Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
3 / 5
Ba Ranta ya6aci. wato yaje nemo mata Nan kishinta yatashi Takasa zaune takasa tsaye Kasa hakuri tayi takira Habiba qawarta Nan tace mata gatanan MARWAN ko shiga gari yayi sosae yanemoma Nafisa koko da 'kosae Lokacin da yazoma har tafara bacci Sam baiji tausayin dukan da yamataba Mae makwan yatasheta cikin nutsuwa amma inaaa 'Daka mata duka yayi Afurgice tatashi Yace gashinan Yafita tanajin tashin motarsa tayawo kokonta da qosae Haqiqa yunwa takeji sosae nan tahauci Tana ka'da kae dan sunyi da'di Tana cikin cine maryam tashigo da habiba Tace kinganta wlhi jiya da naganta banji komae Ba amma da safannan yanda ya'dan nuna kulawarshi akanta abin yaban haushi Habiba da sheqe da dariya tace amma wlhi maryam ke 'yar iskace Tace bangane Ba Tace yo banda abinki yaushe zaki fara kishi da wannan 'yar yarinyar Jibetafa bata wucce 11 ko 10 years Ba Amma kika tsaya kishi ni wlhi ma kinban haushi Tace bazaki ganeba Tunyanzu yafara nuna kulawar shi akanta nan gaba kumafa. Tace sae kibari sae gaban tayi amma yanzu zaki 6atama kanki lukacine kawae akanta. Dan komae yanzu zatayi Zatayi shine Cikin yarinta kuma dole sae kun biye mata Taja tsaki tace yadae biye mata dae Dan wlhi ni duka zan mata. Tace duka ayanzu ko Tace ako yaushe Tace qaryane saedae kidaketa yanzu amma ba gababa Dan gaskiya yarinyar ta ha'du Gaban maryam yafa'di Tace kingani ko Tace no karki damu aikece a gaba Dan MARWAN ke yakeso aduk duniya Ina da tabbacin bazae soo wata maceba Jin abinda Habiba tace shiya hankalin maryam ya'dan kwanta Amma ahaqiqanin gsky ta tsani Nafisa yanzu tsana metsanani Idan Nafisa tace bata jisuba tayi qarya Dan afalonta suketa zancan Habiba tace inasan jin muryarta Tace dalla matsa 'YAR Iska daga ganin yarinyar mutane xaki fara jin iskanci.=3 Tace wlhi dabadan kishiyarki bace sae nayi da ita Tace aike bata zae zaece Tace har nakaiki Maryam tace aiduk iskancina bana bin maza saboda mijina jarimine Habiba tace amma kinabin mata ko Tace duk da haka ban kaikiba. Habiba taqara kallan Nafisa tana lashe baki alamin Ga kayan da'di sae dae yayi nisa Takaici ya isha maryam tajata part 'dinta Suna shiga betroom Maryam tace wlhi hababi bakiyiba Tace wlhi dabadan kishiyarki bace da na aureta inkoya mata tunyanzu Kinga kekan tana girma tana da'da cika Abun zaiyi kyau Maryam taja tsaki Tace ni kodan kishiyatace Shiyasa koka'dan banji sha'awartaba kinga mubar zancannan Yaudae mu'dan ta6a Habiba tace kamar kinsan ahannu nake Nan suka tu6e aihuwar uwarsu suka fara aikata alfasha (Wa'iyazu billah) Allah ka shirya Zainab CE tashigo falon da sallama Ai Nafisa naganinta taje ta rungumeta Tace zainab anan zaki kwana ko Tace aa Tace meyasa Tace saboda makaranta Tace la Dan Allah kicema ambar yasani Dariya tayi tace Ya MARWAN dae. Tace tab bazae saniba wlhi Tace Allah zae saki. Yanzuma Momy CE tace ingaya miki zata turo miki Jamila 'yar aiki tadinga debe miki kewa Tace yauwa sae tadinga tayani kwana ko Tace kwana kuma Tace eh mana Tace dama agidannan zatadinga kwana Amma Ga shashin 'yan aiki can awaje. Basae ta kwana a'dakinkiba Nafisa dae jinta tayi dahar zatace mata