Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
5 / 7
DAIMON CASTLE a saman sa. Da gaske yake ba wasa yake ba. Da kanshi ya fito ya buɗe min na fito muka taka har cikin sa. Duk inda mukayi ma'aikata ke mana sannu da zuwa har muka shiga lifter ya danna 50floor. Lifter na tsayawa tankamememen falo ya yi min sallama . Fad'uwa had'uwar sa b'ata baki ne. Gaba d'aya entire floor d'in office ne had'edd'e babu abunda babu a ciki. Hannuna kawai naji ya kama ya yi gurin k'aton tebir din dani ya zauna kan kujerar sa yana cewa "This is your office. Did you like it?" Ban iya cewa komai ba sai kaina dana d'aga dan am out of words. Bani da bakin magana. Murmushi ya yi yana gyara tsayuwa yana duba had'edd'en wrist watch nashi yace "Good. Then, ni zan tafi yanzu. Akwai clients dake jiran ki sunan neman had'a hannun jari dake. Idan kin gama give me a call zanzo na d'auke ki" Ido kawai na zuba masa ina mamakin duk ya aka yi hakan ta faru ne?. Ganin bance komai ba ya d'an sunkuyo gefen fuskata . Sosai fuskar sa take gab da tawa ina jin hucin numfashin sa . Bakina dana shafawa man leb'e sai shining yake ya kalla kafin ya mayar da idon nasa cikin nawa. Da wata irin husky voice yace "I will see you soon. Ok?" Daddad'an kamshin mint breath nashi ya daki fuskata na had'iye yawu. Tsintar kaina nayi da d'aga masa kai kaman wata wawuya. Murmushi ya k'ara yi yana kallon leb'ena kafin yaja baya ya gyara tsayuwar sa . Agogon hannun sa ya k'ara kalla ya jinjina kai sai kuma ya juya ya fice daga office d'in na bishi da ido kaman bebiya. Wai what is happening to me ne?. Mind d'ina da Body d'ina sun kasa tafiya kan abu guda d'aya. Saida na d'auki tsawon minti talatin kafin na saisaita nutsuwa ta na miƙe na fara zagaya office d'in lungu da sakon sa. Wata yarinya ce baturiya ta shigo tace min ita ce sakatariya ta ,ta shigo ta nunamin company d'in. Babu inda bata nunamin ba kafin daga k'arshe mukayi d'akin meeting inda bak'in suke jirana kaman yanda yace. Saida na kira su ya Khamis dake kula min da company na, na Nigeria zoom call. Sannan mukayi meeting d'in suna bada shawara kaman yanda ya dace. Bani na koma office d'ina ba sai wajen hud'u. A gajiye na zauna ina sauke numfashi riƙe da kaina dake sarawa. Muryar sa kawai naji a kaina babu zato. "Tired?" Da sauri na d'ago ind naji muryar. Yana zaune kan d'aya daga cikin kujerun office d'in. Yanzu kananan kayana a jikinsa bak'ar riga mai gajeren hannu da wando ya tufke gashin sa. Sosai ya yi kyau musamman rigar data kamashi tam kaman k'irjin nan zai yagata. Yaushe ya shigo ban sani ba?. Miƙewa ya yi ya nufo inda nake zaune. Jakata ya d'auka ya mik'o hannun sa yana na kama . Kallon hannu nayi na miƙe ban kama ba nayi saurin wuce shi nayi k'ofa zan fice. Ina jin sautin murmushin sa kafin ya biyo bayana da sauri muka shiga lifter. Motar daya zo da ita d'azu ba ita bace yanzu wata BMW ce fara mai kaman limo muka shiga. Nayi tunanin gida zamu sai naga munyi fakin k'ofa wani had'edd'en restaurant. Tunda muka shiga ido ke kanmu har mun muka zauna b'angaren Vip. Muna