Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
3 / 5
Yace ina qawayanki. Tace ila suna kici Harzata fita sae dae tajuyo takama hannunsa tamae kiss Sannan tafita tana 'dagamae hannu Cikin yimata murmushin yaqe yajah motarsa Tajuya dan zuwa hostel dinsa taga SafiYYa da Saudat suna nufota Nan tasauke ajiyar zuciya tana godiya yanda SafiYYa bataga MARWAN bah Da murmushi akan fuskarsu sukace 'Yar is sae yau Tace kudae bari wlhi ya MARWAN ne yake neman rabani da skull 'dinnan SafiYYa tace saboda Mae Tace hmmm kudae bari Saudat tace idanko ya rabaki da skull 'dinnan zakiyi babban rashi Tace aikam Nan suka shiga ciki Taga Halima na bitar karatu Yau take alhamis Bayan Su Nafisa sunyi karatu Suna zaune ko wannansu yana harkar gabansa amma ga Nafisa abun Sam ba haka yakeba Dan takasa ganema kanta Sam Koyaushe acinkin amai take ga kasala duk tafa'da gawani fari da taqara da kyau. Kusan kullun su saudat tambayarta suke mae yake daminta. Sae dae tace bakomae Amma sunqi yarda da zancanta. barinta kawae sukayi karatunma yinsa kawae take Gashi taqi gayama MARWAN Sam To yanzuma cikintane yake mata wani basifaffan ciwo Sae juyi take SafiYYa CE ta'ankare da ita Ta tashi da sauri tana tambayarta lpy amma ina Nafisa hankalin yafara neman gushewa Saudat da Halima sukace Subuhalallah Aiko nan take suka kaeta inda ake duba marasa lpyan skull Kamma sukae Nafisa tasumae Cikin gaggawa akafara duba Nafisa Duksu Saudat sunyi jugun jugun Halima tace ya kamata akira ya MARWAN ko Amar Saudat tace aikam Can jimawa shugaba yafito hankalinsa atashe Yafara neman number MARWAN Lokacin MARWAN yana zaune shida dady da Momy harda Amar Suna hira Cikin nisha inda Amar yake basu lbrin Halima dan tagama dashi santa yake sosae MARWAN najinsu Amma baiyi magana bah Dan yatafi duniyar tunanin Nafisa Nan take yaji ringing 'din wayarshi Yaduba ganin Shugaban Su Nafisa yasashi 'dauka da sauri. Yanamae sallama Yace qanwarka tana 'dauke da juna biyu ban saniba kukunsani Aburkice MARWAN yatashi Yace juna biyu Yace kwarae dan yanzu hakama tana kwance batada lpy MARWAN yace ganinan zuwa... Yakashe wayan Dady yace lpy dae ko Momy tace nima abinda nakesan jikenan Cikin murna MARWAN yarungumi dadynshi Yace dady Nafisa nada ciki Yanzu haka batajin da'di tana kwance. Momy tawaro ido tare da mamaki ha'de da farin ciki Tace kae amma naji 'Dadi Ashe dae zanga jininka MARWAN Yakama hannunta yamata kiss yace. Zakigani momyna Amar yace ina tayaka murna yayah Allah yasauketa lpy Yace amin brother Dady yace nayi farin ciki sosae Amar yace nasan yanzu zaka tafi Bauchi ko Yace Mae zae hana Yace toh muje inrakaka. Hakako suka nufu bauchi. Momy da dady suna musu addu'ar Allah yakaesu lpy Cikin mamaki Su Halima suka kalli junansu. Atare sukace juna biyu SafiYYa tace to wayamata Saudat tace wannan kuma sae tatashi tafa'da mana. Suna Cikin jimaminne sukaga tafarka halima tace nafisa wae cikine dake tayi shuru safiYYa tace kinyi shuru tace to mae zance fa'da mukune banyiba ni matar aurece