Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
2 / 4
'Yan daba za azo zaria ai man Rashin mutinci Mota biyu sukayi Don zuwa guna,,,,,,,, Muhadu a Part 5 gobe Ina fatan kuna tare da ni? ****** CIKIN DARE Part 5 ****** Yayan Manasa Mota biyu sukai Don azo guna a dau mataki Harda manasa acikin motar Manasa ta kira wayoyi na duka akashe Sai ta turo man da Text koda na bude wayar tawa Nagani Sai Nagudu kafin su iso zaria Ga Abunda ta rubuta a Text din kamar haka, { Sallam Baffa Yayana ya debo kauraye har mota biyu Don Allah kagudu Kafin muzo Baffa bana so sutarar dakai don komi zai iya faruwa dakai Don ba Imani gare suba Baffa na kiraka awaya duka akashe shiyasa na turo maka Text Bye bye } Abin da ta rubuta A Text din kenan Ni kuma ina gida kwance a falo ga Nefa sun kawo Amma duk kasala nakasa tashi nasa Chajin wayoyin nawa Misalin 3:19pm suka shigo garin Zaria Manasa ta kawo su gidana Tunda sukazo Sai suka ki dakko gororin nasu Dan kada ma Mai gadi ya gani yazo ya fada man Ko Manasa basu Bari ta Fito daga cikin motar ba don kada Mai gadi ya ganta Idan yazo fada man ya Ce man ai Harda manasa sukazo Wai dan kada natsere Suna zuwa su Kace Ma Mai gadi Ina Baffa? Me gadi yace Yana ciki bara na kira maku shi Mai gadi na zuwa yace man Ranka ya dade Wasu mutane suna son ganinka Nace mai yace masu su shigo Yana zuwa yace masu Baffa yace kushiga Tunda sukaji haka Sai ko wanne ya dakko gororinshi Suna Shigowa mai gadi yayi maza da suri zaizo ya fada man ya gansu da gorori Zai ruga kenan Cikin kaurayen wani Ya shinfidar da Mai gadi har suka fasa mashi kai Suna shiga Nagansu tare da manasa Nace mata? Manasa su waye wadannan Buda bakin yayan Manasa Sai Ce mata Shine Baffan? Kankace haka wani yayi man gora a baya Sai saida na zauna Suka Bini da duka Gora ta ko ina jinta nake Wani da yayai man wata Gora saida Zawo ya kucce man Sukai man Ti6is Jikina duk ya farfashe saboda duka duka ta ko ina naji shi Ina kwance warwas Jikina duk ya farfashe saboda Ko tashi ban iyayayi Sannan yayan nata yace man Baffa Sai munkai kara don haka ka Saurari sammaci Sai suka fita, Bayan sun fita Nayi yun kurin tashi Naga bazan iya Jikina ko ina ciwo ne Fuska tace kawai ba Afashe ba Nine ban tashiba Sai Bayan magariba dakyar na iya tashi Nashiga bandaki Natu6e kayan dake Jikina Har wandon Dana 6ata da zawo wajen cire wandon har Sai da nayi kuka Bayan nafito daga dakin Nasa doguwar jallabiya baka saboda koda jini zai _6atata ba kasafai za'a iya ganewa ba Na dau key din motata Nafita daniyyar zuwa asibiti ina zuwa natarar da mai gadi kanshi afashe Dakyar na iya tambayar sa Meyasame ka? Sai yabani labarin yadda akai Sannan Nace mai Shigo mota muje asibiti bayan ya shigo mota Sai ya tambaye ni Ranka yadade Ina fatan dai basuyi maka komiba? Sai nayi wani gajeren Murmushi tare da yake na Ce mashi Eh Ba Abinda sukai man Muna isa asibiti Naga Ga likita Nace mai doctor kai mai bandejin gunnan Bayan angyara ma mai gadi raunin da sukai mai Sannan naciro kudi nabashi Nace Yaje gida ganinan zuwa tare da fadin zan biya gidan su Dady na ne Bayan me gadi yatafi Mukashiga ni Wani daki nida Likita Natu6e mai duka kayan jikina dagani Sai wani karamin wando Likita ya ga raunikan dake jikina da sauri yace Ya hujjaj mai yasameka haka? cikin fushi Nace mai Zaka ci gaba da aiki koko dale Sai nabaka amsar tambayar ka Cikin sauri ya tu6o kayan aiki Duk inda naji ciwo saida akarufe shi sannan ya rubuta man magani Natashi natafi bayan nasallame shi Ina shiga mota Banyi burki ba Sai kofar gidan iyaye na Ina shiga natarar sameera A Falo suna wasa ita da 'yan kannai na Anwar da Adnan Ina yin sallama sameera ta tashi ta duka tagaishe ni Sai nake Ce mata Ina su dady da mom da sauran su Buda bakin ta Sai take ceman Yaya sun tafi Kaduna bukin kanin mama da za ai gobe Ai sun kira wayoyinka duka akashe amma da tare zaku tafi, Buda bakina Nace mata Je kikawo man Ruwa nayi alwala Bayan na idar da sallah Ina fitowa falo natarar da Sameera Cikin Watashiga mai dauke da Jan hankali dan danan naji ina bukar na sadu da sameera ga jikinta ta ko ina sheki ya ke Buda baki na Nace mata Sameera Jeki can dakin Ki dakko man carbi Tanashiga nabita Na kulle kofa.Bayan na kulle dakin Sai na dunga tunani wai tayaya zan 6ullo ma Sameera gashi hankalina ya kai mukura a tashi Gurina kaawai naga Na Roller Sameera Kai gara na hakuri Jikina fa a farfashe yake Tayaya zan kusanceta Abinda ke yawo cikin zuciya ta kenan Sai nayanke shawarar zan hakura Sai da namatsa gab da Sameera Sannan Nace mata Ke Dan ubanki Meyasa kika je kina Ce ma 'yan makarantar Su Dady zasu hadamu aure dake? Jikinta na rawa tace Yaya Wllh kawata Fadeela na fada mawa kawai don Allah kayi hakuri wllh bazan kara ba Sai naga Sameera Hankalinta yayi matukar tashi sosai Sai zufa take Dakin akwai A.C Amma jikewa take yi da zufa Cikin Zafin rai Na Sheketa da mari TAS Na haureta Nanemi Blet Bangani ba Sai nasamu wata wayar wuta Naci gaba da Dukanta Na farfasa mata baya Taje ta zauna falo tana kuka...... Mu hadu anjima da karfe 8pm domin jin cigaban labarin ** CIKIN DARE Part 6 ***** Sai nasamu wata wayar wuta Naci gaba da Dukanta Na farfasa mata baya Taje ta zauna falo tana kuka Dan danan fuskarta ta kumbura Idonta jawur Ni kuma nazuna ina tunani Don gaskiya banji dadin abinda Sameera tayi man ba Nazuwa taje tace ma kawayenta Aure za'ayi mana Dalilin dayasa na daketa kenan, Misalin 12:07am Nafito falo Na Sameera kwance a falo Natashe ta tana tashi a furgice tace man Yaya don Allah kayi hakuri Sai nace mata yimin Shiru Tashi ki dakko Kannan ki Muje Gidana a can zaku kwana can zakuci gaba da zama har Sai Su Dady sun dawo Cikin sauri ta mike tace To a tsorace taje ta ta so yaran Nakashe wutar gidan na kulle gidan da kwado bayan sun dakko kayan da zasu Rinka sawa Bayan munshiga mota Adnan ya ke ceman Yaya Meyasa kaduka Aunty Sameera? Buda bakin Sameera sai tace na Adnan Ai laifi nayi mai Shiyasa ya hukuntani daidai da Laifin danayi masa, Anan ne Na Lura da wata mota abayan mu suna Bina Aguje sukasha gaban mu Nagansu da Adduna Bala'i Dan danan na murza sikiyarin motata Naci gaba da gudu Gudu nayi natashin hankali harwa yau Bina