Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
4 / 6
gidan sarki, da gaskene ba algussu aaciki yarinyar da ko akitchen take tana aiki idan hardai tasan yana gida to hijjab ajikinta, saboda tsabar kamun kanta. da kamillanci gaskiya tanada tausaayi da jin kai kuma yakara yabawa da tarbiyareta ayau din nan. yayi bismillaha tareda yin addu'oin da manzon Allah ya umurci da ayiwa marar lafiya ya tofa baba mairoma ta amsa ta tofa tata, tukunnah yatada Aunty Raheema yabata tasha tareda bismillah, tasha kuma cikin wani hukuncin ubangijii yace addu a takobin mumini, tana shan ruwa tamkar daukewar wutar nefa dif, ciwon yalafa duk mukayimata sannu. Nadan muskuta nagyara tsayuwata, nace dan Allah Aunty Raheema kiyadda acire cikin nan, Haba wani lafiyayayen mari naji yasauka alafiyayyar fuskata, har saida ganina yadauke natsawon wani lokaci, kafin sannan hankkalina yadawwo naga "uncle justice" tsaye agabana. Baba mairo natabata hakuri, nima nunamai baidaceeba yakai hannu ai kurciyace, tuni hankalina yattashi tunda nake inna zuwa gidan nan tun inna yarinya amma g'askiya bantaba ganin uncle justice cikin yanayin fushi da bacin raiba irin nayauba, tuni hawaye yacikamun fuska. Take nazube inna bashi hakuri, araina nima innajin ban kautaba. aiko gidanmu da munfigidan "uncle justice" yawa amma duk da haka abbanmu nason akara idan so samu ne toh ballantana "uncle justice" dake da biyu kawai nazube akasa, innata bashi hakuri, Aunty Raheema bamagana amma tanata dago hannu. tana bashi hakuri. simi simi nawuce daki, duk raina baimun dadiba, arayuwata bantaba batama waniba koda a kawayena kuwa, inada kiyayewa, domin zuciyata mai rauni ce, agaskiya inna da saurin karaya sosai nayi kuka rananna bazafin marin kadai kedamu naba hadda waini ace nayi hurting zuciyar babban mutum, kamar "uncle justice" mijin Aunty Raheema, na danake so nake kauna kuma kani akan ummi na wadda arayuwata bantabajin nayimata wani so ba wanda yasha banban da wanda ya takeyiwa mahaifiyarta, tazahiri haka itama nasani kowama yasani hakanne oh Allah astagfirullah, achan parlo kuma cikin hikimar ubangiji Aunty Raheema sukasamu aunty tasamu barci mai nauyi yadauketa jinn shiru A parlor yasa nafito kai tsaye na nufi doguwar kujerar da "uncle jawad" da Aunty take kusan rabin jikin ta kwance yadora asaman jinyarsa inna zuwa natsugunna nafarra bashi hakuri, kurri yamun da ido bayan kamar mintuna da yin shiru baiyi maganaba, daman nasan hakance zata faru, so ban wani damuba namike tsaye kawai tunda dai yaji menace murya chan ciki naji yace is ok tareda dan dagamun hannu, dan motsin da Aunty tayi yasa yamayarda hankalinsa akanta. nikuma nawuce kitchen tunda maraice yayi domin dora sanwar dare gasu little sunkusa dawowa daga giddan maimarttaba. K'a sancewar kusaan duk jumu'a sukanje domin yimusu barkada jummu'a ayayinda itakuma Aunty Raheema idan har lafiya take tanakan shirya girke girke a kaiwa mai mai martaba, a matsayin nata gaisuwar jummu'ar tunda ita kam fita kam toh sai in dole takai dole, ahakan muka Karachi weekends din bawani dadi saboda ciwon a Aunty Raheema bawani sauki sai wurin ubangiji. *⚖️UNCLE JUSTICE⚖️* *STORY WRITTING BY UMMU SHAREEF* *DEDICATED TO UMMU SAYYID* *A FIRST TIME WRITER* *WANAN LITTAFIN NAKUDINE* *KIBIYA HAJIYA KIKARANTAZAKIKARU DA ABUBUWA DA DAMA* *WANANAYAN LABARIN* *LABARIN KAGAGGENE BA AYISHI AKAN WANI WATA KO WASUBA* *IDAN KINSIYA KINKARATA KIKABAMA KAWARKI YAR UWARKI, KO KIKA TURA A GROUP HAJIYA NAYAFEMIKI* *IDAN KINA DA HALI DAN ALLAH KIBIYANI TYPING AKKWAI WAHALA* *KIBIYA 300 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 3195366407 HAFSAT ABUBAKAR SADEEQ FIRST BANK* *KO KITURO KATIN WAYA NA 200 TA WANNAN LAYIN 08036833612.