saudat tace da gaske tace wlhi Cikin mamaki safiya tace to waye mijin naki Tace ya MARWAN Halima tace ikon allah amma gaskiya kinada 6oye abu. Tace kuyi hayimin hakuri dan Allah karku gargeni da awani abu plx Zasuyi magana MARWAN da Amar suka shigo Jikin MARWAN narawa sukaga yanufi Nafisa yace my FEENAH sannu tace yauwa Yace inane yake miki ciwo Ta'dan tashi tace Yanzu dae banajin komae sae yunwa. Yace mae kikesanci Tace Kayan fruit Yace bayanshi fah. Tace dan wake. MARWAN yakalli Amar Tuni yagane mae yake nufi yafita. Yace bari Amar yakawo miki fruit Sae mutafi gida ciki 'dan waken ko Tawaro ido tace Munkusa exam fah Yace yanzu zamubar skull 'dinnan kingamata kenan Zatasa mae kuka Yayi saurin cewa karkimin kuka dan wlhi bazan saurareki ba Tace inafasan skull din nan yayah Yace na fisan babyna akan skull 'din Shuru tamae Mamaki yakama Su Saudat Suna kallan MARWAN yanda yaketa shafa Cikin nata yana cewa Inasanki FEENAH Allah ya saukemin ke lpy Tamae shuru Can ya ankare dasu Saudat Suna ha'da ido da Halima tasunkuyar da kae Ita tafara gae dashi Sae SafiYYa sannan Saudat Duk ya Amsa musu Cikin kulawa Yace zan'dauke muku qawarku yau SafiYYa tace da kabarta yayah Ya kalleta yace Mae sunanki Tace SafiYYa Yace hankalina bazae kwantaba idan nabarta SafiYYa Ayanzu kam bazan ta6a samun nutsuwaba idan bata kusa dani..... Amar ne yashigo da dayan fruit yaba Nafisa yace sannu Auntynmu Allah yasaukeki lpy Kimin afuwa bansamu Dan wake Ba Tayi murmushi tace Sae kanemo Yace ba damuwa Allah dae yakaimu gida lpy MARWAN yace Ameen Sugaba shima yashigo yana kallan MARWAN Yace kaganta ko Yace eh Yace ya abin yake Dan wlhi duk hankalina atashe yake Yace karka damu matatace Yanzu hakama tabar magaran tarnan Amma fah kumana afuwa dan yakamata kusani muka 6oye muku Yace ba damuwa MARWAN da sugaba suka fita suna magana Amar yakalli Halima tasunkuyar dakae Yace zama ki'daga Nafisa tatura musu Fruit 'din gabansu tace kushafah Saudat tace wannan aisaeke Tace wlhi harna qoshi plx kusha ya'ishan Sabo turken wawah Cikin baqin ciki suka rabu da juna har suna kuka SafiYYa tabata number ta hakama Halima da Saudat (Nikaina Rahamat na tausaya musu) MARWAN ko ko ajikinsa Dan kallo 'daya zakamae katabbatar yana cikin farin ciki Agidan Momy suka sauka Dan Amar yamata waya tayi 'dan wake Aikam su'iso Momy tamata da kanta Lukacin da taga Nafisa rungumeta tayi dan murna Tace kinbiyani 'yata Allah yamiki albarka Cikin jin kunya Nafisa ta'amsa azuciyata Zainab ma tayi murna Dan akwaeta dasan yara Jan Nafisa tayi 'dakinta Suka baje suna hira Zainab tace aidama nagaya miki cikinmu nakunshe ajikinki Tace alukacin babu Tace to aigashi yanzu yazo Nidae fa'dan dazan miki kilura mana da baby sosae Tace in'anqifah Tace kisha mazga Tace agunwa Tace aguna Nafisa tayi dariya tace wlhi kyako fuskanci hukunci agun MY D 'dina Itama zainab 'din dariya tayi tace Tab aikam yayah yamin hukuncin momy CE zata rigashi.... Momynce tashigo da 'Dan wake ahannuta MARWAN nabayanta Tace ga 'dan waken 'Yata da sauri Nafisa taka6a tana mata sannu Tace aikece da sannu Nafisa tafita zainab tabita dan ganin MARWAN yazauna Yawun Nafisa yatsinke da ganin 'dan wake Nan tafara ci MARWAN yajawota jikinsa Yace inasanki matata Tawatsamae hararar wasa. Cikin shagwa6a tace niba ruwana dakae tunda karabani da skull dina Shima ya kwaekwayi maganarta yace Sorry my FEENAH ayafemin Tace nifah inasan komawa Yace kinga mubar zancan nan Yanzu dae inzan dawo anjima zantawo da Aminu yaqara dubamin ke Yatashi zaifita Tace zansha agwa luma Yayi murmushi yace aiki yasaman Itama murmushi tayi takashe mae ido 'daya tace sawa nake Yace aikinfa'da Zatayi magana Ya watsamata wani kallo yafita Bayan isha'i ko MARWAN da Aminu suka shigo gidan Duba jikinta Aminu yashigayi Yace lpyanta lau Amma dole tarage aiki MARWAN yace aitama dena Aminu yayi murmushi Yace gskya natayaka murna Yace nagode Aminu yatafi MARWAN yace to muma mutashi mutafi Momy tace Idan bazaku iya kulada itaba kabarmin ita Da sauri yace zamukula da ita fiye da inda kike zoto Momy Nan suka nufu gidansu Sunayin faking maryam tafito Tunaninta MARWAN ne ka'dai dan batasan da dawowar Nafisa tayi mamakin ganin Nafisa Hardae takasa hakuri sanda tatambayi MARWAN Cikin farin ciki ya rungumeta yana cewa Kitayani murna my luv FEENAH nata'dauke da cikina...... Qamewa tayi takasa mutsi Sam MARWAN bae lura da qamewar da tayi ba Shidae yasaketa yana kalan kujerar da Nafisa ke zaune yaga wayam Tuni tayi shashinta Ya maida kallansa kan maryam Hawaye yagani afuskarta 'daya nabin 'daya Cikin sanyi murya yace menene yafaru Kamar dama jira take Nan tafashe Mae da wani kuka Mae cinrae Yaqa cewa meyafaru Bata kulashi ba Tacigaba da kukanta Duk lallashin duniya MARWAN yayimah maryam amma taqiyin shuru Haka kazalika taqiyin magana Qarshema guduwa tayi part dinta Yabita amma kan yaqaraso tasa keey Haka tabarshi cikin duhu Cikin damuwa yayi part 'din Nafisa Yasameta har tagwaggoge qurar da take falan tsaf Yace kidena aiki plx bakiji abinda doctor Aminu yace bah Yafa'da Yana Mae 'daure fuska Tasakar mae murmushi dan talura da damuwar da yashigo da ita Tace toh kayi hakuri bazan sakeba Yace yauwa kokefah Yashige toilet Yayi wanka yana fitowa itama tashiga tayi Sam Nafisa taga MARWAN yaqi sakewa Dan haka tayi duk yanda tayi tasashi farin ciki Yalura sarae dahakan kuma yaji da'di Tare da mamakin wayanta Shidae yana farin Cikin yanda Nafisa takasance matarshi (Mata mukula da duk yanayin da mazajanmu suke ciki Idan kinga mijinki Cikin damuwa plx kisan yanda zakiyi kisashi farinciki. Idan kuma kika ganshi cikin farin ciki kitayashi farincinkin koda kuwa ke alukacin akwae abinda yake damunki sae ki6oye. wlhi duk abinda mukeyi mazajanmu suna lura damu wannan sa'kone daga Rahamat) Washe gari bayan MARWAN yagama shirinsa yashafi fuskar Nafisa yace ina sanki matata ina fatan yanda yanzu zanbarki lpy haka nadawo naganki lpy tariqe hannunsa Cikin sanyin murya tace inasan mijina. Insha Allahu yanda zakabarni lpy hazaka dawo