An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
0 am] Ashanty L♥︎ve: 𝓉𝒽ℯ 𝒻𝒾𝓇𝓇ℯ & 𝒾𝒸ℯ.
༄ZUBAR HAWAYE༄
𝒜ɱαȥιɳɠ ★'★ ɯɾιƚҽɾʂ ϝσɾυɱ
( 𝒜, ★ ʂƚαɾ'ʂ ,ɯ ★ ϝ)
𝗔𝘀𝗵𝗮𝗻𝘁𝘆 𝗹𝗼𝘃𝗲.
BOOK 2.
VOL/76-80.
Not edited.
Matsanancin firgici da rud'u da nake ciki shi yasa gaba d'aya na daina wani function. Komai nawa daina aiki ya yi sai ido na kawai da na kafe Marwah dake kwance kan gado . Wane irin mummunan mafarki ne nake yi haka?. Ido na, na runtse su da k'arfi ina fatan na farka daga wannan mafarki mai tsananin muni da tashin hankali. Hankad'ani naji anyi ana cewa 'let go' a hanzarce na buɗe idon nawa cike da hope na farka naga komai mafarki ne. Kan Marwah Na k'ara buɗe ido na da Sojojin Deen da FBI dake kewaye dani .
Ankwan dake hannuna na kalla saboda janta da wani ya yi alamun na bisa mu tafi. Kasa motsi nayi don babu wani abu dake motsi a jikina sai ido na . Ganin naki motsi, macen dake cikin su ta matso ta ja ni na bita salo-salo kaman mai koyan tafiya. Muna fitowa falo na hango Angel hannun Alita dake kuka kaman zata shid'e.
Innalilllahi wa Inna'ilaihi raji'un. Kaman an rad'a min ita cikin kunne haka naji. Bakina da naji kaman an saka subar glue an manne na fara motsawa da kyar ina nanata Addu'ar. Tun ina yinta iya kan harshe ,har ta fara fitowa fili na hau yinta da k'arfi har muka fice daga gidan suka saka ni mota.
Har muka je Station nasu. Bana iya fuskantar komai sai Innalilllahi da nake ta furtawa babu kakkautawa. D'aki aka kai ni daga banci sai kujera sai kuma glass na windo wanda ke waje zai ga abunda yake faruwa da kuma jin komai a d'akin. Investigation room. Tunda suka zaunan dani babu wanda ya k'ara shigowa har na tsawon wasu lokuta . Bansan awa ,ko minti nawa nayi zaune a d'akin ba kafin mutum biyu su shigo da file d'aya yaja kujera ya zauna yana fuskantata, d'aya kuma ya zauna kan tebir d'in kusa dani.
File suka turomin kafin d'aya ya fara cewa
"Miss Sanaah, correct?"
Ido kawai na zuba masa bance komai ba. Ina kallon yanda ya d'an zabura da kallon kwayar ido na. Ban sani ba idon nawa ya zama wani bloodshot .jini ya kwanta cikin sa kace kukan jini nake.
Murya ya d'an gyara ya kalli abokin aikin nasa kafin ya juyo kaina ya cigaba da magana.
"Ko zaki gayamin dalilin da yasa ki ka kashe sister naki kaman yanda muka ji daga gurin shedu?"
Bakina na motsa murya ta na rawa nace
"W...h.....wha..t?"
"Why did you kill her? Saboda kina son kuɗin ta? ,Mijin ta?, ko rayuwar ta?"
Tunda ya fara maganganun nan nake jin K'irjina kaman guduma aka sa ake bugamin saitin zuciya. Wani irin kakari na fara kaman mai asmah, tuni ido na ya juye. Nayi k'asa luu zan fad'i. Abunda naji k'arshe shine ihun su a kawo a gaji. How could they think zan iya kisan kai? Kisan ma na rasa wacce zan kashe sai half na zuciyata?.
'D'i-d'i-d'i-d'i-d'i'ddddddddď......"
