fice cikin sauri.....
"narjisu!narjisu!!narjisu!!"yake kira cikin wata irin murya ya tsaya a tsakiyar filin daya kasance sashensu ne nan da nan suka firfito hardasu juraid mahaifiyarsa ce tayi saurin taryarsa ganin yadda jikinsa ke rawa cikin wani irin kamanni mai ban tsoro ya tsaya a gabansu "ina gargadi da babbar murya a dik inda kike kina jina kisani kindauki hanyar da zan rabaki da ranki kin dau hanyar da zan batar dake gabaki daya idan kuma kince karyane karki fasa"
"idan kafasa azabtar da narjisu ka raina Allahn daya halicceka Abraham akan meyasa kake wanan ikirarin saboda kaga ana tsoronka ka dade kayi dik abinda zakayi"....ya juyo yacev"keeeeeeew"Yana nunata da yatsansa mahaifiyar narjisu ce ke tsate rike da kwankwaso sai huci takeyi,
dukkansuxa tsorace suke ganin yadda jikinsa ke sauyawa idanuwansa suka koma ruwan roka narjisu ce ta fiti daga Inda take tana masa wani kallo cike da rashin kunya kanta yayi yaji an fuzgosa yana juyowa yaga mahaifinsa yace "idan ka kuskura ka aikata abinda kake shirinyi to ya zama dole waccen bil'adamar ta bar mana gida ta bar mana duniyar mu"
Abraham cikin fushi yace "idan zatabar nan toko tabbas kusani tare dani zatabari zakuma ku rasani harabada"ya wuce cikin fushi zuhraliyya kuka take tana fadin "mamah dan Allah ki hanasa naga ya fita banaso su tafi su barmu yaya Abraham yayi fushi zai iya aikata dik abinda yayi niyya"bacewa mahaifiyarsa tayi ta nufi sashensa ganin bakowa sai husnah zaune tasan ya tafi daji bishiyar da yake zuwa ta kurawa husnah ido tana zaune tayi tagumi wata tsanarta taji ta darsu cikin zuciyarta akanta Abraham ke wanan tsiyar to tasan maganinta ta bace .....
husnah tagumi tayi tayi zurfi cikin tunani gaskiya bazata iya rayuwa a cikin wadanda basa Sonta ba dolema Abraham yazo ya dauketa su tafi can inda suke zuwa da narjisu,hafeez ne ya fado mata a rai gabanta ya fadi tayi masa tambaya yana shirin bata amsa kuma suka taho,ta turo baki gaba tayi shiru ta hada rai tayi kicin kicin da fuska narjisu ce ta bayyana a gabanta cikin suffar aljanu narjisu wani kallo takewa husnah ta tabbatar zucuyarta ta tsunduma son komawa cikin halittarta tasan abinda zatayi....daga hannuwanta tayi ta watsa nan da nan husnah ta zabura cikin tsananin tsoro take bin ko ina da kallo kalar dakin ta sauya sai juyawa yakeyi a gabanta fitulun dakin ake kunnawa ana kashewa tanajin wani sauti ummmm ummmmm muuuuyyyyy mai ban tsoro ta mike jikinta na rawa ji tayi jiri na dibarta ganin bishiyoyi sa wasu halittu masu dogon wuya suna wucewa ta gabanta ihu ta shigayi tana fadin "Abraham!!!!!!"ta dora hannu akai ta yanke jiki ta Fadi jiyo sautin takun Abraham natahowa alamun yaji ihun husnah narjisu ta bace....
a kasa ya ganta warwas idanuwanta a rufe ya ciccibeta ya rungume "husnah husnah "yake kiran sunanta yana girgizata bata motsa ba bude baki yayi ya fesa mata wani ruwa fari karrree daga bakinsa ta bude ido ganinta rungume a jikinsa ta sake kankamesa tana fadin "nidai nagaji da nan Abraham tsoro nakeji akwai duniyar datafi wanan dadi mutafi wai shin bakace zamubar nan ba"galala ya saki baki yana kallonta hasashensa ya tabbata ya hadiyi wani mawuyacin miyau ganin rikici Karara a idon husnah ya tallabota yace "Ina kikeso muje"ta fashe da kuka 'idan bazamuje inda kace zamuba to ka kaimu wara duniyar mana ba akwai duniyar mutane ba"dammm gabansa ya fadi jikinsa ya kama rawa ya kalleta wani abu daga cikin idanuwansa suka fito suka Shiga jikinta bata sake motsawa ba bacci ya dauketa yana rungume da ita yana kallonta zuhraliyya ce ta bayyana a gabansa tace "yaya sharrin Narjisu ne nadade da sanin shirinta akan Anty husnah kuma tanada magoya baya karka kyaleta ka batar da ita ka daddaureta kayi mata azaba"ya jinjina kai kawai ya soma kuka mai ciwo.....
