Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
FORUM*๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ *๐Ÿ’ฆTF*๐Ÿ’ฆ _**KANNAN MIJINA_** ๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง *NA* *NASEEBA I UBA*๐Ÿ’ _Dedicated 2 my lovely mother_๐Ÿ˜˜ *May Allah protect my mother with your shade on the day of judgement and keep her far far away from jahannam* ```Ameen```๐Ÿ‘๐Ÿป ```Ina yinku```talented writters ๐Ÿ’ฆ ```tabbas hadinkanmmu shine alfaharinmmu```๐Ÿค *47* ~~cikin bacin rai momy tadubi ya hannatu tace, "Hannatu ba ruwanki da sabgar gidan assadiq akan wane dalili zakizo kisamin yara agaba da masifar fada,to ki sauraramin kinji ko" "Haba momy yanxu abinda kikewa assadiq kinmasa adalci kenan,duk cikinmmu babu mai miki biyayyar dayake miki,amma kina kallon marasa mutuncin yarannan sunaiwa matarsa iskanci kina kallonsu momy,sumafa gidan wani xasu wataran" "To uwata kingama yanxu hannatu zaliya iya fufita matar assadiq akan yanuwanki ko,to ba laifi,to kibude kunnanki da kyau kisaurareni dakyau kicireni hannunki a gidan assadiq nazaci dake da assadiq duk a karkashin ikona kuke,to ba ruwanki,da abinda yake tsakanin Safiyya da su farhana" "Allah yabaki hakuri momy,amma wlh sai kunci ubanku,kukuma" Yunkurawa tayi tatashi Momy ce tadubeta tace, "Ina kuma zakije daga zuwanki" "Momy zanje mugaisa da dady inkoma asibiti, "Asibiti gurin wa kuma"? "Gurin Safiyya" "Meyasameta Kuma"? "Iskancin yarannan ne yajamata haihuwa ba shiri" Takarashe zancan tana hararar su farhan, "Au wannan karan kuma haihuwa zasujamata ba shiri,Allah yakyauta, kishirya nan da sati biyu zakuje dubai,hado kayan lefan muwadda,munyi waya da faruq zakuzo" "Momy bazaniya zuwaba,kwana 2 bana da lpy" "Yayi dai dai,hannatu bakomai ni maje da su afifa" Tashi tayi tahau saman dady,da sallama tashiga yana kashingide,yaamsa tashiga,guri tasamu tagaisheshi yaamsa da sakin fuska,yadubeta yace, "Hannatu ina abokan nawa"? "Sunanan kalau,dady nabarsu a gida Safiyya ce bata da lpy tana asibiti" "Subahanallahi,meyasameta kuma"? "Wlh dady damuwace su farhana basu da kirki sunmatsa mata" "To akan me,me tai musu wannan ai shashanci ne" Nan yaita fada yakudiri niyar tsawatarwa da yaran,ransa yabaci sosai yambayrta yayi yajikin safiyyan"? "Da sauki,dady momy tace zaaje dubai hado kayan lefan muwadda" "Bainda zaaje inzaahada a nan ahada inbaxaahadaba sai a hakura da auran kuma daga bikin zaai sai Allah yasauki matarsa lpy,wato hannatu. Allah yasani hankalina be kwanta da aurannan ba,to amma mubarwa Allah ikonsa" "Wlh dady muma bamaso" Tashi kitafi Allah yai zabin Alhr kigaishe min daita kafin inzo" "To dady xataji,su nabil zasuzo ranar jumaa" "To Allah yakawosu" Tana sakkowa taga momy bata parlor sai su farhana nan tarufe ido taci mutuncinsu,sukai shiru Allah yaxuba musu shakkarta,taje taiwa momy sallama,tafito jalilace tabiyota tace, "Pls ya hannatu inasibiti zaki zanbiki" "Oh karasata zakiyi kome,to bade nixakiba,aikinsan hanya munafuncin banza" tai tafiyarta,ciki jalila takoma kitchen ta nufa takira saa ta tayata girki zata kaiwa Safiyya _oh ikon Allah inji naseeba_๐Ÿค” Tunda hannatu tabar asibiti ta juyawa assadiq baya yai maganar duniya taki kulashi tashi yayi daga kan kujerar dayake yakoma kan gadon yakamo hannuta yakira sunanta "Sopy kiyi hakuri,sa hannunki kiji yadda ziciyata takebugawa,Sopy wlh mutuwa zanyi,kibude idonki kidubi mijinki" Kofar