Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
2 / 5
teemah. Su teemah abu sai kara yawa yake, don kuwa ta kara haduwa da qawayen banza, yanzu har party suke zuwa, gashi duk saurayin daya ganta da wuya baice yana sonta ba. Tana level 2 Allah yayi ma Alh rislan rasuwa, sunyi babban rashi,,, sunyi kuka sosai, a lokacin teemah kamar ta shiryu bayan kwana biyu kuma aka koma ruwa…. Alh Faisal kam ya rike zumunci, don bai yarda su raudha ba, yana taimaka masu sosai duk wata yakan sai masu kayan abinci ya aika masu. Kuma yana shiga har gidan yaga lfyr su, ana yawan kai mashi zancen teemah tana yawan tara samari, yana iya bakin kokarin sa akan ta, amman abun yaci tura sai dai addua. Wata ranar juma a ce ta dawo daga school, suka hadu da Areef a bakin titi tana jiran mota, yayi parking ya fito har wajen da take yayi mata sallama ta amsa, bayan nan ne yace ina zata tace gida ta tashi daga skul ne, yace in ba damuwa tazo ya sauke ta,,, hmmm daman take jira taji yace, don ta ganshi da katuwar mota, tasan akwai money, don ita lashe money ce. Bayan sun je ya karba number din ta yace zai dawo gobe sai su zauna su fahimci juna, tace tohm Allah ya kaimu sai yazo,, ta shige gida.. Areef kam ya kamu sosai don motsi kadan tunanin teemah shikam ya samu mata, a nasa tunanin don tayi masa.. Toh masu karatu ku biyo mu don jin yanda soyayyar teemah da Areef ta faro asali. Urs…. S B R (Triple Writer’s). [truncated by WhatsApp] [10:14PM, 9/21/2016] Rash Kardam: [10/5/4:30pm.] SADEEY S ADAM & RASH KARDAM WITH BEEBAH LUV YAUDARAH 04~06 Haka hirar Khalid da teemah ta kasance, ya gama shafeta sosai har sai da ya gaji,, dazai tafi ne yace ta rufe idon ta bayan ta rufe ne yayi kissing din ta, sannan ya miko mata abu a Leda, sannan ya ce ta bude,, Wooow me zata gani, wata arniyar phone ce iPhone 6x, wayyo dadi kashe teemah, tayi hugging dinsa tana godia,, ah haba ai kinfi haka beb, kar kiji komai ai indai nine u deserve more than that,, saboda haka duk abinda kike so u r free to ask me, kinji my dear,,, Hmmmm ita kuwa a ranta sai murna take kut ai ka shiga uku Khalid, tunda kayi kuskuren cewa in tambayeka duk abinda nake so, ai sai na wanke ka sosai, kai harda so so da sabulu ma,, muje zuwa dai ai ka shigo hannu.. Beb yaushe za muje outing ne?? Duk sanda ka shirya sweetie, tohm zansa mana rana soon ok Allah ya kaimu,, haka dai har karfe 9:30 yace bari ya tafi yaga dare yayi tohm sweetie, sai yaushe kenan? Ai zamuyi waya niko gobe ma kika ce na dawo zan dawo ai,,, ta shige gida shima ya tafi.. Areef kam abin dunia ya ishe shi,, kullum sai kara kaunar teemah yake har yanzu ya kasa gano laifin ta,,, gida tunani office tunani duk shi kadai,, Waya kam baya gajia da yi mata, yau ma kamar kullum yayi dialing number din ta,,, yau kam anci sa a ta daga,, hello my darling ya kake,, shi kuwa kamar an mishi albishir da gidan aljannah sai washe baki yake,, haba sweerie me yay zafi haka yau kwana nawa ina kiranki kinki picking why?? Ta rausaya ido kamar yana ganinta,, wayyo darling kayi hakuri kaji,, banda lfy ne kwana biyu, amman naji sauki shi yasa bana daukan waya,, haba nidai daman nayi wannan tunanin,, har ciwon yayi serouse haka baki iya daukan waya? Ehh tace a takaice,,, ya jikin toh hpe kinji sauki sosai, ah!! Alhamdulillah naji