* *TAREDA TURO SHAIDAR BIYAN KO DATA TA 300 ZUWA GA WANNAN LAYIN 0803683312* *DUKKANMU MASU LAIFINE ALLAH YA YAFEMANA* *FREE PAGE* *xiv* l'okutta da dama a irin wanana lokacin dole take sakawa "uncle justice" yake tashi da azumi, saboda yanayinsa kamar yau littinin da wuri da hanzari nashirya komai kasancewar yanxu lamuran sun chanza nima zanrika f'ita da safe, kuma gasu "uncle justice" zasu asibiti tareda baba mairo, saaukintama inna fitowa baba mairon tagayamun dacewar kar natsaya shirya wani abu mai nauyi saboda uncle justice yau yatashida azumi. kusan dai gidan rufeshi za'ayi kowa fita zaiyi bakwai da minti biyar nagama komai, Nasallami kowa, ganin "uncle justice" yafito daga dakin yasa naleka dakin domin naga jikin Aunty Raheema nayimata inna kwana, nashiga baiwar Allah saidai tadagamun kai, ko hannu, ba magana daya da ta iya amsawa, da hawaye cike a idona, nafito dakin jin cewar "uncle justice" zai shigo araina innayimata addua a tareda fatar samun alheri taredasu. Little fareeda muka fito bayin Allah yaran duk sunyi sanyi, john ya ajiyesu sannan nima ya ajiyeni bansamu sukunin gama lecture ba ranar nan sai kusan 4 narana. Sannan nasamu kaina na nufi gida araina inna tunanin su daddy kome sukaci Allah yasa babanssu yayimusu koda take away ne sunchi. kokuma yakaisu gidan mai martaba, domin yaran mafiyawaan lokaci idan suka dawo daga school kamar suchi babu. balaifi suma sundan gaji ubansu bama kamar da daddy da son abinci bansamu sukunin zuwa asibitiba saida maraice gab da magariba. Tunda nasan cewa "uncle justice" na azimi saida natsaya nahadamasa kayan buda baki tukunnah natafi munsami wani tashin hankalin inda muka iske ansaka aunty I.C.U wato intensive care unit. bama abarin kowa yashiga wurinta daga "uncle justice" sai kuwa mai martaba dayazo yashiga yayimata addu a, kuma awannan karonma cikin yakoma lalacewar shima kennan sai anfitardashi. acewarsuma dole dai da akwai abunda yakecikin mahaifar ta:ta dake lalata cikin amma suna kan bincike yanxu basukai ga gane komeyeba takamaimai haryanxu. haka dai haka dai aketafama da yanayin rayuwa yadda duk tazoma mumini na kwarai to saidai yace alhamdulillahi, yau tayi dai dai da kwaannan Aunty raheema shabiyar a asibiti tun kwananta biyu achan aka cire cikin akakuma yita mata D.and C amma kuma harynxu dai sauki sai wurin ubangiji, mai martabane yakira meeating na gaggawa, innda yasaanar da cewar ya yanke shawarar fitar da aunty raheema zuwa asibitin king fahad dake riyard kasar saudiya, ko Saudi jarmani domin asamu agono ainihin matsalar dake damunta. tuni kowa yayi na am da wannan shawarara, a inda "uncle justice" duk wata fahinta da ganewa tashi sam bata taredashi saidai duk abunda akayanke shawara yace toh. tuni akashiga naimani visa da "uncle justice" Aunty raheema da ummina sai Fulani babba mahaifiyarsu "uncle justice" kuma uwargidan mai martaba abunka da harakar manya, da naira cikin kwana hudu komi ya kamala. suka daga zuwa kasamai tsarki, nikuma da baba mairo mukachi gaba da kula da gida dayara. ayayinda gefe daya nikuma ga karatu yafara tasani gaba kasan cewar kowa yasan yanda karatun koyon aikin jinya