Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 4
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels ****** CIKIN DARE Part 1****** Misalin 12:20Am. Nagama kintsawa Nayi shirin kwanciya daga ni sai Tiri kwata Wanda nasaba sawa Idan zan kwanta. Bayan na kwanta sai na fara tunani a cikin Zucuya ta Naje Gidan su budurwa ta ASMA'U Daga nanuna mata kosawa ta akan In turo gidan su ayi maganar Aurenmu shine tafara man Fada Har nafahimci bata sona kudi kawai take so Ina tunin nahakura da ita koko? Amsar danaka samu, Ihun da naji ne ya dawo dani daga gajeren tunanin danake akan Asma'u Tabbas na gaskata abinda kunnuwa na suka jiyo min, Ihun mace ne daga can waje. Nayi maza na sanya doguwar riga na dauki torch light mai hasken tsiya kamar fitilar masu gadi na fita. Mutum biyu na hanga acan gaba kadan cikin Daren suna kokarin kama wata matashiyar budurwa tana zizzille musu. Hasken fitilata ne ya sanya mutanen suka juya a guje suka kule a cikin duhu. Nayi maza na karasa wurin da yarinyar ke tsaye tana karkarwa kamar wacce ake ma gangi. ''Zo mu gudu'' nace cikin yanayin tsoro. Gyada kai tayi alamar a'a ba zata tafi ba, tun kafin ta ankara na fisgi hannunta cikin nace mu bar nan wurin tun kafin su dawo su same mu don abinda yasa suke gudu sun zata bani kadai bane. Na kashe fitilar dake hannuna duhu ya mamaye wurin muka ruga a guje ni da ita, muna zuwa kofar gida na nayi maza na bude muka shiga na mayar da kofar na rufe. Na shige gaba ta bi ni a baya, duk da na lura har yanzu tana cikin matsananciyar kaguwa da tsorata. Kai tsaye na shige cikin falo na kunna wutar lantarki haske ya wadata a dakin, inda anan ne na lura da raunin da suka ji mata a kafarta da hannunta. Nayi maza na dauko akwatin first aid nayi dressing din ciwon sannan na mike nace mata ki saki jikin ki, ban kawo ki nan don cutar dake ba sai don taimakon ki. Nan da kike gani gida na ne kuma ni kadai ne a ciki ba kowa, don bani da mata. Ban bari tayi magana ba nace mata ina zuwa! Na juya da sauri na shige daki na nashiga tunanin wani irin kaya zan bata ta sauya don gabadayan kayan dake jikinta a yage suke Don mutanen Da suka tare ta Suke kokarin mata fyade Sun yaga mata riga Na dauko mata wata rigata ta 'yan kwallo Nabata nace tasa Na dakko wando Na na Kot dina nabata nace tasa Ta Amsa cikin tsoro Alamun Haryan zu na jin tsoro na Bayan tasa naje cikin Firij na dakko mata Lemu da wani guntun bred Na mika mata ta Ansa Nace mata Idan kingama ki kwanta a Dakin dake Bayan ta sai Ta amsa da to, Naje na kwanta Ina jiran gobe tayi na Tambayeta Me takeyi acikin Daren Jiya.Bayan nashiga daki Nakasa rintsawa saboda wllh yarinyar taji kyau gadai Photanta kuna gani ku kallah kutabba tar da maganata yarinyar taji kyau Misalin 1:00am Natashi dan in tabbatar da yarinyar tayi bacci kuwa Ina tura kofa a hankali sainaga yarinyar ta mike Tayi wata uwar mika Nantake hankalina ya tashi zuciyata ta dunga buga zuciyata na rayaman da naje na aiwatar da abinda abinda zuciyata take so Ina kara kallonta Kirjinnan acike Kai yarinyar komi yaji dan komi akwai Wow narintse ido nafita ta Muka hada ido Sai tace mani don Allah inane bandakin gidannan Sai nayi mata nuni da hannuna cikin kasala nace mata gaya can Saita fice aguje daga inda nake Inajin sautin karar fitar fitsarinta Nayi wata doguwar ajiyar zuciya Natafi dakina Naje nakwanta Inajin karar kulle marfin kofarta Amma duk da haka zuciyata tana rayaman dane natun karata idan yaso bayan nabiya bukatata saina Koreta daga gidan Haka nadunga tunani har saida bacci ya Dauke ni Asuba nayi Na falka nayi Wanka nayi alwala natafi Masallacikin dake jikin gidana Bayan nayi sallar Saina fara tunanin yarinyar Har nasamu danyi Lazimi na lokacin da zanshigo gida gari ya soma wayewa Ina Shiga Nayi sallama shuru azatona tatashi ne shiyasa nayi sallama Ina tura dakin da take Sai naganta tayi wawan kwanciya Nayi ajiyar zuciya Bansan sanda nasume a tsaye ba Sai nayi tunanin In tasheta Ina waigawa gefen gadon sainaga Ashe wandon dana bata Cireshi tayi dazata kwanata Rigace kawai ajikinta Kai hankalina fa yayi mugun tashi Saina dan ta6eta habawa sainaji Kamar anyi man Shokin Najabaya da gudu Bugun kofar danayi ne yasa ta falka Saina fara Susa keya tare da soso gefen kunne na Banbari tayi magana ba Sai Nace mata dama naga baki tashi bane shiyasa Nazo Intashe ki Sai nafita Nakira waya a gidan mu akawo man Abinci Ina zaune a falon Saiga kanina Abubakar ya shigo falon tare da kula a hanninshi Sai yagaishe ni alla alla nake yafita kada yarinyar tafito yaganta yaje yace Ai nafara kawo 'yan mata Harya fita bata fito ba Ina lekawa naga tanasa wando Sai natambayeta Kinyi sallah kuwa? Tayi shuru Tabini da ido Ananne nafahimci cewa bamusulma bace Saina Ce kizo kici Abinci tabini da kallo Saina fita Tazo tana cin abinci danni sai wajen 10:00am nake breakfast dina Bayan tagama sai nazo nazauna kusa da ita nazauna Sai Nafara tambayarta Me sunanki Sai tace " Sunana Manasa Ni 'yar garin gombe ce Nashigo garinnan ne Don naga kawata Ina zuwa gidanta saita Nakirata a waya nace mata gani nazo gidanta amma gidan Da kwado Sai shine tace man nayi hakuri Ankwantar da Mom dintane a Kaduna Shine tatafi Mantawa tayine bata kirani a waya ba Saboda halin da mamatan take ciki, Shine nace mata kada ta damu Zanje gidan wata kawata ne In kwana acan da safe In koma gombe Inakan hanya bansamu dan aca6an dazai kaini gidan kawata ba Shine nahadu da Mutanen dakaga suna Mani kokarin yimin fyade Nagode da katai make ni Sai nace mata Ina kayan da kika zo dashi? Sai tace nasaki jakkata da wayata lokacin da nake gudu Sai nace mata Karki damu Kizo muje in siya maki kayan koda kala biyu ne Kinga gobe Da safe Sai nakaiki har garin gombe Sai tace to nagode Kai maye sunanka? Nace Sunana Baffa Batasan Nanemi data kara kwanane Don nima Nasamu Damar ai watar da Abinda keyawo cikin zuciyata Saboda yarinyar tana da komi namata Idan tazo gunka dole kayi ,,,,,,, Toya Abin zai kasance muhadu a Part 2, Anjima Ina fatan kunajin dadinLabarin????? Inadan kana jindadin Labarin to kayi Comment Danuna bukatarka don sonjin Cigaban Labarin. NOTE: kada kayi ma labarin nan mummunar fahimta akwai darasi a cikin sa . ***** CIKIN DARE Part 2 ****** Bayan mungama magana da Manasa Ta koma daki Ni kuma naje nayi wanka nayi Dress Kananun kayane Nasa Gashi rigar tahauni Idan kaganni da kayan ajikina kace Danni akayi kayan Saboda hakane Nake matukar Burge 'Yan mata Nafesa turare Ajikina mai Uban kanshi