Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
6 / 7
furta “Yata ko k’anwata ...” Mika Hannun tayi tare da Kar’ban yarinyar Minaty tayi wa alamr tazo cikin sauri kuwa tazo Kama hannunta tayi sosai tare da Mika Mata Jaririyar “na Baki i'ta halak malak ki lura min da i'ta Inna rokon Allah ya rayata ya kuma shiryata burina d’aya yanzun shine Naga Andaura Miki Aure keda Yusuf kuma yau nake so yanzun yanzun nake so ......wani mahaukacin tari ta fara yi ba kakkautawa i'danunta ta runtsa da k'arfi tana matse Kirjinta domin tana ji kamar yaji aka dasa Mata a Kirjinta a hankali ta zaro wani Farin takarda jikinta wani i'rin Bari yake Mimi ta mikawa kafin Mimi ta karaso inda take taga Hannunta nayin kasa a hankali da mugun gudu ta karaso tare da riƙe ta sosai “Mimina in...n.a sanki sosai Inna sanku duka ku yafe min na yafe muku ku min Addu'a ga Yarinyar Nan A kula da i'ta Kar a barta Kar a banzatar d i'ta ....” Kallon fusk'an kowa tayi tana sake musu murmushin karfin hali tsayar da kallonta tayi a k'ansa a hankali tace “burina kawata in har sonda kake i'kirarin kana min na gaskiyace ka Auri Amina domin da i'ta ka dace kun dace da j..u.n.a” Lumshe i'dunuwa ta fara yi a Hankali ta fara furta kallamar “La’ilahaillallahu....” da sauri momy tayi kanta tana Kiran sunanta Ama inah Rai yayi halinsa fusk'anta kwance da murmushi kamar ka kirata ta Am'sa timmmm sukaji fad’uwar Abu a kasa Suna juyawa sukayi arba da Yusuf shima ko numfashi baya yi da Sauri Dad yayi k’ansa Mimi kuwa mutuwar tsaye tayi..... *Wayyo Yusrah ta Ubangiji ya Miki Rahama* Washhhh Muje Zuwa *FARHAT* 7/16/20, 3:30 PM - FARHAT UMMY BILAL🤰🏼: *_✺ BAN FARGA BA ✺_* ✺✺✺ ®🌁(F.J.W.A) 20…. *Sorry to say is Tru life story, sabida wani dalili naki fad’a tun a farkon Labarin, Alhamdulillah Everything is Normal now Allah Ya gafarta Mata da Baby Nimha* Jijjigasa Dad yake Amma ko numfashi bayayi gabad'aya asibitin ya hargitse da kuk’ansu duk wanda ya gansu yaji abinda ya faru saiya tausayawa wannna familyn da kyar da taimakon likitoti Yusuf ya farfad’o da wani i'rin kuka ya farka sai ambaton sunanta yake “Yusrah Karki min Haka pls Karki barni bazan i’ya rayuwa ba tare dake ba, bazan taba i'ya Tarayya da wata mace bayan ke ba, kece cikar muradi na wlhy Ban farga ba... Bansan k'anwata bace ke, bansan cikinmu d’aya ba wayyo Rayuwa wannna mummunar lamarin da mai yayi Kama¿ Wlhy gwara Nima na mutu da in rayu” kuka sosai yake Minaty ma kuka take ga Jaririyar ma sai kuka da tsotsar hannunta take. Har aka nufi da gawar Yusrah gida har aka Mata wanka Aka kaita makwancinta Yusuf bai dawo dai dai ba kowa sai da ya tausaya masa suna dawowo Baffa ya je ya samo kanin Mahaifin Amina kasancewar Mahaifinta ya rasu Nan ya shaida Masa komai ya tausaya musu matuka tare da musu ta'aziya Nan babu Bata lokaci ba yaje ya sanar da yan uwa Kowa yayi na'am da hakan an d’aura Auren Amina tare da Yusuf Ak'an sadaki dubu hamsin Baffa yace basa bukatar komai godiya Kanin Mahaifin Amina ya musu sannan shida sauran Yan uwansa suka nufi Gida. “wayyo Duniya shikenan yanzun babu kawata