ran zai samu abubuwa uku; iya haɗa baƙi, rubuta shi da kuma hadda. Idan ya iya wannan, to ya zama tittiɓiri kenan.
Haka zai yi ta tafiya, yana rubutawa ana gyara masa, yana haddacewa har sai ya kai izu goma, amma wajen rubutun idan aka zo gajeruwar sura za a rubuta ta baki ɗaya, idan kuma doguwa ce sai a rabata biyu ko uku gwargwadon fahimtar ɗalibi. Ana tabbatar da haddarsa ne idan ya miƙa allon ga malam sannan ya kawo karatun da ka.
Sare: Shi ne mataki na shida, a wannan mataki ne almajiri yake rubuta simini-simini a jikin allonsa ta hanyar saro izun da ke gaba, sannan ya iyo baya. Misali, Suratul Ahƙaf, ba zai rubuta suratul.... ba sai ya wuce suratul.... kan izu (قَلَ أَوَلَوْ جِعْتُكُمْ...) ya faro daga can ya gangaro ya haɗe da surar Ahƙaf ɗin, sannan ya sake saro izu na gaba, da haka-da-haka sai ya kai Baƙara. Idan ya gama wannan sai a ce ya yi saukar sare, sannan kuma ya zama Gardi.
Ture: Shi ne mataki na shida. A wannan mataki gardi zai sake juyowa da karatu ne daga Baƙara zuwa Nasi. Wato zai turo karatun kenan zuwa ƙasa. A wannan mataki ana yin tilawa ne tare da hadda. Wannan mataki shi ke ƙara goge tilawar gardi. Gardi zai riƙa rubuta rubu ko nisfu (ɗaya bisa huɗu na izu, ko nisfu, wato rabin izu) gwargwadon basira.
A wannan mataki gardi yake yin gallari (gallari shi ne haɗa alluna biyu); zai samu alluna guda biyu, ɗaya na hadda ɗaya kuma na gwaji. Wato gardi zai yi ainihin rubutun da zai riƙa zuwa ana biya masa, sannan ya haddace. Idan ya haddace kafin ya je gurin malam sai ya ɗauko wancan ɗaya allon ya rubuta da kansa ba tare da ya kalli takardu ko wani allon ba, sannan ya ɗauko allonsa na asali ya duba ya ga gurin da ya yi kuskure tun kafin ya je gaban malam.
Wanda ya yi wannan sauka ta Ture, shi ake kira alaramma (amma shima alaramman a matakin farko).
Satu: Mataki na bakwai kuma shi ne matakin Satu; wanda shi ne matakin da alaramma zai riƙa rubuta izu guda ko rabin izu (nisfu) da ka a jikin allonsa ba tare da ya duba takardu ba (wato zai ajiye allon gallari kenan). Sannan ya je gurin malam ya yi darasu. Idan ya je sai malam ya riƙa karantawa shi kuma yana bi, idan aka zo gurin da gyara yake sai malam ya nuna masa, shi kuma ya gyara sannan ya kiyaye. Ana maimaita wannan mataki har sau biyu ko uku, ko ma sama da haka gwargwadon fahimta (wato ana yin sauka daga Baƙara zuwa Nasi sau biyu ko sama da haka).
Karya Takarda: Mataki ne da alaramma ke fara rubuta Al-Ƙur’ani dukkansa da ka, banda Fatiha ita kaɗai. A wannan mataki zai rubuta dukkan Al-Ƙur’anin a jikin takarda, sannan ya kai wa malaminsa ya rubuta masa Fatiha sannan kuma ya gyaggyara masa. Idan gyare-gyaren basu yawaita ba, sai a yi masa izinin ci gaba da rubutu. Idan kuma suka yawaita, to sai a umarce shi da ya wanke allo, sannan ya sake komawa makaranta.
Shan Fari: Wannan mataki ne na tishi. A nan alaramma zai riƙa rubuta izu guda da ka, sannan ya ɗauka ya tafi wajen darasu. Idan aka biya ba gyara, to sai ya ci gaba da haka har sai ya sauka. Bayan ya gama shan fari kuma, sai shima a yi masa izinin yin darasi. Wato ya zama cikakken malami kenan da zai riƙa bayar da darasu.
Gwani: Shi kuma mataki ne da ake taka shi ta hanyar iya rere karantun Al-Ƙur’ani wanda ake samu saboda yawan maimaita karatun. Ana hawa wannan mataki ba sai lallai da hadda ba. Mutumin da ya ƙware wajen rera karatun Al-Ƙur’ani; wato ya iya furta harrufan a yayin rera karatu, shi ake kira gwani. Akan samu gwani amma kuma bashi da tilawa.
Gangaran: Mataki ne da sai mai hadda yake hawansa. Wanda ya samu hadda mai ƙarfin da bai cika yin kuskure ba; wato idan ana tukuri ba a cika kama shi ba koma ba a kama shi, to shi ake kira gwani. Ba lallai ne gangaran ya zama gwani ba, kamar yadda yake ba kowane gwani ne gangaran ba... Ya cigaba da zayyane musu komai ya karkare da,
"Allah ya bamu ikon sauke nauyin ku dake kanmu. Allah Kuma ya Saka ku fi mu dimbin basirar da zaku yi fiye damu"
"Aameen malam"
"Toh ja muje.... Alu ambaki waw zal baa alu baki lallan hakuri. Ba sin mi'ara alu lallan hakuri alu lamra ha karami minjaye nu'ara alu lamra ha karami ya nu'ara.
Alu lanjaye hasabe min jaye dal lallan hakuri ra baguje alu lanjaye allikafa lan jaye minjaye yaa nu'ara aya...."
_1-KALBIM:MAMUH GEE_
_2-KIRJIN MAI HANKALI (AKWATIN SIRRIN SA):MSS XOXO_
_3-ADUNIYATAH :HUGUMAH_
_4-AJIYA A DUHU: BILYN ABDULL_
°°
_1-BOOK DAYA:DARI BIYAR_
_2-BOOKS BIYU:DUBU DAYA_
_3-BOOKS UKU: DUBU DAYA DA DARI BIYAR_
_4-BOOKS HUDU :DUBU BIYU_
_5_YAN NIJAR: 1000CF: 89825722 NOUSAIBA LAWALI MARADI_
_ku tura receipt zuwa ga 09033181070_
*IDAN KATI NE A TURO TA WANNAN NUMBER:*
*09032345899.. SHEDAR KATIN MA NAN ZAA TURA. KATIN MTN!!MTN!!*
____
*IDAN BANKI NE A TURA SHEDA ZUWA GA*
*09033181070*
*BANK NAME/SUNAN BANKI: ACCESS BANK*
*ACCOUNT NUMBER/LAMBAR ASUSUN BANKI: 0022419171*
*ACCOUNT NAME/SUNAN DAKE ASUSUN BANKI: MARYAM SANI GUMMI*
*KIRJIN MAI HANKALI*
_(Akwatin sirrin sa)_
_🧳👩❤️👨🌺_
*_The Vault Of His Secrets_*
_®️NANA HAFSATU (MX)_
_©️ZAFAFA BIYAR WRITERS_
_LAST FREE PAGE 5./ SHAFI BIYAR NA KARSHEN PAGES DIN KYAUTA_
🎗️°🎗️°🎗️°🎗️°🎗️
***Tashin su kenan daga allo suka karasa cikin gidah…. Sun tasa ainun sosai. Kana dake inna goge akai akai take haihuwa tuni ta tara yara da dan yawa bayan Rumana wadda take ta farko, akwai Karin Alasan da Mamuda da Garzali da haruna...
Yayin da gwaggo abule ke da yara uku kachal. Mata uku reras ba sirken maza mashaa Allah . .. akwai Karin Rayyanatu da Sharifa. iyalan Malam Nata'ala suka zama su biyar Yayinda na Malam idi su uku...
Dükkanın şu matan su daya daya ne dasu har yanzu basu Kara ba. Kuma Masha Allah şuna kokarin zama cikin aminci da rashin tashin hankali Sai dai wanda baa rasa ba na faccaloli, Idan kishin ya haura, amman duk da haka şuna kokarin zaman lafiya dubada gidan na şu d’aya . Naizan kuma ba agidah suke zama ba ko da Yaushe bacci ne ke kawo şu ko wani abun na musanman ko muhimmiya wanda yake dole Sai anje Gidan
Yaran Malam (almajirai) ne suka fara shiga da kayayyaki aledoji da buhunhuna biyu. Yayinda dayan Almajiran dake karshe na rike da Hannun wani yaro ya kuma goya d’aya abayan da. Sai kuka yaran ke tsarawa sun shiga unguwar.
Rumana da Zaytuna da shigar şu gidah Keda wuya Kamar tare suke da yaran sukayi hanzarin Juyawa. Alokacin Rumana tana nunke hijabi yayinda zaytunah ke tattare kofar dakin su.
