Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
zuwa lokacin dakin duhu gareshi ,saidai ina iya jiyo sautin kuka, kuma Muryar Adeeb nake jiyowa,dan haka cike da alhini na É—an leÆ™a dakin. Adeeb na hango kwance gefen fattu,hawaye na tsiyaya daga idanunsa,yayin da yake rike da fattu ajikinsa,ya rungumeta kam Æ™am.idanunsa alumshe suke,yayi luf akan gadon riÆ™e da fattunsa,wacce kallo daya nayi mata cikin dan haske. Da Adeeb ya kunna bayan komai ya wakana,gabana yayi mugun faÉ—uwa ,domin kuwa ko motsi fattu batayi ,sannan gaba É—aya zanin gadon da suke kai ya É“aci kaca-kaca da jini.lallai fattu taga aikin manya. Adeeb kuwa yana daga kwancen nan,tunani yake tunda yake arayuwarsa bai taba tsintar kansa cikin nishadi da kwanciyar hankali tare da jin dadi irin na yau ba.gaba É—aya fattu ta rikita masa lissafi,wannan shine karonsa na farko daya taÉ“a sanin ya mace,bai taba tsammanin haka abin yake ba domin jinsa yayi kamar ba a duniya yake ba,wani irin masifaffen so da kaunar fattu ke ratsa dukkan wani kashi da bargonsa ,ji yake ahalin yanzu zai iya sadaukar da rayuwarsa akan fattu,lallai fattu ta cika yar baiwa domin yaji abinda bai taba tsammanin ji ba atare da ita.kuma yayi alÆ™awarin saidai mutuwa ce zata tabashi da fattu,dan bayajin zai iya koda cikken awa daya ba tare da Fattun ba. Ahankali ya daga hannunsa daga Æ™ugun fattu zuwa kanta,shafa kan nata yake slowly tare da Æ™ara lumshe idanunsa,kissing É—in wuyanta yayi akaro na ba adadi kafin ya dan É—ago kansa dake masa ciwo sosai,leka fuskar fattu yayi dan yaji kamar bata motsi. Aikuwa da sauri ya zabura tare da zama akan gadon ya birkito da fattu yana kallonta. Kunnensa ya kai saitin hancinta,amma yaji shiru,nan ya gane da ta suma.cikin sauri ya janyo boxern sa ya sanya,sannan ya kunna hasken dakin.da sauri ya runtse idanunsa yana dafe Æ™irjinsa,dan yadda yaga gadon ya mugun É“aci da jini face-face.dafe kansa yayi yana mai jin mugun tausayin fattu cikin ransa,garin yaya yayi mata wannan aika-aikar?shidai yasan yayi iyakar Æ™oÆ™arinsa Dan bida ita ahankali,amma baisan ya akayi ya rasa nutsuwa da tunaninsa ba.kallonta ya karayi akaro na biyu,yayi saurin kawar da kansa,dan kuwa ko tantama bayayi cewar fattu ta karu,"ya salam" ya furta ahankali,kafin yayi saurin shigewa toilet,ruwa ya haÉ—a mai matukar zafi,ya sanya abubuwan da zasu rage mata radadi cikin ruwan,kafin ya dawo dakin,tana nan kamar yadda ya barta,da sauri ya sureta yayi toilet da ita,bai zame da ita ko ina ba sai cikin kwamin wankan daya cika da ruwa. Yana zuwa ya sanyata cikin ruwan ahankali tare da zama abakin kwamin yana riÆ™e da kafaÉ—unta. Fattu kuwa lokacin da zafin ruwan nan ya fara ratsata yana shiga jikinta,ta farfaÉ—o tare da kwallah Æ™ara mai Æ™arfi,jikinta yana rawa kamar dan mazari tana kokarin tashi daga cikin ruwan. Da sauri Adeeb ya riketa tare da danne kafaÉ—unta ta yarda bazata ita tashi ba."sorry Hulwa kiyi haÆ™uri kinji,ki zauna cikin ruwan zakiji daÉ—in jikinki AM sorry " Adeeb ya faÉ—a cikin sanyin murya kamar zaiyi kuka. "Wayyo allahna Hamma ka bari bana so ,wayyo zafi nakeji dan Allah kayi hakuri Hamma na fasa ban yarda ba wllh ,zaka kasheni wayyo baffana wayyo