Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
mutafi tafada tana kokarin tashi tare da mitar yakoromata farhana Gidansa yashiga yahadowa safiyya kaya Sannan yazo sukatafi da momy su afifa suna kallonsu suka tafi ko Allah yasawake jalila kuwa tana makaranta Suna zuwa Allah yasauki safiyya lpy amma tasha fama kukan babyn ne yacika gurin assadiq murna kamar me wata nurse ce tafito tana faraa da sauri assadiq yatareta yanatambayar ta Nurse ya matata Lpyt kalau yallabai yanxu zaafito daita Momy ce taja tsaki tace ai katambayi abinda Allah yabaka ko Me akasamu nurse Hjy mace akasamu Mashaallah Allah yaraya Assadiq ne yadakko kudi yabawa nurse din taita murna Anahaka akafito da baby momy ce takarbeta kamarsu daya da faruq take kaunar yar taratsa ta badan komaiba sai dan tayi kama da danta Tamikawa ya hannatu Taxubawa yar ido katuwa farinta irin na safiyya rungumeta tayi ajikinta Yaya rukayyace ta dauketa akarshe tamikawa assadiq babyn Tafita takira ummi tafadamata sukaita murna tace gasu nan Tai mata sallama tanata mamakin uwar mijin Safiyya Safiyya aka turo akan gado anshiryata tsaf tanata bacci aka kaita dakin hutu gabadayansu suka nufi dakin Mikawa yaya rukayya babyn yayi yanufi gurin matarsa haushine yakama momy bata jira farkawar Safiyya ba tatafi Ummi ce taxo ita da su amina.nan sukai ta murna suka dau babyn ya amina ta kankameta najibace tace Haba yaya amina nima bani ita bangaji da ganintaba Akasa dariya ummi takawowa Safiyya farfesun naman kaji da tuwo tare da yajin daddawa Fita assadiq yayi yafara kiran abokansa Yakira dady yafadamasa Dady yau anyiwa momy takwara Aa mashaallah sadauki Allah yaraya kace dai nayi amarya Hakane kam dady To Allah yaimata albarka yabata halin urwata Ameen dady nagode Sukai sallama yakira faruq wani ihun murna yasa musamman daakace kamarsu daya Ahankali safiyya tafara bude idonta jinta tayi sakayo tamaida dubanta ga umminta tace Ummi dagani inzauna tadagata tare dajeramata sannu Kukan babyn ne ya sata dagowa tadubi hannun najiba ummi Ce takarbeta tabawa Safiyya ita nokewa tayi wai kunya akai ta mata dariya da kyar takarbeta batajimaba tamikawa ya hannatu ita akaxubamata farfesun tafaraci kenan assadiq yashigo dauke da ledoji ahannunsa gabadaya sukafita ummi kuwa sallama tai musu tatafi Kangadon yahau yadau babyn yadubi Safiyya yace maman baby sannu da kokari nagode yafada yana daukar cokalin abincin yashiga bata abaki Babyn ce tafara kuka alamar yunwa yace Sopy bata tasha Nashiga.uku wlh Dee baniyaba Ninaiya ai yafada yana matsawa yadaga rigarta yakaramata babyn aikuwa.takama tanata tsotsa Kara Safiyya tasa tace wlh Dee dazafi Dariya yasamata yacigaba dabata nata abincin Kwanansu daya akasallamosu najibace a gidan da wata kanwar ummi mai suna inna jameela jalilama tadawo gidan saboda kaunar datakewa babyn assadiq yaji dadin hakan Su afifane sukaxo daukar babyn cikin gadara da isa. Readers kuyi hakuri bazaku dinga ganin posting dinaba sakamakon wayata datasami matsala๐Ÿ˜ซ NASEEBA GAWOโœ๐Ÿป 2โƒฃ0โƒฃ1โƒฃ7โƒฃ ๐Ÿ’ŽTALENTED ๐Ÿ’Ž ๐Ÿ’Ž๐Ÿ’ŽWRITTERS๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž ๐Ÿ’ŽFORUM๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž ๐Ÿ’ŽT W F๐Ÿ’Ž KANNAN MIJINA ๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง NA NASEEBA I UBA๐Ÿ’ Wannan shafin nakine ke kadi Kawana kyauta nabaki๐Ÿ‘Œ๐Ÿปsadiya smart Naseeba๐Ÿ’natayaki murnar birthday dinki๐ŸŽˆAllah yakaro shekaru masu albarka๐Ÿ‘๐Ÿป TALENTED dole mukwaso shoki๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€ HAPPYBIRTHEY DEAR๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽˆ๐ŸŽˆ 5โƒฃ3โƒฃ Najiba ce tashiga daki tasami safiyya zaune tanabawa baby nono tace Yaya safiyya sai naji kamar fadila akasawa babyn nan ko Haka nima naji bari inje gurin assadiq din Kece masa me kuma safiyya Cewar yayarta amina tafadawa tana kokarin zama Inade uwa tafada tanakokarin fita tadau babynta kai tsaye dakin assadiq tanufa ahankali tatura kofar yanatsaye gaban madubi yanataje sumar kansa daga shi sai towel yakaraso yataresu rungumesu yayi tsam akirjinsa yasakarmata kiss yakarbi babyn yace Fadilaty bintee Dee fadilafa kenan Eh sopy sunanta kenan Amma Dee bahaka mukaiba kace sunan ummina xakasamin Kiyi hakuri sopy abinda yasa nasamata sunan tunda aka haifeta nakesamun budi kinga nafrko ankaramin girma a office kullum arxikina karuwa yake kinga kuwa tacancanta asamata sunan Shikenan Dee Allah yarayamana ita Yauwa ameen matar assadiq dada rungumeta yayi tsam akirjinsa yace Nayi missing dinki sopy yakamata akawowa assadiq agaji Dee pls kabari kaga fa da mutane agidan tadada tana janye jikinta To muje kitaimakamin Inshirya Kwantar da babyn yayi tadakko masa shadda gexina milk da brwon din aiki yasa tasamasa hula zanna kalar kayan yayi kyau Itama less dinta milk ne da brown din fulawowi sunhadu mukulli naga yadakko yadankamata tace Dee wannafa Sopy mukulin motane nabaki tukwaicin haifamin fadylaty Rasa ma mexatace tayi tace Dee nagode Allah yakara budi Cab bankarbi wannan godiyarba acanja wata To rufe idonka Narufe yafada yana kokarin rufewa Stol din mudubi tajanyo.ta tahau tasakar masa kiss๐Ÿ’‹ kankameta yayi yashiga kissing dinta sai da yashanye janbakinta tas sanna yabarta takarasa gaban madubi taga ya ggemata janbaki cikin.shagwaba tace Dee kagogen janbaki Kunnansa yakama yace I am sorry sweet Sopy Gyarawa tayi tadau fadila yashiga yimusu pics sunsha kyau Sukagama yakarbi babyn suka fito gwanin shaawaa fitowarsu tayi dai da shigowar yaya hannatu taxuba musu ido tace Kai kannena kunyi kyau mashaAllah safiyya Allah yakara lpy Tasa hannu takarbi babyn assadiq ne yace yaya kixo muje kiga motar danasaiwa Sopy Fita sukayi sukaga motar safiyya taimata murna sukawuce gidansu safiyya Kuma Takoma ciki tasamu yaya rukayya ma taxo Nansuka gaisa tatambayeta ina takwara ummin take Hmm takwara ummi Kuma yaya rukayya aibaasamata ba fadila akasamata Fadila kuma lallai wlh nasan momy ce tahana ko shegun kannansa Cewar ya amina Ai wlh basu da mutunci yaniska Yaisa dai haka mude fatanmu Allah yarayata Cewar yaya rukayya kenan tafada tana kwantar da mashkur Mukulin motarta tanuna musu sukaita murna suhyla ce tashigo tadugudu tafada kan safiyya tace Aunty cafiyya ina babynki Tana gidan momy suly Inkikaje sai nadokeki uwar magana kawai Cewar yaya rukayya A bangaran gidansu assadiq kuwa hidima