suke Tagaban gidana nazo nawuce a 80 Hankalin kannai na duk yatashi Sai nace ma Sameera ke Ina wayarki? Cikin sauri tace gata nan Sai nabata Lambar me gadin gidana Nace mata ta kira man shi Bayan ta kira man me gadin Sai Nace mai Kai sauri ka bude get din gida na kuma ka kasance a bakin get din ina shiga ka kulle saboda wasu mutane ne suke bina Abinda na fada mai kenan Ya amsa cikin sauri to ranka yadade Abinda ya Ce man kenan Ni kuma Sai nazagayo ta bayan gidana amma duk da haka suna biye dani abaya Ina shigowa layin mu Nasaita motata na dauke ta a 80 Sai cikin gidan Mai makon inga mai gadi ya kulle get din amma wai sainaga bashi Ina wai gawa Sai naga Kaurayen sun shigo da motarsu cikin gidana A lokacin muntsaye da Sameera da kuma Adnan Da Anwar Ni da Sameera ne kawai manya Sai karkarwa nake Nida Sameera Kaurayen duk suka fito da Adduna da kuma gorori Sai na dunga tunanin Gashi ban warke ba Amma kuma zan kara shan wasu gororin Sai na zaro ido Lokacin da naji Ogan kaurayen yana cewa Ko da kabamu wannan yarinyar muje da Ita mubiya bukatar mu na kwana biyu Sannan mudawo maka da ita Ku kuma kasha gorori da Sara da adda Sai Nace masu Kuyi man koma maye Idan har zaku barsu Lafiya batare da wani Abu yasame su ba, Buda bakin ogan yace bafa wani Abu zamuyi mata ba Kawai zamuje da itane Ko wannanen mu Sai ya kwanta da ita har natsawon kwana biyu Sai ya kara fadin yau Lahadi ranar talata kazo Bayan gidan sarkin maska da garin funtua Misalin 11:03am daidai kusa da wani shago ka dauke ta Kaji Acikinsu wani ya fizgeta Nayi yun kurin taresu Saboda bana so wani Abu ya sameta Sai kawai naji gora Wadda tabi San sanin kundin farancin kwakwal wata Sai gani a kasa kwance Haka su kaci gaba da dukana har saida nayi Laushi na daku nayi Laushi kamar dan kalin turawa Sameera na kuka tana fadin Yaya Karka bari su tafi dani Ni kam kadan kadan nake jinta Bibbiyu bibbiyu haka nake ganin su Ban iya tashima ballan tana nacece Sameera Haka suka wuce da ita Cikin Daren Anwar da Adnan yarana Sai kuka suke gunun ban tausayi ,,,,,, Bayan sun wuce da Sameera Dishidishi nake kallonsu har suka kule Sai nayi ma kannaina nuni da hannu akan suwuce cikin gida su kwanta Suna kuka suka wuce can Sai ga mai gadi ya fito Jikin shi na rawa ya dauke ni yay cikin gida dani Duk jikina babau karfi haka nayi kukan harna gaji Kwatsam Sai naji Waya a gefena tana Ringing tone Amma na kasa dagawa. Misalin 2:05am Sannan na danji karfi karfi a jikina Ina tashi Naje nayi wanka na dan wanke Inda Naji rauni Sannan na danji Dadi Dana zauna tunanin dana farayi shine Wani hali Sameera take ciki shin me zasuyi mata wa kuma ya turosu Harsu tafi da ita ? Tunanin dana dunga yi kenan Hankalina yayi matukar tashi Bansan Sanda son sameera ya kamani ba Gari na wayewa na Nahada ma kannai na Tie Nabasu suka sha Sannan nashirya su Nasaka su A mota naje na kaisu makaranta Bayan nadawo Sai naji kira awaya Ina dauka Sai Naji Muryar Wani mutin Bayan mun gaisa Sai yake ceman Kai ne Baffa Na amsa da Eh Sai yake ceman Kazo bayan Gidan Sarkin zazzau ka dauki Kanwar ka Da sauri na