kaganin lpy Har'ilayau ina roqon Allah ya karemin kae yabaka abinda kakeso yakareka daga sharrin maqiya Shima riqe hannunta yayi yamishi kiss Yace haqiqa nidake mundace da juna Kalamanki abun sone Ahankali yasaketa yafita Part 'din maryam yayi yana addu'ar Allah yasa tabu'de kofar. Yaci Sa a ko Akuje yasameta idannan akunbure Da sauri yace Dan Allah meyake faruwane Tace Nafisa nada ciki. yanzu zaka fara wulaqantani. Saiga hawaye Inasanka MARWAN Acan baya doctor yasanar dani bazan aihuba. Alokacin ban damuba Amma yanzu dole nadamu . dan nasan gaba rabuwa zakayi dani Kanasan aihuwa MARWAN tafashe da kuka Tuni tausayinta yakama MARWAN Yajawota jikinshi yace Atunaninki ina 'daya daga Cikin wa'dan wawayan mazajannan Ya girgiza kae Ninasan kaina maryam inasanki wlhi bazan ta6a hulaqantaci akan aihuwaba Aibakekikayi kankiba Dan Allah kicire damuwar nan aranki kanji Tayi shuru. Yace plx kifahimceni Tace naji San MARWAN yaga dariyarta sannan ya barta (Namiji duniya Kenyan) =ؗ=ؓ=ؗ 'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI=ؗ=ؓ=ؗ Haka rayuwar MARWAN maryam Nafisa taci gaba da tafiya Cikin jin da'di maryam da habiba suna shashancinsu Yayinda MARWAN yake qarasan Nafisa da tattalinta koka'dan bayasan 6acin ranta Itakuma tadage da mae ladabi da biyayya ha'de tsafta Duk abinda tasan zatayi dantaja hankalinshi shitakeyi Agyefe guda kuma MARWAN yana lalla6a maryam dayin kaffa kaffa da abinda zatace ya wulaqantata Momy tana turo Jamila 'yar aiki kullun taragema Nafisa aiki yamma nayi take komawa Cikin Nafisa watanshi bakwae ba'abinda MARWAN bae siyaba na aihuwa Momy ma ba'abarta abayaba dan tayima Nafisa dinkuna nagani nafa'da Nafisa nasan zuwa QAUYE amma sam MARWAN ya hanata zuwa Dakansa yaje qauyan yasanar da Hajjiyan megari Cikinta Baqamin murnako tayiba Haka soyayya tsakalin Amar da Halima ba'a magana Dan yanzu har Amar ya kae sadakinta ansa bikin intagama j:s 3 Nan kusa kenan Saurayin Zainab mah yakawo sadakinta amma sae tagama secondary skull za'ayi bikin Nafisa nawaya da qawayanta Saudat da SafiYYa n Halima Duk abinda kakeyi Mara kyau dama ance akwae ranar da dubunka zata cika Misalin qarfe 1:30pm Maryamce da Habiba akwance agadan ita maryam 'din suna aikata masha'arsu Abindae bakyan gani MARWAN yashigo gidan Part 'din Nafisa yashiga tana ganinsa ta rungumae shi tana zubamae shagwa6a Yace plx my FEENAH Nazo 'daukar Masu mahimman takaddune Tace to suna ina in'daukoma Yace in'dauko dae da wannan tulelan Cikin naki zaki 'daukomin Tace Allah zan'iya Ya zaunar da ita kan kijera yana cewa nahutasheki Yashiga betroom Duk iya bincikyanshi bae ganshi adakinba Can yatuna a'dakin maryam ya'ajiya yafito Nafisa nacewa kagani Yace noh suna 'dakin Auntynki Tace OK Haryafita yadawo yashafa cikinta yafita Tayi murmushi Koda yashiga falan maryam din bai gantaba ananba Yayi betroom 'dinta Tsayawa yayi cakk Saboda abinda idanshi yagani ya tsorata dashi Maryam Habiba Abinda yake fa'da kenan azuciyarshi Jiyaya kanshi ya Sara hankalinshi yatashi