iyaye ,cikin d'akina ya shigo yana neman yimin me?. Muryar sa shake naji yace
"Eh Hajja "
Da azama na juya ina kallon d'akin. Yanzu dana juya nema na hango dan kwano gefen sa da ruwa a ciki da tawol a k'asa.
"Subhanallahi. Me nake gani haka kan fuskar ka kaman hannu "
Ummi tace tana k'ok'arin shiga d'akin a hanzarce ya kauda kai ya rab'a gefen ta yazo ya wuce mu da sauri. Da kallo na bishi,kafin na dawo dashi nabi su Hajja da sam babu wata damuwa ko alhinin abunda suka gani. Notin kaina gaba d'aya ya kwance na k'asa juya brain d'ina bare na fuskanci meke faruwa.
Juyo ni Haja tayina fuskance ta kaman wata robot.
"Maren Kamaludeen d'in ki ka yi? Baki da hankali ashe? Waya gaya miki mata na dukan Mijin ta?"
Daga nan ban k'ara jin komai na tafi luu na zube jikin Hajja.
Tabar dake hannun sa ya wullar saboda tazo k'arshe. Wata ya d'auko ya k'ara kunnawa yana sha kaman babu gobe. Wayar sa dake kan layi a speaker ta cigaba da magana.
"Yanzu likita ya k'ara duba ta. Yace babu wani life treating abu. Shock ne yasa ta k'ara sumewa. Zata farka nan da wasu y'an a wanni."
Numfashi yaja mai zafi ya fesar yana kallon silin d'in d'akin. This is why yasa aka b'oye mata komai. Yana so ya barta tayi playing games nata while his watching kawai. Ranan da tayi end game zai nuna mata shi kuma his the winner. He did not expect things to turn out like this. Sanda ta fad'i nan saida zuciyar sa ta kusa tsayawa. Tashin hankalin daya shiga abun ba'a cewa komai. Saida Baffa da kansa ya dinga kwantar masa da hankali. Likitan dake dubata ya fito yana ce musu babu komai stress ne kawai na aiki da ya yi mata yawa shi yasa mata panic lokaci guda.
Magani ya bada yace idan ta farka a bata ,sannan yace a samu ruwan zafi a goge mata jiki saboda zazzabi dake jikinta mai zafin gaske. Babu wanda ya motsa Hajja tasa Harira da Janaah suka kawo masa ruwa da tawul. A kunyace ya shiga d'akin saboda idan kowa dake kanshi. Yana shiga ya yi saurin maida k'ofar ya rufe yana maida numfashi. Tana kwance kan gado numfashin ta na fita a hankali.
He was so stroke with her beauty daya sa shi sandarewa a tsaye ya kasa motsi har tsawon minti biyu. Da kyar ya samu courage ya taka zuwa bakin dagon ya durkusa gefen ta yana k'are mata kallo. Kaman wata kwai ya kai hannu a hankali ya fara goge mata jiki tun daga kan k'afarta. The time daya kai k'irjin ta he was shaking so badly daya kasa riƙe tawol d'in dake hannun sa. Wani irin feeling yake ji ga wani urge da k'aik'ayi da hannun sa yake nason tab'a su.
Duk yanda yaso ya hana zuciyar sa, abun yafi k'arfin sa jiki na rawa ya cire mata riga a mugun hankali. The time ya cire rigar. He was so stroke da k'irjin ta dayaji kaman an dalle masa ido da fitila mai tsananin haske. They are so fluffy and full. Just the way he wanted. Kut ya had'iye wani masifaffan yawo ya kai hannu da rawar jiki ya damke su da k'arfi. Ji ya yi kaman yabar duniya ya shiga wani irin daze.
