Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Rigar tasa fitted Gown readymade Brown color,tasha kyau ta shirya ta dauko hand bag da katuwar akwatinta na abubuwan da take bukata duk shirye ciki,wanda zata bayar ta bayar dasu,sai wata katuwar Ghana must go na tarkacen kayan gyaran jiki da wasu abun,

Wannan kayanfa?Amana tace nidai kawai a samun a mota dasu zan tafi kuma dole ka dauka,
Alim yace Bazan iya daukan Ghana must go ba wlh tayi local bari muje cikin kano sai a canja wata kalar,Amana tace yanda kaga yafima saukin dauka nidai ga mijina bazan dauki kaya ba,Dariya Alim yayi sarkin son girma,

Yaran gidan ne suka sa kayan a Booth Amana ko kuka da canja fuska babu tayi musu sallama tare da cewa sai munyi waya,duk abunda ya faru a dinga fada min ta waya,
Na tafi a mana addua,

Har mota suka rakata sannan ta Mika musu hannu daya bayan daya suna gaisuwar sallama.
Alim kuwa kudi ya basu masu yawa suna ta godiya driver yaja mota Amana da mijinta suna bayan mota,

Suna zuwa kano ya canja wata tsantsareriyar jaka ya cire Ghana must go ya jefar suka je gidan Badriyya da Sakeena suka musu sallama har gidan Abban Huzaifa sunje sannan suka wuce airport sai gasu a jirgi sai lagos......




AsmaBaffa



Love u all
✳CIRANIN AMANA✳



180-185




Official



By
AsmaBaffa




Kuji dadinku readers ina godiya.





Tun a jirgi Alim ya fara mutsu mutsu yana takurawa Amana,ta kasa kafarsa yasa yana faman gogata a kan ta Amana,
Amana ce ta juyo tare da kafeshi da ido tana aika masa da wani kallo mai tokare zuciya,
Shima ogan nata ba a barshi a baya ba wajen aika nasa,
Kwanto da Amana yayi a jikinsa sannan ya fara magana ko dai baki hakura ba baby?
a hankali ta furta me ka gani? Naga sai wani shareni kikeyi,to bakuwa ce ni yaushe na saba da kai da har zan saki jiki,ban ganeba duk zaman da mukayi zakice wani bamu saba ba,
to wai ni shike nan baza ka barni na huta ba,da ban sanki da mita da korafi ba amma yanzu ko rainani kikayi ban sani ba,y a za ayi na rainaka ya Alim,gashi nan kinyi ma yanzu wai Alim ma ba ko Dear,honey etc kawai Alim.

To kayi hakuri na daina,suna haka jirginsu ya sauka suna fitowa taga motocin Alim masu matukar kyau da bata san dasu ba,suka shiga sai gidan Alim,masu kwasar gaisuwa saiyi sukeyi har suka shige part dinsu,
Duk inda suka shiga sai Alim yasa key ya garkame ko ina,
Har bedroom dinsa ya kai Amana
Mamakin Amana yanda komai na gidan aka canja Sabo kamar ma ba gidan ba ya kara haduwa sosai.

To kije kiyi wanka mana mu kwanta ni na gaji bacci nakeji, kallonsa Amana tayi da mamaki yanzu fa 2pm tayi ma kawai sai mu kwanta ko abinci banyi mana ba,nayi order za a dinga kawowa kullum har na tsawon 1wk Baza kiyi girki ba hutawa kawai zamuyi,baccinmu zamu dinga yi kawai,
Baki bude Amana take kallonsa,Allah ni ba haka nasanka ba ka canja sosai sai kace Ayu,

Murmushi Alim ya saki me rikita tunanin mace daga bisani yace Amarya ce fa dole nayi doki dama ai bana gajiya dake kece dai kika fara koyar rowa.
Janta yayi har toilet tare da turata ciki kiyi wanka,dayan bed room din ya shige wanka shima yayi da Alwala,sannan yazo sukayi sallah Azahar, abinci ya jawo kaji da sauran kayan ci da sha,da kansa yake tura mata abincin sosai ba jira,har ta koshi ta mike tare da yin Brush ta fito ta koma dayan bedroom din ta kara shafa turaruka a jikinta tare dasa rigar baccinta tana gama Alim ya shigo ta baya ya zura hannu tare da hugging dinta,
A tare suka saki ajiyar zuciya,