Naleka Dakin da # Manasa take Nace mata kizo mutafi Super market Saboda Musiya kayan kisamu kiyi wanka Sai ta kalleni Cikin Natsuwa Tare da kallo Kasan Kafafuwa na Harna juya natafi Amma bata daina Kallona ba don har lekowa tayi tabini da ido, Nafita naje wurin Mota Ina jiranta koda ta fito taganni Ajikin motar Kai gunin ban sha'awa ananne na fahimci cewa Na burge Manasa Sai Tatsaya Tace Man Kawo wayarka nayi maka photo Dannaga motar Tayi maka Kyau Suna motar Tawa { Anaconda } Kirar Honda Kudinta Million 3, Farace kirar HONDA Bayan tayi man photo Sai Nace mata Tashiga Muje Nagaida Mahaifana Daga can sai muwuce Sai tayi murmushinta mai Jan hankali Sai tace Mutafi Bayan munshiga Mota Muna cikin Tafiya Sai naga Tana kallo na ta Gilas Anan ne Nafahimci Nafara Burge manasa Muna cikin tafiya Sai Naga Tayi Hamma Tadan daga Hannuwan ta donyin Mika Ina Kallon Kirjinnaan Nata Harna saki Sikiyari Bansani ba Lokacin da Hankalina ya dawo jikina Motar tatun kari Wata majalisar Da mutane Suke shakatawa Nai maza nata6a Burki Sai Take ceman Garin kallona kasaki Sikiyari Sai tayi murmushi Ita kanta tasan Ina Sha'awar ta, Mukaje Nagaida Mahaifana Muka fito Amma Ita bata sahigaba saboda Bana so wanima yaganta acikin Dan Gina Muna Zuwa Super market Sai naga ASMA'U Ita da kawarta Sai nayi fuska nanuna kamar ban gansuba Mukaje Nasiya Mata Kaya kala Biyar masu Tsada Da takalma kala Ukku Bayan Munshigo gida Sai muka zauna falon nace Mata Taje Tayi wanka, Lokacin da tafito Bandaki Tasanya kayan dana Siya mata Tayi kwalliya gunun ban Sha'awa gashi kayan sun matse jikinta Sai kusa dani tazauna Saita Dau key din motata tace man Baffa muyi wasa Nabaka minti biyu Idan harka kasa Amsar key dinnan daga Hannuna to motar ta zama tawa Sai nace mata Abun tursasawa ne komi? Tace Eh dole kayi Idan baka yiba To lallai za'abarka abaya Domin wasan gadukkan alamu zai dadi Sai nace mata muje zuwa Muka fara kokuwa Duk sanda zan ta6a jikinta tsigar jikina tashi Take Haka mukaci gaba dayin Wasan Sainaga ta dau Key din tasakashi a Tsakanin Brest dinta Gashi lokacin data ibar man Ya kusa karewa Saura Secorn 30 Wasan ya kare Gashi kuma tasa Key din Acikin rigar Nononta Haka narintse Ido naburma hannuna aciki Ina saka hannuna Sai Namanta Key Zan dauka Sai naga jikinta yayi sanyi Naci Gaba da motsa hannuwa na Acikin Waini Ina laluban key Sai tace Man Har yanzu bakaga key dinba Nace Mata yanzu najishi Haka nazaro hannuwa na Duk Sun jike saboda Zufa Kunya ta Isheni Saita ceman Baffa kadawo mucigaba da wasan nace mata Sai Anjima yunwa nake ji bari Sai Anji Sai tayi murmushi tace Allah yakaimu sai take ceman Baffa yakamata yau Inyi mana girki Koh? Sai nace mata toyayi Naje Nasiyo Shinkafa Da sauransu Nabata Tashige Kicin Ni kuma nawuce daki Naje Na kwanta Ina tunanin wasan da mukai da ita Inayi Ina Dariya Karar waya tane ya katseni daga Tunanin da nake Inayin Picking Sai naji Mom dina tace Baffa Maganar da mukai Nazuwana Kaduna yau ne fa Nashirya tun dazu kai Nake jira Sai nace mata Mama kibari Sai jibi Shine tasha kunu Nabaka Minti 2 Idan baka zoba ni sai nazo Gidannaka Nace Mata a'a karki zo ganinan zuwa Ina fita nace ma manasa Kiyi hakuri Zanje Kaduna Amma yau zan dawo Zan kai Mamana ne Sai tace Bara