Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 2
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels _*KIRJIN MAI HANKALI*_ _(Akwatin sirrin sa)_ _🏘️👩❤️👨🧳_ *_The Vault of his secrets👩❤️👨❣️_* _NA:_ _®️NANA HAFSATU (MX)_ _©️ZAFAFA BIYAR WRITERS_ 🎗️°🎗️°🎗️°🎗️°🎗️ بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ _(Da sunan Allah Mai Rahama... Mai Jin Qai...)_ _Assalamu Alaikum Wa Rahamatullah... zafafa fans barkan mu da sake haduwa a wata sabuwar tafiyar littattafan zafafa biyar.. Domin kasancewa da zafafa don mallakar books din, Sai a duba karshen shafin don duba yadda zaa mallaki littafan wannan tafiyar..._ _*KIRJIN MAI HANKALI(Akwatin sirrin sa)* qirqirarre ne. wasu sunayen da garuruwan ciki dama wasu abubuwan duk qirqirarru ne. Haka zalika wasu abubuwan na ciki gaske ne ko sun faru a gaske... Idan kuma labarin yayi dai dai da rayuwar wani ko wata to akasi aka samu. Adau hakan a rashin sani..... Abunda zan rubuta dai dai Allah ya hadamu a ladan duka, kurakuren dake ciki rabbana ya yafe mana... Allah Kuma yabamu ikon karasawa lafiya kamar yadda muka fara Amin... Allah Kuma ya Kara mana lafiya da abunda lafiyar zata rubuta Amin.._ °°°° _FREE PAGE: 1/SHAFI DAYA NA KYAUTA_ °° _KAUYEN BOKEZUWA_ °°°° Almajirai ne fal a babban gidan ginin kasa na maraya. Gidah ne na manyan mutane. Da suka amsa sunan masu dattako da suka gauraya da ainihin sanin darajta ta dan adam da sanin ya kamata. ... An nannade saman gidan da babban kwano...yayinda jikin gidan ya sha yabe gwanin shaawa. Daga can gefe akwai dakali da aka dandabe shi ya zauna daram sosai... Ya yinda akwai tulin yashi a gefen gidan.ym yara nata hawa kai suna tsalle suna wasan su gwanin shaawa.. Mata ne keta shige da fice daga cikin gidan na su Malam Idi bokezuwa.. wasun su da kwanukan abinci sun shiga ciki. Wasu kuma suna fitowa da abinci daga ciki... Ya yinda daga wajen gidan daga can gefe bayan wata bishiyar darbejiya. Katuwar tabarma ce dauke da dattawan garin a zazzaune. Da Qur'anai a hannun wasun su. Suna karantawa, ya yinda wasu kuma ke karantawa da baki ba qurani a hannuwan su... Wani kyakkyawan bakin bafulatani ne a zaune a tsakiyar su. Sanye cikin riga da wando manya. Kansa ya saka hular tashi ka fiya naci. Hannunsa dauke da Qur'ani yana karantawa. Da gilashi a idanuwan sa. Da alama na karin ganin idanu ne.. Duk suna zazzaune a gefen sa. Daga hagunsa. Akwai wani da suke matukar kama shima. Sai dai shi idanuwansa babu gilashi. Sannan hannuwansa rike yake da allo yana karantawa.. -------------------------------------- Wata mata ce ta fito daga cikin gidah da sauri tana shewa hadi da tafa hannuwa cike da farin ciki..murya cikin tsananin murna ta karasa inda tabarmar su suke a zaune.. "Malam...." Baki daya sai suka juya, Jin ta kira sunan da kowanne da shi ake Kiran sa da shi.. Ta dan sunkuyar da kai. Hadi da Saka kasan gyauton (zanin ta) datayi mayafi dashi tache, "Allah ya sauke su lafiya. Akace a sheda mu ku" "Alhamdulillah... Alhamdulillah... Alhamdulillah..." Duka suka hada baki wajen yin