Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 2
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels 🌑 *DUHU....*🌑 ( *sark'akiya*) ©️HWA *SLIMZY*✍🏻 Wattpad slimzy33 Daga Marubuciyar:- 🦎 *K'ADANGARUWA*🦎 *WANAN LITTAFIN NA KUDI NE AKAN NAIRA 300 KACAL VIP MASU BUKATAR A TURA MUSU TA PRIVATE 1000 DOMIN MALLAKAR WANAN LITTAFI TURA KUDINKI TA WANAN ACCOUNT DIN* 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *3126584401* *FIDDAUSI MUSA* *FIRST BANK* *SHAIDAR BIYAN KUDI TA WANAN NUMBER 08036953516 KO KI TURA KATIN MTN TA NUMBER* *GA MASU BUKATAR TALLA SU TUNTUBI WANAN NUMBER 07042277401* *7* cikin tsananin tsoro da furgici narjisu ke kallon yadda Abraham yake rikida amma be hanata dakewa ba saidai daka kalli kwayar idanuwanta zaka hango tsananin tsoro,ya sake daka mata tsawa yace "ina kikaje da husnah yau?kim fita da ita ko baki fita da itaba"Yana maganar hayaki na fita a bakinsa ta murguda baki yana nunata da yatsa yacev"zaki fadamun ko saina gana miki azaba'ya matso kuda da ita ta hade da jikin nango fuskarsa tamkar dodo idanuwansa sun firfito manya manya,narjisu ta numfasa tace"au ta nan zaka bullo?saboda kaga ance saika aureni shine zakayimun sharrin ina fita da husnah?bayan ni banfita ko ina da itaba inacan gefen kogin maliya tare da kawata ka tambayi ubaida kaji"ya tsareta da ido sai kawai ta fashe da kuka tana fadin "bawani abu bane yasa kake hakan saboda kada ka aureni ne kakeson kirkiro laifi ka doramun"ta gifta ta gefensa ta wucesa baki bude cike da bacin rai tana wucesa ta share hawayenta tayi murmushin mugunta tace "haka kawai ka dauko yarinya cikin jinsin mutane ka kawota cikin mu kadau soyayyar duniya ka dora Mata ko tausayin yadda nake tsananin kaunarka bakayi,da sannu zan rabata da wanan duniyar in maidata rayuwa cikin yan uwanta mutane "tafe take tana magana ita daya a bayanta taji ance "ke kuma lafiyanki kike tafiya kina magana ke kadai narjisu kamar zautacciya kardai soyayyar Abraham ta zautar dake"ta juya goggo kande ce yar tsohuwa yayar iyayenta tana rike da sanda da kayan saki farare a jikinta a yadda narjisu ke ganinta tace "ban zauceba shine nake gab da zautar dashi dan kiris ya rage in rabashi da abinda yakeso "goggo kande ta kada kai tace "lallai yaro baisan wuta ba sai ya taka ina mai shawartarki kibi Abraham a sannu kafin ya kasheki kinsan karamin aikinsa ne"suna cikin magana yazo cikin iska ya wucesu tsabar yadda yakeda karfin iska daga narjisu har goggo kande saida suka kusa kaiwa kasa narjisu darajar kurucciya yasa da karfin tata iskar narjisu na ganin haka tayi sama ta bace goggo kande ta girgiza kai,..... bankada kofar Abraham yayi husnah ta zabura ganinsa yasa ta dafe kirjinta dake bugawa tace "lafiya?meyafaru kaji yadda ka bani tsoro"kallonta kawai yakeyi yanaso ya gani gaskiyar lamarin amma ya kasa dabara ce ta fado masa sai kawai yayi murmushi ya bude hannuwansa ta taho ta fada jikinsa ya rungumeta sosai ya fara shafata ta ko ina tana zullewa ya rukota "husnah ya kike zillewa ko bakiso ne"shaawarsa ta gama mamaye sassan jikinta dakyar ta motsa bakinta a wahale tace "kaine.....har yajzun ka kasa kashemun kishin ruwan dake damuna saidai ka kunna ni kabarni haka"cikin shagwaba tayi maganar ya lumshe ido yana kasar wuyanta ya zuge zip dim rigar jikinta yayi kasa da ita sakamakon husnah batasa brezia nan breast dinta suka bayyana a tsaitsaye runtse idanuwansa yayi ya dora bakinsa akan breast dinta ya fara tsotsa cikin wani