Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
cikin wanan hali. Doctor yace kai aiba kasan meson kaba nan da minutes 30 zata farka zan duba cikin idan babu wllh zan tsanan ta binciki kuma kasan halina se nagano dan ta kan security dinku zamu fara Nabil cikin fusata yace "ina ruwanka da wani bicike ciki kuma da kake cewa sai kaduba naga de Hadim ba patient dinka bace ko zaka nunawa doctor aikin sane wanan ai shi shigine. Muktar yace ai Hadim kowani asbitin akai ta nine doc ta balle namu meyasa baka son naduba cikin matar ka kode da gaske kana min zargin maitan ne Nabil tsaki yayi yace wayasani wanan naci naka Doctor fita yatashi yayi yana cewa zakaga maita wawa kawai Nabil fuskar Hadim yazu bawa ido wanda yake nade da bandage jikin shi yayi sanyi yanzu data kashe kanta da duk Duniya ya iba hannunta yaga yafara mutsawa yayi saurin rike hannun yana kiran my one kin tashi juyowa tayi ta kalleshi tace bani ruwa da sauri yabude fridge ya dauko roban ruwa da Cup ya siyaya dan tada kanta yabata cikin dashe shen muryanta Nabil danme na rayu danme ban mutu ba tunda zan farka natuno da Wannan kayan bakin cikin Nabil kaine ka iya Baccci da wata macce a daki daya har waye wan gari kuma ka canza security bayan na gayan maka duk jimawan kada bugun nun fashina yake tafiya Nabil yace "kibari kisamu lfy ni yanzu lafiyan naki shinafi bukata doc yace zuciyar kiyana cikin hatsari duk keki kajawo muna zaman zanan mu gashi kin kawowa kanki ciwo "zakace man nina kawo bayan kanane man fasanin zuciya. Shama cikin bacin rai yace"nace kibar muganan nan sai muje gidan idan ba tozar tani kikeson yiba a Duniya Kuma tunfar ko sai da nace miki bana son wanan abi amma kika nace akayi yanzu gashi yariyar ta samu ciki idan bakiye hakuri mun lallaba mun rabu lafiya ba zaki janyo min abin fada aduniya kuma kema zakiji kunya a gun kawayen ki kuma abin da kike gudu dole ya faru wato kishiya Hadim ta yarda da maganganun Nabil gaskiya ne in har Duniya tasan ta ajiye wata dan ta haihu taba ta babban abin tuzar cine yanda taga Duniya tayi murna da cikin tah idan asirin su yatonu haka za ayi Ala wadai dasu da tatuno hukunci da gorin da inna ZAINABU zata zartar akan ta abin yasake bata tsoron dan wata kina tasa a saketa ma Hannun Nabil ta jawo tarike gem tace dan ALLAH gayamin meya zaunar dakai adakin ta Shiru yayi can yace kin san agaban ki kafin na shiga nasha magani nako? Hadim jijiga kai tayi data tuno eye yasha maganin sa wanda yake sashi mugun baccci yana amfani ne dashi duk ranan da yabuga wasa kuna yan ball da yan resterling dole sai suna dan taba shaye shayen duk da Nabil wada zai sashi Baccci kawai yake sha bawan da zai buguba da yasamu yaware gajiya dama dazai shama kamar zata hana shi tunda ranan bawani wasa sukayi ba ahe rabon za ayi hakane In hakane ko bacci yayi dan duk sanda yasa shi idan minutes 40 yacika zaiyi Baccci na awanni 9 cif Wani dogon ajiyan zuciya ta sauke tace "wllh my star na shiga farga ba duk ranan da kaso wata aranan ajalina zai cika Nabil da yayi murmushin cimma nasara dan dama bawani magani da yasha asalima kolban Empty ne yi hakane dan ya huta da Fandau amma bai san Hadim zata jigata haka ba. Yace Wllh my one nima ban san me dalilina nashan saba ahe wanan kaddara ne Allah yarufa asiri da baki tona