Sautin na'urar dake auna bugun zuciyarta ya fara wanna k'arar. A gigice su Ya Aliyu dake d'akin suka fara ihun kira doctors. Mamee dasu Hajja matsanancin kuka suka fashe dashi ganin yanda likitocin suka shigo a guje d'akin. Da k'araji suke cewa kowa ya fice. Yanda likitocin suke yi ya k'ara daga hankula. Mamee ta juya a guje Baffa dasu ya Aliyu suka rufa mata baya.
Hajja dake zaune kan keken ta ta k'ara rushewa da matsanancin kuka. Harira dasu Janaah dama sauran dangi suna taya ta.
A guje Mamee tayi cikin banɗakin cikin asibitin b'angaren mata. Bakin k'ofar suka ci birki suna maida numfashi. Gaba d'ayan su daga Baffan har su Aliyun da Khamis sun rame sun jele kaman wanda suka shekara suna ciwo. Khamis har wata kasum ba ya tara da babu kyan gani saboda rashin gyara sai idonuwan sa da suka kara zuru-zuru. Dama abunka tabarakalla.
Bata jima ba ta fito da d'ankwalin ta a hannu, fuskarta da ruwa da alama alwala tayi. Babu wanda ta kalla cikin su ta wuce da sauri suka rufa mata baya. Bakin k'ofar d'akin data bar su Hajja suna ta kuka ta shimfiɗa d'ankwalin ta. Su Baffa da suka k'araso gurin suka samu guri suka durkusa suna kallan Mamee data kalli gabas ta tada sallah. Raka'a biyu tayi , tayi sallama ta d'aga hannu tana jero Addu'a mai tsananin tab'a zuciya. Saboda tsananin kuka da take muryar ta sai sarkewa take.
Wannan Addu'a data dinga yi a fili ya k'ara karya zukanta masu sauraro suka cigaba da rera kuka kaman babu goge. Harta Baffa daya fisu dauriya saida ya cire glass dake idon sa ya matse kwala data cika masa ido. Awa uku cur likitocin nan suka d'auka cikin d'akin kafin su fito gaba d'ayan su suna sauke ajiyar zuciya duk sun had'a zu fa. Gaba d'aya suka miƙe da matsanancin fad'uwar gaba q jiran suji abunda likitocin zasu ce.
D'aya daga cikin su yana cire safar hannun sa da mask yace Baffa da Mamee su biyo shi. Gaba d'aya suka bishi amma Mamee ds Baffa ne kawai suka shiga sai ya Aliyu da Khamis da suka ki zama a waje.
"Ina so ku kwantar da hankalin ku. Munyi iya bakin k'ok'arin mu wajen ganin mun cece rayuwar ta. Abunda yasa zuciyar ta ke neman tsayawa ba komai ba sai mind nata dake mata processing abunda ya faru. Shi ya k'ara triggering nata da har take neman samun heart attack. Ku cigaba da yi mata Addu'a. "
Numfashi suka sauke mai k'arfi. Wayar Aliyu ta hau ringing. Da sauri ya fita yana duba sunan Deen dake kiran sa.
"Deen"
Saida yaja numfashi a hankali yace
"How is she?"
"Yanzu nan. Heart nata almost stop. "
Ya k'arasa maganan muryar sa na shaking. Wani irin numfashi Deen ya k'ara ja
"I'm sorry "
"No, Deen. I'm sorry kan abunda ya same ka. How is Angel "
A hankali yace "yanzun tayi barci"
"Ya naka jikin kai?Pops yace min har yanzu baka cin abinci baka barci?, Deen ya kamata kaima ka kula da kan ka. Angel na buƙatar. Musamman ma yanzu"
Shiru ne ya ratso wayar kafin can yace "OK. Zan biyo jirgi gobe"
"No Deen. Ka zauna ka kula da kan ka da Angel. Kaima ba lafiya ce da kai ba."
"Ok"
Daga haka sukayi sallama. B'angaren Deen ajiye wayar ya yi yana k'ara rungume Angel kan kirjin sa dake barci. K'ofar d'akin sa aka buga ya kwantar da Angel ya miƙe babu wani kuzari tattare dashi ya buɗe. Mahaifin sa ne tsaye bakin k'ofa da tire na abinci. Kai kawai ya girgiza ya juya ya koma ciki Pops ya biyo shi d'akin.