hamdala ga Allah Da sauri Kuma suka mike a tare. Malama Idi ya bawa dan uwan sa malam Nata'ala hannu sukayi musabaha cike da farin diki. Kowanne fuskar sa lullube da tarin murnar da ba zata iya fasaltuwa ba. "Fatan iyayen na su duk suna lafiya?" "Kalau alhamdulillah" "To mashaa Allah." "An samu mata duka malam..... " "Mashaa Allah allahu.." Kai tsaye suka shiga cikin gidan bakunan su dauke da sallama. Bayan matar ta shiga ta nemo mu su iso. Duk kuwa da gidan su ne. Amman ko da yaushe sai sun nemi iso. Saboda mata na yawan shiga gidan Wanda suke na aure. Gidan ko yaushe dauke yake dasu. Saboda suna karatun dare inna goge da gwaggo abule. Sune malaman makarantar daren da akeyi acikin gidan na su... Malam Idi ya dauki yaran daya bayan daya yana duban kowacce tubarkallah mashaa Allah... Kai kache yan biyu ne saboda yadda aka haife su rana daya lokaci kusan daya da mintina kawai daya ta gota daya.... Addu'oi ya musu. Ya Kuma Kira kiran sallah..kana ya mika musu yaran fuskar sa dauke da murmushi ya dubu malam idi kanin sa. Malam Nata'ala bayan ya musu adduoi shima ya mika Wa su iya su ,yana bawa dan uwan sa hannu suka sake gaysawa yace... "Allah ya raya mana.... Zaytunah da Rumanah...." .. _1-KALBIM:MAMUH GEE_ _2-KIRJIN MAI HANKALI (AKWATIN SIRRIN SA):MSS XOXO_ _3-ADUNIYATAH :HUGUMAH_ _4-AJIYA A DUHU: BILYN ABDULL_ °° _1-BOOK DAYA:DARI BIYAR_ _2-BOOKS BIYU:DUBU DAYA_ _3-BOOKS UKU: DUBU DAYA DA DARI BIYAR_ _4-BOOKS HUDU :DUBU BIYU_ _5_YAN NIJAR: 1000CF: 89825722 NOUSAIBA LAWALI MARADI_ _ku tura receipt zuwa ga 09033181070_ *IDAN KATI NE A TURO TA WANNAN NUMBER:* *09032345899.. SHEDAR KATIN MA NAN ZAA TURA. KATIN MTN!!MTN!!* ____ *IDAN BANKI NE A TURA SHEDA ZUWA GA* *09033181070* *BANK NAME/SUNAN BANKI: ACCESS BANK* *ACCOUNT NUMBER/LAMBAR ASUSUN BANKI: 0022419171* *ACCOUNT NAME/SUNAN DAKE ASUSUN BANKI: MARYAM SANI GUMMI* KIRJIN MAI HANKALI*_ _(Akwatin sirrin sa)_ _🧳✈️🌺_ *_The Vault Of His Secrets_* _®️NANA HAFSATU (MX)_ _©️ZAFAFA BIYAR WRITERS_ _FREE PAGE: TWO/SHAFI NA BIYU NA KYAUTA_ 🎗️°🎗️°🎗️°🎗️°🎗️ "Aameen Yaa Rabbi" yan wajen suka sa baki gaba daya.. "Malam ba zaku shigo ku duba su ba?" Cewar wata mata dattijuwa . Tana rike da katon baho a hannuwanta... Tana mai nuni da inda masu jegon su ke.. "A'ah" suka hada baki wajen amsa ta, hadi da saurin barin wajen suka fashe da daria. Aka cigaba da hidima. Abinci da abun sha da alawa haka aka fito dasu anata rarrabawa yara. Wajensu malam di ma an kai zobo da aka daddaure a ledoji.. Sai wanda malam Nata'ala ya saya ya kakkara musu... Suka doddara akan abinci nan suka shiga ci. Anaci ana sanyawa yaran da aka haifa albarka. Da shiwa iyayen su alkhairi... Haka mutane akayita hidima. Har dare yaja ainun duk suka tattafi. Gidah ya zama sai yan cikin sa da masu gidan... Saboda kunya irinta mutanen maraya. Da Kuma dattako na ahalin. Sai da dare yaja ainun sosai koina yayi duhu. Tukun sannan su malam Nata'ala da malam idi suka shiga gidan nasu. Kana cikin babban gidah ne harda sukuntumi. Gefe daya daga can baya bandaki ne babba a