lumshewa da ido. Ta ji kamar wani abu mai sanyi ya sulale a zuciyarta — sanyi mai ciwo, mai nauyi. Shiru. Babu reply. Babu "Hi". babu "Ina kwana sai nothing. Ta maida wayar tana zubar da numfashi mai dumi, ta saka a charger ta fita zuwa barandar gidan su. Sanyi ne ke yawo a iska, yana shafan fuskarta kamar yana ce mata, “Ki kwantar da hankali, ko da zuciya bata so.” Jikinta a lullube da doguwar riga ta shadda mai launin blue mai sanyi, hannayenta a jike da ruwan dare. Ta ɗauki buta, ta zuba ruwa, sannan ta nufi bayangida. A lokacin da ruwan farko ya sauka jikinta, ta rintse ido – kamar tana jin an wanke mata damuwa, ko da kuwa ɗaya daga cikinsu ne. Sannan ta fito a hankali, numfashinta ya sauya kadan, sai ta nufi inda za ta yi alwala. hannu na biye da ruwa mai sanyi, zuciya na biye da addu’ar da ba a furta ba. “Ya Allah... idan har ina cikin zaɓin zuciyarsa, ka ƙarfafa shi da magana. Idan kuma bana ciki... ka ƙarfafa ni da mantuwa.” Tana shiga ɗaki, jikin ta da sanyi na waje, zuciyarta da dumin damuwa — ta shimfiɗa sallaya da nutsuwa, kamar wacce ta saba mayar da damuwa sallah tayi niyya da nutsuwa. Sallah ta faraAllahu Akbar… Ruwa na gangarowa daga idonta ba tare da kuka ba – addu’a ce ke zuwa da hawaye. Tana sujada tana furta sunan wanda bata son ambata, amma zuciyarta ba ta ƙi yi masa addu’a ba. Bayan ta idar da sallah, ta zauna cikin nutsuwa kamar mai jiran saƙo daga sama. Sai ta ɗaga hannu, idanu a rufe. “Ya Allah… idan so ne, ka sa ya yi halin soyayya. Idan jarabawa ce, ka sa in zama mai hakuri. Idan kaddara ce, ka sa zuciya ta karɓa.” Da take juyawa don ɗaukar Qur’ani, sai idonta ya sauka a kan ƙaramar ƙanwarta Safiya, tana ta mirgina a kan gadon gefe kamar wacce ake ƙoƙarin tashi da ƙarfin hali. “Safiya!” ta kira da ƙara kaɗan, “Asuba tayi! Tashi ki gabatar da sallah kafin Sarki bacci ya mamaye ki gaba ɗaya.” Ta ƙara ɗan ƙara da dariya, "Duk yaƙin da na yi da bacci jiya, ke kina nan kina 'kwashe bachi' kamar a sace ki a sa ki a buhu." Safiya ta buɗe ido da firgici, tana goge fuska da hannunta, “Adda Amatu… Yaƙi? Me ya faru?” Kamar wacce ta tashi daga duniyar mafarki, tana duban fuskar yayarta da ke ɗauke da wata irin haske mai rauni. Amatu ta murmusa, ta ɗan lumshe ido, sai kuma ta ɗan dariya – dariyar da ta fi kuka ciwo "babu komai, safiya zuciya ce kawai… tana ƙoƙarin doke duhun dare." Ta ɗauki Qur’ani mai tsarki, ta buɗe shi a hankali, ta ɗora hannunta sama da shafin, sannan ta fara karatu da muryar da ke sanyi amma cike da ƙarfin ruhi “Wa innaka la'ala khuluqin 'azeem…” Hasken safe ya fara shigowa ta taga. Rana ba ta bayyana sosai ba tukuna — amma karatun ta yana bayyana haske a ɗakin. Kalmar Allah tana ratsawa da hancin lavender da na tunanin Nashwan da har yanzu ba ya magana "Zuciya dai tana karatu... kuma tana jiran amsa daga sama ko daga nesa." Karfe shidda da rabi, fitilar safe na cika ɗakin da kwarjinin launin ruwa, zuciyar Amatu na jiran sautin da ke iya canza dukkan yanayin rana ɗaya saiga notification ɗin wayarta ya yi tsetsen haske. Ta kalle shi da idon da ke nuna gajiya da ƙuntatawa hankalinta ya yi raye; ko Nashwan ne? ko kuma har yanzu yana da zuciyar barin ta cikin shiru? A hankali ta matsa yatsanta, ta buɗe screen ɗin wayar Tecno Pop 8 ɗinta. Credit Alert. ₦50,000. Narration: "Happy birthday my Amatu." murmushi ya bayyana a fuskarta – ba irin na farin ciki ba – murmushi ne mai ɗauke da ciwo, kamar wanda aka lulluɓe da kyalle mai ɗumi da ciwon fatan rai, "kai nake so, ba kuɗinka ba..." ta furta a zuciyarta da wata irin murya mai kama da kuka da dariya. Ba tare da jinkiri ba, ta matsa lambar Nashwan kiran farko—ya wuce na biyu—ya tsallake na uku—ya ƙi karɓa. kafin ta samu damar cire wayar daga kunne, sai kira ya dawo. Zazzaggar muryarsa, mai kama da busar sarewa mai ƙayatarwa, ta cika kunnenta da wani sauti mai sanyi kamar ana karanta wata waka daga nesa “My dear… kin tashi lafiya?” muryarsa cike take da nutsuwa da laushin murya mai wuyar mantawa kamar yana cin amanar zuciyarta ne, yana lalube inda ta fi rauni. Amatu ta haɗiye yawu, ta yi kokarin gyara murya, amma har lokacin zuciyarta na harbawa da ƙarfi. “lafiya lau Nashwan na tashi lafiya, sai dai... last night broke me in pieces.” ta ce da murya mai sanyi, cikin wani irin nauyin zuciya da rashin iya boye gaskiyar da ke kwance a ranta. Ya yi shiru na dan lokaci kamar yana hadiye abin da bai so ya furta ba. “I'm sorry baby… I just— I didn’t know how to face you. I was hurting too. You mean more to me than you’ll ever understand.” kalmar "baby" da "you mean more to me" sun karyar da wani ƙaramin bangon da zuciyarta ta gina da hawaye jiya. ta juya gefen gado, ta jingina da bango, idonta cike da hawaye amma baki na dariya. “I didn’t ask for your money, Nashwan. I asked for you your presence... your voice... just you.” kamar ta goge fuskar allon don ta ganshi a zahiri. “I know I was a coward amma ina so ki sani: wallahi kina cikin zuciyata fiye da yadda nake cikin tawa. I miss you every moment I breathe.” Kalmarsa ta shige jikinta kamar ruwan zafi a sanyi, ta narke cikin soyayyar da ta kasa kare kanta daga gare ta. “So… yanzu fa? What do we do?” ta tambaya da dariya mai sauƙin gaske, tana kokarin boye tsoron da zuciyarta ke yi. “We fight. For us. For love. For what we started.” Ya furta da wata irin karfi da tabbatarwa. “And right now, all I want is to hear your voice until the sun sets.” ta ƙara lumshe idonta, ta ce: “Then talk, Nashwan. I’ll listen… even if the world goes silent, I’ll still hear your heartbeat through your words.” Wayar ba za ta katse ba soyayya na tafiya cikin wayar tamkar jini da jijiya sun bar duniya a waje, sun ɓullo sabuwar hanyar da zata iya zama mafita ko mafarki mai rai. TSOKACI Zan bar ku da ɗan tambaya: Shin soyayyarsu zata jure gwagwarmayar da ke gabanta, ko kuwa Nashwan na da wani sirri da ba a tona ba tukuna? Kuyi min uzuri na rashin posting kwana biyu ina sunƙullar aurar da ɗiyata ce ina muku fatan alheri a kodayaushe daga yau posting zai fara zuwa muku a cikin ranakun mako biyar ina godiya sosai da addu'a da fatan alheri da kuka nuna min a wanan kwanakin mujee zuwa sabon littafi Mai taken masoya da soyayyar nisa , sabbin jarumai IRRIN NASHWAN , AMATULLAH Shin soyayyar su cikakkiya ce ko kuwa burin Amatu da wanan zazzafan soyayyar da ta ɗaurawa namiji ɗaya takk a rayuwar ta bazai cika ba ? Ku chigaba da kasancewa cikin alƙamin...... Narnah ƙanwar soja ✍️✍️ https://chat.whatsapp.com/Iw0DqQGrB3UJg7MK20pgRC 💘 ZAƁIN ZUCIYA💔 THE HEART'S CHOICE BY NARNAH ƘANWAR SOJA Birthday Gift Novel by