Aminiyata kawar kirki kawar Arziki kawar da ta zamemin tamkar Yar uwa Yusrah ! Yusrah !! Ubangiji ya Miki Rahama Rabbi ya haskaka makwancinki wayyo Allahna wayyo ni Amina shikenan nayi rashi wai nine yau aka d’aura min igiyar Aure har uku nice na Auri mutumin daya kuntatawa kawata nice na Auri fasiki ban taba Zina ba, nasan Inna mu'amula da Mata ban taba aikata fasik’anci dana miji ba wayyo ya zanyi kawata na cika Miki burinki zanyi komai inhar zai faranta ranki zanyi komai inhar zaki ji dad’i” Magana take dakyar yake fita sakamakon kuk’an daya ci karfinta kura Mata ido jaririyar tayi tana kallonta can Kuma sai ta saka wani i'rin kara da wani i'rin mugum gudu Yusuf ya nufo d’akin Daman Yana cikin Gida Baffa na fad’a Masa yanda d’aurin Auren ya kasance tsintar k’ansa yayi cikin wani i'rin bakin ciki da Kunci bai Kara jin bacin rai ba sai da Mimi tace anan zasu zauna Kuma a part d’insa shinda d’akinsa ciki d’aya ne shine za'a wani kakuba Masa wannna jemammiyar mai fisk’an saniya yarinyar da ko dariyarta bai taba gani ba, _(wayyo kuji fa Daman kasa son ganin dariyar ta, wa yaga omer da zeera...)_ Wani i'rin banko kofa yayi ransa a had’e ya karasa inda take tsaye tana jijjiga yarinyar da har yanzun Bata Sami arzikin wanka ba gashi i'ta Kuma Bata San yanda zatayi Mata ba, domin Bata i'ya wankan yara ba i'tama kuka take sosai cikin had’e gira yace “bani i'ta ” wani i'rin juyowa tayi tare da watsa Masa kallon tsana “akan me Zan baka i'ta? Ko 'yarka ce kasan zafin ta ne ?” nufota yayi ya kok'arin fincike yarinyar wani i'hu Minaty ta saka Nan kowa ya yo d’akin da sauri momy ta watsa Masa Mari Marin da yaji har cikin ransa domin tunda yake momy Bata ta'ba marinsa ba “karya yarinyar zakayi ne wlhy Son ka fita i'dona na rufe fa” karban yarinyar tayi tare da Jan Hannun Minaty suka bar d’anki wanka ta ma jariyar tass Kiran Baffa tayi ta Mika Masa yarinyar Nan ya Mata huduba da Suna *AMRATULLAH* _(Al'amarin Allah)_ sosai kowa yaji dad’in sunan Nan aka siyo Mata Madara da komai na bukata Minaty ce ta kalli momy sannan tace “momy za mu ringa kiranta da Nimha cost inna son sunan akwai wata Yar makarantar mu sunanta Kenan Yusrah nason yarinyar sosai kuma tana son sunan Nima Kuma inna so” Momy tace “kiyi Duk yanda kike so amanarki ce sunan Nima yamin dad’i inna son Duk abinda Baby take so” share kwallan daya taru Mata tayi sannan tace “ubangiji ya gafarta Miki Yusrah” Haka aka ringa Zaman makoki har akayi sadakar Bakwai ranar Suna babu taron da akayi Amma an yanka wa Nimha ragon suna Yusuf kullun Yana makale da Nimha Yana mugum son yarinyar sosai kala baya had’ashi da Minaty *One month later* Bayan an Gama Zaman makoki Momy ta shiga Gyara Minaty sosai take dirka Mata magungunan mata Duk yanda Minaty taso kaucewa ta kasa domin Bata son Yusuf Bata kaunar ganin fusk’ansa ta tsanesa tasa Mai tsanani shiyasa taki komawa d’akinsa tana d’akin momy kullun Mimi sai tazo gurinsu zasu huni suna Hira yau asbar da misalin k'arfi Tara tayiwa Nimha wanka ta Sanya Mata kayan sanyi kasancewar yau antashi da ruwa sai gab da magariba ruwan ya tsaya shinfid’i yarinyar tayi tana kallon fusk’anta sak kamar Yusuf domin babu abinda ya bambamta su kwayar i'danunta ne kad’ai na Yusrah Wanda suke nan a lumshe share kwallan daya gwangaro Mata tayi kafin ta shiga wanka bayan ta fito ta Gama shirinta cikin kayan barci har zata kwanta taji sallamar momy hannunta riƙe da cup Zama tayi bakin gadon tare da Mika mata cup d’in Bata fuska Minaty tayi tare magana kamar zatayi kuka “Momy Dan Allah ki barni Haka wlhy wannan abubuwan sun min yawa bana jin dad’in su ko kad’an Wanda ake ma Gyara bana Sansa bazan i'ya had’a makwanci na dashi ba bazan i'ya had’a jikina da nasa ba wlhy momy na tsane shi...” Katseta momy tayi da sauri “haba Amina Karki ce Haka Gabad'aya babu inda Yusuf zai raba yaji dad’i kowa ya juya Masa baya karfa mu manta Duk fa kaddararmuce kiyi hakuri ki rungumi Mijinki ku rufawa juna asiri Zaki so shi ko ba Jima koba Dade kiyayyar mace ga d’a namiji kalilan ne Kiyi hakuri Amina” kwantar da Kai Minaty tayi a kafad’ar momy tana wani i'rin Kuka “shikenan momy naji Amma wlhy har a Raina banjin zan so shi” rarrashin ta sosai momy tayi da kyar ta karbi maganin ta sha “tashi kije” a matukar firgice tace “inna momy?” lumshe i'do momy tayi kafin tace “d’akin mijinki Karki min gardama” jiki a sanyaye ta d’auki Nimha ta sakata a kafad’arta “karki tafi da i'ta” A hankali ta juyo i'danunta na tsiyayar da hawaye “wlhy momy bazan i'ya nesa da Nimha ba ki barni na tafi da i'ta Dan Allah” Babu yanda momy Bata mataba akan ta bar Amratullah Amma taki haka ta hakura ta barta ta fita Minaty na fita daga d’akin momy ta share hawayenta murmushi tayi kafin tace “yanzun lokaci nane Yusuf sai ka ji jiki wlhy saina ramawa kawata duk wata bak’in cikin daka shayar ta ita Murd’a kofar d’akin tayi ta shiga batare da tayi Sallama ba Yana kwance abin duniya ya i'shesa sai tunani yake da sauri ya kalleta tare da sakin tsaki “ke fita min a d’aki” ko kallonsa batayi ba ta shimfid’e Nimha dake barci Kusa dashi a hankali taja hannunsa tare da hurgashi kasa “kwanciyar kasa shi yafi dacewa da kai nida yata zamu kwanta a gado” daga Haka ta haura gadon tare da lullu’be musu jiki da bargo kasa motsi yayi domin tayi bala'i Bata Masa rai gashi lokaci d’aya wani shakkar yarinyar ta kamashi haka ya kwanta a kasa can cikin dare wani i'rin sanyi ya sauka jikinsa har rawa yake kasancewar dagashi sai kayan barci da sauri ya hau gadon lokacin sunyi nisa a barci cikin bargon ya shiga cikin rashin sani jikinsu ya gogo da juna wani i'rin ajiyar zuciya ya sauke rasa yanda zaiyi yay gashi ta Kara matsowa jikinsa sosai kamar i'danunta biyu haka ta zagaye hannayenta a kukunsa. lokaci d'aya ya fara jin wani mugum sha'awa na bijiro Masa jin taushi da tsantsin jikinta “shifa namiji kuma matarsa halaliyarsa da kud’insa ya bada sadakin ta Mai ya kamata yayi gashi Yana cikin yanayi na bukatar mace” da kyar ya i'ya mikewa tare da matsar da Nimha gefe cusa Hannunwansa cikin rigan jikinta yayi Nan ya kamo luntsuma luntsuman nonuwanta da sauri ya fara shafata Yana sauk'e Ajiyar zuciya da sauri