“Assalamu Alaikum wayyyyyyoooooo” karshen zancen da tafashe da wani matsanancin kuka mai firgita mutum. Ba Wai na tausayawa ba, a’a Saboda tsananin karar sa daya cika gaba da baya ga muryar tata tanada karfi yadda kasan lasifika aka kukkunna.
Almjiran suka dire komai suka juya. Şuka fara kokarin gayshe ta, sukayi kanta şuna masu amsa sallamar ta cikin tsantsar tashin hankali da fargaba.
“Haire kahiiii.”
Dayan yaron da almajiran suka dire akasa ya fada yana riko kafar babar tasu data kifa kai tana kuka da kururuwa.
Mutanen garin Sai aike suke ana tambayar lafiya? Yayinda Matan dake kusa suka shisshiga. Wasu kuma ta saman katangar su da batada tsayi suka lalleka.. Suna jiyo zantukan da ake.
Şu Gwaggo Haule suka babba matan hakuri da karin cewar babu komai. Sabani ne kawai Na yau da kalau na rayuwar wani abun. Amma ba babban abu bane. Da haka duk suka tatafi.
“Haire kahi"
“Malafar kan uban ka tanko ,Nace kan uwar uban ka. "Ta amsa shi Cikeda fada tana shure kafafu.
“Rumana maza saka hijaban ku ku kira su baban ku. Dan Allah haire Kiyi hakuri ki dena kukan nan.
“Tashi muje kayi kaji? Zo ka cire wandon anan” cewar gwaggon abule l..
Yaran ya maqe kansa yana tsuke baki.
“Abinci zanci” Dayan yaran ya fada yana turo baki gaba
Bai gama rufe baki ba. Dayan babban daya tasa yace,
“He da ya mata hegen duka tukun sannan yace mubar mihi gidan hi. Hi isaka nuka taho bayan ya hyarara nata mari duka kuncinanta”
"Kuma Kuma... Ranto kudin adaman ladi tayi Mai zobo. Bayan tanabin ta murtala takwas" dayan karamin ya fada yana sosa hancinsa dake tsiyayar da ruwan majina,
"Allah ya kyauta ya rufa asiri" inna goge ta fada tana tasa dayan..
Yayinda gwaggo abule ta nisa ainun kana ta jijjiga Kai cikeda madaukakin mamakin magangunan tache,
"Ubangiji Allah ya shiga lamarin ya kawo dauki Amin"
"Aban ruwa... Wayyo ni wayyo wayyo ni yar marainiyar Allah. Gatana ya kare Kuma" gwaggo haire ta fada cikin kururuwa tana sake zunduma ihu.
Mata sai Leke ake ta Katanga ana sauraron ife ifen haire. Su gwaggo abule suka shiga bata hakuri. Aka debo mata ruwan a randa aka bata. Ta kurba tana tirje kafafu
Cikin haka sai ga isowar su malam Nata'ala da malam Idi. Suna neman a musu iso su shiga. Tamkar ko da yaushe basa shiga gidan Kai tsaye sai sunyi sallama an musu ison su shiga babu Wanda ba muharrami ba tukun don gudun shiga aga abunda bai kamata ba. Na daga matan da ba nasu ba. Ko abunda zai zama kamar ziina ce ga idanun su..
Su zaytuna ne suka shiga . Daga baya Kuma su malam Nata'ala suka biyo bayan su bakunan su dauke da sallama....
Gwaggo haire na jiyo muryoyon su ta sake rafka uban ihu ta zunduma shi Mai matukar Kara, ta barke da sabon Kuka tana yi tana Kara sautin sa tamkar wata karamar yarinya...
Su malam Nata'ala sukayi kanta suka mata magana hadi da bata baki. Suna rarrashinta sosai. Dakyar ta iya dena kukan tana sauke ajiyar zuciya....
"Mai ya faru haire? Iyi? Dan Allah ki dena kukan nan kinji?"
"Aa Yaya. Mu shiga daga ciki sai muyi magana ko?"
"Hakan yayi. Tashi haire mu shiga daga ciki."
Dakyar haire ta mike tana tangadi hade da Saka kasan zaninta ta sharce hancin ta tana cigaba da kananun kuka suka shiga dakin malam Idi dake dauke da katuwar tabarma da katifa babba aciki....
Zama sukayi baki daya. Sunata jan haire da magana dai harta tsaya suka gaysa.
"Menene haire? Muna sauraron ki? Kina da wasu ne bayan mu da zaki bayyanawa SIRRIN ki banda mu?"
Ta girgiza kanta tana gyara zama.