Sayeedan Adda July queen Leo 🌙 Love , Sad × Long-Distance × Hopeful * short story DIAMOND 💎 GLOW PEN'S TEAM PAGE 3 & 4 best on true life story INTRODUCTION 11/7/2025 "When the heart chooses, even silence speaks. And when love travels far, memories walk back home." a cikin rayuwa, wasu soyayya na zuwa da sauƙi – kamar iska da ke busowa daga arewa; wasu kuma na zo da wuya – kamar ambaliya da ta hana ruwa kwarara. Wannan littafi, ZAƁIN ZUCIYA, ba kawai labari ba ne — wata zuciya ce da ta zaɓa ta ƙi mantuwa, ko da nisan da ya zo, ko da shiru ne ya maye gurbin saƙo It's a story of distance and nearness of souls. a tale of rauni, of waiting, and of choosing again and again a wannan littafi zamu haɗu da zuciyar da ta kasa mantawa da wanda ta zaɓa, zamu shiga duniyar da soyayya ke jure nesa, jure sabani, kuma tana da ƙaƙƙarfan fata zamu fahimci cewa ba kowanne zaɓi ne mai sauƙi ba, amma wasu zaɓuɓɓuka na zuciya ba su da musanya 🎉 Happy Birthday to Me July Girl Special 🎂✨ Na sadaukar da wanan littafin wa karan kaina kasancewar sa a watan haihuwa ta July.. Welcome to this journey... of love, of longing, of silence that speaks louder than words. Let the novel begin... with a heartbeat. 💔💌 Bayan sun datse wayar, Amatu ta lumshe ido tana sauke wata ajiyar zuciya da ta fito daga zurfin ruhinta, kamar wacce aka saukar daga dutsen damuwa. “Muryar Nashwan… kawai taji ta, duk wata ƙunci sai ya shige. Ina son shi, so da ban taɓa yiwa wani ba shi nake yiwa addu'a cikin dare da safiya murya sa kaɗai na isar da farin ciki cikin zuciyata.” Ta furta da wani irin ƙanƙanin murya mai sanyi, hannayenta a cike da rawar sanyi da tunani wani irin so ne da ba ya buƙatar kyauta, ba ya jiran reply—kawai kasancewar shi ne abun girmamawa da mafarki. Cikin wannan nutsuwar da shauƙi, sai ga Mama ta shigo. Macce ce kamila, ba za ta haura shekara arba’in ba, mace mai sanyin fuska da sautin tafiya mai kwantar da hankali. Amatu ta sauko daga katifa tana gaishe da ita, safiya na gefe tana gyara lilo da dariyar kwanciyar hankali. An samu ruwa da safe, dusar gajimare da daddadan sanyin iska ya lullube garin su uku suka fita wajen gida domin ɗaukar aikin safe kamar yadda suka saba. A cikin shirin tafiya aiki, Amatu ta shiga bayi tayi wanka, ta fesa turaruka masu daɗin ƙamshi, sannan ta zaɓi kaya farare—suit mai sauƙi da lafiyayyen hijabi. Da ta fito sai shape ɗinta ya bayyana da salo: ta cika cika ta kwanta kwanta, amma cike da modesty da kamun kai a gabanta na madubi, ta tsaya tana kallon kanta, hannunta na dafa ƙirji kamar tana tambayar zuciyarta ita wacce ce. WACCECE AMATULLULAH...? Amatullulah ’yar mace mai kamun kai da imani ta fito daga gida na natsuwa da tarbiyya, amma rayuwa ta koya mata yadda ake zaune da hawaye a fuska da dariya a zuciya. tana da murmushi da zai iya warkar da zuciya mai ciwo, da idanu masu taushi kamar ruwa mai nutsuwa. ba ta da hayaniya, ba ta da surutu, amma idan ta kalle ka da idonta, zaka fahimci cewa akwai sirri da zurfi da ta ɓoye. tana aiki a asibiti, ƙaramin matsayi ne – health care assistant – amma zuciyarta girma take da tausayi da kulawa. A duk ranakun da take fuskantar wahala, bata taɓa fushi da Ubangiji ba. Soyayyarta da Nashwan wata labari ce ta silent devotion, tana iya hakuri da komai saboda shi. Amatu