sauri kamar a mafarki ta fara jin wani i'rin yanayi a jikinta Kara bankaro masa Kirjinta tayi d’aura bakinsa yayi Kan nipples d'inta a firgice ta bud'e i'danunta ganinsa jikinta yasa ta hanga d’ashi gefe da sauri taja bargo ta rufe jikinta “amma Kai k’an anyi Dan i'ska uwar me zakayi” ba Kunya yace “hakkina Zaki bani domin ni ba Wawa bane da zan Auri mace in barta inna cik’akken namiji Dan Haka ki tsaya wlhy Kona kwata ta karfin tsiya” wani shewa tayi sannan tace “heee lallai kuwa wlhy baka i'sa ba Kai har namiji ne uwar me xanyi da kai kalli buranka fa karami Wanda ko d’an yatsa na yafi shi kauri yaushe zai cika marata ?” tana karasa maganar tare da Shafa Wandonsa Duk yanda yaso Minaty ta Amince Masa ya biya bukatarsa taki yarda haka ya kwana Yana juyi gashi taki yarda ya kwanta akan Gado sai kasa ga wani sanyi daya ke ji. *Asalin labarin* *Muhad’u a Page na gaba Dan jin Ainihin labarin* FARHAT 7/16/20, 3:30 PM - FARHAT UMMY BILAL🤰🏼: *_✺ BAN FARGA BA ✺_* ✺✺✺ Farin Jini Writers Asso 21... Alhj Aminu yana mata ɗaya Ummahani (Gran ƙenan) Asalin su yan damangudu ne amma kasuwanci ya dawo dashi otopo inda ya gina gida yana zaune da matar sa sun shafe shekara uku kafin Allah ya basu ciki murna a gurin Alhj Aminu ba'a magana domin yana mugum son ƴaƴa, haka ya ringa kulawa da ita har wata tara ranar lahadi da rana nakuda ya tashi da sauri ya nufi asibiti da ita tasha wahala sosai in da har an fara tunanin za'a mata cs, amma cikin ikon Allah ta haifi ɗanta namiji yan uwa da abokan arziki sun tayashi murna ranar suna yaro yaci suna AUWAL (baffa) kulawa sosai yake samu daga wajen mahaifanshi auwal nada shekara hudu Allah ya sake bata wani ciki wannan karon batayi murna ba sai Alhj kaɗai yake ta murna tunda ta samu wanan cikin kullun cikin fargaba taƙe domin ba karamin wahala taƙe sha ba, abinci ma bata ci bata iya cin komai Alhj aminu ya tausaya mata sosai haka ya bar kasuwancin sa ya dawo gida yana kulawa da ita shima auwal kullun yana makale da ita wani rana suna zaune da yamma lokacin Alhj ya gama yi musu girki domin shi yake musu komai lokacin kuwa cikinta na wata bakwai duk ta kunbura kai idan ka ganta saika tausaya mata domin bata iya tashi sai da temakonsa, sabida cikin ya rinjayi jikinta da kyar da motsa daga zaunen da take a hankali Alhj aminu ya matso gareta maka hannunsa tayi tana mai cije liɓe "nifa wlhy muje a cire min wannan cikin Allah mutuwa zanyi cikin ya isheni" cike da tausayawa yace kiyi hakuri ki kara tauriya saura lokaci kaɗan haka ya ringa rarrashinta da kyar ta kwantar da hankalinta domin ita tasan mai take ji, aikuwa koda cikin ya shiga watan haihuwa bata iya koda motsi kirki komai shike mata wata tara da kwana tara ta tashi da nakuda asibiti suka nufa wannan karon dai sai da aka mata cs domin ta kasa haihuwa tun daga ƙan HAMIDU (Dad) Allah bai kara bata haihuwa ba hankalin Alhj aminu ya tashi sosai domin yba karamin son ƴaƴa yake yiba, ita kuwa ko a jikinta domin ita tasan wahalar da take sha haka dai suka ringa rainon ƴaƴan su cikin so da kulawa kwatsan wata warana sun gama