amsa mai da to Ganinan Zuwa Natashi da karfi karfina Na dau mota aguje Ina Cikin tafiya Daddy ya kirani Bayan mungaisa Sai yake ceman My son na kira Sameera Wayarta akashe Ya kamata kaje ka dakko su suci gaba da kwana agidan ka kafin Mudawo Yanzu ma Abuja zamu wuce da mamanka nace mai Ai suna gidana Yayai farin ciki sosai Aguje Na tafo Ina zuwa naga Sameera kwance a Saman wani Teble mutane sun kewaye ta ana kallon ta Saboda Ganin mahaukaciya suke mata Ina isa gun Ta buda baki cikin tausayi Tace Yaya Nayi maza na dauketa Nayi cikin mota da ita Sai a sibiti Jikinta yayi lakaf duk babu karfi Dan danan Likita ya Ci gaba da Dubuta Sai yace man Rashin kuzari ne amma bara narubuta maka magunguna Kasiya kabata tasha In sha allahu Komi zai normal Bayan munfito da Sameera muna tafiya Ko magana ta kasaman Mukaje nasiya mata magani Mukaje gida Nasamu Indomie nadafa mata taci ta koshi Tatashi taje tayi wanka sannan Ta kwanta Ina shirin naje na tambayeta Me ya faru Da suka tafi da ita Ina sahiga dakin datake Natar tana bacci Sai naji tausayinta ya kamani Sosai misalin 12:31pm Naje na dakko Anwar da Adnan Daga makaranta Muna Dawowa mai gadi yay taman Sannu da zuwa Amma Kokallon sa banyi ba Shikanshi yasan nacanza tundaga lokacin Dana Nasha dukannan ta sanadinsa Ban kara kulashiba Ina shiga cikin Falo Naga Sameera Nata zurga zurga Nace mata Me kikeyi Tace man Yayana Abinci nake dafa mana Kuzauna ya kusa dafuwa Nasan kunajin yunwa Nidai binta nayi da ido Kai nikaina nasan tana dakyau kuma nasan idan na aureta zan huta Rayuwa zansha Awancan 6an garan Yayan Manasa ya takurata da duka wani bugun dayai mata tafadi Sai da jini ya 6alle mata sukakaita a sibiti Likita bayan ya dubata Sai yace masu takura da tsangwama da ake mata dayanan cikin dake jikinta ya zube Duk Sai suka rinka farin ciki A zuciyar su amma basu yadda angane ba Ni kuma ina gida Ina jiran Sameera tagama girki Tabani labarin abunda ya faru bayan tafiyar da sukai da ita Kwatsam Sai Aka kirani awaya INA dubawa naga wake kirana Sai naga Manasa da bazan dauka ba sabida gudun tashin hankali Can saina dauka Sai Manasa take ceman Baffa naso na haifar maka danka ne Amma hakan yaci tira Cikin dake cikina ya zube Sakamako Ta kura man da Yayana yake yi AllhamdulillahiAbunda Nace kenan Farin ciki yayawaita a fuskata natashi Sai murna nadunga tsalle tsalle Sanna Sai Ta kara Kirana cikin Sanyin Murya tace Man Baffa Ina Son Muyi wata Muhimmiyar magana Dakai Sai Nace Mata Ina jinki.......... MU HADU DA SAFE DAN JIN CIGABA. ** CIKIN DARE Part 6 ***** Sai nasamu wata wayar wuta Naci gaba da Dukanta Na farfasa mata baya Taje ta zauna falo tana kuka Dan danan fuskarta ta kumbura Idonta jawur Ni kuma nazuna ina tunani Don gaskiya banji dadin abinda Sameera tayi man ba Nazuwa taje tace ma kawayenta Aure za'ayi mana Dalilin dayasa na daketa kenan, Misalin 12:07am Nafito falo Na Sameera kwance a falo Natashe ta tana tashi a furgice tace man Yaya don Allah kayi hakuri Sai nace mata yimin Shiru Tashi ki dakko Kannan ki Muje Gidana a can zaku kwana can zakuci gaba da zama har Sai