zama waiter ya matso da list na abinci ya ajiye mana. Ban jira komai ba na yi order saboda yunwa da nake ji. Kaman ance na d'aga kaina ido na ya hangomin Wizad zaune da wata yarinya da a k'alla bata wuce 17yr ba. Yanda yake kallon yarinya yana murmushi kasan his madly inlove with her. Bansan me yasa ba naji wani abu ya daki k'irjina mai kama da betrayal. Ina tunanin idon da yaji a kansa yasa ya juyo idan mu ya had'u. A take naga ya d'an sha jinin jikin sa sai kuma ya saki murmushi ya d'an sunkuyo yana wa yarinya magana ta juyo itama tana kallo na. Tsaban yanda na maida hankali kan Wizad ban lura da kallon da Deen ke bina da shi ba . Wani irin kishi da b'acin rai ne kwance kan fuskar. Ina kallon Wizad suka taso da yarinya dake tattare da kunya . Hannu ya mik'awa Deen fuskarsa dauke da fara'a sosai yace "Wow what a small world. Sanaah zamu sake had'uwa a ashe. General barka da yamma " Da kyar ya amsa masa idan sa still a kaina. Kaman yanda nima na zubawa Wizad da yarinya. "Naanah Dear. This is Sanaah my old friend da mijin ta The mighty General DEEN. Sanaah ga kanwar ki my lovely wife " Wife nace ina kallon yarinya dake murmushi a kunyace. So all this time soyayyar da yace yanamin karya ce?. Ina ba haka ba taya a kayi ya yi moving on cikin d'an k'ank'anin lokaci haka. Da kyar na iya kwakwalwar murmushi nayi mata . Yarinya ce kyakkyawar gaske Black beauty. Fuskar Wizad d'auke da matsanancin farin ciki ya kama hannun ta suka fice daga restaurant d'in. Saida naga b'acewar su na sauke numfashi na mayar da hankali kan Deen da nake jin idansa a kaina naki kallon sa saima abincin na dana fara cin a hankali . Har na gama ina jin idon sa bai kuma tab'a abincin dake gabansa ba. Yana ganin na gama ya mik'e tsaye nima na miƙe muka fito daga restaurant d'in. Har muka je gida naki kallon inda yake ina jin tension dake tsakanin mu. Kai tsaye d'akina nayi na barci tsaye a falon k'asa yana kallona har na shige d'aki na maida k'ofa na rufe. Zama nayi kan gado ina k'ara recalling had'uwar mu da Wizad. Dama yaudara ta yake tun farko? Duba yanda muka had'u babu wata damuwa ko kunci a tattare dashi saima farin ciki da ban taɓa ganinsa a ciki ba. Namiji k'arin kunama. Na gode Allah daya sa ban bashi dama cikin zuciyata ba wata kila da yanzu ina nan ina fama da wani ciwon. Wanka nayi na kwanta saboda yamma ce na hana ido na barci saida nayi sallan isha na kudundune cikin bargo. MATURE + Sati biyu da fara zuwa na aiki kuma alhamdulillah ina jindaɗin zuwan sosai da sosai company na sai k'ara habb'aka yake. Har yau tsakanin dashi sai in ya kawomin abinci ne kawai. Idan na kulle daki bana fitowa sai naji alamun baya gidan. Yau ya kama laraba an tashi da wani irin sanyi saboda k'ank'ara da aka kwana ana yi. Yau Sam banda ra'ayin zuwa office shi yasa da nayi sallan asuba na koma na kwanra bani na tashi ba sai wajen 11. Nayi mamaki da naga bai zo ya tashe ni ba kaman yanda ya saba ya kawomin abinci, saboda haka nayi tunanin bayanan. Wanka na farayi na sakko sanye da hijabi na har k'asa saboda bra ne kawai a jikina da pant. K'ofar d'akina na tsaya ko zanji motsin sa amma shiru kaman babu kowa a gidan. Kai kawai na gyad'a na sakko nayi kitchen na d'ora abincin mara nauyi da dan tea na dawo na zauna kan dinning. Ina cin abinci naji ina sha'awar shiga ruwan d'umi don haka ina gamawa nayi sama da sauri na d'auko wata y'ar yololuwar doguwar riga kai kaman ta tatat koko. Rigar kaman shimi take amma doguwa ce. D'an lessy pant d'ina na saka fari kana ganin sa sosai ta rigar. Bansa bra ba na saki gashin kaina nayi wajen balcony dina da yake dauke da wani irin shower mai shegen kyau da aka kawata da fulawoyi da glass. Saida na kunna shower d'in na saita ruwan zafin sannan na matsa na kunna y'ar k'aramar speaker dake jikin bango nayi join da wayata sexy music ya fara mita a hankali. Wak'ar RIHANN WORK ta fara amsa kuwa . Murmushi nayi ina jin wani irin nishaɗi na shiga shower d'innan ina juyi a hankali kace irin a romance novel ne. Sosai nake bin kidan ina juya mazauna kace don Wak'ar aka halicceni. Na shagala cikin shower d'ina ina juyi hannuna a sama hankali gaba d'aya yana kan Wak'ar da nishaɗi sa nake ji, babu zato naji wasu strong arms sun kama kuguna sun rike gam kaman za'a kace kafin naji faffaɗan k'irjin sa da babu riga ya mannu da bayana. Ina jin suakar Numfashin sa dake wani irin shaking gefen wuyana kaman wanda aka shake. Murmushi nayi na mugun na k'ara kaimi wajen juyi a jikinsa harda rankwafawa kasan sa na taso da wani irin slow motion nayi wani juyi na fuskance sa. Wayyo Allah saida nayi dana sanin juyowa saboda tsananin fitina dana gani kwayar idon sa da fuskarsa. Numfashi ma wahalan fita yake masa ga ruwa dake zuba a kanmu mun jike jagab. Juyowar da nayi ya bashi daman nagin balloons dina da suke tsaye chak rigar ta kwanta rad'am a jikin su. Wani irin nishi ya saki ya k'ara matse kuguna da nasa k'irjina ya had'u da nashi. A tare muka sauke ajiyar zuciya kafin nayi wani yunƙuri ya damki lips d'ina kaman wani mayunwaci ya tura cikin nashi. Wani irin kama hips d'ina ya yi yana k'ara tura bakinsa cikin nawa. Everything around me tsayawa ya yi chak ya daina motsi kafafuwana suka hau rawa. Oh my God. I'm having my first kiss. And damn yasan yanda ake sumbatar mace. Yanda yake juya harshe na cikin nasa kaman ya samu sweet saida wani saliva ya biyo gefeb bakina. Toes d'ina suka fara coily na kasa tsayuwa saishi ya talleb'e hips d'ina kafan sa guda d'aya tsakanin nawa. Wani irin Jan bakina da ya yi cikin nasa saida naga wasu stars na dancing cikin idona wani irin ruwa ya yi gushing tsakanin kafafuwa na. A take na saki wani irin nishi mai k'arfi ya k'ara matsane yana gurnani cikin bakina. D'an ragowar notin dake kaina ya kunce sanda ya cire bakinsa cikin nawa ya fara sumbatar wuyana zuwa saman k'irjina. Tura kansa ya yi tsakiyar su kafin ya kai hannu ya matse su yana yana sakin wani nishi da gurnani kan k'irjina. See wato shed'an baiyi ba wlh. I'm enjoying this new feeling da ban taɓa experience ba ya katsemin jindaɗi. Zuciyata ta kirani da k'arfi. 