shirin barcin su har sun kwanta amma Alhj aminu bai yi barci ba sai kallon cellin yake yana jin wani yanayi tattare dashi a hankali ya miƙe ya nufin ɗakin su Auwal kasancewar sun girma sosai domin yanzun sun zama samari Auwal nada shekara 18, Hamidu kuma 14, zama yayi a tsakiyar su yana kallonsu ya jima yana kallonsu kafin ya shafa fisƙansu ya musu addu'a ya bar ɗakin. yana komawa ɗakinsu yaga mahaifiyarsu har yanzun barci take jawota jikinsa yayi yana mai sauke ajiyar zuciya jin ya matseta sosai ne yasa ta farka murya ciƙe da barci tace "Alhj lafiya baka kwanta ba" kallonta yaƙe sosai daga bisani yace "UMMAHANI wani yanayi naƙe jin kai na inna ji a jiki kamar bazan rayu tare da ku ba dan Allah koda bayan raina ki kula min da ƴaƴa na ki kulamin dasu sosai karki barsu suyi kukan rashi na ki kulamin dasu sosai" katse shi tayi dasauri. "haba ya zaka ringa faɗar magana haka zaka rayu damu baza barmu ba dan Allah kasa sani cikin wani hali mana kasan bazan jure rashin ka kusa dani ba" rumgume ta yayi a jikinsa sun raya wannan daren sosai sai da sukayi wanka kafin ya mannata da jikinsa har tayi barci shi bai yi ba, sai dai me washe gari da asuba ta riga shi tashi sai da tayi alwala ta ga dai har lokacin bai farka ba shida yake tashinsu amma har yanzun yana barci matsowa tayi inda yake tare da jan hancinsa a hankali tace "Abbansu ka tashi man karka makara" shuru tayi baiyi magana ba da sauri ta hau gadon tana taba shi amma sai taga ko numfashi bayayi hankalinta ya tashi sosai da gudu ta nufi ɗakinsu Hamidu tana bubbuga musu kofa a rikice auwal ya tashi ya buɗe kofar ganinta cikin wani yanayi yasa shi faɗin "lafiya kuwa umma?" cikin tashin hankali tace "babu lafiya zo muje ka gani" duk ta rikice cikin barci hamidu ya fara jin magana sama sama buɗe idonsa yayi dai dai lokacin da umma taja hannun auwal, suka nufi part ɗinsu da sauri ya miƙe ya bi bayansu. suna shiga ɗakin taga yananan yanda tabbarshi kuka ta saka tare da faɗin "auwalu duba min shi yaƙi magana tun ɗazun" tsaye kawai Auwal yayi domin ko ba'a faɗa masa ba yasan rai yayi halinsa, kuka hamidu ne yasa ta kallonsa a rikice "shikenan abba ya mutu..." iya abinda ta iya ji ƙenan sai farkawa tayi ta ganta a gadon asibiti yan uwanta na gefenta kowa fiskansa ciƙe da damuwa a hankali ta iya furta "inna MIJINA" auwal ne ya shigo da sauri ya karaso inda take "sannu umma kin tashi" kamshi tayi tare da faɗin "inna AMINU" lumshe yayi kafin yace "yau kwana takwas kenan da rasuwan abba" tayi kuka sosai da kyar aka rarrasheta. haka rayuwa ta ringa tafiya da daɗi babu daɗi har aka shafe shekaru da dama. lokacin har auwal sun gyara gidansu su mayar dashi na zamani domin sun kammala karatunsu suna kasuwanci shi kuma hamidu bai cika zama ba domin yana yawo kasa she daban daban a haka har auwal ya haɗu da Zainab a wani asibiti yaje gurin abokinsa nan yaga ta masa babu bata lokaci iyaye suka shiga cikin magana har aka yi aurensu hamidu bai zo ba sai dai yace zaizo yau gobe jibi haka har lokaci yaja sosai sai da umma tayi da gaske kafin ya dawo yana dawowa yaga zainab