Daukanta yayi cak har bedroom dinsa,kowanne ya kwanta a pillow sa sun kurawa juna ido ko wanne son dan uwansa na azalzalarsa,
Wani kallo tare da fari Amana ta sakarwa Alim,abin ba a magana wajen Alim tuni ya fara tafiya,Amana ce ta matso tare da komawa jikinsa ta lafe ta rungumeshi sosai,
Kiss ya manna mata a goshi,ta dago a hankali tare da aika masa da kallo ta manna masa kiss a lips tare da cewa na rama nima ai nafi ka,ni nawa a lips nama,murmushi Alim ya saki zai jawota ta koma kan pillow dinta,Alim a hankali kamar me rada yace warm night nace miki fa zamuyi,wanne warm night?warm afternoon dai cewar Amana ta furta tare da dawowa kan pillow sa ta kwanta Rabin jikinta a Nasa,Alim na kallon sama,
Amana shafa kirjinsa ta fara a hankali tare da masa magana cikin rada tana wani lumshe ido,shima Alim idonsa lumshe ya furta Honey zaki kasheni fa,
Botin din rigar Alim ta balle masa in a romantic way ta fara shafa kirjinsa tare da zura harshenta a kunnensa,tana yi masa Zane da yatsa daya a kirji, Alim ya kusa suma ba shiri ya furta zan mutu Baby,
Murmushi Amana tayi tace to shike nan karka mutu ok,na daina ta furta tare da komawa pillow ta,
Cikin zafin nama a gigice a rude xuruf Alim ya koma saman Amana Bazan iya dauka ba nan ya hade hannaye su tare da fara kissing dinta ba ji ba gani tana mayar masa da martani, sun gama fita daga tunaninsu Alim ya dago suka kara kafe juna da kallon so, sannan ya furta warm afternoon fa Babyna yana a samanta sai gani nayi ya jawo blanket wuf ya rufesu ciki,

Minti daya Amana ta zuro hannu waje zata fito tare da bude bargon kara damkota yayi ya rufesu,kara budewa tayi fakat zata fito suna ta faman haki ya kara maidata mene haka malama ya kara jan blanket da mugun sauri ya rufe,

Minti daya Amana ta zuro hannu daga bargo tare da jefo rigar Alim,sai ga hannun Alim ma ta bargon ya jefo yar fingilar rigar Amana,
Pant Alim ya kara jefowa da karfin tsiya ai kuwa ya fada kan Mirror dake dakin, Amana ta jefo boxers din Alim ba a san me sukeyi ciki ba, bargo ne kadai ke filfila motsi suna ta sukur sukur a ciki kamar mayu.

Sun dade har wurin 5pm suna ta abu daya,Amana ce ta yi magana engine ka bari haka mana a huta sai dare kuma har fa anyi sallah bamuyi ba,Alim da kyar ya furta 5mnt pls,tun yaushe kake ta cewa 5mnt,sorry daga dai wannan shike nan cewar Alim.
Shuru Amana ta masa yace to ki tayani mana,ai ya zama dole ba sai ka fada ba,nan suka kara rufe kansu cikin blanket suka ci gaba har wurin magrib sannan suka hakura,
Wanka sukayi tare da tsarkake kansu sannan sukayi sallah la'asar da magrib,

Sai kallon juna sukeyi suna faman murmushi,
Amana ce ta kalli mijinta suna hada ido ya daga mata Babban yatsa na jinjina,
Amana ma ta daga masa tare da cewa kai za ayiwa haka ai,
Engine baka gajiya ba Hutu,Alim yace me lafiya kenan ke kanki ai sai ni din domin kinfi karfin rago,
Fuska ta rufe da tafin hannu Alim ya gwada muryarta aje ayi sallah a huta Baby baka gajiya, dariya tayi sosai yanda ya gwada maganarta, ashe duk karyane da kuma anci gaba sai kiyi luf ki Bada tallafinki kema,