Baiyi expect ta farka ba daidai wannan lokacin. Shi yasa he was in daze har ta wuntsula ta koma gefe. Ko kad'an baiji marin data yi masa ba ,yasan dole dama zatayi wannan reaction. Bayan tafiyar sa Aliyu ya kira shi yana gaya masa abunda ya faru. Yaso ya koma yaga halin da take ciki amma Aliyu yace ya yi zaman sa ciwon is not that serious. Matter of fact shima bashi da k'arfin da zai koma. Har yanzu kwakwalwar sa bata aiki sosai. Idonsa babu abunda yake hango masa sai bluffy boobs nata da yake so on urge to squeeze and drink them.
That will have to wait yanzu. Akwai aiki babba sosai a gaban sa. Tasan yanzu akwai auren sa a kanta. He will have to wait ya yi enduring tantrums nata, kafin tayi succumbed ga auren su. Dankareriyar sark'ar DAIMON daya siyo mata a SINGAPORE ya d'auko yana juyata cikin hannun sa. He cannot wait for the day da zaisa mata ita a wuyan ta.
WAI SHIN WAYE DEEN?.
Alhaji Abbakar Siddiq, Pops. Asalin bafulatanin usul ne , haifeffen Fulanin Niger. Agadas. Pops ya taso cikin gata da soyayyar iyaye. Shi kad'ai ne gurin iyayen sa. Iyayen sa irin tsofaffun attajirai da suka bar k'asan Nigeria suka koma England da zama. Saboda irin rayuwa ta gata da jindaɗi da Pops ya tashi da ita yasa ya taso yaro maraji sosai. Duk abunda ya yi daidai ne baya laifi. Lokacin da yake shekara goma sha 16 ya tafi. Jami'ar STANFORD dake k'asar California don cigaba da karatun sa.
Acan ne ya had'u da Marco daya zam aminin sa. Kaman Pops shima Marco ya fito daga cikin family masu kuɗi dake k'asan California.
[12/07, 9:51 am] Ashanty L♥︎ve: 𝓉𝒽ℯ 𝒻𝒾𝓇𝓇ℯ & 𝒾𝒸ℯ.
༄ZUBAR HAWAYE༄
𝒜ɱαȥιɳɠ ★'★ ɯɾιƚҽɾʂ ϝσɾυɱ
( 𝒜, ★ ʂƚαɾ'ʂ ,ɯ ★ ϝ)
𝗔𝘀𝗵𝗮𝗻𝘁𝘆 𝗹𝗼𝘃𝗲.
VOL/111-115.
CALIFORNIA.
tsakiyar dare jirgin mu ya sauka . Duk a tunani UK ne gidan Marwah shi yasa ban ma tambaya ba tunda muka shiga jirgin babu ke tadani sai sallah. Duk irin Abinci da aka dinga kawowa, ko kallo basu isheni ba. Saboda haka nima yak'i cin komai. Ina barci naji yana kiran sunana a hankali na buɗe idona dake cike da barci. Ganin na tashi yace mun iso. Miƙewa kawai nayi ,nayi waje. Ina fitowa wani irin sanyi ya dakeni saida na kai hannu na k'ank'ame jiki.
Ji kawai nayi an d'ora min riga a jiki. Saboda sanyin dake ratsani yasa ban juya na gaya masa bak'ar magana ba nayi saurin k'ank'ame rigar da wani irin d'umi da kamshin sa ya fara ratsani. A hanzarce muka shiga katuwar limo dake bakin jirgin. Muna shiga na sauke ajiyar zuciya saboda dumin motar. Rigar sa na cire na ajiye masa ita gefen sa na maida hankali bakin window ina kallon waje.
Saboda dare d k'ank'ara da ke yasa ban fuskanci inda muka dosa ba saida muka shiga wani k'aton gate, bayan sa kwaltace shimfiɗa da bishiyu masu kyan gaske. Tafiya minti goma muka yi kafin n fara hango wani dankareran Mansion daya ci uwar na Marwah had'uwa. Baki kawai na d'an buɗe d'an k'aramin gasp ya fito na mayar da lips d'ina na rufe. Motar na fakin ya fito da sauri kafin ya k'araso nima na buɗe k'ofar na fice. Da hannu ya nunamin hanya na fra takawa a hankali ina binsa har zuwa porch na tankamememen glass door d'in gidan.