ba mace bace da za ka gane da fari, dole sai ka tsaya ka zurfafa—sai ka fahimta a hankali. Akwai wani abu a cikin shigarta, cikin tafiyarta, cikin yadda take kallon madubi tana tambayar kanta: “Shin ni ce ta cancanci soyayyar sa?” Toh, ita ce. Amatullulah ce. Wacce Nashwan ke mafarki da ita wacce rayuwa ta so tayi wa rauni, amma zuciyarta ta ƙi karɓar karyewa. AMATULLULAH YUSUF LABARAN Amatullah Yusuf Labaran, kyakkyawar budurwa mai cike da nutsuwa da kunya, ta fito daga karamin gida mai tarin daraja da tarbiyya. Ita ƴar asalin Borno ce, daga unguwar Gwange, wato ɗaya daga cikin tsofaffin unguwanni masu cike da tarihinta da rayuwar talakawa a birnin Maiduguri. Unguwar da take cike da ɓoyayyun daraja—duk da talaucin da ya bayyana a bango da ƙofar gida, akwai arzikin zuciya da girmamawa a cikin iyalanta. Unguwar da ko ruwan famfo ya ƙi fitowa, mutane ke da zuciyar taimako da hakuri da juna. Malam Yusuf Labaran mahaifin Amatu, mutum ne mai ilimi da ɗabi’a. Ba shi da yawa a aljihunsa, amma ya cika da basira da tarbiyyar da ya tura wa ‘ya’yansa. Ma’aikacin gwamnati ne—malami a makarantar sakandire ta gwamnati. Rayuwar malam Yusuf ba mai cike da kwaɗayi ba ce; sai dai koyarwa da addu’a da fatan ‘ya’yansa su rayu cikin nasara da tsoron Allah. Yana da yara uku: 1. Mahir Yusuf Shi ne babba a cikin ‘yan uwansa. Yana da shekaru 23 a duniya. Dalibi ne mai hazaka a jami’ar University of Maiduguri, sashen Computer Science. Kamar mahaifinsa, yana da nutsuwa da hangen nesa. Slsai dai Mahir ya fi son ya fita daga ƙungiyar talauci da ɗan karen aikin gwamnati—yana mafarkin kafa IT Company ɗinsa, domin ceto iyayensa daga wahalar rayuwa. 2. Amatullulah Yusuf Tana cikin matsakaicin shekaru, shekarar ta ashirin kenan ɗiyar da malam Yusuf ke alfahari da ita. Budurwa ce mai hankali da kamun kai, tana aiki a babban asibitin gwamnati – General Specialist Hospital, Maiduguri – a matsayin karamar nurse (healthcare assistant). Ta saba da sanyi da zafin asibiti. Idonta ya saba da ganin hawaye, amma zuciyarta bata saba da bari ta bayyana nata ba. Tana da kwarjini, da hali mai jan hankali. Duk wanda ya sadata da ita yana gane cewa akwai zurfin hankali da farin ciki mai ɓoyuwa a cikin sirrinta. Shi ya sa Nashwan bai gushe da soyayyarta ba – ko da yake zuciyarta tana cike da shakku da mafarki. 3. Safiya Yusuf Ta fi kowa ƙuruciya. Yarinya ce mai shekaru 15, tana cikin shirin zana Junior WAEC. Safiya yarinya ce mai wayo da surutu, tana da dariyar da ke sa uwarta ta manta da gajiyar duniya. Ita ce abar birgewa a gidan malam Yusuf. Tana sha’awar ilimi, tana kuma alfahari da Amatullah—wani lokaci har tana kwatanta kanta da ita a gaban madubi. Gidan Malam Yusuf ba kawai alfarma ya ƙunsa ba, sai darajar mutunci. Gidan da ko da turmi da tabarya ke yi da ƙyar, ana ci da albarka, ana kwana da aminci. Wani guri ne da so da addu’a su ke wakiltar arziki. Amatullulah ce farar goro a cikin ruwan dare. Ita ce zuciyar mahaifinta ke alfahari da ita. Ita ce tauraruwa a cikin gidan da ba ya da wutar lantarki amma ke da hasken zuciya. Ita ce jini da numfashin labarinmu. Bayan Amatullah ta fito daga ɗakin su, ta shiga tsakiyar gidan tana gyara ɗan gyambon hijabinta. Mama Rabi ta dubeta da murmushi, ta furta mata addu’ar fatan alheri da

Chapter 1 of 4