hankalin su sukaye a Tv don suga wacece Haneef ya aura
murmushi Haneef ya ye I am the lucky man da na sameta life partner kuma nasan bazan taba dana sanen Auren ta ba saboda ita kadai ki sona don Alla ba wai don kudi na ba"
"MR.Haneef ko zaka iya gaya mana sunan ta"
Jawo" Haneefa yayi Wanan ita ce My Wife Haneef she is my life partner " ya saka mata murmushi wanda ya fitar da kyaun sa
Cup in da ki hanun Maryam bata san lokacin da ya fadi k'asa ba sai kuka takiye "Why Haneef mena ye maka ne da baka sona har zaka iya auren Haneef baka ma ye tunani halin da zan shiga ba"
Da karfe Sadiq ya tashe ya fizge ruwan da aka kara masa da saure Maryam ta tashi ina zaka ne Sadiq
Zanje na kashe Haneef bai isa ya auran ma mata ba Haneefa tawa ce nika dai bazan bare ta zauna da wani ba yana magana kamar wanda ki ganin Haneef
Kayi hakuri sadiq duk da nasan yanzu duk muna cikin bak'in cika yanzu ka zo ka zauna mu ga karshin magana ka "sane ko Haneefa bata son sa auren dole ne akaye mata"
"Hakani fa kinye tunani mak kyau" dawo wa sukaye suka zauna suna sauraren abunda zasu fada Murmushi Haneef taye wanda ya kara fitar mata da kyaun ta
"Kinga kuwa yanda takiye masa murmushi wanan shine ya nuna cewa ita ma tana son shi kinan" cewar Sadiq
Dole mu dau mataki akan su abunda Haneef yayi man bai kyauta ba duk da yasan ina son shi zai tashi ya aure Haneefa duk wane so danaki ye masa naje ya fita rai na yanzu kuwa zan nuna masa Reall Maryam" yaro bai san wuta ba sai ya taka Hakani Sadiq yace dole mu koya masu Hankali cigaba da kallon Tv sukaye
"Ina mai ba wa yan uwana da abokai na hakuri akan ban sanar da su aure na ba nasan zakuye fushi dani i am really sorry for that"
"Dafan zaku karbe Uzurin My dear"
Kallon ta Haneef ya kama ye don ba karamen mamaki ta bashi ba
Kingane ko "har da ce masa My dear that's mean tana son shi kinan kuma zata bashi goyon baya "
"Yazama dole mu koya masu Hankali da zaran an sallame ka Asbt"girgiza mata kai kwai yaye
Mama da ki gefi taje dadin magana Haneefa
"Insha Allah yau zan tare da Matata waton Haneefa"
"Mr.And Mrs.HANEEF muna taya ku murna kuma muna ye maku fatan alkaire "
"Thanks Alot"
Photona sukaye kalla kalla labare kuwa ya be gari Haneef yayi aure bayan yan media sun wuce Mama ce ta gwadawa Haneefa yan uwanta ba karamen dadi taje ba da taga yan uwanta
Shamsiyya ce ta rungume Haneefa "you look so Beautiful sister "
Thanks tace mata tare daye mata murmushi" wanan cute baby taki ce"
Eh tace mata
"Wow she is so beautiful yah sunan ta ne" "Amal"
"Baby Amal you are so cute"ta amshe ta tana ye mata wasa Haneef shima ya amshe ta yana wasa da ita
Mamace ta ja Haneefa gefi
"Haneefa ki saurare ne kije kin ga yanzu kin aure Haneef kuma ki bashe kulluwa sosai idan duk abunda yace kiye kiye masa idan kuma bakiye masa ba banya fe maki ba Haneefa"
Kallon Mama taye da jajayen idanunta "Mama baki yafe man ba fa kikace"
"Kamar dai yanda kin kajene Haneef yayi man abunda ko dan dana haifa ba zai ye man shi ba a dalilinsa ne yau naki tare da iyaye na duk abunda naki so a rayuwa yaye man ki kadai ce zan bashi ki biya man abunda yayi man don haka ki kulla da shi Haneefa kin jiya "
"Insha Allah Mama zanye yanda kiki so ko bana son sa zanye don na faran ta maki rai naye maki alkaware"
Murmushi taye "Allah yayi maki ALbarka" "Ameen Mama "rungumeta tayi tana kuka Haneef ne ya karaso tare da yen gyaran murya "MAMA meyasa ki kasaka matata kuka"
riki kunensa taye "waton Haneef ka girma ko yanzu baka da kunya a gaba na ka ki cewa Matar ka ko"
Ouch" ye hakuri Mama ki saka man kune da zafi fa "
Murmushi taye ta saka masa kune jawo hanun Haneefa taye ta daura a hanun Haneef "Kome ranse kada ku rabu kuma ku kulla juna kada ku bare shidan ya shiga tsakanen ku "
Kallon Juna sukaye na dan wane lokaci
Samsiyya ce ta zo sis kizo kaka na jiran ki tau tace tare da binta a baya
Zauna wa taye a k'asa nasifa akaye mata mai shiga jiki sai kuka takiye shamsiyya ce ta goge mata hawaye tare da bata hakuri bakin Motar Haneef suka tsaya ta rungume MAMA tana kuka ita ma MAMA kukan takiye da kyar aka dauki Haneefa aka saka ta a mota hara ban gidan suka bare har suka fita MAMA na daga masu Hanu tafiya sukai ba wanda yace ma wane k'alla sai Haneefa daki aikin kuka Haneef ne ya ye parking kallon sa Haneefa taye lafiya ka t'sya............??
*Muje Zuwa*
๐ด๐ปโโ๐ด๐ปโโ๐ด๐ปโโ๐ด๐ปโโ๐ด๐ปโโ๐ด๐ปโโ๐ด๐ปโโ๐ด๐ปโโ
*Lipton and Pure*โ๐ป
๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ
๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ
๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ
๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ
๐ง๐ปโโ
*AฬUฬRฬEฬNฬ BฬAฬZฬAฬTฬAฬ*
๐๐ปโโ๐๐ปโโ๐๐ปโโ๐๐ปโโ๐๐ปโโ๐๐ปโโ
*Labaren Haneefa Da Hanef*๐๐ปโโ
*Writing by Khadija s dogarai(Lipton)*
*Story by Hafsat MUHAMMAD (Pure Green)*
โโยฎ๐ฅEอLอOอQอUอEอNอCอEอ WอRอIอTอEอRอSอ AอSอSอOอ๐ฅโโ
________________________________________
*Email:* eloquencewriter@gmail.com
*Facebook:* https://mobile.facebook.com/Eloquence-Writers-Association-272714726630585/?5ref_component=mbasic_bookmark&ref_page=XMenuController&ref=opera_speed_dial
*Dedication*
*Firdausi S dogarai๐ ina yen ki sosai my sis ki kula man da my son sultan*โบ
Page *24*
Duba miss call din yayi yah ga har da kiran mama kiran ta yayi bugu daya ta dauka Sallama yayi ta amsa yah jikin ka da sauki mama
Tau Allah yah bada lafiya Ameen nagode mama maddalla
Daman mama yau bazan samu damar shigowa bah sai dai zuwa gobe don akwai maganar dana ke so muyi tau bah matsala Allah yah kai mu goben Ameen
Haneefa ce ta shigo dakin mama
Zauna wa tayi mama ta kalleta Allah yah sa kin kira Haneef ki ji yah jikin shi
Yah kuce fuska tayi Aa ban kira shi bah
Haneefa kina da hankali kuwa Mijin ki ne fah idan baki kula da shi bah wah zai kula da shi
Gaski ya ne mama
Yi man shiru ta daka mata tsawa sai da taji tsoroh idan baki kira shi bah zaki fuskanci fushi na a gidan nan kina ji na ko maza ki bar man daki
Haka tah ja jiki bah kwari ta fita kan gado ta zauna ta jawo wayan ta numbersa ta shiga kira sai ta danna kiran kuma tah tsinke rufe ido tayi tah kira shi
Wayan shi ne tayi ringing da kyar yah iya jawo wayan Haneefa shine abunda wayan ta bayana a scream dauka yayi ba tare da yah ce kala bah ita ma haka bata ce kala bah tsawon 2mnt shirun yah ga yayi yawa yah tsinke wayan
Kan bata sin n zai tsinke mah waya don mah yah samu na kira shi shine zai yi man wullakanci sake kira shi tayi
Sai da ta kusan tsinkewa yah daga
Hello tace aw ashe daman ke bah kurma ce bah ae na nazata kurma ce ta kirani ashe kina magana
Kai ni kurma baidameni bah kuma idan kasake kashe man waya ni da kai
Me zaki don na kashe waya kada kiyi tunanin dan a aure ki ni nakine na aureki ne don saboda su sadiq i am not interess with you at all
Oh dai ae bani na roke ka bah nace sai ka aureni bah kai ka ga dama ka aureni don haka kada ka sake ce man haka
Ance din me zakiyi mtswww yayi tsoki
Nj kake wa tsoki kana son a dawo gidan jiya kenan Allah yah kawo ka gidan nan kaga abunda zanyi mah
Dallah tsinke wayan mutanin arziki nah kirana kinbi kin dameni
Bazan kashe bah kuma wlh kada ka kashe man waya
Idan ban kashe bah wani abu zakice man ne
Shiru tayi bata ce kome bah
Dah Allah mallama idan baki dab abunce wa na tsinke wayana