Su Dady sun dawo Cikin sauri ta mike tace To a tsorace taje ta ta so yaran Nakashe wutar gidan na kulle gidan da kwado bayan sun dakko kayan da zasu Rinka sawa Bayan munshiga mota Adnan ya ke ceman Yaya Meyasa kaduka Aunty Sameera? Buda bakin Sameera sai tace na Adnan Ai laifi nayi mai Shiyasa ya hukuntani daidai da Laifin danayi masa, Anan ne Na Lura da wata mota abayan mu suna Bina Aguje sukasha gaban mu Nagansu da Adduna Bala'i Dan danan na murza sikiyarin motata Naci gaba da gudu Gudu nayi natashin hankali harwa yau Bina suke Tagaban gidana nazo nawuce a 80 Hankalin kannai na duk yatashi Sai nace ma Sameera ke Ina wayarki? Cikin sauri tace gata nan Sai nabata Lambar me gadin gidana Nace mata ta kira man shi Bayan ta kira man me gadin Sai Nace mai Kai sauri ka bude get din gida na kuma ka kasance a bakin get din ina shiga ka kulle saboda wasu mutane ne suke bina Abinda na fada mai kenan Ya amsa cikin sauri to ranka yadade Abinda ya Ce man kenan Ni kuma Sai nazagayo ta bayan gidana amma duk da haka suna biye dani abaya Ina shigowa layin mu Nasaita motata na dauke ta a 80 Sai cikin gidan Mai makon inga mai gadi ya kulle get din amma wai sainaga bashi Ina wai gawa Sai naga Kaurayen sun shigo da motarsu cikin gidana A lokacin muntsaye da Sameera da kuma Adnan Da Anwar Ni da Sameera ne kawai manya Sai karkarwa nake Nida Sameera Kaurayen duk suka fito da Adduna da kuma gorori Sai na dunga tunanin Gashi ban warke ba Amma kuma zan kara shan wasu gororin Sai na zaro ido Lokacin da naji Ogan kaurayen yana cewa Ko da kabamu wannan yarinyar muje da Ita mubiya bukatar mu na kwana biyu Sannan mudawo maka da ita Ku kuma kasha gorori da Sara da adda Sai Nace masu Kuyi man koma maye Idan har zaku barsu Lafiya batare da wani Abu yasame su ba, Buda bakin ogan yace bafa wani Abu zamuyi mata ba Kawai zamuje da itane Ko wannanen mu Sai ya kwanta da ita har natsawon kwana biyu Sai ya kara fadin yau Lahadi ranar talata kazo Bayan gidan sarkin maska da garin funtua Misalin 11:03am daidai kusa da wani shago ka dauke ta Kaji Acikinsu wani ya fizgeta Nayi yun kurin taresu Saboda bana so wani Abu ya sameta Sai kawai naji gora Wadda tabi San sanin kundin farancin kwakwal wata Sai gani a kasa kwance Haka su kaci gaba da dukana har saida nayi Laushi na daku nayi Laushi kamar dan kalin turawa Sameera na kuka tana fadin Yaya Karka bari su tafi dani Ni kam kadan kadan nake jinta Bibbiyu bibbiyu haka nake ganin su Ban iya tashima ballan tana nacece Sameera Haka suka wuce da ita Cikin Daren Anwar da Adnan yarana Sai kuka suke gunun ban tausayi ,,,,,, Bayan sun wuce da Sameera Dishidishi nake kallonsu har suka kule Sai nayi ma kannaina nuni da hannu akan suwuce cikin gida su kwanta Suna kuka suka wuce can Sai ga mai gadi ya fito Jikin shi na rawa ya dauke ni yay cikin gida dani Duk jikina babau karfi haka nayi kukan harna gaji Kwatsam Sai naji Waya a gefena tana Ringing tone Amma na kasa dagawa. Misalin 2:05am Sannan na danji karfi karfi a jikina Ina tashi Naje nayi wanka na dan wanke Inda Naji rauni Sannan na danji Dadi Dana zauna