Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
karatun" "Nidai banaso,Dee" sweet sopy assadiq yanaso" sai da komai yalafa,sannan suka shiga toilet sukai wanka yanata tsokanarta, "Dee,banaso"๐Ÿ˜„ tanarke fuskar zatai kuka, "tunda kake tsokanata,bazankuma kulakaba" kunnansa yakama natutuba baby" suka dauro towel suka fito,kaya kwabar kayansa ta bude tadakko masa wani boyel milk da hula tashiga shirya shi,zata balle masa maballi tsayinta bekaiba,nan yashiga yimata dariya kujerar mudubi yajanyo,ta taka taballe masa,tasa masa hula kalar kayan,sauka tayi tadakko turare mai tsadar gaske,tafesa masa, "Dee kayi kyau" "10q,๐Ÿ‘Œsopy,haka zanfita, ba abinda zakibani" "Dee pls kayi katafi kiran momy" "Ni wallahi sai kinbani kiss" "kai Dee,to rufe idonka" "kema kirufe" atare suka rufe idonsu tashiga manna masa,kiss,towel din jikinta ya kwance yashiga kissing dinta shima, dakyar sukarabu kinrakashi tayi,dan kar yakuma bata lokaci,yanafita yadau sabuwar motarsa,yatafi. ^^^^^^^^^^^^ Farhana kuwa tana zuwa tafadawa momy,safiyya tahanashi fitowa,kuma ita takashe wayar assadiq din,faruq ne yadaka mata tsawa, "farhana karya ko,dan ubanki a ina kika koyi sharri" "faruq kar ka kuma zagar min yarinya kaji ko" "haba momy yanzu kinyarda da maganar banzar yarinyar nan" "To ai sai abinda kace ubana,farhana shige kiyi shirin makarantarki" Dakin su tashige tanabawa su afifa labari,afifa ce tajinjina mata "ga taki sis๐Ÿ‘๐Ÿป jalila kuwa baki kawai ta tabe, Assadiq ne yai sallama yashigo,wani kallo,sai da gabansa yafadi. Tirkashi!!!! *KANNAN MIJIN SOPY* *NASEEBA I UBA*โœ๐Ÿป [6:29PM,2017] *ยฎ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTER'S FORUM*๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ *๐Ÿ’ฆTF*๐Ÿ’ฆ **_KANNAN MIJINA_** ๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง *NA* *NASEEBA I UBA*๐Ÿ’ _Sakon gaisuwa gareki_ *Ummu aymana*_munemi aljanarmu mata_ _nagode da tunasarwarki garenibisa gajarta page da nake_ nagode _sosai inshaallahu zankara_๐Ÿ‘๐Ÿป๐Ÿ˜ *27* ~~Kintashi tayi,dakansa,yashiga toilet yahadamata,ruwan wanka,yafito,towel yamikamata, "Ni kadai zanyi wankan, Dee" "Sweet sopy,ya kikeso ayi"? "Gaskiya nidai kazo muyi tare" "Angama ranki yadade,yau nizanmiki komai" wankan suka shiga sukayi,bayan sungama ya dakko matarsa yadireta kangado,yadakko lotion yashafa mata,yabude kwabar kayanta yadakko mata wata doguwar rigar material yadakko mai adon pink da stone akiki yashiga samata dinkin yaamshi jikinta,yadakko yari da sarka fashion kalar kayan yasawa matartasa,tayi kyau ainun,sai bayan angama sa kaya tadubeshi da shagwaba, "Dee,bakatajemin kainaba" "inasane sopy nafiso shine karshe,daga shi sai shafa hoda,da janbaki" "cab banyardaba gaskiya,ni zanyi kwalliyata" "To nayarda amma ni zangyara miki gashi ko?" "Nayarda" Nan yagyara mata gashinta gwaninn shaawa,tayi kwalliyarta,itama tazabomasa yadi mai tsadar gaske,kalar kayanta tamikamasa yasaka,sunyi kyau ainun suka feshi jikinsu da turare masu kamshin gaske sukafito,a harabar gidan suka tsaya sukai hotuna sannan yabudemata motar tashiga,yarufe, _Assadiq kenan yanason matarsa_๐Ÿ˜˜ gidansu sukafara zuwa tagaida momy,sanda suka shiga bakowa,a parlon,sai saa tanata goge,dasauri tataresu tatsuguna tagaishesu, "Yaya assadiq inayini" "saa,kina lpy,yaiki" "lpy,lau,aunt safiyya inayini" "lpy kalau saa" "momy fa"? "yanxu tashiga daki" "jeki kikirata,yi sauri da Allah" tafiya tayi takira momy tadawo tafadamusu gatanan,fitowa tayi farhana nabiye daita,abaya "safiyya daga ina haka" "momy daga gida muke,inayini" "lpy lau,yanxu unguwarma sai kunje tare,daga auran zakutsiri yawo" "momy tunda safiyya tazo sau biyu tafita,yanzunmma gidan yaya hannatu zankaita" "Balaifi ai,sai ku hanzarta ai kutafi" farhanace tai caraf ta sabaki "yaya assadiq zanbiku" "aa farhana bangyyace kiba" "ai kuwa sai taje maza,kidakko mayafinki kutafi" daki tashiga tadakko mayafinta