Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya gan ta can bakin kofa gaba daya tayi shock

dawo wa yayi baya ya tabata da karfe ta razana "lafiya"???? yace mata

Da saure ta rungumeshi "Dan Allah ka fidane daga gidan wlh wanan gidan tsoron shi nakai"

Kallon mamaki yaye mata shiyasa yaki bala in sonta don ita bata damu da dukiya ba da wata mace ce ae da tune ta fara tsulen dadi ama ita tsoro ma ta kije

Jayeta yayi daga jikin shi "Ki dai na jen tsoro kinje ae zaki saba kuma kin ga wanan gidan Maryam ko Sadiq basu isa su shigo shi ba saboda dagani sai ki zamu iya shigowa"

Kallon mamaki taye masa "bana ga da muryan ka yaki yen kome ba" tana magana tana ye masa shgawab shi kuwa ba karamen burgisa taye ba jawo ta yaye kinga wanan haka zakiye idan kina son saka mutum cikin family shima idan yayi magana sai yaye kinga is verry simple dai dai ta fuskan ta yayi ya dauki ta photo ye mata magana cikin kune yayi "yanzu kics *Light off* jikin ta na rawa tace *Light off* tsoro ta kama ji don taga gidan yayi dif ba alamar haske da saure yace light off "

"Nifa duk da hakan tsoro nake ji ka canza mana gida kamar irin nasu Umaa kaje dan ALLAh"

"Aa gaskiya ba zanye maki alkaware ba kidai zo muje na nuna maki dakin ki"

jan ta yaye ya kai ta bakin dakin ta ga dakin ki nan nikuma ga nawa can ya nuna mata da yatsa *Open the door dear* kofa ta bude shiga sukayi katon daki ne ko falon kujeru set biyu ne a ciki sai daki kuwa babban gado ne ta kalle gadon ta kalle Haneef "wancan kuma shine toilet kije ki watsa ruwa ga kaya nan sai wanda yaye maki ki saka" "Tau kawai tace masa shikuma ya fita daga dakin kallon dakin ta kai gaba daya tsoro ya kamata da sauri taje wuren drower *Cloth pls* sanu sanu ta kama bude wa gefen takalme daban ga na kaya less atamfa materials da na barci sai k'ana nan kaya kallon su taye taga duk t'sada du ne "Gskiya ni bazan iya saka wa'inan kayan ba sunyi tsada da yawa kuma gasu da yawa" hanu tasa ta dauko wata riga red da veil white sai gefin yan kune ta dauki daya da takalme flat a ganin ta sune basu da sada

Tsaya wa taye tace *Open pls* kofarta bude shiga taye ama da mamaki bata ga kome ba kamar ba bathroom ba ama ae Haneef ceman yayi nan ne toilet kamar tayi kuka tace "wanan gidan ko wahala"dole ta fito ta nufe kofar shi da tunzuren baki tace *OPen pls* bude wa tayi ta ganshi zaune yana dana wayan shi "zan iya using in bathroom in ka"

"Why not " shiga tayi amma da mamaki taga ba kome kamar irin nata fitowa taye ta kalleshi ta fashe da kuka da saure ya karaso wurenta "lafiya Haneefa meya sameki ne meyasa kiki kuka"

."Ae dole naye kuka wanan jara baben gidan ko wuren wanka babu "

Ba karamen dariya ta bashi ba wanda yafitar masa da kyaun sa "waya ce maki babu kin taba ganin gida ba toilet" girgiza masa kai taye alamar Aa "to zomuje "shiga sukaye kinga wanan kinga ukku ne idan kina son wanka sai ki dana na farkon nan idan kuma zaki shiga toilet ki dana na biyu idan kuma zaki ye alwarla ki dana na ukku idan kuma kin gaje kina son zama ki dana na hudu "shikinan fa ba wuya

.Cikin ranta tace kkcefe kai da ka shigo toilet me zai kai ka hutu ashe magana da taye ta fito a file kallon ta yayi ya taba cikin ta "ina nufin idan kika samu ciki idan baki iya tsaye ba sai ki futa ba" rufe Fuska taye alamar kunya fita yaye ha barta kamar yanda yace haka ta dana na farko da mamaki sai gashi ya fito ba karamen mamaki taye ba haka nan ta daure ta ye wanka


*Muje zuwa*
🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀
*Lipton and pure*✍🏻




🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀
AྂUྂRྂEྂNྂ BྂAྂZྂAྂTྂAྂ
🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀

LྂAྂBྂAྂRྂEྂNྂ HྂAྂNྂEྂEྂFྂAྂ DྂAྂ HྂAྂNྂEྂEྂFྂ🙆🏻‍♀

W̥ͦR̥ͦI̥ͦT̥ͦI̥ͦNͦG̥̥ͦͦ B̥ͦY̥ͦ K̥ͦH̥ͦḀͦD̥ͦI̥ͦJ̥ͦḀͦ S̥ͦ D̥ͦO̥ͦG̥ͦḀͦR̥ͦḀͦI̥ͦ(L̥ͦI̥ͦP̥ͦT̥ͦO̥ͦͦN̥ͦ)✍🏻

S̥ͦT̥ͦO̥ͦR̥ͦY̥ͦ B̥ͦY̥ͦ H̥ͦḀͦF̥ͦS̥ͦḀͦT̥ͦ M̥ͦU̥ͦH̥ͦḀͦM̥ͦM̥ͦḀͦD̥ͦ (P̥ͦU̥ͦR̥ͦE̥ͦ)✍🏻


​​®🔥E͎L͎O͎Q͎U͎E͎N͎C͎E͎ W͎R͎I͎T͎E͎R͎S͎ A͎S͎S͎O͎🔥​​
________________________________________
Email: eloquencewriter@gmail.com
Facebook: https://mobile.facebook.com/Eloquence-Writers-Association-272714726630585/?5ref_component=mbasic_bookmark&ref_page=XMenuController&ref=opera_speed_dia

D̥ͦE̥ͦD̥ͦI̥ͦF̥ͦḀͦT̥ͦI̥ͦO̥ͦN̥ͦ
*G̤̈Ä̤ D̤̈Ṳ̈K̤̈ Ẅ̤Ä̤N̤̈ï̤ F̤̈Ä̤N̤̈ N̤̈Ä̤ L̤̈Ï̤T̤̈T̤̈Ä̤F̤̈Ï̤N̤̈ N̤̈Ä̤N̤̈*😉

P̤̈Ä̤G̤̈Ë̤ *36*

Haka nan ta daure tayi wanka daura towel tayi ta fito daga bathroom shi kuwa Haneef dana wayan shi kawai yake yi cream ta shafa tare da yin light makeup riga ta dauko ta saka ta dauki yan kunne ta na saka wa jin kawai tayi an tabe ta da daga bayan ta da sauri ta jiyo Haneef ta gani "Meye haka kuma Haneef"

Bai ce da ita kome ba ya mai data kamar yanda taka tana kallon mirrow hanu yasa ya dauki Dan kune ya saka mata murmushi yayi mata cikin mirrow take kallon shi hanunsa ya saka a aljehu ya dauko ring ya saka mata a hanunta ba karamin kyau yayi mata ba wanda ta kasa boye wa a zuci ya kulla da hakan

kallon shi taye ta kalle ring in "Thanks alot sai dai naga kamar yana da t'sada da yawa"


"wayace maki yana da t'sda"

Turo baki taye "Ba gashi ba diamond ne"
"Duba dai kiga wanan ba diamon bane "


kallon zoben tayi "amma naga yana kama dashi"


"Kamar ce kawai amma ba shi bane "


"ohk nagode sosai Allah ya kara bude"

Ameen yace ya hau gado ya kwanta ita kuwa fita tayi ta koma dakin ta kwanta wa taye ama sam barci ya'ki daukan ta gashi kuma tana jin tsoron gidan nan sosai kamar barauniya ta tashi


Ta fita daga dakin dakin Haneef ta shiga can ta hango shi kan gado sai sharan barcin sa ya kai bai ma san ta shigo ba hawa tayi kan gado ta kwanta rufe idanunta taye alamar barci




Shi kuwa Haneef bai san ta kwanta ba yah daura mata hanu a jiki cikin mafalki yaje kamar ya taba wane abu mai mugun taushi da saure ya zabura "waye"


yanda ya fadi da karfe ne yasa ta zabura ra karfe "Neci fa"


"Meya kawo ki dakina ina naki dakin????



"Tsoro nakije bana iya kwana nika dai" tana magana kamar tayi kuka


Jawota yayi ye shiru "ae dakina kamar naki ne kinga kuwa zaki iya kwana anan"


murmushi taye nagode sosai


Kwanta wa taye barci mai dade yaye awon gaba da su



Wasa wasa yanzu ko wanen su ya ragi girman kai suna shire sosai don har zama sukai suye wasa da dariya kullum sai Haneefa ta tuna da maganar Mama datace duk bata kulla da shi ba bata yafe ba duk da suna juna ama har yanzu ba wanda ya gaya ma wane sai dai su boye a ransu



Haneef ne kile saukowa k'asa zauna wa yayi kusa da ita kallonta yayi "lafiya kika sha toka wani abu akaye maki"


"Eh"


"Waya taba ki ne ".


"Nifa gaskiya nafara gajiya da zaman gidan nan ne ka dai khadeejart ma daki zuwa yanzu ta dai na zuwa kai kuma wuren aiki kaki zuwa neka dai cikin wanan katon gida ko mai gadi babu bale na rage wane abu "
Duk maganar nan da takai tanaye kamar taye kuka kallon ta yayi "yanzu mekiki son aye????



Murmushi taye wanda ya kara mata kyaun ta "Mufita waje mana musha ice cream ko ya ka gani"


"Uhmm Not a bad idea "


Da saure Haneefa ta tashi "to muje ko"


Dauko wayan shi yayi yaye dailing Hello gani nan zuwa ina son kowa ya bar gurin ice cream denan har sai na gama abun da zanye" wanda ki waya da shi muryar shi k'asa k'asa "Ohk sir angama"


Kallon shi Haneefa taye daga bisane ta zauna kan kujira ta daure fuska


"Yah ankaye kuma kin zauna kida ka saure ki fita"


"Nafasa zuwa "


"Meyasa zaki fasa naye maki wani abu ne ko nagaya maki maganar da bata da dade ne"


"Ina son ka kira shi kace masa ya bar mutanen don nafi son in zauna cikin mutane bana so daga ni sai kai "


"Akan wanan ne kika bata ranki"

"Eh shine"

Daukan wayan shi yayi ya kira mai wuren ya sanar da shi ba karamen dadi yajeya ba shiryawa sukaye Haneef ya saka suit Red itama doguwar riga ta saka read ba karamen kyau sukaye ba kamar a sace su wuren parking space suka je suka shiga mota basu tsaya ko ina ba sai wuren shan ice cream zaunawa sukaye managern wuren ne ya k'araso jiki nai na rawa Welcome sir "thanks"

"Ka kawo mata ice cream starwberry taki so "


"Ohk sir "


bada jima wa ba aka kawo masu sai da aka cika masu table da ice cream kallon table in taye "wanan duk ne ka dai" "eh ko yayi maki k'adan ne a karo maki"


Zaro ido taye ae har yayi yawa ma wanan ina ne ina shu"


"Ae yau kuwa sai kin shanye su" daukan spoon taye ta fara sha "wow gaskiya yaba da dade sosai"


"Kai bazaka sha ne ba"


"Zan sha ki dai ki fara sha" ohk tace taciga ba da shan ta shikuwa sai danar waya ya kai daga baya ya dauka yana sha mutanen daki wuren sai kallon su sukiye iren wanan ice cream da yawa gashi sunye bala'i. Kyau
Ansa nashe taye ta ajeye a teble nata ta dauko mu sha tare murmushi yayi mata ya dauki spoon zai kai wa da baki taye sauren tsai da shi ba haka ba "kai zaka bane nima sai in baka "



Baki wangale yana kallon ta duk da sun dan shagu sosai ama bai ye tunanen zata ce haka ba "kai naki jira fa " bata yayi ta sha "uhmmm wanan yafi dadi" "Allah ko"


" eh mana ae tunda kai ka bane da hanunka dole yayi dade"

Murmushi yayi ita ma ta bashi haka suka ye ta sha sai da suka k'oshe tashe sukaye suka biya bell suka wuce wuren park


"Wow Haneefa ta furta "


Bata san lokacin data rungumeshi ba "gaskiya wuren nan yayi kyau sosai" haka suka ye su shiga wanan su shiga wancan har suka gama suka shiga mota motar su ciki da ballons dayaki Haneefa na son su sai jen dadi taki don tun da taki a rayuwa bata taba zuwa ba "Thank you so much " taye mai kiss a kunce muah gaba dai jikine yayi sanye anya kuwa yau Haneefa ce ita kuwa har ma ta manta tana nan tana kallon pictures inda sukaye "kaga wanan gaskiya yayi kyau sosai a mai da muna shi fream"


"Angama hajiya"


"Hajiya kuma yau shi na samu"

"Eh mana ae sai abun da kiki so za'aye " dariya suka saka gaba dayan su suna ciki wanan dare sukaje an buge motar su da karfe da saure Haneefa tajuya shima Haneef den juya wa yayi wanan mai black motor fa su a zaton su bada gan gan bane jen sukaye ankara bugun su daga bisane kuma motar sai ta tsaya haneefa ta tabe baki"Anya kuwa lafiya naje gaba na yana faduwa"


Bata karasa magana ba sai ga daf da dugu ta bugesu kirrrrrrrrr............ motar su Haneef ta juya har sau ukku Haneefa ce ta fita ama Haneef yana cikin motar tana kallo motar tana juyawa da shi kokaren tashi taye ama ina kanta jine yaki ye sosai da rarafe ta kama tafiya tana kuka Haneef tana kiran sunan sa


Da kyar ta samu ta isa motar "Haneef Haneef tana girgiza shi shikuwa bai masan tana ye ba don taki nunfashin shi ya tsaya cak da kyar ta samu ta fara jawo shi k'afar shi ta lake kuma ga motar mai yana zuba a k'asa kuma gashi wuren dajine balan tana a tai maka mata ga kanta yana jine sosai haka ta daure ta fitar da shi da kyar ta iya jayi shi a motar ta kai shi nisa da shi ae kuwa nan taki motar ta buga


"Inalilahe wa'ina ilahe raje'un Haneefa ta furta yanzu yaya zanye Haneef Haneef pls ka tashi kaje dan allah ka tashe hanun shi ta taba ama ko ya saki aza kunenta tayi ba nunfashi "Hanef dan Allah ka cece rayuwana ka tashi wlh bazan iya rayuwa ba sai da kai "


Jen taye an reko ta "Ae kuwa zaki ye rayuwar ki ki kadai" ga banta yayi bala'in faduwa don ko ba'a gaya mata ba tasan Sadiq ne da karfe ta jeyo " Sadiq meya kawo ka a nan?????


"Nazo ne naga yanda Haneef zai mutu furrr"

"Dan allah ka taimaka man na kai shi Asbt kamen ya rasa jine sosai"


Wanka mata mare yayi sai ka jikin Haneef


"Wawuyar banza taya zan taimaka maki bayan ne na saka a kashe ku"



Zaro ido taye " a kashe mu sadiq"


"Eh nezaki cuta ki aure wanan to nekuma sai naga yanda zaki zauna da shi kamar yanda naye alkawaren sai na kashe shi sa'anan kima na kashe ki "



"Ni naye maka laife neda na aure Haneef ne ya kamata ka kashe ba Haneef ba. Saboda bai ye maka kome ba" bata karasa magana ba taje an mareta waye ya wareta ba dai Sadiq ne ba "duk da bata san ta ba tasan ita ce maryam



"Ba kai zaka kashe ta ba ni zan kashe ta tunda ita ta aure Haneef kamar yanda muka aje ka kashe Haneef nekuma na kashe Haneefa "



"Haneef Dan allah ka tashe kana jen abunda suki fada akan mu dan allah ka tashe ka babala men su"


"Ki don uban ki ne zaki ce a bala eh" jawo ta yayi ama yaje an rikita Haneef ne ya bude idon shi ba karamen dadi haneefa tajiya ba ta kwace hanunta ta durkusa "Haneef sanu kana jen abunda suki cewa ko"


Naje su bane da su da kyar ya tashe fada ya kamaye da sadiq ae kuwa ba karamen kashe ya sha ba duk da ya jemu ama ya ba sadiq kashe ita kuwa Maryam maren haneefa kwai takiye bata ce mata kome ba ta kyalleta ama da ta suka ta data mareta sai da jine ya fito sadiq ne ya fida bindiga kamar yanda naye alkawaren sai na kashe ku to sai na kashe ku "sadiq ka ajeye bindiga nan "kar ka damu ae ba kai zan halba ba wada kafiso duk duniyar nan yayi pointing inta ga haneefa kukan bindiga kwai najiya boom wanda nikai na bansan waaka halba ba.


*muje zuwa*
🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀

*lipton and pure*✍🏻



🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀
AྂUྂRྂEྂNྂ BྂAྂZྂAྂTྂAྂ
🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀

LྂAྂBྂAྂRྂEྂNྂ HྂAྂNྂEྂEྂFྂAྂ DྂAྂ HྂAྂNྂEྂEྂFྂ🙆🏻‍♀

W̥ͦR̥ͦI̥ͦT̥ͦI̥ͦNͦG̥̥ͦͦ B̥ͦY̥ͦ K̥ͦH̥ͦḀͦD̥ͦI̥ͦJ̥ͦḀͦ S̥ͦ D̥ͦO̥ͦG̥ͦḀͦR̥ͦḀͦI̥ͦ(L̥ͦI̥ͦP̥ͦT̥ͦO̥ͦͦN̥ͦ)✍🏻

S̥ͦT̥ͦO̥ͦR̥ͦY̥ͦ B̥ͦY̥ͦ H̥ͦḀͦF̥ͦS̥ͦḀͦT̥ͦ M̥ͦU̥ͦH̥ͦḀͦM̥ͦM̥ͦḀͦD̥ͦ (P̥ͦU̥ͦR̥ͦE̥ͦ)✍🏻


​​®🔥E͎L͎O͎Q͎U͎E͎N͎C͎E͎ W͎R͎I͎T͎E͎R͎S͎ A͎S͎S͎O͎🔥​​
________________________________________
Email: eloquencewriter@gmail.com
Facebook: https://mobile.facebook.com/Eloquence-Writers-Association-272714726630585/?5ref_component=mbasic_bookmark&ref_page=XMenuController&ref=opera_speed_dia



*∂є∂ι¢αтισи*


*αυяєи вαzαтα fαиѕ gяυσρ ωαиαи ραgє иαкυиє ѕαι уαи∂α кυкι ѕσ кυує ∂α ѕнι иα вαкυ ѕнι куαυ тα*❣👌🏻

ραgє *40*


Daman me.... "Ki karasa mana "

"Daman Haneef ne yace nazo Na tayaki zama ya San kinyi missing ina so shiyasa Na zo"

"Allah sarki Haneef mai tunanin manya kamar kuwa ya sani amma Ae naga jwkar tayi girma sai kace wada zata shikara anan gidan"

"Eh to zan Jima don yayi Tafiya ne yana k'asar chaina akwai abunda zasuyi shiyasa yace Nazo nan amma da ya gama zai zo ya dauke ni".

" Allah sarki to Allah ya kiyaye Hanya amma shine ko ban kwana baza'a zo mana ba eh".
"Yaso zuwa abun ne yazo mashi bai ko San da tafiyar ba shiyasa amma yace insha Allah da ya dawo nan zai fara zuwa"
"To ba matsala Allah ya maida lafiya " Ameen tace
"To ki shigo mana kin tsaya daga waje sai kace wata bakuwa " murmushi tayi ta shiga daka ciki dakin da tayi zama can ta kai kayan ta tana saka a drower fitowa tay ta girka masu abinci "gaskiya abincin nan kuwa yayi dadi Sosai na Jima banci abinci ki ba " murmushi tayi "Ae daga yanzu kin fara cen abinci na har sai kin gaji"
"Ina kuwa zan gaji tunda kowane lokaci Haneef zai iya zuwa ya daukeki "

"Banyi tsammani ba"
"Mekikace"???
" Aa bance kome ba bata San maganar da tayi ba ta fito a fili eh hakane

Haneef kuwa tunda Haneefa ta fita ba abunda ya ta buka a kallon hanu. Shi da ya kai tashi yayi ta shiga kitchen da sauri wanan matar ta bishi a baya Haneef "mezaka yi ne a kitchen"

Yuka ya dauka ya kalle hanunshi ya yanka ma kan Sa
Tsaya wa tayi cak "Haneef kana kuwa da hankali akan ta zaka yanka hanunka kana hauka ne"
"Yah zanyi ne Aisha a dalilen wanan hanunfa na mare Haneefa ta "
"Ae naga bada son ranka ka mare ta ba"
"Hakani bazan iya jure tana cemaki karuwa ba bayan ki ba karuwa ba ce"
"Eh amma abunda yasa tace haka don tana kishin ka ne ni naga soyayan ka a idon ta kama gaskiya banji dadin da ka sake ta ba saboda kana sonta ita ma tana sonka Kaye saurin yanke Hukunce"

"Ki kan ki kinsan hali na tun muna yara ko INA son mutum ya nuna bai sona bazan zauna da shi ba In kuwa son shi zai kashe ni"

"Ae shine matsala ta da kai kaga yanzu ita tana yi man kallon wata banza "
"Wannan Hakane kiyi hakri da abunda tace maki akai"
"Ko kadan bata bata man rai ba abunda yasa ma kaga nayi kuka ina son ta bayar nan da son ka ne kuma naga son da takiye maka wanan ka dai ya isheni in je kai na cikin farin ciki duk da ban samu Wanda zai soni tsakani da Allah ba sai dai don dukiyata kaga kuwa zanji dadin naga na hada masoya har Allah ya hada ni da nawa masoyin"

"Kada ki damu insha Allah zaki samu Wanda yk son ki"

"Yauwa Ina da tambaya duk da ban yi niyar tambaya ka ba ama ina son in San dalilin da kace in zo a matsayin budurwa ka ba meyasa zaka yi mata haka"


Dogon nunfashi ya ja "ni nasan Haneefa tana sona don lokacen da zata kai ne Asbt idan da bata sona da baza ta kai ne Asbt ba kuma lokacin da nake kwance a gadon Asbt ta furta tana sona Kawai dai nasan Idan ta tuna abunda nayi mata ranta ki ba cewa shiyasa"


"Uhmm hakane amma ya kamata ka mai da ta dakin ta "

"Bazan mai data ba sai ta yarda tana sona sa'anan zan mai da ta " yayi tafiyan shi

"To ina zakaje hanunka da jini ka bari nayi maka dressing mana " kada ki damu I will manage " " nikam zan wuce Tunda A dalilin wada nazo ta wuce wa ta "


"Ohk thanks A lot sai munyi waya"
"Ohk byee"
Ya haura sama ita kuma ta fita daga gidan "

Wasa wasa yau Haneefa satin ta daya a gidan mama

"Haneefa Haneefa kina Ina ne wai"

"Na'am Mama gani nan zuwa" da sauri ta karaso gunta ta zauna gani Mama "Nace har yanzu Haneef bai dawo daga tafiyar ba ".
" ita Sam ma ta manta da karya da tayi mata "
"Eh mama bai dawo ba"
"To ama naga Baku waya lafiya dai ko"
"Eh basu da karfen Network ne shiyasa"
"Ohk Allah kasa abunda kika gaya man gaskiya ne in ba wane Abu kika boye man ba".
" insha Allah babu mama"
"Toh Allah yasa" Ameen"

"Shikuwa Haneef jiran yakai Mama ta kira shi ama shiru har yanzu"

"Phone ringing.................

Kallon wayar yayi daga bisani ya daga can k'asa k'asa yace " Hello"
"Hi yanzu najeyo wane labari "
"Name kinan".
" Haneefa " da saure ya tashe "ina jen ki meya faru"
"Kusan sati daya bata gidan Haneef ta koma gidan Mama kuma ance angan ta da babbar jika kaga mun samu damar da zamu kama ta idan mun kamata nasan dole Dan nacen nan zai zo waton Haneef kaga sai mu kashe su tare ko ya ka gani" ta damke hanu

"Not a bad idea so yaushi ya kamata muye wanan aiki"
"Ae ina ga yau denan zamu iya aika ta wa yanzu bare na shirya sai nazo na dauki ka sai muje ko "
"Ohk I will be waiting"
Haka kuwa akaye ta shirya Tafiya daukan shi taye suka wuce gidan su Mama nisa daga gidan sukaye parking yaro suka samu kai zona"ba musu yazo"
"Dan Allah ka shiga gidan nan kace Haneef yana kiran Haneefa kaje"
"To" yace masu yah shiga cikin gidan dauki da sallama Mama ce ta amsa "wai Haneef yace yana kiran Haneefa"
"To jika ce masa gata nan zuwa "
Yah fita daga gidan wuren su maryam ya nufa "tace gata nan zuwa " kudi suka bashi ba karamen dadi yaje ba "ka tsaya idan ta fito kace mata ga motar da zata shiga Kaje " ohk"

"Haneefa"
"Na'am Mama"
"Kiye maza ki fito inaga Haneef ya dawo yace ki cemasa a waje"
"Haneef den??

" eh ya aiko wane yaro yace yana jiran ki"

"Ohk ta shiga daki ta dauko Hijab"
"Tafito waje " sai mamaki takiye Haneef den ne zai zo ba zai shigo cikin gida ba"

Tana cikin wanan tunanen sai ga yaron ya zo wuren ta "Haneef yace ki same shi a motar can"

"Ohk" ta nufa wuren motar ba tantama bude wa Kwai taye ta shiga tana rufewa ana tada mota gaban tane ya fade "yaushi Haneef ya canza turare kuma bai San Wanda zai Sa ba sai Iren na sadiq???
Bata ye magana ba ta cigaba da kallon motoce sadiq kuwa sai kallon ta yakiye cikin madube ita kuwa bata San ma yana ye ba dai dai wane gida suka parka bata fito ba sukuma sun fita daga motar Maryam ta kalle sadiq Get ready for Plan B "ohk yace mata "

Hanusa ya saka a aljehu ya dauko Hankie wata kwalla ba Maryam ta bashe yah zube shi ga ba daya ya na bude mota ya shaka ma Haneefa shi
Rangaras ta saki jiki sai barci" daukan ta yaye cak ya shiga da ita cikin gida kan kujera ya azata daure ta sukaye sosai yanda bazata iya kucewa ba sadiq ya dauko wayan shi ya dauki ta photo Haneef ya turawa
Wayan Haneef ce taye k'ara alamar messg ya shigo wayan ya jawo kuma ya ajeye ta a gefi kanshe ya reki don wane iren ciwo yakiye masa wayan shine ta hau rure bai ye niyar dauka ba dalilin yaga sabuwar number ne ya daga ama baice kome ba "ina ga yanzu ka dai na son matar ka da har za'a turomaka Abu ka share"

Haneef yaye shiru yana son ya tuna mai murya "ka duba wayan ka zaka ga wane surprise"

Yah tsinke wayar wayan shi ya duba messg in ya bude da karfe ya tashi "Haneefa meya same ki kuma har akaye maki haka" wayan shi ya zaro ya kira number da aka kirashi yanzu Buga daya biyu ba'a daga ba sai a na ukku "kai waye kuma waya Baka izinen taba man mata ko nace wayace ka turo man wanan photo???
Hahahahahahahahha "kana nufin Baka gani ne ba kinan?? Zaka gani ne idan Na aika matar ka lahira yanzu nan " mekaki so???

"Yanzu zan turomaka Address kazo gurin kuma Idan ka kuskura ka gaya ma police to zaka ga gawar matar ka Na fada maka " yah tsinke wayar Haneef ya jefar da waya reki kansa yaye shi bai San yaushi sadiq zai wanan fitir nan ba I am tired of this ". Tashi yaye ya nufa wuren parking space ya shiga fita yaye yana driving wayan shi ne taye rure alamar messg duba wa yaye yaja dogon tsoki mtswwww cigaba da driving yaye mama ce ki dafa abince gaba daya gidan sai kamshe yaki " Nasan idan Haneef yace wanan abince zai je dadin Sa Sosai ama ina Haneefa ta Shiga ne tundazu bata dawo ba oh Na tuna tunda sunye sati daya basu hadu ba kuma ba waya ae dole ta jima ta cigaba da aikin ta "....

" Assalamu Alaikum"
"Walaiku musallam " fuskan ta dauki da murmushi " Haneef sanu da zuwa" dukawa yaye ya gaidata har yaje kunya tunda suka tare bai zu gurin ta ba sai yau
"Sanu da zuwa Haneefa yah Hanya"
"Lpy qlw"
"Masha Allah naje dadin daka dawo yau don duk Haneefa ta tsargu kullum cikin tunane taki idan na tambaye ta sai dai tace man ba kome nace mata naga kun dai na waya sai tace man ae Garin da kaki ne ba Network shiyasa "
Kinan Haneefa bata gaya ma Mama cewa na saki ta ba ama meyasa bata gaya mata ba wanan maganar duk cikin ransa yakiyen ta
"Eh hakane suna da matsala Network ne ama yanzu na

Please Login or Register in order to submit comment