Passkey ya fito dashi ya saka jikin slide nata na passcord. Tana buɗewa wani irin kamshi sa sanyi ya daki fuskata na shige da sauri ina sauke ajiyar zuciya. Had'addan stairs dake tankamememen falon daya yi gida ya nufa nima na bishi don babu abinda nake sai na ganni a kwance. Wani had'edd'en falon muka k'ara hawa kafin ya yi wata corridor dake d'auke da kofofi wajen shida. Bakin wacce tafi ko wacce girma ya tsaya ya buɗe kafin ya juyo ya kalleni.
"This is your room"
Tuni na rab'a shi na wuce ciki ina kallon katon d'akin mai shegen kyau kaman a mafarki. Irin wannan gidan sai a mafarki ko a novels. Jin idansa dake yawo a kaina na juyo ina kallon sa fuska a had'e. Y'ar ajiyar zuciya ya sauke kafin yace
"Me zakici a kawo miki?"
Ai kuwa kaman cikina jira yake ya yi kuka .Fuska na yatsina nace
"Abu mara nauyi kaman Fruits Salad daya ji condense Milk musamman strawberry "
Ido kawai ya zubamin ganin nayi shiru ban cigaba ba yace
"Shikenan?"
"Eh"
Kai kawai ya girgiza ya juya ya fice na bishi da harara. Zama nayi kan makeken gadon ina k'ara bin d'akin da kallo. Komai na gidan is so white. Takarmi na na cire na haye gadon dake da mugun laushi kaman audiga na kwanta. Kamshin zanin gadon dana d'akin ya ratsa ni barci ya fara fisgata . Sannu sannu idano ya rufe ruf sai barci. Banyi cikakken minti tallatin da fara barcin ba naji ana tab'a fuskata a hankali very lightly kaman ana tab'a kwai. A hankali na buɗe idona dake cike da barci na watsu su kan Deen dake zaune gefen gadon. Sababbin d'azu da muka shigo yanzu sanye yake da farar riga k'arama mai botira. Gashin kansa a jike ya zubo fuskarsa.
Da azama nayi saurin ware ido na sosai na buɗe su tare da buge hannun sa dake kan fuskata har zuwa lokacin.
"What are you doing?"
Nace rai a b'ace. Numfashi ya fesar yana kallona da wani irin emotion kan fuskar sa yace
"I'm sorry. Na kawo miki abincin ne naga kinyi barci. Bakici komai ba tunda mika taso. Barci da yunwa zai iya jawo miki matsala."
"Ina ruwan ka?, cikin ka ko nawa?"
Baice komai ba sai kai daya girgiza ya miƙe tsaye yana zuba hannuwan sa cikin dogon wandon dake jikin sa baki. Bansan ya akayi idona ya fada kan faffaɗan k'irjin sa ba dake waje don bai saka botiran rigar ba sai guda d'aya daya sak'ale daga tsakiya. Haka ya bani daman ganin Abs nashi dake zauje kan cikin sa kaman an zana su. K'irjinsa da yala-yala gashin kansa da suka d'an sauko suka kwanta saboda ruwa. Sai lokacin ma na lura wanka ya yi ga wani irin kamshi da yake zubawa ,just like heaven.
Shagala nayi da kallo jikinsa ina drooling. Karaf ido na ya fad'a cikin nasa nayi saurin composing din kaina. Fuska na k'ara tamkewa ina kallon sa da wani smug look kan fuskarsa. Murmushi kawai ya yi ya juya ya fice na bishi da kallo ina jin haushin kaina. But don't blame me. Baku ga abunda na gani bane. He's perfection out of perfection. Saida na gama drooling body nashi sannan na juya kan abincin daya ajiye. Kaman yanda na bukata had'edd'en fruit strawberry salad ne cikin wani glass bowl da yaji condense milk da ice cubes. Sai saman sa akayi amsa ado da Berry's.
Gee kuka wani irin stek ne daya ji kayan lamshu sai kamshi yake da turi. Tuni cikina ya fara kuna na gyar zama sosai naci abincin. Saboda tsaban dad'i da yunwa tas na cinye abincin. Hamdala nayi na miƙe nayi k'ofar da nake tunanin banɗaki ne. Wanka nayi da ruwan zafi sosai na gasa jikina na fito d'aure da alwala. Ina fitowa yana shigowa da akwati guda d'aya a hannun sa. Yar zabura nayi una tunanin da ban saka kaya bafa na fito ya shigo ya same ni a haka?. Bai kalle ni ba ya ajiye akwatin kan gado ya d'auki plat na abincin ya yi waje dashi.
Da saurin na k'arasa bakin k'ofar na rufe ta ruf da mukulli na koma na cire kayan dake jikina na buɗe akwatin. Kanan kayan ne kawai a ciki na shan iska. Baki na taɓe na d'auko wata y'ar k'aramar riga mara hannu data tsaya iya cinya na saka. Tufke gashin kaina nayi tsakiyar kai na haye gadon na kwata ina Addu'a. Banjima ba barci ya kwasheni. Kaman yanda nake saka ran zuwan bak'o na kuwa ,kafin ma na tashi sallan asuba naji zuwan sa don haka na k'ara bararrajewa ina tirkar barci kaman babu gobe.
Bugun k'ofar tawa da naji ana yi a hankali da kiran sunana yasa na juya ina mik'a bakina d'auke da salati. A gogo dake side drawer d'ina na kalla naga karfe goma na safe. D'an tsaki nayi na diro daga kan gadon na nufi k'ofar ina murza ido. Ina buɗewa idona ya fada cikin nasa . Sanye yake da wata arniyar leather jacket da wandon ta hannun sa rike da plate. Nida dasi muka zubawa juna ido kowa da tunanin da yake cikin ransa. A d'an kuntace nace
"Lafiya?"
Murya ya fara gyarawa kaman wanda ya yi loosing voice nace yace
"Good Morning. "
Ban bashi amsa ba sai ma hannu dana riƙe kugu na ina k'ara kallon sa da boring eye's. Murmushi ya yi dimples nashi na lotsawa yace
"Na kawo miki abinci ne"
Karb'an plate d'in nayi, na juya nayi cikin d'akin dashi na ajiye kan tebir d'ina. Har zuwa lokacin yana tsaye bakin k'ofar kaman mi neman izini. Good yasan ya yi respect na boundaries mutum. Duk da nasan shigar dake jikina I don't care .
"Now. Daka kawo ni nan , what about my company ?"
Nace ina k'ara nufar sa. "Kar ki damu. Every thing is settled. A nan ma kina da wani company thesame as the other one. Wanca Aliyu da Khamis zasu dinga kulawa miki dashi duk sanda baki nan"
Hannu na k'ara hardewa a k'irji in d'an jin relief. Yaushe kuma na gina wani a nan shine tambayar tawa. Duk da haka ban tambaya ba saima k'ofa ta dana mayar na rufe. Wanka na fara yi sannan na zauna naci abinci kafin na d'auko waya na kira su Mamee. Mun jima muna waya dasu kewar su duk ta dameni. Daga baya suka k'aramin nasiha kan zaman aure muka yi sallama. Wunin ranan haka nayi shi a d'aki. Saidai naci na kwanta. Nayi kallo a system d'ina don ni ba ma'abociyar chat bace. Duk jina nake so boring wlh . Nayi zatoj Angel tana nan amma yanda naji gidan shiru ya tabbatar min bata nan.