Rufe ido tayu yah jikin ka
Yah mutu yah ce mata
Kamar yah
Sai yanzu zaki tambaye ni dakika gama cika man kune
Afuwam tace masa
Gud
Allah yah kara sauki
Ameen
Sai anjima tah tsinke wayan
Wani kirane yah shigo
Dauka yayi abokina
Wai abunda nake ju ana fada gaskiya ne
Sosai kuwa kuma kasan wacece
Aa canka da kan ka
Wadda ta mareka a office
Eh ita
Shege abokina waton sai da ka aure kya kyawan nan gaskiya bah ka kyau ta man bah
Name kenan
Ina nan ina haukan zan aureta shine ka rigani ko
Hatara fah mata tace don haka kyakyawa nan ta fita a bakin ka
Dariya suka saka ga ba dayan su daga bussane sukayi sallama
```washe gari```
Tun da safe Mama ta tashi ta hada masu break tada Haneefa tayi ta saka ta tayi wanka ta bata abinci tage fen Haneef kuwa shirya wa yayi yah sauko kasa
Baby har ka fito ne??
Eh baby zan fita ne
Zaka fita ko zaka je wurin matar ka
Sosa kan sa yayi eh
Tau a dawo lafiya ina gaida ta
Tau zataji yah bar hara ban gidan
Horn yayi mai gadi yah wangale masa get falo yah shiga bah kowa dakin mama yah shiga yah tara tana fitowa a Bathroom
Haneef har kara so
Eh mama ina kwana
Lpy qlw yah mamar ka
Lpy qlw take tana ma gaidaki
Madalla ina amsawa
Bisimillah zauna manah
Zauna wa yayei
Kaci kana son yin magana dani ko
Eh mama ban yu niyar magana bah amma naga yah kamata in tambaye ki Allah kasa bazan bata maki rai bah
Ina jin ka
Daman cewa nayi yah kamata ace nasan dangin su Haneefa
Haka mama taji maganar kamar saukan aradu
Hakane yah kamata ka sani tunda kai mijin Haneefa ne kwalla ce ta zubo mata a ido
Kiyi hakuri mama idan maganar dana yi maki ta bata maki rai ban tambaye ki don ran ki yah bace kiyi hakuri
Bah kome Haneef
```A gaskiya Haneefa bata da dangin mahaifa saboda Mahaifin ta baya da kowa yah rasa iya yen sa tun yana yaro yayi xama gidan marayu har yah girma yah fara sana'a amma bah mai karfi bah nah hadu dashi muka fara soyayya na sanar da iyayena akan ina son shi kuma zan aure shi sukace man bazan aure shi bah tunda baya da aikin yi mai karfi dayake mahai fina yanada kudi sosai nagaya mah Abban Haneefa akan abunda mahaifina yace yah banu hakuri akan mu rungumi kadara na nuna masa mu gudu sai muyi aure bai yar da bah sai da na lalla bashi sa'anan yah yarda mukayi aure bayan munye aure muka zo wurin iyaye na Abanah ransa yah bace matuka yah koreni daga gidan sa yace kuma kada na sake zuwa gidan sa kuma kada na sake kiran sa da Abbah ya yafeni har lahira nan ta fashe da kuka```
Abun yah daure wah Haneef kai tunanin yah kai yah zai shiryah Mama da mahaifinta
Kiyi hakuri mama na san insha Allah zai karbeki hannu biyu
Ko zaki gaya man sunan sa da kuma garin dayake idan bazaki damu bah
Eh sunansa Alhj.Abubakar kuma a wanan gari yah ke
To ae in dai a wanan garin yah ke ba zai yu wuyan gani bah
Eh ina zuwa tashi tayi ta bude wardrob photonsa ta dauko wanan shine mahaifina
Karban photon yayi Zaro ido yayi daman shine mahaifin ki??