jiya ita ka'dae takwana sae tatuna da maganar da Hajjiyan megari tace mata ko dukanta ya MARWAN yayi karta gayama kowa Bare yayi mata wani Abu Karta kuskura tafa'dama kowa kodako momyce Zainab tace ya kikayi shuru tace Ba komae Nan tatashi takawo mata ruwa Dan wannan ma yana 'daya daga Cikin nasihar Hajjiya Tace indafa miki abinci Mamaki yacika zainab Dan tunda suke maryam ruwa bae ta6a ha'da suba bare abinci Amma ga qaramar yarinya tasan abinda yaka mata Tace aa aqoshe nake. kin'iya girkine Tace eh Amma ban'iya irin nakuba Tace shima zaki'iya duk Jamila zata koya miki. Tace to yaushe zatazo tace saidae momy taturo miki ita. Tace to Bata wani dadeba tatafi =ؗ=ؓ=ؗ Haka rayuwa Yacigaba da tafiya watanni xuwa shekaru Sau 'daya Nafisa taje QAUYE Sam MARWAN bayama shiga shashin Nafisa amma idan maryam taso nisha'di hakakawae zata kwulla ma Nafisa shirri shiko ya jibgeta yanzo Nafisa tsoran shi take bata yarda suha'du maryam bata cika shiga harkar Nafisa Ba sae intaso muguntar Momy ta aikoma da Nafisa 'YAR aiki sunanta Jamila Shiyasa Sam Nafisa bata da damuwa Idan dare yayi sukwanta abunsu da Jamila Su dafa abinda sukeso ko yaushe zaka sami shashinsu tsaf agyare Nafisa tasamu abinda takeso wato sutura da kayan kwalliya Dan haka koyaushe Cikin kwalliya take amma sae dae kwalliyar irinta QAUYE takeyi Jamila tayi tayi tadena irin wannan kwlliyar amma Sam taqi Dake Jamila zata girmeta da kusan 5 years Jamila talura maryam itace da gida Dan tunda akakawota gidan bataga MARWAN yashigo shashinsu Ba Kullun saedae na maryam Kuma gashi gado 'daya suke kwana da Nafisa hakan ne ya tabbatar mata da zarginta Abin yabata mamaki sosae Dan ganin Sam Nafisa bata damuba Itakanta Nafisa ayanzo bazata 'dorar da kamannin MARWAN Sosae ba Dan Bata yarda su ha'du Abinci da abin Sha bawanda MARWAN baya bayarwa abasu Komae ta hannun maryam yake zuwa Zainab nazuwa jifa jifa dake bamae bincike bace Sam bata gano komae Ba Amar nema dake duk qarshan wata yana zuwa Yaso yagano Abu tare da zargin yayan nashi amma daya tuna yayan nashi Mae adalcine kuma bazae cutar da itaba dan haka tuni yawatsar da zargin Momyce kusan koyau she take mata 'dinki tace akawo mata Kamar yau Nafisa da jamila suna zaune falo suna kallo Jamila taqudirce aranta yau zata fara shigar da nafisa cikin al'amuran MARWAN dan rainin hankalin maryam yayi yawa Gashi Nafisa yanzu tafara girma tunda dukiyar shanu yafara baiyana ajikinta Duk wani mae nafiya idan yaganta zaiso zamansa kusa da ita Tagyara zama tace Intam bayeki man tace inajinki Tace anyako kinasan ya MARWAN tace sosae ma Tace to meyasa bakya mishi yanda maryam take mishi Tace me kenan Tace kidinga mishi girki Kuma kullun kidinga zuwa dasafe kina gaisheshi Tace to idan nafarayin haka zae soni tace sosae ma kuwa Kuma kice yasaki amakaranta Tace to. Hakako akayi washe gari tayi wankanta Tayi 'dige 'diganta na qaune Tanufi falan maryam bataga kowa Ba tanemi guri tazauna Koda maryam tafito daga betroom taganta zaune afalanta sanda gabanta yafa'da Dan ganin komae da'akeso najikin mace na Nafisa yafito Tabbas bata tsayawa qarema Nafisa kallo koka'dan Amma yau taga Nafisa Tes Duguwa CE fara