tafito,assadiq baya saba umarnin momy,sukai mata sallama sukafita,abakin mota suka hadu da faruq,suka gaisa, "auntyna kwana 2" "faruq ai kaki zuwa,mun bata" "natuba,aunty na" farhana yakalla,"kekumafa,ina zuwa"? "rakasu zanyi yaya faruq" "ina Kenan? "unguwa" "to koma,bainda zaki wallahi,ko inci ubanki" biyota yayi dagudu zai daketata takwasa aguje,assadiq ne yaimasa magana, "faruq meye haka,yazaka koreta" "Haba yaya,ina zatabiku yadda,kukai kyau haka bakwa bukatar dan rakiya" "gaskiya faruq baka kyautaba,zafa muyi fada akan yarannan" "aikuwa aunty sai dai muyi,danbazanbar banzayan yarannan su shiga rayuwar masoyaba" assadiq ne yayi dariya kawai yaja motarsa sukatafi,tun ahanya Safiyya take korafin abinda faruq yayiwa farhana,shiru yayimata,sukabiya tawani katafaran super market yashiga lodarwa Safiyya siyayya mai tarin yawa sukaiwa yaya hannatu ma dayaranta,sukagama yabiya aka kai musu mota suka tafi,gidan yaya hannatu suka dosa tatiya mai nisace takaisu,sukai horn maigadi yabude musu gate suka shiga,kofar parlon suka kwankwasa,maaikinta tazo tabude musu,tai musu sannu da zuwa tagaishesu, "kiramana yaya ,kice tayi baki" "To" zuwa tayi tafadamata saigata tafito cikin shiga ta alfarma, "lala wanake gani Safiyya amma assadiq ka kyauta "aibazata naimiki,inayini yaya" "lpy lau,kanina ya gida ya amarci" "duk lpy lau" Safiyya ce tagaisheta taamsa cikin sakin fuska,da kulawa,yaranne suka fito daga dakinsu sunaiwa uncle dinnasu, "oyoyo,uncle A" rungumesu yayi yana missing dinsu, "oya kuje kugaida auntynku" "auntynmmu ina yini" "lpy lau yarana ya school" "lpy lay,aunty zamuzo gidanki" "to sai kunzo" nan sukayi salla sukaci abinci sukabata kayan dasuka zo dashi sukatafi kai tsaye gidansu muwadda suka nufa lokacin dasuka je tana parlor tana kallo ,kallon kallo akafara tsakanin Safiyya da muwadda. *NASEEBA GAWO*โœ๐Ÿป [7:21 Am,2017.] *ยฎ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTER'S FORUM*๐Ÿ’ฆํ ฝํฒฆ๐Ÿ’ฆ *๐Ÿ’ฆTF*๐Ÿ’ฆ _**KANNAN MIJINA_** ๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง *NASEEBA I UBA*๐Ÿ’ *28* ~~~Safiyyace tai mamakin ganin su a gidan su muwadda, mamakine yacikata aranta take tambayar kanta,me yakawo su gidansu yarinyar data ke ganin zata zame mata matsala a gidan auranta,katsemata tunani tayi tahanyar karasowa gabansu tadubi yayan nata tace "yaya assadiq sannu da zuwa,ga guri zauna "Ni kadai idonki,yagani bakiga matata ba ne" "Oh i am sorry naganta banganetaba,sannu" "kema sannunki" "yayi kyau ina mama?" "Tana sama,yaya assadiq dama inason ganinka" "pls kiramana ita,a hanya muke" kantajuya kiran mama ta sakko daga wata hadaddiyar matattaka la,cikin taku na kasaita dakaga maman muwadda kaga hansa kiyar mace mai ji da izza,kasancewar muwadda mahaifinta hanshakin mai kudi ga ta ita kadai suka haifa karasowa tayi dafararta,tanaganin safiyya tahade rai, "Assadiq yau kune a gidan namu,har da amarya" "Eh mama,inayini" "lpy lau,ya su momyn taku"? "lpy kalau,tana gaidaki safiyya ce tazamo daga kankujerar datake,cikin faduwar gaba,tagaidata,a dakile taamsa,ta kwallawa mai aikinta,kira takawo musu,lemo, "Aa mama mungode muna saurine" "Ai daman bakaso kazaunaba assadiq tunda kataho da matar ka,yaruwarka kullum cikin zancanka take" "mama zandawo inna sami,time" mikewa sukayi ya sakalo hannun matarsa sukaimata sallama sukabar parlon,muwadda ce tabi bayansu da hanzari tasha gabansu tana harar safiyya,kana tace, "yayana inason ganin ka,pls" da kamar bazashiba safiyyace tasaki hannunsa takalleshi da ido,alamar yatsaya tai gaba,tsayawa cikin bacin rai, "inajinki,sauri muke" "yaya assadiq yanzu dan abinda kakemin ka kyauta min kenan" "menayi miki,muwadda kinason kina son shiga rayuwata pls live me alone" "yaya inan akan bakata,i can't do with out u ๐Ÿ’•" tanagama fada tajuya da gudu tashige tana hawaye,kancinyar mama tafada,tasaki kuka mai tsuma rai,nan mama tashiga rarrashinta,yartata,tare da alwashin sai ta aura mata assadiq, cikin bacin rai assadiq yafigi motarsa tunda suka kama hanya bawanda yace kala,kowa da abinda yake sakawa,ahaka suka karasa gida,kai tsaye safiyya tai shigewarta ciki,shi kuwa sai da yatsaya ya kulle ko ina,yakwaso,siyayyar da sukayi sannan yashiga daki bata parlor yazube kayan akan kujera yabita ciki nan ma bata nan,karar zubar ruwa yajiyo a toilet ya rage kayan jikinsa yabude toilet din yashiga,cikin karaji tafara masa magana, "Assadiq! pls kafita kabarni banason ganinka" "sopy menayi miki,wane gagarimin laifin nayi miki da har kike kokarin hukuntani" "tambayata kake, yakake nema kamaidani karamar yarinya ne assadiq" karasawa yayi gabanta yarungumeta yashiga aikin rarrashi luf tayi ajikinsa tana hawaye, "Sopy kiyi hakuri wallahi inasonki bazan iya rayuwa bakeba,karki damu kanki da yarinyar nan,zanmiki bayanin komai" "Dee nafara tsorata da yarinyar ne" "karki damu sweet Sopy" nan suka shirya abunsu sukai wankansu suka fito,tadakko musu kayan bacci masu kyau sukasa,suka kwanta,rungumeta yayi ajikansa,kamar wani zai kwacemasa ita, Washe gari da wuri tatashi tahada musu break fast tadawo tashiga wanka tafito,tashirya cikin atamfa super blue da yellow, tazauna a gaban mudubi tana kwaliyya,tacikin mudubi ta hango assadiq yazubamata ido,murmushi tasakar masa yataso ya rungumeta, "sweet sopy kinyi kyau amma kinmin wayo baki tasheniba" "Dee kayi hakuri,muje inrakaka kayi kaima" "Gaskiya sai dai kimin" "To,muje tunda sokake injika kayana" "Aa barshi shiga yayi yai wankansa yafito,yashirya cikin kananun kaya masu kyau,suka fito sukayi break fast sukagama yatayata kwashe kwaninkan suka kai kitten, yashirya yafita office tarakashi har gurin mota,tare da bashi kiss.yaja motarsa yatafi, afiface tazo suka gaisa taga kayan dasuka siyo jiya nan tafara diba waitana so,Safiyya,bata hanataba. faruq ne yai sallama yashigo,yaga afifa tana zuba kaya a leda. kallo yabita dshi yana tuhumarta.tayi tsuru tsuru.tana kallonsa *NASEEBA GAWO*โœ๐Ÿป [7:00Pm,2017] *ยฎ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTER'S FORUM*๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ *๐Ÿ’ฆTF*๐Ÿ’ฆ _**KANNAN MIJINA_** ๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง *NA* *NASEEBA I UBA*๐Ÿ’ _Dedicated 2_๐Ÿ’ฆ *Talented writter's forum*๐Ÿ’ฆ ๐Ÿ’™ _love u my adorable friend_ *29* ~~~Guri yasamu yazauna,yagaida safiyya,da girmamawa dasakin fuska taamsa maida dubansa yayi ga afifa,yace, "ke wadannan kayanfa "umm,aunty safiyyace tabani" "aunty wai haka"? "Eh,haba faruq meyasa kake hakane,daka zuwanka,zakafara tuhu marta,dan Allah ka dena" "Aunt bazaki gane nufina ba" tashi tayi tashiga kitchen takawi masa meatpie,da lemo,afifa kuwa tunda taga faruq yazo batagama abinda takeba,ta gudu,amma bahaka tasoba sotayi tai taiwa safiyya rashin kunya,faruq ne yakebawa Safiyya hakuri akan abinda yaran sukaimata, "Aunt safiyya ya Assadiq yagayamin su afifa,sunzo da kawaya nsu,sunmiki rashin Mu tunci,kiyi hakuri" "Haba,faruq nazaci zance yawuce,dan Allah karakuma daga zancan nan" "Ai kuwa sai sunci ubansu,dan bazan kyalesuba" "Tobada yawunaba, faruq" Nan sukacigaba da hirarsu, Abangaran afifa kuwa tanakomawa gida ta zazzage kayan data debowa safiyya agaban su jalila ,tamabayarta sukayi "sister wadannan kayanfa" "Hmm na Aunt Safiyya ne naje naga tawani ba Jesu akan kujera,inajin jiya yaya yasaimata" farhanace ta jinjinawa yaruwar tata,kana tadora da, "yayi dai dai afifa,haka zamudinga yimata,Ku dubafa kugani,tunda yaya ya aureta,yadena saimana komai" jalilace tasa baki,tana kokarin cire glass din idonta, "afifa baki kyautaba gsky me aunty Safiyya taisa tataremana" "yo dama ai ke haka zakice yaya jalila,to wallahi bataisaba" "rabu daita farhana,kin san yazai da kayannan kai ta girgiza,alamar aa, "Ajiyewa zamuyi dan mude baabinda,zamuyi dasu "Haka zaai farhana" ido jalila tabisu dashi kawai,momy ce ta turo