Allah Hamma ,dan Allah kaji tausayina,nice fa fattunka,kace bazaka cutar daniba wallahi idan ka ci gaba mutuwa zanyi wayyo Allah zafi"abinda fattu ke faÉ—i kenan cikin dasasshiyar muryarta,dan da alama saida ta sha kukanta kafin ta sume, Jikinta sai rawa yake kamar dan mazari. Cike da mugun tausayinta Adeeb ya rungumeta bayan shima ya shige cikin ruwan,bai damu da zafin da ruwan ke da shiba,tsabar tausayin fattu ke azalzalar zuciya da ruhinsa."am sorry Hulwa,ba abinda zan sake miki,buÉ—e idonki ki gani ba komai nake miki ba ,ina gasa miki jikinki ne dan ki daina jin zafin,kiyi haÆ™uri Hulwa I don't mean to hurt you am sorry"Adeeb ya faÉ—a yana rungumeta ajikinsa,ji yake kamar yayi kuka. "Dan Allah Hamma ka fitar dani daga nan zafi nakeji akasana Hamma zafi"fattu ta faÉ—a lokacin data buÉ—e idonta ta kalli inda suke. "Kiyi shiru to zan cireki daga ruwan amma ki daina kukan nan Please"ya faÉ—a yana riÆ™e kumatunta. Kuka kawai fattu keyi tana kiran zafi,wayyo Allah baffanta,ita gurin baffa zata je.da gyar Adeeb ya samu ta dan bari ruwan ya sane ya cire ta daga ciki,wankan tsarkin ma shi yayi mata tana ta kuka tare da yarfe hannu,wankan yayi shima kafin ya nannaÉ—eta cikin Æ™aton towel ya daukota zuwa cikin dakin. Akan kujera ya ajiye ta tana ta kuka kamar ba gobe,gaba É—aya hankalinsa ya tashi matuka,haka ya cire zanin gadon ya shinfida wani,sannan ya daukota ya dora kan gadon.zama yayi kusa da ita tare da riko hannunta cike da damuwa yake faÉ—in"dan Allah Hulwa kiyi shiru kanki zaiyi ciwo fa,an sorry bazan sakeba kinji"ya faÉ—a yana kissing din hannunta. Kam-kam fattu ta rufe idonta,tama ki budewa bare ta kalleshi,kukanta kawai take,tana tunanin abinda hamman nata yayi mata,shikenan yanzu sunyi zina kenan?Allah zai Æ™onasu awutar jahannama? innalillahi ta ci amanar baffanta?kuka ta sake sanyawa cikin dasasshiyar muryarta tana faÉ—in"saida nace maka karkayi -karkayi ba kyau ,baffa yace duk wanda yayi wannan abun Allah konashi zaiyi,amma kaki yarda,saida kayi,yanzu gashi gurin sai zafi yakemin,kilama ka ciremin shi wayyo allahna shikenan Ni fattu na shiga ukuna,wllh gurin baffana zan koma bani bakai Hamma ,bazan Æ™ara kulaka ba ,tunda baka da tausayi"fattu ta faÉ—a cikin kuka tana mai fizge hannunta da gyar,dan gaba É—aya jikinta ba kwari. Adeeb kuwa shiru yayi saida ta gama banbaminta kafin yace "Hulwa ba mu aikata haramunba,kuma Allah bazai Æ™onamu ba,domin ke É—in matata ce ,ban shigo dake cikin kasar nan ba saida aka daura mana aure,domin nasan haramcin yin tafiya da mace alhalin ba muharramarka bace,dan haka ki daina tunanin mun aikata kuskure,ke É—in mallaki Adeeb Muhammad ashraf ce,ko tareeÆ™ yasan da hakan domin shine wanda na bawa sadakinki,Hulwa na aurekine domin rama alkairin da kukayimin,amma a wancan lokacin ban sani ba ko ina sonki ko bana sonki,amma ahalin yanzu ,na gane kedin kece rayuwata ,kece haskena, kuma farin cikina, bazan iya rayuwa ba tare dakeba,ina sonki,ina kaunarki, bazan taÉ“a rabuwa dakeba Hulwa ana ahubbikteeer Hulwa anti sururi abadan" Adeeb ya faÉ—a cikin wani irin. ShauÆ™i yana kara kamo hannun fattu cikin nashi,kallo É—aya zaka masa kasan maganganunsa daga can kasan zuciyarsa suke fitowa,sune iyakar gaskiyarsa. Kallonsa fattu keyi,cike da mamakin jin abinda yake fadi,kenan shidin mijinta ne?ya aureta?amma me yasa bai sanar da ita ba tun da wuri?wayyo Allah yanzu Hamma mijina ne ? Kuma yana soma?fattu ta faÉ—a cikin zuciyarta tana jin wani irin sanyin daÉ—i yana ratsa zuciyarta.hawayene kawai ke saukowa daga kan fuskarta.kamar yadda shima Adeeb hawayen ke sulmiyowa daga cikin fareren idanuwansa masu matuÆ™ar kyau da haske.kallon juna suke cike da wani irin shauÆ™i daya bayyana cikin idanunsu. "Hulwa kina so na ?zaki zauna dani matsayin mijinki?"Adeeb ya faÉ—a yana kallon cikin idanun fattu. Cikin zubda hawayen daÉ—i fattu ta jinjina masa kai tana kuka,saikuma tayi saurin turo baki tare da girgiza masa kai tace "ba kai bane kayimin wannan abun mai zafi,ba ruwana da kai,kuma Ni ba matarka bace, Ni gurin baffana zan koma"fattu ta faÉ—a cikin kuka tana turo baki,amma kana kallon fuskarta zaka fahimci zallar farin cikin da yake ciki,domin Allah ya sani tana matukar kaunar hamman nata,saidai bata san cewar sonshi take ba,sai wannan lokacin data san cewar shiÉ—in mijinta ne. Murmushi Adeeb yayi ganin yadda ta sauya amsarta lokaci É—aya,wato fushi take dashi,amma ba tun yauba yasan fattunsa tana kaunarsa, dan haka cikin yanayin shagwaba da baisan yana da itaba ya wani langabe kai tare da shagwabe fuska yace "Please hulwata kiyi haÆ™uri,bazan Æ™ara ba fa,idan baki sona zanyi kuka"ya faÉ—a cikin irin Muryar datayi masa magana. Harara ta balla masa tare da kara turo baki tana mai lumshe ido,kafin ta maÆ™ale kafada alamun taki. "Shikenan to kirama Abunda nayi miki,nima sai inji zafin inyi kuka,kinga shikenan ko"Adeeb ya faÉ—a cikin wata murya mai cike da nishadi da farin ciki.jinsa yake kamar wani sarki,yau gashi ga fattunsa ,sun zama abu daya,kuma harya sanar da ita matsayinta agurinsa,sannan ya bayyana soyayarsa agareta.wannan kaÉ—ai ya isheshi farin cikin rayuwa. Hawayene ke silalowa daga idanun fattu zuwa kuncinta,kuka biyu take ,na farko zafin da takeji akasanta,na biyu farin cikin sanin Hamma mijinta ne ,ba haramci ya aikata da itaba ,wannan kadai ya isheta jin dadi.tasan ta sami miji mai kaunarta,wanda zai kare mata mutuncinta,sannan jarumi cikin jaruman maza. Ahankali Adeeb ya kai hannunsa kan wuyan fattu,zafi yaji sosai alamun zazzaÉ“i ya rufeta.cikin hanzari ya haÉ—a allura yazo yayi mata.kawai saijin tsininn allura tayi ajikinta.kuka ta sanya cike da shagwaba tana turo baki, Kwanciya yayi tare da rungumeta ajikinsa yana rarrashinta,dan har data barci ya hada mata,dan yana son ya dubata idan akwai yiwuwar yayi mata É—inki saiyayi mata. Aikuwa tana cikin kukan barci yayi gaba da ita. Jin alamun tayi barcine yasashi tashi ya leka fuskata,aikuwa barcin take,ga hawayenan kwance akan fuskarta,ta turo baki cike da shagwaba,murmushi yayi tare da sumbatar kumatunta ,kafin ya buÉ—e bargon daya rufe ta dashi. Sosai Adeeb ya tausayawa fattu dan kuwa yaji mata ciwo sosai,dole sai yayi mata É—inki,gurin ya kumbura sosai abin tausayi.haka yayi mata dinkin nan,yana tausaya mata,duk da allurar barcin da yayi mata,idan ya tsira allurar nan saita yamutse fuska kamar zatayi kuka.haka