aketayi kaitsaye saman dady su assadiq suka nufa da sallama suka shiga suka gaisheshi yaamsa da kulawa ya hannatu tamika masa fadila yakarbeta yasamata albarka yadubi dannasa yace Sadauki Allah yaraya mana ita yaimata albarka Ameen dady Sukaimasa sallama suka suka sakko farhana ce takarbi fadila tai dakinsu daita nabil ne yakalli babyn Yace Aunt farhana nasami matar aure Dallacan yimana shiru mukuma akansu xamu Kare cewar afifa kenan make kafada yayi yace Ni wlh sai naaureta bari uncle A.yadawo Kantabashi amsa ya hannatu tashigo takarbi babyn nabil ne yabiyota suka fita tare Maman muwadda takaiwa babyn takarbeta taji son yar aranta Gidan Safiyya yacika dayan suna assadiq yakashe kudi anyi hidima sosai sa assadiq yayankawa fadila safiyya tayi shiga taalfarma tayi kyau Su jalila sai hidima suke ita da najiba sunyi anko iri daya Sai..dayamma su farhana sukaxo da kawayansu suka karbi babyn basmace tatambayi farhana sunan babyn tace Fadila dafa wani suna xaasamata mukabawa momy shawara asamata Fadila karaf a kunnan Safiyya da najiba data kawomusu abici zatai magana safiyya tahanata sukabarmusu parlorn Assadiq ne yaimata waya ga yaronsana office me suna ashiru spider yakarbar masa abinci tanaxuwa.dauka taga babu tanfito kawai taga su farhana sunaci๐Ÿ˜ณ Najiba tagansu nantahau yimusu masifa kankace me sunkacame da fada Safiyya ce tafara kuka jiri yadebeta xatafi akakaita daki Kai kai.๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€ NASEEBA GAWOโœ๐Ÿป [4:37Pm,2017] *ยฎ๐Ÿ’ฆํ ฝํฒฆ๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTERS FORUM*๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ *๐Ÿ’ฆT F* *KANNAN MIJINA* ๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง *NA* *NASEEBA I UBA*๐Ÿ’ *sakon taaziya gareku iyayena bisa rashi damukayi na babban yayanku amadadin yan uwana Munai muku gaisuwa Allah yakara hakuri yaimasa rahama hakurin rashinsa*Ameen_๐Ÿ˜ฐ *Godiya tamusamman gareku masoyan NASEEBA ngode da adduoinku bisa rashin da mukayi angode Allah yakara zumunci*๐Ÿ˜˜ *54* ~~~kwantar da ita su ya rukayya sukai akabata magani tasha cikin ikon Allah bacci yai gaba daita abangaran su farhana sunnanta xuba rashin mutunci najiba natai musu masifa ya hannatu ce tashigo ta tatar da su farhana nata rashin mutunci cikin sauri takarasa tana xuwa ta dasuke farhana da mari takuma kawata ta kan afifa tanufa tafara jibgar ta da kyar aka kwaceta ba shiri suka gudu gida tambaya tayi ina safiyya akafadamata tana daki kai tsaye dakin tanufa ta tasami bacci fadila ta karba a hannun ya rukayya tadubeta cikin jin kunya tace "Dan Allah rukayya kuyi hakuri da abinda yayan Nan sukai muku wlh sai sunci ubansu " " Bakomai ya hannatu, ya wuce Allah ya shiryesu" Amma gaskiya basa kyautawa safiyya wlh laifin me tai musu"? Cewar ya amina tafada cikin bacin rai ya rukayya ce takatseta cikin fada "Amina meye haka nazaci magana ta wuce yakamata abar zancan haka, haba" Kiran Assadiq ne yakatse musu maganar da sukeyi ya hannatu ce tadaga "Hello sopy" "Assadiq baitabace" "yaya ina safiyya dafatan dai lpy? Lpy kalau kanta ne kemata ciwo tasha magani ta kwanta" "yaya ko asibiti zanzo mutafi"? "Aa tasami bacci ka