nazo Mutafi tare Saina Fiddo Ido nace mata me Kina haukane a'a badai dai bane Sai Ince ma Ummata me? Tayi Shuru Idonta Yayi Jawur Sai NaCE mata Manasa kiyi hakuri Manasa Nafahimci wata gaskiya guda daya Hanyar datafi da cewa kabi Saboda Rabuwa da Matsalolinka Shine ka fuskanceta Saura minti 1 acikin lokacin da Ummata tabani Wai inba hakaba zatazo gidannan Bara natafi Sai nasa hannuna nashafi Kuncinta nace mata ta kula Nafita da Sauri Ina shiga mota Na debeta a 60 ina cikin tafiya Sai naga Motar kanina Abdulhafeez ta gitta kuma mom dina Ce a ciki kuma gidana zasu Nayi sauri nayi kwana Nasha gabansu Nace Mama Ina kuma zaki bayan nace maki ganinan zuwa Sai tace Wai maye a gidanka da bakakaso Nagani? Nace mata bakomai kedai shigo mutafi ,,,, Muhadu a Part 3 gobe kamar yadda muka ** CIKIN DARE Part 3 ****** Mamana tashiga motar mukatafi Muna kan hanya Ina tunanin Manasa Kai amma mamana ta kofsa man Muna cikin tafiya Mamana Sai Magana take amma bana jinta Data ga alamunfa Bata ita Nake ba Sai ta ta6oni kai dan Ubanka Bakaji Ina maka magana Baffa wai meke damunka ne? Nace mata Mama Nifa Lafiya ta Klau Sai tayi Tsaki Danni Jina Nayi Kamar mutuwa zanyi Jikina ya dau zafi Kai sai Sarawa yake Dandanan Wani Zazza6i mai karfi ya dauke Ni Mamana Tace Baffa yanzu muna wani gari ne? Nace Mata Mama Nifa bansan garin Da muke ba Taja Tsaki Tatsuke Fuska Muna cikin tafiya Kanwata Sameera Wadda 'Yar riko ce Agun Mahaifiyar mu Sameera tun tana karama Mamana ta dakko ta daga wani Kyauyen Katsina mai suna Dandume Sameera ta dade tana nuna man Soyayya Amma Gani Nake nawuce Da Class dinta Ina cikin tuki Sameera ta kirani Ina yin Picking Sai Naji tace Tsarki Ya tabba ta ga Ubangijin daya daidaita Sautin Muryarka Ma'abocin sanyi Nata6e baki Naja wani dogon Tsaki Mitswwwwwwwww Sai take cewa Yayana Komi zakamun wllh bazan daina sonka ba Zata kara magana Na katseta tare dayi mata Tsawa ke Dan uwarki Ina wasa dake ne? Tayi shuru Saina kashe wayar Mamana Fadi take kaida waye? Nabatarai nace mata Ni 'Yar wurin kice Sai tace Dan Ubanka yanzu Sameera Kake ma wannan wulakancin? Nayi shuru Bakaji nane? Sai na fiddo ido nace mama Ai Raina ni zatayi Idan nasakamar mata fuska Tai tsaki, Haka naci gaba da tafiya Kwatsam Sai gamu a Kaduna State Buda Bakina Nace Mama Badai Zaki Dade ba koh? Tace Idan zan Dade Mezai faru? Nace mata A'a babu Abinda zai faru Haka Isa gidan da mama Zata Tana sauka Cikin motar Nace Mama Don Allah karki dade Buda bakinta Sai cewa tayi Idan nade Zaka Bugeni ne wai? Nayi Shuru Haka na dunga Jiran Mamana Amma taki fitowa Na kira wayarta akashe, Awancan 6angaren Manasa Tunanina ya hanata sukuni Bata da waya ballan tana taji Muryata Wayyo Manasa Manasa Kanta Ciwo Yake saboda Tsabagin kuka da tayi Akaina Ni kam Ina Kaduna Bansan Halin da Manasa take ciki ba, Misalin karfe 6:30pm Mama Tafito Daga gidan data Shiga Naci kuka na gaji Idanuwana Jajir Tana zuwa tace man Baffa Na meyasa Naga Idanun ka Jawur? Nasha kunu ba komai Tayi Murmushi Muna shiga mota Nace mata Mama kisa Bel Tace meyasa Nace Idan bakisa ba 'yan sanda zasu kamamu Tai sauri tasa Nafara Binmu Ahankali Harmuka fita Cikin Kaduna Tunda Na fahimci mamana Bacci take Habawa Tuni nasaki Mutarnan Tuna Nina Manasa Naci gaba da Rushi Cikin 'yan mintoci Sai gamu a Zaria Naje Na kai mamarmu gida Ina Shiga Sai Naga Sameera taci kwalliya Kirjinnan nata acike Fuskarta Sai Shainin take Kai komi Najikinta Shainin Yake Nakaina Nasan Sameera Kyakykyawa Ce Amma Girman kaina ya Hana In Sakar mata fuska Tazo Tadur kusa tace Yaya na Ga Abincin Naja tsaki nace mata wayace kikawo Abincinnan? Jikinta narawa Tace Wllh mama tace Nakawo maka, Nace mata bar nangun Da sauri ta fita falon Bayan nagama Naje ma mama to zantafi gida Sai da safe Tace Allah ya huce gajiya Nafito Da sauri Tunanina Naje Gida Gun manasa nasha Life Ina fita Naga Sameera Jikin motata Idonta ya Cika da Kwalla Sai nace mata Yadai lafiya Banigu Natafi Sai ta durkusa agabana tana kuka Kamar ranta Zai fita jikinta Tace Dan Allah Yayana kafada man Laifin danayi maka Kake hukuntani da Wannan tsanar taka? Nace Tureta Tafadi Kasa Tana Ihu kankace haka nace aguje da motata Ina zuwa Gida Nace ma Talle mai gadi Kai wayazo nemana? Yace Ranka yadade Wllh ba Wanda yazo Sai nace mai Kaci abinc kuwa? Sai yace Eh Naci Bakuwarka Ce Takawo man Sai nayi Murmushi Nace mai tana Ciki? Yace Eh yalla6ai Sai nayi doguwar ajiyar Zuciya Nace mai Sai da safe Kafin yayi magana Nabar inda yace Ina Shiga ciki Natatar da Manasa Saman doguwar Kujerar dake Falon Gashi Dressing din da tayi Na barci Shi kanshi tayar da Hankali yake, Nazo da sauri nazauna Kusa Da Inda take Na Ta6ata Na Dora Hannuna Saman Kirjinta Hankali na yayi matukar tashi da naga tana yun kurin ture ni Nikuma Gurina naga na Ai watar da Abinda Nayi niyya Tature ni Taja tsaki Mitswwwww Sai take ceman Ni da nakosa kadawo Amma Yanzu jinake da baka dawo ba, Saidai nabita da ido Tatashi tashiga daki Nakasa natsuwa nabita dakin Ina zuwa Sai na kamata saida na aikata abinda nayi niyya Saidai kuka take. Nima na koma dakina ina tunanin ya akai na aikata haka. Muhadu A Part 4 anjima Suwaye Suke son jin karashen Labarin??? ** CIKIN DARE Part 4 ***** Nashige dakina na kulle Ina ta tunanin meyasa Wai na aikata Wannan Shirmen? Ammasar dana kasa samu Kenan Haka Na kwanta bacci Asuba nayi Natashi Nayi wanka Naje masallaci Koda nadawo Sai nayi tunanin naleka Dakin Manasa batare da Jin tsoron komiba Amma Tayaya Zan shiga? Sai kawai nabasar ni kaina ko kudi kabani bazan iya Shiga dakin Da Manasa Take ciki ba Saboda kunya Na wuce Dakina Naje nayi Lazimi Na roki ubangiji da yayafe man kuskuren dana aikata, Misalin karfe 7:30am Na fito daga dakina na tarar da Manasa Zaune akan Kujera Nazo nazauna kusa da Ita Ina bata Hakuri Sai tafashe da kuka tana fadin Baffa dama katai makeni Don kaima kabiya Bukatarka? Nayi shuru Baffa kayi min alkawarin Zaka Kaini garinmu yau don haka nashirya muje kakaini Sai nace mata kibari akawo abinci muci mana Sai taja tsaki Mitswww Wllh bazanci Abincin kaba Danni Yanzu natsane ka Da ina da kudin motar da zai kaini gombe da tuni natafi Sai Nace mata to kiyi hakuri tashi nakaiki Gombe Tatashi ta dakko kayanta Muna fita nace ma mai gadi Zanje gombe Amma yau zandawo kada ya fada ma kowa inda nake Yace to Muna cikin tafiyar mu ta zuwa gombe Sai na fara runani acikin zuciyata kai anya Manasa bata na so Naje garinsu tasa ai man kafirin dukaba Kodai zan sauke ta cikin dajinnan