irin salo yana shafa cibiyarta a hankali take taji wani abu ha zubowa a gabanta ta kwantar da ita a gado yana shafata har baya ji yayi ta jike ya dago fuskarsa data sharbe da gumi yana kallon yadda ta rufe ido alamu sun nuna tana jin dadi yace...."kinsan me?"a wahalce ta amsa da murya a dakushe "saima fada"...ya furzar da iska yana shafa mararta yace "ji nakeyi a jikina kamar kinci amanata kamar kin fita baki tambayeni ba"shiru tayi saboda tsananin shaawarsa da take diki dikda haka baisa tayi barin bakiba taki magana yace "bakijina ne?"can kasan makoshi tace "ina jinka"ta dago kansa ta dora aman nipples dinta ya cigaba da tsotsa tana shafa kansa da gashinsa a Ransa yasan tanaso ya kusanceta saidai bayaso ya kusanceta yanzun bayaso yasanta ya mace sai ranan datasan shi aljani ne haka yake tsotsom nononta Yana wasa da nipple dinta wani dadi na ratsata a haka taji wani ruwa na zuba mata haka jikinta ya saki alamar tayi releasing gami yayi ta baje tana bacci ya girgiza kai kawai ya fita sashen iyayensa ya nufa..... ****** muneeba cikin tsananin farin ciki take labartawa ummahnta da anty sadiya wadanda suka zauna suka mummike kafafu tana labarta musu "ummah lallai boka nakan tudu ya iya aiki ko kinsam cewa ya yaseer ya mance da wata husnah?sanan karkuso kuga soyayya da tarairayar da ya rinka Nuna mun hatta wanka tare mukayi"ta karasa maganar tana rufe fuska ummahnta tace "ja'ira ki bude mana ki cigaba da labarta mana kawai dai kice kin mallake yaseer aiki yaci "muneeba ta gyara zama tace "aiki kam yaci ko yanzun husnah ta dawo na tabbatar ya mance da ita dan ko sunanta baya son ji bema Santa ba"ummahnta ta hura hanci ta numfasa tace "dakyau.....kinji kamshi cikin kitchen dina ko?"muneeba ta waiga ta Shaki wani kamshi tayi murmushi tace "kai ummah yanxun Pepe soup dim kaza kikeyi a daki saboda karkisa masu aiki gaskiya a zubomin nawa"ummahn ta kyalkyale da dariya tace "na alhaji badamasi ne mahaifin husnah yau zanbashi yaci yanaci aikin gama ya gama zai aureni sai yadda nayi dashi kuma waccen bakar dagar uwar husnah korata zamuyi daga gidan nan ta koma ruga"suka kwashe da dariya sadiyya kanwar ummah tace "ai saidai ta bazama cikin gari aikatau wa gareta kin mance yan gudun hijira ne batasan inda iyayenta sukeba alhaji badamasi shine uwarta da ubanta"suka kwashe da dariya kwankwasa kofar dakin akayi ummah ta daure fuska tace "shigo"mairo ce daya daga cikin masu aikin gidan kuma mai hidimar momy ta shigo ta tsugunna ummah tace "lafiya?"mairo ta sadda kanta kasa tace "dama abincin dare ne aka dora ko kina bukatar wani abu ne?"ummah a fusace tace "mai gidan ta Baku umarni meye na wani zuwa ku tambayeni kin kwaso kafa dik kauje kinzo bacemun daga gani nakusa zuwa inda zanyi maganinku da zarar na auri mai gidan"bakin ummah ya subuce mairo ta zaro ido tana kallon ummah ta mike jiki babu kwari ta fice mairo makalewa tayi a jikin kofa, ummah tace"ai inada maganinta bari kiga maganin boka zan sa Mata kanta ya kwarkwance yadda dole alhaji zai aureni"mairo ta girgiza kai taji abinda ummah tace ta kudura a ranta bazata bari ba......dakin momy ta nufa ta hadu da hafeez da yaseer nan hafeez yayiwa momy sallama suka juya yaseer ya tafi rakashi mairo tsaye jikin kofa tana kallon momy zaune da yar takardar adduoi tanayi tausayin momy ya kamata ji takeyi kamar ta shiga ta sanar da ita abinda ake shirya Mata..... a jikin mota yaseer yace "dan fitomin da hoton budurwar taka da tunda kazo