sauki, yaushe zanzo yanxu,, ehh toh, yau dai zamu je kaduna kakata bata da lfy zamu je duba ta, sai dai in mun dawo,, kwana nawa zaku yi? Gaskia ban sani ba. Toh amman fa kuka dade gaskia zaki ganni a kd, don nayi missing dinki a lot,, ok nima nayi missing dinka,, bama xamu dade ba karka damu, su ka ajiye wayar,, mtswww kaji dashi, kai ala dole aure na kake son yi,, ko an gaya maka ni yanzu na shirya yin aure ne, ai sai na wanke garori son raina sannan zanyi auren… Hhhhh lallai teemah kinyi kuskure,,, ba ki san cewa in damar ki ta wuce ba shikenan,, shi yasa daka samu dama , toh whl kayi amfani da ita, kar kuma ta wuce ka/ki,, ki dawo neman ta ido rufe, hattara dai yan uwa. Ahmad ne zaune shida abokan sa, suna ta hira ana ta shewa da daria,, wancan na zagin budurwar shi wani kuma na yabon ta,,, Fu’ad ne yace kai ai whl naku wasa ne guys,, duk cikin ku akwai wanda yake da yan matan da suka wuce uku ko hudu a nan?? banda Ahmad da keda su barkatai,, haba malam Ja can, yo ai yanzu sai da hakan ai gwara ka tara su, tunda gasu nan kamar janfa a jos, sai wadda ka za6a,, cewar sadiq kenan. Sai IBB yace hmm whl kuyi a hankali babu kyau abinda kuke yi,, yaudarah bata da kyau, kuma whl (kaamaataa diinuu tuudaan) duk abinda kayi sai anyi maka,, kai dallah tafi can!! wai kai ala dole ga na Allah ko? Toh bari kaji mu son yan mata yanzu muka fara shi,, ita YAUDARAR da kake cewa ita ma yanzu muka fara,, zamani riga shi ne ya kawo mu,, kuma whl sai mun saka ta,, in ya wuce mu cire mu wullar da ita. Hmmm toh Allah ya shirya mun ku, yasa ku gane gaskia amin alaramma. Ya amadi ina wannan sumayyar kuwa,,, wadda ka kai kudinta, da iyayen bogi, ya kuka karshe ne?? Hhahahah ai tuni na yarda kwallon mangwaro na huta da kuda,,,, haba abokina ai na sumayya nafila ne, ka manta na munay da har sai da na kai lefe, amman na arce,, gaskia abokina ka kware a fannin yaudarah,,, ya kamata a baka award,, heheh ai tukunna ma yanzu na fara,,, Ni dai bazan kai kudi ba amman fa zan nuna ina sonki tsakani da Allah dakin mun zancen aure zan arce in barki,, ba zaki kara gani na ba,, inji cewar sadiq… Fu’ ad ya amsa,, kai nifa har gida naje na nunawa jeeddah, nace ina gamawa za ai bikin mu kuma ta yarda.. ai nima akwai sababbi da nayi kwanan nan baku san su ba,,, IBB ne yace su ma matan da laifin su whl,, da suke biye muku,, har kuke yaudarar su,, Allah ya hada ku da masu yaudarar naku kuma, kuji in da dadi,, yan is kawai, daria sukai sosai game da tafawa, ai mukam munci dubu sai ceto,, karya kuke whl kuma baku fi karfin a yaudare kun ba,, muje zuwa dai Allah ya shirya ku,,, amin suka ce daga nan kowa ya watse. Futha ce zaune a gidan su tayi wanka tana jiran teemah,, zasu kaiwa Matar Soja ziyara su biyar,, sun dade basu hadu ba, don tunda akai bikin ta suka kai Amarya basu kara zuwa ba,, tana ta jiranta duk ta kagu don kuwa ta tsani jira a rayuwar ta,, ta dauki waya tayi kiranta,, haba teemah yanzu tun dazun nike jiranki amman kin shanya ni har na bushe, kinsan fa ance 12:00 zamu hadu acan gashi yanzu har 1:00 saura,,, gani nan yanzu zaki ganni,, na gama komai kwalliya kawai nike,, mtsssw ai daman nasan shegiyar kwalliyar nan taki kike yi ta gado,, dallah malama kiyi sauri,, in kuma ba haka ba whl in tafi in barki ma hadu acan. Haba ai whl sai dai ki