tunanin dana farayi shine Wani hali Sameera take ciki shin me zasuyi mata wa kuma ya turosu Harsu tafi da ita ? Tunanin dana dunga yi kenan Hankalina yayi matukar tashi Bansan Sanda son sameera ya kamani ba Gari na wayewa na Nahada ma kannai na Tie Nabasu suka sha Sannan nashirya su Nasaka su A mota naje na kaisu makaranta Bayan nadawo Sai naji kira awaya Ina dauka Sai Naji Muryar Wani mutin Bayan mun gaisa Sai yake ceman Kai ne Baffa Na amsa da Eh Sai yake ceman Kazo bayan Gidan Sarkin zazzau ka dauki Kanwar ka Da sauri na amsa mai da to Ganinan Zuwa Natashi da karfi karfina Na dau mota aguje Ina Cikin tafiya Daddy ya kirani Bayan mungaisa Sai yake ceman My son na kira Sameera Wayarta akashe Ya kamata kaje ka dakko su suci gaba da kwana agidan ka kafin Mudawo Yanzu ma Abuja zamu wuce da mamanka nace mai Ai suna gidana Yayai farin ciki sosai Aguje Na tafo Ina zuwa naga Sameera kwance a Saman wani Teble mutane sun kewaye ta ana kallon ta Saboda Ganin mahaukaciya suke mata Ina isa gun Ta buda baki cikin tausayi Tace Yaya Nayi maza na dauketa Nayi cikin mota da ita Sai a sibiti Jikinta yayi lakaf duk babu karfi Dan danan Likita ya Ci gaba da Dubuta Sai yace man Rashin kuzari ne amma bara narubuta maka magunguna Kasiya kabata tasha In sha allahu Komi zai normal Bayan munfito da Sameera muna tafiya Ko magana ta kasaman Mukaje nasiya mata magani Mukaje gida Nasamu Indomie nadafa mata taci ta koshi Tatashi taje tayi wanka sannan Ta kwanta Ina shirin naje na tambayeta Me ya faru Da suka tafi da ita Ina sahiga dakin datake Natar tana bacci Sai naji tausayinta ya kamani Sosai misalin 12:31pm Naje na dakko Anwar da Adnan Daga makaranta Muna Dawowa mai gadi yay taman Sannu da zuwa Amma Kokallon sa banyi ba Shikanshi yasan nacanza tundaga lokacin Dana Nasha dukannan ta sanadinsa Ban kara kulashiba Ina shiga cikin Falo Naga Sameera Nata zurga zurga Nace mata Me kikeyi Tace man Yayana Abinci nake dafa mana Kuzauna ya kusa dafuwa Nasan kunajin yunwa Nidai binta nayi da ido Kai nikaina nasan tana dakyau kuma nasan idan na aureta zan huta Rayuwa zansha Awancan 6an garan Yayan Manasa ya takurata da duka wani bugun dayai mata tafadi Sai da jini ya 6alle mata sukakaita a sibiti Likita bayan ya dubata Sai yace masu takura da tsangwama da ake mata dayanan cikin dake jikinta ya zube Duk Sai suka rinka farin ciki A zuciyar su amma basu yadda angane ba Ni kuma ina gida Ina jiran Sameera tagama girki Tabani labarin abunda ya faru bayan tafiyar da sukai da ita Kwatsam Sai Aka kirani awaya INA dubawa naga wake kirana Sai naga Manasa da bazan dauka ba sabida gudun tashin hankali Can saina dauka Sai Manasa take ceman Baffa naso na haifar maka danka ne Amma hakan yaci tira Cikin dake cikina ya zube Sakamako Ta kura man da Yayana yake yi AllhamdulillahiAbunda Nace kenan Farin ciki yayawaita a fuskata natashi Sai murna nadunga tsalle tsalle Sanna Sai Ta kara Kirana cikin Sanyin Murya tace Man Baffa Ina Son Muyi wata Muhimmiyar magana Dakai Sai Nace Mata Ina jinki.......... MU HADU DA SAFE DAN JIN CIGABA. CIKIN DARE Part 7 ****** Sai