yake baa bun bane maisauki kuma ba yason warki, haka dai duk dare kafin mu kwanta bayan nayima yara home work dana boko dana islamiyya dik mun gama tareda bitar karatun kur'ani nima nakan duba littafaina hakan tasa dole na dan kara lokacin k'wanciyata barci daga tara zuwa goma. nayi karatun natsawo awa daya darabi duk darasin da akayimana sainabi nasake karantawa, alokacin week ends kuma nakansamu kusan awanni ukku ma domin inna son nasakama iyayena suji dadina, kuma nafitar dasu kunya ba iya kamun kaibane yara zasuyi domin iyayensu suyi alfahari dasu, daga ciki harda tsayawa da maida hankali ga k'aratunsu yautakama watansu Aunty raheema daya da sati daya, da tafiya kuma balaifi anasamun sauki Alhamdulillah! Tunima har maman fareeda tadawo tareda mai martaba, da yaje dagabaya. nima kuma gab muke yan kwanki da mufara jarabawar karshe Allah Allah kawai nake sudawo nakoma gida su su daddy da little harsungama exams! din nace idan dai harnagama iyayensu basudawoba zankaisu gidan mai martaba, nikuma nakoma gida. Yauta kama laraba kuma ayaune muke gama jarabawarmu, ko da nafito nataradda john a mota yana jirana muka tafi dawowata gidan nasamu ummina agidan nako ji dadin ganinta sosai sai inna ta murna tazo tafiya da nine dama rabona dasu tunkafin nafara exams da murna sosai nafada jikinta tayinayimani fatar alheri. tareda samun result mai kyau, yamafi nawanchen lokacin nace amin. kuma take sanar dani zuwa ranar daren littinin ko safiyar talata zamu tashi zuwa kasa mai t'sarki nida little da daddy, da baba mairo, sai ita dazatayimana rakiya tace kuma zakujene kugano jikin mamansu daddy kodayakema da sauki sosai, andaiki sallamotane har sai sunga jikintan komai yakoma normal tukunnah. Tuni gidan yarude da murna nima kam nasan tasamu sauki balaifi tunda kusan kullum sai munyi waya da ita matar da aka tafida ita bata ko iyya Magana, amma yanxu har yar fira munayi idan muka kirata ko ita takira najidadi kwarai zanje inyi dawafi Allah yasa duk nacinye jarabawata, duka ranar talata da asuba jirginmu yadaga sai kasa mai tsarki, tafuyar awa biyar cikin hukunchin ubangiji muka sauka a filin jirgin king abdul aziz, international airport dake jidda mota mukayi shata zuwa masauki a inn da muka sami Fulani babba kawai domin shi "uncle juatice" sunstareda Aunty Raheema anturasu yin wasu gwaje gwaje sai bayan kusan awa biyu da zuwanmu sannan "uncle justice" yakira wayar Fulani babba, yace muna iya zuwa sungama tunda daman yasan da zuwanmu. Munsamu aunty ra heema jikin da sauki sosai tunda har ma takan tashi zaune tayi firama, abinci ne dai haryanxu bai fiya zama acikinta. ba daama dama abu mai ruwa shima idan anyi dace ne yake zaman. *⚖️UNCLE JUSTICE⚖️* *STORY WRITTING BY UMMU SHAREEF* *DEDICATED TO UMMU SAYYID* *A FIRST TIME WRITER* *WANAN LITTAFIN NAKUDINE* *KIBIYA HAJIYA KIKARANTA ZAKI KARU DA ABU BUWA DA DAMA WAN NAN LABARIN* *LABARIN KAGAGGENE BA AYISHI AKAN WANI WATA KO WASUBA* *IDAN KINSIYA KINKARATA KIKABAMA KAWARKI YAR UWARKI, KO KIKA TURA A GROUP HAJIYA NAYAFEMIKI* *IDAN KINA DA HALI DAN ALLAH KIBIYANI TYPING AKKWAI WAHALA* *KIBIYA 300 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 3195366407 HAFSAT ABUBAKAR SADEEQ FIRST BANK* *KO KITURO KATIN WAYA NA 200 TA WANNAN LAYIN 08036833612.