'Me ki ke haka?' Kaman anyi snap wani abu a jikina na kwace da sauri na ture sa ya zube k'asa saboda rashin k'arfin jiki. A guje na kwasa zan fice daga balcony d'in naji muryar sa a shak'e kaman mai shirin kuka yana cewa "No, please. Don't leave " Tuni na kwasa a guje k'irjina na dukan uku-uku. [13/07, 7:44 pm] Ashanty L♥︎ve: 𝓉𝒽ℯ 𝒻𝒾𝓇𝓇ℯ & 𝒾𝒸ℯ. ༄ZUBAR HAWAYE༄ 𝗔𝘀𝗵𝗮𝗻𝘁𝘆 𝗹𝗼𝘃𝗲. 𝕨𝕒𝕟𝕟𝕒𝕟 𝕡𝕒𝕘𝕖 𝕟𝕒𝕜𝕦 𝕟𝕖, 𝕞𝕒𝕤𝕠𝕪𝕒𝕟 ℤ𝕌𝔹𝔸ℝ 𝕎𝔸ℍ𝔸𝕐𝔼, 𝕕𝕒 𝕚𝕥𝕒 𝕜𝕒𝕟𝕥𝕒 𝔸𝕤𝕙𝕒𝕟𝕥𝕪 𝕝𝕠𝕧𝕖. 𝕋𝕙𝕒𝕟𝕜 𝕪𝕠𝕦 𝕒𝕝𝕝, 𝕗𝕠𝕣 𝕥𝕙𝕖 𝕝𝕠𝕧𝕖𝕤 & 𝕤𝕦𝕡𝕡𝕠𝕣𝕥𝑠.♡︎ 𝑁𝑜𝑡 𝑓𝑢𝑙𝑙𝑦 𝑒𝑑𝑖𝑡𝑒𝑑. VOL/116-120. Kusan a tare muka kai hannu jikin k'ofar. Ni ina k'ok'arin buɗewa ,shi kuma yana k'ok'arin maida ita ya rufe. K'irjina ya cigaba da harbawa da mugun gudu kaman zai fito fili. Yanda nake jinsa gab a jikina da hucin numfashin sa yasa jikina ya fara rawa tsoro ya kamani na fara dukan zuciyata data kaini na jan gwalowa kaina jangwangwama. Muryar ta na rawa nace. "Mene haka ne?, ka matsa na fita" Wani irin shake munfashin sa ya yi ,da shak'akk'iyar murya yace "Don't leave me like this please. Patience d'ina ya k'ara. I can't hold it much longer. Pls.." Nashiga uku. Mena janyowa kaina ne?. Ture shi na fara k'ok'arin yi zan buɗe k'ofar na fice ya danne ta da duka da hannuwansa. Wani irin manya ni jikin k'ofar ya danne da ita kaman zai kayar dani cikin ta, gaba d'aya sa ya manne a jikina kaman cingam. Yana wani irin nishi saitin kunnena da magiya ya yi magana "Pls, please " Nashiga uku, nashiga uku. Abunda zuciyata kenan tana mugun bugawa kaman zata tarwatse. Abunda naji bayana shiya k'ara rudani wani irin tsoro ta k'ara ziyirtata kace mutuwa ta na gani. Tattare gashin kaina ya yi daga gefen wuyana ya tura kai yana wani shanshanawa ,kafin ya fito da harshe yana wani lasa kaman ya sami sweet. Hango kaina nake lokacin daya ritsa ni. Ina ga saidai a d'auki gawata. Haba shi yasa lokacin da Marwah keda rai zuwan da nayi kullum na ganta she's always tired. No. Ban shirya mutuwa. I thing da ba'a sanni dashi ba ,shine tsoro. Mostly this thing. Yanzu da nake jinsa how huge and big it is. Ya k'ara razani wani irin ture shi nayi ya yi taga2 zai fad'i na wuce da mugun gudu na shige toilet. Ina danna kofar yana k'ok'arin danno ta shima ya shigo. Yanda yake yi yanzu kaman ba'a hayyacin sa yake ba hakan ya k'ara tsorota ni matuƙa na dinga zuba uban ihun neman taimako ina kiran duk wanda yazo bakina. Allah ya taimake ni naci galaba na rufe k'ofar . Mene ya fito da kansa daga jikin Deen?. Dama haka yake yi idan sha'awar sa ta motsa ?, ko nice nayi unleashing wannan beast d'in wajen revenge?. Yanzu wa gari ya waya? The tables has turn. Matsanancin tsoron sa ya rufeni. Har tsawon minti biyar ina jinsa yana buga k'ofar kaman mahaukaci. Duk sakan d'aya dake wucewa tsoron sa na kara nunkuwa cikin raina. Addu'a na fara tsabar firgici na d'aga hannu sama "Ya Allah kaga banyi da niyya ba. Allah na rok'e ka ,badan na isa ba, ba d'an iyawa ta ba. Allah ka tsare ni Alfarmar Annabin rahama". (See this one😂). Ina shafa Addu'a ban gama sauke hannu ba wani irin k'ara ya firgitani na saki wata gigitacciyar k'ara .k'ofar toilet d'ince