tafin don kuwa sai nayi kwalliya, ta gani ta fada ai sai da kwalliyar yarinya,, Aw haka kika ce in tafin ko,, nace gani nan ina kwalliya ko!! haba! kedai zauna daga farar powder sai lip gloss shi yasa baki da wani saurayin arziki sai guda daya wannan nacec cen da ko motar arziki baya da ita,,, kema kuma kin nace masa,, ke kika sani, ehh naji din, haka nike son abina keda kike da masu motar arzikin ki jika su ki shanye,, kuma in kika wuce daya da rabi sai dai ki zo kiga na tafi. don whl ko waya bazan miki ba, naji gani nan masifaffiya. Tana gama kwalliyar a daidai lokacin wayar khalid ta shigo,, ya beb gani nazo fito mu tafi,, toh gani nan,, ta fito ta shiga dakin ummanta,,, umma mun tafi, a ah ina futhar, ai ni zan biya mata kinga ita ce a gaba ni kuma ina baya,, ok to sai kun dawo a gaida Amaryar,, har ta tafi ta kirata, zo nan! a kula dakai dai,, banda ballagazanci, da yawan kula samari a hanya ba mutuncin ki ba ne, kina jina ko?? Toh umma zan kiyaye, Allah ya tsare.. Tafia take kamar baza ta taka kasa ba,, shi kuwa duk ta ruda shi,,, daman zata yarda suje Sudan huta a hotel kafun su tafi,,,, ai kuwa tana shiga ya nemi hakan,,, haba sweetheart kasan fa na gaya maka jirana suke,, kuma gaskia bana zuwa hotel,, fitinar tawa bata kai nan ba.. Ok sorry my dear nima wasa nike miki,, gwada kidai kawai nayi, yayi mata kiss a kumatu,, suka tafi….. Hmmm kunji sarkin karya… Urs… S B R (Triple Writer’s). [truncated by WhatsApp] [10:14PM, 9/21/2016] Rash Kardam: [20/5/8:10am.] RASH KARDAM & BEEBAH LUV WITH SADEEY S ADAM MA’ YAUDARAH… D following day-k’arfe hud’u yayi parking motarsa a k’ofar gidansu teemah,sannan yayi mata waya ba b’ata lkci ta fito tazo gurinsa suka sha hira ta burge shi sosai sbda yarinyar she’s frndly yasan yayi dacen mata dan kuwa ta yi masa barkwanci sannan tanada saurin sabo Soyayyar teemah da Areef a kullun increasing take dan kuwa duk Wanda ke tare da Areef yasan teemah,hka duk Wanda ke tare da teemah yasan Areef… Tana wankar sa sosai dan kuwa babu abinda zata tambaya yak’i bata,hkan ne yasa duk lkcin da zaixo gurinta Sai ta tatsashi fiye da 50k Ko ita takan fad’a tace a cikin samarinta babu Wanda yake kashe mata kud’i kamar Areef,tasan duk wacce ta Aure shi tayi sa’ar miji,, Futha takan bata shawara mexai hana ta aureshi tunda tasan haka,Sai tace a’a ita bata shirya yin Aure ba,sbda bata shirya renon “Yaya ba, Tun Futha na naci har ta xubawa k’awar tata ido.. Yau da gobe kayan Allah,wata rana sunje Park ita da Areef kamar yadda ya zame musu al’ada duk ranar Sunday Sai sunje Galaxy Park,to yau ma hakan ta kasance… Suna zaune suna hira tare da shan icecream take tambayarsa “dear yaushe zaka kaini na gaida mum d’inka”?, yayi murmushi sannan yace “Sai an d’aura Auren mu”, ta b’ata rai “kenan bazaka kaini su sanni na sansu ba Sai ranar da aka d’aura mana Aure”?, “eh hkan yafi dacewa ga duk wata d’iyar kirki,kada ki Manta sun sanki a photo sannan kuna waya kin Manta ne? Kuma su Hafsy ma nason ganinki xan kawo miki su har gida”, cike da jin haushi ta kalleshi “kenan ni ba d’iyar mutunci bace?dan nace ka kaini na gaida mum d’inka?”,smiling yayi sannan yace “idan dake ba d’iyar mutunci bace da bazan xo gidanku ba,bare har nace Ina sonki,sbda haka banason kina wannan tunanin ma… Hararar sa tayi sannan ta d’auki handbag d’inta tabar gun,yana ta kirata amma Ina tayi zuciya… A k’ofar Park d’in ta tsaya Tana jiran d’an napep… Tana nan tsaye wata zuk’ek’iyar mota tayi parking a gabanta sannan aka zage glass d’in motar “yam mata ya Kika tsaya ke kad’ai anan ga yamma tayi kuma Naga kin b’ata rai” hmmm tace tare da juya kai gefe… Da k’yar ta yarda ta shiga motar suka tafi,dama tanason shiga kawai d’an jan aji ne tayi dan kar ya rainata.. Suna tafiya suna hira tuni ta ware (karku Manta dama kunsan makira ce ta iya yaudarar samari) Saida suka tsaya a Wani shopping mall yayi mata siyayyar kayan mak’u lashi sannan suka wuce gida… Anan ta ruk’a tunanin dama saboda su had’u da wannan guy d’in sukayi fad’a da Areef, hmmm dama ta dad’e da Areef so take ta canxa shi tun kafin sonshi yayi nisa a ranta… Aliyu Hydar shine new catch d’in teemah soyayya suke sosai Tana mugun yaudarar sa,Areef kuwa ya kasa hak’ura da teema kullun yana kiranta a waya but bata picking sannan yana yawan xuwa gidansu amma bata fitowa saidai ya gaji da zama ya tafi…. Ya rasa kanta,ya rasa dalilin fushin nata so yake su had’u yace xai kaita gun mamansu ko ta huce ta daina Yi masa fushi amma inaaa tak’i yarda su had’u ma.. ************* Areef ne zaune a falon Sa ya rasa meke mai dad’i gaba d’aya duniyar tayi masa xafi,to meye dalilin dayasa teemah zata yi fushi dashi bayan tasan duk duniya baya da kamarta,bara ya k’ara jarrabawa ya gani,,key d’in car d’insa ya d’auka sannan ya fita… A main falo yaci karo da mum nasu tare da sisters d’insa,yad’an had’e rai ganin mak’iyiyarsa a zaune kusa dasu Ita kam tunda ya fito ta sadda kai saboda tsananin tsoronsa,dan yayi Mata warning in yana zaune a falo to karta xauna saboda tun ranar da aka mak’ala mai ita yaji ya tsaneta gata ba wat wayayyiya ba a ganinsa.. Areef dawo dama inason ganinka,zama yayi kan kujera tare da b’ata rai,tashi tayi zata bar falon mum tayi Mata Magana, “dawo Hamida ai maganar takuce gaba d’aya…… Cikin sanyin murya irin Tata ta amsa da “to mum” sannan ta dawo ta xauna kusa da Hafsy. Ku biyomu dan Jin yadda xata kasance. Urs… S B R (Triple Writer’s) [Truncated by Whatsapp]. [10:14PM, 9/21/2016] Rash Kardam: [25/5/ 09:09PM] RASH KARDAM & BEEBAH LUV WITH SADEEY S. ADAM MA’YAUDARAH 6⃣ - 3⃣ A bakin titi ta zauna tare da saka kanta tsakanin cinyoyinta. kuka takeyi sosai Yau ya xatayi ina zata dosa a cikin wannan dare??? Tana nan zaune motoci sai wucewa suke babu Wanda ya damu da rayuwarta bare ya tsaya… “hello! Lafiya kike zaune Anan ko dai bamai hnkli bace”?,,d’agowa tayi ta kalleshi sannan ta mik’e tsaye a tsorace ‘yam Mata lfya kike zaune a Nan da wannan duhun dare,idan bakida gurin kwana ai za’a iya taimaka Miki amma bai kamata ki zauna Anan ba”… Kallon sama da k’asa tayi masa,tsoho ne dan daga gani ya doshi shekara hamsin “bana buk’atar taimakonka kaje nagode”, bata tsaya Jin amsarsa ba taja d’angalalliyar k’afarta tayi gaba,,,ko taku uku batayi ba taji an janyota da k’arfi tareda hankad’a ta cikin mota… Kafin ya rufe motar cikin k’arfin hali ta fito duk da bata iya taka k’afar sosai amma batasan lokacin da ta tsallaka titi aguje ba bata Kai ga tsallakesa duka ba taji mota ta bugeta k’ara ta saki tare da zubewa k’asa sumammiya……… A d’imauce farouq yayi parking tare da nufowa inda