* *TAREDA TURO SHAIDAR BIYAN KO DATA TA 300 ZUWA GA WANNAN LAYIN 0803683312* *DUKKANMU MASU LAIFINE ALLAH YA YAFEMANA* *FREE PAGE* *xv* M'una shiga muka ganta sai duk muka fashe da kukan dadi, abunka g'a mai fara, a itakuma tanata d'ariya da murmushi amma duk dahaka saida little tasakata zubar da hawaye, nayanda take nuna da muwarta.da k'ewar uwar da sukayi. K'unsan mace da rauni. dama daganan muka jajanta mata dafatar Allah yakara sauki, daga nan muka shiga fira munsamu kusan awanni biyu tareda auntyn muna fira. kafin ma aikatan Asibitin suzo suka koramu da cewar mubarta ta huta lokacin shan magani da barcin ta yayi, suka dora mata Karin ruwa tare da bata magunguna ta tasha. kwan nanmu shabiyu da zuwa aka sallamo Aunty raheema, amma duk bayan kwana biyu zata rika zuwa ganin likita har na tsawon wata daya kafin subata long "appointment" gida ne dama dungum aka dauka mai dauke da dakuna shidda, palor ukku kowane palor yana dauke da daki daya, a yayinda sauran ukkun suke ajere, "unle justice" da Aunty raheema part dayan maman fareeda Fulani babba, da baba mairo tace tasaamu masu tayata kwana part daya. Sai dayan inda mai martaba yake sauka, ayayinda nida little da daddy muke cikin self content daya, washe gari tunda safe nashiga part din su Aunty Raheema mugaisa tunda tun jiya nace kowa yashirya da wuri zamushiga cikin garin makka, muyi dawafi da sa'ayi shigata kenan nasamu Aunty Raheema tafito daga wanka, tana zaune gaban dressing mirrow tana taje gashin kanta, shigowata yasa tayi saurin daukar hular ta dake saman mirrow tarufe kanta, bangane komaiba kuma banga abunda yasa tarufe kantanba wata killa ko tayiwankan tsalkine batason ingani, muna gaisawa namatsa kusa gareta na dauki comp din nace aunty bari intaje miki, Tayimun murmushi tace ah'ah yar gidan yaya Asiya ainagama keda yake busy body ce maganartata tasakani yin murmushi, amma a gaskiya hankalina yatshi ganin yanda gashin kan Auntyn yake zuba sosai, daga wanda nagani samna dressing mirrow din harnajikin comp din cikin inna inna nace mata aunnty raheema kinkuwa ga yanda sumar kanki take zuba, itama cikin hanzari kamar bata so wani yagani kuma bata sobama wani din yaganiba tayi sauri ta tattareshi gaba daya tasaka cikin leda tareda kirkirar murmushi wanda daka ganshi zaka san lallai cewa na yakene, tace ah haba kinmantane yar gidan asiya nafa jima inna jinya tun wacen cikinfa dole dama jinya da kwanciya su kansaka mutum yin irin haka wata ajiyar zuciya nasauke. Mai nauyi domin har ga Allah natsorata kam, dukkanmu muka dunguma zuwa cikin garin makka. M'unsaka natsuwa sosai mungabatarda ibada da addu oi bayan nan munyi yawo sosai, amma banda aunty raheema da "uncle justice" su anan harami muka barsu saboda jikin Auntyn Raheema, bawani kwarine dashiba irin hakanan kuma ga rashi cin abinchin kirki da bata iyya yi har yanxu, Muke bamu baro makkaba sai bayan da muka sallaci issah a harami tukunnah, shiyasa kodamuka dawo kowa bawani dogon zance kowa yanaimi wurin da zai yada kafadarsa. "Uncle justice" kuma balaifi ganin aunty raheema tadansamu yabude babin sabon angwanchi yama daina azumin da yake, to dai kamar yau dawowarsa kenan daga massalllaci, sallar la asar yashigo pallon yagaida fulani babba, da ummina. A yayinda muka gaidashi dukanmu jam'I yayi yabamu amsa daya. Yau Auntyn saukin yakaru dan harda yar kwalliya tayi tashafa powder, kwalli da man lebe. Doguwar rigar dake jikinta kuma tadan kamata, daga sama wurin kirji ta, ai tuni "uncle justice" yafa manta da kowa ya zuba mata na mujiya kai haba zuwa chan lebunan nasa suka fara vibration dayaga