barta" "shikenan yaya naaiko spider yakarbar mana abinci yazo" "yazo amma kai muku take away in kazo mayi maganar" "yaya akwai matsala kenan" "kabari dai kadawo" "ok" Sukai sallama ta kashe wayar fadila ce tafara kuka akatashi safiyya tabata nono ta kurawa fadila ido ya hannatu tadada bata hakuri takuma tabbatar mata sai sunci uban su. tai musu sallama tafita su ka dada kwantar mata da hankali amma ta shirya tunkarar Assadiq da dalilin da yasa akasawa yarta sunan da kannansa suka zaba. Taro yawatse kowa yaci yasha amma *kannan miji*sun tafka rashin mutunci Abangaran su farhana kuwa suna zuwa suka sawa momy kuka kannan safiyya sun zageta sun kuma maresu nanfa ta hau fada jalila ce tadubesu tace "wlh afifa kuji tsoran Allah nazaci kune kukai musu laifi" "rufemin baki jalila yaushe kikafara kin kannanki zasuyi musu karyane to ki iya bakinki kuma kishiga hankalinki" "Gsky momy kidena haka tsakani da Allah bakya kyautawa yanzu meye laifin safiyya" "au tambayata kike hannatu to yayi kyau xanfada miki amma sai naji duka tukunna uwana. "Allah ya baki hakuri ya huci zuciyarki" "Ameen" Tafada tana kokarin tashi ta nufi saman dady Assadiq ne yai sallama ya shigo guri ya samu ya zsuna yadubi ya hannatu yace "yaya ya gajiyar taron suna dafatan anyi lpy? "lpy kalau Assadiq sai yan iskan yarannan da sukai halin nasu na tsiya" "meyafaru, ke afifa me kukayi a gidan sunan ? "ya Assadiq sune wai "wai me, dallacan rufewa mutane baki mara kunya fitsararru" Nan takwashe komai tafadamasa wani banzan kallo ya watsa musu yai musu kaca kaca kuma yai musu iyaka da gidansa yana cikin yimusu fada kenan dady ya sakko yadubi yayan nasa yace "Sadauki lpy dai ko naga kunyi carko carko" Dady wlh su farhana basa ji sunje sun dagawa mutane hankali a gidan suna" "afifa meyasa bakwaji kunfiso kutajawa mutane magana ko, me sukayi? Yaya hannatu ce tafadamasa yadubesu cikin bacin rai yace Kun kyauta farhana to kubude kunnanku da kyau kuji ba ku ba matar Sadauki kufita harkarta kuma ko wacce tafito da miji ai mata aure in ba hakaba wlh zanbaku mamaki shasha shan banza" Yafada yana maida dubansa ga Assadiq yace, "Sadauki kibawa safiyya hakuri kaji" "shikenan dady xanfadamata inshaallah " yasa kai yafita sukacigaba da tattaunawa da ya hannatu nabil ne ya shigo parlon yakarasa gaban Assadiq yarungume shi yace " uncle A matata? "nabil wacce matarka? "fadila mana wai aunty afifa tace banzan auretaba wai akansu zamu kare, hakafa tace "rabu dasu nabil dina basu da kirki zanbaka auran fadilaty kai dai kacewa abbanka yatanadi kudin auran queen" Dariya ya hannatu tayi Momy ce tasakko tadubi Assadiq tace "yauwa gwanda daka shigo abinda nakeso dakai Assadiq shine ba ruwan matarka da yayana takama kanta inbahakaba wlh xan shayar da ita mamaki " " to amma momy "rufemin baki wanda bayason laifin matarsa kuma kafara shirin auranka da muwadda " Rasama abinda zai ce yayi kawai ya mike yaimata sallama yatafi Kai tsaye gidansa ya nufa yana shiga yatarar da inna jamila a parlon ya gaisheta taimasa da kulawa ya tashi ya nufi dakin safiyya tana sanye da wata doguwar riga pink gashinta kwance a gadon bayanta gefenta Fadila ce kwance tanata wutsil tsila kafa