kall Ga gashi ga hanci Gata da ido shanyayyu Wato sex ice Ga qugu Cikinnan ashafe ba maganar te6a Gata 'yar siririya bacan ba Abinda zaifi 'daukar hankali ajikinta idan bata tare da gyale shine Breast 'dinta da hips dinta Cikin tashin hankali maryam tadaka matsa dacewa mekikazo min afalo Tace nazo gaeda ya MARWAN ne tace To yana toilet fa'di abinda kikeso Tace kawae nazo gaidashine sannan inasan yasakani amakaranta tace shikenan tace eh Tace hmm daga yau karki qara zuwa gaedashi yace bayaso Tace to tafita maryam tabita da kallo waw yarinyar nan taha'du fah a borden zatace yasata Inhakan tafaru bazai gantaba bare yaji wani filing tace aranta MARWAN yafito da shirin sa nafita office duk abinda sukeyi yanaji Amma muryar Nafisa tatafi da zuciyarsa Dan tanada sanyi ga da'din sauraro Yace yadae my luv naga kin sanqare atsaye lpy Tace lau inasan kasa Nafisa a borden skull kuma tabar cikin garinnan banasan ganinta yace hmmm kishine yatashi tace nidae dan Allah ayi kumae Cikin satinnan tatafi bansan qara ganinta yace to Wane gari kikesan akaita Tace Bauchi Yace angama ginbiyata Nafisa tadawo falo tatatda Jamila Tace kin gaesheshin tace aunty maryam tace karnaqara zuwa gae dashi amma nafa'da mata tagaya mishi yasani a makaranta Tausayinta Yakama Jamila mutun da mijinshi amma bashi da damar magana dashi bare harsuyi zaman jinda'di Tace Allah yasa yasaki Tace amin Hakako akayi acikin satin aka gama ma Nafisa komae sae tafiya Amar da Momy da zainab sunyi farin ciki sosae da hakan Yanzu haka tana gidan Momy angama mata shirinta tsaf MARWAN akejira Canko sae gashi yazo kallo 'daya yayima Nafisa yakawar dakae Momy tace sae kutafi dan lukaci naja Da sauri yace nizan kaita Tace todawa Yace Amar mana Amar dake jinsu yace ai ya MARWAN inasan zuwa gidan rasuwa Haka MARWAN ya lalla6i Amar ya kaita F'G'C Bauchi Lukacin da Amar zae dawo Nafisa har kuka tayi yadae bata hakuri yabarta Su hudune a'dakinsu Nafisa Saudat Halima Safiyya Sun kar6eta sosae [6:50AM, 01/10/2016] Hajjaju Novel: =ؗ=ؓ=ؗ 'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI =ؗ=ؓ=ؗ Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele =ؗ=ؓ=ؗ =ؗ=ؓ=ؗ 9 =ؗ=ؓ=ؗ Amar yadawo gida agajiye Momy tace mae yadae yace wlhi momy Ansha wahala sosae gurin gwada Nafisa karatu Dan ba'abinda tasani Sam tafannin boko Amma sun kar6eta haka Tace to mugodema Allah dasu kar6eta =ؗ=ؓ=ؗ Su Nafisa Sunfara karatu ba wasa Dake Nafisa karatun tasa agaba Sam shine agabanta Saudat da safiYYa iyayansu Masu ku'dine Halima CE dae 'dan dama dama Irin yanda sukaga fatar Nafisa agoge gwanin sha'awa dashi Shiyasasu ganewa daga gidan Masu dashi take Kamar yau suna zaune. Saudat tace Wae Nafisa baki gajiya da karatune Tayi dariya tace aishi yakawoni kinga idan nayi wasa duka zansha Tace agunwa tace gun wanda yakawoni dan saida yajamin kunne Tace kae amma ya ha'du hala Ku jinsin larabawane Tace ko 'daya Halima tace kinsan Allah tunda naganshi yatafi da imanina Saudat tace gsky ya yayi amma bae kae bashir saurayina ba Halima tace qarya kike wlhi yafishi sosae Nafisa tayi dariya tace Inbanda ke Halima yaza'ayi taga kyan Ambar kamar na saurayinta aidole tafi yaban shi