tsaftace. Sai daga bayan sa kuma dakin girki ne duk kuwa da awajen tsakar gidah matan gidan ke aiyukan girkunan su da sauran hidindimu na yau da kullum... Daga can gefe Kuma dakuna ne har biyu a jere. Kowanne da katifar sa ta akwatinan karfe masu kyau da kuma asaberi a sakale. Sai wasu dakunan biyu dake daga bayan sa shima. Guda biyu manya kaman wadancan. Komai da iri daya gwanin ban shaawa. Gidah dai mai kyau a karkara, Kai ko cikin birnin ne irin unguwar nan ta masu karamin karfi, ka samu gidah irin nasu malam Nata'ala to Kai din ka mallaki matsugini mai kyau. Lamarin sai dai ace Alhamdulillah ala kullu halin kawai. °°°°°° Asaberin ya daga a hankali ya shiga bakinsa dauke da sallama ya Saka Kai ya shiga ciki.... Tana daga zaune akan tabarma. Kullin yar acikin zani na daga gefenta akan katifa. Fitilar kwai ce mai ci ta haske dakin, amman ba haske mai dallare idanu ba. Dai dai gwargwado dai. Ta Saka hannu ta sake matse hasken ya ragu. Kana tana kokarin gyara zamanta. Malam Idi yayi azamar karasawa wajenta. Ya na girgiza Kai hadi da zare hular kansa ya ajiye a gefe.. Ya dauki diyar tasa acikin zani yana dubanta. Bakinsa na motsawa da alama adduoi yakeyi . Ya duka ya tofa mata. Ya mayar da ita ya kwantar yana dubanta tamkar zai mayar da ita ciki. "Sannu da zuwa malam.... Ya Kuma kokari? Allah yabada Iko da nasara ya Kara temakawa" "Sannu da kokari zainabu... Ai ke zaaiwa sannu... Ubangiji Allah ya miki albarka zainbauu. Kinji? Allah ya karamiki lafiya. Ya baki lafiyar shayarwa ya Kuma rayabmiki wannan yarinya. Ya mata albarka. Ya bamu ikon Kula da su Amin" Kanta a kasa cikeda kunya ta amsa da, "Aameen malam" "Mai kike bukata yanzu? Banason ki zauna da yunwa.. " "A koshe nake malam" "Yanzun lawujo zai aiko da sakon mu. Banason musu. Kici ki Sha kinji?" "To malam inshaa Allahu" Ya bude baki zai magana kuwa sai ga sallamar lawujo. Da yar fitilar sa a hannuh yanata rafka sallama dai dai misali yana haske tsakar gidan da cochilan din hannun sa. "Wa'alaykum Salam sannu lawujo" malam Nata'ala. Ya fito da sauri daga dakin sa Gaisawa sukayi da lawujo. Ya karbo ledojin yana masa godia. Da ma tuni sun bashi kudin. Malam Idi ma yafito suka Kara gaisawa da dan uwan nasa. Kana ya karbu tasa ledar yayi masa sai da safe ya koma dakinsa ya shige. Ledar ya bude.gasasshen tsire ne an zuge shi sai kamshi ne ke tashi. Gefe daya Kuma shayi ne mai kauri shima a leda mai kwari. Sai buredi, biredi bugun Kato babba a leda da Kuma wani daurin sukari "Tashi kici zainabu .... Kinji ko?" "To malam bakwa gajiya? To angode Allah yasa ka muku da alkhairi ya Kara arziki Amin" "Aamin zainabu" A gaba ya sakata. Sai daya tabbatar taci komai ta koshi. Tukun sannan yaji sanyi a ransa. Ya dauki yarinyar tamkar zai mayar da ita cikinsa yana dubanta sosai tun daga kan yan yatsun kafafunta dake cikin zani, zuwa gashin kanta da sumar ta fiffito an sinke Fe ta da hula tanata bacci tana fitar da numfashi ahankali. "Zaytuna....... Allah ya miki albarka ..Allah ya miki albarka ya raya ku keda Rumana. Aamin" Itadai