kofar dakinnasu tashigo,tadubi yanmatan nata,tace, "afifa wadannan kayanfa" "momy aunt safiyya ce tabamu" "yayi kyau,kushirya Ku zo,kuje gidan maman Ku,aisha kudubo min muwadda" "to,momy,wai sai yaushe zaai bikin su da yaya assadiq ne" "farhana kenan ankusa ai nafiku san ayi auran nan,ko dan tazo ta hai fa min jikoki" "yauwa momy,nifa da man matarsa bataimin ba wallahi" Nan suka hau shirin fita Assadiq ne yadawo daga office yatarar da Safiyya tayi kwalliya ta yi kyau,tambayar ta yayi, "sopy yabaki sa sarkar damuka siyo jiyaba" "Dee afifa,nabarwa" "saboda me,kika bata sopy,dan kimin kwalliya ingani fa nasi ya,miki" "yanzu danbawa afifa sarka zakai min fada" "Bafada naimikiba sopy,shikenan zankoma insiyo miki wata" "To Dee nagode" ta sumbaci goshinsa, yajata jikinsa,yana shakar kamshin jikinta ^^^^^^^^^^^^ Najiba ce take ta shirin zuwa gidan Safiyya, ummice ta dubeta tace "Najiba kiyi kigama shirn nan kije kidawo da wuri" "To Ummi" kammala shirinta tayi taiwa ummintasu sallama tatafi,tanafita ta tari napep tahau tatafi,sanda takarasa gidan assadiq yana gida,kallonta yayi yafara magana, "Wlh munyi fushi, najiba,sai yau" Dariya tayi tace,"yaya assadiq ayi hakuri makaranta ke hanani zuwa" nansuka gaisa,tagaida yayar tata,yaimusu sallama,yafita kafin yafita,yadubi najiba yace, "Najiba ga amanar matata nan ki kulamin da matata" "yaya,assadiq da banzobafa" "Nade fadamiki" Dariya sukai gaba dayansu safiyya taraka shi gurin motarsa,yaja yatafi,gurin yaruwar tata ta koma,nan suka shiga,hirarsu suka shiga kitchen suka dora girki,alala sukayi da farfesun kifi,suka kammala sukadawo parlor suka zauna,sunfara ci kenan saiga farhana tashigo safiyyace tafara yimata magana, "Farhana sannu da zuwa,bisimilla ga abinci" "Nakoshi,bazanciba ballanta kiji dadin cewa nazo nacinye miki abincin miji" "farhana me yakawo wannan zancan kuma" "oho" najibace tasa baki tace "Haba farhana,meye haka zakizo har gidan mata,kifara mata, rashin kunya" "ke rufe min baki kekuma wacece,da harzakisa min baki" "Bansaniba,mara mutunci kawai" Safiyya ce tadakatar da najiba, "Najiba yaisa kiyi shiru "Farhana,Allah yabaki hakuri" "kibatta tacigaba wallahi dasai tagane kuranta, banza kawai" tasa kai tafita,nan najiba tashiga mamakin rashin mutuncin kanan assadiq, Safiyya kuwa guri tasamu ta kwanta sai najibace tagyaramata gidan taimata abincin dare,sakamakon ciwan kai da yadameta,kasancewar ta mara son hayaniya,sallama najiba taimata tatafi. *NASEEBA GAWO*โœ๐Ÿป [8:32Am,2017.] *ยฎ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTER'S FORUM*๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ *๐Ÿ’ฆTF*๐Ÿ’ฆ _**KANNAN MIJINA_** ๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง. *NA* *NASEEBA I UBA*๐Ÿ’ _*Sakon fatan alkhairi gareku yanuwa musulmai Allah yabamu albarkacin wanga rana ta jumaa kar mu manta da yiwa annabinmmu salati*_๐Ÿ“ฟ . *30* ~~~ Tun bayan fitar najiba,safiyya take aikin kuka,ahaka assadiq yadawo ya Tatar daita,kwance da mamaki ya shiga parlorn bata ciki,yaga batazo,taimasa oyoyo ba,kitchen yafara dubawa bata ciki sai ya nufi bedroom, nan yahangota,dukunkune, da bargo,da hanzari yakarasa kangadon,ya yaye bargon yajata jikins,araxane yafara magana, "sweet sopy,meke damunki" shiru taimasa,sai kankame shi data dada yi,hawaye nata ambaliya a idonta dada kidimewa yayi ya shiga tambayar ta, "Ina najiba" "Ta tafi,Dee kaina,zai cire,mutuwa zanyi" "Sopy,meyasa baki min wayaba,tashi mu tafi asibiti" "kaya yacanja mata ya dakko mata,mayafi ya yafamata, dakyar take iya takawa,saboda jiri daukar ta yayi,yasata a mota,suka nufi asibitin Annury special hospital, da kyar yake tukin motar,gaba data hankalinsa nakanta, suna isa yaje aka bude mata file,suka Shiga ganin likita,nan kikitan yashiga,dubata,yakira nurse taje taimata test din fitsari,basu jimaba suka dawo,tabashi result din tafita,karba yayi yaduba,nan take yagano safiyya na dauke da ciki,na wata daya da sati biyu, hannu yamikawa, assadiq, "congratulation,ur wife was pregnant" ido assadiq yazaro๐Ÿ˜ณ saboda abun yaimasa bazata,likitan yarungu me,nan take yazube ya yi sujjada ga Allah ya dawo gaban safiyya ya kamo hannunta,yazuba mata ido, "sweet sopy,kinji abinda doctor yace, nakusa zama dady" shiru taimasa ita duk kunya takamata,kudi yadakko yabawa doctor, din wai tukwici sukai masa,sallama suka tafi,tun a hanya yake tambayarta mezataci,ashe tayi bacci,dariya,yayi,suka karasa,gida ya dakkota yakaita har kangado, yaciremata,kayan jikinta,wani sanyi taji ya ratsa jikinta,tafarka "Wash Dee sanyi nakeji pls rufeni,yaushe nashigo daki" "Tun a hanya kikai bacci maman baby" yafada,yana shafa cikinta" "Dee,banaso,Allah zan sa ma kuka" "I am sorry sweet wife, yanzu dai mezakici" "Banacin komai" "cab kin isama,ku kwana da yunwa" "Nida wa kuma Dee" "ke da babyna mana" "To bani tea" "angama madam" Tashi yayi yashiga kitchen yadafo mata,tea kan yadawo har tayi bacci,mamaki yayi,ahankali yafara ta shinta,yana shafa gashin kanta mai laushi da sheki,a hankali,ta bude idonta "Sopy tashi kisha" "Dee na koshi,bacci nakeji" "Daure kisha ko kadanne" dagata,yayi yafara bata ahankali tasha rabin kofin,kenan ta sheko amai gaba daya tabata musu jikinsu da bed sheet din kidimewa assadiq yayi "sannu sopy,bakyason tea din" "To bakaine kasa min madarar ruwaba" "Ayya bazankumaba" daukarta yayi,yakaita toilet yagyaramata jikinta,yadawo ya cire bed sheet din yasa wani,ya kwanar daita ya rufeta da bargo,ya koma toilet yayi wanka ya sa kayan bacci yafesa turare yazo ya kwanta,a bacci Safiyya taji kamshin turaran assadiq,tafarka agigice "Dee wana irin turare kasa" "Wanda muke sawa ne "Banason sa Dee, pls kacire rigar nan" "Angama dear,fitama zanyi dashi gobe" Washe gari assadiq ne yashiga,kitchen yadafawa sopy farar shinkafa da manja,suka zauna sukafara ci sunkusa cinyewa ta dauke plate din, "Gaskiya Dee,kabarmin haka,bakoshi zanyiba fa" "Nabar miki maman baby" "Banaso,Dee pls kakaini gida yau kaji" "Sopy gida kuma,keda baki da lpy" "Dan Allah ,ka kaini,kaji" "To shirya bari inje ingaida momy,zanturo miki farhana ta gyara gidan" "To, Dee" fita yayi yaje gidansu yagaida momy nan yake fadamata Sopy bata da lpy "Meyasameta"? "ciwan kai da zazzabi" "Allah yasawake,maman muwadda tace min kunje,kai da matarka" "Eh,momy" "To kasami lokaci ka koma" "To momy,farhana kije kidan taimakawa Sopy" "To yaya" "momy dady yana nan"? "Eh" Tashi yayi yahau saman dadyn yagaida shi,tambayar sa yayi safiyya, "lpyt kalau,dady batajin dadima" "subahanallah,kakaita asibiti dai ko? "Eh dady" Nan dadyn yake gayamasa zai tura faruq Dubai yakaro karatunsa scan,fatan alkhairi yayiwa kanin nasa, farhana tana zuwa gidan assadiq tatar da safiyya naci fara da manja ko gaisheta batayiba,tasa mata hannu,tadakko yaji ta gunbuda mata,tanaji tana gani tabarmata,batason yaji Tatashi tashiga wanka farhana nagama cin abincin ta wanke kwanikan ammafa duk tajika mata kitchen bata gogeba,tafito tashiga dakin safiyya turaran da Safiyya bataso ta dauka tashiga fesawa Safiyya na bandaki tajiyo kamshin turare nan tafito a gigice tozali tayi da farhana da turare a hannu,nanfa tafara sheka a mai,assadiq ne yashigo ya tarar da Safiyya nata a mai,da hanzari yakarasa gabanta,yataimaka mata,wata uwar harara yazabgawa farhana ganin turare a hannunta yaja hannun Safiyya ya kaita dakinsa, Tsawa yadakawa farhana, "Dalla malama wuce kibawa mutane guri" fita tayi yadakatar daita turaran ya mikamata tatatafi tanazuwa gida tasa kuka safiyyace ta mareta.ido momy tazaro๐Ÿ˜ณ *NASEEBA GAWO*โœ๐Ÿป [5:25PM,2017] *ยฎ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTER'S FORUM*๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ ๐Ÿ’ฆ *TF*๐Ÿ’ฆ **_KANNAN MIJINA_** ๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง _*Ina gaisheku masoyan kannan mijina dafatan munyi jumaa lpy Allah yabamu albarkacin ranar*_ ~Ameen~๐Ÿ‘๐Ÿป *31* ~~~ Momy ce tadau waya tashiga neman layin assadiq tanata ringing baadagaba lokacin yana can yana gyara gurin da safiyya tasheka amai,yabar wayartasa a parlor, sai bayan dayagama yadaukko wayar yana dubawa yaga missed calls din momy,kiranta yayi tana dagawa,tace yazo yanzunnan, dakinsa yakoma yatarar da safiya kwance,karasawa yayi gabanta yatallafota yashiga tambayarta, "sweet sopy meyake damunki,ina ne kemiki ciwo" "Dee,yunwa nakeji" "Mezakici,insamo miki "kayi ka shirya ka kaini gida ummina tai min tuwo" "To,Sopy inazuwa momy ce take kirana" "Dee Allah yasa, bakai wa afifa komaiba" "Baabinda naimata, bari inje indawo" Bejira amsartaba yafita kai tsaye gidan yawuce yatarar da momy a parlor ta hade rai,yasami guri ya zauna, Momy gani Allah yasa lafiya" "Assadiq me afifa taiwa matarka ta mareta"? "Momy yazaai safiyya tamari afifa" nan yabata labarin abinda yafaru,shiru ta yi,danta fahimci safiyya ciki ne daita, ta numfasa,tace "Abinda zanfadama ba shine ba matarka ba yayana,tafita harkarsu inbahaka zanbata mata wallahi" "wallahi momy safiyya bata,da matsala, hasalima hakuri take da yarannan" "nadai fadama,kuma kacigaba da fifita matarka,tashi kabani guru" tashi yayi yafita,a bakin gate suka hadu da faruq, yanayin fuskar yayan nasa ya kalla yaga bacin rai a fuskar sa,tambayar sa yayi, "Bross me yasameka, naga damuwa a fuskarka" "Hmm,bari kai dai faruq,afifa ce tazo tacewa momy wai Sopy ta mareta,shine momy take ta fada" "kai wadannan anyi yanbanzan yara,wallahi nasan karya take" "Hmm kabari kawai suna nema su haddasa min fitina agidana" "kabarni dasu zasu ci ubansu wallahi" "Aa faruq kyalesu ai suma matane gidan wani zasu ko" "kansuje zanfara saisaita musu zama" "Allah ya kyauta" wucewa yayi yakarasa gidansa,boye damuwar sa yayi,suka shirya cikin shiga ta alfarma,suka fito,have "sweet sopy kinyi kyau zo muyi photo" "Aa Dee dan Allah mutafi yunwa fa nakeji "To,muje maman baby" "Dee,wallahi kabari banaso fa"๐Ÿ˜ซ "Nadena sopy" mota ya budemata tashiga,ya maida kofar yarufe,yazagaya mazauninsa ya zauna yaja su suka fita,a wani super market suka tsaya sukaiwa su umminta siyayya wata chocolate, safiyya ta dauka kwali biyu,dama ragowar ta kenan a gurin suka biya kudin suka fito,kayan aka biyo su dasu aka zuba musu abayan motar suka ja motarsu suka tafi, run a hanya Safiya take shan chocolate din data siya assadiq ne yasa hannu yadau daya,cikin shagwaba tace "Dee dan Allah kasha kadan kaji,jinta nake kamar indauwama inasha" "inkin shanye zan siyo miki wata yanzu dai samin abaki" bakinsa yabude tasamasa yahada har da hannunta ya tsotse, "Wash Dee zaka cijeni fa" ahaka suka karasa gidan su safiyya,ummi tana zaune sai gani tayi ana shigo da kaya zatai magana kenan sai ganin safiyya tayi tashigo,da gudu ta je ta rungume ummintata "Haba,safiyya,har yanzu baki girmaba" "ummina nayi kewarki" "To ina kikabar assadiq din yana waje" "Maza kije kishigo da shi" fita tayi suka jero tare gwanin shaawa,yadurkusa yagaida ummin cikin girmamawa "Assadiq ya momyn taku"? "Lpy lau ummi tana gaidaku, Baffa baya nan ne?" "muna amsawa,yafita" nan tayi musu nasiha takuma godemasa da irin rikon da yayiwa safiyya nan yayimata godiya yatashi zai tafi kudi ya ajiywmata yatashi,yafita,godiya taimasa,safiyya ce tarakoshi waje yakalleta yace, "sopy yaushe zanzo mutafi" "Dee da daddare" "cab nikuma,inzauna a ina,da yamma zanzo mutatafi" "To,Dee,badamuwa" kici abincifa" "OK sir" yaja motarsa yatafi takoma ciki nan suka sha yinin su da yanuwanta ummice takula da yanayin yartata,tayi shiru tabarwa ranta,tuwo tace aimata,nan da nan ummi taimata taci sosai ,baffane yadawo yaga safiyya yaji dadin ganinta,suka gaisa yadada yimata nasiha daga karshe assadiq yazo suka gaisa da baffan sukaimusu sallama suka tafi, washe gari jalilace tashogo gidan Safiyya taga chocolate dinta a parlor, taddauka tashanye tas,tafito ta tarar tashanye ido kawai ta zuba mata kawai. *NASEEBA GAWO*โœ๐Ÿป [6:9Am,2017] *ยฎ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTER'S FORUM*๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ *๐Ÿ’ฆTF*๐Ÿ’ฆ _**KANNAN MIJINA_** ๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง *NA* *NASEEBA I UBA*๐Ÿ’ *32* ~~~ Dakyar taiya bude baki taimata magana saboda yadda takejin jiki,ga wata yunwa data keji takasa cin komai daman chocolate din take iya sha,sai ga jalila tazo tashanye mata kallon ta,tayi tace "Haba jalila,ya zakiga abu bakisan kona wayeba kawai kidauka "Oh yi hakuri aunty ai danaji yaya assadiq yace mana bemana iyaka da gidansaba shi yasa na dauka" "Hakane to,amma ai inzaka dau abu yana da kyau kafara tambayar mai shi ko"? "kai dan Allah,yi hakuri akan wata chocolate zakitasa ni magana, dama zuwa nayi infada miki anjima zan zo da saurayina,pls kimana boga da stick meat" "Allah yakaimu yabani ikon yimuku" "Aa aunt kamar yaya banganeba"? "Jalila baki ga bani da koshin lpy ba" "Bansaniba ni kam, Allah yabaki lpy,sai munzo" Batajira amsartaba tasa kai tafita,tagumi safiyya tayi tashiga tunanin yadda zatai ta sami wata chocolate din ga wata mahaukaciyar yunwa datakeji,jikinta har yafara rawa,tadan kwanta,ta rufe idonta batasan sanda idonta yafara zubar da hawayeba,faruq ne yai sallama ya shigo,ahankali ta goge fuskarta,tayunkura tatashi,Zaune tace, "Faruq sannu da zuwa "yauwa aunty ya gida yajiki"? "lpy lau,jiki da sauki" "Daman yayane yaimin waya yace inzo inga yanayin jikin naki "Au dabazaka zo ba ke nan ko faruq"? "Aa auntis zanzo indubaki mana" "Ai shi kenan,faruq dan Allah inba damuwa irin wannan chocolate din zakasiyo min" "To aunty angama" kudin tashiga tadakko masa,kantafito har ya tafi,taajiye kudin ta koma ta kwanta,yadan jima kafin yadawo,can sai gashi yadawo lokacin tayi bacci gashi tarufe kofa ya jima yana knocking kafin tafarka akasalance tafarka taje tabude masa yashigo,sannu yayi mata saboda yadda ya ga ta galabaita sai tabashi tausayi, "Aunt gashi ansiyo ammafa ba waccan,ga wainar shinkafa ma nasiyo miki" "Kai faruq nagode sosai kamar kasan yunwa nakeji,taimaka min da plate dan Allah Tashi yayi yadakko mata tajuye tafara cin gaya ba miyar kallonta faruq yake da tausayi yace , "Aunt ya bakya sa miya" "Aa faruq banason miya" nan sukataba hira har yakebata labarin tafiyar dazaiyi tai masa murna amma wani bangaran sai tadanyi fargaba saboda yadda yake takawa *kannan mijinta* birki,tashi yayi zaitafi tadakko kudinsa zatabashi tambayar yayi, "Namenene"? "Na chocolate din ka mana" "yanzu aunt danna siyamiki abu sai kinbiyani,shikenan ki ajiyewa Najiba kice kudin toshintane injini" Dariya tayi yasa kai yafita,takammala cin wainarta kenan kiran assadiq yashigo yaduba jikinta ya fada mata yaya hannatu zata zo anjima, "To Dee sai tazo,pls kadawo da wuri kaji "OK my dear,kunci abinci"? "Dee in dawa kuma"? "Sopy keda baby na mana" "Hmm faruq yasiyo mana wainar shinkafa "Yauwa to ya kyauta take care of self & my baby, love u๐Ÿ’™ "OK Dee I will love u too"๐Ÿ’• Tashi tayi tashiga kitchen tafara aikin boga,sai da ta daure hancinta sanna ta iya yin aikin tunda tasami ciki,batason shiga kitchen assadiq ne yake komai,ahaka ta kwaba ta gama murzawa kenan zata soya yaya hannatu ta zo,fitowa tayi taga waye tai tozali daita kwance ahancinta tayi takaraso ta rungume ashiraf nabil ma yakankameta suna murna,taiwa yaya hannatu sannu da zuwa,suka sami guri suka zauna tagaisheta "yaya ina yini" "lpy lau kanwata ya jiki "Dasauki yaya,ya abbban su nabil"? "lpy lau yanaimiki ya jiki" "ina amsawa" "mekike a kitchen haka har kina toshe hanci"? "Wallahi yaya aiki nakeyi jalila ce zatai bako shine,nake mata boga da stick meat, kitchen dinne sai inj yanai min wari" "Ayya sannu kinji kanwata,to ita dan ubanta bata san baki da lafiyaba,bari inje gidan kar ki kuma shiga kitchen din ita tazo takarasa,yar banzar yarinya barima assadiq din yadawo gwanda asamo miki mai aiki" Tashi tayi ta tafi tabar yaran a gidan Safiyya Tana zuwa kai tsaye dakin yanmatan tanufa suna kwance a kan gado kowacce tana abinda taga dama ita kuwa jalilama bacci take,tadana mata duka "Dan ubanki tashi kina nan kina bacci kinbar bewar Allah da aiki ko" Momy. ce taji kamar maganar hannutu taleko taganta tambayar ta tayi meyafaru zata samata yara gaba tanai musu jaraba gayamata tayi abinda yafaru,tace "Sannnu hannatu yanzu kema akan matar assadiq zaki rufe ido kiki kannanki ko to kun kyauta" "Momy mufa bakinsu muke ba gaskiya muke fadamu su,kuma wallahi kije ki karasa aikin da kika jamata" Fita tayi taje tashiga kitchen din takarasa tatagama ta wanke kwanikan ta jikamata kitchen bata gogeba tai tafiyarta Safiyya ce tafito daga dakinta da waya ahannunta suna magana da assadiq ta shiga kitchen din bata san da ruwaba kawai ta subale sai jin kararta assadiq yayi,akidime yadinga "Hello! Hello! ina Safiyya ta sume๐Ÿ˜ฐ *NASEEBA GAWO*โœ๐Ÿป [2:21Pm,2017] *ยฎ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTER'S FORUM*๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ *๐Ÿ’ฆTF*๐Ÿ’ฆ *_KANNAN MIJINA_* ๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง *NA* *NASEEBA I UBA*๐Ÿ’ _Wannan shafin nakune masoyana ina_ _godiya da adduoinku_ _gareni Ina kaunarku_ _aduk inda kuke_ _Allah yabar kauna_ *Hajja naseeba*_na gaidaku kyauta_๐Ÿ‘Œ๐Ÿป๐Ÿ’™ *33* ~~~Ahargitse assadiq yatattara takardun gabansa yarufo office din yanufi gurin motarsa abokinsa Achida ne yaga fitowar sa,a hargitse yabiyo bayansa kan yakaraso har yabar harabar company, ya dinga sharara gudu, safiyya kuwa tunda ta fadi batasan inda kanta yakeba,su nabil ne sukajita shiru suka shiga nemanta,sauna zuwa kitchen suka ganta kwance,cikin jini da gudu suka tafi fadawa mamansu suna zuwa suka sa kuka, tambayarsu afifa tayi "Menene" "umm Aunt safiyya ce tafadi cikinta yafashe yanata,jini"๐Ÿ˜ฐ agigice suka tashi suka nufi gidan kan su karaso assadiq ya shigo gidan ko motar be rufe ba,yashiga parlon yaduba daki bata nan yafito yaduba dakinsa yanufi kitchen tozali yayi daita kwance cikin jini akidime yayi kanta yashiga jijjigata yaji luf daukarta yayi yai waje daita,yasata amota zai tayar da motar kenan su yaya hannatu suka shigo,da hanzari sukai wajensa,tambayar sa tayi meyafaru" "yaya muyi sauri mukaita asibiti,tamutu "haba assadiq wace irin mutuwa" motar suka shiga suka kaita asibiti faruq ma ya rufamusu baya da gudu yake jan motar idonsa yakada yai jazur suna isa akadau keta aka shigar daita ciki likita yashiga dubata da taimakon nurses aka samu tadawo daga dogon suman datayi,sunyi iya kokarin su wajen ganin cikin bezubeba,amma ina sai da yazube,su assadiq suna waje ya kasa zama sai zurga zurga yake,likitanne yafito yake sanar dasu tafarfado,amma sai dai suyi hakuri cikin jikinta yazubu, kuka assadiq yasa a wurin, "Hana Assadiq sai kace karamin yaro,dan Allah kayi hakuri" cewar yaya hannatu wankin ciki akaimata tasha wahala assadiq yai kuka kamar ba namijiba,aka fito daita aka maida ita dakin hutu,assadiq ne yakarasa gadon Yakama hannunta ya kankame,tana ta bacci dago da kansa yayi,yakalli yayarta sa yace, "yaya dama bakije gidanba,gidan momy kika fara zuwa" "Gidanka nafara zuwa mana sanda naje aikima takeyi a kitchen "yaya aiki kuma,bata iya shiga kitchen fa" Nan tabashi labarin abinda jalila tayi,faruq ne yai kwafa yafita kai tsaye gidansu yawuce yana shiga yaga jalila da saurayinta sunata hira karasawa yayi gabansu ya dauketa da mari agigice ta dago takalleshi zai karamata tagudu cikin gida tana ihu saurayinne yatsaya tambayar me taimasa yadakamasa harara yabita ciki,dakinsu yabita yafara jibgarta ihunta momy taji tafito tashigo dakinnasu,tana zuwa ta zabgawa faruq mari kuncinsa yadafe,nan tafar masifa, "Uban me taimaka mara

Chapter 4 of 23