shocke ta ce "Stranger? A nan? Kai sai idan Aljanu suka buɗe miki idanu musamman ma kin ce kamar Bafullatana, kin san haka nan Aljanu suke da buɗe ido balle masarautar mai siddabaru da tsibbu iri-iri kowa ya zama ruɓaɓɓe" Cikin Jakadiyya ya kaɗa musamman data tuna gwalon da Gaaji tayi mata, ai da sauri ta fice sbd gudawar daya zo mata kenan aljanna ta gani yau ta shiga uku.
Tana fita Gaaji ta fito idanunta jajur jikinta sai rawa yake kanta a ƙasa tunda sukai idanu biyu da Jakadiyya yanayinta ya sauya gabaɗaya.
Ganin ta fito jikinta a sanyaye Uwar Soro ta ce,"Mene ne ya faru Gaaji?"
Shiru tayi sai da ta kwanta a jikinta kafin ta ce, "Kaina ciwo,kaina ciwo ike mun,bana son ganin waccer muguwar bana sonta."
Wasu irin sambatu ta fara, Uwar Soro ta riketa saida ta tofa mata addu'o'i kafin ta dawo daidai.
Ita ma Jakadiya tafiya tayi jikinta a sanyaye gabaɗaya ta gama tsorata aranta tana tuna cewa ance fa duk ranar da Mutum ya yi ido biyu da Aljanu to mutuwa zaiyi, idonta yayi luɓu-luɓu ta fito a sak asalin ƙasungumar munafuka, tintibe tayi bata sani ba zata fadi ta saki wata irin kara tana , "Na shiga uku, Kwana na bai kare ba da saura Don girman Allah ku rufa mun asiri." Ta fada tana rufe ido.
Ranar kasa samun sukuni tayi bare a samu damar nemo rahoto,dakinta ma ta gagara shiga gani take tana shiga zata mutu,abu kadan kuwa zata razana tana fadin, "Na shiga uku Ba mutuwa na zo yi ba." In akace me ya faru sai ta fara inda-inda.
★★★★
Misalin 8 na dare Gaaji ta saci hanya ta nufi part ɗin Prince a tunaninta ko za taga Adnan a ciki, a hankali take shiga har ta shige parlour babu motsin kowa ta nufi bedroom, zaune ta gansa saman carpet ya tankwashe ƙafarsa ga plate ɗin abinci a gabansa da kuma wata babbar warmer, daga shi sai gajeren wando da armless, tunda ta shigo idanunta ya sauka akan abincin jikinta ya ɗauki rawa idanunta sukai wani masifaffan jaa yana ƙoƙarin kai spoon bakinsa ta kwarara wani uban ihu tayi kansa suka faɗa saman carpet wani ƙanƙame shi tayi tana ihu da gurnani tana dukan ƙirjinsa yanayin ihun da take bai kama dana mutum ba, ganin hakan yasa Prince buɗe hannayensa ya shigar da ita faffaɗan ƙirjinsa ya rungumeta tsam yana shafa kanta a hankali ya ce "Heee Zizi, what happens?" Ihu take tana sandarewa ya miƙe da ita tsam a jikinsa ya nufi other room ɗinsa, daman tun safe yake jin wata masifaffiyar sha'awa kamar zai mutu yanzu daya jita a jikinsa ta ƙara hura masa wutar abinda yake ji, a ransa yana jin wannan opportunity ne ya samu da zai rabata da budurcinta tunda bata hayyacinta, ai ya biya sadaki ya cinyeta tas ya amshe budurcinta ya rubuta takardar sakin yabar ƙasar bakiɗaya idan ya so, Adnan ya auri empty raguwar shi, da wannan tunani ya cillata saman gado yana kashe switch ɗin bedroom ɗin ya zame kayansa yana jin kamar mararsa tayi tsalle ta tsinke daga jikinsa sbd yadda take fisga cikin goshewar hankali ya faɗa saman gadon tare da fizgota ya.....
*Free Pages sun kare duk wacce take son ci gaba da karantawa zata biya 300 kacal via 1453215759 Aisha Abdullahi Sani Access Bank, Opay users 8103080717 Aisha Abdullahi Sani, evidence of payment to 08103080717 Luv U Oll🥰🥰😘😘♥️♥️*
Urs Xayyeesherthuo
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels