Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
6 / 11
duk a takure suke, dan zaman nasu a matse suke, idan ka lurama sai kaga kamar an kusa a musu wani kan wani=?J? Kallo daya na musu nasan suna tare da yunwa sosai, domin duk sun galabaita,tafiya suke amma tafiya taki karewa sai wuce kauyuka suke, dan bazance birane ba.ni na rasa me ya kawoni wurin wannan mutane, tunda duk motar dana duba banga idon sani ba.abinda ya ban mamaki matan basa magana,sai kallo da ido nidai maman afrah nace ko dukkansu kurame ne oho>?7? @&? Ina ta binsu da ido wai ko zan gano muku idon sani amma ban gani ba sai dana zo motar karshe, ina ta dubawa sai. naga wata mata kamar nasanta amma na kasa tuna inda nasan fuskarta.ina tunani can kawai sai tuna inda nasanta tabbas a Nigeria nasanta, dan na lura nan ba kasarmu bace. A nigeria, a yankin arewa, a jihar jigawa, a karkashin kauyukan karamar hukumar sule tankar kar, a wata ruga mai suna _RUGAR_ _HARDO_ _SANI wa nake gani kamar matar sarkin makka, tauraruwar mata, naji nayi subutar baki , aikwa ta galla min wata harara, sai kwa na kama bakina dan idan lantana ta kamani a yadda naganta a fusacen nan sai dai kasusuwana >? ??? Sunsha tafiya ba, kadanba kafin su karaso wurin wani mai saida ruwa pure water, a wani kauye aka tsaya aka siya,da yawa yadda zai isa aka bada kowace mota,aka raba musu. "Wannan ma sadaka aka baku tunda ba kudinku bane wannan ma yana cikin umarnin ogana, dan haka kowacce tayi damara domin yin abinda ya kawota, ina ftn kun fahimtah "Eh zamuyi aiki tukuru dan dama shine abinda ya baro da mu kasashenmu" "Yawwa hakan nada kyau kun taimaki kanku, dan idan ma bakuyi aikinba jiki magayi" ya fada yana kokarin zaunawa a wurin zamansa. "Ina da tambaya yallabai =?F?"cewar lantana tana daga yatsa sama. "Ki adana tambayarki malama"ya fada cikin wata hausarsa da basosai suke gane me yake cewa ba. Sun iso wani baban daji inda anan ne sukayi tafiya I zuwa wani tangameman gida wanda aka zagayeshi da katuwar katanga, dan yanayin ginin ma sai yayi kama da irin ginin gidan yari, haka motocin nan sukayi parking a kofar gidan nan.kowa dake cikin motar ya fito,amma maimakon su shiga sai aka dakatar dasu suka tsaya carko carko, ga duhun magrib daya fara karade dokar dajin ga sanyi sosai sai kukan tsuntsaye jefi jefi, anan wani a cikin mazan nan yaje ya shiga gidan ta wata karamar kofa dake jikin babbar kofar da akayita da wani irin langa langa mai kwari da sheki, ba irin langa langan mu na nan kasar ba.anyi kofar ne kamar get amma girmanshi yayi get hudu ma. Suna nan tsaye wajen minti talatin dan duk sun gaji da tsayuwa,can sai ga mutumin nan ya fito,dauke da wata katuwar fitilar kwai mai haske dan lokacin daya fito sai da wurin ya dau haske sosai. "A hau layi a taho,banda hayaniya"ya fada yana tsayawa a gefensu,inda wani daga cikin mazan ya fara nuna musu yanda zasu hau layi, haka suka hau kan layin daya bayan daya suke tafiya, shi kuma mai fitila yana haska fitilar sai wani da ya shiga gaba yana nuna musu inda zasu bi.sauran mazan kuma suka biyo bayan zugan matan nan da akalla zasu kai su dari da hamsin.haka suke tafiya suna korasu kamar wasu dabobi, basu da yancin yin kwakwkwaran motsi sai abinda aka nuna suyi,wasu manyan garada ne suka janye wannan babbar