abun ba sauki yatashi yanufi part dinsu haba wata dariyace, takamani. anan kuwa na dinga kyalkyatawa, amma banbari su fulani babba sun ganni ba, Aunty raheemace kadi talura itama, murmushin tayi ta tashi tabi mijinta. Araina nace kaih kema dai aunty harda ke ke kama mai wannan jarabar haba, tasameshi har yayi ready shigowar tata kawai yake jira tana shigowa kuwa dama yan bakin kofar tuni yamayarda kofar yarufe, habwa bawata wata tuni suka fada koramar nayalli na ma uarata. Tun anayin abu na marmari har abun yafara issar Aunty Raheema inna ga shidin "uncle justice" yamanta da cewar bacikakkiyar lafiya garetaba. maijinya ce yake murzawa hakan abun tun la,asar sai mangariba. Aunty Raheema dai tadaure tabarshi yayi yanda yake so! tunda dama ita tasan kallar kayanta. Yau laraba kum yaudin tayi dai dai das aura kwana tara su mai martaba suzo, mubisu mukoma gida. kasancewar su little hutunsu zai kare ranar Monday a yayinda nikuma namu dadan saura lokaci, kafin karewarsa ganin cewar jikin Aunty Raheema da sauki yasa har fulani babba ma tace itama tafiyar zatayi, idan yasso Aunty Raheema da "uncle justice" su karasa da asibitin sukadai. muntashi ranar lahadi da manyan baki, su umma salama ne sukazo da abbanmu sai sadeeq da Aslam khairat kadai sukabaro a goroba road gidansu kanin mahaifin mu kwanan su abba daya suka wuce madina, a yayinda samie sai rawar kai ake diyar kanin abbanmu ce kasancewar ita bata taba zuwa saudiya ba. bayanda banyiba da ita tasaya da mu har su abba su da wo tace ah ah gwanda ni nasha zuwa ita koh wannan shine zuwanta nafarko kenan, Wanshekare kuma sai ga tawagar su mai martaba haddasu waziri da magajin gari, sai kuma maji dadi wanda yakasance kani agun mai martaba. da marafa mahaifin su zeena, da haneefa kenan shima din kanin mai martaban ne annata murna an gaishe gaishe. Amma nima wani abunda nalura dashi sai naga sam yau Aunty raheema batada wani kuzari kuma nidai idan ba ido nane yanunamin ba sai naga kamar tanata share hawaye, a raina nace wata kila murnace taga duk saboda ita akayi wannan taron, kurri nayimata da idona wanda itama tadan lura har tayi mun dan murmushi. tagir gi zamun kai kawai naima nabasar kamar nadaina kallontan. Amma ahakikanin gaskiya idona kam yake a kanta sai idan naga zata kalloni kawai na waske a take naji nashiga damuwa, duk irin tullin cololinda abincinda aka jera sam ban iya ciba sai madarar laban da nasha inna ji baba mairo nata mitar cewar taga ranar da zanrika cin abinci.a yayinda fulani babba tadan kama mata aka bar zancen. *⚖️UNCLE JUSTICE⚖️* *STORY WRITTING BY UMMU SHAREEF* *DICATED UMMU SAYID* *A FIRST TIME WRITER* *WANAN LITTAFIN NAKUDINE* *KIBIYA HAJIYA KIKARANTA ZAKIKARU DA ABUBUWA DA DAMA WAN NAN LABARIN* *LABARIN KAGAGGENE BA AYISHI AKAN WANI WATA KO WASUBA* *IDAN KINSIYA KINKARATA KIKABAMA KAWARKI YAR UWARKI, KO KIKA TURA A GROUP HAJIYA NAYAFEMIKI* *IDAN KINA DA HALI DAN ALLAH KIBIYANI TYPING AKKWAI WAHALA* *KIBIYA 300 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 3195366407 HAFSAT ABUBAKAR SADEEQ FIRST BANK* *KO KITURO KATIN WAYA NA 200 TA WANNAN LAYIN 08036833612.* *TAREDA TURO SHAIDAR BIYAN KO DATA TA 300 ZUWA GA WANNAN LAYIN 0803683312* *DUKKANMU MASU LAIFINE ALLAH YA YAFEMANA* *FREE PAGE* *xvi* Y'au da wuri na musu bankwana, mukashige nidasu little fareeda saboda aikin da mukasha duk nagaji, kaina har naji kamar yanson yayimun ciwo, saboda stress. Chan cikin barci kamar misalign karfe biyu chan na dinga jin hayaniya, sama sama, tun innaa jin kadan kadan har nasomajin yayi yawa. tuni na sauko daga saman gado jallabiya nadauko nadaura asaman rigar barcina. tareda dad an kwalinta nafito kuma fitowata yayi dai dai dafitowar" uncle justice " dauke da aunty raheema, sai wani lumfashi take mai wahalar gaske, haba tuni naji kuka yazomun da dan sauti nace ya Allah ga baiwarka, tana cikin tsananin wahala g'aske ya Allah karangwanta mata. ka tausayamata, tun da zu nalura Aunty Raheema, tamkar baki lafiya amma kika kwabeni hakanan muka rankaya zuwa asibity. Naso kwarai nazauna gida amma nakara gunjin kukana dole tasa akabarnin munje asibitin. "intencive care unit" akashiga da Aunty Raheema atake suka chanja mata kaya zuwa hospital wears, dinsu suka kuma jona mata engine din taimakon Karin lumfashi, da dai dai tuwar bugun zuciya. kai dama dai duk abunda yakamata ta bukata, ankoro kowa waje wannan karon har "uncle justice" basu bariba sai dai sun bukaci ganisa taredasu mai martaba, domin sun tattauna akan matsalar ciwon na auntie Raheema duk kansu sunshiga cikin bbaban office din likitan, ayayinda manyan likitoci kusan guda hudu suke ciki suka kuma yi musu umurnin dasu zauna saida aka bude taron dayima Annabi Muhammad salati, "SAWW" abunka ga kasar musulmi sannan suka shigayimusu fada karwa, maikamada wa azantarwa, na fa idar yanda akeson mumuni ya yarda da kaddara, mai kyau da marar kyau, tuni duk jikinsun yayi sanyi lis, barinma "uncle justice" dayakejinsa tamkar cikin kankara yake zaune, dan tsabar mutuwar jiki. Kafin sannan likitocin suke gaya musu cewar aunty raheema takamu da cutar cancer on pelvic placenter. wato cancer mahaifa wanda ttadauki dogon lokaci tareda ita wanda ciwon ayanxu yamat illa matuka, amma da ace angane ciwon dawuri to da za,a iya saurin aiki acire mahaifar, basai anbari tahalbi wani wuriba asasshen jikinta. Mai martaba ne yace to meyasa basifadi masu bayanin ba tun farko tun da zuwansu sukace ita marar lafiyar ce tabukachi hakan, tun farko da kar afadi masu gudun tashin hankalinsu, wurin dukkansu sunyi shiru tsabar shiga shock! sai "uncle justice" dayaketaa maimaita salati yana tasbihi mai martabane yatambayi to meye shawararsu likitochin shine sukace abudayane zasu gwada yimata aiki zuwa gobe agani tunda saauki yanazuwa ne daga lillahi amma sucigaba da yita addu,a. sunyanke shawara insha Allahu data far fado zasuyi rushing dita zuwa theater munyi k'wanan zaune har asuba mazan suka wuce masllaci amma kowa aransa yana jimamin tare da tarabbabin dalinlin dayasa Aunty Raheema tahana agayama kowa lalurata. waih Allah "this earth is full of sorrow and , sadness". Ankira su abbana anfadima su halin da akeciki bawani bachin lokaci sukajiyo suka dawo amma kasancewar doguwar tafiyar da ke tsakanin madina, zuaawa jidda yasa basu samu iso waba sai dare, a inda suka samu labarin bawani chanzawa yayiba, auntyn jikifa yana nan yanda yake ankawo su little suma sonata kuka, dalilin kenan aka roki likitochin da subarsu dan Allah sushiga da kyar suka barsu shima kuma saida aka gaya musu alakarsu cewa ya yanta ne da mijintane, mukuwa duk mukayi dafifi a window din dakin dayake mai fadin gaske duk da cewar yana naisa sosai da inda gadon marar lafiyar yake shigarsu wurinta yasa zuciyarsu takara raunana, sai kukan yakaru wannan karonma har "uncle justice" ma kukan yake little da daddy kuma tuni kowa nensu