take. torch d’in wayarsa ya kunna ya haskata,,mutanen da suka ga anyi abin a gabansu tuni sun iso wajen,wasu ma wucewa sukaxo Yi but duk sunyi parking abin hawa… “Malan mutun ka kad’e amma kake dariya” wani na kusa dashi yayi masa mgna. Farouq ya d’ago yana smiling”ban kad’e taba nadai kusa,shocked ta samu shiyasa har ta sume amma ban kad’e taba wlh”, “ya kamata ka kaita asibiti dan kuwa kamar Bata motsi.. Baiso hkan ba amma babu yadda zaiyi haka ya d’auketa ya shigar da ita mota babu Wanda yace zai bisu asibitin shima bai nemi hkan ba yaja motarsa yayi gaba Direct gidansu ya nufa,yana Shiga yayi parking a harabar gidan sannan ya fita xuwa cikin gidan. A parlour ya samu mum d’insa da sisters d’insa Hidaya da Zulaihat,”yawwa ku biyoni mota ku karb’i sak’o” ba musu suka bishi… da kyar suka yadda suka d’auketa xuwa cikin gidan A bedroom d’in mum aka zubeta tsakiyar gado,har lkcin a sume take numfashi kad’ai zaisa ka gane tanada rai… Ya basu lbrin abinda ya faru,dariya sukai tayi zulaihat kuwa har k’asa takai dan dariya.. Mum ce tace a barta ta huta kar a tada ta,xuwa gobe ita xata rakata har gidansu cikin zolaya Hidaya ta kalleshi “su yaya an sama mana Aunty,kace mu fara shirye2 biki”, “ke xan fasa Miki baki wlh,me xanyi da wannan ‘yar k’aramar yarinyar gata xubin ‘yan k’auye,ki k’ara tsokana ta ki gani idan ni sa’ankine”, Mum ce ta harareshi tare da fad’in “idan har Bata burgeka ba taya ka gane tana da xubin ‘yan k’auye,kayi Mata kallon k’urilla ko”?, god forbid” ya fad’a tare da barin d’akin… ************* Teemah ta d’ago ta kalli Futha “Kai duk Wanda ya samu dama sai ya dama,yanxu fa kalli daular da hydar ke sakarmin,na yarda da hausawa da suke cewa duniya gidan dad’i”, “hmmm I pity ur lyf duk sanda Allah ya tashi kamaki kuma idan duniya gidan dad’i ce ai wata rana takan zamo gidan wahala”, “Futha bansan yaushe xaki waye ba duniya tasan ki,na rasa gane kanki”, kinga teemah ni ba wannan mgnar ta kawoni ba,ki shirya ranar Saturday za’a kawo kayan engage”. Dafe k’irji teemah tayi sannan tace “Futha Aure?ki rufawa kanki asiri tun kina yarinyarki a Maida ke tsohuwa,haha besty da hnklinki xakiyi aurennan”, “ras kuwa,ke kuma ki tsaya ki gama cin duniya da allura bama tsinke ba,kinga na tafi dan kuwa inada abinyi” tashi tayi ta fita,da gudu teemah ta bita tare da fad’in “ki tsaya mu gama mgnar mana”. Urs…. S B R (Triple Writer’s) [Truncated by Whatsapp]. [10:14PM, 9/21/2016] Rash Kardam: [23/5/ 02:17PM] BEEBAH LUV & RASH KARDAM WITH SADEEY S. ADAM MA’YAUDARAH - Bayan ya fito daga wanka bai saka wasu kaya masu nauyi ba Kawai doguwar Riga ta barci ya zura tare da feshe turare a jikinsa. Still maganar teemah suke tattaunawa shida farouq,har yanxu yak’i yarda teemah yaudararsa take. Suna cikin jayayya marwan ya shigo “malan ko ka yarda ko ka k’i yarda yarinyar Nan ba sonka take ba,tsabar yaudara ce Kawai” yana fad’a ya Shige toilet, “hmmmm” Kawai Areef yace. Tashi sukayi suma sukayi alwallah, farouq ya Yi musu jam’i suka gabatar da farali… Farouq ya kalli marwan yayi smiling”Marwan kalli yadda abokinmu ya rame a yini d’aya kacal,gskya Areef kayiwa kanka fad’a ka nutsu ka gane teemah ba k’aunarka take ba,ka rungumi Hameedarka itace tafi dacewa dakai,itace baxata tab’a yaudararka ba”. “hmmm nidai ku bani shawarar yadda