ciki ga lalura."
Cewar Maryam ta faɗa cikin Tausawa Sumayya.
Murmushi Sumayya tayi tace mata, "Ayyah Yarinya ni ba'abun tausayi bace in har kikaji abunda na aikata Allah ya jarabceni da wannan laluran."
Sumayya ta ƙarasa maganar ta tana sharan kwallah, nan ta kwashe dukkan labarin ta ta basu, ta ƙarasa da faɗin cewa "Sanadin Abayar Sallah na rasa ƴar uwa ta mai ƙauna ta na rasa Mahaifina, inda yanzu haka Mahaifiya ta na gidan mahaukata."
Sumayya ta ƙarasa maganar tana mai fashewa da kuka mai cin rai.
"Tabbas naki ƙaddarar tafi tawa, tunda ni iyaye na suna raye."
Nan Laila ita ma ta basu labarin ta.
Sosai suka tausayawa junan su, yayin da suke ta kuka Maryam ke lallashin su.
Bayan sunyi shiru ne Maryam ita ma ta basu labarin inda Auren ta ya kasance ita ma ta dalilin Abayar Sallah.
Haka sukayi ta hira har Doctor ya gama ganin marasa lafiya suma ya dubasu, bayan sun gama ganin likita zasu rabu sukayi canjen Numbobin wayar su, akan zasu dunga zumunci insha Allah.
*************************
BAYAN WATA BIYU
Sumayya ce zaune ɗakin kakan ta ta zabga tagumi ga yunwa ga yarinyar da ta haifa sai kuka take kasancewar ita ma bataci komai ba balle jaririyar ta samu ruwan Nono, gashi aiki aka mata aka cire ƴar ga wurin aikin duk ya kwaɓe sai ruwa yakeyi, ga lalurar ta har yanzu tana fama tun suna zuwa asibiti har sun daina zuwa don ba kuɗin zuwan, Abunda zasu ci ma gagaran su yakeyi.
ALHAMDULILLAH A NAN NA KAWO ƘARSHEN LITTAFI NA MAI SUNA SANADIN ABAYAR SALLAH.
DON JIN YA ZATA KAYA YAYA RAYUWAR ƳAR DA SUMAYYA TA HAIFA ZATA KAYA SHIN SUMAYYA TANA RAYUWA KOKUWA MUTUWA ZATAYI, YA RAYUWAR LAILA DA ƳAR TA ITA MA YA HAFSAT ZATA KASANCE DA ZAMAN GIDAN SU.SAI KU BIYONI A LITTAFI NA MAI SUNA 🌹🌹🌹DAKAN ƊAKA🌹🌹🌹 AKAN KUƊI KALILAN NAIRA ƊARI BIYU KACAL KARKI BARI A BAKI LABARI ZAKU IYA TUNTUƁATA TA WANNAN NUMBER
08037420816
INA SO KU NUNAMUN ƘAUNAR KU MASOYA NA TA GURIN SIYAN NOVEL ƊINA KARKU MANTA DA SUNAN SHI FA
🌹🌹🌹DAKAN ƊAKA🌹🌹🌹
KAI DAGA JIN SUNAN KASAN AKWAI ZALLAR CHAKWAKIYA SAI NA JIKU LOVE YOU TO FANS🥰🥰🥰👸👸👸UR SARAUNIYAR KANAWA
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels