Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
3 / 5
in yayi dubu ya tashi, ya kira waya Teemah ya fi sau a k’irga, daga k’arshe ma sashi tayi a black list. In ya kira baya shiga. Washe gari da yamma na bufi gidan su Teema ko da ya aika yaro, tace ace inji waye?. Yaron yazo ya fad’amasa, Areef yace” kaje kace inji Areef ne. Ko da yaron yadawo yace” wai tace bata nan. Ido ya zaro ita ta fad’a maka “eh! Haka tace. “Ok! Nagode” Ya kai kusan minti talatin a qofar gidan bata fito ba, ga wayarta yaki shiga. Cike da dawuwa ya nufi gidansa. Fiskan nan ba annuri kamar an aiko masa da mutuwa. Urs S B R (Triple Writers) [Truncated by Whatsapp] [10:14PM, 9/21/2016] Rash Kardam: [23/5/10:00am] SADEEY S ADAM & RASH KARDAM WITH BEEBAHLUV MA’YAUDARAH 20~23 Haka dai ya isah gida ya rasa me ke masa dadi,, wai meke shirin faruwa dashi ne?? Wadda yake bala’in so yake tunanin zai aura GA yadda take mishi,,, tun tana kin daukan wayar shi, yanzu har takai su ga yaje gidan su ta aiko tace mishi wai bata nan, haba teemah why,, kinsan yadda nike son ki kuwa,kinsan yadda nike jin ki a raina kuwa, gaskia Indai ban aure kiba ban jin zan auri wata,, koma na aura sai dai kawai in dole akai mun, kuma badan ina sonta ba. Areef kam abun yayi yawa ya dawo kamar mahaukaci duk ya hargitsa gidan, yana kwance kamar mutum mutumi shi ba me rai ba ba kuma marar rai ba. A haka farouk yazo ya same shi,, a rude ya karaso yana kiran sunan shi, Areef meke damunka, meya faru dakai?? Bai ma san yana yi ba sai da ya taba shi sannan ya dago kai ya kalle shi, idon nan ya rune kamar gauta. Wai meke damunka ne?? Kalli yanda ka koma kalli yanda kake cikin gida duk yayi kaca2, haba Areef yanzu kai kullum baza kaima kanka fada ba, kullum cikin tunani haba, ya karasa maganar yana karaso wa kusa dashi. Yana zuwa ya dafa kafadar shi, yaji gaba dayan jikin shi yayi zafi sosai, har karkarwa yake, yace subhanallahi ai zazzabi ne a jikin ka, kafin ya yi wata maganar ya kara amai. Innalillahi ya fara ambatowa, yayi saurin daukan waya ya kira abokin su Dr Marwan yace gashi nan zuwa yanxu,, minti kadan ya iso,, Yana zuwa ya fara gwada shi, nan dai ya daura mashi ruwa ya hada da allurar bacci. Sannan suka fara tattaunawa akan lamarin, ya akai hakan ta faru ne farouk? Whl nima yanzu nazo na tarar dashi haka. Dazun dai munyi waya yace yana gidan su, daga nan kuma zai wuce gidan su teemah yanzu haka yaje tayi masa wani rashin mutuncin ne,, ya dawo zai kashe kanshi a banza,,. Ni whl yarinyar nan ta isheni whl, ba son shi take ba, kawai wahala take bashi nayi mishi bayani har na gaji, kullum ina taya shi adduar Allah yasa ya gane kawai yaudarar shi take, in tana bukatar kudi a lokacin ne yake mutum a wurinta inya bata kuma sai ya zama dan iska. Ga maganar hameedah kuma, da mum tayi mashi, akan hada su aure yace shi bai san zance ba sai dai wannan kwanjamammiyar me kama da…… Mwsttt tsaki Dr Marwan yayi, yace gaskia ya kamata yayi ma kanshi fada don kuwa yawan tunanin da yake zai haifar mashi hawan jini,, gashi nan BP din shi yayi high. Yanzu ya kake ganin zamu shawo kan matsalar abokina,, ehh toh yanzu dai bari ya tashi muji meye silar shi wannan ciwon tukun sai mu san abinyi, but is difficult to him ya daina son wannan yarinyar sai munyi da gaske, shu’uma ce ta karshe. A bangaren Hameedah kuwa, ta shiga dakin su da saurin ta gudun karta ci karo da wani, ga kaya jike na fitsari, tayi saurin komawa don gyara wurin, bayan ta dawo dakin ne sai ga hafcy ta fito daga toilet, yadai sis Hameedah ya kukai da yaya ne? Hmmm bari yar uwa, bari dai na shiga toilet tukun na fito. Wanka tayi baki daya sannan ta fito daure da towel,, hafcy ce ta fara magana ai nasan dana tsaya yaya a akaina zai huce, kai yaya mugu ne whl. Hmm yo ai bayan tahowar ki kinji2 yanda mukai dashi,, kinsanni kuma da tsoro kamar farar kura, harda fitsarina a wando.. Habawa su hafcy an samu abinda ake so, nan ta fara tuntsira daria harda su hawaye, kice kinyi tawa kenan ai gaskia yaya akwai mugunta. Ai sis gaskia in aka hada auran ku da yaya an cuce ki, don kuwa in baki wasa ba har dukan ki zai ringa yi, whl kawai kice baki son shi, don karma a hada ku a cuce ki, ga masu son ki nan sosai kawai a wani hadaki da wannan mugun… Hameedah ta share kwallar data gangaro mata,, tace to ya zanyi hafcy, kinsan bazan taba iya kallon fuskar mum ince ce bani son danta ba, in nayi haka nayi butulci,,, kedai ki taya addua in auren alkhairi ne Allah ya tabbatar mana dashi, in kuma babu toh Allah ya tarwatsa abun da gaggawa,,, ta taso ta matso inda take zaune ta share mata kwallar idon nata, tace toh sis zan taya ki addua, ki daina kuka Allah yana tare damu insha Allahu komai zaiyi normal, kinji matar yaya tayi mata gwalo na wasa. Tayi daria sannan ta kai mata dukan wasa,, haka suka ci gaba da hirar su har lokacin sallah yayi.. Teemah ce zaune a parlor ita da ummanta,, Fatima tace na’am umma ina son in gaya maki wata magana, tace toh umma ina jinki akan yaron nan Areefu, dazun duk naji abinda kikai, kuma bai kamata ba bai dace ba abinda kikai,, yanzu ke bazan taba gaya miki mgn kiji ba ko? Yaron na yana sonki tsakani da Allah, auran ki yake son yi gashi dan kirki, dan gidan mutunci, amman kin watsawa idon ki toka kina mashi wulakanci,, kina biyewa kawayen zamani kece can kece nan duk kuna ganin burgewa ne toh whl ba burgewa bane, duk sanda damar da kika samu ta wuce ki toh whl ki kuka da kanki, ba baki nike miki ba amman kiyi hankali da rayuwar nan, namiji badan goyo bane zasu kaiki su baro ki, kullum ina gaya miki kiyi hankali da rayuwa.. Yaron nan kiga irin dawainiyar da yake dake, kee bama ke kadai ba harda mu, kullum baya gajiya wa kullum cikin faranta mana rai yake,, badon komai ba don saboda yana son ki,, umma kam harda kukan ta tana cewa tun bayan mutuwar mahaifinta ta chanza rayuwa, ba a isa a gaya mata taji ba kullum cikin fitina take Allah dai ya shirye mun ke yasa ki gane amin. Nan dai umma tayi2 mata fada da nasihohi masu ratsa jiki, kamar ta dauka ta wani langwabe, umma kiyi hkr zan gyara hali na insha Allahu… Areef bai tashi ba sai bayan sallar maghrib,, ya farka ya tashi da mika da salati, yaga drip daure a hannun shi sai farouk a gefen shi, Dr Marwan yaje ya dawo,, sannu Areef ya jikin naka, yace da sauki,, bari ya karasa sai cire kaje ka samu ka watsa ruwa zaka fi jin dadin jikin naka yace toh, ina Marwan yaje asibiti ya dawo ok.. Nan ya fara tariyo duk abinda ya faru,, hmm yace farouk yace yadai menene ah ba komai, naji kace hmm ne ai, yanzu kai ba zaka daina wannan tunanin bako? Farouk ai tunani dole ne ayi shi,,, bari in cire maka naga ya kare drip din sai kaje kayi wankan ga abinci nan. Bayan ya shiga wankan ne, sai ga Marwan ya dawo,, a ah ya tashi ne ehh yanzu ya tashi, ok amman ya jikin nashi? Da sauki sosai gaskia ba kamar dazun ba, ok toh Alhamdulillah. Bari yaci abinci sai mu tattauna akan matsalar, ok farouk yace. Urs S B R [truncated by WhatsApp] [10:14PM, 9/21/2016] Rash Kardam: [16/7/8:47am] RASH KARDAM & SADEEY S ADAM WITH BEEBAH LUV MAYAUDARA 45~50 Farouk kam ya tausaya mata, sai dai kuma a wani bangare na zuciyar shi yana tunanin kodai karya take, amman yaci alwashin zuwa har gidan aunty farhan, Akwai ta yanda zai bullo mata zai gane in Rufaidah dagaske take ko karya take yadai bar abin cikin ransa har sai ranar da ya gama binciken sa. Ya tambayeta address din aunty farhan tayi mashi kwatance kuma ya gane. Nan dai sukai ta hira har lokacin sallah yayi… Bayan kwana biyu Rufaida ta sake ta saba da su kuma suma suna jin dad’in zama da ita, gata da hankali da nutsuwa hatta Mum ta yaba da hankalinta don tasan kimar babba kuma bata barin Mum tayi aiki zata karba ta taya ta gyaran d’akin Mum duk Rufaida keyi Mum ta hanata amma fir taki hakan zatayi ko masu aiki keyin aiki sai taje ta tayasu kasancewar ta saba da aiki a gun Aunty Farhat don ita ke mata komai ta mai data kamar jaka. Farouk da kansa ya bi didigin gidansu Rufaida sai da yayi bincike komai, a binciken ma har yasamu labarin muguntar da Aunty Farhat ke mata Rufaida ta b’oye wasu ya jin-jina al’amarin sosai har sai da yaji ransa ya b’aci idanunsa sun kad’a sunyi ja. Farouk ko da ya dawo gida sai da ya sanar da Mum d’insu tun daga lokacin komai suka d’au aniyar k’ara riketa bisa gaskiya da amana, Mum ta ce” Farouk ka bin ciko makaranta mai kyau za’a sata taci gaba da karatunta na boko dana islamiya”. Farouk ya masa ma Mum da”to nima ina son hakan zaifi zamanta a gida. Ya nafita ya tafi kasuwa ya sayomata kayayaki masu kyau nasawa da takalma kala 3 Mum taji dad’in hakan ita, ta kira Rufaida ta bata itama tayi godiya sosai. Teema ko bata bar gidan Khaleed ba sai da ta sake bada kanta masa da ta tashi tafiya da yamma kusan magriba sai da ya biya da ita Super market ya mata sayya tukun ya sake d’eban kud’i wanda shima bai san nawa bane ya bata ya ce”Baby na sai yaushe zamu sake had’uwa don kinsan ni nakine ke kad’ai bazan had’aki da kowata mace ba, shiyasa ban so mujima bamuga junaba ina son jinki kusadani”. Fari tayi da ido kafin ta ce”nima ina ji da kai bana so muyi nisa da juna kuma bazamu jima bamuga juna ba”. Da irin wanna kalan sukayi sallama ta shiga gida. Sai da ta leka taga umman su bata tsakar gida tashiga sabida karta gane wani abu ya sameta. Teema tun daga wannan lokaci tabi ayarin ‘Yan matan zamani tadawo na kowa yanzu harka takeyi da maza in har su basu nimeta ba ita sai ta nemesu, (Allah ka shirya mu da ‘Yan uwan mu ka tsare mu da aikata munanan abubuwa, don zina bashine zina fitane Allah ka tsare mu). Areef abin duniya ya cun kushe masa don ya nimi wayar Teema taki shiga ko ya shiga ma bata d’agawa yayi sirtiri a gidansu yafi a k’irga ga wa’adin Hajiyarsa gobe zai cika, duk ya rame ya fita hayyacinsa ko bancin kirki baya samu yayi. Washe gari Hajiya ta kira Hafcy ta ce”maza kije side d’in Yayanku ki kiran min shi jikina sanyaye ta nufi side d’in don tana mungun tsoro Ya Areef. Da sallama ta tura k’ofar falon shiru bayanan sai da ta d’aga muryanta tayi Sallama ya na kwance ruf-da-ciki ya lumshe idanunsa yana cikin duniyar tunani yaji kira sai da yayi tsaki mai k’arfin kafin ya mik’e don yana tunanin Teemansa ce bai so katsewa ba. A harzuk’e ya fito Hafcy na ganinsa jikinta ya soma b’ari cikin sarkewan murya ta ce” Ya Areef wai kazo inji Hajiya”. Dam gabansa ya fad’i don ya san kiran sai da ya d’ibi mintuna kafin ya ce”ki je ki ce ina zuwa”. A da sauri tafita don yanayin da yake ciki ya bata tsoro. Jiki ba kwari ya nugi gun Hajiya a falo ya tararta sai da ya gaidata ta amsa ya sunkuyar da kansa Hajiya ta ce” Areef ya fa wa’a din dana na baka ya cika bancika ba shiyasa na aika a kira ka”. Cikin firgici ya d’ago da rinanun idonsa wanda k’ad’an ya rage su subda hawaye. Urs….. S B R [Truncated by WhatsApp] [10:14PM, 9/21/2016] Rash Kardam: [11/7/10:00pm.] BEEBAHLUV & RASH KARDAM WITH SADEEY S ADAM MA’YAUDARAH 40~45 Maza tashi kaima farouk kaje ka kwanta gobe da safe mayi maganar, yace toh Allah ya kaimu mum… Washe gari da safe bayan sun tashi daga barchi sai da sukayi wanka gaba dayan su, sannan suka hallara a parlour, sukayi breakfast sannan mum tayi gyaran murya tace Rufaidah jiya munyi maki maganan maida ke gidan ku, amman kin nuna mana baki son komawa, ko me ye dalili? Rufaida ta share hawayen ta, tace mum hakane bana son komawa gidan mu, wato gidan yayata aunty farha.. LABARIN RUFAIDAH Ni Rufaidah YA ce ga Alh Macciddo Gwani, aunty farha itace babbar mu, sai ni sai kuma kanne na guda biyu wanda duk tare Allah yayi masu rasuwa,, mu hudu ne kawai a gurin baban mu, nida kanwata ihsan dakin mu daya, sai aunty farha da aisha suma dakin su daya. Mun taso cikin gata da kulawa da tarbiyya, daidai gwargwado mahaifinmu yana kokarin Kula damu kuma babu wani kishi tsakanin mamana da kishiyarta, don kuwa in ba gaya maka akai ba babu wanda zaice kishiya da kishiya ne. Komai namu abun sha’awa. Anyi auran aunty farha tun ina da shekaru 5 a dunia wanda yanzu maganar da nike maku ita ma tana da yaya uku, ta farkon shekarunta 15 don kuwa me garin jiki ce ta fini girma sosai, sai kannenta guda biyu.. Bayan rasuwar su baba ne na koma hannunta, farkon komawa ta gidanta lfy kalau nike zaune, da ita sai yanzu ne take nuna mun banbanci tsakanina da yayanta,, bata kauna ta ko kadan. Akwai wata kawarta da take zugata, kuma duk ta handame kudin da baba ya bari komai yana wurinta. Dalilina na barin gidan kuwa tace ta gaji da ciyar dani, da wahala dani, sai dai in ringa zuwa ina nemo mata kudi, idan saurayi yace yana sona ko ba na gari bane tace sai na kula shi na nemo kudi na kawo mata kota halin kaka,, kuma ni kadai take sawa a harkar banzar banda ciyar ta ihsan,,, tasha kawo mun maza har gida wai sai na kula su zasu bata kudi. In naki yi sai tayi ta duka na kamar jaka,, kwanaki har sai da ta turani na fadi na karya hannu,,, yanzu kuma ranar da ya farouk ya ganni ya bige ni,, wani saurayi ne dan iska, ya ganni ta aikeni shine ya biyoni har gida, naki kulashi ashe ta gan shi taga me kudi ne,, shine suka hada baki dashi ya daukeni muje unguwa, da naki binshi shine tayi mun dukan tsiya har taji mun ciwo a kafa.. Shine ta koro ni wai tunda naki binshi in fita duk inda zanje in nemo mata kudi inje, kar in dawo mata gida sai da kudi,, ko kwana nawa zanyi inje inyi,, wayar ma ta kwace wai ai ita ta sai mun, inna nemo kudin sai a siya mun da ita. Wannan shine silar fitowa ta gida, ni kuma nayi alkawarin da in shiga hanyar banza na ringa kawo mata kudi na gwammace nabar gidan, don Allah mum karku maida ni gidan ku barni in tafi wani wurin,, nayi rashin iyaye Allah ka shiga cikin al’amurana, ka bani ikon cinye jarabawar ka agareni,, ta kare maganar da kuka me tsuma rai. Kowa a gurin ya tausaya mata sosai mum harda kwallarta, kiyi hakuri Rufaidah insha Allahu ba zaki tozarta ba zamu rike ki, anan har Allah ya kawo miki mijin aure nagari, ba zamu barki ki tafi ba kici gaba da addua kinji ta rungume ta tana rarrashinta duk abinda su hidaya zasuyi a gidan nan kema kiyi shi kamar yadda zakiyi a gidan ku, kinji, gyada kai kawai tayi tana kuka… Farouk kam ya tausaya mata, sai dai kuma a wani bangare na zuciyar shi yana tunanin kodai karya take, amman yaci alwashin zuwa har gidan aunty farhan, Akwai ta yanda zai bullo mata zai gane in Rufaidah dagaske take ko karya take yadai bar abin cikin ransa har sai ranar da ya gama binciken sa. Ya tambayeta address din aunty farhan tayi mashi kwatance kuma ya gane. Nan dai sukai ta hira har lokacin sallah yayi… Urs….. S B R MUNAI MAKU BARKA DA SALLAH, ALLAH YA MAIMAITA MANA AMIN… [Truncated by WhatsApp] [10:14PM, 9/21/2016] Rash Kardam: [29/5/3:30pm.] BEEBAHLUV & SADEEY S ADAM WITH RASH KARDAM MA’YAUDARAH 3⃣ Khalid no no pls karkayi dis virgining dina pls Khalid don Allah kayi hakuri ka bari,, ina ay bai ma san abinda take cewa ba hankalin shi ya tashi, sai nishi yake kamar zaki,, ita kuwa cizo ne, ya kushi ne, duk babu wanda batai ba duk don ta kwace kanta amman ina yafi karfinta sai dai hakuri,,, sai da ya gamsu tukun sannan ya kyaleta ya koma gefe yana huci, ita kuwa kuka take sosai, tayi nadamar biyo shi, yanxu gashi ya lalata mata rayuwa, ya cuce ta, duk sai taji ta tsane shi. Sai da ya huta sannan ya shiga toilet yayi wanka sannan ya fito, ya same ta anan inda ya barta tana ta kuka. Ya hawo kan gadon haba babyna kiyi hakuri, kinji whl nima ba laifina bane babu yanda zanyi ne, bazan iya controlling kaina bane pls, ya taba ta tayi saurin doke hannun shi, tashi kije kiyi wanka toh kizo muyi magana, sai da ta yi kukan me isarta sannan ta tashi ya shiga wankan. Shi kuwa yana zaune yana smiling din jin dadi, yana ta murnar yau ya samu abinda yake so, ai yanzu ma fara don kuwa teemah akwai sweet. Zai ringa lallabata tunda yaga lashe money ce, zai ci gaba da hure mata kunne da kudi ya ringa samun abinda yake so. Wooow yayi wani tsalle akan gadon, sai kuma ya tuna karta ji shi, sai ya nitsu yayi fuskar tausayi, bari ta fito ya lallabata ai daman ya saba yima mata haka, wanda suka fita gardama ma yayi dasu bare ita. Tana fitowa yazo har bakin toilet din ya dauketa sai kan gadon, ya zaunar da ita, haba babyna, har yanzu fishi kike dani? Pls 4give me kinji bazan karaba insha Allahu, ya kama kunnen shi yana bata hkr duk ya marairaice, har da kukan karyan shi, nan dai ya samu har ta yarda, yayi mata alkawarin duk abinda take so ta gaya masa zai bata. Nan dai taji sanyi a ranta don kuwa sai tayi tunanin abinda zata ce tana so,, tace komai fa kace? Yace ehh ai kinfi karfin komai a wurina indai ina da hali zan baki,, oya tell me dear. Tayi fari da ido tace mota nike so my dear,, ok karki damu zan siya miki soon, tayi wani tsallen farin ciki game da hugging nashi,, tana hamdala a ranta,. Shi kuwa a zuciyar shi yace sakarai indai zaki na bani abinda nike bukata ai shikenan,, motar banza nawa na bayar kafin kee, yayi murmushin yaudarah. Sai yammah likis ya maida ita gida,, ya wuce shima. Rufaida bata tashi farkawa ba sai karfe 10:30pm a lokacin duk suna parlor suna hira, sai dai mum na aiken su hidaya suna ganowa Kota tashi,, last zuwan da tayi ne taga tana motsa hannunta da kafarta a lokacin ne tayi saurin zuwa ta fado masu. Ai kuwa har rige rige suke don zuwa dakin. Mum tayi saurin karasawa sannu yarnan,, yawwa tace tare da kallon su daya bayan daya,, ya sunan ki? Tace Rufaidah sannu kinji maza tashi kije kiyi wanka kizo kici abinci, sai ki fadi number yan gidan ku,, mu kira su kar suji shiru baki koma ba gida ba,, tace toh. Sai a lokacin ta tuna maiya faru da ita, tasan dai taji karar mota amman daga nan bata kuma sanin maiya faru da ita ba sai yanzu. Tashi tayi ta dingisa hidaya ta raka ta, ta nuna mata toilet din. Bayan ta fito ne suka bata doguwar riga ta sanya, sannan suka nufi parlour inda su mum da farouk suke. Taci abinci sosai kuwa saboda tsabar yunwar da take ji, sannan mum tace yawwa rufaida akwai number din babanki ko mamanki da kika rike mu kira su, kota wani dan gidanku? Sai lokacin ta fara hawaye menene kike kuka me akai miki? Ta gyara zama babu abinda kukai mun mama, toh meya saki kuka? Ta taso har inda take ya dafa kafadar ta tace share hawayenki ki gayan meya saki kuka,, tace toh. Ta gyara zama tace ni marainiya ce babana da mamana da kishiyar mamana da kanne na biyu duk sun rasu,, sakamakon hadarin mota da sukai a hanyar su ta dawowa daga katsina sunje ganin gida. Innalillahi wa Inna ilaihir raji’ un, kowa na wurin yake fada, Allah Akbar Allah yaji kansu yayi masu rahama, ya kyautata namu zuwan,, Amin, farouk ne yace yaushe ne akai hadarin kardai ace ke yar gidan Alh Macciddo Gwani ce,, don naji kince da matan sa biyu da yaya biyu,, shima kuma haka akai sanarwar rasuwar su daga hanyar su ta dawowa daga katsina ne abun ya faru,,, ta share hawayen ta tace ehhh nice Allah sarki ai an dade ana sanarwar rasuwar bayin Allahn nan Allah yayi masu rahama Amin. Sai da suka bari tayi kuka me isarta sannan tayi shiru,, mum tace yanzu toh a hannun wa kike da zama? Tace yayata Aunty farha,, baki da number dinta ita sai mu kira ta? Tace bata rike aka ba kuma wayar dake hannunta ta kwace a jiyan,, ayya toh in Allah ya kaimu gobe sai mu kaiki har gida muyi masu bayanin abinda ya faru. Rufaida kuka ta fara tana cewa don Allah kar su maida ita whl bata son zama tare da aunty farha muguwa ce,, ita dai kawai su bari ta tafi basai sun kaita ba zata tafi ita ba zata koma gidan ba. Toh ina zaki in baki koma gidan ba? Tace ita dai zata tafi kawai ta shiga dunia subhanallahi haba Rufaidah da hankalin ki da komai kike wannan maganar, me yay zafi haka, wace irin azaba take gana miki haka, ba kince yayarki bace? Ehh baban mu daya da ita, toh yanzu maza tashi kuje ku kwanta gobe da safe sai ki bamu labarin ki kinji, tace toh. Nan suka tashi ita dasu hidaya suka wuce daki, ya rage daga mum sai farouk, mum tace whl yarinyar tausayi take bani, Allah dai ya kaimu goben muji labarin nata,, farouk ne yay magana daman ke haka kike mum saurin yarda da mutum, in kuma karya take fa, haba farouk bakyau whl zargi baida kyau. Maza tashi kaima kaje ka kwanta, sai da safe mayi maganar yace toh Allah ya kaimu mum.. Urs… S B R [truncated by WhatsApp] [10:14PM, 9/21/2016] Rash Kardam: [18/7/07:08pm] SADEEY S ADAM & BEEBAH LUV WITH RASH KARDAM MAYAUDARA 51-52 Ya kasa cewa komai har Saida tace “ko baka jina ne”? Yasa hannu ya dafe goshinsa sannan yace “hajia pls ki d’an k’ara bani lkci koda 1week ne” Kallonsa tayi cike da mamakinsa tace “bazai yuwu ba,tunda baka da yadda xakayi dole ka auri hameedah shine mgna dan bazai yuwu ana ta jan lkci ba” Kamar ta fad’a mai ranar mutuwar sa hka ya d’ago kai ya kalleta a firgice Amma kuma Sai ya kasa cewa komai kawai sunkuyar da kai yayi bai san lkcin da hawaye ya gangaro a idonsa ba tsabar takaici. “Areef kuka kake dan za’a had’aka Aure da ‘yar uwarka jininka”? nan ma bai bata amsa ba,, mamaki yake bata shin wace irin soyayya yake yiwa teemah?? Gskya yana matuk’ar sonta har cikin xuciyar sa Kallonsa ta sakeyi,tausayinsa take yi sosai dan duk namijin da yayiwa Mace kuka lallai so na musamman yake mata. “kaje kawai anjima Sai mu k’arasa maganar Naga ynxu u’ar nt in d mood” Tashi yayi ya fita jikinsa babu k’wari Duk mgnar da Akai Akan kunnen hameedah dan hka yana fita ta ruga bedrum da gudu ta fad’a kan Bed Tana kuka,shin meyasa yayi Areef baya sonta?? Menene teemah ke dashi Wanda ita Allah bai halitta mata ba?ai itama Mace ce kuma Allah bai rageta da komai ba Meye bata yiwa yaya Areef duk dan Tana k’aunarsa, amma ashe aikin banxa take yi baya sonta ko kad’an. Kukanta tasha babu Wanda ya sani har ta gaji ta share hawayenta tayi alk’awarin insha Allahu xata yi istihara ta nemi xab’in Allah idan auren yaya Areef alkhairi ne Allah ya basu xaman lfya da hak’uri da juna Idan kuma ba alkhairi bane Allah yasa a raba auren a barshi ya auri wadda yake so Haka tayi ta tunani kala2 cike da damuwa a ranta **************** Cikin Sallama ta shigo gidan, Futha na zaune a tsakar gida ta baje Kaya Akan tabarma gefenta kuma raw silk ne sky Blue shima gasunan da yawa Fuskarta d’auke da murmushi ta amsa mata sallamar Teemah ta k’araso ta zauna Tana dariya tace “Amarsu ta ango” hmmmm “meye na cewa hmmm?” “bbu komai Naji anayimin kirari tun kafin na zama amaryar” “ba dole ba,neman fada muke tunda Naga ynxu an daina yi dani ko nemana ba’a yi, wai har a d’akko anko ban sani ba wlh besty kin k’aro wulak’anci” Dariya sosai Futha tayi sannan tace “ke dai xa’a cewa kin k’aro wulak’anci,ba’a gaya miki naje ba? Kusan sau uku Ina zuwa Bakinan ynxu tunda kinxo Sai kiyi gaba da ankonki” Hararta teemah tayi “wlh Baki Isa ba ki kaimin gidanmu nima” “bani kaiwa nima ynxu busy nake,gashinan atamfa ta yini material shine na kamu dinner kuma babu anko amma xakiyi shigar Kaya peach Wit sky Blue Head tie shine gate pass,but na siyo raw silk ga Wanda keso,kuma saura ki kai inda baza ayi miki d’inki da wuri ba kinsan dai saura 1 mnth bikin” Teemah tayi murmushi tace “kaji amare” “dalla ki daina ce mini amarya ai ban xama ba” “amma ai kin kusa ki barmu a kwantai” :oops:”ni a suwa duk samarin naki,ga Areef ga Khalid ga bash duk gasunan da yawa amma ace kinyi kwantai” Hmmm “wai Areef mtswww mubar mgnar nan plx” “Mun bari amma zaki xo ki bani lbri” Nan dai suka d’an yi hira duk haushi ya eshi teemah dan hka kawai tashi tayi tayiwa Futha sallama ta tafi tare da kayan anko Futha Kam dariya kawai take dan tasan ta k’ule teemah ta Wani bangaren kuwa addua take yi mata Allah ya shiryeta ya ganar da ita gskya….! Urs….. S B R T………..by Whtspp [10:14PM, 9/21/2016] Rash Kardam: [24/7/2:30pm] BEEBAH LUV & SADEEY S ADAM WITH RASH KARDAM MA’YAUDARAH 52~54 Yau saura sati biyu bikin Futha Yau ne aka kawo lefe na gani na fada don kuwa Marwan yayi rawar gani, a lefen kowa ya yaba sai san barka. Teemah kam ba karamin mamaki tayi ba don kuwa gani take Marwan mugun talaka ne bashi da komai,, a tunanin ta Futha kawai wahala zata je tasha a gidan shi, saboda baida kudi, ita nata tunanin indai ba mai kudi ta aura ba to wahala kawai zata je tasha a gidan mijin. kee Futha amman fa Marwan yayi rawar gani whl ashe daman yana da kudi kuke nunawa bashi da kudi ke da shi ko? Hhhhh daria Futha tayi tace a a ni mijina baida kudi yana da rufin asiri dai, da kuma zuciyar yi, hmmm Allah yasa dai a dore a hakan, amin inji Futha don tasan halin kawarta sarai yanzu sai su fara kace nace. Kwanci tashi ta karfin wasa a gurin Allah, komai aka sa rana zaizo karshe, Yau Thursday yaune aka fara bikin Futha Yau za ai kamu da walima gobe Friday kuma za ai luncheon ranar Saturday kuma ayi daurin aure ayi dinner ran Sunday kuma akai amarya. Su teemah kawayen amarya, a gaskia yayi rawar gani a bikin tayi barin nera, tayi kuma fa jikin ta, don kuwa tun ana sauran sati daya ta dawo gidan don yin hidimar biki. Biki yayi biki an rakashe sosai an kuma zubar da nera, don kuwa ango ma basaja yayi ma amarya ashe ba talaka bane me kudi ne yana son dai ya sami me son shi tsakani fa Allah ne, ba don kudin shi ba, kuma ya samu sai dai fatan zaman lfy. Ankai amarya gidan ta dake unguwar nasarawa G.R.A. ai teemah bata gama tsinkewa ba sai da taje gidan amarya ta gani sannan. Harda dan bakin cikinta a gefe, wai daman ita ce. Hhhhh yar dunia kyaji dashi. Rufaidah an zama yan

Chapter 3 of 5