xan janyo teemah gareni bawai Kuna min mgnar wannan kidahumar ba,idan baxaku shawo kan matsalar Nan ba to ni kubarni dan xan iya komai dan ganin na auri teemah”, “hmmm aikam baxaka auri wadda xata wulak’anta mana Kai”. Hka dai sukai ta lallab’a Sa amma ya dage sai teemah,har dai suka gaji suka zubawa sarautar Allah ido… 10:30pm ya raka su har bakin motocinsu,sukayi sallama kowa ya Shige motarsa yaja…. Kwance yake akan gado ya rasa abinda ke masa dad’i tunani kala2 yake akan teemah,shin so take Yi masa ko k’i??,amma har bacci ya d’aukesa bai samu amsar tambayar ba. ********* “Dan ubanki xo Nan” jikinta na tsuma ta matsa kusa da ita tare da fad’in “Aunty kiyi hkr dan girman Allah ki taimaka ki ceci rayuwata”, kamota tayi tafara dukanta da hannuwanta gaba d’aya ta saki jikinta akanta sai kima take Tun tana ihu da salati har muryarta ya dashe,sai da ta gama Yi Mata lilis sannan ta saketa ta koma gefe tana huci… Rufaida nanan kwance tana numfashi sama2 jikinta kuwa duk Scars ne na duka da takesha kusan kullun… Aunty Farha kuwa tana gefe sai bala’i take,can tasa k’afarta ta hankad’a Rufaidah sannan tace “duk saurayin daya k’ara zuwa ya d’aukeki a Mota Kika k’i yarda kuje inda yakeso ko kuma ya buk’aci Abu a wajenki kika k’i basu had’in kai,idan suka kawomin complain a kanki wlh Sai na lahira ya fiki jindad’i,ke bakya ganin yadda samari ke kashewa ‘yan matansu kud’i?Sai ke uztaziya ko?to wlh kad’an Kika gani,duka kuwa yanxu Kika fara sha indai bazaki na nemomin kud’i ba, ke ko kunya bakyaji kullun kina zama da Kaya kala biyu da uban hijab kamar matar malan?to ko ‘ya’yan masu kud’in sun gane bare ke da bakida uban kowa nid’in dai dani kike tutiya”. Rufaidah dai batace komai ba jikinta ne keta azabar xafi da rad’ad’in ciwo,,amma ba tausayi Aunty Farha ta jata ta hankad’ata waje, “karki dawo min gidan nan ba tare da kud’i ba,hkrina ya k’are duk kyaun nan naki ace kin kasa yin amfani dashi?to bazai yuwu ba kullun in ciyar in shayar in miki sutura duk ni kad’ai ko tausayina bakyaji,to na gaji duk inda kud’i yake ki nemo sakarai kawai”. Tura gidan tayi tabarta a kwance a k’asa,batada da Wani gata,’yan unguwa dake taimakonta sun gaji dashan zagin Aunty Farha,yanzu ko kasheta Aunty zatayi babu mai cetonta Sai Allah… Haka ta tashi da kyar dan jikinta duk ciwo yake ga yunwa,rabonta da abinci tun na safe… Gabas kawai ta dosa Tana tafiya Tana d’angashi bata masan Ina xata nufa ba. Urs… S B R (Triple writer’s) [Truncated by Whatsapp]. Copied By HAYATU BABA ZUBAIRU (admin Novels villa Hayat hausa novels Hausa novels and fashion And Cool novel, makeup and cooking) WHATSAPP NO: 07039625239 [10:14PM, 9/21/2016] Rash Kardam: [27/5/6:47am] RASH KARDAM & SADEEY S ADAM WITH BEEBAH LUV MA’YAUDARA 3⃣ 3⃣ Futha tace”ma had’u gobe, don na san shawaranki, bana arziki bane, kedai sai muce Allah ya sa ki gane. Teemah tana murmushi ta dawo cikin gida, aikin da zatayi wa Mama ta mata, tukun ta kwanta ta huta, sai Sallah azahar ta tashi. Bayan tayi sallah abinci taci, ta watsa ruwa, batayi make-up sosai ba, kasancewan ba inda zataje, kalo ta kuna tashar Zee Cenima, sun saka film d’in AAKASH VANI, kalo take cikin kwanciyar hankali, da alama tana jin dad’in film di’n. Wayarta ne tayi k’ara, ko da ta d’ago wayar sunan Khaleel tagani, saida ta saki lallausan murmushi, cikin yan seconds ta canza muryanta, wayar ta kara, a kunnenta, tare da fad’in, “Hello My Luv, ya kake fatan kayini lafiya”. Daga d’aya bangaren yace”Babyna ya kk?. “Zuciyata tana cikin mararin ganinki, dukan gab’ob’in jikina sun dawo tamkar basa aiki, sabida rashin ganinki, Teema autar mata, Teema kifi d’aya acikin rafi. “Kece farin cikina abar qauna ta, ya k’arasa maganar yana wani munafikin murmushi, wanda zamu iya cewa na YAUDARA ne. Teema ko kanta taji, ya mata girma, tun da yafara maganan sai juya ido take, daga alamar kalaman sunyi tasiri acikin zuciyarta. Teemah cikin yanga da salon YAUDARA tace”lafiyalau abin alfaharina, kaine annurin zuciyata, duk lokacin da, ido na suka kaleka, na kan fad’a wani yanayi. Khalid yace” Baby d’an ajima zanzo, naganki, zuciyata ta kasa jure rashinki kusa dani, Teema sai da tayi fari da ido, tace”ina jiran isowarka, daga nan hira sukayitayi mai cike da kalaman qauna aciki. Da daddare Khalida ya iso, wayar Teema ya kira, sai gata ta fito cikin wasu matsasun riga da sket na atamfa sun kamata, ko da muka kali gaban rigan yana da zip, d’inkin sun mata kyau sosai, cikin takun yanga ta bud’e qofar motar tashiga, sanyin AC motar ya had’u da kashin turarensu, ya bada wani sassayan kamshi, Khalid cikin salon YAUDARA ya zuba ma k’irjinta ido, wayarsa ya kunna ya haska fuskanta, yace”Teema duk likacin danake tare da ke, nakanji qaunarki na k’ara k’aruwa fiye da zatonki, kalaman YAUDARA ya ringa mata, a hankali ya fara mata sana’ar sa, sai da ya shafeta son ransa, ya tsotsi kirjinta, har daida tasoma jin zafi. Yace”Beeb a ko da yaushe in muna tare gani nake, kamar ba wata mace a duniya sai ke, ki shirya gobe zamu fita outing, zamu zaga gari, cike da murna tace”Allah ya kaimu. Sai da suka gama iya shegensu, kafin ya mata sallama, ya tafi. Da safe Teema ta shirya cikin kananan kaya, sun kama jikinta, tasamu Mama tace”zata makaranta akwai Assignment d’in da lecturer su, ya bada zataje tayi. Mama ta mata addu’a da fatan a dawo lafiya, Teema ta d’auko katon hijab tasaka, tafita. Wayar Khaleed ta kira wayarta, tafad’a masa inda take, yazo ya d’auketa, sai da suka zaga gari, ya mata sayya, tukun ya jasu a mota, sai wani lafiyayayen hotel, daman ya gama shirya komai, Teema bata wani nuna damuwarta ba, nan suka shiga, d’aki mai number 20 suka shiga, suna zuwa ya gwada mata kujera ta zauna, shima ya zauna kusa da ita, hannusa d’aya yasaka ya janyota jikinsa, a hankali ya soma wasa da sassan jikinta, itama tana mayar masa da martani. Cikin kunnen ta ya rad’a mata” duk lokacin danake tare dake bana iya control d’in kaina, bai jira amsarta ba ya d’agata cak, sai kan gado, nan ya fara tsotsan bakinta kamar ya samu lollipop, a hankali ya gan-garo kan twins d’inta, wasa yasomayi dasu, sai da ya tabbatar ta kamu bazata iya hanashi kanta ba, belt d’inza ya bale, ya cire wandon jikinsa, ya zamana bayida komai a jikinsa. Skirt d’inta yasoma cirewa, Teema cikin dashashiyar murya tace”Khaleed mai kake…. Bakinsa ya had’a danata, nan yasake mantar da ita, wani duniya take, a haka ya rabata da kayan jikinta, wasanin da ya san, bazata iya kin amsar sak’onsa ba, yaringa mata, ganin ta kamu sosai, hakan tasa ya fara shiganta. Hmm S.B.R ido muka zaro, lale yau Teema tashiga