madly inlove with you. And gaskiya na fad'a your my wife to be"
Ihu na saki kaman mahaukaciya "Get out of my office. Allah ya tsare ni na zama matar ka. Incase baka sani ba ina da mij..."
"Ahh."
Na saki ihu saboda wani irin naushi daya kaiwa tebir d'ina. Baki hangame nake kallon sa cikin matsanancin mamaki . Wani irin b'acin raine kwance kan fuskar .lokaci guda idon sa ya kad'a ya yi jaa.
"Koda wasa kar ki k'ara mentioned wani matsayin mijin ki sai ni. I'm a very possessive person kan abunda nake so. Zan iya yin komai indai a kan ki ne. So don't provoke me. Kiyi mun duk abunda zakayi, zanyi tolerate nashi, it's only makes me want you more "
"Get out, get out know"
Naci ina nuna masa k'ofa kirjina n wani irin up and down saboda b'acin rai. Bai motsaba har tsawon minti biyu muna kallon juna kawai. Kafin ya yi murmushi ya juya da wannan tafiyar tashi ta izza ya fice daga office d'in ya barni a tsaye jikina sai suma yake tsabar b'acin rai.
How dare him yake treating d'ina kaman property nashi. Da kyar na iya komawa na zauna ina maida numfashi k'irjina na bugawa kaman wanda tayi tseren gudu. Kasa tab'uka komai nayi sabida yanda jikina ke rawa. Daga k'arshe tashi nayi na koma kan sofa na kwanta na lumshe ido ina jan numfashi ko zan samu nutsuwa. Bansan sanda barci ya kwasheni ba sai farkawa nayi jin muryar Wizad yana kira.
A hankali na buɗe ido na ganshi tsugunne gabana sai murmushi yake. Miƙewa nayi zaune ina matse ido.
"Sleepyhead . Good Morning "
D'an murmushi nayi nace "Yause kazo?"
"Yanzun nan. Aikin me ka yi haka yasa ki barci"
Tunawa nayi da abunda ya faru na d'an girgiza kai babu komai. Lean abinci dana gani a hannun sa yasa na tunama ko karyawa banyi ba. A take kuwa cikina ya yi kukan yunwa. Y'ar dariya Wizad ya yi ya tashi ya zauna kua dani yana buɗe ledan. Tuni yawuna ya tsinke na faracin abincin nan hannu baka hannu kwarya Wizad na kallona da wani irin murmushi kwance kan fuskar sa.
Saida naci nayi kat sannan na ture ina hamdala ya miƙomin tissue na goge bakina ina masa godiya. Kaman daga sama aka buɗe office d'in aka shigo babu sallama. Gaba d'aya muka d'ago nida Wizad ganin waye. Bansan me yasa ba gabana ya yanke ya fad'i saboda wani irin matsanancin b'acin rai da kishi dake kwance kan fuskar. Har wasu jijiyoyi da suka fito rad'am kan goshin sa. Da mamaki Wizad ya miƙe yana kallon sa yace
"What?.. waye kai zaka shigo kai tsaye babu izni?"
Wani irin kallo ya watsawa Wizad kafin ya tako tsakiyar office d'in a kausasashe yace.
"I could ask you thesame thing. Who are you?, and what are you doing with my wife?"
"Wife?" Wizad ya maimaita yna kallona kafin ya saki dariya.
"Malam kana da hankali kuwa?, tun wuri ka juya ka fice daga na kafin nasa a fitar da kai?"
Mugun kallon da ya yi wa Wizad ni kaina saida nasha jinin jikina bare wanda ya yiwa. Da sauri na miƙe tsaye ina kallon su gaba d'aya kafin nace wani abu Deen ya rigani yana kallon Wizad da yanzu suke tsaye eye to eye, duk da yafi Wizad tsayi nesa ba kusa ba.
"Let me see you try"
Yanda suke kallon juna suna huci kaman masu shirin dambe yasa na sauke numfashi rai a b'ace na kalli Deen nace
"Wai mene matsalan ka dani ne?, wane irn naci ne dakai ne haka?. Nace bana son ka ko ana dole ne?"