Eh kasan shi ne
Sosai kuwa kada ki damu Mama insha Allah zan hada ki da mahaifin ki
Gaskiya kuwa idan kayi man haka ka gama min komi a duniya
murmushi yayi kada ki damu Mama
Duk da nasan zai yi wuya sbd naji labarin cewa diyar sa tayi aure yah koreta so ban aza ke ce bah amma insha Allah zan san yanda zanyi
Nagode sosai Haneef Allah yah biyaka
*muje zuwa*
๐ด๐ปโโ๐ด๐ปโโ๐ด๐ปโโ๐ด๐ปโโ๐ด๐ปโโ๐ด๐ปโโ
*lipton and pure*๐
๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ
๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ
๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ
๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ
๐ง๐ปโโ
*AฬUฬRฬEฬNฬ BฬAฬZฬAฬTฬAฬ*
๐๐ปโโ๐๐ปโโ๐๐ปโโ๐๐ปโโ๐๐ปโโ๐๐ปโโ
*Labaren Haneefa Da Hanef*๐๐ปโโ
*Writing by Khadija s dogarai(Lipton)*
*Story by Hafsat MUHAMMAD (Pure Green)*
โโยฎ๐ฅEอLอOอQอUอEอNอCอEอ WอRอIอTอEอRอSอ AอSอSอOอ๐ฅโโ
________________________________________
```Dedicatio```
๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป -
*Masha Allah ALLAh ya raya mana baby ina tayaki murna My mummy Mariya Muhammadโบ Mommyn J S D*
*page 33*
Haneef ya bude kofa cak sukayi ido Biyu da Haneefa da sauri ta rufe jikin ta shikuwa juyawa yayi
"Kd me ya kawoki a Bathroom ina ne?????
"Ina ga ae ba makaho kake ba kaga wanka nayi"
"oh hello Don't show your attitude ki kikaye laife da kika shigo man Bathroom ba tare da izini ba "
"Ina ga ae kamar yanda kake da hakki da Bathroom dinnan nima ina da hak'i da shi"
kallon ra "Hak'i ko"
"Eh ae kajini"
Aje Towel yayi ya na tafiya guda guda Haneefa tana ja da baya "Meyene wai"
"Naje kina maganar Hak'i ne shine naga ae ina da haki a kan ki ko" karab ya hadeta da gina har suna jen nunfashi juna hanunsa ya sa yana shafa mata jiki ture hanunsa taye "wanan wane irin walakan ci ne da rashin kunya"
"Oh mrs.HANEEFA kar fa ki manta nk mijin ki ne kuma ina da hak'i dake don haka a bani hak'ina"
Tureshi tayi "najiya ni matar ka ce ama kasani a zuciyan ka ne bana sonka auren ka kuma k'adara ce "
Kallon ta yayi "k'adara ki kace"
"Eh mana to meye a cikin Auren ka"
"Ohk ni zaki cewa haka ko Gud i promise you ke da kan ki sai kin zo kina nema na "
Hanka danshi tayi "Allah ya sauwake na zo wurin ka"
Daure fuska yayi "Ki fita zanyi wanka "
"Daman ae ba zama nace zanye ba" ta fita ta rufe k'ofa da karfe har sai da Haneef ya razana wanka yayi ya saka jalabiyar sa
Ita kuwa Haneefa rigar da Khadeejat ta bata ita ta dauko ta saka wurin mirrow taje tana shace kanta Haneef ne ya fito wurin Mirrow ya nufa ita kuwa sai gyara kanta takiye hanu ya saka ya dauki cream ruwan daki gashin ta ya shigar masa ido "Ouchhh Baki da hankali kina son na dawo makaho ne ki fa wanan ba dakin ki bane ki k'adai mu biyu ne don haka ki san yanda zaki gyara kan ki"
"Nasani ae ba manta wa nayi ba"
Bai bi ta kanta ba ya shafa cream insa ya fita daga dakin
Gyara kanta tayi turare ta gani kalla kalla kallon su ta kai bata san wanda zata saka ba wane ta dauko wanda ya burgita da alama ba'a taba aiki da shi ba ta fesa shi "Wow "turaren nan akwai kamshi fa ta fesa shi da yawa sa'anan ta ajiye Veil ta dauka taye roalling da shi fita taye ta sauka k'asa ta tara da Khadeeja da Mom suna kallon *WINTER SUN*a star plus gai da mom taye ta zauna akasa "Wow Anty kinye kyau sosai" "Thanks k'auna
Mom ce ta kulla da Haneefa Zani a k'asa "Dear meyasa bazaki zauna akan kujera ba "