tanada gefe tana amsashi tana Kuma sakin murmushi gwanin ban shaawa. Son mai gidan nata na dada ratsa magunar jini da tsokar ta . To haka ma bangaren Malam Nata'ala. Shima sai daya Saka Mai dakin nasa a gaba ya tabbatar taci tukun sannan ya kyaleta. Idanuwansa na kan yar jaririyar su Rumana daketa bacci gwanin ban shaawa. Sun raba dare suna hirarra kin duniya. Kafin daga bisanj su daura alwala bacci Kuma ya kwashe su.. Hakan ce ta kasance ko da yaushe safe da rana mutane ne fam agidan .matan karkarar kullum suna hidima agidan.yayinda mazan kwa na waje suna daukar karatunbayan sun dawo daga noma. Wasu daga cikin na birni inda suke aiki a wajeje da kasuwanni. Da dare Kuma su shiga gidajen su.. A haka har akayi suna. Yara sukaci sunayen su. Taro kuma ya watse rayuwa ta dora daga inda ta tasaya. Yaran nata girman gwanin ban shaawa cikin ikon Allah da qudirar sa da Kuma buwayar sa. Domin shi din wahidin ne gagara misali.... _1-KALBIM:MAMUH GEE_ _2-KIRJIN MAI HANKALI (AKWATIN SIRRIN SA):MSS XOXO_ _3-ADUNIYATAH :HUGUMAH_ _4-AJIYA A DUHU: BILYN ABDULL_ °° _1-BOOK DAYA:DARI BIYAR_ _2-BOOKS BIYU:DUBU DAYA_ _3-BOOKS UKU: DUBU DAYA DA DARI BIYAR_ _4-BOOKS HUDU :DUBU BIYU_ _5_YAN NIJAR: 1000CF: 89825722 NOUSAIBA LAWALI MARADI_ _ku tura receipt zuwa ga 09033181070_ *IDAN KATI NE A TURO TA WANNAN NUMBER:* *09032345899.. SHEDAR KATIN MA NAN ZAA TURA. KATIN MTN!!MTN!!* ____ *IDAN BANKI NE A TURA SHEDA ZUWA GA* *09033181070* *BANK NAME/SUNAN BANKI: ACCESS BANK* *ACCOUNT NUMBER/LAMBAR ASUSUN BANKI: 0022419171* *ACCOUNT NAME/SUNAN DAKE ASUSUN BANKI: MARYAM SANI GUMMI* *KIRJIN MAI HANKALI* _(Akwatin sirrin sa)_ _🧳✈️🌺_ *_The Vault Of His Secrets_* _®️NANA HAFSATU (MX)_ _©️ZAFAFA BIYAR WRITERS_ _FREE PAGE: 3_ 🎗️°🎗️°🎗️°🎗️°🎗️ *** Marayar bokezuwa maraya ce da aka sani da dimbin tarihin ilimi na addinni. Sunyi matukar tsefe Kai wajen zama gagga gaggan haziqan mahaddata alqurani Mai girma... Su din yan gaba gaba ne kusan sunfi har manyan birane da sauran kauyuka da sukayi suna wajen rike addinnin Allah da hannu dubu bama biyu ba... Musanman makarantun tsangayoyi... Sunyi fice wajen rubuta alqurani Mai girma cikin kwarewa da Kuma tsantsar sani... Wato makarantar allo.. Makarantar allo ita ce tsohuwar hanyar koyo da koyar da karatun Al-Ƙur’ani mai girma a kasar Hausa. A garuruwa kamar Kano da Katsina. A Kano ana sa ran shigowar wannan karatu tun kusan shekaru ɗari (100) shida da sittin a baya, zamanin sarki Yaji Ɗan Tsamiya a shekara ta alif (1349 – 1385) lokacin da Fulani Wangarawa suka zo garin na Kano. A Katsina kuma, ana ganin tun shekaru ɗari shida da sittin da uku baya da suka gabata a zamanin Sarki Muhammadu Korau a shekara ta alif (1384 – 1398) lokacin da Sheikh Abdurrahman Zaite da jama'arsa suka je Katsina. Wannan makaranta a cikinta ake koyon karatu, rubutu da kuma haddace shi Al-Ƙur’anin baki ɗaya. Malaman makarantar allo su suke rubuta Al-Ƙur’ani kodai da ka, ko kuma ta hanyar mai-da-kama.... °°°°°°°° A zaune malam Idi bokezuwa yake acikin rumfar makarantar tsangayar su.. Yayinda Yara masu daukar karatu sun zagaye shi kowanne da allo yanayi. Yayinda wasu ke rubutu a alluna da tawaduu a gefe.. Shi Kuma da zabgegiyar bulala a hannun sa. Yana bin karatun da yaran suke suna hada Kai... Wata zungureriyar motace ta karaso wajen daga gefe ta faka. Mota ce data amsa sunan mota mai nishi... Malam Idi bokezuwa yayi murmushi yana duba lokaci a yar wayarsa rakani kashi.. Mutanen suka fito daga bayan mota. Maza ne baki daya ba mata .. malam Idi bokezuwa ya Mike da sauri ya nufe su. Yayinda suma suka nufo shi fuskokin su dauke da murmushi... Daga can bayan bishiya akwai tabarma dama awajen inda su malam Idi ke zama suyi karatu da sauran dattaawa idan sun daddawondaga wajajen neman abincin su... Suka zazzauna akan tabarmar suka fara gayshe gayshe... Malam Nata'ala ma ya karaso da lemuka da ruwa a hannunsa daya Sayo musu. Ya zauna suka gaysa shima Daga bisani suka dunguma cikin gida bayan an musu iso. Suka gayshe da ahalin nasu malam Idi. A ka kawo musu yaran suka daukesu suna yaba kyawun su da rashin kukan su. Domin ba irin sauran yara bane masu Kuka idan sukaji bakin hannu Daga nan suka basu abun arziki Kuma suka koma koma can waje inda suka sassauke kayayyakin da suka kakkawo musu na abunn arzuka. Suma sun babbasu kayan kauye fal.. Anan ne daya daga cikin bakin yake sheda musu da yaran sun Kara tasawa zaa kawo su su dauki karatu... Daga nan suka musu rakiya mota suka tafi suna masu jinjina kirki da mutantaka irin ta su malam Nata'ala da dan uwan sa malam Idi.. Haka zalika su malam Idi suma sunata yaba kyawun halinda dattakon bakin nasu..Wanda dama daka ga yadda suke alamura suna gaysawa kasan sun San juna suna Kuma kaunar junan su.. ****BAYAN WASU LOKUTA****** _1-KALBIM:MAMUH GEE_ _2-KIRJIN MAI HANKALI (AKWATIN SIRRIN SA):MSS XOXO_ _3-ADUNIYATAH :HUGUMAH_ _4-AJIYA A DUHU: BILYN ABDULL_ °° _1-BOOK DAYA:DARI BIYAR_ _2-BOOKS BIYU:DUBU DAYA_ _3-BOOKS UKU: DUBU DAYA DA DARI BIYAR_ _4-BOOKS HUDU :DUBU BIYU_ _5_YAN NIJAR: 1000CF: 89825722 NOUSAIBA LAWALI MARADI_ _ku tura receipt zuwa ga 09033181070_ *IDAN KATI NE A TURO TA WANNAN NUMBER:* *09032345899.. SHEDAR KATIN MA NAN ZAA TURA. KATIN MTN!!MTN!!* ____ *IDAN BANKI NE A TURA SHEDA ZUWA GA* *09033181070* *BANK NAME/SUNAN BANKI: ACCESS BANK* *ACCOUNT NUMBER/LAMBAR ASUSUN BANKI: 0022419171* *ACCOUNT NAME/SUNAN DAKE ASUSUN BANKI: MARYAM SANI GUMMI* *KIRJIN MAI HANKALI* _(Akwatin sirrin sa)_ _🧳✈️🌺_ *_The Vault Of His Secrets_* _®️NANA HAFSATU (MX)_ _©️ZAFAFA BIYAR WRITERS_ _FREE PAGE: 4_ 🎗️°🎗️°🎗️°🎗️°🎗️ 4... Zaune yake akan benchin dake rumfar almajiransu... Sun Kara cika sunyi yawa sunata karatu mashaa Allahu komai ya habaka... Su zaytuna da Rumana ma suna zuwa daukan karatu Masha Allah. Daga gefe suke da sauran yara mata suma tabarmar su daban... Domin Alhamdulillahi har an samu karuwa na kannen Rumana da na zaytunahh.. "Asalin kalmar tsangaya daga Barbanci ce ne(Sangaya), wadda ke nufin “masu jiran tsammani”. Akwai bambanci tsakanin makarantun allo (Moranji) da tsangaya. Makarantun Allo su ne a mafi yawan lokuta ake samu cikin birane ko garuruwa; a inda iyaye ke kai ‘ya’yansu maza da mata don koyon karatun Alƙur’ani Mai Girma. ‘Yan makarantar allo kan zo makaranta da safe, sannan su koma gida bayan an tashi, sai kuma da yamma a dawo. "Babban bambamcin tsangaya da Makarantar Allo shi ne, almajiran tsangaya suna rayuwa dindindin a cikin makaranta, ƙarƙashin kulawar alaramma. Ɗaliban tsangaya su ne almajirai, kuma a mafi yawan lokaci, tsangaya na ƙunsar tsansar maza ne ba mata ba. "Kodayake akan samu ‘yan ƙananan yara mata da ke zama kusa da alaramma a matsayin ‘yan makarantar allo cikin tsarin tsangayaa. "Hausawa kan kira Makarantar Allo da suna “Makarantar Toka”, waɗansu lokuta kuma akan ce makarantar Muhammadiyya. "Alaƙar ƙabilun Arewacin Najeriya da Alƙur’ani alaƙa ce mai zurfi. Da yawa akan samu ƙabila Musulma na da kishin karatun Alƙur’ani Mai Girma; musamman ma idan sun daɗe da karɓar Musulunci. Sai dai irin ƙaunar da ƙabilun Kanuri da Hausawa da Fulani ke nunawa ga Alƙur’ani ta kere sauran. "Yawaitar tsangayu da adadi na dattijan malamai da samari cikin biranen da waɗannan ƙabilu ke rayuwa; wata hujja ce ga fifikon da ke akwai....Kuna ji na?" "Muna sauraron ka malam...." "Makarantar allo.... Eh makarantar allo, mai tsari sosai. Asali iyaye kan kai yara wannan makaranta kuma yaran da ake kaiwa sai sun kai shekaru shida ko bakwai wanda a wannan lokacin idan namiji ne an yi masa kaciya kenan. Idan aka kai yaro to shike nan yaro ya zama ɗanmakaranta da ake kira almajiri. Waɗannan ɗalibai kala biyu ne, akwai waɗanda ke kwana a makaranta, akwai kuma waɗanda suke zuwa daga gidajensu su yi karatu su koma (kamar dai yanzu yadda ake da tsarin makarantar kwana da kuma jeka-ka-dawo a makarantar boko, "Tsarin lokutan karatu, A makarantar allo ana karatu kusan sau biyar a kowace rana. Ana fara zama a ƙarshen dare dab da sallar Asuba (misalin karfe huɗu na asuba kenan a yanzu) har zuwa wayewar gari. Ana cikin wannan karatu ake tashi a je a yi sallar Asuba sannan a dawo a ci gaba da karatu har zuwa wayewar gari. Idan gari ya waye, sai kuma a ɗumama guntun tuwon da ya kwana a ci. Wannan tuwo shi ake ƙira gajala. Lokaci na biyu shi ne idan hantsi ya yi, sai kuma a tafi wajen gari a shiga Kisƙali (ɗaki ne da ake yinsa a wajen gari da ciyawa da kara), ko kuma a zauna a gindin bishiya. Wannan lokaci yakan zarce har zuwa tsakiyar rana. Daga nan kuma sai a tafi hutu idan rana ta zo tsakiya. A cikin wannan hutu ake neman abinci a ci, idan kuma akwai abincin a ajiye sai a ɗauka aci Lokaci na uku kuma shi ne bayan sallar Azahar. Idan aka yi sallar Azahar sai kuma a sake zama. Wannan lokaci yakan kai har zuwa kusa da faɗuwar rana. Shima wannan lokaci ana cikin karatu ake tashi a yi sallar La’asar. Sai kuma bayan sallar Magariba. Ana idar da sallar Magariba ake zama na ɗan gajeren lokaci kafin sallar Isha (Idan aka kwatanta da zamani, tsawon wannan karatu baya wuce rabin awa). Wannan shi ake kira karatun Magariba. Sai kuma bayan sallar Isha. A kan zauna wannan karatu bayan sallar Isha har zuwa ɗaya bisa ukun dare na farko. Wannan karatu shi suke kira ja-dare. Sai dai, akan samu wasu su ma zarce da karatun basa barci. Sannan kuma duk wanda barci ya rinjaya koda ba a kai lokacin tashi ba yakan tashi ya je ya yi. Uban Tsangaya: Uban tsangaya shi ne asalin wanda ya kafa wannan tsangaya. Saboda haka shi yake zamowa mai faɗa-a-ji na ƙarshe. Wato shi ne sama da kowa a wannan tsangayar. A wasu lokutan ma akan kira tsangayar da sunansa. Misali, a ce ‘Tsangayar Malam Sale’. Maidarasu: Mutum na biyu a tsarin shugabancin tsangaya shi ne Maidarasu; malamin da ke bayar da karatu ga gardawa waɗanda a cikinsu wasu ma alarammomi ne. Sai dai, ana raba wannan matsayi ne da na Uban Tsangaya idan ya zama shi Uban tsangayar ba shi da isasshen karatun da zai bayar da darasi. Amma idan Uban tsangaya ya zama yana da karatun da zai bayar da darasu, to shi ne kuma yake zamowa Maidarasu a wannan tsangaya tasa. Shugaban Gardawa: Muƙami na ƙarshe shi ne jagorancin dukkan almajiran tsangayar wanda suka haɗa da ƙolo, tittiɓiri, gardi, da kuma sauran alarammomi. Dukkan su suna ƙarƙashin shugaban gardawa. Akan zaɓi gardi maras tsoro kuma ƙaƙƙarfa a ɗora masa wannan nauyi. Shugaban gardawa shi yake da alhakin kula da zirga-zigar sauran almajirai ‘yan’uwansa. Ba kasafai ake zuwa gaban Uban tsangaya da matsala ba sai ta tsananta. Tsarin koyan karatu: Akwai matakai goma sha ɗaya zuwa sha biyu da ake ɗauka na koyon karatun Al-Ƙur’ani a makarantar allo. Idan aka kammala irin waɗannan matakai, to, daga ƙarshe akan zama gwani ko kuma gangaran kamar yadda zamu kawo su daki-daki. Gwaji: Shi ne matakin farko da ake ɗora sabon almajiri mai shekaru shida ko bakwai a kai. Ana farawa da koya masa karatu da baki. Manufar wannan mataki shi ne a gane cewa yaron zai iya yin karatun ko kuwa ba zai iya ba. A wannan mataki ana koya masa karanta Fatiha ne zuwa Alamtarakaifa da ka. Babbaƙu: Mataki na biyu shi ne matakin babbaƙu. Idan yaro ya iya kammala wancan mataki na farko, to sai kuma a kawo shi mataki na biyu, wato an gane zai iya koyon karatun kenan. A wannan mataki ana rubutawa almajiri harrufan Al-Ƙur’ani ne tun daga A’uzu billahi har zuwa Alamtarakaifa. Akan kira shi da Alu-Ambaki waw zal (ا عو ذ) . Almajirin da yake wannan mataki shi ake kira ƙolo. Farfaru: Shi ne mataki na uku. A wannan mataki ake koya wa almajiri yadda ake haɗa sautin Al-Ƙur’ani. A nan almajiri yana maimaita mataki na biyu ne amma kuma ana yiwa baƙaƙen wasali (اَ عُوْ ذُ ). Dukka wannan ƙolo ne yake yin su. Hajjatu: Shi ne mataki na huɗu. A wannan mataki ake koyawa almajiri haɗa jimla, furta kalmomin Al-Ƙur’ani da kuma yin rubutu. Shi ma dai waɗancan surori da ya yi a mataki na biyu da na uku su yake sake maimaitawa. Amma yanzu, sautin yake faɗa. Sannan kuma ana koya masa gaɓa-gaɓa ne da farko, idan ya kai Alamtarakaifa, sai a koma ana koya masa aya-aya, sannan kuma a ba shi dama ya fara rubutu. Haka zai yi ta yi har sai ya kai Sabbi; izu guda kenan. To idan ya zo wannan mataki ana sa

Chapter 1 of 2