A hankali ya juyo da idansa da sukayi wani ja ya watsamin na had'iye yawu ,nayi saurin matsawa sosai kusa da Wizad na cigaba da magana
"Wannan shi ne wanda zan aura. The tables has turn. Tun wuri ka zuba wannan soyayyar taka a shara. Garbage don nan sukafi dacewa "
Na maimaita masa kalaman sa rad'am yanda ya furta min su. Wni abu ne mai kama da hurt naga ya yi flash kwayar idon sa kafin ya juya ya fice daga office d'in. Ajiyar zuciya na sauke na juyo ka Wizad da ya yi wani irin shiru kaman mai tunani. A hankali nace
"Kar ka damu dashi pls. Bashi da hankali ne"
"Waye shi ?"
Dan jim nayi kafin nace "Mijin Marwah ne" a hankali kaman mai rad'a. Kallona ya yi sai kuma ya juya ya fice baicemin komai ba. See daga zuwan sa yana neman tadamin zaune tsaye.
Har na tashi Wizad bau dawo ba. Nasan fishi ya yi nima kuma ban kira sa ba na bashi space idan ya huce zai nemi da kansa. Karfe 5 na tashi daga gurin aiki. A hanya na tsaya nayi shopping na ice creams da chocolate kafin nayi gida. Ana buɗe min katon gate d'in namu gabana ya yanke ya fad'i saboda shegun motocin dana hango a parking lot. Ba motocin ne suka sani fad'uwar gaba ba . A'a. Sojojin dake kewaye da compound namu sune suka firgita ni. Wai wannan wace irin masifa ce. Wane irin naci ce wannan. InshaAllahu a daren nan zan kira Wizad ya turo dangin sa gobe.
A hanzarce na fito daga cikin motar da ledoji yara suka fitoa guje sunamin oyoyo. Muna shiga ciki gabana ya tsanan ta fad'uwa. Mahaifin Deen ne da wasu manyan mutane guda biyu Maza da Baffa. Har k'asa na durkusa na gaishe su sai kallon na Mahaifin Deen yake da murmushi sosai kan fuskar. D'akin Mamee na wuce kai tsaye na sami su Harira sai hira suke kaman babu gobe. Saboda gajiya. Ban tsaya biye musu ba na gaisa da Mamee na fito nayi d'aki na don na gaji ina buƙatar watsa ruwa.
Ina shiga Harira ta biyo ni. Ajiye ragowar kayan dana rabawa so Bonboy nayi na fara cire kayan jikina, Harira ta kwanta gefen gadon tana kallo na kafin tace.
"Kinsan mene ya kawo Mahaifin Deen?"
Baki na taɓe ina shrugging alamun rashin damuwa nace
"Menene ya shafe ni da zuwan su?"
"Ke kuwa ya shafa"
"Ban gane ba"
Na juyo ina kallon ta cikin rashin fahimta. Y'ar dariya tayi ta miƙe zaune tana kallona sosai da serious look tace
"Mahaifin Deen, yaxo neman auren ki. A karo na biyu bayan Mar..."
Wani irin rik'o tayimin ganin nayi waje kaman mahaukaciya babu kaya sai undies.
"Kina da hankali?,ina zaki je a haka?, meke damun ki"
Da ihu nace "ki barni na tafi wlh dana aure shi gwanda na mutu banyi aure ba. Na tsane shi. Taya Baffa zai yarda bayan yasan cewa Shine sanadin mutuwar Marwah "
"Kina da hankali kuwa Sanaah?. What happens to you. Wannan bake bace. Sanaah dana sani ta yarda da kaddara. Bata d'orawa wani laifi kan abunda Allah ya kaddara zai faru. Kinji me ki ke cewa kuwa?, kina tunanin koda ace bata Wannan hanyar ta mutu ba idan Allah ya riga ya kaddara faruwar hakan, a kwai wanda ya isa ya hana faruwa shi?. Ko zaki cemin lokacin da ki ka kamu da son shi ,wannan shima laifin sa ne? Are you serious? Trauma ba hauka bane da zakiyi blame na innocent mutum. "
Wani irin wullan da hannuna data riƙe tayi, ta juya a fusace ta fice daga d'akin na bita da kallo k'irjina na soya. Kome zatace , bazan tab'a yarda na aure sa ba. Jiki na rawa nabi wayata na kira Wizad amma wayar a kashe. Jifa nayi da wayar na riƙe kaina ina ihun takaici.