mana asiri ba da nashiga wani hali ai wanda zai sa makiyana sumin dariya masoyana suji haushina Ni farga bana ma wllh wannan dan iskan yace wai dole sai ammiki scanning andu ba lafiyan abin da yake cikin ki Dan ALLAH karki yarda tace "bazan bariba dakyar doc yarabu da maganan ganin cikin. Nabil bai bar asbitin ba Sai washe gari dan shiyake zaman jinyan zaije gidan da zumar dauko musu wayan da dan abin zasu bukata Har ya gama abin da yakeyi zai fita yada ga kansa ya kalli part din Fandau saida yajuya kamar zai fita yaji bazai iya jurewa ba ya ajiye througley hanun sa ya fara takawa ahan kali har yahaye da zai shiga saida yayi addua Allah yasa kar yaji sha awan ta yakuma janyowa kansa wani abin bayan bai gama da Wannan bama Fandau da taci gayen ta cikin kananan kayan da Nabil yasayo mata tana zaune a gaban mirror tana tafaman jan kashin da wai ko zai kamu waje daya amma ta kasa tsaki taja ta sa hannun ta biyu cikin tsakiyan gashin tafara bazashi hashi cikin jin haushi tana cewa kar ka kamu mana bataji bude kofa ba kawai tse ganin mutum tayi ya zuba mata ido tacikin mirror fuskan saba yabo ba fallasa tayi saurin janye nata idon ta sun kuyar da kai Ahankali ya tako ga banta yasa hannu yadauki brush din da yake kan mirror ya sake zagawa bayan ta ya daga kanta Ahankali yasa brush din yafara taje kan yanda ya daga kan nata yarike dole sai suna fukantan juna dan seta ta yayi da fece din sa sai da ya gama kontar da gashin ya ajiye brush din yasa hannun sa yafara shafan gashin da hannun sa yasun kuya ya daura kansa dai dai kafadun ta ya kai bakin sa daidai kunne ta a hankali yace "yayi kyau Sun kuyar da kan nata tayin Ya sake cewa " kekam ba kya magana badan ranan da na fara ganin ki naji surutun kiba da sai nace kode kurma ce Daga idon ta tayi ta kalle shi shima ita yake kallo ido ta lumshe kallon da ya mata ya gama kashe mata jiki dan dama tana cikin bukata Shima yanda ta lumshe idon sai gashin jikin saya tashi bakin sa yakai kan idonta yayi kissing din dukka idon Yasa ke cewa "ya bakisa turare ba ko yakare girgiza masa kai tayi alaman a a yace " me yahana kisa shi dauko kisa kinji Mekewa tayi taje wajen whadrop ta dauko turaren a inda take boyewa dan kar Hadim ta gani kamshin ko taji baza tagane ba dan irin wanda ta ke amfane da shine kamshin sa yariga disha she a hancinta Ta juyo da zuman ta shafa taga ahe nan dinma biyota yayi Yasa hannu yakarbi turaren yashiga fesa mata yasa hannun sa cikin riganta dai dai kirjinta yadin ga fesawa duk inda turaren ya taba sai yasa hannun yahafa da yagama fesawa ya cusa fuskan sa tsakiyar kirjin ta yana goga fuskan nasa ya tsukun na dai dai cikin ta yanacewa duk kinsani aiki daga zuwana nakasa gaisawa da baby na yayi maganan yana Shafa cikin nata cikin salon sa yazura harshen sa cikin cibiyar da yafara mata wanni irin tsusa da shar shen acikin cibiyan ta duk dauriyan Fandau danuna ita abin da yakeyi bai dameta ba yau kasawa tayi bata san sanda tayi wani k'aran dadi ba tafa da jikinsa shiko kidimewa yayi yadauka kowani abinne zama yayi yajan yota jikinsa yana tambayan ta me yafaru ya akayi inane yake miki ciwo? Kunyane ya hana ta bude idon ta Yace "kiyi magana mana Cikin kunya da tsoro tace " bakai bane kamin cakulkuli da harshen ka acibiyata Ba sarwa yayi yace "ooo baby na gaida daukan ta yayi cak yayi kan gado da ita abakin gadon ya zauna yakamo hannun yana shafawa sai dayayi wasanni sosai da ita da yaga zai gala baita yameke yace "kiyi Baccci ana son macce me ciki ta yita yawan Baccci Fandau sai lumshe ido take danya kwadai tar da ita sosai amma gashi yana shirin tafiya yabar ta da gwanjabo har juya bata san lokacin da ta meka hannun ta takamo nasa ba cak ya tsaya cikin mamaki ya juyo yana kallon ta tana wani lumshe ido da matse kafafuwa Yagane yanayin ta tsaf tsugunnawa yayi yana kallon cikin idon ta har yanzu bata saki hannun nasa ba daya hannun yasa yana Shafan gashin kanta da yadan baje Shikan sa yana mararin hakan amma yasan idan yabiye wa hakan akwai matsala Hadim tana asbiti Afili yace "dama kina son abinda ake miki dan munafirci baki taba nunawa ba da sauri tasaki hannunsa ta juya tayi ruf da ciki ta boye fuskan ta tana dan cuccusa kanta tana dan girgiza alaman a a ganin yanda Heep's dinta yake girgirza dan jujuya kai da take wai alamun ita taji kunya ai bai san sanda yabi lafiyan gadon ba Shima........ *Masoyan Falmata Fandau wannan page nakune* *Kusha shagalin ku kafin Hadim tawar ke tazo* B Jattko *DAMA TA* *NA* *BATUL ADAM JATTKO* *Maryam Ahmed* *Rayuwan Yusura* Kinason Hadim _Inakike_ Sawwwama _Keda duk masoyan ina gdy ALLAH_ _Zauren Beibei Isa_ _Wanan page_ _nakune_ 🌈Kainuwa writers Asso🤝 *24* Yace "tom tunda kema inaso yanzu komai yazo da sauki nima na huta daga yau ke zaki dinka yin komai dan nima da nakeyi da wahala nakeyi maza tunda de kina so sai kiyi da kanki Fandau jitake kamar katifan ta tsage ta shiga Yace oo ya fara dan inada abinyi inkuma ba kyaso ni inada abinyi Ahankali tace "nide a a bance ina soba Yace "nikuma nace Eh kina so Tace "toni yau she nace inaso? Yace "ai dama bada baki kika fada ba Tace to ame na fada mekewa yayi zaune " yasa bakin sa yahura mata ido yace "ga inda ya fadamin nan ya zuba lumsassun idon sa cikin nata Ahankali yasa hannun sa yana mata tafiyan tsutsa a saman idon nata yace" gashinan haryanzu yana gayamin Dan haka fara kawai Tace "toni yazan yi Yace "ni yana keyi tace"nede bazan iyaba Yace "tosai kinyi tace a a Yayi yayi tace a a Da yaga bazata yin ba bata masa lokaci zatayi. Yabata rai yakoma Nabil dinshi sak. Yadaga mata uban tsawa yace wllh idan na irga 5 bakiyi yanda nace ba na lashira sai yafiki jin dadi uban wa yace kikamo hannun na dazan fita Cikin tsoro da dabar barcewa tace "zanyi Murmushi yayi yakoma yakwanta rigingine yace fara da ciren kayan ki sai kicire min nawa Hannun ta na karkarwa ta fara cire rigan ta ai ya nacin karu da abin da yafi son dan dama Fandau ba bra take sawa ba Lumshe ido sa yayi yasake budewa yaga ta sunkuyar da kai Yace "sikek din fa Shima tacire sai pants kawai tabari nuna mata nasa rigan yayi da ido alaman tacire Idon ta tab da hawaye ta fara balle bottle din rigan nasa shiko sai faman ajiyan zuciyar yake sauke wa yanayin yanda take gudanar da abin cikin sanyi yafita komai dauke masa hankali Data gama cire masa rigan saita sake sunku yarda kan yanu namata wandon sa da yatsan sa yana daga mata gira Da sauri ta daga kaita kalle shi tace "shima ni zan cire. Yace anawa kika siyoni da kike jiran nayi miki. Cikin kuka tace "nide bazan iya cire maka wando ba Zoro ido yayi yatashi zaune yace "mekikace ni kikecewa baza kiyi abin dana saki ba Ba tayi magana ba ta juya masa baya Haushi ya kamasa yaju da ita da karfi afusace yace "harkin isa kijuya min baya dubeki kidubeni ko kina tunanin kina da wani matsayine awajena yasa zaki wani faramin jan aji to tsaya kiji matsayin ki dayane mun dauko kine kawai ki mana kina gamawa zaki kama gaban ki Dan makin samu naji tausayin ki zanbaki jikina me tsada zakiyi yanda nace ko sai nayi miki abinda zan baki mamaki yayi kwafa Tace "zan cire Komawa yayi yasake kwanci Bottle din ta fara ballewa sannan ta zuge zip din Ajiyan zuciya ta sauke da taga da gajeren wando na adidas aciki ahankali tadin ga jan wandon tana bin silbeben ciwoyen sa da kallo wanda ita kanta ta gaskan ta shidin me tsada ne ba karya yayi ba hata cire tadaga kai tana kallon sa yace "saura gajeren Yanzu kam tagama kulewa dan haka tarufe idon gem taja da karfi. Dan kara yasake yace "Wayyyo yi Ahankali kar kijimin ciwo nace na fasa itako Fandau Azuciyar tace fasa mana da yafi ai Yace "kinja ido kin rufe nizan fara kena dan Allah kayi min rai wllh bansan yanda zanyi ba Yace bude idon ki na gwada miki Azuciyar taf nabude nagan ka ahaka Yasake cewa nace bude idon ki na gwada miki ko Koda yake kema kin iya bakina gani ina yiba tace "aini bazan iyaba Yace " Ahe da wuya idan nagama ko godiya bakya min Tomaza yi abinki banan tayaki ba dan nima Baki taba tayani ba dan haka nima bazan ta yaki ba tayi shiru wani uban sawa ya doka mata wanda bata san san ta fada jikin nasa ba dagota yayi keni dokine da zakimin irin wannan hawan ko haka kikaga ina miki itade duk a tsora ce take dan haka awai sai tafara yi masa yanda yake mata amma cikin zubar da hawaye ba abin da bata masa ba awasanni shikan sa yajijina mata dan yafita hai yacin sa sosai sai sun batu yakeyi Cikin da shewar muryar yabude idon sa da kyar ita ma nata idon arufe yake yace "ashe da libar ba jaka bace me daukan darasice daganan yajuyo da ita ya mata rufa.. *Nima kam da godu na fita dan nima yar uwar Hadim ce idona bazai iya gani ba* Da sallama ya shigo dakin yasa meta akwance bata amsa ba sai juya idon ta da tayi ta kalle agogon dake jikin bango ta sake kallon sa har ya karaso yace "sannu my one yajiki naki Bata amsa ba tace meka zauna yine haka kajima tun 7 nasafe amma yanzu gashi sai 2 kazo har lokacin sallah yawuce banyi ba nayi yunkurin nata ka kafan bazan iya takawa ba. Yace" Ayyya please my one wllh miss call na tadda awayo yina ba adadi shine dana zauna benayi wannan zaman tace kaima da gangan ne taya zaka biyewa wani miss call basai ka yine ka kwana baka karasa ba Yace" ai bana permanent nabi ba kawai na family and friends nabi kinsan wannan ya zama dole tace"nide ka kaini toilet kar lokaci ya kure banyi ba Da sauri ya ajiye kayan hannun sa ya dauko keken ya temaka mata ta hau ya turata Washe gari Nabil yace zaije gida Hadim tace kayi me idan wani abun kake son dauka kasa su jooppy sukawo maka mana yaran sa kenan Yace "ba abu za adauko min ba training zanje Tasan ni dama Nabil da safe idan baiyi training ba toba zaman lfy duk jikin sa sai ya dinga masa ciwon yadinga mika kenan harsai yayi yake jin dadi dan tace tom amma kar ka jima irin na jiya bazan jima ba ga wayo yina ma anan. Bayan fita dasu ba Da yafita Hadim wayan ta ta dauka ta dinga kiran yan uwa da abokan ta Awwwa kanwar Nabil wanda suke uba daya ta kira a karshe Awwwa tace "se ANTY ni Wllh two months din nan ma kamar ba zai zo dawuri ba naga dana ba nakeji bani kadai bama duk family ban taba ganin abin da abba yake so kamar cikin jijikin ki ba har lisafin watanni yakeyi iya tace ko sune suke da ciki bai taba rike date haka ba yanzu har tsokanan sa su ummi sukeyi wai abin cikin kwan yafi kwan dadi Hadim bata san san da hawaye ya sarto mata ba inama wanan dan jinin tane ita zata haifa yanda kowa yake nuna soyayya gareshi Awwwa da taji shiru tace Aunty" kina jina Hadim da kuka yake shirin kwace mata tayi saurin kashe wayan. Atake Awwwa tasake kira Amma bata dauka sai akiran na 4 ta dauka dan tasan Awwwa da shigen naci Tace"anty lfy Hadim tace amai ne yazomin dan ina fama dashi Kai sorry anty kice dan nawa yana baki wahala Hadim tace ki gaida iya ita ce kawai ban kira ba se anjima zan kirata idan naji sauki Nabil a gurguje yayi training din ya shiga ciki direct part din Fandau yawuce sati guda kullum haka kuma kullum sai yajima amma sai yalalo karyar da zai kulla Hadim ta yarda har aka sallame su suka dawo *Bayan watanni* *biyu* Lokacin hutun su yayi amma sunyi iya yin su sunra sa mafita ya zasu suyi ne da Fandau idan zasu tafi Hadim tace "kawai mubar mata komai na abin ci wanda zata bukata sai musiya mata sim a Wannan karamin wayan nata idan mun samu lokaci muna kiranta munajin lfy yar danmu ko Nabil yace " gaskiya wanan ba shawara bane idan kuma tana da number wani akan ta takira fa? Hadim tayi shiru can tace "kaman ta ita ana ta daukan nan sudanne ko ta kira sake batar dasu zatayi Tana zaune da hotonan mama ta da bagana da ya zame mata kamar akin yi tana musu magana Idan inda zasu bada amsa ne sai tayi irin muryar su Tace bagana Allah dai yasa baki auri shateema ba dan banji ina son saba sai yanzu ina nan zuwa dan nayi rayuwan da shi zan koya masa sona kuma ma yanzu nayi kyu zai sone shine dai dai dani Jitashi cikin karaji Nabil yace "aida mashine dai dai take shine kalanki amma zan miki last worning karki karamin maganan almajiri agida na dan da cikin mu ajikinki kibari zai kin sauke kar kidan gan tamana shi da wani wawa itama Fandau ranta ya baci dan ta tsani taji yace cikin su dan me zai dan ganta da Hadim bayan ita bata iya samun cikin ba. Afili ko tace "ALLAH Shateema ba almajiri bane yanzu shima me kudi ne dan yana da shago akasuwa kuma ba wawa bane duk yafi almajiran baban mukyu da gayu ko kai baza ka gaya masa gayu ba. Ai Nabil wani irin bacin rai yaji bai san sanda yadaga hannu yazuba mata ba har yasake daga wa Hadim tayi saurin shiga tsakanin Haba meye haka kana son yimana asara ne zaka mata irin wannan marin idan ta kife fa Nabil yakoma gefe yana wani irin huci sai iska yake ja abaki yana fesalwa dan jiyayi wani irin sanan shateema da baima san saba yaka mashi afili kuma Yace "ke bakyajin yanda take amba ta mana sunan wani da jikin mu ajikin ta Hadim tace "me naka ba saurayin ta bane ina ruwan ka idan tagama mana aikin taje a auresa kum..... Ai bata karasa ba ita ya daga hannun sa zai wanka ma marin amma kome ya tuna sai ya dunkole hannun ya taushi daya hannun sa Ita ko Wawuyar bata gane wani kishi bane yakama mijin nata Sai matsawa da tayi kusa dashi hannun ta tallafe da kumatun ta Tana cewa "my tsar yau ni zaka mara akan na dangan ta danka da almajiri lalah nayar da maganan Àmeena da tace idan na haifu sonda kake min zai ragu zaka bawa danka rabi tun kafin yazo Duniya gashi ka tabbatar min da haka inama ni zan haifi dannan da cikina Nabil juyawa yayi yafice adakin dan ransa amugun bace yake Hadim ta juya ta kalli Fandau ina wayan nan da Muhammad ya baki tun a meduguri? Tace "gashi can acikin loka Hadim Tace" dauko Fandau taje ta dauko wayan ta mekawa Hadim Takar ba tace jonata a change bari nasa miki sim dan mu yau zamuyi tafiya zamuyi wata daya kafin muzo shiyasa kikaga munci kamiki kicin da kayan abinci ki kula da kan ki sosai da abin da yake cikin ki ta bude wayan ta sa sim din ta mekawa Fandau A daki ta samu Nabil haryanzu cika yake yana batsewa ta matso kusa dashi tace kaki tsayawa kayi sallama da babyn muko to muyi wankan sai muje muyi sallaman ko Dasu ka shigo sallama har lokacin Fandau bata dena kuka ba Hadim tace "Kaga ko har yanzu baby bai shuce bako Hadim ta karasa inda fandau take tace "munzo yin sallama d babyn mu tabude cikin Fandau ta fara shafawa cikin da ya ke a shamile baza ka taba cewa a kwai jaririn dan wata 3 acikin ba dan Hadim dayake tana da teba zugudan ta yafi na fandau me cikin ma sosai har Tace "kai baza kazo kayi sallama d baby namu ba Nabil ya tabe baki yace "ki gai sheda shi kawai dan har yanzu kunnuwan sa basu dena bashi sautin abin Fandau take cewa ba Da zasu fita Hadim ce a daba Nabil yana baya saida yajuyo yayiwa Fandau wani kallon zaki sani yafita Itako fandau kuka ne ya kufce mata a zuciyar tace yanzu mutanen nan da gaske bulaguron zasuyi harna wata guda subar ni nikadai bawan nake gani bansan dare ba bansan rana ba sai na kalli agogo *Barno birnin SHEHU* *Yarwa yarturam ajaye bula maiya maluma* Bakaramin murnan ganin su akayi ba fadin yanda sukayi murna bata lokacine Harwani kwarya kwaryar walima aka hada wan yakasu kashi kashi na abokan sa daban na family daban Amma duk wannan ba damuwan Nabil bane shide damuwan sa yaga Fandau wanda bai taba sammanin bazai iya jurewa ba sai da yayi nesa da ita din Jiyake kaman bazai iya rayuwan dan bacci wannan yakagare shi yakira number da suka sa mata a wayan yafiso airga a kashe Wani da bara ne ya fado masa yayiwa kansa murmushi yasan inna ZAINABU ce kawai zata iyayin wannan ai kin nan dan haka ya juya yacewa Hadim zanje gidan abba isa dan yasan nanne kadai zaice zaije bata ce zata bishiba ta tabe baki tace adawo lfy Inna dama nazone nagaya miki anne meni meeting kasan waje amma nasan idan nace zanje Hadim zata ce saita bine nikuma bana son wanan yawan tafiye tafiyen har sai ta haifu shiyasa nake son idan muka zo yimiki salama sai kice sam ita bazata ba dan kar ta wahala Inna ZAINABU tace yo aikin bansa dama ba kai ka sangar tar tada hakan ba macce kamar jela ko ina da kai ai ko ba kace ba bazan bari ba kubari idan ta haifanin jikan tabani kuwuce birnin sin ma Nabil yace "to amma karki nunan ni nagaya mikin dan ban ma gaya mata tabiyan ba tace to sarkin yan tsoron Hadim ya tashi yafita Yana murmushi Nabil ne suke tafiya da sani wato wada yakai Fandau kona ce wanda yasan sirin su suna tafe akan hanyan suta zuwa sheuri Nabil ya juya yace

Chapter 13 of 39