kakemun zancenta yaki karewa"hafeez yayi murmushi yaseer ya Sosa masa inda yake masa kaikayi yaseer ya karba ya tsare hoton husnah da ido ko kiftawa bayayi hafeez ya warce wayarsa yace "karka kallemun mata"murmushi yaseer yayi saidai gababsa daya tsananta faduwa ganin wanan hoto ya girgiza Shi amma ya rasa dalili yacewa hafeez "a ina to take kuma ya sunabta?"hafeez ya dafe kai yave "kaga bantambayi sunanta ba Amma da alama fulanine gobe zani inda nagansu ko zan ganta"yaseer yayi murmushi ya jinjina kai yace "ashe bararo ce"hafeez ya hade rai Yana kokarin shiga mota yace "bansom iskanci mtsww"ya tada motaraa yayi horn mai gadi ya wangale gate dim gidan yaseer yana daga masa hannu,juyawa yayi sukai karo da muneeba cikij kissa ta kashe masa ido shima ya Rama ya rukota ta narke masa a jiki kamshin turarenta ya bugu hancinsa ciccibarta yayi cakk ya dauketa ya nufi sashensu tana zuba masa shagwaba yana kara macewa akanta bai direta ko inaba sai kam doguwar kujera tanata kyalkyala dariya ganin yadda yake numfarfashi tace "inada nauyi ko?"ya kada kai yace "ko kinada nauyim ma banjisa ba"ya zare jallabiyarsa yana kokarin hayewa kanta a kujera ta goce ya fadi ta soma dariya "sweett kasan mai kake shirin yi kuwa?"yace "kamshin jikinki nakeso in shaka a fada mum sirrin kuma inaso in tsotsi madara"ta lumshe ido ya haye kanta ta wani bankare masa kirjinta Yana sunsunawa..... ***** bayan salkar isha'i daddy zaune yana kallon labarai a babban parlor gefe mahaifiyar husnah ce zaune da abaya a jikinta sai kamshi parlorn keyi yace "ah ah nifa wanan kanshin turaren naki meye surrin"murmushi irin na manya tayi zata bashi amsa ummahn muneeba ta kunno kai da yar Kula a hannunta ganinsa da momy saida ta girgiza ta cije ta kirkiro murmushi momy kuwa sakin baki tayi ganin yadda rabi ke shisshigewa alhaji tunda tayi nasarar da alhaji ya aurawa muneeba yaseer shikenan yace "ah ah hajiya Rabi ce daddaren nan baki bacci ba?"ta tsugunna cikin kissa da karairaya tace "barka da hutawa daddyn Yara"yadda ta kashe murya yabawa momy tsoro shiko daddy washe baki yayi yace " barkadai rabi ya gidan ya motsinsu yaseer"tace "lafiya kalau dazun ai suna nan shida muneeba wajen momynsu"ta nuna momy dake zaune galala mamaki da al'ajabi ya kasheta tace "ga wanan jiya da mukaje kauye gaishe gaishe aka bani zabo to nasan dai bazaka rasa son naman zabo ba"daddy yace "kwarai kuwa kin kyauta"momy wani abu taji ya tsaya mata a makoshi ya tokare hajiya rabi ta mika masa ya karba kamshi ya cika parlorn daya bude yace "nagode"ta mike daga tsugunne tace "saida safe"yace "mukwana lafiya"ta wuce dady ya dubi momy yace"bismillah zo muci"momy ta hada rai tace "kadai da aka kawowa kaci"daddy ya dauki cinya daya ya yaga ya soma ci wani dadi ne ya ratsashi daga tsakiyar kansa zuwa tafin kafarsa ci yakeyi sosai hajiya rabi na Labe a jikin labule farin ciki ya lullubeta shikenan ta gama da alhaji badamasi dadi kamar ta taka rawa momy kuwa na hangenta a labe a jikin labule ta mike fuuuuy cike da kishi ta barshi nan.... ******** hafeez kuwa fitowarsa daga wanka kenan karamar kanwarsa budurwa tayi sallama da tray din breakfast dinsa tace "yaya hafeez yau da wuri zaka fita kenan"ya gyada mata kai a ransa yace yau da wuri zani wajen nan dan na tabbatar zanga kyakkyawar yarinyar nan inaso insam sunanta da gidansu a zahiri yace mata "ehh ana jirana a office"ta kada kai ta fice ya bude wardrobe ya ciro kaya yau ma kananan kaya ya ciro bakin