Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
4 / 5
no zan biyo Suka bishi da addu'a yafita Nafisa da zainab ne kan gado sunata hira Cikin nisha'di Zainab tace Kinga yanda kike kyau kuwa kamar ba 'yar qauyan nan mae tallan goroba Nafisa ta'daka mata duka tace Nidae matar yayankice yanzu komae zakice kice Ta kwashe da dariya tace wlhi har maganarki da yanayinki ma yacanja Cikin shagwa6a tace ya isheki fah wlhi zan gayaki da Momy Tace bafah da ya MARWAN kikeba da zakimin shagwa6a Zatayi magana Momy tashigo Dasauri tasauka tadurkusa tace. Sannu Momy ina kwana tace lpy Nafisa kindawo lpy Tace lpy lau Momy Tace gud haka akeso dafatan kina qoqari Tace inayi Zainab tace kobatayi zatace tanayi Momy Nafisa ta harareta tace Allah Momy inayi tace Barta nasan kinayi Tace yau momy nizanyi girkin gidannan Momy tace to ba damuwa Nafisa indae girkine gashinan yana jiranki amma nadare tace to Momy tafita Zainab tace kice yau zanci girkin amaryar matar babban yayah Tace aikonayi bazan baki Ba Tace kin'isa Tace zakigani Tace idan har banciba to sae nasan yanda nayi ya MARWAN ma baiciba Tace tab mijin nawa zaki hana abincina wlhi baki isaba Zainab tace Hakka kike dama dazakice mijinki bako kunyata Tace akan mijina nafi haka Zainab takama baki. Tace aranta Allah nagode ma da yarinyarnan take kilewa dan da dukkan alamu zataba maryam wahala Nafisa tace kinyi shuru tace no mamakinkine ya kamani Dariya kawae tayi Girki sosae Nafisa tayi dan towan shinkafa tayi miyan ogun taji bushash shan kifi da naman kaza ga man shanu Tayi kunun aya Sannan tadafa kuskus da miyar kwae Tajera kumae akan dannin Zainab tace gsky matar babban yayah 'kamshi ya dameni asanmin Tace to za'a sanmiki amma saikinje kinyimin wanke wanke Tawaro ido tace tab lallema kin rainani ga Jamila Tace aiyau nahani Jamila aiki Tace plx Auntyna temakeni wlhi zan iya miki kuka Tayi dariya tace to kiyimana Momy dake jinzu tana karanta jarida tayi murmushi tace Nafisa karkibata saitayi wanke wanken dama takwana biyu batayiba Tace yauwa Momy Zainab batace komae Ba tanufi kitchen 'din danyi Amma tana zuwa tatarar Ba wanke wanke Ashe tayi da murmushi tafito tanacewa. To nagama Nafisa tace to angae sheki zokici Nan taci tana santi Momy da dady ma sunyi santi dan dady sae samata albarka yakeyi Takoji da'di sosae Nan tada'da godema Jamila aranta dan itace jagaban koya mata komae Sae gab magriba Amar yashigo Aiko yacika da murnar ganin Nafisat yace kaga Auntynmu Tace kaiko Yace menayi Tace Allah Amar kadena kirana da Auntynmu Yayi dariya yace wannan kuma saidae kiyi hakuri dan bazan denaba Amma yaushe kika iya sunana tace Dama nacema sae nazama 'yar birni Yace hakanefah Amar yayi mamakin yanda akace Nafisa CE tayi girkin gidan Dan gsky yaci abinci Mae da'di yace kae Auntynmu kodae gidanku kwanona zae dawo Dariya tayi kawae Momy takira Nafisa taha'da mata magungunan mata Masu kyau Dana Sha da madara da na tsarki dana dafawa duk Tace kitabbatar kuna komawa gida kifara Sha zasu qara miki lpy da 'yanci agun mijinki Kunya takama Nafisa Tace kidena jin kunyata ni mahaifiyace agareki Sae bayan isha'i MARWAN yashigo gidan Kallo 'daya Nafisa tamae tagane