dai har suka gama .jikinta zafi sosai na zazzaÉ“i. Ammice zaune acikin dakinta,waya take kuma da alama wayar mai muhimmanci ce ,dan kuwa tayi shiru tana sauraron abinda ake faÉ—a mata acan daya bangaren. Ajiyar zuciya tayi kafin tace "shikenan,zan saka masa maganin,amma dai sai zuwa gobe,kamar yadda ka bukata,kasan yanzu akwai riski bana son abinda zai zo ayi zargina cikin mutuwarsa"ammi ta fada murya Æ™asa -Æ™asa. Ta jima tana sauraron me ake fadi mata kafin tace "karka damu da wannan matar ai na gama da ita ,bazata iya faÉ—in komai ba,kuma yanzu ta danta take,tun lokacin da boka yace min asirin jikinsa ya karya,na sanya aka rufe masa baki,shiyasa ma sam baya iya yin magana,bare ya fadi wani abu akai na" Shikenan sai kaji labari zuwa goben.ammi ta fada tare da ajiye wayar hannunta,tana sakin murmushi cike da farin ciki"Adeeb ka shirya bin mahaifiyarka, dan kuwa gobe iwar haka ana zaman makokinka, tunda na fahimci ka fara zargina,ka daina fadamin abubuwan da suka shafi rayuwarka,dole kabar duniyar nan,kafin dan uwansa ya biyo bayanka, saikuma wancan tsohon mahaifin naka"ta fada tana jingina bayanta jikin kujera ,feeling so happy. Su Amma kuwa É—akin Rashad suka nufa bayan barin fattu daga dakin,yana kwance idanunsa buÉ—e ,ya kurawa saman dakin idanu,hawayene ke zuba daga idanunsa. Zuciyarsa tana mai zafi sosai,yana son yayi magana amma sam ya kasa,duk lokacin da yayi yunkurin yin magana sai yaji wani irin azababben abu ya tokare masa maÆ™oshi,kamar zai mutu. Zama Amma tayi kusa dashi tare da sanya hannu ta share masa hawayen dake zubowa daga idanunsa,itama hawayen yana zuba daga nata idanun,sosai take jin tausayin É—an nata,kallonta yayi da idanunsa da sukayi jajur,ya fashe da kuka harda shashsheka. Ficewa amma tayi daga dakin cikin sauri,dan bazata iya jurar wannan kukan na Rashad ba.nanny ma Binta tayi da sauri tana hawayen tausayin bayin allahn na. TareeÆ™ ne yazo kusa dashi ya zauna tare da riÆ™e hannunsa yace "haba Rashad kayi hakuri mana ,ka É—aurewa koma me kakeji cikin zuciyarka, domin karfafawa mahaifiyarka gwuiwa,In Sha Allah komai ya kusan zuwa karshe"tareeÆ™ ya faÉ—a cike da Æ™arfafawa Rashad gwuiwa. Jinjina kai Rashad yayi tare da juya kansa can bangaren,shi kadai yasan irin zafin da yake ji cikin zuciyarsa,yana son ganin dan uwansa ,dan sosai yake jin kewar Adeeb cikin ransa. Bayan Adeeb ya gama yiwa fattu É—inki,wanka yaje ya karayi,ya sanya riga da wando kanana,bakin wando da milk din riga,turare ya feshe jikinsa dashi,kamar ko yaushe ,sannan ya taje kansa ,fuskar nan tayi fayau yayi wani irin mugun kyau,sai sheÆ™i yake,kallo É—aya zakayi masa kasan yana cikin tsantsar farin ciki.zama yayi bakin gadon da fattu ke kwance tana barci,hannunta ya kama ya riÆ™e cikin nashi,tare da kura mata ido. Sosai yake jin kaunar fattu na ratsa jikinsa,gaskiya fattu alherice agareshi,shikam bai taba tsammanin akwai wani nishadi da farin ciki irin wanda ya samu yau É—in na ba,yarinya karama amma ta sanyashi cikin nishadi da jin dadi,lallai zai kula da fattu kamar yar tsabar zinare,zai bata dukkan farin cikin da take nema,sannan zai sadata da mahaifanta in Sha Allah,koda zai karar da dukkan abinda ya mallaka. Shiru yayi tare da lumshe ido,sosai yake jin kewar tareeÆ™ ,yana son ganinsa,amma so yake ya nuna musu kuskurensu, duk da sosai maganarsu tatsaye masa cikin ransa,yana jin kamar suna da gaskiya,amma idan yayiwa Ammi wannan kallon kamar yaci amanar ta, ne,itace wacce ta maye masa gurbin mahaifiyarsa,ta kula dashi, ta bashi duk wani gata da kulawa kamar ita ta haifeshi.amma yana nan yana ci gaba da bincike cikin tsinake. Kiran sallar magrib shine ya sanya Adeeb tashi ahankali ya nufi toilet ,alwala yayi ya fito,kallon fattu yayi wacce ke barcinta cikin nutsuwa,har zuwa lokacin bakinta ature yake lips dinta yayi jaa sai sheÆ™i yake,murmushi yayi tare da matsawa gareta,jikinta ya taba yaji ba zafi alamun zazzabin ya sauka kenan. Saida ya gyara mata rufuwarta kafin yayi kissing lips dinta sannan ya fice zuwa masallaci,bayan ya sanya security Ako ina na part din nashi. Ana fitowa daga masallaci yaje gurin abie kamar yadda ya saba ,bayan sun dan tattauna ne ya miÆ™e tare da yiwa abie sallama ya fito. Part dinsa ya nufa kai tsaye.abakin part din nashi yaci karo da tareeÆ™ yana zaune ya buga tagumi kamar wani Maraya. Ta gefen ido Adeeb ke kallon tareeÆ™ É—in,har cikin ransa yake jin kaunar tareek,kuma yana kewarsa sosai.amma haka ya fuske yayi kamar bai ganshiba. Da sauri tareeÆ™ ya mike yayi gurin Adeeb din."yallaÉ“ai Please ka yi hakuri dan Allah ka saurareni,na kasa jure fushin nan naka akaina kayimin duk hukuncin da zakayi min amma dan Allah ka daina shareni,bani da kowa daga kai sai ummeena"tareeÆ™ ya faÉ—a cikin rawar murya alamun kuka ke son kwace masa. Runtse ido Adeeb yayi yana jin wani irin tausayin tareeÆ™ É—in cikin ransa,amma sai yayi kamar bai ji saba ,yaci gaba da tafiya harya Æ™araso kofar shiga part din nashi. "Dan Allah yallaÉ“ai karka tafi kabarni,kasan Ni masoyinka ne daga Ni har mahaifiyata bazamu taba cutar dakai ba ,wllh zan iya bada raina fansa akanka,idan har zakaci gaba da fushi damu,tabbas zamu bar garin nan gaba É—aya,domin saboda kai muke cikin masarautar nan kuma......."tareeÆ™ ya kasa Æ™arasa maganarsa sakamakon kukan daya kufce masa.durÆ™usawa yayi agurin ya fashe da kuka kamar mace...... Muje zuwa masu karatu,anty mammyn kuce. Mrs babi💘💘 Share and comment fisabilillah. More comment More typing. 29/08/2022, 11:09 am - Khadijah Salisu Fari: 🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄 MACIJI NE 🪱🪱🪱 Na mammy kabeer (Anty mammy) Elegant online writers📚📚 Free book Page 75/76 💥🔥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥 *HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI 'DAUKA BA, INA MATA MASU BUK'ATAR 'DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK'ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU MAMAN ZARAH YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE AKANSU DAN FARIN CIKIN MA'AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN SAKKWATAWAN SHEHU MASU ABUN MAMAKI* 07034251528 🔥💥🔥💥🔥💥🔥🔥💥 kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji💃ðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ”¥ Kad'an daga cikin abubuwan da muke dasu 👇ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ» Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had'u