Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 5
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels ╨╧рб▒с>■  Ю■   ААА                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                            ¤   Ы      !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~БRoot Entry         └FЯWordDocument    10Table        ╥ Data             ■   ье┴ЙИ P┐v|KSKSд15╗      д╪╪йййй]q8эёlйА╥ ╥ ╥ ╥ ╥ ╥ ╥ ) ▓█ >╪йй╥ ╥ йййй╥  ╣й ╥ й╥  й╥ ╥ йй =╪Ч▄=╪У▄=╪Ч▄ 'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI=╪Ч▄=╪У▄=╪Ч▄ Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele Bismillahirrahamanur-rahim Part 1 07038260028 =╪Ч▄=╪У▄=╪Ч▄ =╪Ч▄=╪У▄=╪Ч▄ Misalin qarfe 1:30am nadare ya tashi dan yin sallar dare wato lafula. Bayan yayi alwa'la Zaiyi sallar kenan yaji kukan yarinya Abin yabashi mamaki Kamar zae share amma dae. Yafasa yabude kofar ahankali yana nazarin tsakar gidan Yayah me zaka kayi awaje Yaji qalinsa Amar yafa'di hakan Yace naji kukan wata yarinya ne saurara kaji Canko shima yaji kukan yarinyar yace plx yayah karka tafi gunta dan Allah. kasanifa bamusan kan qauyan nanba plx don't leave Yace no brother bazan iyaba in fitaba inajin Kukanta har cikin zuciyata=╪Ч▄ Bae jira cewar Amar ba yafita Ga mamakinsa sae ya dinga jin kukan sosae Tsayawa yayi cak ya tattara nutsuwar shi dan tantance inda kukan yafi fitowa Kofar gidan yanufa yabu'de Ikwan Allah Wata yarinya ya gani durkushe bata hucce 10 years ba ya haskata da wayarshi Sam baiji tsoron komae Ba ya nufeta Yace keee mekikeyi anan tayi shuru Yaqara tambayarta nanma shuru tayi. Abinfa ya bashi haushi ya daka mata tsawa Ba magana nake miki bah Aburkice tatashi tana cewa um am dan Allah karka daken wlhi zan gayama Yace ina jinki Tace baba Larai ce tace saita kasheni inhar ban kawo mata kudintaba Kuma wlhi Iniya ne 'dan hansae ya bugemin farantin Yace farantin me Tace farantin tallan duk goran yazube akwata shine naje nagaya mata wae batasan zancan ba innemo mata ku'dinta. Kuma naje gan hansae tace ko asi bata maganinta bare nera talatin da biyar Shine dana koma nagaya mata tace wlhi kudinta zanne momata kota kasheni Yace tun yanshe abin yafaru tace tun mangariba yace shine baki koma gidaba har yanzu tace To ai idan nakoma zata kashenin. dan ina kallan isma'ila 'dazo yazo nemana. Shine na6oyema ganinsa =╪Ч▄=╪У▄=╪Ч▄ 'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI =╪Ч▄=╪У▄=╪Ч▄ MARWAN ya qare mata kallo tun daga sama har qasa Rigace daban zani daban 'dankwali daban. sae qaurin hayaqi take Amma tana dakyau yarinyar. Yace wanene isma'ila tace 'dantane Kuma mugune bashi da imani. Halinsu daya da ita Tanada 'ya mace lantana. Lantana bata da kunya kullun sae tamata rashin kunya amma bata dukanta. Nikuma dabanayi mata kullun sae tadaken. Tahanani abinci Yace to wayake baki tace Hajjiya ce Yace wata hajjiya tace Hajjiyan nan gidan da kafito Yace ok cigaba ina jinki Tace saenayi kwana biyar take barina nayi wanka wae dan nayi bandaro Kar nasami mijin aure. Duk rancin kasuwa saita siyama lantana turare da saban kaya tare da kayan kwalliya Ni bata siyamin Kuma sae nayi talle so ha'du arana Dasafe na'dau