Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
2 / 4
kigyara nagayamiki insha Allah zangyara Dade yafimiki aibahaka kikema shukuraba da sauran sai ita wai yar fari kunya Kunyar anaso anakaiwa kasuwa😃kai abbanmu namutunci 🤪 Kairiya ta fito daga gida ita dakananta domin zata ajiyesu makarantarsu dake bakin titi itakuma tahau abin hawa 🛺 taitata makarantar Suna fitowa taikicibis da kawayenta surahama da basira sunbiyomata sutafi tare sukaje suka ajiye kanan kairiya sukahau adaidaita suka wuce Kairiya sun isa makaranta lafiya sunshiga class sunzauna kenan Malam Ali yashigo yan ajisukagaisheshi Ya amsa yafara karbar hadda wasu basu iyaba sai subude Qur'an Susa akan cinyarsu sudaura guyoyinsu kanlauka sutare sunakarantawa ahaka ciki hardasurahama Akazo kan kairiya Tai bismillah tafara rero nata abin birgewa dadadin sauraro hartazo daidai yanda akabasu batare datai battaba sadakallahu Azim Sukaji malam Ali yace kinfi kowa kokari maryam Aminu anan yakara musu yace shima hadda yafita domin yanzu kulum hadda sukeyi sabo da ankusa zuwa wata musabaka domin duk shekara suna musabaka amakarantar kuma inkaci harsaudiya akekaika surahama sukadubi kairiya Anya kairiya wanan malam Ali Nbayaciki kuwa kamar yaya bakiluraba kulin inyazo sai yakuramiki ido kamaryacinyeki gashi inkina karatu harwani rausayar dakai yakeyi🤨uhum Kukukasani ni inaruwana dawanan nidai karatuna nasani damahaka zakice ai anmusu mathematics and English har lokacin tashi yayi akatashi sukayo gida 🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯 Yau usmandin mama balki yana tashirin zuwa ganin kairiya yasha wanka yadau shadda gezina blue color Za aje gidan surukai😉sai kyali yake dabaza Kamshi yadaura ogogansa brown kirar Gucci datakalminsa shima brown kirar Gucci kanba hula yashamai sai kalli yake dominko bayasa hula shima mamyan kayan dagidan surikai zaije shiyisa yasa amma lnbahakaba daga salla sai salla yake sawa Palin mama balki yashigo kanwarsa sajida nazaune ita damama yashigo sai kamshi turaren happiness yake zubawa sajida tace kaikai yaya yau sai ina irin wanan kwaliya haka kamar yau salla kebanson raini yacemata mama tace inazaka sosakai yayi mama zanje gidan umma lubane mungaisa au yaushe rabonka dagidan yaudin kuma Mama inason ingabatarwa kairiya kaina karwani yaymin shigar sauri to wata sabuwa kaga ni kafita idona wayagayama za amata aure yanzu Nima bamaganar aure zanjeba zanje dai asandani to inma ma maganar auranne wazai dakai kadakaki karatu barekasamu abinyi saishashanci wazaibaka ya haba mama duk dukiyar abbana wanikaratu zanyi bayan munadakudi ko anyi auren Abba zaidau nauyin manakomai haba mama kinayawafa male Sajida tace bari narakaka ya usman to shiryo mutafi sis kokefa Amota zamu ko akafa nagabanisa A a naiwanan kwaliyar atafi akar babbar motar Abba zandauka jeef c r v nan to yaya fito damotar ganinan zuwa mutafi........✍🏼 Kuyi hakuri bayawa Place read and shere Yawan comment Yawan typing Barka dajuma' a. Allah yajikan iyayenmu🤲 [4/6, 07:44] Muhammad Karim: *AUREN LAGOS* ⚖ *HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚* ```{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}``` https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/ *⚜{{H.Q.W.A📚}}* Romentic love story and short story👩‍❤‍💋‍👨 *NA* Karimatu Abdulhamid (Mommy minal) Wanan fage nasadaukar dashi Ga yardakina ya ta😋 Aisha jabir ummi kwatan Alherin Allah yakai gareki Allah yanunamin ranar aurenki inkwa shi shoki Inayinki yardakina over💋 Page 14-15 Ya usmane yafito damotar mahaifinsa jeef kirar c r v sajida tafito daga gida suka shiga sukatafi Yau kairiya tinda tadawo dagamakaranta taci abinci taiwanka tasa atamfarta vilisco Yar 5000 ruwan gaye daratsin pink Wanda antynsu tadinkamata itada da shahida kanwarta yar antinta tadanyi Mec,up simple daga powda sai Leap stick datasa sai turaren bakhur datafesa tana kwance palon antinta kan tree sta tana sauraran kira'ar Ahmed sulaiman harbacci yafara gabada ita sai taji Anasalama kamar muryar sajida tanagaisawa dasu mamanta Sai ganin sajida tayi tashigo tafadomata aka saurin matsawa tayi nikar kikaryani saiyau kikagadamar zuwa gidananko to aigashi nazo bagwaraniba ke kinazuwa gidanmune in anganki mama ta aikeki auhaka zakice ehmana ke namanta tare muke da ya usman yana waje acikin mota yaudin yazo gaida sumama kenan ai saikije kishigo dashi bari Infadawa mama inazuwa OK inajiranki sajida tafito gunsumama suna Zaune abaranda kantabirma mama dama taremuke daya usman yazo gasheku Toshine kibarshi awaje kika shige gunkawarki Anti tace maza ina kairiya kuje kushigo dashi Sajida tshigo gun kairiya kizo muje mushigo dashi inji su anti kairiya ta tashi tasa hijab da Plat shoe suka fita kofar gida yane tsaye jikin mota su kairiya nafitowa yabitadakalo kasakasa sai murmishi yake ya usman inawuni kairiya ta CE kashigo inji su mama tajuya abinta sajida tace Sorry broz kaganni saiyanzu bakomai tinda kinfito tare da dagimbiyar tomushiga ciki Kairiya sukagani asoro tanajiransu jerawa sukayi yana binsu Abaya har cikin gidan gaban su mama su kairiya suka zauna kantabirma gunsumama ya usman yadurkusa Akasa yagaida su mama suka amsa sunatanbayarsa makaranta dakuma yadawo lafiya ya amsa dalafiya lau Anti tace yashiga ciki akawomar ruwa yace a a yagode zai wuce mama tace to angode usman kagai da ummanku zataji insha Allah Sajida tace mamanmu gun kairiya fa yazo kairiya ta zaro ido Anti tace shine kuma zai tsaya awaje mama tace kuje kuji kowani abune tosukace suka fito kofar gida yana Zaune cikin mota dayagansu saiyafito dominkuwa yasan kairiya bazatashiga motanba kairiya ta motso kusadashi kadan ya usman gani ance kanason ganina kairiya gaskiya badamaganar wasanazoba dominkuwa nakamu dasonki Allah yasa zuciyata tasamu karbuwa awajenki yanmata to zanyi shawara dawa yace sajidace tamatso tace yaya kabata two days saimudawo Muji amsa OK zandawo after two days Allah yasa akarbeni Sajida tace Ameen yayana Amaryar yayana zamuwuce kigaida mama da Abba tashige gida abinta suko sukashiga mota suka karagaba Kairiya tashiga gida anti tace ina sajidar sunwuce yanzu to Allah yakiyaye Anti tace lafiya yakeson ganinki Lafiya anti sako yaban tawuce daki mama najinsu batakulasuba Su sajida na isa gida sukaga motar Abba kirar Honda afake agefe da alamu Abba yadawa usman yanemi guri yai parking suka fito suka shiga gida mama balki nakalonsu kota kulasu palon Abba sukanufa dansumasa sannu dazuwa sallama sukayi Abba ya amsa Abba sannu dadawowa sukace yauwa ina kukaje kukadau mota ya usman sajida takalla Saiyafara sosakai dama Abba naje gidan mama luba gun kairiya dan nasanarmata inasonta🤔kokunya babu usman Abba yace yakukai da ita cewatayi indawo bayan kwana biyu Barri zansamu mahaifinta yauwa dad thanks abbana ja'iri Abba yace sunahaka mama tashi tazauna tace akanme zakasamu mahaifinta shidako karatun yaki yaci gaba wazaibarshi yai aure yanzu to saikihanashi ai karatun dolane basai yakasuwanciba Yarinyade bayanzu zatai aureba inma yanzune bazata aurekaba seka canja hali baza ka aureta kazo kana cutarmusu da ya ba kidaina aibatamin yaro Inyarinya ta amince aure bafashi nidai gaskiyana fadamuku tafice abinta wanan kenan 🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯 Fahad yanazaune A office dinsu na emergretion yasa yunupon dinsu milk color dayaimarkyau yanawa wasu biza zasubar kasar yaji karar shigowar sako awayarsa baikulaba saidaya gama aikinsa yattara yai gidanshi dake unguwar festac anan lagos yana shiga gida yacire yunupon dinsa milk color ya kira maimar wanki Sunday yabashi Yace kaje kawanke yes sir yajuya yatafi fahad saida shiga bath room yawatsa ruwa yafito yasa armiless da tree Quarter yazube kankushin yunwa yakeji sosai gashi Yagaji dayawon restaurant gaskiya yakamata nai aure yace azuciyarsa yadubi gudansa ba abin da babu na more rayuwa saide ba mace agidan agashi kwana biyu wata irin sha awa kebijiromasa danma yana azumin litinin da alhamis tashi yai yahada complex yanasha can yajiyo ringindin wayarsa acikin room tashi yay yadauko ya amsa kiran imran me Ya danuwa ya akayi dama nakiranafadama abokinmu damukai karatu tare sulaiman matawalle zayi aure last month yakawomana katin gaiyata kace matawalle zaishiga dagaciki Saurani akazauna kajira yayanmu kwayi tare kaifa bakada kyau dan uwa ahto zanshigo kafin lokacin OK bye Yakatse wayar harya ajiye wayar yatuno dasakon dazu dauka yayi yabude bakuwar number yagani Anrubuta *karkaji shiru kaitsamanin kaci bilis yankamin gashin dakayi nakalekane saboda Abu daya* Menene Abudayan yatambayi kansa Balkin jml saikibashi amsa Yawan comment Yawan typing Place read and share Allah yajikan iyayenmu🤲 [4/6, 07:46] Muhammad Karim: *AUREN LAGOS* ⚖ *HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚* ```{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}``` https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/ *⚜{{H.Q.W.A📚}}* Romentic love👩‍❤‍💋‍👨 story and short story *NA* Karimatu Abdulhamid ( mommy minal) Inayinku masoyana over Allah yabar kauna💖 Page 16-17 zaune yake yagama shan complex yanatinanin mainene Abu dayan databarshi danshi dayagade bazaiganoba yatashi yace bakomai nakusa zuwa gida zamu hadu saitagayamin komiyeshi Abu dayanan Bayan kwana biyu Kairiya da yanmakarantansu yanmanyan aji Suna tashirin zuwa musabaka Wanda zasunan dakwana biyar a bauci wanda za ayi akofar fada Tilawa suke sosai itadakawayenta rahama da basira dominkuwa hardasu acikin masuzuwa shiyasa sukadage Yau asabar fahad yatshi dashirin zuwa gida domin Kuwa bikin abokinsu next week ne gashi yanaso inyaje yazauna da iyayensa shi aganinsa gwanda suzabamar mata dominkuwa shi haryanzu begawacce taimarba dukdade yan mata dayawa sununa sunasonsa anan Lagos dakuma gida potiskum shigaskiya bayason auren bariki yafiso ya auri yar arewa dominkuwa sunfi kamunkai yafiso yasamawa yayansa uwatagari gashi haryanzu baisamu wacce taimarba kwagara yabarma iyayensa zabi damayamusu alkawarin wanan Zuwan zaifit damata kila zabinnasu yadace damace tagari Flight din 2:00 pm fahad yabi daga Lagos zuwa damaturu sunsauka lafiya Imran yataro shi daga iyapot zuwa gidansa dakenan Yobe dake a gaidam Quarters Suna shiga yayan Imran amar da hibba suka rugo aguje sunacewa dady uncul oyoyo Fahad yadurkusa yarungumesu how are you my kids suka hadabaki sukace We Are fine ucul Masha Allah yace ilhamce tafito daga cikin room Kucikashi yahuta sanunku kukaraso gwauro sannu dazuwa aunine gauro yafada yanazama Kan kujera one star imran yace a a tashi muje dining muci abinci dominkuwa yanzu zamuwuce pitiskum ilham tace wanan karonka zamusha biki yace aini yanzu fargabar shiga ptskm nake Imran yace sabo dame mutumina Haryanzu bawacce nafitarfa inagani kawai zance suzabamin imran yace karkasoma baka tsoran suhadaka dawanan marar kunyar wasila gwara kabari kila kafin kakoma kila Allah yahadaka damatarka to Allah yasa Allah yahadani datagari Ameen imran yace Agurguje suka ci abinci sukawuce ptskm Su kairiya sunje musabaka bauci Anyi musabaka lafiya angama sunsasamo kyautuka kairiya harda kujerar makka akabata Atake agun tace tabarma abbanta Yanzu abbantane zaije amemakonta iyayen kairiya sunyi matukar farinciki antinta kamarta zubaruwa akasatasha dandadi mamantama tayimutukar murna amma batanunaba tabari azuciyarta Sabo dakasancewar kairiya yarfari😳 Yau amakaranta Rahama kawar kairiya takecemusu tanaso suje bikin Yayanta matawale Dan wanbabanta daza ayi awanan satin Kairiya tace nikinsan banason Hayaniya Dakar naje rahama tace baki isaba kairiya Bikin familynmunefa to Matawale family Allah yabani ikon Zuwa Ameen kawar kokefa Kuyi hakuri nayi bakuwa Yawan comment Yawan typing Please Read and sphere Allah yajikan iyayenmu🤲 [4/6, 07:48] Muhammad Karim: *AUREN LAGOS* ⚖ *HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚* ```{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}``` https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/ *⚜{{H.Q.W.A📚}}* Romantic love story and short story👩‍❤‍💋‍👨 *NA* Karimatu Abdulhamid (mommy minal) Page 18-19 Fahad da imran sunshiga gida gabanin mangariba sun isa lafiya suna faking sukawuce Massalaci damin Gabatar dasalla da aka idar dasalla sukagaisa da iyayensu maza baba isa da baffa sani sunjira har akai isha' i sanan Suka isagida kodasuka shiga gida bangaran hajiyar fahad sukafara shiga Lale lale damutanan kudu dana arewa zubewa sukayi sukashin gida kan kafet mailaushi da kamshi sukadaura giwar hanunsu kan Tim Tim hajiryamu munkwaso gajiya Sanunku kudai kunsha hanya Sanan sukarisina suka gaisheta ta amsamusu tana walwala takira Yalwa yar aikinta Takawo musu ruwan sanyi Shukurace kanwar fahad tashigo yayuna Sanunku dazuwa Yauwa kanwata yakk inji imran lafiya lau ya imran yasu hibba Suna gaisheki Hajiyarmu tace bakuzomin dame gidanaba baruwana dakishiya imran yace sabo da islamiya hajiyarmu shiyasa a yayi abarsu sukaratu Fahad yadubi shukura yamakaranta kinaZuwa ko Kulluma ya fahad Munkusa candy ma kaiyadaga alamun yayi kyau Hajiyarmu tace abincifa kozakuci Anan akawomuku Ko abinaku nayangayu zakuhau wato dining a a hajiyarmu palon Abba sani zamu muci inji fahad Shikenan akawomu nan Tashi sukayi suka Sashen hajiyar imran sukasami Kanwar imran nur Tanakalontarihi tanaganinsu ta tashi my brothers Oyayo how are you fahad yace mata fine yaya Ina inanmu yace Tana palon Abba Hanyar palon suka nufa sukaisallama Aka amsa akabasu izinin shiga sukashiga ciki inanmu tace sanunku yaranan Kunsha hanya Tace yarona zokaZauna anan Tacewa fahad matsowa yayi kusa da ita yayiwa imran gwalo😜 danku tafisakewa dafahad sabo da imran danfari batasakemar sosai suka gaisar da iyayen nasu saiga abinci ankawo musu daka gun hajiya shuwa baffa sani yakira baffa isa tawaya yazo suka Hadu sukaci abinci anan suka turke fahad damaganar aure Imran saidariya yake kasakasa Bawanda yaganshi sai fahad insun hada Ido yamar gwalo🤪 fahad yace musu kafin yakoma zasutambayamar aure Insha Allah Wanan kenan 🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯 Su kairiya yau sunatashirin zuwa ma rahama bikin cousin dinta Matawale basira tabiyomata sutafi dominkuwa rahama tanacan Tace inbasuzoba tasan irin zaman dazatayi dasu Kairiya tasha material pink mai manyan filawers domin shine akon bikin basirama shitasa tayi kaliya light mecup tayi mutukar kyau farin takalmi tasa dasarka da dankune pink color tadau hijjab zatasa basira tarike bakiga nima veil nasaba kema kisazakifi kyau nikam bazan iyasawaba gaskiya basira tacikamata hijjabdin kiringa abukamar bakiwayeba ehdin😏bansawa nimuje karyamatayi nasan yanzu besty tayi fushi Mujeto sukafito Antinmu zamuwuce anti dake saruwa afrigh tadago kai diyata kinyi kyau Over hijjab namiki Kyau kema basira kinyi kyau saikundawo Ku kula yayana to anti gawanan kuhau abin hawa Tabasu 500N mungade anti gun mamanmu kairiya taje mamanmu munwuce tadauke kai saican tace kudawo dawuri dadi kairiya taji mamanmu ta amsamata Su kairiya sun isa gidan biki rahama taji dadi takaisu sikagaisa da yan uwanta anatason barka Har andaura aure Angwaye sundawo matawale da abokanansa suka bukaci abinci akace kanershi Zara takai ita da rahama da kawayensu kairiya tace sukai Sudawo tanajiransu Tunda sukadawo daga daurin AUREN sukashiga sukai gaisuwa sukafito Fahad yaki komawa ciki suci abinci yahau kanmota yazauna Abinsa domin shi fura yakeson sha Su rahama sunkai abinci sundawo anatahayaniya Kairiya ta tashi domin kanta yafara ciwo tace musu tanazuwa tafice waje tafito domin dika gidan hayaniya tayi yawa tafe take cikin nutsuwa kamar kasaceta kagudu dankyau da nutsuwa Fahad yadago kai Kenan yaganta atake zuciyarsa taba ras ras yaji Wani filing nashigarsa itama Kairiya tadago kenan suka hada ido atake tajigabanta yafadi Su imran ne da ago sukafito Imran yace maikake gani haka yatabashi Firgita yayi yanunamar kairiya dahanunsa rahamace tabiyo bayanta kairiya ina zaki imran yatambayi matawale wayece Wanan yanunamar kairiya Wai ina labarin ya Usman Yawan comment Yawan tyfing Please read and shere Allah yajikan iyayenmu👏 [4/6, 07:49] Muhammad Karim: *AUREN LAGOS* ⚖ *HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚* ```{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}``` https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/ *⚜{{H.Q.W.A📚}}* Romantic love story and short story👩‍❤‍💋‍👨 NA Karimatu Abdulhamid ( mommy minal) Jinjina gareku masoya AUREN LAGOS Irin su * BALKIN JML * JAMILA GARBA *MARYAM I SABON BIRNI * mAmAN SADIQ * MAMAN AYMAN *ZENARIA dakuma auta * NUSAIBA NUCY damawanda banfadi sauranba Inamika godiyata agareku👏 Wanan page nasadaukar dashi ga nafisa Aliyu funtua ummu fadima💖 Kiyanda kikeso dashi nafin kabir Page 20-21 Matawale yakira rahama takaroso tagaishesu wayece warcan kuke tare wani abune yaya ya inatambayarki kina tambayata Friend dinace yaya OK shikenan Zaki iyatafiya tajuya takama hanun kairiya suka shiga ciki Matawale yakali imran kajiwai Friend din kanwatace imran Yacewa fahad tokaji dawani abune kanunamin Ita itace imran ita tamin takwantami tabirgeni tatafida action dina imran Itanakeso kalodaya namata Najinamu matar danakeso Matawale yace kaji renin hankali Waccar yar yarinyar kakeso mezakasamu agurinta imran yace imba yakusa haifartaba😳 Aiwanan soyake yajamana raini Bazakuganebane bakuga abindanaganiba inasonta dagaske Inazansameta yar waye itanakeso Matawale yace turkashi amma gayenan ka iyajan Raini zangarahama dukyanda mukayi Zakaji koma wayece ita dan Allah kasameta kakokarta bakomai abokina Kakwantar dahankalinka inde wanane angama wait twu days OK thanks friend Bayan kairiya da rahama sunshiga ciki rahama takecemata mekikafitayi awaje shan iska najeyi dawani abune no ya matawale da abokansa suke tambaya akanki Nikuma menayi futatakenanfa kwantardahankalinki sis nasan alkairine Angama wunin biki sukairiya sunkoma gida Tinda kairiya tadawo gida mutumin datagani awaje wajen biki yakemata gizo Irin kallon dayakemata abin yatsayamata arai After two days Ya usman ne yadawo gidan su kairiya wanan karan shikadai yazo basajida shiyasa baishigaba yatsaya awaje yatura yaro akiramar kairiya inji usman ko dayaro yaje yafada antinmu batanan mamanmu CE agida batakula yaronba kairiya tace kace batanan mamanmu taimata wani Irin kallo bashiri tadau hijjab tabi yaron kodatafito Tasamu ya usman jikin wata karamar mota maikau ash color Salama taimar ya amsa malama kairiya kingani saiyau nidanace kwana biyu saiyau kikaganni munyi wata yar tafiya da abbana sabo dayanaso yanunamin yanda Ake business🥺 Yayi kyau kundawo lafiya Lafiya damanazo inji amsata gaskiya ya usman kasan karatu nakeyi asako soyayya akaratu kadan karamin lokaci To yanda kikace haka za ayi gimbiya amma yanzu zanbaki phone muringa communication ko banzoba isake kafuwa a a Abba bazebarni inrikeba to ko abbana yamasa magana a a kabarshi akwai time OK nansukai Sallama yatafi tashiga gida datinanin gaskiya Ya usman ita bekwantamataba Kokadan taya zata auri dan shayeshaye itadatakejin tsoransu bazan iyaba haka zanlalabashi murabu lafiya ko dan zumuncin iyayensu ✡✡✡✡✡✡✡✡✡ Tunda su fahad suka dakadawo gida yarinyar dayagani tamakale mar arai bada aiki saitinaninta Yau fahad dayatashi daga bacci misalin 10 am yayi wanka yasa kanan kaya Yaje shashen mahaifiyarsa yai breakfast suka tandafa hira yakemata maganar yarinyar dayagani taji dadimatuka yakesanarmata yasa amasa binkice akanta hajiyarmu tace Allah yasamuji alkairi Ameen hajiyarmu Fahad yashiga yagida soran iyayensa sashen baba isa nanne karshe yashiga cikin takunsa nacikkaken namiji mejini ajika yahade girar Sama datakasa yaisalama yashiga wasila yatarar tanakallo aikin kenan yace azuci guyasamu yaZauna yaceke baki iya gaisuwaba takaleshi tadauke kai amma wani Abu fisgartayakeyi jitake kamar taje tarungumeshi Ke ina hajiya batagari tace kafada yadaga Tashi yayi yaje yasatakalminshi yadawo cikin palon saitinta yatsaya yakemata kafa datakalmin fadamin wani abune dayan dakikabarni danshi dagamin kafatukun in ankifa yasake murje kafar yace oya tall me Zanfadama kajira Lakaci ba yauba Noses yace marar kunyar karya yadaga kafar yafice abinsa Amma gayenan kacidarajarso tafada idonta taf kwalla domin tajizafi Yanafuta matawale yakirashi awaya Banda caji sorry Please read and sphere Allah yajikan iyayenmu🤲 [4/6, 07:51] Muhammad Karim: *AUREN LAGOS* ⚖ *HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚* ```{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}``` https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/ *⚜{{H.Q.W.A📚}}* Romantic love story and short story👩‍❤‍💋‍👨 *NA* Karimatu Abdulhamid ( mommy minal) Page 22-23 Wasila azuciyarta Tai kwafa lalle gayanan baida mutunci wato baze iyatakani datafin kafarsaba Harse yasa takalmi Amman bakomai zakashigo hannuna very soon I Fros my self Abangaran fahad Amsa wayar matawale yayi yanadaukin yaji bayanin kairiya bayan sungaisa yakesanarmar komai akan kairiya yace yagayawa imran ma yanzu yabari in imran yazo sufara zuwa zance Amma kafinan yatura anemamar izinin zuwa sabo mahaifanta susandakai kasan yar gidan dadtakoce Nagode friend Allah yakara zumunci Ameen matawale yace yakatse wayar Koda fahad yakoma gida sashen baffa isa yanufa domin yaga shigowar baffan apalo yasameshi yarusina yagaisheshi yaunaga fiskar dana tanatare dawalwala da alama wani abunfarincikin yasamu dama baffa sonake aje anemamin izinin zuwa zance fahad yafada yanasosa kai Alale abuyayikyau yar wayece a inasuke Anan tsohuwar kasuwane baffa Sunan mahaifinta Malam Aminu maisai dakayan electiri a to to Alhaji Aminu zakace aitasanadin babbar yarshi dataciyo kujerar makka gunmusabaka tabarmar yaketa hazo nasanshi mutumin kirkine ai bakomai yaudinan rana taisanyi zanje intambayama nagode baffa bakomai Allah yasamu dace Ameen baffa nagode yatashi yafita gurin fita yaci karo da wasila wani malalacin murmushi yasakarmata da kalon zakigane kuranki yawuce abinsa mewanan mutumin yakenufi naga kamar yau yana happy ammakomiye shiyasani danjiji dakai tashige abinta *fahad* yasanarma hajiyarsa akanzeje zance gobe in imran yashigo hajiya tace ainatake yarinyar yasanar da ita komai game da kairiya dayasani Wanda matawale yagayamar akan kairiya Kace yarinyace karama Allah yatabatar da alkairi Amman kabita ahankali Inkuje karkanunamata wanan miskilancin nasan mehali baisanjawa to hajiya azuciyarsa yace bakisan yanda danki yazaucebane🥺 Yau *kairiya* tunsafe datashi taisalah takejin faduwar gaba dayake yau asabar basuda biyu ranta dawuri ta tashi tai gyaran gida taiwa kananta wanka tahadamusu abin kari danwake taimusu tadama koko sabo dakanan yaran Bayan sun karya takama kananta mata tatsefemusu kai dayake antinsu ta iyakitso amman batanakudi ita zataimusu bayan tagama komai zuwa 10 am tashiga gaidamahaifinta Mamanmu tasamu da Abba apalon dayake mamance dagirki ****** ******* **** Bayan tagaida iyayenata abbanta yace hajiya yaya hakayakekiranta sabodasunan babbar yayarsa taci na'am Abba dama akwai magana zangayamiki In Allah yakaimu Anjima zaki bako dangidan dattako Kikarbeshi hannu biyu to Abba tashikije fitatayi gabanta nafaduwa wani bakone Abba yacezatayi da yamma take tambayar kanta Kodatafita mamanta take tambayar Abba wanibako kairiya zatayi inaruwanki Kedabakinuna kulawa akanta Abba yace Yatashi ninafita kasuwa adawo lafiya mama tace Koda Abba yafito saidayacema anti Anjima kairiya zatayi bako anti tace to Allah yakaimu 🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯 Ko dayamma tayi Anti tasa kairiya tayiwanka tana zunburo baki😳 Azuciyarta tanacewa itako Makaranta batagamabafa Kuma ace zatayi bako🤨kodatai Wanka wani atamfa ciganvy Riga da zani Rafa Anti tabata takarba azuciyarta tanacewa itafa intasa irindinkinan kara fitomata da Shep dinjikinta yakeyi Kwaliya anti tasa ta tayi simple Tabata turare lailatu sahara tafesa gashi tashafa humra nankamshi yagauraye saitashi yake hijja Anti tabata madaidaici tasa domin tasan mutumiyar da hijjab anahaka Yaro yashiga wai Kairiya tazo injiwasu awaje tanazuwa anti ta amsa anti tace oya jeki amma kidan sake fuskar Murmushitayi😃 Tayi kokefa anti tace koda kairiya Tafito waje cikin takunta NA nutsuwa samari biyu tagani daya kan mashin robaroba kato baki daya atsaye ajikin Mashin din nakan Mashidin tagane Taji gabanta yafadi salama taimusu suka amsa natsayen wato imran yagabatarmata dakansu yace Allah yasa akarbemu tayi murayaciro Imran yace bari nabakugu yakauce *fahad* yadiro dakan mashindin yamatso kusa da itakadan yace kairi tinda naganki nakasa sukuni kintafi dadauk wanni tinanina fatana kawai kikarbeni kairi domin naji ajikina kematatace😳 Kice wani abuman kairi uhum tace nibanaji wanan yaren kiyimagana domin badawasanazoba Aurenki nakeso kairi nifa karatu nake nasani kairi Karatu bayahana aure namiki fromis zakici gabadakaratu imunyi aure a a nidai karatu zanyi Bazan iya jiraba kigama makaranta kairi nambadadadewa Nakeso kizama mallakina kairi zaki karatu harkigaji Yanzu kinyarda inturo atambayamin auranki dawuri haka yaufa kafara zuwa tome za ajira insoyayya kikeso Zannunamiki agidana kairi kaitasunkuyar alamunkunya Hannu yayma imran yazo sukamatsa gefe alamu zasimagana Kodasuka matso fahad yace zamuwuce yaushe zandawo Taki magana kimagana nigashi Kaina yanaciwo sabo dakinsani magana dayawa kairi 🙄indawo gobe a a kabari wani sati bazan iyaba kairi inaso Kulin naganki Imran yace to yaushe zamuturo Takimagana Kimaganaman Dan Allah kubari Saikundawo tukun OK imran yace fahad yaciro 5000k yabata kisayawa kanena sweet taki karba Yakamo bakin hijjab dinta yasa kudin tazubar dakudin tace kadau abinka nagode tashige gida tanashiga gida tadaura hannu aka 🙆‍♀ Inazankai wanan mekirar karfin gashi dagani wanan bayarobane ni kairiya ammafa yahadu yanada action yayi wallahi irinsu yan matake rububi gani niyarinya kai Beautiful man ne Gashi dagani miskiline tai murmushi🥰 Yawan comment Yawan typing Please read and share Allah yajikan iyayenmu🤲 [4/6, 08:01] Muhammad Karim: *AUREN LAGOS* ⚖ *HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚* ```{{The Home Of Qualitative Writers That Are Educate Humanities}}``` https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/ *⚜{{H.Q.W.A📚}}* *NA* Karimatu Abdulhamid (Mommy minal) Page 24-25 Koda kairiya tashiga gida ta iske iyayenata azaune abaranda Suna hira kai tsaye daki tawuce tacire hijjab tana tana murmushi kanwarta kausar shiashigo dawaya ahanunta Anti kairiya ananemanki Awayar mamanmu nikuma wayene da number mama Balki akakira kafin kairiya taimagana ansake kira Sai kausar tamikamata wayar kairiya takarba taga number mama balki taisaurin dagawa tasa akune taisalama Maimakon taji muryar mama balki saitaji ta usman yanamagana meyasa kakiran ya usman banace Karkakiranba haba kairiya kisan sondanakemiki kuwa ai dole inji muryarki dama sonake ince,miki Anjima zanshigo Ni A'a karkazo bayauba takatse kiran abbangaran Usman kuwa caiwa yayi dole lndage kafinwani yamin kafa Harda koloma😏 Tinda fahad yakoma gida yake cikin farinciki sashin mahaifiyarsa yaje suka gaisa yaude dahalamu kana farinciki matuka wallahi hajiyarbu da alama bazansha wuya wajan samun amicewartawaba To Alhamdulillah Abu yaikyau Allah Yashige managab a, Ameen hajiya Amma bazakakoma kabari saikomai yadedeta insha Allah hajiyarmu 🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯 Yautakasance juma'a kairiya da kananta sukashirya zasu gidan yayar abbansu takwarar kairiya domin sukaimata ziyara sunfito abun sha'awa sukayiwa iyayenasu sallama suka wuce gidan bahba maryam Koda kairiya suka Isa gidan ta iske bahba maryam babban danta suna zaune kan tabirma abaranda Sallama sukayi Suka karasa cikin gidan A'a yau sutakwarane agidan sanunku kuzauna kodasuka zauna Takawo musu ruwa sunsha suka gaisa ya iyayenaka lafiyarsu lau bahba to madalla Kairiya dukta tsargu sabo da kallon da ya Ibrahim kemata dan bahba maryam. Can Ibrahim yace amma umma kairiya takara girma masha Allah sabo dashi amaiduguri yake karatu bahaduwa sukeyiba inyazo hutuma bazuwa gidan mutaneyakeyiba bare agajuna Su kairiya sundad e,sanan sukace zasu wuce bahbarsu tace tagode tadauko kudi tabawa su shahid tace suhau abin hawa🛺kunsan ptskm akwai wadatar abin hawa😜 Kodasukafito waje ya Ibrahim sukagani zaune kofar gida tasowa yayi zakuwucene kairiya eh zamu tafi gida to kugai dasumama da kawu yaciro kudi A aljihu yabama shahid abokina kasiye sweet sai yaron yakali kairiya tadauke kai sanan yakarba NA gode yace Ibrahim yace bakomai sainashigo gaida sumama kausar tace kaidin ya Ibrahim kina mamakine zanzo cikin satinan yakare maganar yana kalon kairiya to munasa ido inji kausar ********* ********* *fahad* yanata shiri domin ze koma gun kairiya yau dan bekoma jiyanba yashirya cikin kanan kaya Riga da wando nakafanin K&b yadaura agogon azurfa ahununsa ga yasa takalmin da akalla kudinsa zaikai 50k sai walwal yake dakaganshi kasam

Chapter 2 of 4