Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
don wata manufa ki fahimce ni mama kada kiyi tunanin don ina son in aure Haneefa shiyasa na kawo ku gidan nan bah kawai nayine don kariyar ku ki fahimce ne mama hawaye ne suka zubo a idon sa wanda shi kansa bai san dalilin sa bah Haneef mama ta kora sunan shi nagode haneef Kallon mamaki Haneef yayi mata Nagode sosai daka ke nuna kulawa a gare mu duk da bakasan mu waye bah amma LA taimaka manah lokacin da muke bukata sa'a nan auren Haneefa da kayi in ni na Haife Haneefa tau na baka ita har lahira Bah karamin dadi yah jiya bah nagode mama da kika fahimce ni Duk da nasan ba zata cuta maka bah Allah yayi maku Albarka.Ameen yah baku zaman lafiya Nagode mama sosai ya tashi Ina zaka kuma Zanje gida ne tun jiya mom ke kirana ban samu damar dagawa bah shiyasa nake son koma wa Tau gaskiya kam yah kamata amma ka wanke jikin ka manah wayan shi ta fara rure Kallon mama yayi mom ce bara nayi sauri na je gida Haneefa kuwa tana gefe tana kallon su da sauri yah fita. Da ga gidan Kwalla ce ta zubowa Haneefa *Muje zuwa* ๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€ *lipton and pure*โœ๐Ÿป [7/29, 7:53 PM] Lipton๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€: ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€ ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€ ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€ ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€ ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€ *Aฬ†Uฬ†Rฬ†Eฬ†Nฬ† Bฬ†Aฬ†Zฬ†Aฬ†Tฬ†Aฬ†* ๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€ *Labaren Haneefa Da Hanef*๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€ *Writing by Khadija s dogarai(Lipton)* *Story by Hafsat MUHAMMAD (Pure Green)* โ€‹โ€‹ยฎ๐Ÿ”ฅEอŽLอŽOอŽQอŽUอŽEอŽNอŽCอŽEอŽ WอŽRอŽIอŽTอŽEอŽRอŽSอŽ AอŽSอŽSอŽOอŽ๐Ÿ”ฅโ€‹โ€‹ ________________________________________ *Email:* eloquencewriter@gmail.com *Facebook:* https://mobile.facebook.com/Eloquence-Writers-Association-272714726630585/?5ref_component=mbasic_bookmark&ref_page=XMenuController&ref=opera_speed_dial *Dedication* ```Beely Yari ina yenki iren sosai dinnan ๐Ÿ˜congrat in advance``` Page *22* Kwallace ta zubo mata ta karasa wurin Mama Mama yanzu shikenan ni matar Haneef ce Jawota tayi ta zaunar da ita Ki kwantar da Hankalin ki Haneefa babu abunda zai faru don nasan Haneef mijin kir kine kuma zai kula dake sosai insha Allah. Ki kwantar da hankalin ki kinji yanzu muje ki watsa ruwa ta jata ta kai ta daki ki watsa ruwa kamin nan zan hada maki abinci kinji Tau tace mata ta shiga ta watsa ruwa Yanzu shikenan ni matar Haneef yah aure ni tah yah zanje dadin zaman aure dashi bayan bana son shi ko kadan shima nasan baya sona duk ta tuna da wanan abun sai tayi kuka Gaskiya wanan hukunci yayi man tsauri ae wannan *Auren Bazata* ne ba zai mah tsaya yah ji nawa ra'ayin bah haka ta ciga bah da tunani kala kala har ta fito daga wanka. Mama ta hada mata abinci sai murmushi ta kai tana mai jin dadin Haneef yah auri Haneefa don ta san bazai cuta mata bah shiyasa take alfahari da shi daukan tray tayi ta nufa dakin ta knowking tayi sa'anan ta shiga da sallama amsa wa tayi tana kokarin saka wata riga blue Har kin shirya mama ce ke wanan zance Eh mama tace mata Tau zo kici abinci ko Zaunawa tayi kusa gareta yau ni zan baki abinci Mamaki fal a idon Haneefa mama yau ni zaki bah abinci Eh manah ko bazaki ci bah Zanci manah naga kin dade baki bani abinci bah kinsan lokacin da muna gida babu yanda banyi ki bani abinci bah kice ae yanzu ni ba yarinya bace don haka dole na bah kai na Murmushi mama tayi kinsan yanzu Amarya kike don haka dole na kulaki murmushin karfin Hali tayi mama kenan Tau maza ki canye abinci nan duka Zaro ido tayi duka fah Eh manah bazan tashi daga nan bah sai kin canye shi maza bude baki Bude baki tayi ta bata Mama nakoshi Mekika ci ne halan da zaki ce kin koshi Duba fah kiga nace da yawa Tau naji amma kara wannan sai da ta bude baki mama ta jaye Hanunta Kukan shagwab tayi mata sa'anan ta bata dariya suka saka ga badayan su Hawaye ne suka sauka a i don Haneefa wanda ita kan ta bata san dalili bah Lafiya miyasa kike yin kuka Yanzu mama shikenan bazaki sake bani abincu bah kamar yanda kika bani yanzu Murmushi Mama taye ae fah ga mijin ki zan baki abinci rufe fuskan ta tayi alaman taji kunya Tau bara na barki ki huta ko Tau Mama mama ta saka kafa ta fita Sadiq kuwa tunda anka kai shi Asbt bai san inda kansa ya ke bah Hankalin Maryam bah karamin tashi yayi bah Likitane yah fito da sauri Maryam ta kara sa wurin sa likita lafiya yah jikin nasa Tau baza muce kome bah Saboda yah rasa jini sosai yana buka ta jini kuma har yanzu ba'a samu jinin sa bah Koh za'a duba jini nah a gani idan zai yi masa To bah damuwa nurse je ki duba jinin ta ohk doctor muje Anye sa'a jininta yayi masa an saka mashi Da sauri Haneef yah shiga cikin gida yah tara da baby tana yawo cikin fallo tana ganin sa tayi saurin karasowa wurin sa Baby ina ka shiga ne ta rungume shi Sorry baby ban daga call in ki bah Dagowa tayi ta kalle shi jini ta gani a jikin sa Da sauri ta kira Alhj da khadeeja Khadeeja kina ina ne yi sauri ki kawo man first aid jawo Hannun Haneef tayi ta zaunar dashi kan kujera Jikin khadeejart rawa dai yake ye Baby kada ki damu bah wani ciwo bane Yk man shiru nah fara gajiya da wanan yawon da kai Wayan dad ce tayi ringing duba wa yayi yah kalli Mom Kinsan waye ke kirana Alhj.Abakar ne Zaro ido mama tayi yau shi ke kiran ka da kan sa ae ina ga anyu shekara bai kira ka bah anya kuwa lafiya Bara dai na daga mujiya receive yayi yah saka spearker. Alhj.Sulaima Na'am Alhj.Abakara yah gida Lpy qlw yah yara tau Alhmdl kwana biyu sai yau aka tuna damu Wlh kasan abubuwa sunyi man yawa yanzu haka wani labari naji nayi mamaki da baka gaya man bah Meke nan??? Dazu Dazu akace man Danka yayi Aure waton Haneef Gaba dayan su tashi sukayi tare sukace What aure kuma Haneef din namu kuma bata re da mun sani bah Kamar yah sulaiman kana nufin baka sani bah bana son irin wasa nan fah A gaskiya bansa ne bah amma bara naji nah bakin sa yah kashe wayan Kallon Haneef sukaye da alamar magana a ta tare da su Mom ce tah fara magana Baby ashe har zaka iya yin aure ba tare da na sani ba hawaye ne suka zuba a idon ta Hankalinsa bah karamin tashi yayi bah baby kada kiyi saurin yanke hukun ci ki saurare ni kinsan bazan yi abunda zai bata maki rai bah ki saura re ni yah rike hanunta Jaye hanusa tayi tah shiga daki dad mah ya rama mata baya khadeeja mah haka Tsaya wah yayi har kansa ki sarawa *Muje zuwa* ๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€ *lipton and pure*โœ๐Ÿป [7/30, 7:39 PM] Lipton๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€: ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€ ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€ ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€ ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€ ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€ *Aฬ†Uฬ†Rฬ†Eฬ†Nฬ† Bฬ†Aฬ†Zฬ†Aฬ†Tฬ†Aฬ†* ๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€ *Labaren Haneefa Da Hanef*๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€ *Writing by Khadija s dogarai(Lipton)* *Story by Hafsat MUHAMMAD (Pure Green)* โ€‹โ€‹ยฎ๐Ÿ”ฅEอŽLอŽOอŽQอŽUอŽEอŽNอŽCอŽEอŽ WอŽRอŽIอŽTอŽEอŽRอŽSอŽ AอŽSอŽSอŽOอŽ๐Ÿ”ฅโ€‹โ€‹ ________________________________________ *Email:* eloquencewriter@gmail.com *Facebook:* https://mobile.facebook.com/Eloquence-Writers-Association-272714726630585/?5ref_component=mbasic_bookmark&ref_page=XMenuController&ref=opera_speed_dial *Dedication* *Aufama ๐Ÿ˜œina yen ki iren sosan nan* *Allah yah gwada man nazo ganin baby*๐Ÿ˜‰ Page *23* Tsaya wah yayi har kansa ke sarawa kadan kadan yah ke tafiya da kyar yah iya haura wah sama dakin mom yah je yah bude kofa Mom sai kuka ta kai wai Haneef zae samu mata bazaya gaya man bah kasan irin abu buwan da na tana da gah auren ka har zaka yi aure ba tare da yah gaya man bah Kiyi hakuri nasan shima bah a son ran shi bah dad ne ke wanan zancen Tafiya Haneef yah kamayi mom yah kira sunan ta amma bata tanka bah juwa yah kama gani baya ganin mom sosai dushe dushe yah ke gani jinsa kawai yayi kasa Da karfe mom ta tashi ta yo kan sa. Haneef ta kama kira sunan sa wanan shine karon farko da ta kira sunan sa Haneef pls ka tashi kaji Haneef dinah Pls pls bah matsala tunda kayi aure shikenan Allah yah baku zama lafiya amma ka fara tashi pls Khadeejart maza ki kira Doctor yah duba sa Da sauri ta dauko waya ta sanar da shi bada jimawa bah yah iso Dr.pls ka duba man shi kada ka bari komaj yah sameshi Don't worry mrs.sulaiman bah abunda zai same shi ku tsaya anan zan duba shi Kuka ta kamayi dad yah kama lalashin ta kada ki damu babu abunda zai same shi Khadeejart ta kawo mata ruwa ta sha Likita ne yah fito da sauri mom ta karaso yah jikin sa Kada ki samu damuwa babu abun ta da hankali bugun da anka yi masa ne shi yasa jini yah zuba a jikin shi Bugu kuma Eh shiyasa yah kama ganin juwa har yah fadi ga kuma yunwa dake ta tare shi yah kamata ku bashi kulawa sosai Tau mungode Sosa I Dr. Allah yah bar zumunci Ameen yah ce tau ni zan wuce A sauka lafiya dad yah mara masa baya Direct mom bata tsaya ko ina bah sai kitchen ta dafa abinci kala kala ta saka a food flask dakin Haneef ta shiga ta ajeyi abinci gefe Kwance yah ke kan gado sai barci yah kai mom ta zauna kusa gare shi hannu tasa ta jaye gashin shi tayi daya rufe masa fuska Sanu baby Allah yah. Baka lafiya Zaune take tana jiran yah far fado Motsi yah fara yi da sauri mom ta falka baby yah jiki Da sauki kawai yace mata Yah kamata ka tashi ka watsa ruwa kaji Da kyar yah iya tashi yah shiga Bathroom fita mom tayi don ya samu yah saka kaya jim kadan yah fito daure da towel da karamin towel a hanunsa yana goge gashin sa cream insa yah shafa yah saka kaya sa'anan yah rama sallolin da ake biyan sa Mom ce ta shigo baby har ka gama eh taso kaci abinci ko tana magana tana kokarin bude food flask zubawa tayi a plate tah zaunar da shi kan kujera tana bashi abinci sai da ta tabba tar da yah koshi Baby Na'am ina surukata da mamaki yah kalleta tana nan qlw baby Gud yaushe zata tarene Mom yah kira ta dagowa tayi tah kalleshi yes baby Nasan na bata maki rai i am really sorry i don`t mean to hurt you is ok baby Baby zaki iya kira man dad akwai magana da zanyi wayan ta ta dauka ta kira shi bugu guda yah dauka pls zaka iya zuwa room in Haneef ohk kawai yace yah tsinke wayan Ba tare da bata lokaci bah yah iso dakin zauna wa yayi Haneef yah yi gyaran murya Dad yah kirashi Na'am son yah jikin.??!! Da sauki Dad ina son magana daku ne Ok muna saura ren ka nan yah labarar ta maso abunda yah faru mom kuwa shatab shatab da hawaye Gaskiya maryam ta bani mamaki ban taba tunanin zata aikata irin wanan abun bah dad ne ke wanan zance wlh sai ta gane kurenta da ita har mahaifin ta Haba Alhj.kamar yanda baby yah gaya maka kawai mu kyaleta ita da kan ta zata san tayi kus kure Murmushi Dad yayi tau Alhmdl tunda dai na san wadda yah aura tana da kirki Kuma nasan zata kulan min baby nah Dad yah kalleta ae ni yau ina cikin farin ciki Name kenan Tunda babyn ki yaye aure ae kinga yanzu nine za'a cema baby bah Alhj bah Dariya suka saka ga badan su Yanzu dai zan sanar da yan uwa mu akan auren Haneef ko yah kuka gani So sa kanshi yayi alamar kunya baby an zama ango Baby nah Alhj yah cema mom kallon sa tayi ae haryanzu babyn bai wuce bah ka jira har yah tare da matar sa murmushi yayi tau bah damuwa yah kamata ka huta yanzu bare mu wuce ko Ohk baby thanks Kiss tayi mashi a kunce byee Suna fita yah hau gado wayan shi yah duba ya ga misscall da yawa har da wa'inda basu cika waya bah *muje zuwa*๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€ *yours lipton and pure* ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€ ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€ ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€ ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€ ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€ *Aฬ†Uฬ†Rฬ†Eฬ†Nฬ† Bฬ†Aฬ†Zฬ†Aฬ†Tฬ†Aฬ†* ๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€ *Labaren Haneefa Da Hanef*๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€ *Writing by Khadija s dogarai(Lipton)* *Story by Hafsat MUHAMMAD (Pure Green)* โ€‹โ€‹ยฎ๐Ÿ”ฅEอŽLอŽOอŽQอŽUอŽEอŽNอŽCอŽEอŽ WอŽRอŽIอŽTอŽEอŽRอŽSอŽ AอŽSอŽSอŽOอŽ๐Ÿ”ฅโ€‹โ€‹ ________________________________________ ```Dedicatio``` mubarak s dogarai(muby)๐Ÿ˜ Page *26* Yah jawota ta fada kan kirjinsa kallon kallon suka kama ye har sunajen nunfashin juna kokarin tashi ta keyi amma ina yah rik'eta sosai baza ta iya kucewa bah Baki je abunda nace bah ? Meke nan Yunwa naki je manah ko ba za'a bani bah kin manta ki matata ce Yaya Haneef dan Allah kayi hakuri kaje nayi Alkawaren duk abun da kace zanye maka "Really" yau ke ka fadi da bakin ki "Eh dan Allah nace kah ga Mama tana jirana kada ta ga na jima" Kada ki damu Ae mama ta san ki matata ce zaki iya dadewa a dakina ke har kwana mah zakiye" Zaro ido taye pls pls "Ohk zan barki ki tafi Ama sai kin bane abinci na kana" Nashiga Ukku ne Haneefa Sakin ta yayi yah dauko abince da ta ajeyi ya zauna kusa gareta idan kina son ki fita tau sai kin bane wanan abince "Thank god" Meki kace Bance kome bah. Hmmm kin zata halan wani abun nake nufi kada ki damu verry soon...... ya kyala mata ido maza ki bane nace don yunwa nakije Hararan sa taye ta amshe abince ta bashe yana ci yana kallon ta ita kuwa duk ta tsargu Sai dah yah koshi yaye magana da kansa ama bata dai na bashi bah sai ka canye shi duka don bazan yi girki kin banza bah Kallon ta yayi yace sai kace ki kika girka har wani abinci kika iya Allah yah tsaran nace jagwalgwalen ki Kallon sa tayi ta ye murmushi na yaushi kuma ae wanan abince daka ka gani ni nah girka shi Zaro ido yayi what da saure yah tashi yah shiga toilet yana kar karen Amai Abice dadi ne bai ye bah kome bara dai nace najiya spoon guda tayi ama bata je wane matsalan shi bah ta cigabah da ce abinta har yah fito yah tara da ita nace sanu da aiki yah ce mata Ywwa Abince da akace ki kawo man shine ki ka zauna kinace Eh manah bah kace bai ye dadi bah shiyasa na canye abuna nidai banje matsala shi bah Tabe baki yayi ae tunda ke kikaye bazakije matsalan shi bah A k'asan zuciyar shi kuwa cewa yayi abince yayi dadi kawai yayi ne don taje haushi amma bata nuna wani jin haushinta ba Bude kofa yayi idan kin ga dama ki fito in kuma nan zaki kwana to yah sa kafa yah fita ta mara masa baya *muje zuwa* ๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€ *lipton and pure*โœ๐Ÿป ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€ ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€ ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€ ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€ ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€ *Aฬ†Uฬ†Rฬ†Eฬ†Nฬ† Bฬ†Aฬ†Zฬ†Aฬ†Tฬ†Aฬ†* ๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€ *Labaren Haneefa Da Hanef*๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€ *Writing by Khadija s dogarai(Lipton)* *Story by Hafsat MUHAMMAD (Pure Green)* โ€‹โ€‹ยฎ๐Ÿ”ฅEอŽLอŽOอŽQอŽUอŽEอŽNอŽCอŽEอŽ WอŽRอŽIอŽTอŽEอŽRอŽSอŽ AอŽSอŽSอŽOอŽ๐Ÿ”ฅโ€‹โ€‹ ________________________________________ ```Dedication` *Fatima Abubakar(teemar yari)*๐Ÿ˜Ž Page *25* Ameen yah ce mata Bari na kawo maka abincj ko Aa Mama ba sai kin wahalar da kan ki bah idan na koma gida zanci abinci. Aa baza'aye haka bah kaji dakin ka ka huta zan hada maka abinci kaji ko Tau mama na gode Yah tashi yah fita ita ma fita tayi yah shiga dakin sa mama kuwa har zata shiga kitchen sai kuma ta fasa ta nufa dakin Haneefa kwance take sai sharan barcin ta takai zauna was mama tayi kusa gareta tayi murmushi daga bisani ta fara tada ta HANEEFA mama ki bari nayi barci yanzu fah na kwanta Maza tashi barci bai cimmaki bah ki tashi mijin ki yah zo ki hada masa abincj Tashi tayi tah kalli Mama miji kuma eh manah Haneef bah Dogon tsoki ta ja yanda mama baza ta ji bah wai miji Ki tashi manah gaskiya Mama Bah wani maza kije ki watsa ruwa ki gir ka masa girki ko ranki yah baci tana kai wa nan ta tashi ta fita da alamar ranta yah bace Tashi tayi tana turo baki ta watsa ruwa sa'anan ta nufa kitchen girka abinci ta fara yi gida sai kamshi yah keyk mama ce tah kasa hakuri tah fito Wanan kamshi haka Haneefa ta Murmushi tayi kamshi fah ni kam banji shi bah Ae ni hakuri na kasa shiyasa na fito bara na tester spoon guda tayi kai amma gaskiya girkin yayi dadi sosai Hmmmm ko Sosai mah a fara zuba man naci sa'anan a kai mah mai gida Sosa kan ta tayi alamar kunya Mama bata be ta kan ta bah ta diba ta wuce dakin ta Sadiq yah fara jin sauiki maryam tana bashi kulawa sosai Dauka tayi tah nufa dakin Haneefa knowking tayi taji shiru ta bude kofar Sannu sannu tah bude kofa wani irin sanyi yah duke ta da kamshin turaren sa idan taje kamshun turaren sa har wani sanyi take ju a ranta bata gan shi a faloo bah ta nufa cikin dakin tana shiga yana fitowa daga toilet kallon kallon suka. Kamayi da sauri Haneefa ta juya miye haka zaka fito toilet a haka Inaga ae wanan daki na ne ko ban ce ki shigo bah kuma wah yah baki izinin shigo man daki yana magana yah na saka kaya Mizan yi a dakin ka kuwa Abincj na kawo shiya sa na shigo bah wai don son rai na nashigo bah Whatever ae zaki iya yin knwoking ko lokacin yah kara sa saka kaya Dogon tsoki tah ja mtswwww tah aje abinci a table tana kokarin fita jin tayi an riko mata Hannu Miye haka ni ka saka man Hanun manah juyo ta yayi yah fada a kirjin sa kamshin turaren sa yah doki hancin ta ina mah zata taba ta a jikin sa taye ta shakar kamshen turarin sa amma sai ta fuske miye haka ka wani role nu dan Allah mallam ka sake ni Mallama ae ni bah malamin ki bah ne mijin ki ne Miji tace. Sosai kuwa A hakan Kallon ta yayi A hakan kuwa yah dauki ta cak Haneef wanan wane irin tabi'ace Allah ka sauke ni kasa in bah haka bah zan Cilla ta yayi kan gado yah rufe kofa Tafiya yah kamayi yana kallon ta yana murmushi har yah hau kan gadon ja dabaya ta kamayi Murmushi yayi daga bisani yah murtuke fuska kamar bah shine yah gama dariya bah Gaban ta ne yayi mugun faduwa irin wannan hadi fuska kayi hakuri pls Miye kuma na bada hakuri tun yanzu ae ki rike bada hakurin ki har sai an kawo ki wurina Gaban ta yah fadi rass.......... Kallon jikin tayayi Yunwa naki je?? Yunwa kake jj tau nice abinci da zaka kalleni kace man yunwa kake ji Sosai kuwa ke abinci ce Zaro ido tayi ni bah na son haka fah da sauri ta tashi Yah jawota ta fadi kan jikin sa *muje zuwa* ๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€ *lipton and pure*โœ๐Ÿป ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€ ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€ ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€ ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€ ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€ *Aฬ†Uฬ†Rฬ†Eฬ†Nฬ† Bฬ†Aฬ†Zฬ†Aฬ†Tฬ†Aฬ†* ๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€ *Labarin Haneefa Da Hanef*๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€ *Writing by Khadija s dogarai(Lipton)* *Story by Hafsat MUHAMMAD (Pure Green)* โ€‹โ€‹ยฎ๐Ÿ”ฅEอŽLอŽOอŽQอŽUอŽEอŽNอŽCอŽEอŽ WอŽRอŽIอŽTอŽEอŽRอŽSอŽ AอŽSอŽSอŽOอŽ๐Ÿ”ฅโ€‹โ€‹ ________________________________________ *Email:* eloquencewriter@gmail.com *Facebook:* https://mobile.facebook.com/Eloquence-Writers-Association-272714726630585/?5ref_component=mbasic_bookmark&ref_page=XMenuController&ref=opera_speed_dial *Dedication* *Sweet bro Jafar*๐Ÿ˜ *Sadaukar wa* *To you my Hot kiss H B D*๐Ÿ˜ ๐Ÿฉ๐Ÿฉ๐Ÿฉ๐Ÿฉ๐Ÿฉ๐Ÿฉ ๐Ÿฉ๐Ÿฉ๐Ÿฉ๐Ÿฉ๐Ÿฉ ๐Ÿฉ๐Ÿฉ๐Ÿฉ๐Ÿฉ ๐Ÿฉ๐Ÿฉ๐Ÿฉ ๐Ÿฉ๐Ÿฉ ๐Ÿฉ *Happy birthday My Hot kiss*๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚ ๐ŸŽ‰๐ŸŽ‰๐ŸŽ‰๐ŸŽ‰๐ŸŽ‰๐ŸŽ‰ ๐ŸŽ‰๐ŸŽ‰๐ŸŽ‰๐ŸŽ‰๐ŸŽ‰ ๐ŸŽ‰๐ŸŽ‰๐ŸŽ‰๐ŸŽ‰ ๐ŸŽ‰๐ŸŽ‰๐ŸŽ‰ ๐ŸŽ‰๐ŸŽ‰ ๐ŸŽ‰ *Hip Hip Hurry Happy birthday Zuwaira ibrahim(my Hot kiss) ina taya ki murna Allah yah karo shikaru masu Albarka*๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜ ๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“ ๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“ ๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“ ๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“ ๐Ÿ“๐Ÿ“ ๐Ÿ“ *Dole mu taka rawa yau Hot is +1 yehhhhh*๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป ๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚ ๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚ ๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚ ๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚ ๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚ ๐ŸŽ‚ *Dole mu debo shocki*๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป *shocki shocki ๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿปshocki ah*๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป ๐Ÿฅ€๐Ÿฅ€๐Ÿฅ€๐Ÿฅ€๐Ÿฅ€๐Ÿฅ€ ๐Ÿฅ€๐Ÿฅ€๐Ÿฅ€๐Ÿฅ€๐Ÿฅ€ ๐Ÿฅ€๐Ÿฅ€๐Ÿฅ€๐Ÿฅ€ ๐Ÿฅ€๐Ÿฅ€๐Ÿฅ€ ๐Ÿฅ€๐Ÿฅ€ ๐Ÿฅ€ *Allah yah Albarkace rayuwarki my Hot*๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป ๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท *From You sweet friend lipton๐Ÿ˜˜ your (Hot kiss* ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน Page *27* Dedication *Mrs.Mubarak ina jin dadin comment din ki*๐Ÿ˜˜ Mara masa baya tayi dakin Mama yah shiga ita kuwa ta shiga dakin ta sallama yayi ta amsa masa "Haneef har ka fito ne"??? "Eh mama na fito" Tau Allah yah tsare hanya ka gaida gida Gida zai je yasaka kafa yah fita yana driving yah na tunanin yanda zai bullowa wanan alamari wani abu yah tuno da shi yayi murmushi bai tsaya ko ina bah sai gidan su yayi parking yana shiga yah tara da Baby a faloo baby har ka dawo eh Baby na dawo zauna wa yayi ina Dad ne bangan shi bah yau Yah fita amma yace man yanzu zai karaso basu gama maganar shi bah sai ga shi yah iso zaunawa yayi yau kuma nine ake magana Eh Haneef ne ke neman ka sai gashi ka karaso tau lafiya yau ake son magana danu murmushi Haneef yayi dad ne yace yau kuma har da murmushi akeyi man Dad akwai maganar danaki son muyi Kallon mom yayi ita ma ta kalle shi "Inajinka Allah yah sa lafiya" "Lafiya qlw daman sai kuma yayi shiru daman ina son shiru yayi yana maida nunfashi" "Ka fadi manah Haneef meyasa kake shakun fadi kada kaji komai kaji" Ok daman cewa nayi abokin ka waton Alhj.Abubakar nake son kayi masa magana a kan Yarinyar da na aura" "Ban fahimta bah kayi man bayani manah yanda zan gane" Nan yah Labarta masa abunda mama ta gaya masa dogon nunfashi dad yayi daga bisani yace daman itace diyar da yah kora?? "Eh dad itace kuma ina son Abban ta yah karbe ta hannu biyu kaga idan yah amince sai na tare da mata ta " "Mom ta kalle shi waton Baby ka girma ko har da cewa ka tare da matar ka ko" So sa kan sa yayi Alamar kunya Tau bah matsala zanyi magana da shi gobe sai muji me zai ce ************************ *Washe gari* Haneef ne ki shiryawa sai sauri yah keyi Agogon sa yah saka yayi sauri yah fito daga dakin sa mom cema kasa tana hada breakfast "Good morning baby" Morning dear how was you Night Fine Morning Dad Morning dear Mom ce tayi serving in sa yah fara cin avuncular sai murmushi yah keyii Wow baby gaskiya abinci yau so sweet Thanks Baby rabonsa da yah karya a gida har yah manta Dad yaushe zaka je ne Yanzu nan dana gama break zanje "I am done mah duk abunda yace zan sanar da kai" "Dad inaga muje tare zai fi koh yah ka gani" "Eh to bah matsala muje Don na sanar da shi zan zo" Tau muje ko tashi sukayi Baby sau mun dawo Tau Allah yah ya sa a dawo da sa'a Ameen sukace suka wuce Fita suka yi daga gidan basu tsaya ko ina bah sai gidan Alhj.Abubakar Wurin parking space sukayi parking fitowa sukayi nan suka tara da Alhj.Abubakar da matar sa Sumayya sai diyansu a bakin kofa da alama shi ake jira yah iso rungume Dad yayi sanu da zuwa Abokina yauwa abokina yah kake kamar yanda kake "Hajiya Sumayya" "Na'am Mijin Hajiya dariya suka saka gamba daya dayake haka take yi masa kirari Iso sukayi masu cikin gida zauna wa sukayi Haneef yah gai dasu Alhj.Abubakar ne yah fara magana Dan Mummy yau kai ne a gidan na mu Eh wlh Tau madalla sanun ku da zuwa "Ae ni abokina na zata ka manta dani gaba daya kwana biyu ka mah dai na nema nah" "Yo bah gashi na kawo kai nah bah ae na wanke laifi na ko " "Eh hakane nan suka cigabah da hira su suna wasa da dariya" "yauw Sulaiman kace akwai maganar da zamuyi ko???? "Eh Dad yayi gyaran murya Daman nazo magana ne akan wadda Haneef yah aura" Mamaki karara a idon Alhj.Da Hajiya sumayya dukan su tambaya guda ganin su meye hadin su da Matar da Haneef yah aura Bangane abunda kake nufi fah ko zaka yi man yanda zan gane pls *muje zuwa* ๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€ *lipton and pure*โœ๐Ÿป ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€ ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€ ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€ ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€ ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€ *Aฬ†Uฬ†Rฬ†Eฬ†Nฬ† Bฬ†Aฬ†Zฬ†Aฬ†Tฬ†Aฬ†* ๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€ *Labaren Haneefa Da Hanef*๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€ *Writing by Khadija s dogarai(Lipton)* *Story by Hafsat MUHAMMAD (Pure Green)* โ€‹โ€‹ยฎ๐Ÿ”ฅEอŽLอŽOอŽQอŽUอŽEอŽNอŽCอŽEอŽ WอŽRอŽIอŽTอŽEอŽRอŽSอŽ AอŽSอŽSอŽOอŽ๐Ÿ”ฅโ€‹โ€‹ ________________________________________ *Email:* eloquencewriter@gmail.com *Facebook:* https://mobile.facebook.com/Eloquence-Writers-Association-272714726630585/?5ref_component=mbasic_bookmark&ref_page=XMenuController&ref=opera_speed_dial *Dedication* *Mrs.Mubarak inajin dadin comment in ki Page *28* "ina magana akan diyar ka ne waton Fatima " Gaban Hajiya ne yah fadi Ban fahimta bah wace fatima ae ni duk a cikin diyana bana da fatima inaga dai kayi kurene Kuka Hajiya ta fara yi Allah sarki Fatima daman tana raye Hajiya ki dai na wanan zance bamu da wata diya mai suna fatima "Abokina nasan da cewa kana da diya Fatima saboda ni tsohon abokinka ne kuma dukan diyan ka na san su so ina mai baku hakuri akan na tuno maka da ita nima bah a son rai na nayi bah" "Bah komai sulaiman " "Kasan dacewa Haneef yayi aure tunda a bakin ka mah nasan yayi aure duk da yah na dah na amma banyi fushi da shi bah kamar yanda kayi fushi da diyar ka ba wai ina gaya maka wannan magana bane don ka kori yar ka ni kuma ban kori dana bah " "Sulaiman yah kira sunan sa ka fadi magana ka ba sai kayi dogon zance bah" "Daman wadda Haneef yah aura bah kowa bace ilah Jikan yar ka waton grandauther in ka " "Tashi tsaye yayi yana murmushi jikan ya ta" "Eh jikan yan ka kuma ita ce Haneef yah aura da fatan zaka bamu hadin kai ka mai da ta gida kaga sai Haneef yah tare da matar sa dad ne ki wanan zancen" "I am sorry sulaiman but i can't" Haneef ne yah durkusa" pls pls Ka taimaka man idan baka mai da mama bah idan na haihu mutane zasu rinka yin magana akan ankori mamar matata dan Allah ka tai maka man ka manta kace duk abunda nake

Chapter 6 of 13