tallan koko idan nadawo na'dau shinkafa da wake idan nadawo na'dau cincin. Da dare kuma na'dau goro Yace what meyasa Ta lankwashe kae tace bansan me yasa ba Yace kina sallama kuwa akan lukaci tace eh inayi inna faki idanta Yace saima kin faki Idanta tace eh Dan tace indenayi sae zan kwanta na ha'da gabaki 'daya Yace itace ta haifeki Tace aa wae maharfiyata tarasu tun'ina 'yar shekara uku. Babane ya raineni yace baban naki yana ganin abinda yake faruwa amma baiyi magana ba Tace babana yanada zafi sosae lukacin da yake da fly baya yarda tamin mugunta ko ka'dan amma yanzu da baida fly yanaji yana gani take ganamin azaba bayanda zaiyi Yace wane rashin fly yake tace Nima bansaliba kawae nadawo daga talle ranar naga naganshi akwance baya iya tashi. wae ya dawo daga kasuwa kawae yana shiga 'daki yayanke jiki yafa'di ba'irin maganin da ba'a bashiba amma Sam yaqi aiki akansa Baya iyayin komae saidae magana. Yace kun kaishi asibity tace aa aibashi da ku'di. dama Babah Larai ce me ku'di amma tace ko sisinta bazata kashe gun sae mishi maganiba Dama abokinsa ne malam ya'u yake kar6amae maganin shima bawani qarfine da shiba Yace yanzu akan 35 kike zaune anan Tace miye 35 yace tanatin da biyar Tace oho Yace bakya zuwa makarantane tace ina zuwa ta Allo Da yamma shima saida babana yayi da gaske take barina asati naje so uku Yayi shuru Can yace ta boko fah Tace ai bamu da ita aqauyan nan Dama Adamu ne kawae yake zuwa birni yayi karatun bokwan Wlhi inaso Duk qauyannan shi ka'daine wanda yake karatun boko Yagane Adamun da take nufi qalinsa =╪Ч▄=╪У▄=╪Ч▄ 'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI =╪Ч▄=╪У▄=╪Ч▄ Yace to meyasa dangin mahaifiyarki basu 'daukekeba tace wae ha'din zumunta akayi musu da babana Kuma kaf danjin tsoran babah Larai suke shiyasa kowa yayi biris da al'amurana. Idan nayi mata lefi har tsarki takemin da ruwan barkono banda duka Yace O my God Sorry my sis me sunanki tace Nafisa Yace am sorry FEENAH Tace miye feenah yace sunankine Ta gya'da kae tace sunan yayi da'di Yace muje inkaiki gida Nan tasamae kuka tace Dan Allah karka kaini wlhi zata kashenin =╪Ч▄=╪У▄=╪Ч▄ 'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI Yace muje bazata kashe kiba. Qasamae kuka tayi tace wlhi baka santa bane Yace muje nace miki ko Lura da Nafisa datayi kamar yanada zafi shiyata cewa to muje Suka fara tafiya Amar wanda tunda MARWAN ya farama Nafisa magana yana kallansu dan MARWAN na fita yabiyo bayan shi Yayi saurin cewa Tsaya yayah na rakaku MARWAN yace ashe kafito Yace aitunda kafito Yace to koma Yace wlhi yayah bazan iya barinka katafi kae 'dayaba Yace aishenan muje Suka jera Su uku sukatafi gidansu Nafisa Dae dae wani gida tatsaya MARWAN yace yadae kika tsaya anan tace Nanne gidanmu Da sauri Amar ya kalli MARWAN. Shima kallanshi yake Gidene rugu6abbe duk gefan gidan yazube Kallo 'daya zakama gidan ka tabbatar gidan talakawane lilis MARWAN yace Amar kwankwasa Nan ya kwankwasa Ai kamar jira ake subuga gidan isma'ila yafito yana murza ido yanayin ido biyu da Nafisa yace 'YAR iska sae yanzu kikaga damar dawowa. Da fatan kinzo mata da ku'dinta. Idanko bakizo da shiba Zako kici