yakarasa yadau fadila yace Fadilaty binty ga papa Yadawo" Maida dubansa yayi ga safiyya cikin muryar rarrashi ya kira sunnanta dauke kanta tayi tai masa banza karshema ta juyamasa baya tai kwanciyarta bayanta ya zubawa ido Alhmdulillah 2morrow is my birthday ๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป I need ur wishes sisters ๐Ÿ‘๐Ÿป *NASEEBA GAWO*โœ๐Ÿป [5:47Am,2017] *ยฎ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTERS FORUM*๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ *๐Ÿ’ฆT F*๐Ÿ’ฆ *KANNAN MIJINA* ๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง *NA* *NASEEBA I UBA*๐Ÿ’ *Godiya tamusamman gareku masoyan NASEEBA a gaskiya bani da bakin dazan gode muku bisa fatan alkhairin da kukai min a ranar birthday na sai dai ince Allah yakara zumunci yabar kauna Assadiq da sopy suna gaidaku kyauta๐Ÿ‘Œ๐Ÿปina sanku masoyana a duk inda kuke*๐Ÿ™…๐Ÿป๐Ÿ˜๐Ÿ˜˜ *Banmanta da kuba TALENTED WRITTERS domin kuwa hadin kanmmu shine alfaharinmmu*๐Ÿค๐Ÿค *wannan shafin nakune kyauta๐Ÿ‘Œ๐Ÿป makaranta kannan mijina*๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง *55* ~~~tashi yayi yazagaya daya barin data juya ya zuba mata ido yakira sunnanta da wata iriyar murya "sopy yakamata ki saurareni kiji abinda zanfada miki mana Shiru taimasa fadila ce tafara kuka ya kuma yimata magana da ta karbeta ko motsi bataiba ransa ne yabaci cikin daga murya yace "safiyya ya inatai miki magana kinmin banza ko tunda kikaga naxo aikinsan maganar data kawoni ko amma meye laifin Fadila da har zaki ki karbarta" Cikin karaji tadago tadubeshi tace "Assadiq dan Allah kabarni haka dame zanji meyasa kukeson bani ciwon kai ne banson magana nazaci fadila yakara ce ko kuma ince yar kannanka ce tunda har suna da ikon zaba mata suna to ai ina ganin ka kaimusu ita haba wace irin rayuwa ce wannan nagaji wlh " Tanagama fada tasa kuka tsayawa yayi kawai yana kallonta ya kuma mikamata babyn ko kallonsa bataiba gashi tanata kuka ransa ne yabaci ya dau fidarta ya fita dakinsa yanufa da ita yashiga aikin rarrashi ya bata ruwanta na zam zam tasha tadanyi shiru can takuma tsanyarewa da kuka lebansa yasamata abaki tai ta tsotsa can xuwa anjima tai bacci a hankali yaxare kallonta yake da wata irin soyayya ya lallaba ya kwantar da ita a gadon sa ya tashi ya shiga toilet yayi wanka sai yanxu yatuna beci abinciba maltina da madara yafssa yasha duk wannan abinda ake su najiba nata baccin gajiya sai da yagama komai sannan yadau fadila yafita da ita kai tsaye dakin safiyya ya nufa ya tura kofar a hankali bacci take tafaman yi yakarasa ya kwantar da fadila a gefenta taba jikin safiyya yayi yaji xafi alamar xaxxabi har zaitasheta tasha magani sai kuma yafasa kiss yasakar mata yaja bargo yarufe su ya kashe musu kwan fitila yaja kofar yafita dakinsa ya koma yanashiga kiran muwadda yashigo da kamar yashare sai kuma yadaga cikin farin ciki tace "Hello sweery" "muwadda kina lpy ya mama"? "lpy kalau ya diyata da mamanta"? "suna lpy" "Am sweery pls yaushe zaka zo kagafa lokaci yana neman ya kure mana bamu shirya komaiba" "kinga muwadda kibari xankiraki da safe yanxu bacci nakeji" "ok, Sweet dreams love u๐Ÿ’™ "me too" Ya kashe wayar abangaran muwadda wani farin ciki ne yasamata tafara samun kan Assadiq wani shuumin murmushi naga tayi ko mekenan can daya wayar ta tafara ringing kirar I phone 6 cikin hanzari tadaga tare da farin ciki muktar ne shine saurayin da muwadda take so dan ajin sune mahaifinsa yarasu daga shi sai mamansa da kanwarsa rushida suka sha wayarsu Washegari su najiba da ya amina sai inna jamila suka tashi da aikin suyar nama Assadiq bafito daga dakinsaba sai 11:30 yasanya farin yadi da bakar hula dakin safiyya ya shiga yatarar da fadila kwance cikin gadonta mai kyan gaske ansamata wasu kaya purple sai kamshi take ya dakko ta yafara yimata wasa kmr ba baby ba Fadilaty binty kintashi lpy Safiyya kuwa tana xaune tasa wata atamfa super yaluwa da green tanada dan kwalinta kamar gwaggwaro tayi kyau tanata break yasaci kallonta a ransa ya godewa Allah da yabashi safiyya a matsayin mata kwantar da fadila yayi cikin gadon ta yakaraso gabanta ya xauna ya tankwashe kafarsa yaja kofin shayin nata gabansa da farantin dankali da farfesun kayan ciki gabansa dagowa tayi suka hada ido taganshi kamar randa yafara xuwa gurinta xance ahankali tace "ina kwana " " kintashi lpy" "lpy kalau " Daga haka basu kuma maganaba yayi break dinsa ya gama mikewa yayi yanufi gurin fadila yasakar mata kiss ya fita kallo safiyya tabishi da shi yana fita su ka gaisa dasu ya amina najiba tace Yaya Assadiq ga abincin ka can " kinmakara najiba naci na matata" "shikenan ya Assadiq " " ga amanar mata ta Nan da Fadilaty a hannunki " " baka da damuwa yaya" Yaimusu sallama yafita kai tsaye gidansu ya nufa Safiyya kuwa wani haushi ne yakamata wayar tace tafara ringing tana dubawa taga umminta suka gaisa tai mata ya jiki tadada bata hakuri akan shaanin rayuwa da muhimmancin hakuri tace rukayya zata zo araba naman akaiwa momy zubawa sabiu atamfofi guda 5 a hadawa su momy taamsa da to taimata Godiya sukai sallama Assadiq yana shiga parlon ya tatar da jalila kwance cikin bakar abaya da farin glass dinta manne a fuskarta tanata waya daka ganta kasan tana cikin farin ciki tana ganinsa tace "Dr i will call u later" Daga daya bangaran aka amsa da ok Ta kashe wayar tadubeshi tace "ya Assadiq sannu da shigowa ina queen"? "yauwa jalila lpy kalau momy fa"? "tana dakinta "ok dawa kike waya"? "Dr Almustapha ne" "ba laifi" farhana ce tafito cikin wasu kananun kaya riga da wando blue sun matseta ta gaisheshi yadaga mata harara yace koma kicanja kaya sha sha sha kawai daki takoma tana zunburar baki afifa ce tace ya farhana ya kika dawo "ya Assadiq ne wai indawo incanja kaya " " mijin sopy zakice dalla rabu da shi in yafita kya tafi "au afifa ke da kina zaton zaniya sa riga da zani ne baxan iyaba" Dakin momy yashiga tana zaune tana hade wasu kaya yasami guri yaxauna "momy na antashi lpy "lpy kalau Assadiq ya kwanan kawartawa "lpyt kalau momy tana nan sai kuka Ayya to karde kusaba mata da kuka, yauwa ga kayan lefe nan nafara siya yakamata kabada kudi a hado akai dan na fuskanci faruq baze siyoba" "To momy kamar nawa zanbayar"? Kabada miliyan 1 "momy lefan muwadda ne har miliyan" "Eh tafima haka Shikenan momy ba damuwa innadawo xanbada Yafada yana kokarin tashi yaimata sallama