Naji to yunwa nakeji cewar Amana cikin shagwaba kamar zatayi kuka, Waya ya dauka ya kira sai ga Abinci an kawo,suka zauna sukaci sosai sun koshi,Alim yace muyi baccinmu Amana tasan ba bacci yake nufi ba,tace dan girman Allah kayi hakuri sai gobe harfa ciwo naji kadan,
Kiji tsoron Allah ni na miki wanka fa Amma ban gani ba,to wai kai Allah ni sai na huta,
To ke dince ai ta daban ce naji kinfi ko yaushe ma kullum ke kara dandano kikeyi,
Zo ki min labarin me ya faru da bama tare,fada min wanda ya miki kallon banza ma a titi yaci ubansa nasa a daureshi,
Amana harda kara narkewa da shagwaba,a palo suka zauna tana kwance a jikinsa suna kallo tana bashi labari shima ya bata nasa cikin shaukin so,
Yana tabe tabensa a jikinta yace am so sorry my love ban kyauta ba ko? Amana ta daga kai tana shagwaba tace ae baka kyauta min ba kuma nasha wahala,nayi ta kuka kuma,amma ya wuce tnx da ka dawo gareni da wuri.

Alim yace hmm kin san halin dana shiga kuwa ai Allah ya Isa tsakaninmu da wanda ya kulla wannan sharrin,na kusa mutuwa fa na gode da kika dawo gidana tnx for loving me,
A kunne ya rada mata muyi sallah mu kara cin abinci muyi kwanciyarmu,dariya Amana tayi domin tasan kwanciyar tasa,haka sukayi kuwa dole ta hakura suka kwanta again ya ja bargo suka dinga abu daya har tsakar dare sannan sukayi wanka suka kwanta manne da juna ko kaya babu a jikinsu suna cikin blanket suna ta faman musayar kalaman so har bacci ya kwashesu me dadin gaske,
Asuba kuwa sallah sukayi Amana zata fara azkhar Alim yace muyi Babban azkhar kinji ga dadi ga lada, murmushi ta saki tare da cewa to muddafa manniru muje ya zanyi.
Haka suka karashe safiyar nan har rana ta fito sannan sukayi bacci, yunwace ta tashesu,

Mum kuwa tana jira kawai taji me Alim yake shirin yi aure ko me,shuru bata Jin duriyarsa,gashi Aabid din ma yana wajenta baya zuwa ko ganinsa,gaba daya Alim din ya canja mata,baya wani saurararta gaisuwa ke hadasu kawai a matsayinta na mahaifiyarsa,
Shiryawa Mum tayi zataje gidan Alim taga ko lafiya yake sannan suyi maganar aurensa.
Su Amana suna Palo a zaune saman kujera Alim ya fito da dukiyar fulanin Amana ya dage mata Riga yana ta faman Sha da wasa dasu,baram sukaji an banko kofa da sauri Amana ta fada kasa tare da gyara rigarta,Mum tun daga waje ta tambayi yan aiki Alim na gida ai kuwa suka ce yana ciki shi da Madam,tunda suka ce haka ta gane Amanace Madam,
Shine ta banko musu kofa cikin Jin haushi,
Tana tabbatarwa Amana ce farin ciki taji tace kin kawo kanki yarinya,

Alim ta kalla tace gobe kuzo gida Ku sameni ina nemanku ta juya tare da ficewa tana huci,ko gaisuwar Amana bata Amsa ba,
Gaba daya daga Alim har Amana jikinsu yayi sanyi,haka dai Amana ta shiga lallashinsa tana kwantar masa da hankali,
Da taga yaki daina damuwa tuni ta janyeshi bedroom ta mantar dashi komai da salonta nan suka baje Harka,

Washe gari Amana ta shirya tsaf tace pls kaje ka shirya muje kiran da Mum ke mana kar tayi fushi,Alim yace baza muje ba,Amana tace dole muje tashi kawai Mum guda fa haba,nan ta fara lallashinsa har ya yarda ya fara shiri,yana gamawa suka shiga mota Amana ke driving Alim yana gefenta ya Dora kafa daya kan daya tare da kwantowa a jikinta yana wasa da kirjinta.

Suna shiga abin mamaki Mum ta tarbesu da fara'a sosai sunyi mamaki nan ta fada kitchen tare da kawowa Amana juice Alim kuma tace kai naga kafi Shan malt ga naka,
Alim yace Mum abinda tasha zan Sha ni,Mum tana dariya tace zan mareka son kasha naka tasha nata haka suka Sha lemo,Mum na hararar Amana a wayence,
Bayan sun gama Mum ta fara musu nasiha kamar gaske tana cewa su hade Kansu su so junansu,sosai tayi musu nasiha,dadi da murna wajen Alim da Amana ba a magana,Aabid ma da gudu ya sakale momynsa Amana.
Mum tace ga danki nan Ku tafi da abinku na huta nima,
Har yamma lis su Amana suna wajen Mum,har su Asiya da auta ana ta hira da matar Nura,

Kowa yaji dadin wannan lamari,Mum ce taja Amana dakinta tace yata ga dan dabarunmu na mata ki tsaya ki shanye abinki nasan halin dana bazai barki ki huta ba,
Mum tana mikawa Amana ta bar dakin,Haka kawai Amana taji abinda Mum ta bata Bai kwanta mata ba,kadan ta dan kurba ta shiga toilet ta zubar da rabi ta bar rabi a robar tare da ajiyewa a kan mudubi ta fito daga dakin,

Tana fita Aabid ya shiga ya zata lemo ne ya fara Sha,yaji zaki kuwa ya Shanyeshi tas ya ajiye robar ya bar dakin,
Mum tana shigowa taga robar ta zata Amanace ta shanye sai murna takeyi,
Wajen magrib Alim yace su tashi su tafi gida,kawai yaga Amana ta rike ciki tana hawaye,
Yana haka sai ga Aabid dinsa ya fito yana Jan ciki a kwance bakinsa yana ta fito da wani yawu yana kuka,
Da gudu sukayi kansa har su Asiya,
Mum tuni ta fara zub da hawaye tana kan Aabid dinta.
Alim ya rasa yanda zaiyi ga Amana ma na murkususu,kwasarsu yayi sai asibiti,
Mum sai kuka ta tabbata Aabid yasha abinda ta bawa Amana,
Abban Alim da yan gidan duk sun wuce asibiti,

Ana ceton rai,Amana ita har ta samu sauki ta tashi,Aabid ne dai rai a hannun Allah,an tabbatar da guba suka ci,Amana ta fadawa Alim abinda Mum ta bata,

Alim harda Kuka yana labartawa Abbansa abinda Mum tayi da wanda duk Bai sani ba,

Ran Abba ya baci sosai yace kasan da haka ka kasa yi min bayani tun tuni.
Mum kuwa ba abinda take so a duniya sama da Aabid,bata taba son kowa kamarsa ba,sai ihu take tana na zalunci kaina,jika na wayyo,Haka Abba ya sameta tanayi,
Yana zuwa ya kife ta da mari har uku sannan ya mika mata takardar saki daya,tare da cewa kafin nan da kwana daya ki barmin gidana, karamin hukunci na miki saboda albarkacin yayanki da daureki zanyi,kuma wlh jikana ya mutu har Ethiopia zan sa a kamoki a yanke miki hukunci,
Kije duniyace Allah ya isa tsakanina dake,

Alim ko tausayin uwarsu basu ji ba,Amana kuwa a ranta dadi taji da farin ciki a fili kuwa sai nuna jimami take,gashi Aabid dinta yana Shan wahala.

Mum tana kuka ta koma gida tana hada kayanta,Alim da sauri ya bita gida,ya bata kudi,ya siya mata ticket,ya kaita har airport yana bata hakuri,Mum tace ka yafemin dana,na cuceka da yawa,Alim da hawaye yace ba komai Mum komai zai dai daita bakimin komai ba kaddarata ce haka,ki yafe mana muma,zanzo very soon kuma Abba zai dawo dake,haka Alim ya lallasheta ta hau jirgi a lokacin ta tafi kasarsu.

Su kuwa su Auta,Asiya,Nura haushin Mum sukeji kuma ko kallonta basuyi ba sunji dadi ma da Abba ya mata haka,
Amana kuwa tana kankame da Aabid tana hawayen tausayi.

Alim a gigice yake yayi nan yayi nan ya rasa inda zaisa kansa,ganin haka yasa Amana mikewa ta koma wajensa tare da rungumeshi tana afaman kwantar masa da hankali
Tama manta da su Asiya a wajen.

Ana haka doctor ya duba yaga Aabid baya numfashi ya auna tare da dagowa cikin damuwa ya maida bedsheet ya lullube Aabid gaba daya,cikin jimami yace sai hakuri Allah ya karbi rayuwarsa.

Babu wanda Bai kuka ba,Alim kamar mace wurin kuka,ana ta lallashinsa





AsmaBaffa

Tnx readers ayi hakuri haka labarin yazo,

Ina jiran sharhinku.
✳CIRANIN AMANA✳






185-190




Official



By
AsmaBaffa





Duk wacce take min comment wannan page dinta ne,na gode kwarai da sharhi,da masu kirana a waya jinjina gareku musamman Zulaihat.





Kafin kace me frnds din Alim duk sunzo, da dangi da dama,har mutanen Kano suna hanyar zuwa lagos kowa cikin bakin ciki da takaici da masu hawaye،
Amana kuwa ba a magana Aabid dinta da suke zuwa schl tare Allah sarki sai kuka takeyi sosai Alim din ne ke lallashinta,
Haka aka hada gawa aka sallaceta tare da kai Aabid makwancinsa gidan gaskiya, Allah kasa mu cika da imani kayi mana kyakyawan karshe ka bamu lafiya da Nisan kwana me amfani.dangin su Amana gaba daya sunzo gaisuwa kwana daya sukayi har Amare su Badriyya da Angwaye su Huzaifa

Kwana uku da rasuwar Aabid mutane suka watse sai Nura,Alim,Auta,Asiya da Amana sai matar Nura da Abba,sune kadai a gidan har akayi bakwai.
Abba yace sai an kamo Mum an yanke mata hukunci daidai da abinda ta aikata,Alim ne yace Abba ka kyaleta ko dan darajarmu dan Allah haka Alim yayi ta bawa Abba baki sannan ya hakura.
Nura ma sun koma gidansu,Alim da Amana ma sunyi shiri zasu koma nasu gidan, Asiya dan Auta sai Abba sune kadai a gidan.

Suna komawa Amana ta gyara part dinsu bangaren da yan aiki basa shiga، ko ina yadau kamshi da kyalli,miyar jajjage tayi sharp sharp tasha kifi,sai farar shinkafa، salat ta hada da kuma zobo me dadin gaske,
Wanka tayi ta dau wankan sugar da mini skert tare da wata Riga ko cibi bata kai ba,gashinta ta gyara tana kamshi tayi kyau Sosai abin ba a cewa komai,
Bedroom ta nufa Alim ta hango ya dawo daga masallaci sallar isha,shima yayi wanka sanye da farar jallabiya fitted, duk ya dan rame saboda rashin Aabid,Amana ma tama fi Alim ramewa.
Hango shi tayi a gefen bed yayi tagumi tare da kurawa waje daya Ido da Alama tunani yakeyi,
Har Amana ta zauna a gefensa Bai sani ba,hannu ta Dora a kafadarsa tare da rungumoshi jikinta kwantar da kansa tayi a cinyarta tana wasa da gashinsa tare da lallashinsa,abincin ta kwaso tare da jerasu a gabansa,
Zata bashi yace na koshi,
Me kaci yau ko break fa kadan kaci,bari ma ka gani dole kaci bazan barka da yunwa ba,komai na duniya ai hakuri akeyi,haaaa bude bakin,budewa yayi ta dinga bashi har ya koshi itama taci،
Bayan sunyi brush shirin bacci sukayi Amana tace me kake shirin yi wai?

Alim ne ya kalleta tare da cewa kinyi kyau,bashi na tambayeka ba ni,hannu ya miko mata ta kama ya jawota kan Bed ta fada jikinsa, cikin maganar rada yace muyi bacci na gaji,kwace jikinta tayi tare da furta ka daina wani langwayewa Malam ka saki jiki sosai ka tattaro duka basirarka yau yau ka dage Allah ya taimaka kamin ciki,yau ba bacci sai an samo Baby Insha'allah, dariya Alim yayi ba shiri,tare da cewa indai wannan ne ai ko kuka nakeyi karewar bakin ciki to sai na yi ina kuka ina yi,

Dadi Amana taji tasa Alim dinta nishadi gashi har yayi dariya Rabon da taga dariyarsa tunda Aabid ya rasu,
Kankameshi tayi tare da cewa to ka fara mana,dariya Alim yayi sosai ke yanzu haka akeyi sai kace wata Tasalla ko Kande matar kauye,

Murmushi Amana tayi ta furta kai kuma Lado ba,fuskarsa ta tallafe da hannu biyu tare da fara kissing dinsa sosai,Alim tuni ya kawo danger hugging dinta yayi ya shiga nuna tasa kwarewar,
Amana sai narkewa takeyi cike da shagwaba,Mijin nata kuwa ya gama tafiya domin tuni ya zarewa Amana rigarta,
Rakarkashewa sukeyi kawai Amana ta gama tafiya tayi nisa,little Aabid kawai take kira,Alim yana jinta kamar yayi dariya to shima ta kansa yakeyi dan bazai iya ba abinda yakeji yafi karfinsa,
Amana harda zabga Kukan sweet yau,Alim kuwa kwalla ce ta shararo ta sweet sabo da Amanarsa ba sanya itama ba a barinta a baya.
Yau sun Sha shagali a daren.

Da safe ma suka kara na Good morning,
Sun samu kwanciyar hankali waral dasu abinsu sai nishadi sukeyi,
9am Alim yayi baki wasu frnds nasa suka zo musu gaisuwa.

Fita sukayi Alim zai rakasu su ga garin lagos kasancewar a London suke rayuwa wannan ne zuwansu Nigeria na farko kuma yau da yamma zasu koma,
Sunsha yawo sannan Alim ya kaisu Airport suka tafi, sha'awar Amana ce ta bijirowa Alim bazai iya jira ba kawai Amanansa yake muradi,

Tun a hanya yana driving ya kira wayarta,ta kusa katsewa ta daga cike da shagwaba kamar zatayi kuka tare da kashe murya my Man,ai Alim kusan suma yayi yaji wani yarrrrrr....gaba daya ya rude,me martaba ta harba,murya a slow kamar wanda yasha kayan maye yace honey pls get ready ina hanya I need u Badly bazan iya jurewa ba,
Murmushi Amana tayi tace ok Allah kawo ka lafiya missed u,har ya kashe wayar ya kara kiranta ta daga yace na manta wlh,mefa? Amana ta tambaya
To say i love u,ina sonki my wife,murmushin Jin dadi ta saki tare da furta me too ina Sonka,bye Alim ya kashe.

Amana harga Allah yau bata mood din xxx amma kuma tunda Alim yace haka dole dan uban Mood din yazo cewar Amana tare da shigewa toilet ta kara feso wanka,
Ta Sha kamshi tasa gown da kyar ta rufe mazaunanta tayi kyau Sosai dama gata da manyan cinyoyi,
Alim a kofar gida ya bar motar ko gate Bai jira ya bude ba ya Parker motar kamar zai tashi sama ya shigo gida,ma'aikata sai mamaki sukeyi ko lafiya,Daya bedroom din ya fada a gurguje yayi wanka,tare da shafa turarukansa masu tsada da kamshi,Boxers yasa kawai ya fito yana duba matar tasa,

Bai ganta ba bedroom dinsa ya shiga ya hango a cikin blanket kanta waje tana masa murmushi,Alim yace lafiya?na ganki lullube a blanket,

Amana tace kaifa kace na Zama ready kuma na Zama kana tambaya ta see u ta furta tare da cuno baki,
Dariya Alim yakeyi sosai yace kedai akwai abin dariya shine kika wani kule blanket kanki a waje kamar wata rabbit ko bera,
Amana kuwa dama dan kawai ta sashi dariya tayi hakan,

Hannu ta miko wai ya taho,oya zo ayi sauri naji ka ko ka karo sweet,
Jawota yayi ya direta a kasa yana kallon shigarta wow

Please Login or Register in order to submit comment