ubanki...... MARWAN ya daka mishi tsawa yace kanada hankali kowa kallekafa zakakai 23 years amma baka abu namasu Hankali Yace kae kuma waye da zakamin magana haka Amar yace ba'asaniba Gaskiya kae jahiline qanwarka takae wannan lokacin amma Sam ba wannan bane agabanka ku'dine agabanka Haskasu yayi da coculat dinshi. Kyawawan mutane yagani farare sul Ya kasa tantance tsakalin MARWAN da Amar wayafi wani kyau. dan tunda yake aduniya baiga kyawawa kamarsuba Ashe ga Nafisa ma hakan take dan kawae tana magana da marwanne batare data qaremae kalloba Isma'ila yace kajimun 'Yan iska waya sanima ko kungama iskanci da'ita zakuzo kuma...... Ai bae qarasaba MARWAN ya wankeshi da mari Marin ya shige shi ba ka'danba. Da gudu yayi cikin gidan yana cewa wayyo Allah Larai Larai fito wlhi Nafisa takwaso mana aljanu da gaske suna waje. Kibu'demin kofar mana nashigo Baba Larai wacce Isma'ila ya kirata Larai kai tsaye Dama ita idanta biyu tana zaune gefan gado da muciya ahannu tana jiran dawowar Nafisa tayi mata duka koda ko takawo mata ku'din Lukacin tadaji bugun kofarsu MARWAN ita tasa isma'ila bu'dewa Dan tanada tabbacin Nafisa akakawo Tofah tajin abinda yake fa'da Nafisa ta kwaso musu aljanu. Da sauri tatura kofarta tare dasa sakata tana cewa aljanu badaniba Isma'ila yace kibude tace wlhi bazan bu'deba =╪Ч▄=╪У▄=╪Ч▄ 'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI =╪Ч▄=╪У▄=╪Ч▄ Yace zusu kasheni tace wlhi bazan bu'deba saidae sukasheka kae 'daya amma ban dani Jikake isma'ila yana tsakin futsari a tsaye dan tabbas a tsorace yake kuma tsakanin shi da Allah ya'dauka MARWAN da Amar aljanune. Gashi 'dakinsa na zaure Cikin sauri yayi 'dakin Baban nasu Yatura kofar Dan yasan tunda babah Larai takulle kofah bazata budeba sae dae akarya kofar Su hasana da mairo inzae muta basu bu'demai MARWAN ya kalli Amar yace kaji abinda yashiga yana cewa yanzu yaza'ayi Amar yace ina kawae bari in shiga gidan da ita yanda mukayi kaji Yace to kuje yafa'da yana mae kallan Nafisa Me zai gani kaf ta jiqe da fisari Yace Lpy tace Dan Allah karku kasheni wlhi babana na suna. nice nake bashi abinci da ruwa nice nake mishi wanki. Idan kuka kasheni bame masa Tana fa'dar maganarne acikin tsoro. Duk dake MARWAN baiso dariyaba amma yayi murmushi Amar ko tunda kalleta yafashe da dariya MARWAN yace haba FEENAH kwantar da hankalinki kinsan baqin me gari. Da sauri ta'daga kae Yace to mune Tace haba Ya Allah Ta gya'da kai tace amma daiku larabawane ko Dan malaminmu yace larabawa sune kwawawa kuma kyarshen kyau Amma Ku kyanku dabanne. Tab gobe zakusha kallo agun 'Yan qauyannan Nima zan kalleKu san raina innafito talle gobe Yace to naji yanzu shiga Amar yakaiki Ai bae ankaraba yaga hawaye afuskarta tace Dan Allah karku kaeni wlhi nasan yanzu da muciya a hannunta Amar yace haba dae aiyanzu tayi bacci Tace kae..... hum um bata bacci ldan namata lefi MARWAN yace plx brother kushiga dare nayi naga yarinyar 'Yar surutuce Nan suka shiga badan Nafisa tasoba Adae dae kofar babanta taja burki tace nanan Amar yabuga kofar Baban nata yace Nafisa tace na'am baba yace isma'ila ya kulle kofar keda waye Tace nida ambar ne Amar yace