jeans da farar riga ta yan kwallo yasa ya dau hularsa picap ya sa ya zauna ya bude flask din sama sama yaci dankalin da Pepe soup din yasha tea ya fito ya samu ummahnsa da kanwarsa suna breakfast Zai fice ummah cikin tsokana tace "baa nunamin hoton sarakuwar tawa ba"yayi dariya yace "zaki ganta daukota zanyi in kawo miki ita ummah har gida yabzun ma sauri nakeyi zani office zanje in ganta"ya fice tace "Allah ya tsare ta girgiza kai tana murmushi ,hafeez allah allah yakeyi ya isa wajen daya gansu jiya yanaso ya ganta kwana yayi Yana mafarkinta Yana isa wajen yana bin ko ina da kallo bai gantaba gabansa ya fadi kardai sunzo sun tafi...... ******* narjisu yau ma tana shiga ta tarar da husnah tsaye tayi saurin rukota "yauwa dama ke nake jira kinsan har mafarkin wajen nan nakeyi inda mukaje wallahi nakosa yau ma can zamu"narjisu ta kada mata kai "ehh can zamu amma ina fatan baki fadawa mijinki ba mun fita munje wata duniyar ba"husnah tadan razana "wata duniyar dama mukaje ba anguwa ba?"narjisu tasamu yadda takeso tace "ehh wanan duniyar itace duniyar mutane nan inda kike duniyar mu ce jinn"husnah tayi shiru bata ganeba bata kumaso ta gane cikin kosawa tace "to muje"suka fito ba kowa yau kasantuwar rana tayi dik suna bacci suka fice tana waige waige tayiwa husnah umarnin ta rufe ido kamar jiya suka lula wata duniyar, hafeez na zaune akan mota kamar an tabashi ya waiga yayi tozali da husnah yau kayan jikinta sun matukar burgesa sosai har ya kasa dauke idanuwansa daga gareta yau zaiji sunanta zai kumasan wacece a ina suke ya diro daga kan mota ya nufi inda suke tsaye tanata faraa.... daddy ya shirya tsaf momyn husnah ta rakosa ya tsaya tace "lafiya?"yayi murmushi ya gyara hula "hajiya rabi zaki kiramun bamu gaisa ba"momy tace "dama kun saba gaiswwa ne kafin ka fita?"saiga hajiya rabi kamar daga sama taga irin kallon da daddy keyi mata ya tabbatar mata da tarkomta ya kama kurciya.... karer kugiya Abraham yaji dajin yana wani irin sauti da kara wata iska na kad'awa haka kawai yaji zai koma gida jikinsa ya basa akwai matsala ya bude hannuwansa wani abu mai haske kamar hayaki yana fitowa ya haska dakin husnah daga ciki. dajin dayake Bai ganta ba ya haska kan gadonta da tafin hammunsa bai ganta ba ya haske cikin gidan baiganta ba babu ita babu narjisu..... FREE PAGES NA GAB DA KAREWA A HANZARTA A BIYA 300 DON JIN YADDA TAFIYAR NAN ZATA CIGABA SHIN HUSNA ZATA DAWO DUNIYAR MUTANE?.....YA TURKA TURKA ABRAHAM ZATA KASANCE YA YASEER ZAI TUNO HUSNA MATARSA CE?...... *SLIMZY*✍🏻 🌑 *DUHU....*🌑 ( *sark'akiya*) ©️HWA *SLIMZY*✍🏻 Wattpad slimzy33 Daga Marubuciyar:- 🦎 *K'ADANGARUWA*🦎 *WANAN LITTAFIN NA KUDI NE AKAN NAIRA 300 KACAL VIP MASU BUKATAR A TURA MUSU TA PRIVATE 1000 DOMIN MALLAKAR WANAN LITTAFI TURA KUDINKI TA WANAN ACCOUNT DIN* 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *3126584401* *FIDDAUSI MUSA* *FIRST BANK* *SHAIDAR BIYAN KUDI TA WANAN NUMBER 08036953516 KO KI TURA KATIN MTN TA NUMBER* *GA MASU BUKATAR TALLA SU TUNTUBI WANAN NUMBER 07042277401* *8* narjisu ta gefen idanuwanta taga hafeez ya tunkaro su murmushi tayi tasan tabbas zaizo nemansu domin ta lura da irin kallon da yakeyiwa husnah jiya hakan yasa narjisu ta taba husnah daketa kalle kalle husnah ta juyo da sauri tace "naam iyyee menene"ta galla mata harara tace "ki natsu nafada miki saura kuma wanan idan yazo ya mana magana kiyi irin na jiya"husnah tsoro yadan kamata tace "umm narjisu inyi masa magana kikace kinsanfa inada aure kuma Abraham"narjisu tadan mata tsawa tace "saime fada masa zaki aiba cewa zaiyi yana sonkiba ai abota zaayi dashi ko kinga duniyarsu ce in mukai abota dashi zai kara nuna mana wurare"husnah najin zaa sake nuna wurin dayafi nan ta amince dai dai nan ya karaso fuskarsa dauke da murmushi yana kad'a makullin mota yacev"Assalamu alaikum yan mata sannunku dai fulanine ko hausawa"yace cikin sigar zolaya husnah bata gane mai yake nufiba dan batasan wani fulani da hausa ba tace a sanyaye muryarta mai dadin sauraro mai kamada sarewa bata bude baki sosai idan zatayi magana amma ko yaya tayi magana muryarta na dukan zukatan maza balle mata tace "Ameen waalaikumussalam"... hafeez yaji wata murya data daki zucuyarsa saida yayi shock na minti daya husnah saida ta kara kallonsa da fararen idanuwanta ido cikin ido yaji wani abu ya daki zucuyarsa sanan ya tuna da yayi sallama an amsa yacev"tabarakalla.....lallai Allah ya hore miki murya wanan muryar taki ai idan ina sauraronta babu abinda zan iya tabukawa"husnah itadai gabanta na faduwa d'arr d'arrr takeji tayi kasa da murya yadda baxaijiba tacewa narjisu '"inajin tsoro"narjisu ta tsunguleta tace "to aiko bazan sake fita dake ba"ta daga murya cikin sigar shagwaba tace "yi hakuri nadaina zaki rinka fita dani"yau ma hafeez wayarsa ya ciro ya saita camera akan husnah sosai shagwabarta da wawtarta kw burgesa yacewa narjisu "halan ke yayarta ce ko?"narjisu ta daga masa kai yace 'ya sunan naku?"narjisu ta danyi ya'ke tace"sunanta Asmau.....ni kuma sunana"sai tayi shiru ta kasa fadan narjisu dan ta tabbatar a jinsunsu na aljanu kawai ake samun wanan sunan sai kawai ta share,ganin ta share ya jinjina kai abinda yake bukata kenan yasan sunan waccen kyakkyawar yarinyar ya sake jeho musu tambaya yace "muje tacan mudan taka Naga kamar baki ne in nuna muku wurare"ba musu suke tafiya yace "ku yan wani gari ne maana a ina kuke zama?"damm gaban narjisu ya fadi tayi shiru batace komiba husnah a tsorace tace "narjisu nidai mukoma duniyarmu mu koma kar"narjisu ta tsunguleta dan tasan sunan Abraham zata kira hafeez ya maimaita a ransa yace narjisu?....sai kace sunan aljanu a zahiri kuma yace "ku koma duniyarku?akwai wata duniya ne bayan wanan?ai babu wata duniyar bayan wanan da duka muke ciki aljanu da mutane muke rayuwa....da sauri husnah ta kallesa tace "su waye aljanu su waye mutane su waye jinsi"hafeez ya kyalkyale da dariya Yana kallonta yana dariya wawtarta tayi yawa tayaya zatace batasan aljanu ba?.....wata irin kara kamar zubewar kaca narjisu taji ta girgiza ta waiga hajiya babba ta gani a kidime tace "narjisu akwai matsala najiyo sautin tafiyar Abraham yanzun haka a cikin daji najiyo tahowar iskarsa kiyi yadda zakiyi ku isa kafin ya rugaku"tana gama fadi tayi sama husnah ta hango tashin hankali wajen narjisu ta taba narjisu tana tambayarta da ido narjisu ta kalli hafeez tacev"zamu tafi amma nasan sai an kwana biyu zaka ganmu ana jiranmu yan uwanmu zamu koma ruga zamu dawo zankawo maka ita kawowa na harabada"yayi dariya dikta rude gashi bai gaji da kallon husnah ba baigaji da ganin Asmau ba dikda taki sakin jiki dashi ta fuzgi hannun husna gudu gudu sauri sauri yake kallonsu mamakine ya kashesa da baisan bacewarsu ba...... isaka ce take tashi a cikin gidan ilahirin jamaar gidan ganin yadda bishiroyi ke karyewa sunsan Abraham ya taho cikin fushi mahaifiyarsa gaba daya hankalinta ya tashi garin ne ya shiga sauyawa yana wani irin DUHU suna jiyo sautin takun kafafuwansa kamar kasa zata tsage dik wani ahalin jinn na gidan saida ya tsorata narjisu dibbbb suka dura a kofar gidan saidai yadda iska ke neman kwasarsu dik yadda taso tayi siddabarunta ta kasa Bude kacar daya rufe gidan da ita daga nesa husnah take hangensa yau baa mota ya dawoba gabanta ya fadi Irin kallon da yayi mata yasa taji kamar ta saki fitsari narjisu kuwa dauke kai tayi cikin rashin tsoro tace"sannu da zuwa yaya Abraham"bai amsaba sai cafkar hannun husnah da yayi suka shige gidan narjisu tabi bayansu dukkansu sun furgita da ganin Abraham rike da hannun husbah narjisu na biye dasu....mahaifiyar Abraham wani mawuyacin miyau ta hadiye to yaushe husnah ta fita gidan kuma waye ya fitar da ita?babu wanda zaiyi wanan aikin sai narjisu, zuhraliyya ta tsorata kanwarsa ganin yayi sashensu da ita narjisu kuwa wajen mahaifiyarta ta wuce tace "maamah wallahi nadade da sanin yaya narjis na fita da Anty husnah saboda jiya ma naga dawowarsu"ajiyar zuciya mahaifiyar Abraham tayi cikin zuciyarta tana adduar Allah ya yayyafawa wanan masifar ruwan sanyi..... Husnah kuwa suna shiga sashensu ya wancakalar da ita gefe Daya ta fadi kasa ta dago cikin tsoro da mamaki ganin yadda idanuwan Abraham suka canja ya furgitata sosai sai kawai ta soma hawaye gumi kawai yakeyi jijiyoyin kansa dik sun fito fuskarsa tayi jajir kokarin danne fushinsa yakeyi dan yasan zai iya rikida ya koma wata halittar ganin tana hawaye yasa yaji zuciyarsa nason karaya kauda kansa yayi cikin tsananin bakin ciki a kufule yace "ina kukaje husnah?"yana kallon gefe daya yake tambayarta ta fashe da kuka tace "babu inda mukaje kawai mun fita wajene" "karya kikeyi!!!!!"cikin tsawa da daga murya yace tayi saurin toshe kunnuwanta yadda tsawarsa ke barazana da tarwatsa mata kwakwalwa ya juyo yaga yadda take gumi ya tako a hankaki ya tsaya a gabanta yace "husnah yaushe kika koyimin karya ?waye ya koya miki karya husnah?ashe dama zakici amanata bansaniba?"ta girgiza kai tana kuka cikin tsananin soyayyarsa tace "kayi hakuri banci Amanarka ba"ya girgiza kai ya durkushe yace "kinci amanata tunda kika ketare umarnina kika fita husnah gashi kuma kinki fadamun gaskiya"ta mike ta fada bayansa ta rungumesa tana kuka tana fadin "kayi hakuri bamuje ko inaba waje kawai muka fita"gabansa na faduwa yadda yakejinta a bayansa ya juyo da ita ya rungumeta yana bubbuga bayanta baisan lokacin daya soma hawayeba saboda yadda yake matukar kaunarta yace"husnah kin dauko hanyar da zai kawo matsala a tare damu nidake kin dauko hanyar da sirrin da nake boye miki shekara da shekaru zai bayyana,matukar kika sake fita na tabbatar inaji a jikina matsala zata faru da dani dake dik zamusha wahala ko kin daina sona ne?"ya dago fuskarta ganin yana hawaye yasa ta sake burkicewa tana danasanin abinda ta aikata saidai zuciyarta ta kwadaitu da wanan duniyar ya dace ta sanar dashi hakan mai zai hana subar nan su koma can?ya tsareta da ido cikin zuciyarsa yace akwai abinda kike boyemun husnah nasan ko menene amma lokaci yayi da zakisan nidin ba mutum bane face aljan nasan zaki kaunaceni a haka saboda nayi nasara yadda nake hangen soyayyata da kaunata cikin zuciyarki ya rungumeta sosai ta makalkale a jikinsa tana sauke ajiyar zuciya ya rinka lallashinta wani irin faduwar gaba yake ciki..... dakyar ya janye jikinsa yayi murmushi ganin hakan yasa ta sauke sassanyar ajiyar zuciya yace "ina zuwa"kafin ta amsa masa ya

Chapter 1 of 2