da ciki nan hankalinsa ya tashi yace shima aure zaiyi abin ya ba auwal dariya sosai har umma sai da ta masa dariya. nan ya mike ya fita ya barsu cikin gari ya shiga yana ta yawo wai shi yana niman mata haka ya ringa yi kullun yau daya tashi zai fita yazo gurin umma zama yayi tare da langwaɓar da ƙansa a jikinta "umma yau ki min addu'a Allah yasa na dace na samu mata nima nayi auren nan" sai da ta murmusa sanna tace "to Allah yasa a d dace" da murna ya fita zainab tace "uhmm kardai yau ma kayi kwantai" ta karasa maganar tana dariya gwalo ya mata kafin yace "aii yau zan dace domin zan fita da kafar dama kuma zan karatan lzaja'aa kinga dole ma nayi nasarar sace zuciyar wata yau ga kuma umma tamin addu'a hull" haka ya mata gwalo ya fita mai mimi zatayi in banda dariya sai da tayi dariya sosai umma ma na taya ta addu'a itama ta masa. yana fita bai zarce ko inna ba sai wani kanfanin abokinsa zama yayi suka sha hira sosai sai yamma likis sanna ya masa sallama yana fitowa tafiya yake cikin sauri tana duba jakarta bata ankara ba taji ta bige mutum jakarta ya faɗi a kasa a hankali ta ɗago tare da furta "yi hakuri dan Allah ban lura bane" sun kuyawa tayi ta haɗa takardunta har ta bar gunrin yana binta da kallo. ganin zata shiga motar ta ne yasa ya nufeta da sauri "ji mana am mata" cak ta tsaya ta kwashi mintu kafin ta juyo "pls ya sunanki" a takaice tace "maryam" ɗan murmushi yayi kafin yace "maryam farat ɗaya kin min sata" dafe kirji tayi tare da faɗin "subahanalillah satar me..." sai da abin ya basa dariya ganin duk ta wani diririce kamar zatayi kuka, "dont worry fa ba wani abu bane zuciyata kika sace wlhy i love u maryama" numfashi taja da karfi tana ajiyar zuciya sai kuma ta sunkuyar da ƙanta kasa maganarsa ne ya katse ta "kina sona?" shuru tayi daga karshe ma ta fara kokarin buɗe motar ta, "aii wlhy baki isa ba sai kince kina sona zaki bar gurin nan kinsan wahalan da na ringa sha ne" waiii abin dariya yaso bata aikuwa sai da ta dara kallonta yake domin dryr ta mata kyau sosai bai barta ba sai da ta amince masa nan ta faɗa masa gidansu numberta ya karɓe dan tsaban iya shege har da hoto ya mata wai zai nunawa matar yayansa" ita dai dariya taƙe masa a haka dai da kyar ya barta shima ya nufi gida. ko sallama baiyi ba ya faɗa gidan da ihu fitowa auwal yayi daga part ɗinsu yana faɗin "kai kai waye haka" ganin hamidu ne yasa shi faɗin "a a mai niman aure ko dai yau ma kwantai akayi ne" jin haƙan yasa Zainab fitowa da ɗan cikinta tana dariya umma ma fitowa tayi ta tsaya "a a tofa na yau ƙenan ɗan autar umma" cewar zainab . hararata yayi tare da kunna wayar sa. tasowa yayi ya kama hannun umma da zainab yace "kalleta beauty gsky na ita zaɓe" zainab tace "kai gaskiya tayi kyau inna kuka haɗu har ta amince zata kwashi Kwantai" kwace hannun umma tayi tana dariya nan ya shiga basu labari dariya auwal yake harda kama ciki. cikin lokaci kalilan akayi auren maryam da hamidu zaman lafiya suke yi sosai inda taƙe zuwa gurin aikinta Zainab dai auwal ya hanata duk wata Yana biyanta lokacin da Zainab ta haihu Maryam na d'aura i'donta Kan yaron taji duk duniya ba abinda take so kamar yaron shima Auwal hakane yafi kowa murna kamar shi aka ma haihuwar ranar suna yaro yaci suna Yusuf Yana kaiwa yaye Maryam ta d'auke shi har Zuwa lokacin Bata ta'ba ko batan wata ba sosai Mimi take tausaya Mata har aikin hajji sai da tayi tana Addu'ar Allah ya Bata haihuwa shuru ba labari har aka kwashe shekara goma Nan ta Kuma ta kuma d'auko yarinyar Yayarta tana riƙe da ita Maijidda i'ta momy suke kiranta inda suke Kiran Zainab da Mimi sosai take son haihuwa har Maijidda tayi Aure momy Bata samu ciki ba cikin ikon Allah lokaci d'aya Kuma sai gashi sun samu ciki da Mimi murna Gurin Yusuf da Dad ba'a Magana cikin na i'sa wata Tara abin mamaki Rana d'aya suka tashi da nakuda inda Mimi ta fita hayyacinta Momy Kan suma tayi domin Bata ta'ba zatan Haka haihuwar yake ba Haka aka nufi asibiti dasu Mimi ce ta fara haihuwa inda ta haifi yara tagwaye duka mata Amma Sam Bata cikin nutsuwarta allura barci suka Bata Bayan ta haihu momy kan sai da aka Mata C's domin ita ko kwakkwar motsi Bata iyawa an samu nasaran Ciro Mata d'a namiji Amma yaron bai zo da Rai ba sosai Dr Saddika ta tausaya Mata ganin yanda take son yara. Gashi ta sha wahala amma jaririn ba rai hak'an yasa ta nufi d'akin da momy take Nan ta tarar da Maijidda tare da Mai aikinsu da sauri suka ce “lafiya ya momy” hawaye Saddika ta share kafin tace “Hajiya Maryam an Mata C's sai dai d’an ba rai yanzun abinda nake so daku dan Allah zan d’auki yarinyar Mimi d’aya in kaiwa Maryam tunda dukansu basa hayyacinsu Amma ya zama sirri fa tsaka ninmu” Nan suka yarda Saddika ta d'auki d'aya daga cikin jariran ta kaiwa momy da sauri ta d’auki gawar na momy ba tare da kowa ya sani ba ta bayar aka binne.. Kwanan mimi uku ta farka momy kuwa sai da tayi kwana 14 kafin aka sallameta lokacin an rad'awa yar mimi suna Maryam i'ta Kuma momy nata Yusrah mimi tana kaunar Yusrah sosai sai dai i'ta Yusrah bata samu kulawar uwa ba domin mud'din momy zata fita office gurin mai rainonta take barinta hak'an na ta'ba ran mimi Gran tayi fad'a har ta gaji gashi shima Dad d’in baya zama yau Yana wancan garin gobe yana wannna garin. A Haka Yusuf ya ke d'aukarta ta shiga da i'ta d'akinsa tun tana yarinya yake wasa da i'ta tun Bata fahimta har ta fara fahimta daga lokacin ta fara janyewa daga garesa Amma kullun saiya yi yanda yayi dan ya damu biyan bukata da i'ta tayi kuka har ta gaji kullun sai Tama momy kuka in zata office Amma momy Bata tsayawa sauraronta. Wani rana tana kwance a d'akinta Bayan ta Gama kuka momy ta tafi Yusuf ya shigo ya rumgumeta a jikinsa da sauri ta mike jikinta na rawa domin ba karamin tsoronsa take ba ganin Yana cire kayansa ne yasa ta fita a gidan da gudu Gidansu kawarta Amina ta nufa inda ta fara jin nishi tun k'afin ta shiga d'akin tana shiga taga Amina tsirara ita da wata suna kwakular junansu i'hu ta sa tare da fad'in “Minaty meye Haka fisabidillah bana hanaki ba” da sauri Amina ta tashin tasa kayanta tare da Korar wanda suke tare kamata Minaty tayi kwace hannunta Yusrah

Chapter 6 of 7