ne ASMA'U ne ya katseni daga tunanin dana ke Ina yin Picking bayan mun gaisa take ceman Baffa kayi hakuri da Laifin danayi maka Kaji ko? Nayi murmushi Nace mata Baby na karki damu Ina kan hanyar zuwa gombe Idan nadawo zan kiraki Manasa ko kallona batayi duk sanda Natuna da Abinda ya faru tsakanina da Manasa Sai dai injini INA dariyar Mugunta Gudune nayi natashin hankali Kwatsam Sai gamu a gombe Muna shiga gombe ana kiran sallar Azafar Manasa tasa ki jikinta taita man kwatance har mukaje kofar gidan su, Gaskiya ne Manasa mahaifinta babba ne Gidane mai kyau Babban gida Manasa nafito wa Yaran mahaifinta da kannanta sukai mata ca kannanta suka rungume ta Kowa yayi murna da dawowar Manasa Bayan Manasa tashiga gida Duk takwashe Labarin abinda ya faru da tai makon danayi mata Amma bata fada masu cewa Na Kwanta da ita ba Nakai awa daya a tsaye Sai naga kanuwar Manasa ta leko ta kalleni ta juya cikin gidan a guje Can saiga Manasa tafito tana murmushi Sai tazo gabana tatsaya tace man Naba Mahaifana labarin Duk abinda ya faru Amma bance masu Kasadu dani ba Saita kara cewa Baffa Iyayena basajin Hausa saidai English Baffa Kayi hakuri Zadai kuyi 6arnar kalamai Nace mata muje tayi man jagora har falon da Iyayenta suke Ina zuwa nazana muka fara turanci da iyayenta Sukai man godiyar Tai makon 'yarsu danayi Bayan naci abinci mukai sallama da iyayenta har kyautar kudi mahaifin ta yaso yayi min amma naki amsa Manasa Ce tarakoni har gun motata Nabata lambar wayana Nace mata Manasa Ina mai baki hakuri Ga lambata nan duk sanda kika daina fushi dani to kikirani Tayi Tsaki ta Amsa lambar ta juya ta shiga gida afusace Nashiga motata Natafi Miasalin Karfe 12:01am Nashigo garin zaria Naje gun mai Shayin Layinmu Na Sha Tie Naje na kwanta Duk wanda yasan dadin Manasa To bazai iya zabuwa da ita ba saidai kaddara Washe gari kuka Kullin cikin damuwa nake Sati 5Week kenan bamu hadu da Manasa ba Ko ta kita kirani awaya A'a ko daya Har takai da na fara mantawa da ita Ranar Alhamis Misalin karfe 6:00am ASAMA'U Ta kirani awaya Tace Baffa Mahaifina Yace man In Ce maka gobe yana son ganinka Sai nayi dariya harda tsalle Nace mata Goben nayi maki alkawari zanzo Naga Abban naki Taji dadi sosai Ina gama waya da ASAMA'U Dady na ya kirani Yace naje nasamesa a gida yana son magana dani, Nayi sauri Nashiga mota Naje gidan mahaifana don na Amsa kiranshi Bayan mungaisa dashi yake ceman My Son Abinda yasa nakira ka Ina sone na fada maka. cewa Zan hadaku Aure da Sameera Nazaro ido Na kalli Sameera Sai murmushi take Saboda kunya ma Daki ta Shige Kwatsam Sai naji wayata tana Ringing Ina dubawa don naga wake kirana Sai Naga Lambace amma ba suna Ina dauka Sai Naji Muryar Manasa Tana Kuka Ina cewa Salam Sai manasa take ceman Baffa kacuce ni Kaci Amana ta Jiya Mukaje Asibiti nida. kawata Batare da kowa yasani ba Doctor ya tabbatar man Ina da ciki Wata daya Natashi tsaye A furgice Nace mata ME? Tace man Ina dauke da juna Biyu kuma Nakane Don banta6a saduwa Da wani namiji ba In bakai ba, Sai ta yanke wayar Sai na zauna nace ma su Dady To bakomai Insha allahu zan Auri Sameearar Sukayi farin ciki Dady yace dawa kake waya A firgice haka? Nace mai wani Abokina ne aka kwantar da mahaifinshi Shine ya kirani Ya