Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
6 / 6
da ita da ahalinta to jawad kuwa ko wata nakkasa gareshi to ke mai iyya taimakawa ce kishare mashi hawaye, albarkacin mamanki ballantana bakida wata hujjar gudunsa, ko kin auresa namijineshi nashiga tsara kumanabugawa ajarida Ke Butulce to ko almajirin gidansu maman fareeda baizama abun guduba agareki, ki kiyimashi to ballan tana kanin Asiya, uwa daya uba daya, idan bakisaniba kisani kina shekara daya dawata biyar kikayi cutar kyanda alokacin babanku yana karamin ma aikachi kuma anrikemasu albashinsu, natsawon watanni biyu, zoben hannunta na zinari taje tasiyar ta kuma rika zaryar kaiki asibiti, da kudin kuma madara dakikesha har sanda aka maidoma Abban ku albashinsu sannan yadora daga inda ta tatsaya, amma duk ita ke saye. Saboda haka nibani manta alheri, idan ke butuluce ni ban iya butulci ba saboda haka ki zaunah dashi lafiya ki kuladashi, kisama masa natsuwar da matarsa ta hanga, da tunanin bazai sameta gun kowaba sai agunki. Fareeda! fareeda!! fareeda!!! inna mai gargadinki da tunwuri kiyi watsi da zugar shaidan, aure ne dai anriga da andaura kuma bagudu bajada baya. zan mugun saba miki rai idan har kikabari mamanki tafahimci wani abunda ga gareki. to wallahi zakiji jiki dan bazanmiki da saukiba, fareeda sam bazakishata da dadiba, nagaya miki kuma zanga abbanku din nace masa kar atsawaita dogon lokaci tunda shi yasaba zama da mata yanxu yanxu tana yiyuwa ahalin matsi yake. Jin alamun kamar za,a fito daga dakin nawa yasa maman fareeda tayi saurin janyewa daga bakin kofar dakina, data ketsaye tun lokaccin da muka shiga sai ga abba kuma yashigo dama idan yashigo yakan fara gaisawa da wadda ba itabace keda girki ba, to anan suka hadu itada abba sukaji duk abunda ummu salma tafadi mun ranar nayi kuka kamarme dadina daya da maman fareeda bata ganni ba da bata naimeniba domin gudun karnasaba maganar ummu salma, domin bashakka data ganni zata gane nayi kuka shiyasa nima naki zuwa har da safe shima kuma agurguje muka gaisa na wuce, Maman fareeda ce tarungume Abbanmu tace nagode nagode muktar da irin adalcin ka, tunda sanda katashi naiman aure saida kanaimi mai tarbiya kuma yar babban gida masu karamci da dattakoh Allah yabiya, abba yana rungume da ita yace hakurinki maman fareeda yanada nasaba da chin ribar ki arayuwa, salma kuma Allahy ya yimata albaarka Amin maman fareeda tace yashirya zuri'a. An tsayara da lokacin tarewata watanni biyu masu zuwa alokacin mungama jarabawar mu takarshe. bukin su khausar, haneefa, zeenah, da za ayi nan da sati daya duk nawani susuce banfiya yawan walwalaba sam kumaa gakaratu yazo karshe saukusan biyu maman fareeda tana kirana tasakani daki tana tambyata mekedamuna duk taga bayanda nakeba idan auren ne banaso nafadimata ita tasan yanda zata fahimtar da mai martaba, yagane batareda rayuka sunbaceba sai awarware, nacemata ah'ah nidai bakomai kinsanni dasa ka tsoro ga zazzabi idan zamuyi jarabawa, ummina nishikadaine abunda yake tadamun hankkali. Duk dacewar kusan kullum sai nakusan raba dare inna kuka nisai yanxu nakejin tamkar rashin Aunty raheema niyafi shafa fiye da kowa, ma dukda dai wata zuciyar tanagayamun cewar shima din "uncle justice" dai bazai yadda yayi rayuwar aure daniba. ranar laraba akafara bukin su zeenah duk dacewar alhinin mutuwar baisaki mutane ba, amma dole hakaa aka hauhidimar bukin anrage programs, din kunshi kadai za ayi ranar larabar alhamis ayi wa azi