"Mu din dai mune yan uwan junan ki haire. Kuma kedin amana ce agare mu baki daya.. shin meke tafe dake. Menene damuwar ki? Maganar zuwan ki da rusgar kukan ki, kar bakin kasuwa. Shin menene damuwar ki eh? Sanar da mu?"
Haire ta ja majina tana gyara kafafunta tache,
"Tanko ya shika ni .. shika ba daya ba har uku. Tare da doriyar duka da marika a duka kuncina na....
🎗️
_Duka dika anan na kawo karashen free pages na wannan littafi mai suna, KIRJIN MAI HANKALI (Akwatin sirrin sa)_
Kada ku bari a fara paid pages Baku mallaki naki ba, Shin kuna son littafin da zai gigita ku da abubuwan ban mamaki, soyayya, sirrika da ƙaddara? To, wannan littafin na musamman ne gare ku!
Abubuwan Da Za Su Tsuma Zuciyar Ku, Zuciya Mai Sirri da Soyayyar da Ba Ta Samu Fuska:
Capt. Fawaaz soja ne mai tsananin miskilanci. Duk da yana ƙaunar Dr. Nabeeha har cikin zuciya, ba zai iya gaya mata hakan ba. Ya ɓoye SIRRI sa cikin kirjin mai HANKALI, yana barin Nabeeha cikin ruɗani: "Shin miskilancinsa ƙiyayya ce, ko tsoro ne ya hana shi bayyana soyayya?"
Hmm akwai, Gwagwarmayar Zaytunah da SIRRIN aurenta: Zaytunah ta fuskanci mummunan ƙaddara da gwagwarmaya a gidan mijinta, Alhaji Uzairu. Amma me ya sa ta bar gidansa da yara ƙanana har ta koma gidan da ba ta da alaƙa da su? Kuma wane SIRRI take ɓoyewa da har ita kanta Nabeeha ba ta sani ba?
.. hmm waani Sirri Da Zai Canja Duk Rayuwar Su: a cikin tsananin soyayya da rudani, sirri guda ya bayyana wanda zai iya rushe dangantakar Nabeeha da Fawaaz, tare da barazanar rikitar da rayuwar su gaba ɗaya.
..Soyayya Da Tsakanin Soyayya:
Fawaaz zai iya yin biyayya ga zuciyarsa, ko kuwa soyayyar Nabeeha za ta rushe kamar guguwa? Wannan tambaya ce da za ta ci gaba da tsuma zuciyar mai karatu!
.Tambayoyi Da Ba Su Da Amsa:
Zaytunah ta ce ba za ta iya komawa gidan tsohon mijinta ba saboda an mata asiri da aka ƙulla ta hanyar ƙiyayya. Amma me yasa wannan ƙaddara ta faru da ita? Shin akwai wani boyayyan lamarin ne?
Abin Da Littafin Zai Ba Ka,KIRJIN MAI HANKALI: AKWATIN SIRRIN SA ba kawai littafin soyayya ba ne; ya haɗa da gwagwarmayar rayuwa, sirrika masu ban mamaki, da ƙaddarar da ke koyar da juriya. Wannan labari zai baka damar nutsewa cikin duniyar tunani mai zurfi da abubuwan tsoro masu ban sha’awa.
Kada ka bari wannan daman ta wuce ka!
---
_1-KALBIM:MAMUH GEE_
_2-KIRJIN MAI HANKALI (AKWATIN SIRRIN SA):MSS XOXO_
_3-ADUNIYATAH :HUGUMAH_
_4-AJIYA A DUHU: BILYN ABDULL_
°°
_1-BOOK DAYA:DARI BIYAR_
_2-BOOKS BIYU:DUBU DAYA_
_3-BOOKS UKU: DUBU DAYA DA DARI BIYAR_
_4-BOOKS HUDU :DUBU BIYU_
_5_YAN NIJAR: 1000CF: 89825722 NOUSAIBA LAWALI MARADI_
_ku tura receipt zuwa ga 09033181070_
*IDAN KATI NE A TURO TA WANNAN NUMBER:*
*09032345899.. SHEDAR KATIN MA NAN ZAA TURA. KATIN MTN!!MTN!!*
____
*IDAN BANKI NE A TURA SHEDA ZUWA GA*
*09033181070*
*BANK NAME/SUNAN BANKI: ACCESS BANK*
*ACCOUNT NUMBER/LAMBAR ASUSUN BANKI: 0022419171*
*ACCOUNT NAME/SUNAN DAKE ASUSUN BANKI: MARYAM SANI GUMMI*
*KIRJIN MAI HANKALI*
_(Akwatin sirrin sa)_
_🧳👩❤️👨🌺_
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels