Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 4
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels [4/6, 07:30] Muhammad Karim: AUREN LAGOS👩‍❤‍💋‍👨 ⚖ *HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚* ```{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}``` https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/ *⚜{{H.Q.W.A📚}}* Godiya yattabata ga Allah dayabani Ikon rubuta littafin AUREN LAGOS Nasadaukar da littafinan ga maihaifiyata uwatagari Goya marayu Allah yajikan mahaifina da dukkan yan uwa musilmai da sukarigamu gidan gaskiya👐 Page (1) Na mummy minal ✍🏼 Ke bazakifitoba saikin makara dagaciki tace ganinan fitowa jakata nake dauka wata yarinya tafito daga daki sanye da yunufon farare Tastas sunsha bila da guga Riga da wando da hijab harkasa Tadurkusa tace mamanmu nawuce maman tace kije dakin Abbanku kigaisheshi kiwuce tace to Mamanmu tanufi dakin mahaifinta tai salama akamata iso tashiga tatarar da Abokiyar zaman mahaifiyarta tace Antimu INA kwana anty tace lafiya sanan tajuya tace Abbanmu barka da safiya yace kintashi lafiya hajiya yaya lafiya lau Abba yace gawanan kihau napep🛺 to abbanmu nagode antynmu sainadawo to Adawo lafiya tafito daga gida Misalin 7:30 am Tanufi bakin titi tafiya take kanta aduke kafadarta dauke dajakar littantafanta kanta duke tawucesu suna Karin kumallo Acikinsu daya yadubi daya yace abokina yarinyarnan tanaburgeni akwaita da nutsuwa gahankali Sam baruwanta darawar kai irin Na yan matan yanzun bugu dakari ga kunya Wace bakowata yarinya zakasamu da itaba 😜 dayan yace idai kairiyya yace kadan dagahalayenta nadade inason yarinyarnan amma nakasa tunkararta dazancen sabo dawani kwarjini da takemin dayan Yace aigwara kadaure mutumina kairiyya a kasauketa abakin makarantar abdullahi bin MA's ud tawuce class tatarar da yan ajinsu kowa da Qur'an agabanshi tawuce gurin zamansu itadakawayenta mutum biyu basera da rahama tacemusu sabahul kair suka amsa Alhamdu lillah suka matsamata tazauna ✡✡✡✡✡✡ Tanazama mallam Ali yashigo maiko yamusu Qur'an Akafara karatu cikin suratul yasin Mauryar kairiyya tafitakowa fita a ajin anyi shafi daya akace hadda gobe za akarba mallam yafita anyi break Andawo anyi hadith and tauhid Antashi kairiyya dakawayenta sunfita titi wajanmakarantar Rahama tace gobe muna English and maths ko sukace a sukatare abin hawa sukace akaisu tsohuwar kasuwa Yawan typing yawan comment Allah yajikan iyayenmu🤲 [4/6, 07:31] Muhammad Karim: AUREN LOGOS👩‍❤‍💋‍👨 💖 love story💖 ⚖ *HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚* ```{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}``` https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/ *⚜{{H.Q.W.A📚}}* Page (2) NA mommy minal ✍🏼 Afuwan afage one nace tawucesu amma banfadi suwayeba wasu samari tawuce suna Karin kumallo Continue Mai napep yasaukesu adaidai tsohuwar kasuwa sukafita sukabashi kudinasa 150 kowace tashige layinsu kairiyya Nagani tashige wani gida maidan Madaidaicin kyau Namasu karamin karfi gidane mai danfadi da daki biyu kowane room and Palo Sai dakin abbansu sai kicin daga gefe dayan side din kuma to let dinsune Wanda yasha tayis saigun wanke kwanka ankewayeshi shima gun yasha tayis dakuma fanfo tajikin bangon gurin Kariyya tai salama tashigo tasamu iyeyan nata azaune nashan iska sabo dazafi akeyi suka Amsamata sallama tace mamanmu sanunku dagida maman bata amsa sai Antinsu tace yauwa kindawo tace Eee Antynmu tace to kige kiwatsa ruwa ga abin cinki tace nasan ankwaso gajiya dakuma Zafi tace to antynmu Kairiyya tawuce daki tacire yunufon ta dauro zani daurin kirji dakuma hijjab Asama tawuce bayi taiwanka tadauro Alwalar azahar dominkuwa daya tawuce tawuce daki tasakaya material gown marar nauyi tazo tadau abin cinta tabude frige din antynta tadau zobo gora daya tace antynmu nadau zobo tace bakomai kairiyya maman tadubeta tace ke kiyi kigama kizo kikaiwa kananki abinci makarantarsu da yake halka sukeyi tace to mamanu Kairiyya tagama cin abinci tadau hijjab tasa tace maman ina abincin yitai kamar batajiba saican tace gashican akicin saura kidade kidawo yan zu zan aikeki tace to Mamanu tadau abincin tafita kairiyya natafiya Kai duke akar tanatinanin maiyasa mamanu batanunamata kulawa kamar yadda takegani gun kawayenta da iyayensu Wacece kairiyya Yawan comment Yawan typing Allah yajikan iyayenmu🤲 [4/6, 07:32] Muhammad Karim: AUREN LAGOS ⚖ *HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚* ```{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}``` https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/ *⚜{{H.Q.W.A📚}}* Romantic love story & Short story👩‍❤‍💋‍👨 Page 3 Na Karimatu Abdulhamid ( momy minal) Iyayen kairiyya asalinsu yan jahar yobe state ne maihaifinta haifaffan wani kyauyene ajihar yobe gashaka onder potiskum local government Mahaifinta cikaken bakarkarene karekare shine yaran mahaifinta Mahaifiyarta kuma filanin malice Neman kudi yafito da baban mahaifiyarta Nigeria yasauka garin potiskum haryayi aure damatarsa falmata yaren kanuri wandasukai AUREN so dama marainiyace yarike abarsa da ammana banyan shekara hudu sukahaifi diya mace akasamata Lubabatu sunakiranta luba Mahaifin kairiyya Mallam Aminu yayikaratunsa primary a gashaka yasamu sakamako mai kyau ankawoshi garin potiskum secondary fika government makarantar maza Ta kwana yakamala a shekaru shida dama yana da ilimin adini haryayi sauka Yafara kasuwanci danoma yanasaro kaya daga kwatano irin Su frigh,blanda iron dasauransu Yanada shagonsa babba anan potiskum inshekara tazagayo yaje kauye yai noma ✡✡✡✡✡✡ Watarana aminu nazaune shago wasu yanmata sukazo subiyu shagon siyan frigh sukaisalama ya amsa yace mikukeso sukace frigh yace karami ko babba sukace mu mallam sabomafa mukeso amma ancemana na kwatano yafi kyau in andace 😜 yace hakane karami mukeso AUREN kawata za ayi yace inakawartaki gatanan bilkisu yace kefa yasunanki tace sunana luba yace Lubabatu suna maidadi amma ke kanuriceko tace Eee balkisu tace kaiwani yarene yace bakarkare sukace to yace yato luba kobakyason bakarkare taimurmushi Balkisu tace aibakuda aibu akwaikwu da Zuciya ga hadin kai yace kai nagode kawarmu Sukaiciniki yasalamamusu sukabadakudi 15k yace sumar kwatance sukamar sukace Lowcos suke yace lnsha Allah zanzo lu,ubatuna Luba tasundakai azuciyarta tace wanan ya iyafadan sunan sukatare abin hawa sukatafi.. ..... Place Read and share No comment No typing Allah yajikan iyayenmu🤲 [4/6, 07:34] Muhammad Karim: AUREN LAGOS ⚖ *HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚* ```{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}``` https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/ *⚜{{H.Q.W.A📚}}* Romantic love & short story👩‍❤‍💋‍👨 Na Karimatu Abdulhamid (Momy minal) Page 4 Bayan kwana biyu mallam Aminu yashirya yanufi gidan su luba yatsaya akofar gidan yananeman dan aike domin kuwa alokaci wayar salula sai wane dawane yanan tsaye wani yaro yafito daga wani gida Aminu yakirashi yace dan Allah yaro kashiga gidanan kace ana sallama Luba yaron yace waza acemata kace Aminu yaro yashiga cikin gidan yai sallama Inna luba ta amsa Yace inna waniyake sallama da luba awaje inna falmata tace ikon Allah wayacemaka innacewa yayi Aminu luba dake zaune cikin daki taji gabanta yafadi azuciyarta tace yazo kenan lnnatace jekace gatanan zuwa kaji yaro yace to inna tace aisaikifito kije kishigo dashi soro luba tafito daga daki tace ai inna shine Wanda Nakebaki labari maisai dasu firjinan inna tace najinajide jekar yagaji datsaiwa A can wajekuwa yaron yafito yacemar gatanan Zuwa yace yauwa Yaro yasunanka sunana lukman yace lukman nagode hunga wanan yamikawa yaron 20 naira yakarba yanamurna yatafi wasansa Luba yahanga tafito daga gida takaraso wajansa taimar salama ya amsa yace ranki yadade gimbiya tai murmishi yace kingani saiyauko tace yaudinma kaikokari auhaka zakice bakidaukin ganinaba kenan yakasuwatace tanakawar dazancan kasuwa mungode Allah yamutanen gidan tace lafiya suke to yayi kyau Tace mushiga daga soro okay nagode taigaba yabita abaya tace barinakawoma ruwa A a barshinagode Yace gaskiya nibadawasa nazoba kozansamiganin baba tace baba yafita gurin abokinasa yace to shikenan inyadawo amikamin gaisuwa inji sirikinsa taimurmishi tasunkai dakai zaiji ta amsa Nansukaci gaba dahira yakesanarmata bayan kwana biyu zaituro magabatansa sutanbayamar auranta tace dawuri haka yace tomaiza ajira Lu,ubatu gwanda aikomaidawuri Koyakikagani tace hakane kokefa yanmata yaimatasalama yatafi akansaiyasake juyowa two days ✡✡✡✡✡✡✡✡ Hakasoyayya tacigaba damikawa tsakanin Aminu da lubabatu yaturo manyansa Antambayamar auranta sunbashi har ansa rana watanni biyu masuzuwa duk abinda akasamar rana saurin zuwa gareshi dominkuwa yau akadaura auren lubabatu da Aminu ankaimar amaryarsa gidansa dake tsohuwarkasuwa Potiskum Asha amarci lafiya lu,ubatu ta aminu ✡✡✡✡✡✡ Bayan shekara biyu da auransu Allah yabasu karuwa lubatu tasamuciki tahaife lafiya tasami diyartamace Wanda Aminu yasa sunan babbaryarsa fadima sukekiranta kairiyya Wanda mahaifinkeji da ita itama uwar naso amma kunya yahanata nunawa sabo da yarfarice😋yayanfari sory🤣 Amma Aminu baruwanshi yanamutukar nunamataso Bayan kairyya tashekara uku aka haifi yan biyu Hassan da usain bayan yan biyu sai nabil da shukura daganan abbanau yakara aure ya auro antynsu suna zaune lafiya antinsu namatikarson kairiyya Bayan auren antinsu umman kairiyya tahaifi auta kausar lokacin kairiyya nadashekara shahudu Antynsu Nada yaya biyu shahid da shahida suma twins kanen kairiyyasu bakwaine Kansu ahadeyake sunamatukar sonjunansu Kairiyya tataso yarinya maihankali ganutsuwa gatarbiya maikyau batada abokin fada tuntana karamarta Kairiyya yarinyace maimatsakaicin tsoyo sanan itabafara itaba bakaba chakulet colour CE fiskarta maidauke dadogon hanci da idanuwanta secxy Eyes dabakita dankarami gashin kanta kuwa yajemata har kafada baki wulik irina barebari Kusan mahaifiyarta ruwa biyu ruwa biyuce filo and kanuri kairiyya gatadadiri irin nakarekare intakaitamu kairiyya beautiful CE watamakaranta Frivet school abbanta yasata maisuna Abdullahi bin MA's ud English & Arabic school primary/secondary ayanzu tagama primary tana s s one amakarantar kuma takusa sauka abangaran bokama tanaganewa tanadanjin turanci kanantama wata makaranta sukeyi Almadina English & Arabic anan potiskum Inasuntafi 7:30am sai 5: pm suke dawowa Cigaban labari Kairiyya ta isadawuri takaiwa kananta abinci tadawo gida taisalama tacemamanmu nadawo ina Aiken Taje gashi maza kikaiwa mama balki kawar mamanta Wanda Sukage siyan firji Lokacin aurenta Maman tabata watabakar Leda Takarba yatafi Please read and sphere Yawan comment Yawan typing Allah yajikan iyayenmu🤲 [4/6, 07:36] Muhammad Karim: AUREN LAGOS ⚖ *HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚* ```{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}``` https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/ *⚜{{H.Q.W.A📚}}* Romantic love story & short story Na Karimatu Abdulhamid (Mommy minal) *Page 5* Kairiyya ta isa gidan mama balki damabanisa tsakaninsu taisallama babban dan mama balki yanazaune abakin barandar gidan kankujerar roba ya amsawa kairiyya sallamar Yace a a yan matan mama luba dama anaganinku tace yaya usman ina yuni lafiya kairiyya yakaratu Mungode Allah Mama tanaciki kuwa tanaciki kishiga tanufi hanyar Palo taisallama tashiga mama balki dakecin room ta amsamata kairiyya tanemi daya daga cikin kujerun palon tazauna tanazama mama balki tafito tace kairiyya kece agidanamu ee mama nice toyakuke dasumamanaku duk munalafiya mama yayi kyau Kairiyya tace mama gawanan mamanmu tace inkawomiki tomemukasamu Mama balki takarba taware kun shin ledar danbun zabuwane saitashin kamshi yake acikin watafarar roba maidan girma Kaikai a nagode Kairiyya tace mama inasu sajida suna isilamiya basudawoba OK ya usman yashigo palon yazauna kankujera two sta yace mama kamshin mainakejine ummanku lubace kaganshi ta aikomana yace Allah sarki umma Luba akwai kirki batadarowa Sam mama wanankawancenaku nabirgeni indai daya tai abin marmari zata aikowa daya Mama tace sanu dansa ido gaskiya nafada mama anya yanzu akwai amine irinku mama tace akwaimana gashi kagani yace hakane yakare maganan yanakalon kairiyya kasa kasa cankumayace kairiyya kinkusa gama makarantarne nakusa ya usman kairiyya taimagana tanasunkai dakai Sukairiyya sarkin kunya taimurmishi sauranki shekara nawa saurana one year todakakinga sai aure kenan mama tace kaga kacikamin yadasurutu intagamama gaba zatai aure dasaura haba mama wani irin saura aigwara amusu auren ita dasajida kowa yahuta mama tace tinda akanka Suke sai kaimusu auren ai Allah yabaki hakuri mama kajidashidai mama ninafita gun abokaina inayisalla zandawo dade yafima mama ta amsa yanafita kairiyya tatashi mama zanyuce aa bazakijira sajidantadawoba Mama yamma yayi kawai acematanazo saimunhadu to zamgayamata kigai da mantaku tsaya gawanan kikaimata tomama mama tashigadaki tafito dakunshin alkaki Aledamaikyau sai naso yakeyi yasha madi😋gawanankikaimata kigai da antinku da dukayaran to zasuji mama Kairiyya tafito tanatasauri sabo damangariba tagabato tazowucewa ta dabarsu ya usman suna zauzaune sunazukezukensu Kairiyya tace azuciyarta dadawata hanya bazanbi tananba ammayana iya doleinbi kairiyya tawucesu kanta duke dasaurinta kamartatashi sama acikinsu daya yadubi usman bahba kaga wata yarshila usman yajuyo yace kai dan babarka wanan ba irintakubace banza jaga dakai sorry bahba amma yarinyar tahadu bahba kokanacikine inaruwanka inma inaciki nida kanwata aukanwarkace amma cousin sister dinkace bansaniba kuma wallahi kobayauba kakuma kalonta sainacirema ido inga gatanka sorry bahba yatafi yanacewa saidayabari yainisa sananyace kaimatafikarfinka Wallahi ogan gajoji zamuhadu dan ubanka usman yace ✡✡✡✡✡✡ Kairiyya ta isa gida anakirayekirayen mangariba taisallama suma maman suka amsa yan biyu shahid da shahida suka rugo suna anti oyoyo tace yauwa yaran Abba yamakaranta lafiya anti inmamanmu tatambeyesu tanakicin kairiyya tanufi hanyar kicin tace mamanmu sannu da aiki yitai kamar batajiba mama gawanan tace inkawomiki Maman takarba tace kinga usman yadawo ee yadawo yana gaisheki Kairiyya tace zanje nai salla tokisa kanankisuma siyi To mamanmu Mama balki yayanta biyu Allah yabata ya usmanne babba Wanda baifi shekara hudu yaba kairiyya ba saikanwarsa sajida Wanda suke mate da kairiyya kunsan mama balki tariga mamanmu aure shiyasa tariga mamanmu haihuwa usman yataso dangata Wanda abbanshi baison laifinsa kokadan abbansu usman dankasuwane yanada arziki dedai gwargwado Usman yayi makarantashi private school international primary and secondary anan potiskum yanzu yana poly akaduna kuma wanan shekarar zaigama ama karatunasa sai ahankali dominkuwa shashanci yasa agaba sai shaye shayen banza dalatsa yayan mutane kuma ayanzu yake shekara 20 tundayakamala secondary yaji yakamu dason kairiyya amma yakasafadamata haryatafi Kaduna makaranta sabo dayarinyar gwarjini takemasa Wanan kenan ✡✡✡✡✡✡ Wani kofar gida nahango cike da dattije ga wani matashi maikirar karfi zekai kimanin shekara 35 😳yanarabama dattijenan kudi nakara matsawa ni mommy minal Naji tsofinan nacewa Allah yajikan mahaifinka Alhaji musa yanabasu yana amsawa Amin amin yagama rabamusu sukawatse yashiga wani babban gida mai kyau nabishi gidan gidane flat house mai sassa kusan hudu yana tafe inabinshi abaya baisaniba bamin daukomuku rahoto Yawan typing yawan comment Please Read and shere Allah yajikan iyayenmu🤲 [4/6, 07:37] Muhammad Karim: *AUREN LAGOS* ⚖ *HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚* ```{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}``` https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/ *⚜{{H.Q.W.A📚}}* *NA* Karimatu Abdulhamid (Mommy minal) Page 6-7 Wanan page nasaudokar dashi. ga sister na maimuna sale ummi 💖 kiyandakikesodeshi nakine kedaya Wani babban shashi nagayashiga mai kyau dahaduwa yaysalama yashiga wani Palo maikau dagirma wanda yaji robe kafet dalabuleye brown colour Wanda bakujeru a palon sai timtim masukyau Da akawatsa suma brown colour ne komaina palon brown ne saikayan kallo dagagefe dawata diron littafan adini Wata tsohuwace Maikimanin shekaru 65 amma jikinta da kyau da karfi sabo da abinci mai kyau da lafiya da takeci keshingide tadaura gefen hanunta akan timtim tanakalon Sunna T V aster time wanda takeganin wa azin shek isa Ali Fantami dayake laccan bawayara Tarbiya Ita ta amsa masa sallamar yashigo Yazauna yatakwashe kafa funsa yace hajiyarmu sanu dagida yauwa *fahad* kagamo Aikin ladan nagama hajiyanmu yayi kyau Allah yasa albarka amin hajiya nagode yanzu abudaya yaragema fahad kayishi tun inaraye fahad kai AURE shine kwanciyar hankalina iga yayanka shine burina kaiba yarobane fahad sa o inka duk sunyi aure gasu da yayayensu katinafa shekarunka 35 ai andauko girma gashi ba iyali Kiyihakuri hajiya nakusa aure lnsha Allah To Allah yanunamana Ameen ya amsa yanadukar dakai ✡✡✡✡✡✡ Kaje kagai dasauran matan gidan kuwa yanzu Zanje hajiya to maza tashi kaje Tashi yayi yanufi daya shashin dakekusan namahaifiyarsa Yaysalama yashiga palon watabudurwa yar 19 years ta amsama wandatake kalon Arewa24 sunashirin zafafa Tanazaune kaiba dankwali kolo yaymata akai banahanaku zama bakalabiba Sanan nahana wanan kallon wanan wakewaken amma bakwaji ko Yazauna yana nunfashi domin yay magana maitsayi budurwar jikinta narawa tace bazansakeba yaya kafada yadaga cacn kuma yace be care full yes ya fahad tace tadau hijjab tasa wata matace yargayu tafito saibazakamshitake maikimanin 50 years aa fahad kashigone tanufi kujera tazauna tana gatsine nashigo mommy yazame akujerar yanacewa nasameku lafiya Yaushe kashigo garin jiyana shigo Da dare aushine musaiyanzu muke ganinka Matarnan tacika damuwa yakefada azuciya rsa yaushe zaka koma gobe ya amsa aikin kenan kashigo yau kafita gobe dakana damata aibakayi hakaba Godai godai kaki aure kamar mai tsoran mata mommy zaninahuta headache ke damuna yatashi yafice abinsa badole kace hakaba tunda nafadi gaskiya Wanan kenan Wanene *fahad* Comment dinku nakadan innagaruwan comment kuga wani anjima ✍🏼....... Please read and shere Allah yajikan iyayenm🤲 [4/6, 07:38] Muhammad Karim: AUREN LAGOS ⚖ *HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚* ```{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}``` https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/ *⚜{{H.Q.W.A📚}}* Romantic love story &short story 👩‍❤‍💋‍👨 *NA* Karimatu Abdulhamid (Mommy minal) Wanan Page nasadaukar dashi ga anti billy billyn Abdul nurin nisa'a nakine kedaya ki yanda kikeso dashi sister billy💖 Page 8-9 Mahaifin fahad Alhaji musa mutumin yobe state ne bagizeme ne yanazaune a potiskum sabo dakasuwancinsa Nasaidayadi wanda akekawomar daga kasashe daban daban yanazaune a nan potiskum a unguwar jaji da matarsa hajiya asma yaren kanuri asma Mace CE maison gayu da milki da Iza yaransu biyu mata laura da Zina bayan haihuwar zina Alhaji musa yasake aure ya auri hajiya shuwa yaran shuwa Arab CE hajiya shuwa Mace CE maison mutane gata dakirki bayan auren Alhaji musa da shuwa da shekara biyu tahaifi danta namiji wanda sukasamar fahad hajiya asma taji haushi sabo da batadanamiji Alhaji musa yajidadi sosai yasamu da namiji bayan haihuwar fahad dashekarahudu asma takara haifar mace husna shuwa ma takara haifar mace shukura bayan shekara biyu asma takara haifar mace auta sumaiya shuwa ko tun fahad da shukura ba takara ba Alhaji musa yanada kanne biyu sani da isa sanine mai bimar suma suna zaune agidan sani yanadamatarsa inna sauda bafulatana inanmu Yayanta biyu imran da nur sunan hajiya shuwa taci Sai baffa isa da matarsa ayiya bakarkariya yaranta biyu mata wasila da fadila Fahad yataso yaro maihakuri da kokkari gason jama'a yayi kararatunsa anan potiskum primary and secondary shida imran dama sa oinjunane akanaimamusu University of accara Ghana Sukatafi bayan tafiyarsu Ghana Allah yaiwa mahaifin fahad rasuwa wanda sunji mutuwar matika bamasukadaiba harmutanen gari domin Alhaji musa mutumin kirkine ✡✡✡✡✡✡✡✡ Bayan fahad da imran sundawo daga Ghana sungamo karatunsu sunyi degree da masters lokacin suna da shekara 28 years Fahad yakasance Muskili kyakyawan namiji Maikama damahaifinsa sak maikirar karfi farar fatarsa irin ta mahaifiyarsa saikamar Magana sobiyar bai amsaba bamaiganemar sai imran sabo da miskilanci yayunsa dakanansama shekarsa sukeyi Sam baimusu wasa fahad yanzu yana aiki a Lagos Emergeretion ne Imran kuma yana damaturu yana aikin bank a counter ne yayi auranshi da matarsa ilham yargidan dan majalisan potiskum ya aura Suna Zaune adamaturu saide yana shigowa week end gaida iyayansa Imran yayansa biyu amar da hibba wanda yanzu shekarun su fahad 35 amma fahad shiru baya maganar aure Ko sai yaushe Mujedai zuwa kuyihakuri dawanan wallahi Nayi typing yagoge saida naiwani Yawan typing yawan comment Allah yajikan iyayenmu🤲 [4/6, 07:42] Muhammad Karim: *AUREN LAGOS*👩‍❤‍💋‍👨 ⚖ *HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚* ```{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}``` https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/ *⚜{{H.Q.W.A📚}}* *NA* Karimatu Abdulhamid (Mommy minal) Nagode masoya Aurenlagos fans da adu o,inku agareni inajin dadin audu arku Inayinku over I love you yujuga yujuga fans💋 Page 12-13 Sunan atsaye wasila nahawayen bakin ciki hajiya ayiya tafito daga cikin room maizangani lafiya wasila yahaka wayamiki Wanan aikin hajiya waye inba ya fahad ba fahad ina fahad dinyake dambatama lura dashiba gyaran mirya yayi afusace hajiya tajuya fahad yazakaiwa kanwarka wanan aikin dan Allah hajiya basaji angamasu bakyau amma ita takiji yatakeso amata inbahakanba amma gaskiya wanan hukuncin yayi tsauri fahad Niyanzu hajiya kawayena dariya zasumin gaskiya ancuceni tajuya tanakuku tayi cikin room fahad ya juyo yadubi hajiya ayi hakuri Hajiya hakan shine maganinta Toyanzu dakai hakan wazece yanasonta ahaka Mai sonta dan Allah hajiya amma fahad karege tsaurin hukunci kankananka insha Allah hajiya za akiyaye nizan wuce Zanje nahuta domin gobe dawuri zantashi jirgin safe zanbi to Allah yakaimu ameen hajiya agadamin da baffa inyashigo dazuma nahadu dasu amasalaci Mungaisa Wacece Wasila yace ga baffan fahad isa kanin mahaifinsa nabiyu wasila tayikaratunta harzuwa university anan potiskum yanzu haka tana22 years wasila takasance irin yanmatananne dabasason raini gajidakai da iyagayu bakace amma tazama fara danbilicin batadawani gashi sai sonkari da atach tintana secondary s s two Take fama dason yafahad yaryanzu shiko baimasan tanayiba gashi taki tanuna aganinta hakan zaisa arenata itadai Aduarta kar Allah yasa yafitar damata iyayensu simusu hadin gida tinda itace babba a yanmatan familyn agurguje fahad yai sallama dakowa yakoma bakin aikinsa tare dayiwa iyayensa alkawarin inyadawo zaifit damata wanan kenan 🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯 Yau takasance laraba kairiya ta tashi dawuri 5:Am tai sallar asuba tayi azakardin datasaba dik safiya tayi dan gyaran gida taishirin makarantarta antinsuma tatayata dashirya kananta cikin shirunsu na school dan yau mamace dagirki tana dakin Abba 7:00 Am daidai suka gama shiri Kairiya ta nufi dakin Abba taisallama aka amsamata akabata izinin shiga shiga sanan tashiga Abbanta tatarar apalonsa yana duba wani litafin Fipuhu durkusawa tayi tagaisheshi ya amsa hajiya yaya kintashi lafiya lafiya Abba gawanan yamika mata dari biyu nagode Abba to adawo lafiya Ameen Abba mamantace tafito daga cikin dakin tagama wakin bayin abbansu mamanmu zamu wuce yitai kamar batajiba saican taji tace Allah yaba dasa'a ameen mamanmu kairiya ta fita abbansu yajuya yakali mamansu wai dan Allah luba saiyaushe zakija yarki ajiki Ki ajiye wanan kunya marar dalilin karyarinyar Nan taga kamar bakyasonta ne to abbansu injata ajiki kamar kawaye ko sa'anu Kalan raini yashiga tsakaninmu auhakakikace da kina dakawar datafitane kuci kubirne wazaisani amma saikiringa kawo maganar wai zatarenaki baccin kinsan Allah yubaki ya maihankali wallahi

Chapter 1 of 4