𝓉𝒽ℯ 𝒻𝒾𝓇𝓇ℯ & 𝒾𝒸ℯ.
༄ZUBAR HAWAYE༄
𝒜ɱαȥιɳɠ ★'★ ɯɾιƚҽɾʂ ϝσɾυɱ
( 𝒜, ★ ʂƚαɾ'ʂ ,ɯ ★ ϝ)
𝗔𝘀𝗵𝗮𝗻𝘁𝘆 𝗹𝗼𝘃𝗲.
VOL/96-100.
*ZINARIYAR MACE⚡*
*Wai shin 'yar'uwa menene matsalarki? zubewar nono, ko kuma rashin kwankwason juyawa a falo maigida ya shiririce ya manta da tibi da matan tictok, menene matsalarki ne? rashin ni'ima ko kuma mugun sanyin da ya yi miki katutu, shin rashin taushin fata ne ko kuma kuraje da tabbani, ko bala'in ramar da ta addabeki kuma babu rashin ci ba rashin sha a gidan auranki, gwaigwayewar gashi ce matsalarki ko kuma kaushi da faso na tafin kafa da bushewar fata, kina bukatar fatarki ta yi glowing kalarki ta fita kuraje su mutu, ko kuma kina bukatar azababbun turaruka da humra tare da turarukan wuta. Na san dai kuna da yawa matan da tumbi ya yi musu karan tsaye ina nufin ya katse muku hanzarin yi wa maigida gwalli da muskuce-muskuce a falo😃 Nesa fa ta zo kusa AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE sun tanadar muku da nau'in magungunan da suke magance kowace irin matsala da izinin Allah. Babban burinmu shine sha'ani na aure ya inganta a samu daidaito. Muna da.*
Na gyaran nono.
Na sanyi.
Dilka tare da hadin sabulu.
Duk Wani nau'in maganin mata.
Humra turarukan wuta perfumes, original miski tahra 3in1, ciccibi budurwar kaza. Had'addun supplement irin wad'anda ba su da matsala. Maganin Sliming wato narka tumbi. Abubuwan da muke sayarwa suna da yawa, kuma babu asarar dukiya. Muna garin kano kuma muna tura kayanmu kowane gari fad'in Najeria da Nijar har ma da kasashemn ketare. Kai tsaye a tuntu'bemu ta lambobin wayarmu domin karin bayani.
*08089965176*
*07084653262*
Har aka yi sallan isha ina safa da marwa cikin d'akina. Hankalina gaba d'aya baya jikina. Jira nake Baffa ya kira naji abunda ke faruwa, can k'asan zuciyata ina Addu'ar Allah yasa abunda Harira tace kar ya zama gaskiya. Har wajen karfe 10 na dare na kasa samun nutsuwa da sukuni. Jira nake naji Baffa ya aiki ayi kirana ,amma shiru. Dole haka na fito falon amma babu kowa duk sunyi part nasu. Ajiyar zuciya na sauke a raina nace tunda har Mamee da Baffa babu wanda ya aiko naje, to yanzu haka Harira ta fad'a ne kawai don ta d'agamin hankali.
Kitchen na shiga na deb'o kunun madara da kwakwa cikin glass jug , sai gashin hanta da Meat pie na wuce d'aki. Saida naci nayi nak sannan na koma toilet na watsa ruwa na fito d'aure da alwala. K'aramar riga ta barci na saka ma tufke gashin kaina kaman ganmo kafin na haye gado ina Addu'a. Wayata na d'auko bayan na shafa na k'ara kiran number Wizad, amma har zuwa lokacin a kashe take.