Amar sunana Tace nida Amar ne Yace to Dan Allah samari bu'de kofar kotahalin yayane wannan yaran bazae bu'deba Karab isma'ila ya camke da cewa wlhi alhajanune Jinhaka yasa Amar cewa to wlhi koka bude kuna 6allo tabango inrabaka biyu aidajin haka isma'ila yabude kofar jiki na rawa iris yake jira ya arce Amar yace bani waje nashige. nan yafallah da gudu 'dakinshi Duk hangen Amar baiga wajan zama a'dakinba dan duk shirgine a'dakin (aganinsa) Haka yasami waje ya tsugunna Yace sannu baba. Yace yauwa sannu Yaro Yace yauwa Baban yace nagode Yaro nasan ganinta kayi ka temaketa nagode Amar yace yayana ne ya ganta Am Dan Allah baba adinga kula da ita dayanzu. Wasu 6ata gari tagamu dasu 6ata mata rayuwa zasuyi Yace hakane Yaro nagode nan Amar yasa hannun shi a ajjihu yana addu'ar Allah yasa da ku'di Aiko yayi sa'a yaciro 1000 yabata yace kibata yanzu Dan karta dakeki tace to Takar6a Yatashi zaifita babah yace nagode samari Dan Allah gobe idan gari yayi haske kazo kae da yayan naka namishi shima godiya Yace to yafito Koda suke Tafiya kan hanya wajan komawa gida Sam MARWAN bae tambayi Amar ya akayi Ba Dake Amar yasan halin muskilan cinshi Nan yabashi lbrin yanda akayi Gya'da kae kawae yayi Nafisa takalli babanta tace baba kaci abinci yace aa wazae bani Nafisa Tace to bari nabaka yace jekiyo alwala kiyi sallolin da akebinki. Hakako tayi Sanda ta idar tayawo kwanan towan dawa agefan shi tafara bashi itama tanaci Kuma tana bashi lbrin yanda abin yafaru Yace wanko hannunki kishin fi'da taburmarki kikwanta mubarma gobe tace to Su MARWAN sun'isa gida ikwan Allah basuci karo da Wanda yatashi agidanba MARWAN yayi lafularsa ya kwanta Yayinda Amar tunani yacika zuciyarshi yanasan yin wani Abu amma yabar gobe 'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI Washe gari Amar suna karyawa da Hajjiya da yayansa MARWAN Tasamu Yace kakale in tambaye man tace inajinka sarkin surutu Yayi dariya yace Wacece Nafisa a qauyannan. Da sauri MARWAN ya kalle shi Tace ayya nafisan malam shehu. Eh inaganin itace tace Yarinya qarama abin tausayi Mahaifiyarta tarasu. Yanzu tana hannun kishiyar mahaifiyarta Bakaga azaba take gana mataba Yace ayya Allah yafiddata yaja bakinsa yayi shuru Hajjiya taqara tsaida idanta akanshi tace Ai nazata auranta zakacemin zakayi Da dariya sosae ya kalleta yace haba hajiya inani ina aure yanzu aisaenan da shekara biyu Tace niko yarannan kunada kae kuwa Ace sae mutun yazama tsoho sannan zaiyi aure Yace kinga tsohuwa karki taramin mutane da sassa fannan. Ba'a maganar mace dake yanzu sae kifara maganar aure Tace eh'din nayi. Aure ai ibadane Tashi yayi yana cewa brother kasameni waje tsohuwarnan bazata barni ba. Yafice MARWAN da Amar zaune kofar gidan megarin kakansu Mutanan qauyan sae kallansu suke cikin sha'awa Amar yace inasan rokwa wata alfarma agunka akaro nafarko yace inajinka yace Dan Allah ka Auri yarinyarnan Nafisa Afurgice ya kalleshi yace Baka da hankaline Inyi Yaya da ita Duk duniya kasan Ba matar da nake so kamar Maryam Kuma da'ita ka'dai nakesan rayuwa Cikin rashin kulawa tare da ta6e baki Amar yace wlhi saika aureta Dan tayimin Yace to tunda tamaka ka aureta