******
daddy na zaune ya kasa sukuni tun dawowarsa yake parlor momy batasan shigowarsa ba muryarsa taji yana kwalawa hajiya rabi kira "hajiya rabi!!"hajiya rabi daga labe a sashen ta jiyo kiransa dama ta shirya dan tasan tunda yaci naman nan baida sukuni momy ta shigo parlorn tacev"dama ka dawo daddy"baiko kalleta ba yace "ehh nadawo tun tuni ina nan zaune bansan yawan magana yasa"taji wani yarrrrr ta kalli fuskarsa babu yabo ba fallasa tacev"naji kana kiran hajiya rabi kanada wata bukata ne ayi maka"hajiya rabi ce tayi sallama parlorn tadau kwalliya ta kashe dauri "Assalamu alaikum barka da dawowa daddyn yara naji kamar kana kirana"yayi murmushi "ehh nadawo ne bangankiba bakizo kinyimun sannu da zuwa ba shiyasa"murmushi tayi tace "banji shigowarka bane "ya nuna mata geefen kujera yacev"zauna nan "ta nemi waje ta zauna momy na tsaye cike da mamaki da al'ajabi ta kalli hajiya rabi, itama kallonta tayi wani irin murmushi tayi mata mai cike da mugunta da kissa momy ta jinjina kai,
yaseer ne da muneeba sukai sallamah ummah muneeba ta washe baki daddy yace "ah ah kune tafe daddaren nan yaseer ina zuwa?"yaseer ya tsugunna kansa kasa yace "barka da dare daddy"
"barka dai yaseer kaida iyalin naka ne"yaseer ya amsa da "ehh"daddy yace "Masha Allah zama yayi kyau naji dadin biyayya da kayimun na auren muneeba dikda akwai auren husnah a tare dakai"
yaseer yace "wai daddy wacece husnah ne naga anatamun maganarta ni babu wata husnah muneeba ce matata"daddy yayi dariya bai kawo komiba ya kalli momy dake tsaye mamaki ya kasheta yace "kinji ja'irin yaro auren muneeba ya mance da husnah yana tambayar wacece to matarka ce husnah ko yanzun tazo akwai aurenta akanka"yaseer ya hada rai zaiyi magana hajiya rabi ta karbe "daddy yanzun ai bamuda tabbacin ganin husnah tunda tun tuni husnah tabarmu tun shekara biyu sabida sakaci irin na uwarta data barta tana wasa da yamma ta fice shikenan"daddy yadan bata rai ya kalli momy yace "dik kece silar batan husnah a sakacinki"momy ta fice hawaye na zubowa a idanuwanta ta fahimci komi shikenan hajiya rabi ta raba yaseer da kaunar husnah ta cusa masa soyayyar yarta gashi yabzun tana shirin shiga tsakaninta da daddy.....tana shiga daki ta rufo kofa ta fashe da kuka,
daddy ganin ta fice yayi tsaki yace "aikin banza"hajiya rabi dadi ya kasheta tace "a kawo maka abinci ne?"daddy yace "ehh injidai kinyi pepesoup din nan mai dadi?"yaseer da muneeba dariya sukai sukayi musu sallama muneeba cikin tsananin murna take alamu sun nuna daddy zai auri mahaifiyarta a kori mahaifiyar husnah yadda zasu mantar da daddy da yaseer wata husnah su soma juta dukiyar daddy da yaseer,
muneeba suna shiga daki ta zunburi baki ta zauna a two seater ta juya baya hankalin yaseer ya tashi ya zauna gefenta ya rungumota ta kwace yacev"lafiya"ta tura baki da yar kwalla tace "nidai yanzun shikenan dik ranan da husnah ta dawo mu biyu keda kai Kenan "hawaye suka zubo mata hankalin yaseer yayi kololuwar tashi wutar soyayyarta ke ruruwa cikin zucuyarsa kawai sai yasa harshensa yana lashe hawayenta yana shafa kanta yana tsotso ruwan idanuwanta ta narke masa yana shafa kanta yace "dk wanan abun da kikeyi ni bansan wata husnah ba kinzo kina tada hankalinki akanta bansanta ba bansan wani aureba ki shiru idan ma akwai auren zansamu daddy sakinta zanyi dikda bansan wata husnah ba"farin ciki ya lullube muneeba ta rungumosa numfashinsu na haduwa ya lumshe Ido kamshinta ke narkar masa da zuciya.....ya janyota ya rungumeta sosai ta dago ido ta daga masa gira tana turo masa lebe "kardai kacemun zaa kuma?baka gajiya da nan ne?"ta nuna masa kirjinta "dadin tabawa "ta Kai hannu ya tura cikin rigarta ya soma wasa da nipples dinta.....