pc +234 703 425 1528 Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k'ara suyi dass abun sha'awar kowane namiji 🔥💥 Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan💥🔥💃🻠Ingantacce Kuma sahihin maganin k'iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar , Rama batayi ba Sam Yar uwa😉😉 Sabulun wanka Kalolin sabulun tsarki Turaren tsugunno Turaren al'ajab Hatsabibin turare Da sauransu 07034251528 Kalolin gumba👇ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ» Gumbar Dabino Gumbar gero Gumbar madara Gumbar matsi Gumbar ukku bala'i Gumbar tada zaune tsaye Gumbar sabon budurci Gumbar sa buzu kuwa Gumbar aya da kwakwa Gumbar ridi Gumbar mazari Sarauniyar gumba 3in1 Da sauran kalolin da bansamu fadi ba, Kalolin gari Garin mallaka Garin hutar da malaminki dakan jaraba Dakan Amare Dakan Ni'ima Dakan kishiya in bakiyi bani waje Garin sa buzu kuwa Garin buje.sharkaf Garin Dan la'asar Yayan hadiya mai suna dan la'asar Original Dan goshi Original Dan goshi (sabon salo) Original man damo Original man ayu Kitsen damo Sirrin tafin kafa Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata Kwallin idonka idona Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba boka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa agidan surenkiðŸ‘ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ» Akwai hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d'a namiji da izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai mun had'u pc 💥🔥 Kalolin tsumi👇ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ» Tsumin mallaka Tsumin jaraba Tsumin madarar ni'ima Tsumin tabaje Tsumin Amare Tsumin sabon budurci Tsumin nono raÆ™umi Matan gaske Ruwan jaraba, Da sauran kalolin da ban fada ba Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara maki lafiyar HQ💃ðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ» Matsin Dan mannau Matsin mallaka Dan la'asar Sabon budurci Mak'alemata Mashahurin matsi Ukku bala'i Matsin uban budurwa Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin matsi Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta, Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake *Kyallen al'ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al'ajabi mallaki naki don samun damar shiga cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu , KARKU manta da sunan maman zarah sokoto sayen nagari maida kudi gida🥰🥰🥰🥰🥰ðŸ‘ðŸ¼ðŸ‘ðŸ¼ðŸ‘ðŸ¼ðŸ‘🼠07034251528 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Sokoto sannan ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar AllahðŸ¤ðŸ¼ðŸ¤ðŸ¼ Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi sarving number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 07034251528 Maman zarah mabera sokoto state💥🔥💥🔥💃🻠________________Kasa Æ™arasa maganar tareeÆ™ yayi,kawai ya durÆ™ushe agurin,tare da sakin kuka kamar wata mace. Da Æ™arfi Adeeb ya runtse idanunsa,sakamakon jin kukan tareeÆ™ da yayi,yasan tareeÆ™ jarumin namijine,lallai abinda zai sanya shi kuka babban abune,nan take shima zuciyarsa tayi rauni idanunsa ya cika da kwalla,bazai iya yin fushi da tareeÆ™ na tsawon lokaciba, dan yana kaunar tareeÆ™ har