manasa ta Ce man Baffa wllh Nakamu da sonka Sai Nace mata ME? Sai tace nan Baffa Ina sonka Kayarda dani Na buga wani dogon tsaki Mitswwwwwwwww Sai Nace mata Kinyi hauka ne? Sai tace man Tun lokacin dana ganka nake a haukace Abinda yasa kaga na6oye Son da nake maka badan komi yasa ba Sai dan Cikin da kayi man Sai Nace mata Manasa Daga yau Sai yau karki kara kirana Sai ta dunga man magiya Don Allah wai na saurareta Ni kuma na kashe wayata Natafi falo Ina zuwa Sai na tarar da Sameera Tayi ta gumi Sai Nace mata Sameera Lafiya Sai tayi murmushin ta mai daukar hankali Sai tace Yaya dama kai muke jira kazo muci abinci Sai naji dadi Tare da mamaki Wai da Nina ke kin yarinyar nan Amma Yau gashi na wayi gari da soyayyarta Acikin Zuciya ta Abun ya bani mamaki matuka Bayan Munje mun zauna Ta zuba ma kowa Abinci Munaci Sai nake Tambayar ta Sameera Lokacin Da kaurayen nan suka tafi dake Ina suka kai ki? Kuma me sukayi maki? Idan baki fada man gaskiyar al amariba to Soyayyar Dana ke maki Zan dai na Sai naga hankalinta yayi matukar tashi sosai Sai tayi man Shuru Sai nayi mata tsawa ke badake nake magana ba Cikin furgici tace zan fada Sai Nace mata fadaman ina jinki Sai tace man Bayan sun dauke ni Suka rufe man Ido Ina buda ido Sai dai na ganni a Wani tafkeken gida Wanda koda yan kani za'ai idan nayi Ihu mutane baza suji ba Sai Babban cikinsu ya jani da karfi zuwa wani daki Shine ya jefar dani nafadi kasa Sai yabi kaina ya danne Sai nafara ihu ina Neman agaji Amma Sauran yaransa Sai min dariya suke Ina ji ina gani ya dauke budurci na yayi Amfani dani Bayan yaga kowannansu Sai da yayi Amfani dani Sai na zabura na mike tsaye Da sauri itama ta mike tana kuka Fadi take Yayana don allah karka rabu dani Saboda Bazan iya rayuwa batare da kai ba Yayana nafada maka gaskiyar Al amari saboda kace idan ban fada ba Zaka rabu dani Da hannu Nada katar da ita Tunda ga nan naji natsane ta Ko kallonta ma bana sonyi Zan tafi tarike man Riga tadur kusa a gabana tana Fadin Yayana don Allah kai man rai karkasa hawan jini ya kamani tun ina yariyata Sai nayi mata tsawa tare da fada mata Idan da baki masu hadin kaiba tayaya zasu cinma gurinsu Sai na nasa kafa nature ta Tare da Ce mata daga yanzu duk In da taganni karta nuna tasanni Kuma Duk inda nazo to ta bar gun Koranta ya6ace Sannan Nace mata Tarinka yin girkinsu ita da Kannanta karta yi dani Kafin tayi magana nashige dakina Tun daga dakina Ina jin sautin muryarta tana kuka Saboda bana son jin kukan NATA Sai na dau key din motata na fita gidan, Ina zuwa Majalisar da muke zama wani lokaci Saboda ni Banma cika zama ba saboda Zirga zirga tahanai Ina zuwa majalisar Sai sukayi mamaki mamaki saboda sun ganni Bayan mun gama gaisawa Sai nasamu wuri Nazauna Suna ta firarsu ni kuma ina Gefe ina jinsu Kwatsam Sai ga wata mata tazo wucewa Sai wani daga cikin majalusar Sai yanuna Wannan matar da Da hannu Sai yake cewa kunga waccan matar muna fukace Fita take amma mujinta baya sani Yawon gulmace gulmace take zuwa Ai muna fukace Ashe dan ta yana kusa dashi yana jin ana zagar mai Uwa Sai wani ya zo