sai jummu'a wuni da daddare bayan ankai amare maxan su sun hada dinner, ba ayi even din nanba barkatai na al adun gidan sarauta.duk dacewar kowace da garinda zata zaunah, dukkansu zeenah cekadai akatsina small Aunty khausar kenan ita Kaduna zata sai, shukurah da za a kai kano, duk anata shirin tafiya kamu da za ayi anan cikin gidan mai martaba harsu ummu salma da ummina, khairat duk sunshirya ganin kallon da ummu salma kemun yasa nasan bawani uxurin dazan kawo raina ne kawai zaibaci yasa nima natshi nashirya cikin ankon yellow material. sai head red muyangida ayayinda abokannan zeena zauyi using same material amma head blue, na shukura su saka head purple, sai khausar kuma nata zasu saka head ash, wata zuciyar tacemani dolenefa kisaki jikinki fareeda, domin shi yanachan yana hiddimar gabansa, baisaka abun arbasa ba amma ke duk kinbi kin tsangwami kanki, babu gaira babu dalili, saboda haka custumes nasaka masu bajewa asamann dokin wuya red, saina tsanyara light make up! har zanfito haka sai natuna cewar yanxu ummu salma na iyya cewa nakoma. nasaka mayafi, saboda haka nakoma nasaka mayafi dan dai dai, shiba babbaba kuma bakarami ba, saidai ba kauri. Inna fitowa nasamu duk sunfito tsuntsaya iliyasu yagama goge motar saboda yagirma sosai yanxu kuma ga natsuwa yasa abba yabiyamashi driving school yakoyi mota dama kodon saboda hiddimar gida. *⚖️UNCLE JUSTICE⚖️* *STORY WRITTING BY UMMU SHAREEF* *DICATED UMMU SAYID* *A FIRST TIME WRITER* *WANAN LITTAFIN NAKUDINE* *KIBIYA HAJIYA KIKARANTA ZAKIKARU DA ABUBUWA DA DAMA WAN NAN LABARIN* *LABARIN KAGAGGENE BA AYISHI AKAN WANI WATA KO WASUBA* *IDAN KINSIYA KINKARATA KIKABAMA KAWARKI YAR UWARKI, KO KIKA TURA A GROUP HAJIYA NAYAFEMIKI* *IDAN KINA DA HALI DAN ALLAH KIBIYANI TYPING AKKWAI WAHALA* *KIBIYA 300 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 3195366407 HAFSAT ABUBAKAR SADEEQ FIRST BANK* *KO KITURO KATIN WAYA NA 200 TA WANNAN LAYIN 08036833612.* *TAREDA TURO SHAIDAR BIYAN KO DATA TA 300 ZUWA GA WANNAN LAYIN 0803683312* *DUKKANMU MASU LAIFINE ALLAH YA YAFEMANA* *FREE PAGE* *xx* Inna fotowa ummu salma ta zab gamun uwar harara! kefa inna zaki nasadda kaina kasa, dan kuwa saida tayimun gargadin karnasake nifita ko inna inba harkar kartuba har sai na naimi izzinin "uncle jawad" ni wallahi nama manta dashi sam duk kwanan. shiru ba amsa saida tadakamun tsawa, tuni idona suka kawo ruwa, nisainaga kamar ummu salma tadainayi dani yanxu, kodayake dama nasani itadin mutumce mai zafin gaske! dakuma riko da addini, shirun dai ba amsa saida mukaji maman fareeda tana waya da uncle j tana naima izzini tafiya kamun, korafi yayimata da cewar agyaleni gida shi kowama yasani tun akan marigayiyah sam fita koma wace irice idan badoleba bata cikin tsarinsa. jawad ko kamanta da Asiya kake Magana bada fareeda ba, kuma gayamaka nayi kasani bawai umurninka nake jiraba. am sorry sweet sis amma kigayamata magariba tayimata agida, tadanyi dariya sukayi bankwana. tace ma ummu salma toh sai ashafa ma yata lafiya koh amma duk dahaka saida ummu salma tasaka nachanzo babban mayafi, Munsamu anshirya komai wuri ya kayatu sosai, amare sunfito cikin shigarsu iri daya. nawani bugaggen leshi red color, daa head dinsu golding yellow, da gcustumes dinsu gold. Ba irin yanda ba,ayidaniba inshigo rawa naki, yan family gidan mai martaba sonata jidani suna nuni gun wadansu dabasu saanniba, hakanyasa sai duk naji nakasa sakewa, nakoma kamar wata bakuwa cikinsu, innaga wannan yanada nasaba da iggiyar auren uncle justice dake kaina. su shukurah sun nu namun damuwar su , da bachin ransu tayanda jiya banzo kunshiba. kuma naki saakin jiki nashiga cikin hiddimar bukin nasu, sosai yanda yakamata haka kuma koh yanxu sunatan faman matsamun inshiga rawa naaki har saida Fulani karama itama matar mai martabace taja hannunah muka shiga cikin filin mukadanyi liko, haba inna samu tasakamun hannu tuni nagudu sashen Fulani babbba, daman duhu yafarayi domin har angama sallar magariba wasu masallatan kuma da dama yan bukin lokacin da magariba tayi duk sunzo suyi salla, domin har yan kidanma dakatar dasu akyi. harsaida akagama tukuna suka dora ganin kamar dakin inna Fulani babba itama da baki yasa na nufi tsohon dakin Auntie Rahima. indan buyarma jama,a kafin lokacin zuwanmu gida. N'ikunya suke sakani ma! ni wallahi nama manta sam da ance kafin magariba nakoma gida. kodayake shima iyayine irin nashi tunda kamun ba,ama farashi da wuriba, ummu salma nachan tacika fam ttayi kiran wayata har tagaji tace nazo ilyasu yamaida ni gida kamar yanda "uncle justice" yabukata amma saboda kide kide da akeyi yasa sam banjiba. Natura dakin aunty nashiga da yar sallamata duk danasani bawanda zai amsamun tunda bakowa dakin, da duhu ba akunna wuta ba, sai hasken wutar kewaye dana dinnig room suma kuma basosai suka haska dakinba ma, naje batareda tunanin komai ba nafada samon gadon da karfi domin wani kukane yazomun tunowa da Aunty Raheema sainaga kamar zanji muryar Aunty zata fito daga toilet, jin nayi kamar nafada saman wani abu mai laushi. Haba cikin tsananin tsoro, zankwarma ihu sainaji kawai anrufemun baki, kuma an rungumeni. tamkankam kamar wadda za,a raba gida hudu, dakyar nake fitar da lumfashi, cikin tsananin tsoro nadaga naga kowaye haba tuni naji zuciyata tafara lugude naiman dauki, nashiga ukku "uncle justice" ne ga mamakina hawayene kwance asaman fuskarsa, yalumshe idanunsa tuni nima hawayen suka balllemun, nayi nayi iyabakin kokarina nakwachi kaina amma nakasa. ni ayanda nalurama kamar "uncle justice" din baya cikin hankalimnsa sam. Dole tasa danagaji nakasa kwatar kaina nakoma saman girjinsa nakwanta, jikina ba inda baya bari, jinake tamkar anna jonamun wayoyin wutar lantarki, kakkarwa nake harda hakorana,, tuni mutuwar Aunty Raheema tadawo mani sabuwa, kukanake sosai harwani shidewa nake abangaren "uncle justice" shima haka dinne dama duk idan kewar matarsa tadamesa, hakan yakeyi sai yaxo dakinta yakashe wutar daki ya kwanta, Anan sukayi samar takarsu shida ita, adakin yayi zuwa tadi wurinta, lokutta dayawa yanatuna idan yashigo dubata kafin aurensu, akan yawan ciwon marar dake damunta, tun anamasa boye boye acemasa zazzabine ciwon kai kowani abun har yagane, duba da irin yanda take famar wule wule tana faman rike ciki. Munsamu lokaci mai tsawo ahaka muna kuka barinma dayake dukkan mu muna cikin sarkakkiyar rayuwa, shitabangaren "auncle justice" bawai bazai iya son yarinyarba ne ah'ah amma yanaganine tamkar bata iya daukar lalurarsa ne, idan so samune yafison babba wadda zata iya dashi. shiyariga dayasamu abunda yakeso sosai awurin Raheema, yanxu an hadashi da yar kan kanuwar yarinya toh ta inna ma zaya fara yarinyar da keshiga cikinsu daddy suyi wasa. shi kusan kallon sa,ar su daddynma yake yimatan, sai kuma anawa ban garen cikin irin tashin hankalinda nashiga na ganin kusan kowa yayi na'am da wannan maganar bakamar yanda nazataba dagaa