yafita wayar sa ya dauka yaiwa safiyya text ya wuce office Safiyya na zaune suna hira da ya rukayya text din Assadiq yashigo tana dubawa taga sakon kmr haka "kinyi kyau sopy ki kularmin da Fadilaty binty Shareshi tayi ya rukayya da inna jamila suka raba naman kmr yadda umminsu tace aka hada musu da atamfofin akabawa najiba takai musu tana xuwa ta tatar da farhana a parlon ta dubeta tace "momy fa" Lpy dai ko " " gashi kibata inji ya safiyya " Kimayar kice tabarshi mungode" Ke farhana meye haka! Cikin sauri tajuya waza tagani. ๐Ÿ˜ณ 07037732029 ๐Ÿ‘ˆ๐Ÿป *NASEEBA GAWO*โœ๐Ÿป {2:30Pm,2017} *ยฎ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTERS FORUM*๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ *๐Ÿ’ฆT F*๐Ÿ’ฆ *KANNAN MIJINA* ํ ฝํฑฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง *NA* *NASEEBA I UBA*๐Ÿ’ *Dedicated 2 my Sweet mom*๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜ *kunaraina fa TALENTED WRITTERS hadin kanmmu shine. alfaharinmmu*๐Ÿค๐Ÿค *56* ~~~Dady ne yashigo yatarar da najiba da kaya a hannu cikin ladabi ta tsuguna tagai sheshi da sakin fuska yaamsa yace "Daga ina kike tafe" "ya safiyya ce ta aikoni shine farhana tace inmayar basa so " Maida dubansa yayi ga farhana yace " farhana gurinki aka aikota dama" "aa Dady" "to dan meyasa xakice a mayar saboda raini da wulakanci ko Shiru tayi nan yaimata kaca kaca kuma yadora da "Tunda bakyaji farhana zanbaki mamaki wlh ki saurareni" Momy ce tafito daga dakinta duban mai gidannata tayi tace "Alhj lpy" "Nida wannan sha sha shar yarinyar nan ne mana" Nan yafadamata abinda tayi da irin hukuncin dazai yankemata tunda bataji baki momy ta tabe tace Allah yabaka hakuri Alhj" Ita de najiba gaida momy tayi tabata sakon data kawo karba tayi momyn tace kice angode dady ne yabata dubu biyu taki karba sai da ya matsamata sannan ta karba tai masa godiya ta tafi kai tsaye dakin sa yanufa farhana ce tabude kayan atamfofine musu kyau ta momy engla tasu ma mai kyau ga nama fal afifa ce tashigo tadubesu tace "momy wadannan kayan fa? "aunty safiyya ce tabawa mara mutuncin kanwarta ta kawo mana" Cewar farhana kenan tafada tana daukar tsokar nama "wlh matar nan makira ce munafuka kawai" Sai yanzu momy tasa baki" "Hmmm tayi tagama ai "aa to Allah na tsanesu "To marasa mutunci wa kuka tsana"? juyawa sukayi dan ganin mai magana Jalila ce tafito tasami guri tazauna momy ce tabata amsa "matar Assadiq ko xaki dau matakine jalila na fiskanci inda kika dosa to wlh muxuba" "Allah ya baki hakuri momy, yanzu dai daga ina aka sami kayan nan"? "Matar Assadiq ce takawo ki dau daya, kidau ta hannatu" "kai amma angode madalla Allah yarayamana queen" Farhana ce ta harareta tace nikam banaso wlh" Cab ina so ai raba arne da makami ibada ne, ya farhana" Cewar afifa tafada tana kokarin daukar tata Momy ce tace sai kibawa saa ai Kiranta tayi tana kitchen tana aiki tafito ta tsuguna tace "gani aunty farhana" "To, azakwai naganki dauki atamfar nan kije kidinka" "Nagode madalla" "Dallacan godiyar taisa haka wuce kibamu guri Kai yaisa haka farhana Cewar momy Jalila ce ta kwashe nasu kayan tanufi daki Najiba tana koma tafadawa su safiyya yadda sukayi da farhana inna jamila ce tace "Allah ya shirya amma yarannan ban san irin su ba Wlh inna sunfi hakama basu da mutunci yan iska kawai Cewar ya rukayya yaya amina ce tadora da Dama ni naje wlh Allah da sai sunci ubansu Safiyya de batace kalaba saboda gaba daya sunfitar mata akanta Assadiq bedawoba sai dare lokacin ya rukayya da ya amina suntafi sai najiba da inna a parlon safiyya kuwa tana toilet ya gaida inna najiba ma ta gaida shi yawuce dakinsa wayar sa ya dauka yakira layin safiyya sai da ta kusan tsinkewa sannan ta daga atakaice yace "kizo ina dakina kitahomin da Fadilaty " " To" Kayan bacci tasa tafesa turare tayafa mayafinta ta dau fadila ta fita Ahankali ta tura kofar dakin ta shiga yana daure da tawul yafito daga wanka hannu yasa yakarbi fadila ya dubi safiyya yace "abincina fa" "yana kitchen" "dakko min shi nan" Fita tayi taje ta dakko masa takawo taajiye a gabansa bata ce masa kala ba dubanta yayi yace "safiyya ni zanzuba da kaina kenan "? Zuba masa tayi tafara bashi abaki kamar yadda tasaba yaci ya koshi fadila ce tafara neman nono yadubeta yace " kibata tasha mana" Yafada yana kafeta da ido karbarta tayi tasata cikin mayafinta tafara bata nono dariya tabashi yace "to ke me kike boyewa meye naki bansaniba yarinya yakamata kizama free" Yanagama fada ya yaye mayafin yakura musu ido saboda yadda safiyya take shayar da fadila a hankali ya kira sunnanta Sweet sopy pls ki saurareni mufahimci juna nagaji da shariyar da akemin yanxu kifadamin abinda yake ranki kinji "mekakeso ince maka alhalin kasan komai" Hmmm to shikenan akaddara nasan komai Allah ya baki hakuri abisa abubuwan da suka faru ayafewa juna baxaniya jure fushinki ba" "Ai kaiya dadin baki shikenan ta wuce" "yauwa matar Assadiq yanxu mexan samu Kmr me kenan "? Wani shuumin kallo yaimata Nan take tafahimceshi girgiza kai tayi tace " Gsky aa Dee bayanxuba Janta yayi jikinsa yashiga aikamata da sakonni gaba daya ya kidime karbar fadila yayi ya kwantar daita a gado yakuma kankameta gani tayi xai wuce iyaka tazare jikinta tadau fadila ta gudu dakinta lokacin najiba tai bacci xubewa yayi akan gadon yana Maida numfashi toilet yashiga yai wanka ya fito yasa kayan baccinsa ya kwanta da kyar yasamu bacci ya dauke shi tuna nin matarsa fal ransa "kwanaki sunja yau safiyya tai arbain sun shirya tsaf zasuje gida inna jamila ma tahada kayanta ita da najiba Assadiq yaimusu kyautar girma sunnanta godiya safiyya ma haka gidan su Assadiq sukafara shiga suka gaisa da momy takarbi fadila suka tashi zasu tafi afifa takarbi fadila tace momy subarta anan zankaita anjima jalila ce tace Haba afifa nawa fadila take da xakice abarta Momy ce tace to meye aciki dan anbarta sai kace xaagutsireta Su safiyya de na tsaye suna kallon ikon Allah. ๐Ÿค” *NASEEBA GAWO*โœ๐Ÿป [6:6Am,2017] *ยฎ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTERS FORUM*๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ *๐Ÿ’ฆT *๐Ÿ’ฆ *KANNAN MIJINA* ๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง *NA* *NASEEBA I UBA*๐Ÿ’ *Ina biye da ku TALENTED WRITTERS FORUM a kullum hadin kanmmu shine alfaharinmmu*๐Ÿค๐Ÿค *Na sadaukar da wanga shafi ga kawuna da yarasu rana irin

Chapter 8 of 23