Kaman koda yaushe dai abincin safen da aka kawo masa ko cokali bai tab'a ba. Numfashi yaja ya ajiye abinci kafin ya juya yana kallon Deen da duk ya zama wani iri fuskarnan tacika da uban gashi. Shi kanshi tsami yake saboda rashin wanka. Har sai yaushe zai cigaba da zama cikin depression haka?.
Fuska a had'e ya deb'o abinci ya nufi bakin Deen dashi dake kallon sa galala kaman wani dole.
"Eat."
"Pop, I'm not hung.. "
"Eat nace"
Numfashi ya fesar ya buɗe baki a hankali Pops yasa masa abinci a baki. Saida ya tabbatar yaci da d'an dama sannan ya kwashi kwanukan ya juya ya fice bayan ya sumbaci shi a goshi. Shi kansa ya d'an ji k'arfi. Rabon yaci abinci kaman haka har ya manta. Bai damu da ya yi wanka ba ya kwanta nan gefen Angel.
Sunana da ake kira a hankali kaman rad'a yasa na buɗe idona daga barcin da nake. Da fuskar Marwah na fara cin karo data rankafo kaina tana murmushi fuskarta cike da annuri. Murmushin na mayar mata na miƙe zaune ina kallon inda nake. Wani had'edd'en Garden muke mai tsananin kyau ga tsuntsaye gwanin sha'awa sai kai komo suke suna kukan su mai dad'i.
"Ina ne nan?'
Nace ina kallon Marwah dake murmushi har lokacin.
"Nan ?"
Tace a hankali taba kallon wani tsuntsu daya sauka kan k'afad'ar ta.
"This is my safe place"
"Au. Mufa? San kai kenan?, yaushe ki ka gina shi"
Murmushi tamin idan ta sun cika da kwalla tace
"No, ina so ki gina min shi. Burina kenan naga na gina Garding kaman wannan. Fulfil my dreams ki kula min da Angel da Deen. Ki kula da Mamee,Baffa, ya Aliyu da ya Khamis. I love you all "
"Wai me ki ke cewa ne?, wace irin magana ce wannan?"
D'an murmushi ta k'ara yi ta matso tana shafa gefen fuskata.
"Sanaah you have to wake up. Wake up Sanaah."
Hannu nakai zan kama nata sai naga ta fara dushashewa. Ihu nasa ina kiran sunan ta. A firgice na farka da matsanancin ihu ina kiran MARWAH.
Wani irin riƙe ni naji anyi ana kiran doctor. Da Dishi-dishin ido na na fara gane Mamee, ya Khamis dake riƙe dani sama-sama ina jin kaman muryar Baffa dake hamdala.
Y'ar k'aramar fitila kaman torch aka haske min ido da ita da harshen turanci naji ana cewa
"Look at me, can you see me?"
Saida na runtse ido na k'ara buɗewa sannan na fara gani sosai.
"Good, good. Her sight seeing yana improving. How many fingers ne nan?"
Ya d'ago min yatsun sa guda Hud'u. Baki na bude da wata irin horse voice. Makogarona na wani irin zafi nace.
"Fuur"
"Good. Saboda yanzu ta farka. Maganan nata sai a hankali zata washe duba da dadewar da tayi a kwance."
Mamee na kalla dake kuka sosai jikin Baffa dake buga bayan ta. Shima ido cike da hawaye. Ina Marwah?.
"Ta farka, Deen. Yanzu ta farka"
Muryar Ya Aliyu naji da alama waya yake na juya kaina in da yake tsaye saboda sunan da naji ya ambata. Deen. Wani irin tsana da kiyayyar sa ta darsu a cikin raina. Mind d'ina na hasashomin abubuwan da suka faru.
Didididididi monitor d'in ya fara bugawa saboda yanda zuciyata dake harbawa da k'arfi ina hango komai kaman lokacin ke faruwa.
Ihu likitan yasa yana kiran wasu likitocin suka shigo a guje.