farko, cewar za,asamu maslahane, a warware auren. Kuka mukayi sosai na tsawon lokaci ahankali kuma sai sauki da natsuwa tazomana daga Allah, kamar yanda dai take ga rayuwar kowane mumuni da akayiwa arashi don dole dangana da hakuri zai zomasa daga indallahi, bawai domin yamanta da mamacin bane. Tuni ni abangare nama wani barci ne mai nauyi yakeson daukata, nama manta inda nake, kasancewar kukan dansha nadansamu rahusa da nauyin da zuciyata takemun, amma abangaren "uncle justice" kuma bahaka nan bun yakeba tunda dama kullum cikin azumi yake tun sanda aunty kejinyar nan. koda yaku sanceta toh bawani gamsuwa yake samuba saboda dalilin low "immunity" da akasani anasamu ajikin kowane majinyachi, ballantana ita dakarin abun yahada da lalurar juna biyu, mai juna biyu ko ba ciwo batada immunity sosai shi abangarensa jin jikinsa yana haduwa dana mace maccen kuma ma muharramarsa, yasa nan da nan wani irin feelings mai tsananin gaske yakamashi, cikin dan barcin dayarafa daukata naji kamar wani abun nabimin jikina, harsaman lebunan bakina, ashe "uncle justice" ne ke naiman lebunana, gam narufe bakina, naki budewa da fahimci abunda yakeson yayi amma duk dahaka nadauka cikin mafarki ne, ba azahiriba.shima kuma baimatsamu ba yadaiyi kokarin zare mayafina ya wullar dashi, ayayinda hannun daya ya yimun rumfa dashi. Dayan kuma yayi amfani dashi yanashafar kaina, zuwa saman wuyana to ananne fa nafarko saoasi jin abun azahiri ba mafarki nakeba. Yasa nayi yunkuri zantashi amma sainaji yarungumeni gam, gaba nane yayi mummnar faduwa farfarfar kamar zaiyi tsalle yafito sai yanxu natsuwa tadawomun sosai ya illahi wane hali nake ciki na rayuwa daga wannan sai kuma wancen ni lamari auren nan nabani tsoro mai makon abun yayi baya yayi sauki amma abubuwan rayuwar aure sai kankanama suke, akaina abun daki daki yanata wanzuwa yaunice kwance asaman kirjin "uncle justice" 😱🙆‍♀️banyi wani yunkurin kwatar kaina ba ban kuma yi wata haukaba, bamanida wannan kuzarin, domin nasan koda bantaba shiga ahannun uncle justice ba tofa amma nasani daga ganin yanayinsa da irin yawan abincin da yakeci kai kusan dolenema yazamo mutum mai kuzari, kuma kakkarfa! ga wadatar lafiya da Allah ubangiji ya wada tashi daita tundanake tuntashina sanina daisau daya nataba ganin "uncle justice" yayi rashin lafiya, rashin lafiya har yawuni asibiti wanna kuma tun anagoyon daddy baa ma haifi little ba. Haka kuma ko inna kaduba ahanun sa jijiyoyine rakachab gasunanan saikace hadewar wayoyi wutar lantarki. duk natsure hankalina duk yatashi arayuwata niko soyayya bantabayi ba, banakuma tsayawa Magana da maza ko a school ni naamiji ko mai kamanin sadeeq ne dogo sirir tsoronshi nake ballantana mutum kakkarfa maciyin abinci irin "uncle justice" banbude bakin nawaba dana lura yanason kaima hari, haka kuma shima bai matsamun ba, dason budewar ahankali yadinga yawo da hannunsa yana zagaye lebena zuwa zuwa har saman wuyana, hannun nasa yamaida zuwa saman wuyana har yanatabo wani sashe nakirjina, ayayinda yayi amfanida lebunansa yana shafawa asaman nawa lebunan yan gogawa cikin wani bala'in sanyi yake aikin tamkar mai lalurar mutuwar sashen jiki, wannan dalilin ne yasa jikina yafara mazari, bakina na kakkarwa, nabude bakina cikin fari da tarin tsoro ga tsananin fargaba muryata na tsanani rawa natsananin tsoron "uncle justice" kuma bugu da kari gawani abu daban da duk ahangena bantaba tunaninirin wannan rayuwar zata taba shiga tsakanina tareda uncle ba bashiba ma kowani namijima, arayuwata amma gashi adare daya wuni daya labara yasha ban bam ya illahi kasani inna tsoron mutumen nan. kaf arayuwata ba halitar danake tsoro tam kar "uncle justice" da irin wannan rayuwar auren habawa tuni baima bani dammar yin maganaba. *xxi* k'awai yahada bakina da danashi yafara tso'tso bana wasaba a masifar yunwace yake komi. Ni kaina nasan haka tunda nasan yanayinsa nike zama gidan su, nasan komai hawaye biyu biyu, suke fitawa a idona, gabakina acikin nasa Yanasha. Ganin basarki sai Allah yasa dole yasa nasaka dukkan hannunah biyu biyu saman girjinsa akokari na nason tureshi, natashi, haba bansaniba ashe nakara tsokano shine. dan hannuwan nawa sun sauka ne dai dai a kan nipple dinshi wanda hakan yakara hura shi kuwa, hakan kuma yasa, ya karabada kai da maida himma wurin ganin yadan samu natsuwa, da dan saukin abunda yatar rarmasa rabonshi da mace kusan watanni shidda zuwa bakwai, yanxu! Shidayake biyan bukatarsa a farkon dare dakuma asubar fari, idan yadawo masallaci yayi morning breakfast, kuma amma shine yau yashare, yoh toh kusan shekara mana, tunda awata bakwai meye marabar da shekara. jinsuma yake tamkar shekara bakwai, shidai muradin shi kawai yaji yasamu saukin abunda kedamun shiba, bai damu dakoma wayeba naga alama Ganin danayi cewar jikinsa ko alamar girgiza biyi ba, ballantana nasamu dammar tureshi, yasa nayi kokarin kwatar bakina da harnafara jin yanamani zugi, akalla nayi ihu koda da wanda zansamu yazo yataima keni. Aikin banza amadadinma hakanma sai yakama lebena nakasa, yachiza bada karfi sosai ba amma naji zafi alebon nawa, yaufa bone ya tabbata kaina. nafadi araina rowan hawaye suka kara gudu asaman kwarmin idona. Duk inda hankalina yake da rahamata suke atashe suke a wannan lokacin, baisakeni ba har saida yaji nagaji natsaya da tsumiy niyar danake, ganin bata fiddani. Daga farko har nadanji sanyi araina nadauka kyaleni zaiyi, ah'ah madadin hakama sai naga yagyramun kwaanciya sosai, a inda yamaidani kasa sai yadora rabin jikinsa akaina, yasaka hannuwansa duka biyu yatallabo kaina ya bada himma sosaia wurin shan bakina, yawuna sosai sun gauraya danashi! yanda takai innajin duk kwarewar scientics bazasu iya fidda nawaba acikin nasaba. (su Yaya fatima kenan bazaku iya rarrabe nawa danashiba kunji duk kwarewarku inji fareeda dataji wuta )😅 Saboda tsabar gauraya dasukayi, kai naga tasku awannan ranar. ahaka munsamu kusan awa daya ahaka tukunna naji yasauke wata sanyayar ajiyar zuciya! duk nauyin jikinshi yasakarmun shi, har na tsawon mintuna shabiyar, kafin yatashi yazauna yajiyo yana kallona. Irin kallon dayakemun yasa sai yanxu nagane wato yasanma dawa yake tare, yasaka hannunshi agashin kaina, da duk ya hargitse innadai jinsa amma banbude idanuna ba.haka kuma hawayen basu daina zuba ba, ya sunkuyo yaimun light kiss asaman kwarmin idona, nakara runtse idona ga gam, yadan tsaya yana kallona. lumfashi mu sarke cikin najuna. Araina nace shima yanaganin rashin dacewar abun da yayin yatsa ya yana kallona, kafin yatashi ya kwabe kayan sa yasaka towel din Aunty Raheema tsoho, tukunnah yashiga wanka. Dakin dayake kullum sai anshiga anshareshi an wanke toilet, tareda chanza zanin gado, abi shi da turaren wuta yasa bakataba cewa ba a amfani da dakin ba sam, komai nadakin tab yake. Aranshi shima yana tunanin wai meyake shirin faruwa dashi ne, shidai yasani sam baishirya yin rayuwar aure da wannan yarinyar ba sam, haka kuma yakudurta sai in idan angama komai kura talafa dole yanaimo wadda yake tunanin zata iya daukar lalurarsa, kamar wadda ashekaru dai duka bai wuchi yabata shekara ukku ba ko hudu amma inna jinta ajikinsa sai yaji kamar wani fitina nan maganadisune yake jansa da bazai iya hakuraba, wallahi kuma duk da dai bawai yafitar da abunda kedamun san bane amma kuma wani Karin abun mamakin wata irin natsuwa sosai yakeji ataredashi, harwata iska iska yakeji tana ratsashi, idan yantuno da alherin yarinyar kuma agaresu siayaji tasamu wani muhalli azuciyarsa, amma baisan kowane iri bane. Ahaka dai har yagama wanka yafito, nibanma san kalar tunanin da zanyiba, dama nasani sanda ummu salma tace saina kirasa awaya danayi zamana, ban zoba konace nakirasa yace karnaje, ban maji fitowarsaba sai dai kawai naji, cikin murya mai masifar sanyi naji yayimun magana, ko zakiyi wankan ne, jin hakan yasa nadawo cikin haiyachina nadawo cikin duniyar da muke. Duniyar mu tagaskiya nabaro duniyar taurari nayi maza nadiro daga gadon dirowata.daniyar nagudu nabar dakin, amma sai naganshi, tsaye gaban gadona. dagashi sai towel, ganin haka yasa nayi sauri komawa gadon nafada tabaya tareda runtse idanuna.har inna bugewa ahannu. nakuma hanzartawa natashi nahada hannu duka biyu inna rokonsa kaina sadde akasa muryata na rawa duk jikina rawa yake bandagoba nake cewa pls kayimun rai gefe daya yakoma yachi gaba dashirin sa baidai cedani komaiba, har saida yagama yadauko jalla biya yasaka yashafa turarukka. tukunna yajiyo cikin natsuwa atake yafito a "uncle justice" dinsa na ainihi! yace kobazakiyi wankaba kishiga ki kama ruwa, kiwanke fuskarki nasan hali ban tankaba nawuce nakama ruwan nakuma wanko fukatan, jina nake duk wani bakon yanayi yasameni, tamkar bani ba hakanake jina lebunana sun dan kumbura, duk suncika mun baki nakeji, sunyi dan jaja sai zugi suke, nazama duk banida kuzari sosai. Saidana fito yataka har inda nake yakama hannuna yatunkari kofa dani sai lokacin nafahimci nufinsa fita zamuyi ahaka ai bansan sanda nakira sunansa ba ban kalleshiba ammashi yajiyo niyake kallo, hannun namu nasarkafe dole tasa nima saboda tsoron tunanin idanunsa yasa nayi shiru! Ahaka mukafito dakin yajani zuwa har cikin pallown Fulani babba pallon kuwa na acike hatta suduka amaren suna ciki, ai tuni bansan sanda wani karfi yazomun ba nakubce hannuna, shima din baice komaiba yawuce zauwa dakin mahaifiyar sa, Haba wa yana wuce wa wuri yadauki ihun, su zeena dadina da yayana yamaseefar sanin kan luv, tamkar wanda yayi dagree da masters akansa.cewar shukura aifa "uncle justice" ba bayaba inji zeena, to amma dasaiki gayama su ummu salma cewar kefa kina wurin mijin ki👀 kar ma su wahalar dakansu gurin naimanki, duk gidan nan yau basashen daba adubaki ba, baki balabarinki, saida Allah yasa asabe mai aikin fulani babba tace taga shigarki dakin marigayiyah, kuma yarima jawad ma yana ciki.haba jinna yi kkamar nakurma ihu! hawaye suka dingayimun zarya, oh Allah haba ganin hawayena yakara basu dariya yarinya aikin tonama kanki asiri, ba irin kiran wayarki da maman fareeda batayi ba, amma yar nan kikaki dagawa, kedadi miji koh! cewar small aunty khausar, Zeenah ce tazo tazauna dani daga mutuwar tsayen danayi, tace haba zauna mana yar uwa damaku masu cika baki to sam baku iya shiga hannuba, fitowar Fulni babba tareda "uncle justice" yasaka su yin shiru. An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 6 of 6