yace kasan karatune agabana yanzu. Nidae namaka sha'awar auran yarinyar. MARWAN Yace bakwa qaunar maryam Yace kwarai wlhi yayah natsani matarka maryam kwata kwata gaskiya batayiba kuma wlhi bazan sotaba Ga makircin tsiya da munafunci karabu da ita kawae Jikake tauu MARWAN ya wanke Amar da mari yace matar tawa kake cemah munafuka kuma narabu da ita To wlhi kafuta daga idona kuma zaban Auri Nafisa Ba Dan batamin ba Karamar yarinya kae ka'auretaman nonsense Amar Wanda yake dafe kuncinsa yasan halin yayansa tas indae akan Maryam ne ka'dan da'aikin shi yace zaidake shi Allah yasa dae yatsaya amarin Yace wlhi banji zafin marinnanba nafijin zafin yanda kace baza auri Nafisa Ba Kuma indae baka aureta bani ba kae Yace anya kana cikin hankalinka kuwa Ace muga yarinya sau'daya amma kaburkice.min saina Aureta Kokulashi baiyiba yabar gun . MARWAN yabishi da kallo Aslinsu MARWAN Mahaifinsu dan Hajjiya da megari shika'dai ne dasu Allah ya albarkaci dan nasu Abdallahi da dukiya me yawan gaske suma basu dukagara da dukiyar dannasu Ba Lukacin Abdallah yaje qaro karatunsa awaje ananne yaga Asma'a 'yar shuwa kyakkyawa ce ajin farko. Soyayya sosae takwallu tsakanisu har takaisu Ga Aure sukayi Abdallah kasuwanci ya karanta Suna zama jerin unguwar manya A nasarawa Sun haifi yara hu'du MARWAN Adamu Amar zainab MARWAN shine babbah Mahaifinsu yabasu ilimiba sosae bana wasaba Adamu shine Wanda megari ya 'dauka yanazaune aqauyan MARWAN Amar Zainab sune a garin kano gaban iyayansu MARWAN Yayi karatunsa a S.SB nursery and primary dake narasarawa sannan yayi secondary dinsa aqasar England har zuwa jami'a inda yasamu sani akan fata wato likitan fata Sanda yamusu aiki acan natsawan 5 years sannan suka barshi daqir yadawo kasarsa Yako samu aiki yanda yakeso Ya ha'du da Maryam ne agun dinner nan wani abokinsa Yana ganinta yaga tamasa. har yafurta kalmarso agareta kuma ta amince masa. Dan Ba macan da MARWAN zaice ya naso tace aa a haka har Aure yashiga tsakaninsu Maryam babanta me ku'dine. Gata 'yar iyayi Sam maryam bata da hali Mae kyau Tunda MARWAN ya Aureta tasan tadace ta Auri mijin nuna sa'a Dan tayi gamo da mijin datake fatan samu Sam Amar da zainab da basa Santa saboda mugun halinta Tasha Sa MARWAN yazane Zainab haka kawae dan makircinta Saboda tatsane Su Sanda Momy tayi dagaske sannan yadena dukan mata 'ya Taso tashiga tsakanin Amar da MARWAN amma babun yaqi tasiri Dan Amar qarara yake nuna tsanarshi agunta Gashi 6 years basu haihuba. Amar yana jami'a inda yakesan zama 'dan jarida ra'yinshi kenan Zainab tana J'S 2 a skull Dadynsu ne yasasu zuwa QAUYE dansu gaisar da iyayaёsр amma badan sunsoba Shine suka ha'du da Nafisa. Yarinya 'yar 10 years wacce Amar yakesan MARWAN ya aura =╪Ч▄=╪У▄=╪Ч▄ 'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI =╪Ч▄=╪У▄=╪Ч▄ Koda gari yayi haske Nafisa tagama wanke wanke har tashare gidan tas Sannan tahura wuta tasa qatuwar tukunya tadinga ibo ruwa tana zubawa acikin tukunyar Sanda tatabbatar tagama abinda yazama mata farilla alukacin sannan taje gun babanta tazauna tana mishi hira yana dariya yace Allah ya albarkaceki Nafisa tace Ameen baba kullun sae kayimin addu'arnan Yace dole namiki 'yata Nan sukaji baba Larai tafito tana cewa. Lantana bani ruwa abuta Lantana dake kofar 'daki fuska duk yawun bacci tace kae Larai ke komae saidae amiki Tace yakuri bani tace Allah yasani bazan iboba kikira nafisa man Cikin rashin damuwa da rashin kunyar da 'yarta tayi mata tace Nafisa Lukacin baba yake cewa to jeki kina zuwa kibata ku'dinta tace to nan tafara kuncu kudin a zalinta. Tashiga mamakin wannan wane irin ku'dine dan batasan dubu 'daya Ba. Cikin tsoro tafito tana cewa babah gani Ainan take tatuno da Abinda yafuru tace Wae jiya kinkwaso managa aljanu Tace aa fah baqin gidan me garine Tace to bani ku'dina nasanma zasu baki yazarce talatin da biyar tamiqa mata ku'din Da sauri tafizze tana cewa wayyo Allah na Dubu ce Nata6a ganinta awajan wani gun kasuwa Inasan dukiyata takaita gashi nasamu cikin sauqi Lantana tace wlhi itace Larai nima yakubu yace inyadawo zaiban ita Tace Allah ya kawo shi Haya gagan dakeyi shiya fito dasu hassana da mairo matan qannan baban Nafisa Kae Larai kina ca6awa yarinyarnan tana kawo miki azziqi dama nice inji hassana Mairo tace bani ingani Larai tace aiwannan dubun hannun Masu qashin harziqi take zuwa. Bakeba Nan mairo taja gefe dan tasan Larai tas Ba mutuncine da itaba Duk da Nafisa tabata muhimmin ku'di saida ta rankwasheta Abin baqinciki sae yanzu zatayi sallar asuba Nan Nafisa tashige gun babanta tana jiran Larai ta dama koko tafita talle Dan Allah Allah take tafita dan taqara ganin MARWAN da Amar =╪Ч▄=╪У▄=╪Ч▄ 'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI=╪Ч▄=╪У▄=╪Ч▄ Har Nafisa tasiyar da kokonta bataga Su MARWAN Ba Ahanyarta tadawowa ne tayi tunanin shiga gun Hajjiya wato agidan megari Da sallama tashiga Hajjiya dake alwala ta'amsa mata cikin fara'a tace Kaga nafisatu yau ansiyar da koko lpy ko Tace eh nazoma ganin larabawan nanne Hajjiya tace suwa kenan Tace Su ambar Yanzu Hajjiya tagane suwa take nufi Yayi murmushi tace Suna 'dakin Adamu Da sauri tature tiran tallan tafallah da gudu 'dinkin Adamu Hajjiya tabita da kallo tana addu'ar Allah yasa Amar yasota danko tunanin MARWAN batayiba MARWAN da Adamu suna hirarsu ta'yan uwa Amar na'dakin amma Sam yaqi kulasu wae adole fushi yake da MARWAN Har fushin yashafi Adamu Saiji kawae sukaji ana kwankwasa kofa Adamu yace waye tace nice Nafisa Tunanin Adamu ko Hajjiya CE taturota shiya shi cewa to kishigo Tamur'da kofar taqi buduwa. Dole sanda yatashii yabu'de mata Bajin ko 'dar taratsashi tahuce tazauna kan kafet Adamu yabita da kallo Tace sannunku Amar yace yauwa sannu Nafisat Tace wae meyasa kuke canjamin suna ne. Cikin 'dan waro ido ka'dan Amar yace Waya canja miki suna Tace kaga Hajjiya nacemin Nafisatu kae kace min Nafisat Wannan tanuna MARWAN Wanda tunda tashigo yake kallan yana kissima abubuwa da dama acikin ranshi Yana kirana da FEENAH Amar yace to wanne ne aciki yafi miki da'di tace FEENAH Yace gud kinza6i Wanda yadace tace Yauwa nasan FEENAH yafi da'di yace hakane. Yauwa baba Larai tadakeki kuwa Tata6e baki tace rankwashina kawae tayi Dan naci darajar kudin dakaban yace Allah. Tace wlhi Yace yanzu me kikazo yi tace nafito tallene shine