cikin ransa.dan haka ahankali ya juyo tare da karasowa inda tareeÆ™ ke durÆ™ushe yana kuka. Kafadun tareeÆ™ ya kama,tare da miÆ™ar dashi tsaye. Kallon juna suke cike da kewa,ahankali tareeÆ™ yace"yallaÉ“ai, am sorry"kawai ya faÉ—a Æ™irjin Adeeb suka rungume juna. "Am sorry yallaÉ“ai,ka sani ba zamu taba cutar da kaiba,munyi haka ne dan fitar dakai daga cikin duhun da kake ciki,amma ka yafemana,nanny Tana cikin damuwar rashinka agareta"tareeÆ™ ta faÉ—a cikin muryar kuka. Ahankali Adeeb ya sanya bayan hannunsa ya share hawayen daya zubo daga idanunsa na dama,zuciyarsa na masa zafi,yana jin dama ba nanny ce ta bashi wannan labarinba, da saiya horata,ta yadda zata faÉ—a masa gaskiyar al'amari. Ahalin yanzu he was compused,ya rasa me yakamata yayi. ÆŠago da tareeÆ™ yayi daga jikinsa,ya sanya hannu yana share masa hawayen idanunsa,kafin ya fara magana cikin nutsuwarsa ta ko yaushe"tareeÆ™ na yarda daku,nasan bazaku taba cutar daniba,saidai abinda kuka zo min dashi,ba abune da hankali zaiyi saurin dauka ba,nayi bincike kuma ina kanyi,amma har yanzu Banga wani abu da zai nuna min ammi itace da hannu wajen hadarin mommana ba, me ma zaisa tayi hakan?dan haka ina son mu bar maganar nan Please" Adeeb ya fada yana kallon tareeÆ™. Jinjina kai tareeÆ™ yayi cikin rashin jin dadin yardar da Adeeb ya bawa Ammi,azzalumar mace,amma In Sha Allahu yasan zasuyi nasara wataran,tunda yanzu fattu ma tasan komai. Murmushi Adeeb yayi tare da É—an marin kumatun tareek,kamar yadda yake masa idan yayi abin da ya burge Adeeb É—in. "Good boy,ka ce ina gaida nanny"Adeeb ya faÉ—a tare da nufar cikin part din nashi. Cikin É—oki da farin ciki,tareeÆ™ yace"yallaÉ“ai Madam fa?fatan tana lafiya?" Juyowa Adeeb yayi fuskarsa É—auke da murmushi kafin yacewa tareeÆ™ "she's fine"tare da shigewa ciki. Koda ya shiga tuni fattu ta farka daga barcin,tana kwance kan gado tana kuka. Da sauri ya karasa gareta ya zauna tare da kamo hannunta,cike da kulawa yake tambayar ta"sannu Hulwa,meke damunki yanzu?ina ke miki ciwo?me zaki ci"ya jero mata waÉ—an nan tambayoyin ajere. Fattu kuwa jin muryarsa yasata saurin runtse ido,tare da turo baki tana kukanta,taki yi masa magana. "Sorry hulwatee Æ™urratu ainun, me kike so?"ya faÉ—a yana kai mata kissing a lips dinta da sukayi jajur dasu,sai sheÆ™i suke. Cikin Muryar shagwaba da fattu ta koya yanzu tare da tarin Æ™uruciya tace "Ni ka kyaleni Hamma,ba ruwana da kai bazan sake kulaka ba"ta fada cikin Muryar kuka tana É—an murza ido. "Ayya hulwata idan kika daina kukani kuma, waye zai bani nishadi da farin cikin da kika bani yau?kinga shikenan kina ji kina gani hammanki zai shiga gararin rayuwa"ya faÉ—a cikin marairaita murya kamar zaiyi kuka. Ahankali fattu ta É—an buÉ—e idanunta daya,dan ganin da gaske kukan yake,aikuwa tana budewasuka haÉ—a ido,da sauri ta mayar da idonta ta kulle gabanta na faÉ—uwa,wllh kunyar Hamma takeji,Bama idan ta tuna cewa ya gama ganin jikinta,sai taji kunyarsa ta lunku akan wacce takeji É—in. Murmushi Adeeb yayi yana mai shafa kwantaccen gashin gaban goshin ta yace"Please Hulwa ki faÉ—a min ina ne yake miki ciwo kinji"ya faÉ—a cikin muryar rarrashi,asaitin kunnenta. "Ni bayana ne yake min