"This is bad. Restraint her yanzu nan. Da alama bata samu memory lost ba komai yana dawowa mata kaman yanzu ya faru. I believe akwai abunda yasa memory nata ke dawowa at full speed."
Suna k'ok'arin yimin allura Dr daya fara shigowa yake musu bayani. While mind d'ina yana cemin SHINE SANADIN KOMAI. Shine ya yi sanadin da na rasa Marwah. Shi ne, Shi ne. A duniya yanzu bani da wani mak'iyi daya kaishi. I hate him with all my heart and he will pay for it.
Last dana tuna ni aka kama ana zargin na kashe ta . What change?.
Daga nan ido na ya rufe ruf.
[13/07, 9:00 am] Ashanty L♥︎ve: 𝓉𝒽ℯ 𝒻𝒾𝓇𝓇ℯ & 𝒾𝒸ℯ.
༄ZUBAR HAWAYE༄
𝒜ɱαȥιɳɠ ★'★ ɯɾιƚҽɾʂ ϝσɾυɱ
( 𝒜, ★ ʂƚαɾ'ʂ ,ɯ ★ ϝ)
𝗔𝘀𝗵𝗮𝗻𝘁𝘆 𝗹𝗼𝘃𝗲.
BOOK 2.
VOL/81-85.
Washegari na farka wajen goma na safe. Mamee dake zaune kan dadduma tana lazumi ta taso da sauri tana min magana. Ido na kawai na kyefta ina kallon yanda duk ta rame. Yanzu na k'ara tabbatar wa da kaina Marwah ta tafi. Tafiyar da babu dawowa sai a darul Salam. Duk abubuwan da suka faru ba mafarki bane gaskiya ne. Motsin shigowa da naji na d'auke hankali na daga kan Mame dake tamin sannu. Baffa ne ya shigo ya Aliyu da ya Khamis biye dashi, bayan su kuma Mahaifin Deen ne.
Suna shigowa shima ya sawo kai a hankali cikin d'akin kaman mai tsoron tafiya. A take komai nawa ya dushashe sai shi kawai da nake kallo cikin matsanancin tsana da nake ji da,da hali nima sai na shekashi barzahu. Hannun Baffa daya sauka kan fuskata yasa na kawar da ido na daga kan Deen dake can bakin k'ofa ya kasa shigowa da alama mamakin kallon da nake masa yake.
"Hassana, sannu kin tashi?, akwai wani abu dake miki ciwo"
Kai kawai na girgiza saboda oxygen dake kan fuskata. Mahaifin, Deen ya matso shima yana min sannu ina amsawa da ido. Kaman minti goma da farkawa ta sai gasu Harira da Janaah. Mamaki ya kamin ganin Janaah da yaro ta saka shi cikin irin Jakar nan ta goyo da turawa ke amfani da ita.
Yaushe ta haihu?.
D'aya bayan d'aya suka dinga min sannu, kafin likita ya shigo ya dubani yace su nemi abu mai ruwa-ruwa su bani nasha da tea mai kauri. Ba'a dade ba saiga Hajjo sun shigo da kannan Mamee da flask. Mamee da kanta ta kamani ita da Hajja suka zaunan bayan sun samin filo bayana na jingina. Ita ta bani abinci naci bakina babu dad'i Sam. Ta kasan ido na ga ya juya a sanyaye ya fice daga dakin babu wanda ya lura dashi saini da nake jifensa da kallo na tsantsan tsana duk lokacin da muka had'a ido.
Wajen la'asar barci ya k'ara kwashe ni mai nauyi. Ganin jikin nawa da kyau ya Aliyu yace da Mamee ya kamata taje gida haka ta hutu ko ta samu barci. Sam tace babu inda zata sai an sallame Sanaah saida Baffa ya saka baki shida mahaifin Deen sanna ta amce badan taso ba. Har suka tafi Sanaah tana barci. Harira da Janaah kawai suka bari dasu ya Khamis dake kwana a waje. Sanda suka fito ne suka hango Deen dake cikin mota ya yi zurfi cikin tunani.
Numfashi Pops yaja cike da tausayin yaron nashi ya yi wa Baffa sallama kafin ya nufi motar da suka zo shida Deen Bodyguards nashi biye dashi. Har yashiga motar ya zauna Deen baisan ya shigo ba saida ya kai hannu ya tab'a shi ya juyo a d'an firgice yana kallon mahaifin sa. K'are masa kallo ya yi yana nazarin sa kafin yace
"Tunanin mai ka ke haka?"
Numfashi ya fesar muryar sa na shaking yace
"Pops, I don't know. Sai nake jin feeling d'in nan kaman Sanaah hates me now, and i don't know why. Is Like kaman tana blaming d'ina kan abunda ya faru? "
Kai Pops ya girgiza "saboda me zata tsanake har tayi tayi blame naka?, saboda me?. Me yasa ka ke thinking to much kana sawa kan ka stress?. Baka dad'e da farkawa daga depression ba . Stop with the negative thinking Alright?"
Kai kawai ya d'agawa mahaifin nasa. Da ace yasa abunda ke k'asan zuciyar sa bazai ce ya kwantar da hankali ba.
Ban farka ba sai wajen isha shima maganan su Harira da nake ji sama-sama da kukan baby ya farkar dani. A hankali na buɗe ido na kallon Janaah dake lallashin Baby tana k'ok'arin bashi Nono, Harira na gefe tana tayata rarrashi. Maida ido nai na lumshe na k'ara buɗewa ina tunanin abubuwa da dama cikin rai na Harira ita ta fara lura da na farka ta matso da sauri tana kira
"Sanaah kin tashi? "
Kai na d'aga hannun da ake min k'arin ruwa dashi na miƙa a hankali na cire oxygen dake kan fuskata. Numfashi naja mai k'arfi na fesar ina kallon Janaah data matso riƙe da Baby nace
"Yause ki ka haihu?, tun yaushe nake kwance a nan har ki ka haihu ban sani ba?"
Saida suka kalli juna kafin Harira ta zauna kusa dani ta riƙe hannuna itama Janaah ta zauna bakin gadon. A hankali tace
"Yau watan ki tara ciff a kwance "
Ido na d'an zaro cikin matsanancin mamaki ina maimaita wata tara cikin raina. Hawaye Harira ta sharce ta cigaba da cewa
"Mun shiga cikin matsanancin tashin hankali lokacin da mummunan labarin nan ya riske mu. Mamee zubewa tayi a sume. Hankula sun tashi a daren da aka kira aka sanar muka biyo jirgi gaba d'aya don tafiya dake da Marwah saboda ayi mata wanka a kaita d'akin ta na gaskiya. Sai bayan mun iso ne Mamee ta farfado. Fad'an irin tsaka mai wuya da muka shiga abun bazai furtu ba. Zan iya ce miki dai a daren Baffa da ya Aliyu suka wuce da gawar Marwah Saudiya aka bunne ta a can. Kafin su dawo haka mukayi ta zubewa a sume .
Idan wannan ya farka wannan zai sume. Ana cikin wannan jimami na tashin hankalin nakuda ta zuwa Janaah ta haihu a take k'afin ma a kaita asibiti. Itama dai Allah ne kawai ya yi rabon akwai sauran kwana a gaba. Ita da abunda ta haifa. Duk wannan abunda da ake can inda suka kulle ki sun hana ko ganin ki muyi saboda wai ke suspect ce. Ya Aliyu har dambe aka yi dashi lokacin da suka ce ana investigate naki kin sume anyi asibiti dake. K'ememe suka ki bari ko asibitin muje sai evidence ya nuna cewa babu saka hannun ki a ciki.
Kinsan baturen mutum babu ruwansa da kai waye duk lokacin da doka ta hau kan ka sai an yanke wannan hukuncin. Ana cikin wannan tashin hankalin Dee ya diro k'asan a jigace. Yanda nake jin labari kaman a ranan da abun ya zai faru ya tafi Afghanistan saboda kiran gaggawa da akayi masa. Idan kin ganshi lokacin sai kinyi masa kuka. Kaman mahaukaci haka ya koma amma duk wannan abun hawaye ko dis bai sauka kan fuskarsa ba sai uban jini daya kwanta cikin idon sa. Sam kuma ba'a son hakan.