Kwanana biyu a California wanda sai daga baya na sani bayan ya kawomin abinci na tambaye shi. Tunda n shigo d'akin har yanzu ban tako k'ofar sa b. Kullum in mak'ale d'aki bna komai saidai naci na kwanta. Idan na tashi to abinci ne ya kawomin shima dana k'arba zan maida k'ofata na rufe. Yau garin tun ake iska alamun hadari. Bayan nayi wanka na fito sanye da d'an guntun wando da y'ar riga mai mad'aurai data kamani sosai tabi shape d'ina ta lafe. Sakin gashina nayi na saka hula mai kaman bandana. Silifas ne a k'afata na fito ina waya da sectary d'ita.
Sai a lokacin na tsaya na k'arewa gidan kallo. MashaAllah wannan shi ake kira da Aljanna duniya. Kan wata had'addiyar cushions na zauna ina cigaba da waya kafin na kashe na ajiye kan tebir. Katuwar plasma dake manne bangon falon na kunna Netflix ina kallon wani Korean series QUEEN OF TEARS. Wajen minti talatin da zamana banji motsin sa ba. Miƙewa nayi ,nayi kitchen na had'o salad d'ina na strawberry da popcorn dana gani cikin fridge. Hankali kwance nake kallo na ina jin wani nishaɗi.
Dana tabbatar bayanan wani murmushi ya kwacemin na mugun da sauri na tashi na nufi k'ofar na chanza passkey d'in. My revenge has just started. Dariya nayi irin ta mugunta nan na koma na zauna ina kallo. Ai kuwa ko minti talatin banyi da zama ba naji alamun ruwa ya barke. Na k'ara sakin murmushin mugunta. Shiru, shiru har magriba babu alamun dawowar sa. Murmushin muguntan dake kan fuskata ya kau ganin plan d'ina ya tashi a banza. Har isha ina na zaune ido na har ciwo ya fara saboda kallo dole na hak'ura na kashe na miƙe nayi d'aki raina babu dad'i ganin ban samu nasara ba.
Da alama tafiya ya yi ban sani ba. Wanka na k'arayi na shirya cikin doguwar riga ta barci saboda sanyi da ake na haye gado na shige cikin bargo.
Around 11 na dare motar sa ta faka harabar gidan. Har zuwa lokacin ruwa ake tsugawa kaman da bakin kwarya. Adam ya yi maza ya fito da lema ya zagayo ya buɗe masa ya fito. A gajiye yake yau saboda d'an trip da ya yi zuwa UTAH saboda terrorist attack da aka kai wani Mall. Kiran gaggawa aka yima sa lokacin ma yana zaune falo yana kallo. A gurguje ya fice daga gidan don yasan har ya dawo baza ta fito ba sai in ya kai mata abinci. Da azama ya nufi k'ofa sanye da kakin sa da hular sa ta sojoji a hannu.
Gaba d'aya yaja cikin damuwa ya barta da yunwa. Fatan sa Allah yasa taji shiru ta fito ta d'an dafawa kanta wani abu. Tunda shi daya ke dafa mata baya nan. Yana hawa kan porch d'in gidan Adam ya juya da lemar zuwa nasu b'angaren. Passkey d'in sa ya fito dashi da sauri ya sak'ala. Amma sai dai me. K'ofa tace ka buɗe ni na gani. K'ara gwadawa ya yi. Nan ma k'ofar tace masa incorrect. Ajiyar zuciya yaja mai k'arfi ya juya yana kallon harabar gidan da babu kowa sai hanken fitilo da karnukan sa dake shawagi.
Guri ya samu ya tsuguna yana maida numfashi a wahalce saboda sanyi daya fara ratsa shi. A yanzu ma ruwan ya tsaya sai k'ank'ara dake zuba da yawan gaske. Aljihun sa ya lalubo ya d'auko taba jiki na rawa ya kunna ko Allah zaisa ta d'an dumamashi. Tabar ya saka a baki ya had'a hannuwansa da suka fara daskarewa ya fara murzawa numfashin sa na shaking. Adam tunda ya shiga b'angaren sa yake jin wani irin unsettling feeling ya kasa samun nutsuwa. Bai jinkirta ba ya juyo da sauri b'angaren Deen.
Tun daga nesa ya hango Deen tsugunne a kasan porch nashi ya takure sai rawar sanyi yake. Da wani irin gudu ya k'arasa wajen Ogan nashi yana kira. A wahalce Deen ya d'ago da jan ido yana kallo Adam daya taho a guje. Ya riga da yasan larurar sa don haka yana zuwa baiyi wata wata ba ya kama shi ya mikar kafin ya fara bugun k'ofa kaman zai b'alla ta.
Sama-sama na dinga jin bugu kaman za'a balla. A firgice na buɗe ido cike da tsoro. Tunawa da nayi na chanza passkey na k'ofar na sauke ajiyar zuciya don nasan ba kowa bane sai Deen. Amma muryar dana dinga ji daga can nesa tana
"Ma'am, Ma'am open the door"
Sai naji shakku da d'an tsoro. Da sauri na sakko na saka silifas na suri mayafina na fito falon kasa. Chak na tsaya ina kallon k'ofar da ake bugawa kaman za'a balla ta, muryar namiji ta cika falon. A guje nayi kitchen na d'auko wuk'a incase koma wane yasan nima sojon kanta ce. Riƙe da wuk'ar nayi bakin k'ofar na buɗe ina jiran kota kwana.
Turus na tsaya ina kallon yaron Deen dake riƙe da Deen d'in kaman matacce. K'irjina ya bada wani iri mugun sauti. Nayi saurin jifa da wuk'ar dake hannuna Adam ya shigo da Deen ya kwantar kan kujera, a hanzarce naga ya cire masa takarmi ya kama k'afar sa yana murzawa jikin sa na rawa. Ina tsaye chak na kasa tab'uka komai har saida naga ya fara motsa ido sannan naja ajiyar zuciya.
Ina tsaye ina kallo yaja ta murza masa kafa da hannu yana kuma waya kaman da DR. kaman minti 10 saiga bugu k'ofar d'akin na juya na buɗe. Likitane ya shigo da sauri yana zuwa ya yi kan Deen da har zuwa lokacin yake jan numfashi a wahalce. Duk yanda naso nace kaina ban damu ba kasan zuciyata damua ce fal cikin ta. Meke damunsa haka? Tambayar da nake tayiwa kaina kenan. Duk abunda suke ina tsaye ina binsu da kallo har likitan ya yi masa allura.
Zuwa lokacin numfashin sa ya fara fita a hankali alamun ya samu barci. Sai a lokacin suka sauke ajiyar zuciya shida Adam suka miƙe sai sharce gumi suke. Sallama sukayi min suka fice. Na samu guri na zauna kusa dashi ina kallon shi tunani kala-kala a raina. (Kar ku manta Sanaah bata san da ciwon Deen na Hypertomia ba).
Bansan sanda barci ya d'auke ni ba, sai juyawa nayi naji ni tim a k'asa. Tuni na wartsake na miƙe zaune ina sosa gefen hips d'ina . Idon da nake ji a kaina yasa na juya hankali inda yake kwance. Har yanzu yana nan a kwance but is eyes. Idon sa suna kaina ne, suna min wani irin kallo da saida tsigar jikina ta tashi. Wani irin adrenaline ya yi rushin tun daga tafin k'afata har zuwa kwakwalwar kaina. Wani irin feeling ya ratsa ni a take naji wani irin abu ya biyo k'afata.
Jiki na rawa na tashi a guje na haye bene k'irjina na dukan tara-tara. What is happening ne?
[12/07, 9:07 pm] Ashanty L♥︎ve: 𝓉𝒽ℯ 𝒻𝒾𝓇𝓇ℯ & 𝒾𝒸ℯ.