da nasiyar nace sae nazo naganku Yace ayya sannu FEENAH mungode sosae tayi dariya tace kaima kadena cewa Nafisat ne yace eh tunda naga kinfisan FEENAH tace to ai kae Nafisat yafi da'di abakinka yace ko tace eh yace to kinfisan ya MARWAN yakiraki da FEENAH tace eh dan abakinshi yafi da'di Da sauri Amar da Adamu suka kalli MARWAN Amar yace am sorry Yaya kakar6ita plx Adamu yace wae ya'ayi kukasan Nafisa Tace jiya suka sanni MARWAN yaja tsaki Quri Nafisa tayi mishi da ido tana cewa Me yasa meka kake tsaki yadalla mata harara yace bansani Ba Cikin rashin damuwa tace aidama kae da ganinka zakayi fa'da Zaiyi magana Amar yayi saurin cewa tashi muje inrakaki takama baki tace yauzan zama abin kallo aqauyan nan Yace meyasa Tace saboda zanyi tafiya da balarabe Dariya yayi yace to tashi muje tatashi sukafita. MARWAN yaqayin tsaki Adamu yace yayane yayah yace Kaduba shashanci irin na yarannan wae saidae Lalle na auri yarinyarnan Cikin mamaki yace Haryaushe kuka santa dahar zaima maganar auranta yace ohofah Hajjiya ganin Amar da Nafisa sunfito sae abin yabata Shaw'awa tace yadae Yace zan rakata gidane tace to saikadawo suka fita Suna tafiya Nafisa tace gaskiya kanada Kirki yace ko Tace eh Yace kidena lefin da za'adinga dukanki kinji tace to dae dae nan suka iso Yace toni natafi tace sae Naji banasan rabuwa dakai yace ko tace Allah yace kinga dole murabu dan gobe ma zamu tafi Ta waro ido tace zakuta gobe shikenan bazan qara ganinku ba yace eh Tace dan Allah karkata kae Yace dole natafi nafisat dan inada karatu. Sae dae inzaki bimu Tayi dariya tace Yaushe zanbiku nabar babana Kumama baba Larai bazata bariba Yace to in babanki yace kibimu zaki bimu tace eh zanbiku amma sae dae inza kusani a makarantar boko Kuma innaga babana ya warke Yace OK nina tafi Ta'daga mae hannu Yatafi Yana murmushi Koda Amar yatafi zuwa yayi ya'ibi ku'di tare da 'daukar mota Ba'inda yasauka sae gidansu Nafisa Yace ma babanta yazo yakae shi asibiti ne Dan aduba lafiyar Sa Baba yayarda Amar yatafi dashi Lokacin Nafisa tafita tallan shinkafa da wake Baba Larai kulewa 'daki tayi Dan acewarta Amar ba mutun bane Sunji asibiti anduba baba antabbatar da ciwan da yake daminshi Sunce hawan jinine amma bae shiga jikinsa sosae danhaka zasu bashi magani yasha natsawan wata 'daya Nan Amar yakar6a mae maganin suka tawo Akan tanyarsu tadawowan yasiyama baba katifa da kafet tare da situru. Baba sae samishi albarka yake Haka suka dawo gida Yasa yara suka kwashe tarkacan 'dakin suka saka kafet da katifar. Sannan yamae da baba 'dakin Yanata samae albarka Yatafi Nafisa CE Mae tafiya kan hanya tanata wawakenta tana tsalle tasan yau baba larae zata bata abinci taci San ranka dan tasae da shiinkafa da wake Ke Nafisa ke Nafisa Taji qawarta Fatsima na kiranta Tatsaya tana dariya Fatsima tace naganki sae murna kike ko kinsiyar da abinci ne tace eh nasan yau zanci abinci na qoshi Tace hakane fah Kinsan meye tace aa Wae ya'u ne yake suna za'amana aure dashi Tace Lalle kice zandinga zuwa gidanki muna shan hira tace To aini bana sanshi kwata kwata Tace to wakike so tace bakowa Tace tab kinajin da'dinki ne shiyasa Dae dae

Chapter 1 of 5