Hankula suka k'ara tashi don duk irin girma da matsayi na Deen shima k'ememe suka hana shi ganin ki saida suka tada hankula shida ya Aliyu wajen samo evidence kwarara. Abunda kawai muka sani kaman harda saka hannun Mahaifiyar sa da wani shaharara D'an Mafia wai Russo da Deen ya kama, idan baki manta ba ana i gobe zaki tafi UK.
To shine ya hada bak'i da Mahaifiyar sa ta siye wasu daga cikin masu aikin gidan da kuma Soja guda d'aya. Ance kudi ta basu mak'udai . Shi Sojan ya bawa yaron Russo kayan sa ya shigo gida matsayin sa. Ita kuma mai aikin ta bata magani tasa miki abinci duk ranan data buk'aci hakan daga gare su kaman yana Russo yake bata umarni.
Iya abunda muka sani kenan don naji ance har cctv cemara ta gidan suka yi edit nata. Daga inda ki ka fito ki ka zauna kina cin abinci kafin ki tashi ki shiga d'akin Marwah. Sai aka nuna kin fito kin koma kitchen Maimakon ya nuna kin fito da Mug na Coffee kaman yanda yake ,sai akayi edit nashi kaman wuk'a ce ki ka fito da ita ki ka koma d'akin. Daga nan sukayi cut nashi sai ya tashi daga inda Angel ta shiga d'akin ta fito guje kawai.
Ainihin video da Deen da ya Aliyu ,Khamis suka dukufa a kai suna bincike har hacker da ya yi wannan aika -aika suka binciko, inda a nan ne aka gano wadda ta saka miki maganin bayan kin je kin duba Angel ki ka koma d'aki. Baki dad'e ba yaron Russo ya shiga d'akin Marwah ya fito bayan an nuna yarinya ta buɗe masa k'ofa ta nuna masa d'akin. Daya fito daga d'akin Marwah ya koma naki d'akin ya fito sabe dake kan kafad'a ya shiga d'akin Marwah dake.
Sai kuma ya fito ya fice daga gidan. Sannan da gaskiya ta fito baya ance kar kiso kiga abunda Deen ya yiwa Russo da yaran sa. Ita yarinya da aka had'a bakin da da sojan iAllah kad'ai yasan inda aka kai su, don ko labarin su ba'a ji kaman yanda aka daina jin Russo da yaran sa. Itama Mahaifiyar sa saida yasa aka kwace dukkanin wata kadara da dukiya data mallaka yasa kuma aka gark'ame ta har yanzu tana prison."
Shiru ne ya ratsa d'akin bayan ta gama yimin bayani. Duk wannan abun data ce har yanzu ban daina ganin laifin sa da tsanan saba. Da ace bai shiga rayuwar mu ba da wata k'ila har yanzu Marwah na raye. ( kul ,ki ka ake wannan tunanin. Zuciyata ta tunatar dani). Shar hawaye suka wanke min fuska da gaske da Marwah ta mutu. Tayi paying price kan abunda bataji bata gani ba?.
Yaron dake hannun Janaah na karb'a hawaye na gudu kan kuncina. Yaro ne tabarakalla kyakkyawan gaske.
Alhamdulillahi jikina ya fara kyau don yau sati na d'aya da farkawa. Abokan Arziƙi da dangi sai turuwa sike dubani. Ni gaba d'aya hankali na ya yi kan Angel da har yanzu ban ganta ba. Ina son tambayar ta amma kiyayyar Mahaifin ta ya hanani. Sati na biyi da farkawa muka wuce Saudiya. Acan ma likita na k'ara gani su Mamee suka yi Umrah. Muna Saudiya Wizad ya zo dubani . Sai bayan yazo ne Janaah ke cemin duk wata sai yazo UK sanda ina coma dubani. Nayi murmushi saboda soyayya ta da nake gani kwance kan fuskar sa. Ya k'ara kyau da girma.
Wata guda cur mukayi a Saudiya kafin mu