"Ba kome Mom konan yayi man"
"Kinta bata kada baby ya dawo yace na saka kin zauna k'asa"
Murmushi taye "Ba kome Mom"
Cigaba da kallon Winter sun sukaye series in yaye mata kyau sosai
*MUJE ZUWA*
๐ด๐ปโโ๐ด๐ปโโ๐ด๐ปโโ๐ด๐ปโโ๐ด๐ปโโ
*lipton and pure*โ๐ป
๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ
๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ
๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ
๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ
๐ง๐ปโโ
*AฬUฬRฬEฬNฬ BฬAฬZฬAฬTฬAฬ*
๐๐ปโโ๐๐ปโโ๐๐ปโโ๐๐ปโโ๐๐ปโโ๐๐ปโโ
*Labaren Haneefa Da Hanef*๐๐ปโโ
*Writing by Khadija s dogarai(Lipton)*
*Story by Hafsat MUHAMMAD (Pure Green)*
โโยฎ๐ฅEอLอOอQอUอEอNอCอEอ WอRอIอTอEอRอSอ AอSอSอOอ๐ฅโโ
________________________________________
```Dedicatio```
๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป *Halissa Adamu my lissa my Besty*๐
Page *34*
Ana gama wa Mom ta tashj ta shiga Daki ta bar su suna Kallo Khadeejat ce ta kalleta "Aunty bakya jin barci naga 10;30pm "
"Inaji amma ina son kallon wannan series meye ma sunan shi "
"Wanda aka gama ko wanda akeyi yanzu " "wanan da akeyi yanzu dai"
"Oh Nazar ne kam bazan kallai ba don yana da tsoro"
Murmushi tayj "nikuwa bai bank tsoro ba"
"Tau nikam zan yi barci sai da Safe ko"
"Aa ina zaki ki barni muje dai ko mu kwanta"
"ina kenan????
"Dakin ki mana ko baki sharing"
"Na ma isa nace banyi Kinsan dai mom bazata bari ki kwana ba especially Bro ko kin kwanta zai mai dake daki kinga kuwa k'ara kawai ki kwanta yafi"
"Ohk "kawai tace mata tashi tayi ta bar ta ita kuwa abun ya bata haushi ta kashe Tv taje dakin Haneef kwanta wa tayi kan Gado ba da jima wa ba tayi barci
Haneef ne ya shigo yayi parking tun da yayi parking Gaban sa ke faduwa daure wa yayi ya k'ara sa fallo bai ga kowa ba kamshin turare yaji da saure ya k'arasa wuren da Haneefa ta zauna waya saka man turare nan danan idanunsa suka kada suka dawo ja dakin mom ya shiga bai je kamshin ba ya shiga Dakin Khadeeja haka ita ma bai ji ba fitowa yayi who could touch my perfume zauna wa yayi k'asa ya rike kansa da kyar ya iya tashi ya nufa dakin shi yana bude kofa yaji kamshin turaren da saurj ya karasa wuren Haneefa yaje yayi yawa da karfe ya tazgo ta Sai da ta tashe daga barcin da ta kai "Lafiya Haneef"
"How dare you"
Kallon shi tayi "kamar yah"
"How dare you touch my stub"
"kayi man yanda zangane"
"Waya baki izinin shafa man turare eh" yana fadi da karfi har sai da Haneefa ta razana "To meye matsalar in na shapa"
Jawo ta yayi da karfi ya kai ta kan mirrow duk perfurm in da ke dakin nan na baki dama kiyi amfani da su amma kada ki kuskura ki taba wanan ko taba shi bana son kiye balan ta na kiye amfane da shi kina jina ko"
"Njiya ka saka man hannu da zafi fa"
"Bazan yi ba kema kiji irin zafin dana keji yanzu haka"
"Kayi hakuri dana san baka so da bazan taba ba rashin sani ne"
" i am worning you kada ki sake using da shi ya ture ta da karfe ta fade k'asa "
Kanta ne ya bugu har jini ya fito kadan rike kan ta taye oucchh da sauri ya jayo ya ga kanta da saure ya durkusa "Kinje ciwo ne kiye hakure" da karfe ta buge masa hanu ina ruwanka ko naji mu meye naka a ciki ne "
"I am really Sorry bada son rai na naye ba duk lokacin da naje wanan kamshen turare hankalila ke tashi ga ba daya nuturukan kai na kwance wa sukai"
"meyasa to"....??