ciwo,da Æ™asana,kuma fitsari nake sonyi amma na kasa tashi"fattu ta faÉ—a tare da sanya kuka . Rungumeta yayi zuwa jikinsa,yana mai jin tausayinta sosai cikin ransa."ayya Hulwa ki daina kuka zai daina miki zafin kinji?amma sai kin daina wannan kukan,In kuma ba haka ba saidai asakeyin irin na dazun,shine zaki daina jin zafi"Adeeb ya faÉ—a cike da zolaya fuskarsa É—auke da murmushi. Da sauri fattu ta É—an zabura tare da buÉ—e idanunta ,da suka É—an yi jaaa, tace "a'a wllh baza'a Æ™arayi ba har abada,bana so "ta fada tana turo masa baki.dariya yayi har fararen haÆ™oransa suka bayyana reras kwanin sha'awa.kafin yace "shikenan Hulwa yanzu bari na taimaka miki kiyi fitsari sai kiyi alwala ko?In yaso saikici abinci da magani ki kwanta,shikenan zakiji ki garas kin warke "ya fada yana Æ™oÆ™arin kamata dan ta mike tsaye. "Ni da kaina zan tashi,karka rakani ko ina,ba nace mun bata ba"fattu ta faÉ—a tana turo baki. Kallonta Adeeb yayi tare da sakin murmushi,ashe Hulwa ma ta iya rigima haka?ji yadda take turo masa wannan dan karamin bakin nata,kamar ba ita bace Sarkin tsoron nan da kunya,lallai yau Hamma yayi laifi.adeeb ya faÉ—a cikin ransa yana murmushi,sosai take burgeshi idan tana masa wannan shagwbar, yakanji kaso casa'in na damuwarsa ya goge. Fattu kuwa cikin karfin hali ta sake yunkurawa zata mike,amma ina,wani sautin Æ™ara da bayanta ya bada shine yasa ta komawa da sauri tare da riÆ™e Æ™ugunta"wayyo Allah Æ™uguna,wllh Hamma ka karyamin Æ™ugu bazan yarda ba saika biyamin"ta fada tana É—an kukan shagwaba. Da sauri Adeeb ya tarota yana faÉ—in"yi ahankali hulwa,bazaki iya tashi bafa, ki barni da hamman nan tunda ya karya miki Æ™ugu ko,saina hukuntashi,dan yayi babban laifi wa hulwata"ya faÉ—a yana janyota jikinsa.da gyar take takawa suka nufi toilet,ko wajen fitsarin ma da gyar ya samu tayi,dan tace idan tayi gurin zafi zai mata . Ruwan zafi ya bata tayi tsarki ,sannan tayi alwala suka fito. Bayan ta isar da salla ne ya bata abincin da aka shirya musu akan daining,farfesun kayan ciki ya bata,mai zafi da dan yaji.kuma ta É—an ci sosai .sallar ishsha tayi ya bata magani ta sha da gyar,sannan ya kwantar da ita akan gado tare da lullubeta. Zama yayi bakin gadon yana shafa kanta tare da rarrashinta cikin malamai masu dadi har tayi barci. Murmushi yayi tare da sumbatar kumatunta sannan ya fita zuwa gurin ammi,bayan ya kulle part din nasa da security. Ammi kuwa tana can garden É—inta,inda suka saba haduwa da mai nannaÉ—aÉ—É—iyar fuska,to yauma dai shine yazo,dan haka suna zaune acan cikin garden É—in. Magana yake wa ammi fuskarsa arufe kamar kullum"ki tabbata kin aikata kamar yadda na faÉ—a miki,dan kuwa wannan gubar idan har yaci abinci da ita,to saidai wani ba shiba,kuma ba wanda zai zargi wani abu,dan kuwa zata lalata masa kayan cikinsa ne ahankali, ta yadda badaga cin abincin gubar zatayi aiki ajikinsa ba,kinga da zarar ya mutu,zuciyar ubansa zata buga,bugawar da na tabbata zata zamo ajalinsa ne,shikenan mun jefi tsuntsu biyu da tarko daya"mutumin nan ya fada cikin salo na kwarewa a mugunta, yana mai jingina bayansa jikin kujerar da yake kai. Ajiyar zuciya ammi ta sauke,tana jin wani irin farin

Chapter 18 of 23