yana tare da gajiya Allah yasa da kwalliyarta Yace tatashi sutafi Momy tace da dae kaci abinci zaifiko Dan naga kamae da yunwa atare dakae Baiyi musu ba zainab tasamae tuwo Yafaraci idan Nafiisa akanshi tana Addu'ar Allah yasa yayaba Yakoci sosae yakora da kunun Aya Yace Momy wayayi tuwannan tace yaci ace kagane girkin matarka Yace FEENAH tace ita mana ya maeda kallanshi kanta da mamakin dama ta'iya girki haka Da sauri Nafisa ta sunkuyar da kanta Baice komae ba yatashi yace to zamu tafi Momy tace Allah ya kaiku lpy suka amsa da Ameen sukafi Haqiqa sunba kowa sha'awa Suna Cikin tafiya MARWAN yace kinyi kyau FEENAH Cikin sanyin murya tace kafiniyin kyau yayah Wani zirrr yaji tundaga kansa har babban yatsansa na qafah Yarinyarnan fah tana hargitsashi da muryarta yace aransa Yadaure yace ko Tace Allah da gaske naso nafara yabaka amma karigani Shuru yayi Can wayarshi tayi qara ya'dauka Aminu yagani abokinsa Yace ina hanyar zuwa gida ne Aminu Yace no bawani abu bane dama inasan intunatar dakaine dan Allah kazo da maryam gobe wajan reception wlhi Zakkiya tanasan taje MARWAN yace to zatazo Ango kanata wani zumu'din aurannan yace kae anaku ai abinda kayi yafi haka yakashe Ya'dan kalli Nafisa Yace mekikeso nasiya miki tace Ba komae Yayi faking dae dae inda wajan kayan fruit yasiya yaja motar Koda MARWAN yayi faking Nafisa tafito Maryam tagani afarfajiyar gun Rantako a6ace tawatsa mata harara Nafisa da tsoro Tuni tsoro yashigeta tayi saurin cewa sannu da gida aunty maryam Tace sannu da gidan uwarki MARWAN yafito yace wae mae yake damunkine Tawatsa Mae harara Tace ban saniba Yace OK yarufe motar yayi part 'dinta Dama tuni Nafisa tayi shashinta da gudu Suka barta ita 'daya Cikin takaici tabi bayan MARWAN Koda tashiga yana toilet tazauna gefan gado Bayan ya fito tace Ai wannan wulaqancine kufita tunsafe sae yanzu zakudawo kuma aikae 5 kake dawowa Yace am sorry aikine yamin yawa sae bayan isha'i naje gidan Bu'dar bakinta sae cewa tayi qarya kakeyi Cikin mamaki yace ninake miki qarya Tamurgu'da mae baki tace eh Sae jin saukar mari tayi Marinko yashigeta Yace fitar min anan Tasan halinsa sarae ka'dan da aikinsa ya dakata tuni tafice Nafisa ko bayanta qara mae wanka tayi tabi lpyar gado tare da addu'a Washe gari Tatashi tashare lungu da sa'ko Tafeshe da turare Sannan tayi kitchen Doya da kwae tayi tare da saidin Gefe guda kuma tayi Lipton wanda yaji kaninfari da citta Sannan tajera kan dannin tashiga wanka Su maryam ma suntashi. Amma sam taqi kula MARWAN Shima dake miskilancin nasa yamotsa ko kulata baiyi Ba Sanda yaga shirinsa tsaf yanufi dannig bakomae yaja tsaki Sam MARWAN baya wasa da cikinsa gashi yanajin yunwa Yamae da kallansa kanta yace ina breakfast 'dina Tace banyi ba Yace dalili Tace kajegun Nafisa tabaka Yace OK dama ai tafiki iyawa yafita Sae kuma yadawo Yace wlhi kika kuskura kika biyoni gunta ranki idan yayi dubu saiya 6aci yafice Tabishi da kallan mamaki. Dan ita tace yaje gun Nafisat ne dan tana tunanin bazae iya cin abincinta ba batasan aikin gama yagama Ba Ahankali yashiga falan idanshi yasauka kan danning Yazauna yana bu'de doyan Mae makwan yaji qarni kamar yanda yasaba jin na