dakin akaturo akashigo besan anshigoba yana gaban sopy sai da najiba takaraso gabansu takira sunansa,sannan yadago idonsa jajur "Ummi sannuku da zuwa" "Yauwa assadiq ya jikin safiyyan" "Jiki da sauki ummi" Da sauri Safiyya ta bude idonta tace, "Ummina umnina abinci zanci" "To safiyya sannu kinji" Tuwon semovita miyar zogale ummi takawowa safiyya tazubamata a plate dakanta tabata taci sosai,assadiq yaji dadi dayaga safiyya taci ta koshi ya hannatu ce tadawo suka gaisa dasu ummi Fita assadiq yayi waje yashiga Mota tare da kwantar da kujera yakwanta tare da dafe kansa, Jalila ce tadafowa safiyya fatan wake da wainar kwai tashirya cikin jar atamfa England tayi kyau kaitsaye asibitin tanufa xuwanta yayi dai dai da Dr almustapha dadi ne yakamata takarasa gurinsa suka gaisa cikin barkwanci yakemata take Mata wasa. Flaks din yadaukar mata suka jera suka shiga cikin asibiti, Kamar dawasa assadiq yahango muwadda da wani matashin saurayi. *NASEEBA GAWO*โœ๐Ÿป [7:41Am,2017] *ยฎ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTRS FORUM*๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ *๐Ÿ’ฆTF*๐Ÿ’ฆ _**KANNAN MIJINA_** ๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง *NA* *NASEEBA I UBA*๐Ÿ’ *my mother my every things I love her i care 4 her,infact I can't do with her may God bless my sweet mother*๐Ÿ’™๐Ÿ˜˜ _Dabazarku nake rubutuna_ *Talented writers forum* _Hadinkanmnmmu shine alfaharahinnmu_๐Ÿค *48* ~~~ Da mamaki yakuramusu ido Cikin ransa yake zancan zuci,meye yahada muwadda da da saurayin nan dankaramin tsaki yaja yamaida Kansa ya kwanta xuciyar sa namai zafi, Ahanya jalila tadubi Dr almuatapha tace, "Dr yajikin taunt safiyya "? "Jalila Dasauki amma zuwana kenan nima,ya su momy"? "Lpy kalau" Jalila namutukar son Dr almustapha anasa bangaren sa shima yarinyar tana birgeshi ahaka suka karasa dakin daaka kwanatar da safiyya sukai sallama suka shiga jalilace tagaida ummi cikin mutuntawa mamakine Yakama safiyya tadubi yayanta tace, "Yaya inayini" "Safiyya ya jikinki,ki kwantar da hankalinki pls kar kijawa kanki matsala kinji ko" "To yayana inshaallah" Jalilace takarasa gaban gadon safiyya taimata sannu dauke kanta tayi kamar batajitaba,assadiq ne yashigo suka gaisa da almustapha daga karshe kowa yaishirin tafiya safiyyace tadubi ummi tace "Ummi kibarmin najiba dan Allah" Kamar assadiq yace aa sai kuma yaishiru,akabar najiba kowa yatafi jalila ce tai sauri tabi bayan almustapha tace "Pls Dr ko zaka saukeni a gida" "OK badamuwa kanwata" Assadiq yaraka su bakin mota yakoma,yana xuwa yaji safiyya tanabawa najiba labarin su afifa yana shiga tai shiru najibace tafita tabasu guri ahankali yakarasa gabanta yazubamata ido can yanisa yace "Matar assadiq pls kiyi hakuri na azabtu kin hukuntani rashin maganarki gareni babbar illa zaiwa xuciyata" "Dan Allah dan annabi assadiq kabarni wlh kaina ciwo yake wlh cikinka shiya hanani barin gidanka amma wlh kajira inhaihu haba nagaji" Tanagama fadar haka tarushe da kuka,rasa yadda zaiyi yayi kawai sai yazubamata ido sai datayi mai isarta sannan. taishiru fatan waken da jalila takawo mata yazubamata yakarasa gabanta yafara bata dafari kinkarba tayi sai dataga ransa yaimugun baci sannan tasha kadan yabata magani sannan takwanta kayan jikinta yacanja mata yazubawa cikin jikinta ido yadda yaga babyn na motsawa ykai bakinsa yasumbaci cikin ture shi tayi yayi murmushi kawai kwanciya tayi aikuwa bacci yadauketa,yarufeta da bargo tare da sumbatar goshinta najiba yakira yace, "Najiba ga amanar matata nan kikulamin dasu" "Angama,yaya assadiq yazaro kudi yabata yace tarike a hannunta,yaimata sallama yatafi. Dady ne yasa momy agaba yaitai mata fada sai dayaimata kacakaca kuma yace bainda zasu dasunan hada lefe taiyi shiru tsanar Safiyya tanunku a zuciyarta yakuma shaidamata aure zaiwa su afifa, tatashi tafita cikin bacin rai, Muwaddace kwance acinyar mamanta tanata kiran layin assadiq yaki dagawa cikin shagwaba tadubi mahaifiyarta ta tace, "Mama assadiq yana wahalar dani yanabani ciwon kai wlh,nafara gjy nifa gsky zanhakura dama ga muktar yadamu sai naaureshi" "Muwadda kina haukane kina tunanin zanjanye kudirina kan yaya kareema da yayanta to wlh kishiga hankalinki ni baruwana da matar assadiq amma da sannu zancisu da yaki" Dariya muwadda tayi tarungume uwar tata. Assadiq ne kwance kan makeken gadonsa abin duniya yaimasa yawa wayarsa yadauka yashiga neman layin faruq bugu biyu yadauka suka gaisa nan yabashi labarin komai yai shiru can yai kwafa yace zai kira yaran saiyaci ubansu,yakwantarwa da yayannasa hankali Sukai sallama yakashe wayar yakoma ya kwanta da tunanin matarsa aransa.๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€ *NASEEBA GAWO*โœ๐Ÿป [10:31pm,2017] *๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTERS FORUM*๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ *๐Ÿ’ฆTF*๐Ÿ’ฆ _**KANNAN MIJINA_** ๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง *NA* *NASEEBA I UBA*๐Ÿ’ *Wannan shafinnakune masoyan kannan mijina kusani Ina sanku ina kaunarku kmr yadda kuke kaunar littafina*๐Ÿ’™ ```Akarshe inabaku hakurin kuskuran daakasamu gurin rubutu domin masu iya magana nacewa hannun mai rubutu makahone saboda haka ina neman uzuri``` _*NAGODE*_๐Ÿ‘Œ๐Ÿป *49* ~~~ Kwanan safiyya biyu a asubiti aka sallameta da kyar tayarda tabi assadiq amma har yanxu taki fadawa umminta matsalarta kullum gani take *mijinta sirrinta*ne,tunda suka koma gida tadaukewa assadiq wuta taki kulashi yauma kamar kullum tana zaune a parlor akan carpet tamike kafafunta dasuka dan kumbura ga cikinta da yakara girma tasa kankana agabanta tana cakarta da fork kmr batasan sha saboda yadda take yatsine fuska,sanye take da doguwar rigar material baki da yellow dinkin bubu,assadiq ne yafito daga daki saga shi sai farar vest da dogon wando blue tusa dankaramin pilo acikinsa yarufe da vest din jikinsa yazauna das kamar cikin gaske yafito yana tafiya ahankali tare da yatsine fuska kamar mai cikin gaske da sauri Safiyya tadago takalleshi wata dariyace tasubuce mata tace "Deee meye haka kuma nashigesu" Gabanta yakaraso yaxauna da kyar yadubteta yace, "Sweet sopy tayaki dakon cikin zanyi ko kyadena fushi da assadiq" "Hmm to naji dan Allah cire pilon nahakura,komai yawuce amma dan Allah Dee kayi adalci tsakaninmmu kaji tsoran Allah ka rike amanar kaina danabaka" Wani farin cikine yacika masa zuciya yarungumeta yace, "Nagode sopy Allah yaalbarkaci rayuwarki yarabaki da babyna lpy kuma kisa aranki kenake so kuma kezancigaba da so harkarshan rayuwata" "Nagode Dee" "Sopy kinji abinda babyna yace,sai naji kamar yana kiran sunana" Yakasa kunnansa acikin tashifi lallausar sumarsa tace, "Kai dan Allah wlh tsoratani xakai wlh ,nidai bantaba jin baby yayi maganaba" "Cab na assadiq yanayi, sopy pls yau abarni ingaisa da babyna mana" "Gsky Dee bazaniyaba dan Allah kabarni" "Sopy bakisan halin danashigaba ko da baki kulani kwana 2 kinason ciwon cikin dayamatsa min yakasheni ko,shi kenan nahakura" Yafada yana kokarin tashi kawai sai yazube yafara murkususu yana kiran cikinsa zanmutu Safiyya kiramin momyna,agigice tayinkura takaraso gabansa tadafa hartafara kuka tace, "Dee dan Allah karka mutu wlh inkamutu nima mutuwa zanyi,mekakeso" Ahankali yafara magana yace, "Sopy,sppy kece maganina amma kinhanani hakkina,gwanda inmutu konasami saukin abinda nakeji" "Dee nayarda pls katashi kaji taso muje" Ahankali yamike ya dan dafata sukai daki, _nide naseeba zama nayi a parlor dan shan ragowar kankanar Sopy_๐Ÿ˜‹ Sai da komai yalafa sannan assadiq yadubeta yace "Sweet Sopy nagode Allah yarabaki da babyn assadiq lpy" "Ameen Dee" Tafada tana lumahe ido,tashi yayi yahadamusu ruwa sukai wanka suka fito,yadubi kafrta yaga tadaga alamar kumbiri yatsuguna yalatsa kafar yaga tadotsa,yace "Matar assadiq shirya mufita ammafa akafa kidan zaga ko kafarki tasabe" "Dee bazaniya fitaba nagaji wlh" "Mekikayi dazki gaji,Allah sai munfita" Yafada yana karasawa gaban wardrobe yabude yadakko mata wata doguwar Riga irin wacce tacire amma wannan purple ne material din yazura mata yadakkomata mayafi kalar kayan tayafa shima yadi yadakko kalar kayannata yasa yadakkomata flat shoe tasaka sunyi kyau gacikin jikinta yaimata kyau,wayars yadakko yashiga yimusu pics,sukagama sukafita kallonsa tayi tace, "Mijin sopy ina muka nufa" "Mufita titi mudawo ko muje gidansu Achida kinga ma kya gaida mamansa" Taamsa da to,sukakama hanya sunatafe tanahutawa ahaka sukakarasa waya yaimasa yafito yashiga dasu sukagaisa da Safiyya tare da. yimata sannu kai tsaye gurin hajiyarsa yakaisu suka gaisa tai taiwa Safiyya sannu takwo mata kilishi da danbun nama fita su assadiq sukayi acida ne yadubi assadiq yace , "Chairman baka da matsala wlh kasami sweet 16 sai morewa kake" Kade zauna Zauna dan iska katsufa a gaban hjy gashinan har nakusa xama dady Ina nan tafe sonake kabani daya daga cikin sisters dinka Aa kaimusu tsufa Malam Dariya yayi yabugi kafadarsa yace Chairman baka da dama wlh A naji sai hagu ni zo kamaida mu gida Karkace a napep kukazo Tracking mukayo kafar matata ce ta kumbura Ayya Allah yaraba lpy Ameen.indagaske lake Dariya kawai Yayi saboda Sanin halin abokinnasa harxasu.shiga ciki Yadalatar dashi nan yabashi labarin muwadda shiru yayi can yanisa yace Abokina.kayi hakuri kaiwa momy biyayya Inshaallahu zakaci riba aga a Nagode abokina Allah yabar zumunci xanzo karakani gidansu OK Gurin Hjy suka karasa assadiq yace safiyya ta taso sutafi sukaiwa hjy sallama tabawa safiyya alawar madara Cikin farin bokiti sukaimata godiya sukatafi A hanya.assadiq yaketa tarairayar Safyya Achida yaita dariya a kofar gidan su Assadiq yasaukesu sukaimasa godiya sukawuce ciki suka gaisa da baba mai gadi suka wuce ciki lokacin magariba tayi Saa kawai sukasamu tana jera kayan abinci Ta tsuguna tagaishesu Suka amsa.assadiq ne yatambayeta Momy fa Sunaciki bari a kirasu Jalila ce tafara fitowa Da murna ta karaso tazauna kusa da Safiyya tace Aunty Safiyya sannu da xuwa yajikinki Naji sauki jalila Assadiq ne yakalli jalila yace Sis kiraka sopy tai salla bari Nina inje inyi indawo ki kularmin da kanki sopy OK Dee Fita yayi sukuma suka shiga dakin dan yin sallah su farhana ne kwance a gado ganin Safiyya a dakinsu ne yasa su yin saroro. NASEEBA GWOโœ๐Ÿป 2โƒฃ0โƒฃ1โƒฃ7โƒฃ ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTERS FORUM๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ ๐Ÿ’ฆT.W.F๐Ÿ’ฆ KANNAN MIJINA ๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง NA NASEEBA I UBA๐Ÿ’ Inabawa makaranta littafina hakuri zaadinga ganin sanje sanje a rubutuna haka yafarune adalilin phone dita data sami matsala dafatan xaai min uxuri nagode๐Ÿ‘Œ๐Ÿป Sakon fatan alkhairi gareku masoyana dafatan munyi jumaa lpy Allah yasadamu da annabinmmu ameen๐Ÿ‘๐Ÿป Kuna raina talented writters forum๐Ÿ’ฆ hadinkanmmu shine alfaharinmmu๐Ÿค 5โƒฃ0โƒฃ Karasawa tayi gabansu tasami guri ta zauna tace Farhana da afifa ba magana Oh sannunki yakike Lpy lau Jalila ce tafito daga.toilet tace Aunty safiyya taso kishiga To jalila Tatashi da kyar tashiga toilet din afiface tadubi jalila tace Yaya jalila ya haka xakisa tashigo mana daki Bansaniba mara kunya yakamata kushiga hankalinku malamai Hmm yaya jalila kenan To ai anyi walkiya munganki amma muje zuwa intai wari maji Sunagama fadar haka sukabar dakin safiyya ce tabude kofar toilet din tafito sallaya jalila tashinfidamata tasa hijjab ta tayar da sallah data idar sai ta dan kwanta Assadiq ne yadawo daga salla yatarar dasu jalila a parlo yamaida dubansa ga jalila yace Sis ina matar assadiq Yaya tana daki bari indubata Tamike tashiga dakin akwance tasameta takarasa gabanta tace Aunty safiyya kixo inji yaya Ta yunkura tatashi fitowarta tayi dai dai da fitowar momy daga saman dady tadubeta taga tayi kiba da kyau tace Ku kuma saukar yaushe kidinga yawo ko safiyya keda kikai nauyi sai kinhaihu a hanya Assadiq ne yaamshe xancan yace Momy wlh gani nayi kafarta tadaga shiyasa muka danfita tadan xaga Ba laifi ai Tsugunawa Safiyya tayi tagaida momy taamsa ba yabo ba fallasa Tashi sukayi gabadayansu suka nufi dining area dan yin dinner Safiyya tana xaune bata tashiba assadiq ne yaimata rada saitasa dariya Mikewa yayi yakrasa gurin cin abincin yace Momyna Allah yasa tuwo kikaimana Nayi tuwo amma na dadynku Abashi yaci cewar dady yafada yana sakkowa daga bene toxali yayi da Safiyya ccikin sakin fuska yadubeta yace Aa yata tare kuke tafe sannu kinji Yauwa dady tafada tana kokarin gaidashi yaamsa da walwala yaimata yajiki Taamsa akunyace Maida da dubansa yayi ga assadiq yace Sadauki tuwon kakeso momy yakalla yarufeta da fada sunbar Safiyya basukirata cin abinciba assadiq ne yace Dady kunya takeji kuma tafison tuwo Axubamata tuwon taci Abata du nakoshi Yanagama fada yai sama momy kuwa haushi ne yakamata taturawa assadiq kulartuwon yace Yauwa momy angode ke farhana dakkomana kibiyomu dashi Momy ce tace bainda Zata kakira saa tadaukarmuku Hakuri yabata yadau daya yabawa Safiyya daya jalilace tace Yayana dakanka kawo indaukar muku Mikamata yayi tahada Har ta safiyya ta dauka sukaimata sallama sukatafi Afiface tadubi momy tace Wlh momy sai kintashi tsaye akan yaya nifa nafara tsorata da makirar matarsa Hmm ai wlh momy laifin kine kina kallon yadda yaya yakewa banzar matar nan kin kasa daukar mataki Cewar farhana tafada tana yatsine fuska Can momy tanisa tace Kubarta da makircinta da muwadda taxo xata gane kuskurenta Afiface takuma jan tsaki tace Ni wlh yaya jalilace takebani mamaki taita wani shugemata Eh mana.aikin banxaba Wai ita mai ciki ina ganin botikin alawar madarar nan nasan tatace wlh baxata shaba shanyewa zamuyi Dariya kawai momy tayi ai kuwa sukasa alawa gaba sukaita sha Oh ni naseeba ๐Ÿค”Allah yashiryi kannan mijin Sopy Jalila tanakaiwa su safiyya tuwo tajuyo bayan assadiq yagama yimata nasiha kan tazauna lpy da matarsa ba musu taamsa takuma bawa safiyya hakuri tai musu sallama tatafi Wanka sukayi sukai sallar ishai wata figigiyar riga Safiyya tasa iya gwiwa fara kal tasaki gashinta abayanta assadiq kuwa jallabiya yasa sukafito sakale da junta yanata tsokanarta mai ciki eye ganina tafe Dee banaso.kabari tafada cikin shagwaba Nadena Sopy Karasawa sukayi parlon yataimaka mata ta zauna plate yaje yadakko yazuba musu sukaci suka koshi yakwashe kwanikan yamayar kitchen Yatahomata da kankana a plate Tanaganinsa tashagwabe fusku tace Gsky Dee baxanshaba daxufa nasha nide dakko min alawar madarata kuma guda uku xanbaka Au kinbani ajiya alawarki daman kinbarta a gidan momy Yafada yanaimata dariya kuka zataimasa Yajata jikunsa yaxaro Wayarsa yashiga neman layin jalila farhana ce ta dauka yanajin muryarta yace Ke ina. Jalila bata wayarta Malama Mikawa jalila wayar tayi tana wani tabe Baki Hello yayana Jalila mubar alawar madara ko Eh amma su farhana sun shanye Safiyya yakalla takuramasa ido kawai Sai yace OK Yakashe wayar dasauri tace Dee nabarta ko Eh xaakawo miki Dada gyara.kwanciyar ta tayi ajikinsa yanata kallon yadda cikinta yake motsawa Sopy inkinhaifi namiji wane suna like so Assadiq zakasamin Hmm sopyn assadiq Kennan Macefa umm sunan momy ko na ummina To Allah yarabaku lpy matar assadiq Ameen xxxxxxxxxxxx Cikin safiyya yaisa haihuwa tuncikin dare takedan jin ciwo ahaka tadaure takifadawa assadiq hargarai yawaye tandanji kula assadiq yayi da yanayinta yace yade ko haihuwarce tace aa Shiryawa yayi yace Sopy bari inje office indawo daga nan zanbiya gurin abokin faruq inkarbo kayan baby faruq naaikawa da kudin yasiyo min Sai kadawo karka dade. To dakinji ciwo kikirani Zankiraka Dee Yafita ai kuwa yanafita ciwo yakama Safiyya gadan gadan ta kira layin assadiq taki shiga layin momy takira wayar tana hannun afifa taki dagawa tafara neman layin umminta kenan mararta tamurda tare da bayanta wullar da wayar tayi tadurkushe a gurin. 2โƒฃ0โƒฃ1โƒฃ7โƒฃ ๐Ÿ’Ž๐Ÿ’ŽTALENTED๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž WRITTERS FOROM๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž ๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž ํ ฝํฒŽT W F๐Ÿ’Ž Hadinkanmmu๐Ÿ’Ž shine๐Ÿ’Ž alfaharinmmu๐Ÿค KANNAN MIJINA . ๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฆ NA NASEEBA I UBA๐Ÿ ๐Ÿ’ Wannan shafin kine Xeee smile๐Ÿ˜‡ inatayaku murnar cika shekara daya da aure Allah yakara xaman lpy yakawo xuria tagari Hmm masoyan juna๐ŸŒน Zainab I uba And Abdulbasid I isa๐ŸŒท Allah yakaro shekaru bila adadin๐Ÿ’ƒ๐Ÿปmasoyan naseeba I uba kuce ameen๐Ÿ‘๐Ÿป Muje xuwa fans ๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป 5โƒฃ1โƒฃ Cikin tsiwa sukafara magana zuwa mukayi daukar baby Kamar yaya bamuganeba wai ku wasu irin mutanene Kundinga abu kamar yara Cewar najiba kenan tafada tana daukar babyn Inna jamila ce tace Haba yayan nan meyasa zakuyi haka Aa baba mufa yanaike ne dady ne xaiganta ko kunganmmu a gidan nan ne tunda akai haihwar ni kalar yarma banganiba Cewar afifa farhana ce taamshe xancan To mexai kawoka haka kawai aimaka sharri Najiba ce tadubesu tace to munji dan Allah Kuje xaakawota Inna jamilace tace abasu sukaita Safiyya dai tarasama mexatace saboda cikinta dayake ciwo ko magana batason yi amma ranta yabaci Aka dada gyra babyn cikin wasu kaya pink da fari aka nade ta cikin farin shawul sai kamshi take Suka dauketa sukatafi Najibace tace Wlh ya safiyya sai nai maganin mutanan nan Wlh Shiru taimata sai inna jameela ce tace. Aa najiba ba ruwanki dasu dan Allah suma ai matane gidan wasu xasu ko haba basu da kunya wlh amma yaruwarsu baruwanta yarinyar kirki Hmm itama dai denewa tayi cewar safiyya kenan Cikinta ne ya murdamata tahau murkususu๐Ÿ˜ฐ Su farhana nafita suka karasa gida suna zuwa suka mikawa momy babyn sukafara banbamin masifa wai kanwar safiyya taxagesu safiyyan tanajinta bata hanata ba Hmm dakyar fa sukabada babyn Au da baxasu bada itaba kenan ai xasu aikata amma suyi lokacinsu ne daan auro Muwadda ai shikenan Daman ai jira ake tahaihu ayi bikin Ai gwanda cewar afifa kenan Tashi momy tayi tanufi saman dady dan kaimasa babyn Yana bedroom sanda tashiga takarasa tamika masa babyn Mashaallah tabarakhallah Allah yaraya mana mekama da faruq yafada yana kokarin yimata addua Momyce tace aa alhj karfa kaga sabuwar mata kamanta dani Au hjy Kareema kina zaune daman Hmmm ai kuwa azo amayar daita gida Sukai dariya assadiq ne yai sallama yashigo Yasami guri yazauna yagaida iyayannasa suka amsa cikin sakin fuska dady ne yadubi dannasa yace Sadauki matarka taiya haihuwa tahaifawa faruq mai kama dashi Allah yasa kar tai halinsa nafada Yai murmushi yace Dady dama xuwa nayi inji wane suna zaasamata To ai sadauki zabi nagareka ko fatanmmu dai Allah yaalbarkaceta Ameen dady to ni da sunan momy xansa mata To ai yayi balaifi sadauki to hjy Kareema kinsami takwara Hmm ina ganin karka asamata sunana Ko meye dalilin ki Haka kawai Alhj nadgode asamata wani sunan To kaji abinda mahaifiyyarka tace Eh naji dady bakomai sai asamata sunan ummin Safiyya To balaifi sadauki Allah yarayamana ita Ameen dady Yamikawa momy ita yatashi yabude wata akwati yadakko wasu takardu da wata sarka ta gwal yamiwa assadiq yace Sadauki gashi takardun filine da sarkar gold namallakawa amaryata Dady angode Allah yakara.girma momy gashi kigani Nagani assadiq angode Alhj To madalla atafi amayar daita Tashi sukai suka sakko tare guri yasamu yaxauna yace Momy yaxaai da taron suna dakuma kayan barka Kaje kuyi magana da yayarka Yaamsa da to yatashi yafita su farhana ne suka fito daga dakinsu suka dauki babyn afifa tace Momy amma sunanki zaasamata ko Aa ai muwaddace xatahaifi me sunana Wlh kuwa momy to Sunan wa zaasamata Babarta mana Wlh dama asamata fadila Aikuwa sunan da dadi shikenan asamata Yauwa momyna Kutashi kukaita Jalila ce tashigo sanye da bakar abaya tayi rolling da farin glass dinta afuskarta tana ganin babynsu takarbeta tarungumeta tace momy sannu da gida amayar daita nasan anata xuwa ganinta Kaita jalila ya makarantar Lpy lau momy Su farhana kuwa.sai hararta suke Assadiq yana xuwa gida yatar sopy ba lpy hankalinsa yatashi yajata dakinsa yabata maltina tasha yabata Magani tadan kwanta fara shafamata jiki yayi tasamasa kuka hakura yayi yabata sakon dady tai ta godiya yashaidamata sunan umminta xaasa Tayi murna Jalila ce tai kacibus da Dr almustapha yazo ganin baby suka tsaya suka sha hirarsu karshe sukai musayan number Suka shigaciki yaduba safiyya hade da rubuta mata magani daxai tafi yabata dubu hamsin Yabawa jalila goma Ranar suna Safiyya tashirya cikin swiss lace tayi kyau anata hidimar suna kawai saijin maroki tayi yana Allah yaraya fadila memakon sunan Ummi Ayi hakuri bayawa ๐Ÿค—๐Ÿค—๐Ÿค— NASEEBA GAWOโœ๐Ÿป 2โƒฃ0โƒฃ1โƒฃ7โƒฃ ๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’ŽTALENTED WRITTERS FORUM๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž ๐Ÿ’ŽT.W.F๐Ÿ’Ž KANNAN MIJINA ๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง NA NASEEBA I UBA๐Ÿ’ Dedicated to my group fans may Allah live us together๐Ÿ’™ 5โƒฃ1โƒฃ Hankalin assadiq ne yakasa kwanciya gaba daya tunanin sopy ne aransa wayarsa yaxaro daga aljihunsa yashiga naman layinta tanata ringing bata dagaba hankalinsa yai masifar tashi sai yashiga neman layin momy akai saa tadauka arikice yafara magana Momy dan Allah kitura agano sopy nafita nabarta batajin dadi inata kiran layinta akashe To mai mata ai dai kabari mugaisa ko meyasameta Afuwan momyna ina kwana may be haihuwar ce Lpy lau Allah yaraba lpy xan aika To momy nima gani nan Shiru tayi takashe wayar dady ne yadubeta.yace meyaaami safiyyan Wai batajin dadi shine dan iyayi wai aje agano masa ita wlh assadiq yafiya son Matar nan tasa Hmm hajiya Kareema kenan to ai yayi dai dai meye laifin matar sadauki Babu kam Kitashi kije da kanki ki ganota inhaihuwarce kutafi asibiti Aa alhj infara tura yara dai ko in haihuwarce sai suzo sufadamin mutafi Balaifi ai Tashi tayi takira farhana tace taje tagano jikin matar assadiq sai data gama nuku nukunta sannan tatafi Safiyya kuwa tarasa inda zatasa kanta dan axabar ciwo tuntana salati har tai shiru anahaka sai ga assadiq yadawo da hanxari yai parking ya fito ya nufi gidan tundaga parlor yafara jiyo nishin sopy da axama yamurda kofar yashiga mexai gani Sopy ce kwance ciwo yaci karfinta rikicewa yayi yarasa kankame shi tayi takasa magana kawai Dee take iya fadi Yadauketa yasata amota kenan sai ga farhana wani banzan.kallo yaimata yadubeta yace Fitar min a gida xanrufe Yaya momy ce taaikoni inga jikin aunt safiyya To naji jeki Yafada yana dakamata tsawa bashiri tafita tana kunkuni Yarufe gate din gidan Yaja motarsa yanufi asibiti yanatafaman yimata sannu kanta kawai take iya dagawa Yaya hannatu yaiwa waya aikuwa takidime bata bata lokaciba tanufi asibitin kusan atare sukai parking takaraso gurinsu dabino tabawa Safiyya taci guda bakwa aka kawo whole chair aka dauki sopy Assadiq jiyake kamar yabita labour room din yakasa zaune yakasa tsaye yanajiyo yadda take salati da karfi kawai sai yasawa yayarsa kuka ita saitarasa ma mezatace masa ta lallabashi yatafi yadaklowa safiyya kaya dana baby Dakyar yatafi yacemata kayan babyn yana mota tabishi takarbo yace a kira ummin safiyya tace aa abari ta haihu yace to yaja motarsa yatafi idonsa yai jazur takoma ciki Safiyya.tarasa inda zata sa kanta saboda axaba duk agaji anbata amma haihuwa shiru hankalin yaya hannatu ne yai masifar tashi takira yayar safiyya wato ya rukayya tafadamata hankali tashe tanufo asibitin da dan babynta Assadiq yanafita gidansu yawuce kai tsaye dakin momy ya nufa yana xuwa yaxube agabanta yashiga rera kuka Hmm assadiq kenan akan sopy bayajin kunyar kuka sai kace ba namijiba๐Ÿค” Cikin tashin hankali take tambayarsa meyafaru Momy sopy mutuwa zatai tana asibiti Au shine kazo kasani gaba kakemin kuka Amma de Allah yasawakamaka wlh Yanzu tana wane asibitin Annury momy Ai saikatashi

Chapter 7 of 23