Safiyya tace hmmm Kuraba kanku da zancan maza Ke Halima San Ambar yashigeki kawae abinda zakice Ita kuma Saudat tace ya ha'du amma bae kae gwanintaba Tace kinsan Allah SafiYYa ina tsananin San bashir duk yanda wani namiji yake bazan ta6a ganin kyanshi ba Cikin su6ul dabaka Nafisa tace wlhi bakiga ya MARWAN bane. Tace waye shi Tuni Nafisa ta'ankare Tace yayanane Tace koya yake SafiYYa tace kwayi kwa gama tagyeara kwanciyata. Haka rayiwar tasu tacigaba da tafiya Nafisa tadage da karatu sosae Hutun farko firs term dasukayi Amar yazo yatafi da ita Amma taji haushi atunaninta MARWAN ne zaizo 'daukarta Har suka zo gida jikinta asanyaye Abin yabata mamaki yanda ko kallan shashinta MARWAN bayayi Bare maga taha'dasu Ahaka hutunsu yaqare Amar yamayar da ita Jikintafah yanzu yafayin sanyi Hatu nabiyu ma second term hakance takasance Dan ranar dazata koma har marinta sanda yayi Dan kawae tafito bata saniba sukaci karo Ahaka rayuwar taciga gaba datafiya Tasa karatunta agaba Abin har mamaki yake Bama Su Halima Sam tafisu kokari Akwae wata Fatima dake s:s 1 senior Su Nafisa Tatsani Nafisa haka kawae kwata kwata batasanta Idan za'a yanka Fatima bazatace ga dalilin tsanar datama Nafisa Ba 'Yan group dinsu Fatiman ne zaune suna hira Saiga Nafisat da Saudat da SafiYYa sunzu huccewa Fatima tace ke zonan Nafisa tasan da ita take tace gani Tace wato ke bakida mutunci nikike harara Tace niban harareki Ba Waema akan Mae zan harareki Gauuu Tafalleta da mari Nafisa ta'daga hannu Itama tabata Marin Tashin hankali=F< Cikin mamaki kowa yake kallansu Bawanda bae San Fatima Ba wajan sharri Tace nikika Mara Tace kwarae na mareki niba mutun bace zaki mareni Nan Fatima taqara wanketa da mari tare da cukume wuyanta Nan fa'da yatashi sosae Inda Nafisa tayi rashin sa'ar cin galaba akan Fatima dan tafita qarfi Zance yaje gun head Master Yanzu haka suna gunsa Kowacce kanta aqasa yace Ke Nafisa baki da gsky Fatima sama take dake dan haka yanzu sae anmiki hukunci Ke kuma Fatima kiyi hakuri Nan Nafisa tafuskanci hukunci gunsa Bayan tadawo 'dakinsune Saudat tace wae mae yake ha'daki da Fatima ne. Tace ina nasani Halima tace kidena shiga harkarta Taja tsaki SafiYYa tace kiyi hakuri wata rana sae lbr Tace wlhi nima tsanarta nakeji sosae =ؗ=ؓ=ؗ Yautake alhamis Suna kwance Saudat tace Allah yasani nakamu dasan yayanki Nafisat wlhi tunaninshi yahanani saqat Saudat mezatayi inba dariya Ba SafiYYa tace kefa 'yar iskace Kinsan ko sooo yayake Cikin dariyar tace niko nasan soo tunda bashir yayi nasarar sace ziciyata Inasan shi soo metsanani Haqiqa idan na aureshi zannumae Lulawa zan nunamae so zan mishi ladabi da biyayya wannan aikawarine nasa araina Bazan ta6a bama wata mace damar shiga tsakanina da bashir Ba dan natsani kishiya arayuwata sam SafiYYa tace nidae ban afka tarkwan soh Ba Amma tabbas ina ganin wa'danda so yake wahalarwa Halima tace hmm Wlhi har mafarkansa nakeyi damuwata Allah yasa bashi da wata wacce yakeso Kuma Allah yasa yasoni Nafisa najinsu dan fa'dawa tunani tayi Kullun sae takwana da MARWAN aranta Tanasan jin muryarsa Gashi bata ganin kyan kowa saishi Yazatayi da mutumin da ya tsaneta bayasan ganinta Koyau she tanasan taganta dashi zancan da Saudat keyi shine yafama mata ciwan sanshi....... Halima CE takatseta daga tunanin da takeyi tace haba Dan Allah tun'dazo ina magana kin shareni Wlhi Allah shika'dai nakeso Nafisa taqura mata ido Tace yanzu amusali yanada wacce yakeso yazakiyi....... Tayi saurin katseta da cewa wlhi yanda zuciyata takemin zafii Zan'iya mutuwa akansa Kodae yanada matane tafa'da Cikin sanyi Nafisa tayi shuru Ganin haka yasa idan Halima zubowa da hawaye Cikin kuka tace nashiga uku wlhi ina sanshi Gabaki 'daya tausayinta ya kamasu Nafisa tace agsky bae da mata amma bansan ko yanada budurwa Ba Da sauri tace budurwa Wlhi ko ita wacece sae tabarmin shi SafiYYa tace kae haba kishi haka Tace kwarae inajin kishinsa bazan Ba wata mace damar sanshiba Nafisa tace dan Allah intambaye Ku Sukace minajinki Tace kamar amusali kece kika auri mijin wata amma sae yakasance shi mijin baya sanki sae matarsa yakeso baya Shiga 'dakinki baya cin abincinki Kekuma ganin yanuna baya sanki sae kika barshi Har natsawan shekaru baki damuba kumafah kinasan shi so ba'dan ka'dan Ba To ya zakiyi. Saudat tace tab Halima tace sadae inbanga damar sashi sona ba Saudat tace wannan ma ai zancan banzane wlhi ko baka sona sae kasoni soko me wuyar bari SafiYYa tace wlhi bazan yardaba ai nice sakemai har yaqini Inbanda haka wlhi duk qiyayyar da kakemin sae takoma soyayya Cikin lokaci ka'dan Nafisat tace kamarya Tace zankasance kullun Cikin shigewa al'amuransa Zan kasance kullun shine agabana Duk wani abu dazanmae dan nafaranta masa shizanyi Zan zamar dashi 'dan gatana Zan kasance koyaushe Cikin kwalliya Sa qananan kaya Zan kasance Cikin kissar 'daukar kar hankalinsa Zan kasance Cikin yimasa shagwa6a kullun Uwa uba zankasan CE Cikin yimasa ladabi da biyayyah Ke duk abinda ya kasance idan nayi zanja hankalinsa shi zanyi To wlhi Ba matarsa ba Ko mahaifiyarsa CE Bata isa tacire sona acikin zuciyarsa ba Dan idan nakasance inayin wa'dannan abubuwan wlhi duk qiyayar da yakemin sae takoma soyayya Halima tace waima Nafisa wata shashasharce tabar mijinta haka Hakan yanuna kenanfah tabarma kishiyarta shi fah Saudat tace kwarae kuwa Shuru Nafisa tayi Dan sae yanzu takejin takaicin barin mijinta Da tayima maryam Yanda ta'dau zancan SafiYYa batajin zata tsallake ko'daya aciki Halima tace kibani amsa wacece wannan Nafisa tace kawae nayi misaline Tace aifah saidae misali dan haka yafaru azamanin da amma ba wannan zamaninba Nidae Dan Allah kutayani addu'a Allah yasa ambar yasoni Nafisa tace bafa hakane sunanshi Ba sunanshi Amar Tace waw suna Mae da'di amma ai ambar kika ce ranar Tace yanzu na'iya sunan Haka suka cigaba da karatu yanzu haka sunyi exam 'din thirt term Gobe zasu tafi hutu gida Misalin 8:00am MARWAN ne da dady suke gaisawa Da'alama MARWAN sauri yakeyi yatafi Dady yace naga kamar kana sauri yace Eh akwae wasu da nake San dubawa ne Yace shine kuma kabiyo aidaka wucce idan kadawo ma gaisa Momy tazo tazauna Tace yana ganka Cikin Kayan aiki Koka manta yau za'aje 'daukar Nafisa yace Baga Amar ba Tace Amar bayajin da'di dan haka yanzu kaje ka'dauko ta Cikin wani yanayi yace to Nafisa CE da Halima zaune suna jiran azo a'daukesu Dan tuni SafiYYa da Saudat aka 'daukesu suka tafi Suna Cikin hira saiga direvan gidansu Halima yazo 'daukarta Tace saidae yajira Har sae anzu 'daukar Nafisa dan tanasan ganin Amar Zuwa can MARWAN yazo awata fitinanniyar motarsa. Dae dae dasu ya tsaya Cikin murna Nafisa tatashi tana cewa Sannu da zuwa Amar..... Wazata gani MARWAN Gabanta yayi mummunar fa'duwa Cikin sanyin murya taqara cewa sannnu da zuwa ya MARWAN Qura mata ido yayi Halima tagaida shi Cikin kulawa ya amsa Tace to Nafisat sai mundawo hutu Amma gsky banji da'diba dan naso ganinshi Murmushin yaqe Nafisa tamata Sam bata lura da yanayin da Nafisa tashiga bah Itadae tashige mota derever yajata Taciki yabu'de mata both tasa kayanta Tazo zata bu'de gidan baya tashiga Ya watsa mata harara Dacewa drivern Ki kikesan nazama Da sauri tabu'de gidan gaba tashiga yajasu Wani sanyi da kamshin turaran shine yabugeta Lumshe ido tayi tare da gyara zamanta Amma dukda haka bata tare da nutsuwarta Shuru bamae magana Can tahango Mae agwaluma dama ita Allah yayita dasanta Tace dan Allah ya MARWAN gamae agwaluma can inaso Tsayawa yayi gefan Mae agwaluman Bani da kusisi tace 500 yaciro yabata Nan tajegun mutumin tabashi tace yabata guda 6 yabata....... Cikin rashin sani hannun shi yata6a nata Da sauri MARWAN yafito ya daka mishi tsawa dacewa Kae wane irin Sha Sha Shane bakasan matar aure bace zaka bari hannunka yata6a jikinta Kayi hakuri yalla6ai wlhi banyi da wata niyaba mutumin yafa'da Cikin tsoro. Ga kuma canjinta ahannun shi yakasa bata Nafisa ko tsayawa tayi tana kallan MARWAN. Ya 6allah mata harara Da sauri tayi niyar kar6ar canjin Ahannun mutumin Gauuuuuuuuuu Taji ya falleta da mari Cikin masifa yace Shiga mufita Nan tashig      !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~a da sauri shima yashiga Mae agwaluma nacewa gafah canjin Yace Mae inkaga dama kariqe inbakaso kazubar Yaja motar Sa Kuka Nafisa tashigayi Dan Marin yashigeta Shiko MARWAN Yayi kamar baisan anyita agunba Can dayaji kukan nata nashiga zuciyarshi ya kalleta yace wlhi ko kimin shuru ko yanzu namiki dukan tsiya Shuru Nafisa tayi dan tana tunanin tabbas zae aikata. Ahaka Sukazo gida Da sauri tafita tayi part 'dinta Yabita da kallo Tana shiga falan tatsaya cak Dan ganin yanda falan yayi datti yayi kaca kaca Taleqa toilet nanma haka amma betroom tas 'dinshi kamar yanda tagyara dazata tafita Abinda Nafisa bata saliba shine Akwae ranar da MARWAN yadawo gida yayi part 'din maryam kamar yanda yasaba sae yatarar batanan Duk 'dakin tabarshi da datti ga toilet 'dinma da datti Yajah tsaki duk agajiye yake bayajin zae iya wani gyara yanzu Shiyasa yafito daniyar zuwa gidan Momy Karab idanshi yakai kan part 'din Nafisa Nan zuciyarshi tabashi yashiga. Yako shiga..... Wani kamshi yaduki hancinsa yaqarema 'dakin kallo ko'ina tsaf tas Yaduba toilet Nanma tsaf yaganshi Nanko yatu6e yashiga wanka Tofah tundaga ranar yamayar 'dakin Nafisa 'dakin harkarshi idan yagama abinda zaeyi sae ya gyara Sam maryam bata damuba. tunaninta ai Nafisa batanan To yauma dan yana saurine shiyasa bae tsaya gyara waba Da Nafisa taga haka Nan tahau gyara tana tunanin ko maryamce takawo bakinta falan Sanda tatabbar tagama tsaftace ko ina sannan tanufi kitchen tadafah jalof tazauna taci taqoshi Sannan tayi wanka Tasa qananan kaya Threequarter ne ajikinta sae qaramar rigarta mae hannun bureziya ko cibiya bata rufe mataba tafeshe jikinta da turare Tanufi part 'din maryam Sallamah tayi akofar amma taji shuru Dake takudirce aranta sae MARWAN yaga kwaliyarta Nan tatura kofar MARWAN ne zaune kan kujera ranshi a6ace. Ga falan kaca kaca duk kwalayan datti Gabanta yafa'di. da sauri tajuya dan fita Yace Mae ya kawoki Cikin in ina tajuyo tace am um dama nazo gun Aunty maryam ne dan in gae sheta Shuru yayi kawae yana kallanta tunda daga sama har qasa Yace batanan To tace Har takae kofah yace Kinyi kyau FEENAH Sauke ajiyar zuciya tayi tace nagode. Tafita Tana mae godiya ga Allah tare da'da samun qarfin gwiwa Bayan fitar Nafisa da minti 3 MARWAN yaja tsaki kallo 'daya zakamae Katabbatar dacewa qiris yake jira yafashe Dan yau yanaso yayi maganin maryam akan fitar da takeyi batare da saninsaba kuma tabar mae gida da datti Canko sae gata 'Kamshin turaran 'dakin Nafisa ne yasata ganewa tadawo taja tsaki Amma maeeee gabantane yafa'di da taga motar MARWAN Cikin sanyin jiki tashiga falan bako sallamah Tace my honey yaushe kadawo Yaqare mata kallo tas riga da wandone ajikinta kayandae datafi sawa yace Daga gidan uban'wa kike tace Gun Habiba fah naje Cikin fusata yace Allah yasa gidanku kikaje tace Haba MARWAN yakake San zagina yace Ai zagin kikeso Sanin halinshi yasata cewa Nidae bawan nanba kayi hakuri nayi lefi Bazan qaraba yace Wlhi kika qara fita batare da saninaba sae namiki abinda harki mutu baza kimantaba. Tace afuwa wlhi bazan qaraba Bae kulaba natsawan minti biyar Can yace banasan ganin dattinnan Tamarairaice tace yanzufah nadawo honey ya kamata kabarni inhuta yace ko tace kwarai yace To bara inje 'dakin FEENAH idan kingyara kyakirani Cikin tashin hankali taje tarungume shi tace aa wlhi zauna yanzu zangyara Yace wlhi maryam daga yau kika qara barin 'dakinki da datti wlhi fita zanyi inje 'dakin FEENAH dan tafiki tsafta nesa ba kusaba Cikin fargaba tace Allah bazan qara ba my honey yace to sakeni Nan tasakeshi yakoma kan kujera yana kallanta tana gyaran Sanda tagama tsaf Tazo tazauna gefanshi ya'dan rungumeta tafara kissing 'dinshi nan al'amura suka canja maryam tasan kan MARWAN shiyasa yakejin da'dinta sosae amma kash baya gamsuwa da ita Bayan Nafisa tadawo 'dakinta tayi alwala tare dayin sallah tabi lafiyar gado Nanko bacci ya'dauketa Washe gari da misalin qarfe 8am Tashe wankanta rigace dae da siket amma yayimata kyau dan siket sisfieces yazauna ajikinta sosae Ga kalar atanfar mekyau Breakfast ne agabanta sauri sauri takecin shi. Dan tanasan zuwa gun MARWAN tatam bayeshi tanasan zuwa gun Momy Data gama sae ta'dauki turare tafeshe jikinta dashi Abin mamaki tana niyar fita sae gashi yashigo Da sauri tadurkusa har qara tace gudMrning yayah Yanda tafa'da ya'dau hankalinshi yace Mrning how was ur 9nt tace pyn Yace gud Tace I wanna go nd bisit Momy Shuru yamata yanufi TV stand wani agogon shi ya'dauka yace Go nd pic up ur veil lets go Da sauri tatashi ta'dauko gyalan nata tafita