maryam Sae yaji qamshi Nan yafara ci yana mamakin yanda Nafisa ta'iya sarrafa komai Nafisa ko tana gaban miro tana kwalliya Faudace dae da'dan man baki sae tafeshe jikinta da turare tafito Karab suka ha'da ido Ta durkusa tace Ina kwana yayah yace lpy lau FEENAH kintashi lpy tace eh yace gud zonan Taje kujerar kusa dashi tazauna Yace nacinye miki breakfast ko Tace aa damafah kainayi ma Yawatsa mata wani kallo tuni jikinta yamutu yace Aiko nagade dafatan za'adinga min kullun tace insha Allah Sanda ya tabbatar yacika tunbinsa sannan yace to FEENAH cikina zae fashe tace yayi hakuri dan Allah karya fashe Yatashi yana cewa ni natafi Tace Allah ya kareka yayah yabaka abinda kakeso ya kareka daga sharrin maqiya Cak yatsaya Dan yaji da'din addu'ar sosae Yace tnx my luvly FEENAH yafice Harya shiga motarsa yatuna zae gayama maryam tashirya zuwa reception 'din Aminu anjima yafito Kuka sosae yasameta tanayi Nan tausayinta Yakama shi yace Menene koma tace Wato MARWAN yanzu har lukaci yazo da zaka fara wolaqantani akan wannan yarinyar Yace cigaba inajinki Tace kucaka qazama da ita har ka'iya zuwa kaci abincinta Yaja tsaki yace banji Me kikesan fa'daba Tace sonake kadena shiga sharinta bare har kaci abincinta hira taha'da Ku Yace tab Tace miye Yace kin ibo da zafi Wlhi bazan iya dena cin abincin FEENAH Sam Kibarma maganar indena shiga shashinta dan abune wanda bazae yuhuba Amma namiki alqawarin bazan ta6a yarda santa yashiga zuciyataba bare har in kusan ceta Tace nashiga uku yanzu bazaka iya dena kukataba Yace kwarae inadae damuwarki karna sota kuma karna kusan ceta indae wannan ne anhucce shafin Tace MARWAN Yace Dan Allah kikwantar da hankalinki bana san yarinyar nan kwata kwata to akan Mae zaki dami kanki plx anjima kishiya muje reception din Aminu Cikin kuka tace ba'inda zatani Ok yafice Nan yaci karo da Nafisa ya hucceta Tashiga falan da sallama tare da cewa Aunty maryam ina kwana Cikin fusata tace fitarmin afalo dan ubanki Ba musu tafice Tsaf Nafisa taji abinda MARWAN yace Amma ranta ya6aci da yace baya Santa kwata kwata Nan tasa aranta sae yasota indae kirsa na aiki Tana mamakin yanda maryam take nuna kishinta afili Dan wlhi zata iya rantsewa tafita kishi nesa bakusa Ba Dan tatsani maryam ba'dan ka'danba Batasan tararyar MARWAN dakowace mace inhar aure ya halarta garesu Misalin qarfe 4 MARWAN yanufu gida dan shiryawa reception din Aminu Koda yazo gidan yatarar maryam batanan ranshi ya6aci amma yasa aransa zai koya mata hankali Nan yayi wanka yashirya yanufi falan Nafisat Nan yaganta tana bitar karatu Yace FEENAH Tace na'am Yace tashi kishirya kirakani wanigu Tace toh Rasa kayan dazata tayi shiya tazauna gefan gado kawae tana kallan kayan canda yaji shiru yashigo yace yadae tace wanne zansa Wata atanfa yaza6a mata 'dinkin riga da siket yayi kyau Tatsaya mutsul mutsul yace kisaman tace to kafita Yayi murmushinsa Yafita nantasa tafeshe jikinta da turare Koda tafito qura mata ido yayi dan tayi kyau komae najiinta yana baiyana yanda yakeso Yacije baki Yace yace muje ko Nan suka kama hanya Wajene wanda yatara wayayyun mutane kallo 'daya zaka musu katabbatar sun jiqu da ilimi musamman boko Aminu yayi mamakin ganin MARWAN da Nafisa yace wannance amaryarmu ko MARWAN Yace yah Yace tayi to ina ganinka Yagane maryam yake nufi yace tayi tsiyar Aminu yayi murmushi yace ma Zakkiya Amarya Gafah Amaryar marwan tace waw ammafa tazo Wlhi kallo 'daya namata Santa yashigeni da'alama bazatayi hayaniya Ba Kamar mery Yace baruwana karkisa MARWAN ya zuciya yanzu kinsanfah ba'a kushe mery agunsa Zatayi magana MARWAN yace ya isheki fah Tace nayi shiru Nafisa najinsu Amma hankakinta yafi tafiya gun wata budurwa wacce tasaka ma MARWAN ido Can budurwar tanufusu tazauna kusa da MARWAN tace Bazan 6oyema Ba wlhi katafi da imanina kallo 'daya nama naji sanka yashigeni What Nafisat tace Taci gaba da cewa Kinmakara dan arziqin matansa biyune aduniya gwarama kisan Inda dare yamiki Ba MARWAN ka'daiba har Aminu sanda yayi mamakin Nafisa Matuqar 'daure kai kan MARWAN yakulle Budurwar tace Daga gani ke qanwarsa amma sabo dame yasa ina magana dashi zakisa baki Tace saboda ina kishin yamiki magana bansan kiji maryarshi Shiyasa nayi saurin tarar nunfashinki Sannan kuma niba qanwarshi bace kamar yanda kika 'dauka ni matarsa CE tabiyu dan haka tun muna mu biyar kibarnan gun Cikin mutunci Budurwar takalli MARWAN wae haka Ga mamakin Aminu da Nafisat sae MARWAN yace Kwarae na mijin mace biyune aduniyar nan plx kiyi hakuri Nan budurwar tatashi tatafi Ahakan mah takaicine Yakama Nafisa meyasa MARWAN yakula budurwar Shiyasa tayi kicin kicin da fuska Aminu yace to miye na6acin ran tace Mae yasa yamata magana Aminu ya kalli MARWAN yace taka tasameka gana maryam ga nata Murmushi kawae yayi Zakkiya tace aini tamata sauqima wlhi danice wata tace tanasanka mari zan fara bata Ahaka akaci akasha Anji waquqi Nafisa tayi mamakin yanda akayi 6arin nera kamar basaso Sunyi hotu sosae da Zakkiya tace tabata number wayarta tace bata da waya Tace plx MARWAN kasiya mata yace karatu take sai tagama Tace to inzanyi magana da ita nanemi maryam Aminu yace tab zako kisani Har aka tashi Nafisa bata dena mamakin bakinba Kuma bata sakema MARWAN fuskaba Ko amota bata kalleshi Ba shiko sae satar kallanta yake ahaka sukaje gida Sunayin faking maryam nashigowa Ginin fitowar Nafisa yasa maryam ranta qara 6aci bayan marwan yafito yace daga gidan uban wah kike banmiki garga'di Ba Cikin gadara tace sunan Aunty khadija naje ko aibune zuwa gun yayata Yace kokusa Amma kikomah gunta Yitayi kamar zata shiga shashinta..... Yayi saurin janyota yafalla mata mari Tashin hankali Ran mazafah ya6aci Nan ya kwasheta jikake tim tazube ya'dauketa yawatsar awaje Yace kika shigarmin gida sae na 6ab6allaki Topah kodae MARWAN yamanta maryam 'dinshice Hmmm Aidaganin haka maryam tasa kuka tasani baqaramin 6ata mishi rai tayiba amma wlhi sae takoma ciki dantasan intasake tatafi bazai waiwayeta tada'di ba Nan tatashi tashiga ciki duk da megadi yaga yanda komae yafaru baice mata komae Ba tashige Batasa meshi afaloba dan haka dagudu tayi betroom 'dinta Sarai yaji shigiwarta barinta kawae yayi Nafisa ko tsoro ne yakamata wato rashin mutuncin MARWAN bakanta yatsaya ba Tuni sausayin maryam ya kamata amma data tuna yanda yake cewa yanasan maryam sae Tajah tsaki tace can tamatse muku Washe gari maryam tatashi tayi breakfast tajera danning dan MARWAN yasauko Amma kokallan wajan baiyiba yafita sae falan Nafisa Dan yanzu bayajin zai'iya cin abincin maryam Yako sami yanda ya keso Yana Cikin cine Nafisa tafito da murmushi akan fuskarta tayi kyau har tagaji tace GudMrning yayah yace Mrning FEENAH Tace yau baka fito da wuriba yace baccine yasha kaina Nan tazauna kusa dashi tana kallansa Yace yadae tace bakomae Yace fa'didae Dama inasan zuwa kasune Yace toh mezaki siya tace qananun Kaya Yayi shuru Sanda yagama yatashi yace Zanba zainab ku'di tasuwo miki tace to amma..... Ya katseta da cewa Bazafah kijeba Jiya kinfita dan haka aa yafice Mamaki ya kama Nafisa da furucinsa. Yana fita maryam takira qawarta Habiba awaya tazae yane mata abinda yafaru Tace gatanan zuwa Aiko bata da'deba tazo Nan sukayo shashin Nafisa Tana saune tana kallan wani film a M'B'C 2. Sae kaninsu kawae tayi maryam na huci Tace Aunty sannu da shigowa Takaici Yakama maryam tace ma Habiba kinga irin munafuncin natako Habiba tace nifah ina ganin yarinyar nan asiri tayi mishi. Bakince dawowarta ne komae yasauya Ba tace eh wlhi Da sauri Nafisa takalli Habiba Tace bansan asiri ba wlhi Maryam ta maketa tace rufema mutane baki makira angaya miki miyi yana fa'dane Habiba tace tab akwae aiki sosae agabanki maryam dan saekinyi da gasket Tace yazanyi Taja hanunta tace zomuje Suka fita Basu zamae ko inaba sae gadanta Maryam kamar zatayi kuka tace inajin Habiba tace wlhi yarinyar nan asiri tamiki dan haka mutafi gun daganinka naga aiki Maryam tace waye kuma haka Habiba tace niban sanshiba saeda nata6a raka Amira gunsa wlhi ya'iya aiki baka'dan ba Tace aiko sae muje kawae Tace plx maryam kibari sae kinma MARWAN qaryar zuwa wani gu banasan yadinga ta6amin fatarki tace wlhi Habiba bakisan yanda hankalina yake tashe bane kawae muje tace OK sae muyi sauri dankar ya ankare tace aikam ta'ibi ku'di Nan suka tafi gun da ganinka naga aiki Ko ahanyarsu zancan Nafisan suke Habiba tace bakiga yanda fatarta tagoge ba jikinta gwanin sha'awa wayasani ma ko ciki ne da ita Gaban maryam yafa'da tace Idanko hakane wlhi baqamin hauka zanyiba dan wiyarta MARWAN yamata ciki wlhi nasan ganin idona zaidinga nuna mata soyayya dan'akwae shi dasan yara Habiba taqara karka'da kae tace hmm ai'in soyayya ne da sauqi dan natabbata koroki zaiyi zaice baiga amfanin zamanki ba Tace zai'aikata hakan kan dan MARWAN bashi da mutunci Sam Habiba tayi dariya tace ga tsinannan ra'ayi Ahaka suka dinga shiga daji har sukazo gun bokan Kallo 'daya maryam tamae tasan yaci sunansa Yakalleta yabushe da dariya yace tab Mijinki hatsabibine nagaske Tace ko Yace wlhi tunda yama yarinyar kallan farko yaji Santa ya shige shi amma dake soyayyarki tafi fawa acikin zuciyarsa awannan lukacin shiyasa yayima 'dan'awamsa gardama kuma idan kika bari shaquwarsu tafi haka wlhi kinka'de Dan yarinyar ba qaramin bin bokaye takeba Ba Tata6a zuwa wajan wani boka daniyar akasheki sae yace mata tauraranki yanada qarfi saitace to ahaukatar dake nan yamata aiki saidae baicikiba saboda qarfin tauraranki Amma yanzu sunanan suna wani aiki akanki Hankalin maryam tashe tace kisa kuma da hauka nashiga uku Habiba tace bakisan mutunba aimugun icene shegiyar yarinya tasan kan mugunta bokan yaqara Sa dariya yace aitafi hakama Maryam tace yanzu inasan yasaketa sannan ka haukatar da ita yanda bazai qara marmarin santaba sannan kuma yazama nika'daice agabansa Yace angama Zakibada dubu 'dari Nan taciro tabashi Yace ammafah ahankali aikin zaidinga aiki tace toh (Allah kaganar da masuyi) Nafisa ko mamakine yacikata yanda da ranta kuma agabanta aka mata sharrin tayi asiri Canko taji fitarsu hankalinta yakasa kwanciya akansu karfa suje mata wani abu Nan tatashi tafara lafula tana roqan Allah yakareta daga dukkan kowane sharri Wajan 2:pm ko saiga zainab da Kaya niqi niqi Da sauri Nafisa tatareta tana cewa sannufah 'yar uwa nasa ansaki aiki Tace la bakomae kiduba kigani ko zasu miki Nan tafara dubawa Baqamin murna tayiba dan ko ita taje bazata za6o masu kyau irinsu ba Tadafa musu abinci sukaci sukayi nak Sukayi hirar Su cikin nisha'i Sannan zainab tamata sallamah tatafi Badan Nafisa tasobah Kuma dae dae nan su maryam suka sawo kae Kokallan Su zainab batayiba tahucce Su Habiba tace wannan Ba qanwar MARWAN bace zainab maryam tace Itace muna fukar yarinya ba Ita da Amar basan wayafi munafunci ba Falan Nafisa sukayi Maryam tazuba mata ido tace sannu da dawowa Aunty Takaici baqin ciki yakama maryam tace kae mutun mugun ice Jibeki qarama dake harkinsan zuwa gun bokaye shegiya munafuka matsiya ciya wlhi duk abinki baki'isa kikasheni ba tsinanniya Cikin tsoro Nafisa tace Aunty kisafah kikace Tace eh shinace bakinje gun boka akan akasheniba harda cewa ahaukatani Shegiya kezaki fara haukacewa baniba Tace wlhi banta6a zuwa wajan bokaba narantse miki ko hanyar bansani bah Maryam takalli Habiba tace wlhi wannan yarinyar baqaramar 'yar iska bace Habiba tace aini banta6a ganin 'yar rainin hankali kamarta ba Gsky maryam sae kinyi da gaske dan kinha'du da makira Tsanarta taqara kama maryam takalleta jitake kamar tashaqeta tamutu Nafisa tace Allah kiyarda dani Aunty marya..... Gauuu maryam tagaura mata mari Sosae Marin yashiga Nafisa tafara kuka Ganin haka maryam tarufeta da duka Habiba na dariya Sanda tama Nafisa dukan tsiya sannan Habiba taja hannunta zuwa part 'dinta can betroom suka zube Suka fara aikata masha'arsu === hankalinsu kwance Baqamin duka maryam tayima Nafisa Ba dan harta kasa tashi Cikin ikwan Allah MARWAN yazo gidan 'daukar wasu takaddu dama 'dakin Nafisan yamanta Topah Idanshi kan Nafisa hankalinsa tashe ya jegareta yana tanbayarta meyasa meta duk bakinta afashe gata kwance takasa Mae magana Cak ya'dauketa yakaita motarsa yanufi 'dakin maryam Har yakae 'kofar falan nata sae kuma yafasa yakoma mota Duk aburkice yake yakira abokin aikinsa Dr ummar cewa gashinan da mara lpy ahaka suka isa asibitin da yake Bayan wasu daqiqu Dr umar yafito yace duka taci bana wasaba amma bakomae inban da bakinta da yafashe Zuwa ajima zata warware MARWAN yajah tsaki yace to waye zae mata dukannan Dr ummar yace kadaeyi tunani Sanda 5 da rabi tayi dae dae tashin MARWAN yashiga 'dakin da Nafisa take Garau ta warware saidae kunburin bakinta ya zauna kusa da ita Yace waya miki wannan dukan tace Aunty maryam wae naje gun boka nace ya kasheta ya haukatata Yayi shuru ganin shurun da yayi Tafashe da kuka tace wlhi Allah yayah bansan wajan boka ba Ya qura mata ido Yace Kinsan abinda natsana tace aa yace kuka Nan tayi shuru Yaci gaba Yanzu jikin naki yamiki dae dae ta'daga mae kae Yace gud to sauko mutafi Nan tatashi sufito Shiyabu'de mata qofar motar tashiga yajasu Ahanya yace am zaki iya min girki kowa tace eh yace yauwa my FEENAH Yanzu akwae abinda kike sha'awa tace aa Ya galla mata harara tace umm to abarba da ayaba Yace OK Wajan fruit yayi Yasiya mata da 'dan dama sannan yasiya musu Suka nufu gidan Sanda ya tabbatar tazauna sannan yayi part 'din maryam Lukacin tuni Habiba tatafi Yasameta tana bacci Yatasheta yace akan wane dalili zaki daki 'yar mutane Tace oho kazo ka rama matane Cikin takaici yace eh Tace to'ai banga kafara bah Ya girgiza kae Tabbas inyabiye ta maryam toko kullun saiya jibgeta dan bazata ta6a iya gyara harshenta wajan magana da shiba Yajah tsaki yashige room 'dinsa Itama taja tsaki tace munafuki kawae 'dan rainin hankali kazo kanata min da'din bakin bana santa kenake so ashe duk qaryane Takuma yin tsaki Nan tunani yazo mata kodae aikin bokan yafara aikine Dan tasan da yaga dama falleta da mari zaiyi Bayan Nafisat tayi sallar 'isha'i ta addu'o'inta Tayi wakanka sannan tajerama MARWAN abincinsa. Taje takwanta Xuwa can ya shigo Zamah yayi yacika cikinsa dam Sannan yashiga betroom 'din ya haska fuskata da wayarshi ta runtse ido yace Tnx my FEENAH sannu ko tace um hum Yace gud9nt tace yah 9nt Yafita tabishi da kallo =ؗ=ؓ=ؗ 'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI =ؗ=ؓ=ؗ Aha rayuwar taci gaba da tafiya Yayinda maryam take zargin Nafisa sosae Ita kuma tadage Da tsafta da iya girki kissa Ayanzu MARWAN yanasan kasancewa 'dakin Nafisa fiye da maryam Ana Cikin haka hutun Nafisa yaqare Amar ya maidata skull Baqamin da'di Halima tajiba dataga Amar Shiko MARWAN hankalinsa baitashi tashiba saida Nafisa tatakoma koma skull Nan hankalinsa yatashi dan yasaba da abincinta tare da qamshin turaranta Kamar yau yatashi yagama shirinsa Adole maryam tayi qoqari tajera Mae breakfast Yazo yazauna kawae yana kallan dankalin da kwan tace my luv (Dake 'yan soyayyan sunda wo tunda Nafisa batanan) Yakalleta Tace kaciman Yace hmm kinsan Allah bazan iyaba Ciba Dan qarnin da yakeyi Tace haba my honey meyasa kakemin hakane dan ba Nafisa bace tayi Yace gsky Nafisa tafiki iyawa inta dawo kije kawae takoya miki Tace aiko sae dae inmutu ban koyaba Yatashi yana 'daukar keey 'dinshi da wayarshi tare da laptop 'dinshi yana cewa shikenan ai sae kici kayanki gsky nayi missing FEENAH ba'dan ka'danba Tace kaje ka'daukota man yace Ai nayi tunanin haka sae kuma nalura da tanasan karatun shiyasa nabarta Baqin ciki Yakama maryam wannda har yahanata magana tana kallansa yafita Haka take kasan cewa Ku San kullun =ؗ=ؓ=ؗ Nafisa CE da Su Saudat suna hira SafiYYa tace shegyan Mae English yasani agaba Saudat tace kidage da karatu kigani bazai kulakiba Nafisa tace kinsanfah shi yafisan Masu dagewa SafiYYa tace hmm 'Dan liskane kawae amma ai ina dagewa kunsani Halima tace Dan Allah kudinga tayani da addu'a Saudat tace wani abune tace Soyayyar Amar da'da camkata take SafiYYa tace dan Allah kirabu da mutane dawani Amar Tayi saurin wato ido Tace wlhi bazan rabu da zancan shiba Sam Bakiga yanda ranar nagan shi ba wlhi baqamin farin ciki nayiba Saudat tayi dariya tace har'ila yau bazan dena miki dariya ba amma gsky ina miki kyakkyawar addu'a Nafisa tace karkidamu sis komae zaizo da sauqi ammafah sae kinyin hakuri Tace ba damuwa inadae kince baida mata tace kwarae tace anwucce Karatu sosae Su Nafisa keyi bana wasaba amma soyayya na wahalar da mutun 2 acikinsu Nafisa da Halima Halima tayi nisa akan San Amar sosae damuwarta yasota TotaYaya hakan zae faru bayan Amar bae San da zamanta ba Suna kwance Wata senior Su Amina tashigo tace wacece Nafisa tace gani tace ana nemanki Nan tabita tana Addu'ar Allah yasa lpy Koda taje Shubaga bata waya yayi yace yayankine yakesan magana dake Sae kijira yakira Tace to dan tasamu nutsuwa tunaninta Amar ne amma sae taji muryar MARWAN tace Barka da yammaci yayah Cikin san yayyiyar murya yace Barka ya kk da karatu Tace lpy lau Yace gud Tace ya Su momy da zainab Amar Aunty maryam yace lau 'dinsu kinsan Meye tace Tace aa Yace wlhi hankalina atashe yake Tace Allah yasa lpy Yace inafah nakasa cin abincin kowa anya ba canja miki skull zanyiba Cikin sauri tace aa yayah inajin da'din wannan yace hmm Zanyi tunani Tace plx Dan Allah kar tunaninka yasa kacireni Yace kinsan Allah yanda nakeji yanzu kamar naje na'daukeki haka nakeji Cikin shagwa6a Tace kayi hakuri yayah aina kusa zuwa hutu Yace Saifah nayi tunani yakashe wayan MARWAN da gaske yake San cire Nafisa Ita kowa tasa aranta wato 'yar aiki yakesan tazamah agidanshi ko lallema yaraina mata hankali itafa yanzu tagirma tasan hankalin kanta tajah tsaki Taba shugaba wayarshi tafita Da sanyin jiki tashiga 'dakin nasu Saudat tace lpy dae ko Tace eh Amar ne yakirani mugaisa Karab halima tace yana ina tace awayane fah Tace amma ke akwae 'yar iska kinsani shine bamu tafi tareba Saudat tace kefah Halima akan Amar zaucewa kike amma banda haka yaushe tasan shine yakira Nafisa tace barta kawae Halima taja tsaki dacewa gsky naji haushi SafiYYa ta kalli Halima yanda taga ta 6atarar shine yasata fashewa da dariya Tace kae duniya Gsky sonah wahalar dake Halima Saudat tace aikam Nafisat tace to nidae yi hakuri Halima ta dallah mata harara tace yahucce Hararar taba Nafisa dariya Cikin darefah Nafisa takasa bacci Dan tasan tsaf halin MARWAN zae iya rabata da skull 'din gashi kuma ayanzu ba abinda takeso kamar skull din idanfah aka cire sanshi Ahaka sati tayi amma bataji motsin MARWAN ba hakan yasa tasamu sukuni Zaune suke suna bitar karatu dan exam suke Halima tace Ni wlhi har nagaji da karatun SafiYYa tace kekoni Saudat tace Ai rashin gajiya sae Nafisat kallifah yanda taqurama book ido SafiYYa tace ko iftawa batayi Tayi murmushi tace yazanyi inasan karaci gabah Ahaka suka gama exam 'din steel yanzuma direban su Halima yazo 'daukarta amma taqi tafiya wae sae taga Amar tuni Su Saudat sukatafi Nafisa tayi dariya tace yanzu inkuma ya MARWAN ne yaqara zuwafah tace Plx kidena min fatan tsiya Tace nadena 'yar soyayya Tace wae

Chapter 4 of 5