daidai kusa da kunnen mai zagin matar A hankali Sai yake cemai Innar Abokinka Bala ne kake zagi kake tozar tata kuma gashi nan kusa dakai yanaji kana zagar mai Mahaifiya Kuma yana jinka Me zagin yazaro idanuwa Dayarasa yadda zaiyi ya Wanke kanshi . buda bakin dazaiyi Sai me zagin yace Ai Innanmu itama muna fukace Habawa Sai aka tuntsire da dariya Ni kam ina gefe Ina tunanin masifar data sameni tsakanina da Sameera Misalin 8:01pm Na koma Gida Na tarar da Sameera Tana ta faman kuka fuskar ta duk ta kumbura saboda kuka Tazama abun tausayi tana ganina ta mike Sai tace man,,,,,,,, Sai Sameera tace man Yaya Nasan saboda nine kabar gidannan Don Allah kayi hakuri Sai na dalla mata Harara tare dayi mata tsawa Nashige dakina nabarta a falo Naje nakwanta Misalin 6:10am Na tashi daga bacci Sannan nayi sallar asuba Ranar namakara don har mamaki nake yi dana makara Ina tashi Sai natarar da Adnan da Anwar suna kallo a folo suna ganina suka gaishe ni Sai nake Ce masu ina Auntin Ku Sameera Sai suka ceman Tafita da Jakka a hannu Sai suka miko man Wasikar da Sameera tabasu tace masu Idan natashi su bani Idan natambaye su Ina taje suce man Taje tadawo Abinda Sameera ta umarce su dasu fada man Sai na Amsa takar dar Data basu subani Sai na wuce dakina Saboda na karanta, Ina shiga dakina Ina buda Takardar Sai naga Tayi Rubutu Abinda Take cewa hamar haka? { Wasika gare ka Yaya na Ina fatan katashi lafiya? Yayana Da wanne karfin hali zan misilta maka cewa zuciyata bata shagaltu da tsananin son wannan matashin saurayin ba. Wanda saka makon haka nakasa bacci acikin wannan dare Yayana nasan zakaji dadi Idan katashi baka ganni ba agidan ka Yayana nayi Nesa da kaine saboda katsane ni Amma ina so kasani Wallahi har abada bazan daina son kaba Yayana kada kayi wahalar me mana Saboda ni kaina ma bansan Inda zani Kuma nasan har abada bazaka ta6a ganina ba kuma Ina mai tabbatar naka duk inda naje bazanyi aure ba Kuma bazan so wani ba fiye da kai ina rokonka Yayana daka fada nasu dady da Mon cewa Duk inda naje Ina mai kiyaye mutincin kaina kuma Ina masu godiya mai tarin yawa da dawainiyar dasu kai dani Kace masu don Allah karsu tashi hankalinsu akan ne nemana kuma ina mai basu hakuri dana tafi ban sani ba Sannan kuma Yaya na kayi min Alkwarin bazaka fada ma kowa Abinda ya faru tsaka Nina da mutanen dasu duke niba Yaya na don allh karka fada ma kowa wannan sirrin ko mama da baba Yaya nidai natafi Sai yadda hali yayi Idan da rabon zamu hadu koh Ni dai ina mai baka hakuri Sai wataran Bye daga mai kaunar ka kuma mai tunanin ka a koda yaushe Sameera kanwarka} Bayan nakarnta hankaina yayi matukar tashi Sai zawo zawo nakeji Nayi sauri natafi ban daki amma Zawon yaki fitowa Nai sauri nadau key din motata natafi tashar motoci Duk naduba banga Sameera ba Gidan kawayenta duk batanan duk inda nasan Sameera nazuwa duk naje amma Babu Alamunta tun safe natafi yawon nemanta Amma bata Kwatsam Sai naji wayata na kara Inayin Picking Sai naji muryar dady na Sai yake ceman My son Kana gida ne Nace mai EH Sayya ceman Ba Sameera wayar Narabu

Chapter 2 of 4