Acikin mota tasamae shi yace Bakije kin gaida Auntynki Ba. Tajuya tanufi part 'din maryam Afalo tasameta Kallo 'daya zaka mata katabbatar da bayi wankaba Cikin girmamawa Nafisa tace ina kwana Zuba mata ido kawae maryam tayi dan tuni tunaninta yatafi dan ganin yanda Nafisa taha'du Cikin wata munafukar murya tace lpy Nafisa tajuya har takae kofa tajuyo tace aunty zanje gun Momy ne yanzu sae nadawo Tace badae MARWAN ne zae kaikiba Tace shine yanama mota Tashin hankali afurgice tata itako Nafisa tafita Ashe biyota tayi Tasa hannu kenan zata bude kofar maryam tamake hannun tare da bangajeta tana cewa Wlhi bazaki shiga motarnan Ba MARWAN Wanda yake danna waya ya'dago da kansa ya gansu akansa Da sauri yafito yace lpy Tace gallamae harara tace bansaniba. Saboda tsabar munafunci irin naku namaza shine kakesan fita da ita wlhi baka isa'ba yace meyasa kikesan yin abu kamar yarinya gun Momy fah zata lefine dan nakaeta Tace babbama kowa Dan wlhi inaji ina gani bazaku fita tare Ba Ranshifah yafara 6aci Yace to wlhi tare zamu fita Tace ko Yamae da kallanshi kan Nafisa yace shiga mota mutafi Takai hannu zata bu'de murfin kofar........ Ga mamakin Nafisa sae taga har tashiga mortar maryam batayi yinqurin hanataba kuma bata tankaba Shima yashiga motar yana niyar tayar da'ita sae kawae tasa kuka tare da tafiya falanta da gudu Cak MARWAN yatsaya yajah tsaki abae yane yace mata matsalane. Topah =3 Nan yafita yabita Ranko Nafisa ya6aci Danji tayi kamar tatashi takomah 'dakinta tafasa tafiyan Sae dae ta danne. Shiko yana shiga falan yaganta kan kujera tana kuka Ya rungumeta yace. Haba my luv plx kidinga kama girmanki wlhi inkina haka yarinyarnan Zara rainaki. Tace nifa banasan galinka da ita yace Yace mekike tsoro tace randa zaka fara Santa kuma kafara kusantarta yace. Kae habah wannan aisae ke ka'dai Tace amin alqawari yace nayi. Tace yauwa Yace plx kidena damuwa komar zae tafi yanda kikeso tunda zuciyata takice. Nan yalalla6eta Sannan yakoma mota. Kallo 'daya yayima Nafisa ya tabbatar itama tashaqa kuma take jira itama. Sam sae yaji zuciyarshi. Namishi zafi inhar bae lallashi Ba itama. Haka suketa tafiya yana satar kallanta Amma ita kokusa bata kalleshiba Sam tashare shi Ga mamakinsa sae yaji yadamu da yanda Nafisa tanuna 6acin ranta Ahaka suka'isa gidan Yanako yin faking tafita. Yabita da kallo Da sallamah tashiga falan Zainab najin muryarta tafito da gudu tarungumeta tana cewa sannu da zuwa dama nayi tunanin ganinki yanzu Nafisa tayi dariya tace Allah sarki nayi kewarki 'yar Uwa Tace nima haka wlhi Tace ina Momy tace Tana ciki gun dady Tace to muje 'dakinki kafin tafito tace muje MARWAN nakallansu sae suka bashi sha'awa Amma yayi mamakin yanda sukesan Nafisa amma suke qin maryam Nan yashiga gunsu Momy ya gaidasu suka amsa Cikin kulawa Momy tace dafatan kazomin da Nafisa Yace wae mae yasa Momy kukafisan FEENAH akan maryam Tace dukkansu muna sansu Yace no Momy soyayyar da kuke nunawa FEENAH tafi ta maryam Tace karka dameni dan Allah Yace Allah yahuci zuciyarki tare da ita mukazo Dady baiyi magana Ba MARWAN yatashi yace ni natafi Tace zaka biyo tananne ka'dauketa ko direba yakaita Yace

Chapter 3 of 5