*****
hafeez tsaye yake jingine da bangon dakinsa dare ya tsala ya kasa kwanciya tunanin asmau yakeyi so yakeyi ya amsa mata tambayarta amma baisamu dama ba ya lumshe idanuwansa fuskarta ya hasko yayi murmushi,
ummah sa ta fito daga kitchen da cup din ruwa ta hangi wutar dakinsa a kunne tace"yadai hafeez bayi bacci ba"ta nufi dakin Kila yayi bacci ne yabar globe a kunne bari ta kashe masa tana tura kofa ta gansa da waya a hannu yana zabga murmushi "Kai hafeez lafiyanka?"furgigit yayi ya kife wayar a table din karatu na dakinsa yace "ummah?baki bacci ba"cikin mamaki take kallonsa tace "na kwanta na fito naga globe din dakinka a kunne nadauka kayi bacci"yace "banyiba yabzun zanyi"ummah tace "ko akwai wata matsala ne?"ya girgiza kai ya kwanta a gadonsa ya rufe ido ummah ta kada kai kawai ta kashe wutar ta rufo masa kofa......
*****
bayan kwana biyu husnah zaune tayi tagumi ta tasa abincu a gabanta ta kasaci Yana tsaye a gabanta bata ganinsa tayi tsaki sai kawai yaga ta mike tsaye ta rike kwankwaso ta koma ta zauna ya shiga damuwa ya kasa gane kanta tun ranan da abin nan ya faru gashi babu mai magana da ita a gidan anya bazaiyi mata abinda takeso ba kuwa in har hakan shine farin cikinta? ya bace daga dakin ya tafi daji wajen abokinsa dan samun shawara,
narjisu ce ta shigo husnah ta mike da sauri cike da tsananin damuwa narjisu tace "meyasaki damuwa husnah?"sai hawaye husnah tacev"na shiga damuwa hakika na kwadaitu da waccen rayuwar da muke zuwa Dan allah ki kaini a karo na karshe inyaso in muka dawo bazamu sake zuwa ba shikenan"narjisu ta share mata hawaye tace "ki kwantar da hankalinki zan kaiki kinji?ki daina kuka share hawayen"husnah ta share tayi murmushin farin ciki,
narjisu ta kalli maamah da hajiya babba da mahaifuyarta wadanda ke biye da ita husnah bata ganinsu tace "kun amince in batar da ita?"suka gyada mai mahaifiyar Abraham tace "shine samun saukin mu batan wanan yarinyar mu zauna lafiya amma kinsan inda zaki kaita ko?"narjisu tace "biladama mutanene masu Kara da tausayi bakaman mu ba na tabbatar idan nasaketa a duniyarsu zaasamu Wanda zai tsinceta"suka amince dukkansu narjisu husnah ta tsare narjisu da Ido yadda take motsa baki take kallo husnah tace "wai meyasa watarana sai inga kuna magana bansan mai kuke fada ba"narjisu ta dauko abincu ta mika Mata tace "ci mu fita"da sauri husnah ta haucu hannu baka hannu kwarya....
*****
ummahn hafeez ta shiga tsananin damuwa ganin hafeez ya daina cin abincu hakan yasa ta kira yaseer ta shaida masa yaseer ne zaune gefen hafeez dake kwance dafe da kai yana rike da waya da hoton husbah yana kallo,
yaseer yace "wai wanan wace irin soyayya ce da bakasan inda takeba kuma ka kamu da kaunarta meyasa bazamuje a nemo gidansu ba?"hafeez ya juyo da rinannun idanuwa yace "yau kwana uku bangantaba kuma kun hanani zuwa nemo ta"yaseer yace "tashi muje ko zamu ganta"yana maganar daddy na kiransa ya dauka yace yanason ganinsa a company hafeez ya zauna yace "muje?"yaseer ya sauke numfashi yace "daddy ya kirani ka jirani kawai"yasa waya a aljihu yace "ummah bari inje in dawo"ummah ta gyada masa Kai ta kurawa hafeez ido cikin tashin hankali......
KU TURA KUDI 300 CIKIN ACCOUNT NA SAMA DAN SHIGA PAID GROUP FREE PAGE YA KUSAN KAREWA KARKU BARI AYI BABUKU.....
*SLIMZY*✍🏻
07042277401
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels