Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
3 / 11
zama kamar ba,ayi ba" "hakane nagode" "bari inna in tatso madara idan kunje gida sai ki bata" lah ki barshi dan banajin zan iya Kara karbar wani abu da zai fito daga gidanku" inna sarai ta fada "haba inna ai ba,a maida hannun kyauta bayaba" "da in baiwa MARYAMU madarar gidan nan naku gwara ta wuni da yunwa. Anan inna sarai ta baiwa innar auwalu labarin abinda ya faru, tsakaninta da lantana. "Oh ai inna lantana ta wuce haka daman bazata taba karbar yarinyar nan ba,dan saboda karta karbeta shi yasa bata je gidan mutuwar sadiya ba,tun ranar kwana uku da ta dawo"cewar innar auwalu tana kallon inna sarai. "Ikon Allah, wai daman dan karta karbi MARYAMU taki komawa wurin mutuwar" "eh wlh dan ran kwana bakwai ma tana kallo na shirya nida mai gidan namu, amma ta zauna wai ita mai da karago zatayi,yace mata ta hau ya mana goyon biyu muje in akayi addu,ar sadakar sai mu dawo amma taki tayi zamanta muka tafi." "To ai shikenan kanta ta yiwa,nasan dai itama ba a duniyar zata dawwama ba dole wataran ta tafi inda sadiya ta tafi" inna sarai ta fada tana gyara mayafinta dan ya rufe MARYAMU saboda rana. "Amma inna ki daure ki karbi madarar nan,wlh a jikin akuyata zan tatsar miki ba ta wani ba,dan Allah ki barni in sami ladan marainiyar Allah" "ba komai dan kince akuyar kice,kuma ina gudun daukan alhakinta ,kar mu tafi take kuka a hanya,kuma bani da abinda zan bata" " bari in tatso miki"ta koma cikin gidan da dan sauri" "Manafuki dai yana wuta"lantana ta fada tana sudar hannun da taci dambu dashi, lokacin da innar auwalu ta shigo cikin gidan.tayi banza da ita dan ganinta take ita da tinkiya banbancinsu kadanne.ta wuce jigon akuyarta wacce bata dade sosai da haihuwa ba, nonon akuyar a ciccike,haka ta tatsa da yawa ta zuba a wata yar jarka mai marfi ta taho ta kawo wa inna Sarai. "Gashi inna"ta fada yayin da take mika mata " yawwa nagode yarinyar arziki Allah raya miki yaranki" ta karba ta saka jarkar a cikin bakar ledar "aamin"sukayi sallama inna sarai ta tafi ita kuma innar auwalu ta koma cikin gida. "Ni yanxu ina zan nufa?" Inna sarai tawa kanta wannan tambayar, rugar marayo zan Loma ko kuma wani wurin daban zan tafi? dan wlh bazan iya zama garin da zanke daukan alhakin marainiyar nan ba,gashi bani da inda zanje,wata zuciyar tace,ki tafi rakumi mana.wata zuciyar tace karki je rakumi dan iya tsahare bazata yarda ki rabeta ba>??>??>??nima zan tsaya nan kafin inna sarai ta yanke hukuncin inda zasu nufa ita da tauraruwar MARYAMU. '? '? '? '?NAGODEE >??>??>???&? @&?"lah ba komai wlh,ai rashin sani yafi dare duhu,ni na gode ma da karamcin da kuka mini, a lokacin da kowa yake kyamarmu nida marainiyar Allah "inna sarai ta fada idanunta na kawo kwallah=?"? "sai dai ince Allah biyaku da mafifincin alkairin da kuka mini,Allah baku ladan zumunci amin =?O? '? '? '? '??*?yara kanana sai Kaga sun gama primary scul. "Kema hali idan kika dage iya karatun nan zakiyi" Hmmm haka kike gani dan kinga ke kina da kokarinki,shi yasa nikwa banni " "Hhhh kina da abin dariya nima ba kokari gareni ba dagewa nake ?kema idan kina dagewa zakina bada harda kema kamar ni"MARYAMU ta fada tana mai nuna kanta. "Na shigesu wlh ga bishira nan da habasiyya" "Dallah can banza meye na cewa kin shigesu,ni ba yarinyar da nake tsoro wlh ko dambe za,ayi sai dai ayi daman zun s????      !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?aba mahaukata"hali ta karasa tare da jan wata tsuka "Nifa banason muke fadan nan, kuma kinsan ba tsoro nakeji ba kawai dai banason ake kaiwa inna karata ana cewa munyi fada kinga ta hanani kula su bishira muyi fada. "To tunda su suke janmu da fada,ai bama kyalesu....naganar tata ta katse dai dai karasowar su habasi da bishira ,dan ganin sun zo sun sha gabansu,ma,ana sun tare hanyar da zasu bi su wuce. "Wace yar kazar ubance a cikinku ta cewa malam aramma na tafi shagon emeka "bishira ta fada tana kama kugunta da hannu biyu. "Wlh kema bishira ke kike tambayarsu,akwai wanda zai mana wannan gulmarne inba wadan nan ba" cewar hali tana nunnunasu da yatsa. "Ke habasi matsa Mu wuce dan shiru shiru ba tsoro bane gudun Maganane" halima ta fada tana me cin damara da dankwalinta data daura akan hijabinta. "Dan Allah hali ki kyalesu,kar muyi fada dasu tunda munsan bamu muka fadawa malam dinba ai shikenan"MARYAMU ta fada cikin sanyin murya da sanyin halinta,dan bata son tashin hankali,domin yanzu daga sunyi fadan su bishira zasuje gidajensu su fadawa iyayensu,su kuma iyayen suje su samu innarta wato inna sarai suci mata mutunci. Ke dalla rufewa mutane baki ,me kama da aljannu, ni ko kallonki banasonyi saboda kar inkeyin mafarki,wannan fari kamar yan yalabijin din nan da muke gani masu gashi har gadon baya"habasi ta fada tana kokorin cin kwalar halima,aikwa aka fara dambe nan fada ya kaure,yi ake tumumur tumumur,habasiyya sau biyu tana shan kada,ita kuma bishira ta kama MARYAMU tana dukanta,amma MARYAMU ko sau daya bata kai hannu ba,halima takai habasiyya ai habasi na mikewa sai ta ari na kare,taga uwar bari.bayan habasiyya ta gudu sai halima ta koma kan bishira aka fara gabzuwa kamar yan dambe,Allah sarki MARYAMU sai rabasu take amma basu rabu ba.har sai da allah ya kawo wani saurayi yazo wucewa,ya shiga rabasu,halima ta kale bishira amma bishira taki hakura. "Ke ba na rabaku ba"ya fada yana wani cin magani. "Anki a rabu din kai ubanane"ta fada tana rike tsantsa . "Ke karki min rashin kunya,yanzun nan in babballaki ,in taken rashin kunya kike na dameki na shanye" "Kar ka fasa ballanin dan....=?I?ta dura wani zagi mai maiko,nima rufe kunnena nayi saboda tsaro. Ai beyi wata wata ba ya kwasheta da wani mari,wanda yasa taga gilmawar wani haske,kamar wuta.aikwa tayi kokan kura ta dane jikinshi da makale wuyansa,tana yagonshi har da cizo, da yaga tana karkace masa jiki kamar wanda mage ko kare ya yayyyaga,dan inaga tafi wata va yankan farce lol Sai ya bambareta ta warbar da ita,ya hada hannayenta wuri daya ya rike. "Kuyi tafiyarku MARYAMU,wannan mai gadon masifar bazata barku ba.suka juya sukayi tafiyarsu,shima ya hankadeta ya juya ya tafi.bishira da taga haka sai ta dage karfinta "Banza dan iska sai na maka sharri" ya dawo da baya "karya kike karamar yar iska,dan kina zuwa shagon wancan inyamurin yana lallatsaki kin dauka kowa ma haka yake ? Banza kwaila kawai"ya fada yana mai cigaba da tafiyarsa. Lokacin dasu MARYAMU sukazo kofar gidajensu,sai suka yiwa juna sai da safe,dan ko a hanya kasa yiwa juna magana sukayi,kawai tafiya suke ita MARYAMU tana tunanin abinda zaije yazo,ita kuma halima tana ta maida numfashin damben da sukayi.haka kowacce ta shiga gidansu. "Assalamu alaikum" "Wa alaikumus salam,yan makarnta an dawo " Inna sarai ta fada tana tashi zaune daga kishingidan da take, takai hannu ta rage sautin radion da takeji. "Eh mun dawo inna"ta fada tana zama akan kujerar yar tsugunno da take kusa da tabamar da inna take kai a gaban kaskon da ta kawo garwashi dakin saboda sanyin da akeyi. "Kun dade yau ,dan har an fara taskar labarai

Chapter 3 of 11