gaba d'ayan ta a k'asa duk irin kauri da girman ta. A guje nayi k'ok'arin juyawa zanyi window ganin yanda ya shigo kaman wani zaki sai wani irin huci yake. Ban damu da glass dake jikin window ba na fara k'ok'arin had'eshi. In har zan tsira daga wannan beast mode nashi ,i don't care ko wane irin ciwo zanji. Wuff naji anyi sama dani na saki ihu ina dukan sa da kiran sunan Baffa. Ficewa ya yi daga toilet d'in gaba d'aya ina ta kici-kicin kwacewa daga jikin sa. Wani mahaukacin d'aki ya shiga daya ci uwar nawa a had'uwa. Kwantar dani ya yi kan makeken gadon ya danne ni wannan katon jikin nasa. Duk da haka ban daina kici-kicin kwacewa ba na saka kuka mai k'arfi ,bansan sanda na fara bashi hak'uri ba. Duk abunnan da nake yana kwance a jikina baice komai ba sai ajiyar zuciya da yake ta saukewa kaman wanda ya yi tsare. Yanda ya kwanta a k'irjina ya sakarmin nauyinsa yasa numfashi ya faramin wahalar fita. Kuka ya koma gunji. Babu zato naji yaja numfashi kaman mai kuka sai kuma a hankali jikin sa ya fara shaking alamun mai kuka. Chak na tsayar da nawa na kasa kunne ina sauran sautin kukan sa dake fita a hankali da sheshshek'a. Wani irin sanyi jikina ya yi na fara rarraba ido don bana iya motsa ko yatsana saboda yanda ya sakarmin nauyin sa. A bun tambayar a nan shine why is he crying?. Did he ever cry?. Hartsawan minti biyar yana kuka kafin ya d'ago a hankali ya kalleni da jajayen idonsa. Muryar kaman mai rad'a yace "I'm sorry. I don't mean to scare you. It's just nakai limits d'ina,and i can't hold it any longer. I love you Sanaah. I always love, but i was foolish to ignore that. Instead nayi believe Marwah ce nake so. But i was so wrong. I fall in love with you the moment i see you. Insecurity nawa ya rufemin cos ina gani everywoman is just like my so call mother. I love Marwah, but not as much i love you and I'm so sorry i did not realise that until it was to late for me. I get you now. Kiyi kin duk abunda zakayi min. Hate, curse me. What ever makes your heart at ease, but please, not know ,one day love me back just like you did before. Please i beg you" Shock. Matsanancin shock yasa na buɗe baki kaman wata gaping fish ina kallon sa da ido a waje. What?. Is he confessing to me?. Numfashi yaja a hankali ya murgina gefena. Y'ar dariya ya yi mai ciwo kafin ya cigaba da cewa "Tunda uwata ta haifo ni. Not even her na tab'a ZUBAR wa HAWAYE despite all she has done to me. But for you i will do anything to prove how much i love you." Yana gama fad'in haka ya miƙe ya ya shige wata had'addiyar glass door ya barni nan a kwance na kasa motsi. What is happening?. Am i dreaming?. Dan na tabbatar na d'aga hannu na wanka kaina mari. Auch. Not ba mafarki bane reality. Wannan butterfly's dana rufe su can k'asan cikina suka fara yawa. A hankali bakina ya fara warera in a creepy smile har saida hak'orana suka fito rad'am. He loves me. He loves me. Wayyo Allah ni Sanaah. Those words that i have been longing for na jisu. I finally did. Wani irin miƙewa nayi a guje na fice daga d'akin karna bada kaina. Har yanzu sai na kara jan aji tukun. Da wani irin nishaɗi nayi wanka sai murmushi nake ni kad'ai kaman mahaukaciya. Finally yau naji wannan farin cikin da ake ji idan kaji wannan kalman bakin wanda zuciyar ka ta jima tana bege. Wajen isha naji yana buga k'ofa. Wani irin wuntsulawa nayi daga kan gado na kwasa da sauri nayi bakin k'ofar na tsaya ina saita nutsuwata. Fuska na had'e Sannan na buɗe ina gyara glass dake ido na. Saida na kusa drooling sanda na buɗe. Sanye yake da kayan nan na bikers. Jar leather jacket da wandon ta ,hannun sa da safa bak'a. Sai helmet dake hannun sa ya saki jikakken gashin kansa daya zubo wajen goshin sa da gadan bayan sa. Itama Jacket d'in bai zugeta ba ya barta a buɗe kana ganin damammiyar shirt dake jikinsa baka data kama k'irji nan ,Abs nashi sun fito rad'am. Murmushin nan nasa ya yimin maitsada so Innocently kaman bashi d'azu ya zama beast ba. Hannu yakai ya tura cikin gashin kansa kafin yace "Sorry na dame ki. Zanje Airport ne Angel suna hanya. Ko akwai abunda za'a tawo miki dashi?" Ina jin yace Angel na matso gaban sa da sauri ido na cike da hawaye nace "Zanje don Allah " Kai ya girgiza ya kawo hannu ya talleb'e fuskata. "No. Kiyi hak'uri ki jira na d'auko su. Garin akwai sanyi sosai kuma ni a bike zanje" Badan naso ba na gyad'a kai. Murmushi ya yi ya d'an matso da fuskarsa kaman mai tsoron wani abu. Ganin ban matsa ba ya k'arasa matsowa ya sumbaci gefen bakina kafin ya juya da sauri na bishi da kallo. Angel tana hanya. A hanzarce na koma d'aki na chanza kaya zuwa doguwar riga na fito nayi kitchen don d'ora abincin. Cikin d'an k'ank'anin lokaci na had'a lafiyayyun abincin da drinks wajen biyar na jere kan dinning kafin na koma kitchen na k'ara gyara shi na fito nayi d'akina da sauri na bincika kayana na fito da turararruka na wuta masu kamshin gaske na kunna. Nasan zakuje da kina dasu amma baki tab'a sawa ba. Kar kuga laifina kunsan i was blind with revenge. Still am. Falon na fito na zauna a kage. Koya yaji motsin mota sai gabana ya yanke ya fad'i. Bansan dame Angel zata karb'e ni ba. Finally wajen karfe goma naji alamun shigowar su saboda k'aran machine d'in sa. A hanzarce na miƙe ina kallon k'ofar k'irjina bugawa. Minti biyar da naji karan machine nashi kafin naji ana tab'a k'ok'arin aka buɗe. Da wani irin slow nake kallon k'ofar dake buɗewa a mugun hankali kafin ya sawo kafin ya d'an leko da kansa sai kuma ya koma ya buɗe k'ofar gaba d'aya ya shigo bayan sa Angel biye dashi da katuwar Teddy a hannun ta. Sai wata kyakkyawar budurwar dake riƙe da jaka bayan Angel. Chak komai nawa ya tsaya hawaye suka fara gudu kan kuncina ina kallon Angel kaman yanda itama take kallona. Yarinya ta k'ara kyau ta k'ara girma kamannin ta da Deen sun k'ara fito. Da wani irin sanyi jiki na fara takawa inda suke tsaye ina kuka sosai har na k'arasa gaban su d'an nesa kad'an na durkusa na buɗe hannu ina kallon . Janyo ta ya yi ta d'an make bayansa tana kallo na. Gaba d'aya heart d'ina ya yi shattering. It was true Angel bata sona yanzu. Wani irin matsanancin kuka nake