Gefen dirowa na ajiye wayar na kwanta da bismillah. Washegari tunda nayi sallan asuba ban koma na zauna ina lazimi har gari ya yi haske, sannan na tashi nayi wanka na fito na shirya cikin skirt na suit dogo mai jacket. Ciki nasa farar riga k'arama nayi rolling wuyana da bak'in mayafi k'arami. Flat shoes nasa saboda skirt d'in ya d'an kamani ,damma daga bayan sa an tsaga shi kad'an.
Jakata kawai na rataya na fito da system d'ina da files. Kaman dai koda yaushe gaba d'aya suna falon ana karyawa. Ganin da nayi ina da suaran lokaci yasa naja kujera na zauna bayan na gaishe dasu Mamee. Abincin nake ci amma hankali na ,yana kan Baffa dake karatun jarida hankali kwance. Jira nake naji yacemin wani abu game da zuwan mahaifin Deen, don tun wuri na bada amsata tunma ba'aje ko ina ba.
Amma har na gama cin abincin na miƙe, nayi musu sallama bai nuna alamun akwai magana da yake so muyi ba. Ganin haka yasa naji wani relief kaman an sauke mun dala da goron dutse a k'irji. Harira na kalla da har zuwa lokacin take cin magani ita dole fushi take dani. Baki ma tab'e na juya zan fice ya Khamis ya katse ni.
"Sanaah, bari yau ina so naje company naki naga yanda yake cigaba "
Dad'i ya kamani nayi saurin matsawa kusa dashi na sak'ale hannuna cikin nasa. Ya Aliyu ma ya miƙe yana cewa shima zaije. Kar kusu kuga dad'in da naji muna tafiya. Hira muke sosai suna bani shawarwari. Da muka je company ma babu inda basu leka ba lungu da tsako. Inda suke ganin ya kamata ayi improving nashi, ko ayi reduce na wani duk suna fidda minsu. Yabo kuwa nasha shi kaman babu gobe. Basu suka bar company nawa ba sai wajen azahar saboda yawo da muka dinga yi cikin sa. Har wajen motar su da direba ya biyo a baya na raka su.
Bayan sun tafi na koma office ina tunanin meya samu wayan Wizad har zuwa lokacin, shida ya saba duk safiyar Allah zai kirani kafin yazo ya kawomin lunch?. Saboda zuwan da yake ma yasa bana sawa secretary na ta kawomin. Gashi yau har k'arfe d'aya shiru. A daddafe na yi aiki na yau kasan zuciyata, har yanzu ban samu nutsuwa ba da maganan da Harira ta gayamin. Gani nake da na koma gida Baffa zai kirani ya tabbatar min da maganan Harira.
To koda na koma gida wajen la'asar kaman yanda na saba tashi, babu wani canji. Yanda nake ta zuba ido da kunnen kiran Baffa, amma shiru. Ita Mamee banga wata alama data nuna akwai magana a k'asa ba . Ganin haka yasa na watsar da komai na cigaba da sabgata hankali kwance. Kwana biyu da zuwan Mahaifin Deen. Shi ma kansa Deen d'in ban k'ara jin duriyar saba. Hakan yafi komai yimin dad'i da alama ya yi zuciyar da nace bashi da ita, dan ko a waya bai k'ara kirana ba.
Wizad bansan matsalan sa ba don shima tun ranan ban k'ara jin sa ba. Yau da yake week end. Ban tashi ba sai wajen 11 na safe shima yunwa ce ta koroni. Fitowa nayi sanye da doguwar rigata ta barci sai mik'a nake ina hamma. Turus na tsaya k'ofar falon ina kallon Hajja da wasu mata biyu larabawa sak dasu ga kuma Ummi, Maman Janaah. Hajja data ga fitowa tace, tana mik'o min wani jug
"Yauwa zo nan ki karb'i kofin nan ki shanye sa maza"
Takowa nayi a hankali ina cewa
"Hajja yaushe ku ka zo?"