yadora kansa samna jikinta, a yayinda uncle kuma yakama yarike hannunta gam, duk mayan idanunsa da suka rine suka koma jajawur yazuba mata. Aransa yana fadin zeeta meyasa zakiyimun haka, nafi bukatarki akanyaran dazakikoma haifamun, dakin fadimani tun tuni da ban bari kinsah wahalaba, ubangijin dayabani little da daddy nagode masa wasu nachanma baaba suba, amma basuma Allah butulciba, saini nima bakuwa zanyimsaba, Allah nagodema. Oh YA ALLAH, save my wife yarabbi I love my wife I want her alive! tears!. haka dai muka kwasa muka koma gida, zuwa shadaya tunda sunhana kowa yashiga wurinta.amma sun shaida cewar idan har ansamu wani cigaba to komin dare zasu kira uncle justice a waya, agidanma kowa dai gaya nan dai kuma har garin Allah yawaye bamusamu wani kira daga hospital ba. bayan sallar asubane su "uncle justice"da mai martaba abba da dukka mazan suka tafi sun roki likitocin da koda zasu taimaka suyimata aikin a daina jiran far fadowarta. hakuri sukabasu tareda nunamusu rashin yiyuwar hakan dole sai an hakura lumfashinta da bukun zuciyarta sun dai daaita tukunah. Zuwa zuwa dai har saida Aunty Raheema ta kwana ukku ko motsi batayi haka nan muke kwasa mutafi asibitin muyini lekon window, amma shiru bawani bayani har sai dare yayi idan munga basarki sai Allah mudawo akwana na hudune da misalign karfe biyun dare, "uncle justice" yasamu kira daga asibitin suna umartarsa da yayi sauri yazo yasaka hannu za,ashiga aikin domin ta farfado haba da jinhaka ba wanda ya yadda aka barshi, dukkanmu muka kwasa zuwa asibitin dukkanmu akabari kuma muka shiga cikin dakin, munsamu Aunty raheema, idonta biyu tayi wani fari barinma kwayar idanunta kal fuskarta dauke da murmushi, tuni "uncle justice" har yakai kusa gareta yariko hannuta tun da dama duk munsamu duk ancire duk wata naurar dake jikita. "uncle justice" ne yefere magana why! raheema why! in angre tune, tafara murmushi nan nata tace am sorry! "justice" kanason yara da yawa kuma amma gashi nakasa cikama farin cikinka, enough! raheema lafiyarki tafiye munkomai meyasa kikaboyemun ainihin lalurar da take damunki. Shiru tayimashi ga dukkan alamu maganr wahala takemata, tadan lumshe idonta kadan sannan tabude takai dubanta izzuwa inda su mai martaba da abba suke tace rankadade dan Allah inna naiman tuba agareka akan duk abunda nayimaku idan nabata maku raine tuni suka matso gaban gadon sukace bakiyimana komaiba, raheema koda kinyi acikin rashin sanine kuma munyafe miki. tace to da Allah kurokarmun mijina gafara nayine saboda gudun tashin hankalinshi, da shiga damuwa da son nabashi abunda nasan yana maseefar son nabashin arayuwa, amma kash gashi barabon hakan nakasa Allah yanda duk yatsara hakan ce zata kasance tuni, "uncle justice" yadaga ta tadaura kanta saman cinyarsa cikin asalamun lalami da sanyi yace bakiyimun komaiba zeetah ahakikanin gaskiyama ni alherinki yanada yawa agareni. Allah yayimaki albarka, tayi murmushi tasaka hannu ta tasahfi gefen fuskarsa tareda juyowa zuwa wurin mai martaba, tace ranka dade inna godiya da duk bansan mahaifinaba amma a dalilinka da fulani babba bantaba kukan mairaiciba, nagode nagode kuma inna naiman wata alfarma wurinka wadda idan nasameta to saidai nace Alhamdulillahi, nikam burina yau yacikana duniya, cikin karfin hali irin nata take maganar maimartaba yace kifada koma mainene raheema na dau alkawarin sai inda karfina yakare. Tamayarda fuskarta agun

Chapter 4 of 6