kaman raina zai fita. Mutuwar Marwah ta dawomin sabo kaman lokacin ta mutu. Sunkuyar da kaina nayi hannuwa na duka biyun na rungume a k'irjina. Banyi zato ba naji wasu kananan cute hands masu laushi suna goge min fuska. A hanzarce na d'ago ina kallon Angel dake tsaye a gabana tana kuka mara sauti. "Mummy" Bansan sanda na fisge ta rungume ba ina k'ara rushewa da matsanancin kuka. Mun jima a a haka kaman zan had'iye ta nake ji. Sai nake ji kaman Marwah ce ta dawo gareni. A hankali na d'ago na kallo yarinyar da suka shigo sai murmushi take tana goge hawaye. Idona na mayar kan Deen da shima ruwa ya kwanta cikin nasa amma bai bari sun fito ba. So it's true a gabana ni kad'ai ne zai iya yima kuka. Idan kunga irin farin cikin da nake ciki har na rasa inda zansa Angel da Latifa da tayimin bayanin ita wace bayan na samu nutsuwa. Kaman yanda na zata yar cousin d'in Deen ce . Y'ar autan Mahaifin su Deen ce. Da yake shi baiyi aure da wuri ba. Ko da ya yi auren ma bai samu haihuwa da wuri ba saida sukayi shekara goma da aure da matar sa. Lokacin Deen nada shekara goma ciff a duniya. Har wajen k'arfe d'aya na dare muna falo muna shira Angel tuni ta dad'e dayin barci a jikina. Latifa Sam bata da matsala. Yarinya ce mai hankali da nustuwa ta sanadin ta na k'ara sanin waye Deen. Abu d'aya ne kawai dana lura dashi yanda take d'an satar kallon sa duk lokacin daya fito falin zai d'auki wani abu. A yanzu dai kam ban d'auki hakan komai ba saboda ko ba komai ita d'in y'ar uwar sa ce. Ko nace ma Uwa ce a gurin sa. Kwana biyu ina kara jan Angel d Latifa a jiki ko nan da nan bana bari Angel taje. Kulawa nake bata sosai ina so tasan irin kewarta da kuma kaunan ta da nake. Tunda suka zo na lura shima bai cika zama ba a gidan saboda aiki. Yanzu kam zuwan su Angel dolena nake girka mana abinci harshi. Tunda ya lura ina girkin yanzu. Duk inda yaje zai dawo yaci, haka bazai fita ba sai ya karya. Duk ban damu ba don Angel ne kawai yanzu a gabana. Dana kira gida wuni mukayi dasu ana waya harda y'an koke-koke saboda kowa ya yi tunanin har yanzu tana ganin laifina kisan Marwah. Harta Baffa saida ya zubar da hawaye na farin cikin ganin Angel da cigaban da aka samu . Tuni na fara shirin zuwa gida da Angel su ganta kaman yanda suke buri. Yau Alhamis kwana biyar kenan da zuwan su Angel. Tunda mukayi sallah nida ita muka koma muka kwanta tana kan k'irjina. K'afata da naji ana jan yatsun ta a hankali yasa na buɗe ido cike da barci na kalli a gogo. K'arfe bakwai na safe. Mayar da kaina nayi kan Deen dake tsaye cikin suit. Fuska na d'an bata na janye Angel daga jikina na miƙe zaune ina kallon sa nace "Lfy yanzu da sassafennan?" "Lfy. Ya kamata ki koma bakin aikin ki haka. Hutun ya isa. Yau akwai baki da zasu daga k'asar OMEN. Queen SULTANAAH da Mijin ta Azrah suna son kaya. A yanzu haka ma suna hanyar su zuwa company " Tuni na wartsake. Wait what. Queen SULTANAAH? Ina kuwa na tab'a jin sunan nan?. OMG. Wannan sarauniyar ce dana tab'a ganinta a news taje wani kauye gyara. A guje na diro daga kan gadon

Chapter 5 of 7