fada man Sai zufa nake Duk da cewa falon Akwai A.C amma Jikewa naji nakeyi Sai nayi sallama dasu nace masu Zanje gida Ina fita nashiga mota Na zage gilas Naciro wayata Na kira Manasa nace Mata Manasa Don Allah kifadi abinda zan turo maki dashi kije a zubar da Cikinnan Taja tsaki Mitswww ai baka isa ba Wllh Saina haife maka yaronka Takara da cewa kuma wllh Zan fada ma Abbana Kaine kai min ciki Kuma nasan Abbana zai iya kashe konawa ne don yaga Anwulakan taka Ta katse wayar na kira akashe Nayi nayi akashe Dakyar naja mota na tafi gidan Ina zuwa dakina Sai kuka Dandanan Fuskata ta kumbura Idanuwana Sunyi Jawur Wuni nayi kuka ban samu na iya cin wani Abuba Har gari ya waye Nayi wanka Nayi Addu'oi na Sannan nadan samu Saukin damuwar Sai na fara tunanin anya zan iya zuwa gidan Su ASAMA'U kuwa Sai natuna Alkawari nayi mata Nace zani Haka Sa Manyan kaya nadau Hulata Na murzata akeya Natafi Amma duk da haka Idan kaganni Sai kasan Ina cikin Damuwa Ina zuwa gidan su ASAMA'U Nazauna a falo aka kawoman Ruwa mai Sanyi Na dan jika Makogwaro na kujerar dana zauna Tana kallon kujerar da Iyayenta suke zaune Bayan mungaisa Sai Babanta yake cewa Asama'u zauna kusa da shi tazauna kusa dani Babanta yake cewa Kai amma kunyi Kyau Sai yace man Baffa Shin zaka kasance maisa Asama'u farin ciki harkarshen Rauearta? Sai nayi Shuru Sai Ce kanaji Ina maka magana? Nakarayin Shuru Daga karshe Ita nayi Saboda damuwar Dana tsinci kaina da ita Shine matsalata Manasa Bayan nafito daga gidan su Asama'u Ina tafiya ina waige kamar Wanda yayi Sata yake tsoran kada akamashi Ina waigawa naga Asama'u ta gurugo aguje tazo gaban Tana Fadin Haba Baffa Mahaifina fa Ya tambaye Kane Shin zaka kasanse mai Sani Farin ciki har abada Shine katashi kafito to yanzu Me kake so naje Nace masu? Cikin fushi tare da daga mata Murya nace mata OHO Tarikeni Tace man Me Kace? Nace mata BANSANI BA Nace mata BANSAN HAR SAU NAWA ZAN MAKI KARYA WAI DAN INSAKI FARIN CIKI, Nace mata KINA CEWA NA KALLI CIKIN IDANUNKI SHIN ZAKIGA SO KODA KARAMI NE? Tayi shuru. Nakara Ce mata GASHI KIKAMA HANNUNA KIRIKE KINJI WANI ABU ANAN? Tayi Shuru, Nakara Ce mata ZANJE NADUNGA FADIN INA SONKI DAGANAN HAR RANA TAFADI AMMA MEYAKE CIKIN ZUCIYATA? Tayi Shuru. Nakara Ce mata SO KIKE NAJE NAI TAYIN KARYAR WAI INA SONKI? BAZAN IYA BA, Tayi Shuru. Nace mata Asama'u KO DA NACE INA SONKI TO KADA KIYARDA DANI, Nakara Ce mata, ASAMA'U SO BANA ZUCIYA KADAI BANE SO NA KWAKWALE NE NI INYI TUNANI DA BAN KEMA KIYI TUNANI DA BAN NI INA SON NARINKA AIKINA NA OFFICE KE KAU BAKYA SO KE SO KIKE NABAR AIKIN OFFICE NAJE NADUNGA KULA DA COPANING BABANMU? Na kara Ce mata KI MANTA DA KALMAR SO KIYI SO NA GASKIYA, KINJI? Tayi Shuru Buda bakinta Sai tace man cikin Katuwar murya Tace TO KABARNI MANA, Nace mata TO KITAFI MANA GO JEKI, Shine ta ruga aguje tana Kuka Sai naji Dadi Danace mata ta tatafi Ananne nayarda cewa Kalmar I LOVE U karya Ce, Nakoma gida Awancan 6angaran kuma Yayan Manasa Yahau ta da duka wai saita fada mai Wanda yayi mata Ciki Idan ba hakaba zai dunga bugunta har ta fadi Da taji Wuya Sai Tace Baffa ne Yayanta yace waye Baffa,? Tace mai Wanda yatai makeni Sai yace mata zaki iya kaini gidan nasu a zaria race EH Washe gari ya dau

Chapter 1 of 4