"Jiya da daddare " ta bani amsa kai tsaye fuskatar babu alamun wasa. Zama nayi kusa da ita na karb'i kofin ina kallon abunda ke ciki kaman magani kaman ruwa.
"Kallon me ki ke?, ki kafa kai ki shanye"
A d'an yatse ne nace "Amma Hajja mene wannan "
Ummi tayi min dakuwa tana cewa "ki shanye shi tas aka ce"
Kaman zanyi kuka na kai kofin bakina . Nayi tunanin zanji bauri ko d'aci sai mugun zak'i. Ai tuni na shanye koma mene na ajiye kofin ina cewa a k'aramin. Dariya Hajja kawai tayi tana cewa yaro dai yaro ne. Baki na zunbura a shagwaɓe har ga Allah ban kawo komai ba, tunanina ,tsaraba ce suka kawo ,am bawa kowa nashi, nice dai da ban tashi da wuri ba sai yanzu aka bani nawa.
Matan nan dake zaune d'akin suka kunna wani kasko suka zuba turare mai shegen dad'i ga kamshi. D'aya daga cikin su ta matso kusa dani da kaskon ta zaga bayan kaina ta kama gashina tana turawa kan turaren. Mamaki ya kamani amma na kasa cewa komai. Ina kallo suka gama zagaye ni da turaran nan kafin su kashe. Gaba d'aya na d'auki wani irin kamshi kace wanka nayi cikin madarar turare. Harta farce na wani irin kamshi yake. Kallon su Ummi nayi bakina motsi amma kalman ta kasa fitowa ,saboda rashin fuska dana gani a wajen su. Daga ita har Hajja sunyi kici-kicin da rai.
Numfashi kawai naja na miƙe nayi kitchen. Chips kawai da plantain na d'iba da miyar hanta. Sai Coffee dana had'a mai zafi na dawo falon na zauna ina ci a hankali. Ban jima da zama ba, Mamee ta fito daga b'angaren Baffa cikin kwalliya sosai kaman koda yaushe. Saida na gaishe ta sannan na koma na zauna ina cakalal a bincin. Can sai ga su Janaah. Suma dai kaman yanda Hajja tamin ita da matan na haka sukayi musu. Damuwa da tambayan dake raina ganin anyiwa su Janaah na watsar da nawa kokwanton, na sa a raina tsarabar Hajja ce.
Kwana biyu da zuwan su Hajja. Kullum safiyar Allah ne sai matan nan sun sani a gaba sunamin turare, Hajja kuma kullum da kofinta a gaba. Kullum da irin maganin da zata bamu musha. Tun muna mita har muka daina. Ranan da suka cika kwana biyar da zuwa sai kuma salon abun na matan ya chanza. Kullum zasu samu fitowa da d'aurin k'irji nida su Harira mu zauna kan kujera ta roba da aka kawo falon. Idan mun zauna sai a saka roba wajen k'afar mu ,su fito da wani irin had'in dilka suna murje mana fata.
Ranan kad'ai da suka fara mana haka fatan mu yayi wani mugun laushi kaman audiga. Bare kuma kullum ana yi. Tun abun baya damuna ya fara damuna. Nida ba matar aure ba. Hajja ta sani a gaba ban isa nace A'a ba. Cikin d'an k'ank'anin lokaci na kara wani irin fresh. Fatana kaman glass saboda yanda nayi tar dani. Na lura da k'irjina daya k'ara cika dam kaman ana hura su. Haka ma hips d'ina.
Cikina ya k'ara shafewa kaman na y'ar tsana. Koma mene wannan Hajja ke bamu, gaskiya yana da masifar kyau. Bayan sun gama murje mu na tashi nayi d'aki don watsa ruwa. Gaban mirror na tsaya ina k'arewa kaina kallona. Kyan da nayi abun bazai fad'u ba. Ni kaina na tsoro ta da yanda na zama ina kuma idan Wizad ya ganni?.