Dogon nunfashi ya ja "ina ga wanan maganar bata shafeki ba "
"Ta shafe ni mana pls ka gaya man "
tashi yayi "Nagaya maki ba dole sai kin sani ba ".
Ita ma tashu tayi "Ohk bazaka gaya man ba kenan " wurin mirrow ta isa ta dauki turaren bazaka gaya man ba ko tau yaye ba matsala fesa turaren ta kamaye ga ba daya jikin ta
"Haneefa naga ya maki"..... kamshe ne ya doki hancin sa da sauri ya ja da baya "Why Haneefa bazakiyi abunda nace ba da sauri har binsa tayi ta bude kofar amma taje ta gam buga kofar ta kamaye "Haneef ka bude k'ofar manah "
"Bazan bude ba har sai dak'in ya daina kamshin wanan turaren"
"To meyasa Baka son shi idan baka son shi kuma kaki aje shi a dakin ka?????
"Eh saboda shi ka dai ne abunda ta bar man"
"Kamar ya wacece ita kuma meye alakan ka da ita"
Shiru yayi na dan wane lokaci "Bah kome "
Zauna wa yayi k'asa "ki wuce kije ki kwanta"
"Kai kuma fa"
"Anan zan kwana har sai dakin ya dai na kamshi zan fito"
"Wanan wane irin abu ne turare ne fa gashi da kamshe kuma kace baka son shi"
"Wanan bai dame ki ba"
Zauna wa taye ita ma bakin k'ofar "meyasa Haneef baya son wanan turaren"
Shikuwa tunane kawai yake*I LOVE YOU HANEEF* da saure ya bude idon sa No *I HATE YOu* i don't even want to remember you *I HATE YOU*
Buga kofa taye "magana kakiyi"
"Kije ki kwanta Good night"
Bata ce masa kome ba tayi kwancen ta tana jiran ya fito
```WASHE GARI```
Haneef ne ya fara falkawa ya yi brush ya watsa ruwa tare da dauro alwarla ya daura towel bude kofa yayi da mamaki ya ga Haneefa rak'u be a k'ofa sai barci ta kiye"
Kallon ta ya kamaye duk'awa yayi meyasa kike son wahalar da kan ki ne akai na Haneefa daukan ta yayi cak ya azata kan gado gashin ta ne ya rufe mata fuska hanunsa ya sa ya jaye mata da sauri ta tashi Kallon sa tayi da sauri ta saka hanu ta rufe fuskan ta meyi haka zaka fito toilet a haka sai a lokacin ya tuna yanda yake da saure ya tashi ya dauki kaya ya saka ya gaba tar da sallah ita kuwa tana nan zaune tana KAllon sa bayan ya idar da salla ne Haneefa tace "Baka bani amsar tambaya ta ba"
Kallon ta yayi ki tashi kiye salla yafi maki bai be ta kan ta ba ya haye gado ita kuwa Alrwala taye ta tada salla
*Muje zuwa*
๐ด๐ปโโ๐ด๐ปโโ๐ด๐ปโโ๐ด๐ปโโ๐ด๐ปโโ
*LIPTON AND PURE*โ๐ป
๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโ
๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ
๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ
๐ง๐ปโโ๐ง๐ปโโ
๐ง๐ปโโ
AฬUฬRฬEฬNฬ BฬAฬZฬAฬTฬAฬ
๐๐ปโโ๐๐ปโโ๐๐ปโโ๐๐ปโโ๐๐ปโโ๐๐ปโโ
Labaren Haneefa Da Hanef๐๐ปโโ
Writing by Khadija s dogarai(Lipton)
Story by Hafsat MUHAMMAD (Pure Green)
โโยฎ๐ฅEอLอOอQอUอEอNอCอEอ WอRอIอTอEอRอSอ AอSอSอOอ๐ฅโโ
________________________________________
*Hot kiss My sl har yanzu fa naje shiru๐ซsai jira nakiye har na fara gajiya sai yaushi ne za'a kawo man rago na ๐คจne wai eh*๐ฏ๐ปโโ
Page *35*