kofar,haka suka kutsa kai cikin wannan gida, aka nuna musu hanyar da zasu bi wata doguwar hanya ce wacce ciyayi suka sanyata a tsakiya haka suka ringa tafiya suna wuce dakuna har suka kawo wani katon gini ,gini ne akayi manyan faluna na jar kasa sun kai bakwai a wurin , wanda kowanne zai dauki a kalla mutum hamsin.A nan aka tsayar dasu duk ga mutane nan a gaban dakunan kowa yana aha,anin gabansa,dan filine katon gske a gaban dakunan sai wasu zagayayyun langa kanga da akayi guda uku a jere da alama bandakuna ne. Haka aka rarrabasu dakuna dakuna,wasu aka basu dakunan da ba kowa a ciki, wasu kuma aka nuna musu dakunan da wasu ke ciki, wanda mutanen ciki basu da yawa.lantana tana daga cikin wayanda aka karasu a wasu dakunan wanda keda mutane a ciki. Dakine wanda aka laylaye kasansa da siminti,sai dai duk wani wurin ya burburje.babu fanka a dakin dan saman ma sai bugun kwano kawai dan ko silin babu,haka su lantana suka shigo dakin itada wanda aka hadosu. Sun samu wasu a dakin kowa yana sabgarsa,itadai lantana har yanzu lantana a daure yake domin batasan a inda take ba, ba kuma tasan me ya kawota ba. "Ki samu wuri ki ajje jakar taki, shine kika tsaya kina kallon mutune"cewar wata daga cikin wadanda suka shigo dasu lantana. "Haba baiwar Allah ya za,ayi in zauna anan, bayan kwata kwata nan baiyi kama da makka ba"cewar lantana tana binsu da ido kamar wasu b sabon halitta. "Tabb Makka fa "cewar wata daga cikin wadanda suka samu a dakin, tana kwashewa da dariya.daga ganinta irin yan duniyar nan ne, dan idanunta a bude suke. "Kina da aiki"cewar wata itama tana linke kayanta. "Ai kin gammu nan mun kusa shekara biyar anan, wasu an tafi dasu wadanda muka samu anan,muma muna sa rai in mun cika shekaraq biyar din.wata data shigo dakin yanzu ta fada. "Shekara biyarfa kika ce"cewar lantana tana kama haba. >?s?>?s?>?s?>?s?>?s? Aka fara hura wani usur mai karan gaske "Ku ajje jakankunan ku kuyi sauri muje karbar abinci, idan kuma ya kare ku kwana da yunwa"wata ta fada tana yin waje daman sauran tun busar farko suka fice da gudu gudu.ai lantana najin zancen kwana da yunwa sai tabi bayansu a itama. Filin wannan dake gaban dakin ,anan lantana taga dukkan mutane sun rabu gida uku, sunyi kawanya ana zuba abinci a cikin wani dan karamin qoqo na kwarya.haka taje ta karbo nata ta dawo dakin, ta tarda wadanda suka rigata dawowa suna cin abincinsu suna hira abinsu ?? Sunsha tafiya ba, kadanba kafin su karaso wurin wani mai saida ruwa pure water, a wani kauye aka tsaya aka siya,da yawa yadda zai isa aka bada kowace mota,aka raba musu. "Wannan ma sadaka aka baku tunda ba kudinku bane wannan ma yana cikin umarnin ogana, dan haka kowacce tayi damara domin yin abinda ya kawota, ina ftn kun fahimtah "Eh zamuyi aiki tukuru dan dama shine abinda ya baro da mu kasashenmu" "Yawwa hakan nada kyau kun taimaki kanku, dan idan ma bakuyi aikinba jiki magayi" ya fada yana kokarin zaunawa a wurin zamansa. "Ina da tambaya yallabai =?????      !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?F?"cewar lantana tana daga yatsa sama. "Ki adana tambayarki malama"ya fada cikin wata hausarsa da basosai suke gane me yake cewa ba. Sun iso wani baban daji inda anan ne sukayi tafiya I zuwa wani tangameman gida wanda aka zagayeshi da katuwar katanga, dan yanayin ginin ma sai yayi kama da irin ginin gidan yari, haka motocin nan sukayi parking a kofar gidan nan.kowa dake cikin motar ya fito,amma maimakon su shiga sai aka dakatar dasu suka tsaya carko carko, ga duhun magrib daya fara karade dokar dajin ga sanyi sosai sai kukan tsuntsaye jefi jefi, anan wani a cikin mazan nan yaje ya shiga gidan ta wata karamar kofa dake jikin babbar kofar da akayita da wani irin langa langa mai kwari da sheki, ba irin langa langan mu na nan kasar ba.anyi kofar ne kamar get amma girmanshi yayi get hudu ma. Suna nan tsaye wajen minti talatin dan duk sun gaji da tsayuwa,can sai ga mutumin nan ya fito,dauke da wata katuwar fitilar kwai mai haske dan lokacin daya fito sai da wurin ya dau haske sosai. "A hau layi a taho,banda hayaniya"ya fada yana tsayawa a gefensu,inda wani daga cikin mazan ya fara nuna musu yanda zasu hau layi, haka suka hau kan layin daya bayan daya suke tafiya, shi kuma mai fitila yana haska fitilar sai wani da ya shiga gaba yana nuna musu inda zasu bi.sauran mazan kuma suka biyo bayan zugan matan nan da akalla zasu kai su dari da hamsin.haka suke tafiya suna korasu kamar wasu dabobi, basu da yancin yin kwakwkwaran motsi sai abinda aka nuna suyi,wasu manyan garada ne suka janye wannan babbar kofar,haka suka kutsa kai cikin wannan gida, aka nuna musu hanyar da zasu bi wata doguwar hanya ce wacce ciyayi suka sanyata a tsakiya haka suka ringa tafiya suna wuce dakuna har suka kawo wani katon gini ,gini ne akayi manyan faluna na jar kasa sun kai bakwai a wurin , wanda kowanne zai dauki a kalla mutum hamsin.A nan aka tsayar dasu duk ga mutane nan a gaban dakunan kowa yana aha,anin gabansa,dan filine katon gske a gaban dakunan sai wasu zagayayyun langa kanga da akayi guda uku a jere da alama bandakuna ne. Haka aka rarrabasu dakuna dakuna,wasu aka basu dakunan da ba kowa a ciki, wasu kuma aka nuna musu dakunan da wasu ke ciki, wanda mutanen ciki basu da yawa.lantana tana daga cikin wayanda aka karasu a wasu dakunan wanda keda mutane a ciki. Dakine wanda aka laylaye kasansa da siminti,sai dai duk wani wurin ya burburje.babu fanka a dakin dan saman ma sai bugun kwano kawai dan ko silin babu,haka su lantana suka shigo dakin itada wanda aka hadosu. Sun samu wasu a dakin kowa yana sabgarsa,itadai lantana har yanzu lantana a daure yake domin batasan a inda take ba, ba kuma tasan me ya kawota ba. "Ki samu wuri ki ajje jakar taki, shine kika tsaya kina kallon mutune"cewar wata daga cikin wadanda suka shigo dasu lantana. "Haba baiwar Allah ya za,ayi in zauna anan, bayan kwata kwata nan baiyi kama da makka ba"cewar lantana tana binsu da ido kamar wasu b sabon halitta. "Tabb Makka fa "cewar wata daga cikin wadanda suka samu a dakin, tana kwashewa da dariya.daga ganinta irin yan duniyar nan ne, dan idanunta a bude suke. "Kina da aiki"cewar wata itama tana linke kayanta. "Ai kin gammu nan mun kusa shekara biyar anan, wasu an tafi dasu wadanda muka samu anan,muma muna sa rai in mun cika shekaraq biyar din.wata data shigo dakin yanzu ta fada. "Shekara biyarfa kika ce"cewar lantana tana kama haba. >?s?>?s?>?s?>?s?>?s? Aka fara hura wani usur mai karan gaske "Ku ajje jakankunan ku kuyi sauri muje karbar abinci, idan kuma ya kare ku kwana da yunwa"wata ta fada tana yin waje daman sauran tun busar farko suka fice da gudu gudu.ai lantana najin zancen kwana da yunwa sai tabi bayansu a itama. Filin wannan dake gaban dakin ,anan lantana taga dukkan mutane sun rabu gida uku, sunyi kawanya ana zuba abinci a cikin wani dan karamin qoqo na kwarya.haka taje ta karbo nata ta dawo dakin, ta tarda wadanda suka rigata dawowa suna cin abincinsu suna hira abinsu. Zubawa abincin ido tayi, gashi dai dan kadan ko yaro dan yaye sai ya cinye,amma abin haushin shine tama kasa gane menene.shi ba fatan tsaki ba, gashi nan dai, data dandana sai ta kasa gane ina dandanon ya dosa ko ita dake rayuwa a ruga abincin su yafi wannan nesa ba kusa ba. "Kinga ki tafi da kayanki da zaki canja MARYAMU, ki kaisu can gidan iyar kamar yadda kike kaiwa idan zan tafi kasuwa.ki ajjesu tunda kafin ki dawo daga makaranta na tafi kasuwa" "To ai baffa ya taho tun jiya yana hanya"cewar MARYAMU tana washe baki,dan murna ce fal cikinta, baffan halima zai dawo daga abuja acan inda yake tafiya neman kudi, yau kusan wata takwas baya nan. "To yayan baffa lallai kuna cikin farinciki"inna sarai ta fada saka kaskonta da take soya funkaso a kasuwa, a cikin buhun da take zuba komai da komai na kayan da zatayi amfani dashi a kasuwa. "Allah kiyaye inna sai kin dawo,ki siyo mana yalo da goba nida hali"ta fada tana ficewa daga gidan,rike da bakar ledar da tasa kayanta a hannunta.tana dede shiga kofar gidan su halima, taji an kira sunanta. "MARYAMU" "Ya akayi "ta fada ba tare data juyo ta kalli mai kiran nata ba, domin ta dau muryarta ba kowa bace illa habasiyya kawar bishira. "MARYAMU ko juyowa ma bazaki yi ba, wani abu zan gaya miki"cewar habasiyya tana kakkaba dariya. "Fadi ina jinki dan bani na tambayeki ba,sai kiyi sauri dan kar inyi lattin zuwa makaranta,tunda ku sai kunga dama kuke zuwa"ta karasa fada tana murguda baki. "Daman ce miki zanyi innar bishira ce ta fadi dorin ya goce yanzu sai an kuma sakewa"ta fada tana dariyar keta. "Allah shiryaki gskia, innar kawarki kike yiwa dariya ? ni bana yiwa mutane mugunta kuma innar ma Allah zai sawaqe mata"ta fada tana shigewa cikin gidan su halima. "Assalamu alaikum" "Wa alaikumus salam" iya ta amsa mata sallamar "Ina kwana iya"MARYAMU data tsugunna domin gaishe da iya ta fada. "Lpy MARYAMU an mata,har an fito?" "Eh na fito , ina haliman ne ko bata shirya ba?" "Tana daki tana jin zuwanki ,wai yau bazata makaranta ba saboda dawowar baffanku.iya ta fadi hakan tana hada kwanukan wanke wanke. "Gskia iya kice ta shirya mu tafi yau fa juma,a da wuri ake tasowa" "Yarinya ni yau ba wata makaranta da zanje,ki kama hanyarki ki tafi ,ki gaishe da malam da yan ajinmu"cewar Halima tana mata gwalo ta window. "Kar ki je din wlh idan baffa ya dawo sai na fada masa, yau bakije makaranta ba."MARYAMU ta fada tana juyawa domin barin gidan. "Haba kawas dan Allah ki tsayani,akan ki fadawa baffa ya hanani tsaraba gwara naje ko a tara na dawo"halima ta fada tana kokarin cire rigarta domin sanya uniform dinta. "Kiyi sauri ni banza kin bata mana lokaci" cewar MARYAMU data dawo ta zauna akan turmi.itadai iya bata saka musu baki a maganarsu ba. Dan Allah kuyi hakuri da wannan uzuri ya min yawa ngd kwarai my fans da kaunarku gareni. >?p?>?p?>?p?>?p?>?p?>?p?>?p?=? ?

Chapter 6 of 11