'Wizad ' na k'ara kiran sunan a fili. Har yau ,tsawon sati guda kenan banji shi ba, kuma har yanzu wayar sa bata shiga. Da sauri na d'auko wayata dake kan gado na lalubo number nashi na kira. Kaman dai yanda na saba ji kwana biyun nan haka ne yanzu ma. Wato ,wayar a kashe take. Ajiyar zuciya na sauke bansan Wizad da irin wannan fushin ba sam. Allah yasa dai na same shi da wuri.
Wanka nayi na fito jikina sai sulbi yake kaman sabulo. Doguwar riga nasa bak'a na tufke gashin kaina na fito riƙe da waya ina cigaba da neman number Wizad ko Allah zai sa ya kunne, amma shiru. D'an tsaki nayi na samu guri na zauna kusa da Janaah dake yiwa Hajja tausa a k'afa.
"Ke dawa ki ke tsaki haka?"
Hajja ta tambayeni tana k'ok'arin kai goro cikin baki. A d'an kuntace nace
"Wlh Hajja ,Wizad nake ta nema yau sama da sati kenan banji sa ba. Kuma hakan ba halin sa bane"
Daga ita har Janaah suka tsaya suna kallo na. Gani nayi Hajja ta b'ata rai tana k'ok'arin buɗe baki tayi magana, wannan muryar mai tsanin kaushi da gard'i ta ratso falon. Gaba d'aya muka juya inda muryar ta fito. A hankali yake shigowa cikin tafiyar nan tashi ta izza. Sanye yake da farar shadda d'inkin tazarce ya dora hula bak'a data zauna rad'am kan dogon gashin sa daya tufke a keya.
Matsanancin kyau da kayan sukayi masa abun sai wanda ya gani. Hajja da tsananin fara'a kan fuskar ta tace
"A'a lale-lale angon k'arni ka shigo gari?"
Da wani irin ladabi ya durkusa gaban Hajja yana gaishe ta cike da girmamawa. Baki na tab'e ganin yanda Hajja take ta nan nan dashi kaman zata had'iye. Duk da cewar ina ganin Hajja a gurin, amma inda yake ban kalla ba bare Ya samu arziƙin gaisuwa kaman yanda Janaah tayi ,sai ma na cigaba da k'ok'arin neman number Wizad.
"Ke Sanaah tashi maza ki kawo masa abun motsa baki"
Baki na zumbura ina k'unk'uni nace "Hajja k'afata ciwo take wlh, kisa Janaah ta d'auko masa"
"La'ilaha illallahu, Muhammadan Rasulillahi.(S.A.W) Hassana, yaushe ki ka koyi K
k'arya da k'yiwa?. Yanzun nan kina zaune lafiya lau zakice min kina ciwon k'afa?. To ita k'afar taci bantan ubanta. Saidai ta rube. Zaki tashi kije kiyi abunda na saki ko sai na tashi na sassab'a miki?"
Kar kuso kuga zuciyata saboda takaici. K'ok'arin miƙewa nayi ido na ya fada cikin nashi daya kafeni dasu . Mahaukaciyar harara na zabga masa kaman idon zai kwakwkwafo. So nake kowa ya gane kiyayyar sa da nake a yanzu tun wuri kafin lokaci ya k'ure (Nace ya kuwa k'ure. Don har yanzu kina cikin duhu).
Shegen murmushin nan ya saki dimples nashi suka lotsa. Na juya fuuu kaman iska nayi kitchen. Ina shiga naji shigowar su ya Aliyu da Baffa. Guri na samu nayi zamana ina game a waya. Idan ya matsu yaci wani abu, ya tafi gidan sa yaci. Babu zato naji kwal a kaina. A firgice na miƙe ina kallon Hajja dake riƙe da sandan ta .Hannu nakai ina sosa gurin data kwadamin ina zumbura baki.
"Wai meke damun ki ne Hassana? Kan ki kalau kuwa?. Don tsabar baki da kunya na aike ki tun d'azu ki samu guri ku zauna kina danna waya?"
Baki na k'ara zumburawa bance komai. Sandan ta ta k'ara d'agawa
"Zaki wuce kiyo abunda nace ko sai ranki ya b'aci? Yanzun naga dalilin da yasa Deenin yace a barki tukun "
Da sauri na juyo ina kallon ta cikin rashin fahimta. Kafin nace wani abu ta juya ta fice daga kitchen d'in . K'irjina ya hau matsanancin bugawa dajin furucin ta. A daddafe na had'a ruwa cikin glass jug na d'ora kan plate da cup nashi. Magana suke sosai tsakanin su shida su Ya Aliyu. Yanda suka bada hankali kasan maganan tana da matuƙar muhimmanci. Gaban sa na ajiye kan tebir ina jin idan sa a kaina kaman zai had'iye. Ban kalleshi ba na juya zan bar falon.
Ji nayi kaina ya wani sara kaman an kwadamin guduma a take naga duhu cikin ido na nayi baya luu zan fad'i. Da dishashshun idana da kuna ragowar jina da bai d'auke a naji an taro ni na fad'a kan faffaɗan k'irjin. Last abunda na gani dish-dishi ,shine silver eyes da suke kallo na cikin matsanancin tashin hankali.
"Sanaah, Sanaah. Wake up"
Muryar Marwah naji gefen kaina tana magana cikin rad'a. Da azama na buɗe ido na. Da silin d'in d'aki na, na faracin karo. Maido idon nawa nayi na lumshe kafin na k'ara buɗewa. Tunanin abunda ya faru yasa na kai hannu a hankali na dafe kaina da naji yana mugun ciwo. Saboda yanda kan nawa kw ciwo mind d'ina har zuwa lokacin yana cikin frenzy, ban lura da height na wani abu dake kan k'irjina ba saida naja dogon numfashi sai naji abu kaman k'ara squeezing boobs d'ina.
'What' nace in a strange manner. Yanda kasan duk sakan d'aya idan nayi nisi. Something zaiyi squeezing nasu kaman yana gudun karsu gudu. A firgice na kai kallona inda nake jin weight d'in. Wani irin gigitacciyar k'ara na saki kaman wata ninja nayi wani mugun tsalle na dire daga gadon hannuna kare da k'irjina da babu riga.
Baki na rawa na kai hannu ina nuna Deen dake gurfane gaban gadon dana tashi cikin wani irin yanayi kaman zombie. Har wata zufa ce ya had'a Bags sun taru k'asan idon sa kaman wand ya yi shekara baiyi barci. Yanda yake kallona out of words sai had'iyen yawu yake kaman wani zaki daya ga prey nashi. Murya ta na rawa saboda tsananin bacin rai hawayen bak'in ciki suka biyo kuncina shar ,na kai hannu ina nunashi amma maganan ta kasa fitowa. Da kyar na nemo murya ta da k'araji nace
"Uban me ka ke yimin?, Mamee, Mamee "
Sosai na d'aga muryar ina yiwa kwalawa Mamee kira kaman mahaukaciya. K'ofar d'akin nawa aka fara bugawa nayi wajen k'ofar a guje zan buɗe, sai a lokacin ya motsa jiki babu k'arfi ya yi saurin tashi ya kamani ya riƙe. Wani irin juyawa nayi na d'auke sa da mari saida fuskarsa ta koma gefe ,amm bai sake ni da kyar yana had'iyar makogaro yace
"I'm sorry. Kisa rigar ki tukun "
Fisge kafad'a ta nayi daya riƙe na fisgi zanin gadon na k'are k'irjina. A guje na ture shi na buɗe k'ofar. Hajja ce tsaye bakin k'ofar da Ummi. Wani irin fad'awa nayi jikinsu ina matsanancin kuka kaman zan shid'e.
"A'a ke lafiyar ki lau. Ina ce yanzu ki ka tashi daga ciwo. Kamaludeen an gama goge mata jikin ne?"
Da sauri na janye daga cikin ta baki buɗe nake kallonta cikin matsanancin mamaki. Bangane ba. Me Hajja take nufi ne. Bata lura da yanayin dana fito ba har cikin gidan