Ita kuwa tashe tayi ta dauro alwarla tayi sallah fita tayi daga dakin ta koma falo su a basu tashi ba sai 9:30am wanka sukayi suka sauka k'asa don suyi break zaunawa sukayi abinci a ka aje masu suka fara ci "Haneefa hope abinci yayi maki dadi"
"Sosai kuwa Ummaa gashi cikina ya cika amma na kasa tsaya wa saboda dadi" dariya suka saka gaba dayan su "Haneef sai yaushe zaku tare kai da matar ka"Dad ne ke wanan maganar "Zuwa la'asar zamu wuce insha ALLAh"
"TAU madalla ALLAH yakai muna rai " AMEEN sukace gaba dayan su shikuwa tashi yayi bai tsaya ko ina ba sai gidan abokin shi BASH
"Aa Manya gari yau kai ne naki gani haka ko dai mafalki ne "
Murmushi yayi ya zauna "Dadi na da kai akwai magana "
Dariya yayi "Yau kuma ina ka baro matar ka"
"Tana gida inda baby anjima zamu tare"
"Iyeeeee ango ya sha mai"
Murmushi yayi "ina shirin sha dai"
Gaba daya suka saka dariya haka suka yi ta fira har kusan la'asar kiran Haneefa yayi yace da ta shirya da ya zo su wuce Tau kawai tace masa
"Haneefa kin gama kimsa wa don na san yanzu haka baby na kan hanya "
"Eh Ummaa na gama shi ka dai nake jira"
Tau madallah mika ma ta ledar tayi kallon ta takama yi "Umaa wanan kuma miye"
"KI Bare idan ki ka je gidan ki ki sha ki ta ba tar da kin sha fa"
"insha ALLAH zan sha UMMAA Nagode sosai" hau rawa sama tayi ta dauro alwarla tayi sallah tunowa da abunda ya faru jiya taye tana cikin wanan tunanin sai ga khadeejart ra shigo dauke da sallama amsa mata tayi "AUNTY bro yana k'asa yana jiran ki"
"OHK gani nan zuwa"
Tashi tayk ta dauki darduma har ta kai kofar fita kuma sai ta dawo wurin mirrow ta isa ta dauki turaren da Haneef baya so ta boye a cikin ledar da mama ta bata saukowa taye k'asa ta gaida su mama
"Haneefa kiyi saure don naga baby sauri yakeyi kinga ma bai ko shigo ba yana can a mota yana jiran ki "
Murmushi tayi
"Allah yayi maku Albarka" "Ameen tace nagode Umaa" khadeejart ta raka ta har a mota ta shiga tana daga mata hanu har suka bar hara ban gidan tafiya sukai ba wanda yace ma wani k'alla satan kallon ta yake yi ita kuwa bata ma kulla ba dai dai wani katon gida suka tsaya da Haneefa ta ganshi sai da gaban ta ya fadi " *Open the get baby*" da mamaki Haneefa taga get ya bude kallon tuguma ta kama ye masa "anya kuwa ba dan yanka kai na ba" jikin ta ne ya fara rawa shi kuwa ya kulla da hakan ama bai nuna ba wurin parking sukayi ko shi ka dai abun kallo ne fitowa sukaye tafiya ya kai tana ben bayan sa bakin k'ofa suka tsaya *Hello my dear* k'ofar ta bude suka shiga wurin duhu ga rai sosai *Light pls* sai ga haske fau da haneefa ta ga fallon sai da taje tsoroh don ko a film bata taba ganin irin wanan gidan ba babban fallo ne wanda aka saka ma shi kujeru guda biyar masu kyau kuma da ka gansu ka san masu tsada ne sai gefin dinner teble
Shima dai ba'a magana don ba karamen kyau yayi ba shikuwa bai ma san ta tsaya daga baya ba juyo wa yaye don ya kai ta dakin ta sai
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 8 Chapter of 13