hannu. Urs… S B R (Triple Writers) [[truncated by WhatsApp] [10:14PM, 9/21/2016] Rash Kardam: [21/5/.5:19PM] RASH KARDAM & SADEEY S ADAM WITH BEEBAH LUV YAUDARA 6⃣ Cikin sanyin murya irin Nata, ta amsa da”to Mum. Ta tako cikin nutsuwa ta zauna kusa da Hafsy.uban gayyan Areef, sai hararanta yakeyi, kasa-kasa yakeyi, don tunda akace za’a had’asu baya qaunar su zauna inwa d’aya, itako gata da tsoro kamar farar kura. Mum tayi gyaran murya, cikin natsuwa da kasaita, irin na matan da suka isa, masu jida kansu. Ta fara magana”da yimusu nassiha gameda rayuwa harta gan-garo kan zumunci, ta d’anyi shiru, sanna ta kalli inda Areef yake, ya wani sha kamshi, kamar wanda aka aiko masa, da sakon mutuwa. A hankali ta kira sunan sa, sai da k’irjinsa ya bada sautin rass! A hankai ya d’ago kai tare da amsawa, “na’am Mum”. Mum ta kira sunan Hameeda, itama ta amsa cikin nutsuwa, Mum tacigaba da cewa” ba dan komai yasa na tara ku anan ba, sai dan maganan da namuku kwana biyu dasuka wuce. Areef kaine babba, don haka na baku nan da sati biyi ku dai-daita tsakanin ku, don mun gama yanke hukunci, a kanku nan da wata za’ayi bikinku. Cikin firgici Hameeda ta d’ago, bakinta har wani rawa yakeyi, don sam bata tsamaci za’a ce maganan Auren su bane.tana so tayi magana amma bakinta ya kasa furtawa, cikin zuciyarta,tace” wai shin ko Mum sun manta yanda ya Areef ya tsaneni ne?. “Baya son ganina bare farin cikina. “Ta yaya zaman mu zai yuwu?. ” nidai na san gawata suke son gani, muryan Areef ne yadawo da ita, daga duniyan tunanin da ta luka. Cikin muryan tausayi, da damuwa Areef yace”Mum bana ki bin umarni kubane, a’a kinsani Mum ina da wacce nakeso, itama tana sona, “Mum Teemah nah! Ta nada hankali itama, gata a waye take Mum ki gane, pls ku barni na auri Teemah itace farin cikina. Cikin bacin rai Mum”tadaka masa tsawa, eh! Lalle tabbas yau zaka gwadan kai d’an yau ne ko?. Har kana da bakin fad’an ta waye. Meye makusa a jikin Hameeda tafi Teemah nesa ba kusa ba, yarinda ban gama yarda da kamun kanta ba. “Mum Tee….. “Shut up! Your mouth” tafad’a cikin zafin rai. “Ina Teemah kace ko?. “Areef na baka nan da 3 days matsawan ba wani feedback, to aurenka da Hameeda ba fashi. Mum ta mike ta nufi ciki, Hafcy na ganin condition d’in yayansu, ta mike tasan yanzu sai ya huce a kanta, dakinsu ta nufa. Hameeda ta mike da sauri zata wuce yayi saurin shan gabanta, yanda idonsa ya canza kala, ya juya tamkar namijin zaki. Take wani tsoronsa ya dira a zuciyarsa, fitsari tafara ji, sai da matso daf da ita, runtse ido tayi don jiran saukar mari, sai taji ya shako rigarta, ido ta zaro nan take hawayeta, ya k’ara zuba kamar fanfo. Nuna ta yayi da d’an yatsa, Yace”kee wallahi wallahi kinji na rantse ko matsawan kika sake kika yarda aka had’a auren nan sai na lahira ya fiki jin dad’i. Don bana sonki baki cikin tsarin matan dana keso, mace wayyayi nake so ba irinki yar kauyeba. Kafin Hameeda tayi yunk’uri fitsari ya soma gan-garowa, don tagama tsurewa. “Mtss yasaki saki ya mata wani mugun kalo ta fita. Hameeda ta sauke ajiyar zuciya, a fili tace”mtss mugu kawai, an fad’a maka nima sonka nake. Yanda biyya zakayi nima haka biyya zanyi, kuma zana iya cewa su Mum bazan bi umurni su ba. Ji duk yasa na saki fitsarin da ba shiri Mungu kwai. Areef hankalinsa

Chapter 2 of 5