༄ZUBAR HAWAYE༄
𝗔𝘀𝗵𝗮𝗻𝘁𝘆 𝗹𝗼𝘃𝗲.
VOL/116-120.
Washegari banyi tunanin zaizo ya bugamin ba. Miƙa nayi na miƙe zaune in salati. Har zuwa lokacin wani yam nake jin jikina kaman wadda tasha wani abu. A hankali na sauko nayi k'ofar d'akin nawa da naji ya cigaba da bugawa. Yana tsaye jikin k'ofar sanye da suit riƙe da plates. Murmushi ya yimin bayan na buɗe k'ofar babu wani alamun b'acin rana abunda nayi masa.
"Good Morning "
Yatsina fuska nayi ban amsa ba duk da k'asan zuciyata ina son tambayar sa ya jikin nashi. Bai jira na bashi izini ba ya rab'a gefena ya wuce ya shige d'akin. Da mamaki na bishi da kallo ya ajiye plate d'in kan tabir kafin ya juyo kaina har zuwa lokacin da murmushi kwance kan fuskar sa.
"Ga abinci kici. Idan kin gama if your ready ki shirya na kai ki wajen aikin ki. Nasan zaman gidan haka shiru babu dad'i. "
Ai ina ji yace gurin aiki na wuce da sauri nayi toilet raina fas. Tsabar yanda na gaji da zaman gidan a gurguje nayi wanka na fito na same shi a zaune da waya kare a kunnen sa. Cikin closest d'ina na nufa kafin na shiga naji ya kira sunan ANGEL. Jikina ya yi wani mugun sanyi na tsaya cak na kasa cigaba da tafiyar. Juyawa nayi na kalleshi kaman yanda yake kallo na.
"Zanzo soon Baby, alright."
Murmushi ya k'ara yi kafin ya janye wayar daga kunnan sa ya miƙomin baice komai. Bansan sanda nayi wani wuntsule ba inda yake tsaye na karb'i wayar da sauri jikina na rawa na karata a kunne. Y'ar siririyar murya ta naji tana cewa.
"Daddy, ka dawo da wuri."
Shar hawaye suka wankemin fuska na kunshe baki kar taji.
"Daddy ,yaushe Mummy zata dawo?"
Ban iya jurewa ba yanzu nayi saurin miƙa masa wayar saboda kukan daya kufce min. A guje nayi k'ok'arin wuce shi naji ya rik'o hannuna.
"Mummy zata zo soon Baby ok. I love you "
Janyo ni ya yi ya rungume ta baya. Had'uwar bayana da faffaɗan k'irjin sa yasa wani irin shock ya ratsani dukkanin wani k'arfi dake jikina ya kau. Hucin numfashin sa dake ratsa gefen wuyana ya k'arasa jikina mutuwa kafuwana suka fara rawa. Da hanzari na kwace da sauri nayi cikin kwabata na maida k'ofar na rufe. K'irjina dake harbawa na kai hannu na dafe ina jin wani irin kewar Angel. Saida nayi kuka na na koshi sannan na shirya cikin riga da wando kanana na d'ora doguwar abaya pitch a kai.
Fitowa nayi riƙe da y'ar purse kalan kayan. A zaune na same shi kan kujera ya d'ora k'afa d'aya kan d'aya. Zama nayi na nafa cin abinci tukun sannan na miƙe ina kallon sa fuska babu walwala nace
"Na gama"
Baicemin komai ba ya miƙe ya fice na bishi da sauri muka fito. Daga cikin dankara dankaran motocin sa muka shiga wata bak'a mai shegen kyau. Da kansa ya jamu muka fice masu tsaron sa na binmu. Tafiyar minti 30 muka yi na kafin mu shiga wani k'aton gini da baka ganin karshen sa. Baki na saki ina kallon had'uwar company d'in da aka rubuta sunan S&M