Jiri yana neman ibanshi Ahankali yajuyo falo kansa najuyawa yazauna yazauna kan kujera Tunani yake har tsawan yaushe suka 'dauka suna aikata wannan abun Wato duk ganin dayake musu abunda suke aikatawa kenan Shuru yayi yana wannan tunani Can maryam tafito tana miqa....... Baqamin fa'duwa gabanta yayiba Arukice tace honey yanzu kashigo Zuba mata ido yayi yamata shuru, akowane lokaci ganin fuskarta yake da kwalli amma ayanzu baqinta yake gani, Hankalin maryam yatashi ba'dan ka'danba saboda tahango kallan tsanar da marwan yake auna mata Ahaka habiba tafito, itama ganin MARWAN hankalinta yatashi dasauri tayi kitchen, shiko yatashi yashiga 'dakin ya'dauki abinda zai'dauka, daya fitone yakalli maryam yace kitattara kayanki kibarmin gida kafin nadawo, yana kaiwa nan yafita direct motarshi yashiga saijin tashin motar sa Nafisa tayi Tuqi kawae MARWAN yake amma hankalinshi nakan abinda yasamu Su maryam nayi, can yayi wani tunani karfah suma Nafisa wani abu Ainan take ya juyo dakan motarsa zuwa gidan nasa Maryam ko tanajin tashin matar shi ta'dura hannu aka takurma ihu Ihunta ne yafito da Nafisan hartayi shashinta tana cewa Aunty lpy, bata kulataba Habiba takintsa kanta tace kinga mery zomutafi karya dawo yaci mutuncinmu tace Nashiga uku habiba inasan MARWAN so banawasa ba Dan Allah yazanyi tace yako zakiyi dalla kizo muatafi Nafisa tace Aunty lpy Maryam da habiba suka kalli juna Maryam tace ila wannan matsiya ciyarce tayi abinda yasa yaganmu Nan maryam takama Nafisa da duka tana ihu ga ciki amma habiba tatayata Kuma sunfi dukan cikin Suna cikin dukan natane MARWAN yadawo gidan Hankalinsa tashe yakwaci Nafisa ahannusu zasu gudu yace aibaku isaba dama nadawo tafiya da itane Nan yafara dukansu sosae da bell duka yamusu bana wasaba dan sanda yafasa musu jiki jina jina Ni kaina Rahamat danake gefe nasadaqar MARWAN kashesu yayi Ashe da sauran ransu naqara lafewa ajinkin lungun danake dan kar yaha'dani Yanda kukasan kayan wanki haka MARWAN yawatsa maryam da Habiba awaje yace kije nasakeki saki daya duk da dukan da yamata bae hana maryam kurma urban ihu bah Ya'dau Nafisa da ke nishi daqar yakaita moto sae asibita Kanyatafi sanda yajama megadi kunne akan karyabar kowa yashigar mae gida, yc angama yalla6ai Cikin hanzari Aminu doctor yafara dubata yace Wlhi da badan kakar6eta da wuriba da cikinka Yasamu matsala MARWAN yace dako hardukan mutuwa sae namusu Aminu yace Allah yakyauta yace Ameen Nafisa nabu'de ido MARWAN tagani yace sannu my FEENAH Tace yauwa MY D yace inane yake miki ciwo yanzu tce duk jikin ciwo yakemin yace sorry Aminu yamiki aiki zuwa anjima zaki jiki garau tace toh Yafara shafah cikinta ahankali yace shifah tace bayamin ciwo yace gud Yajawota jikinsa ahaka takoma bacci Zuwacan tafarka da kuzari Yace yauwa my FEENAH kinjiki garau ko Tagamae kae tayi Yace to mutafi Tace eh Lukacin da zukazo gidan basu tadda Su maryam bah Bayan MARWAN yakwantar da Nafisa kan kujera yakira numbar yayar maryam wato Aunty khadija Yace suzo sukwashe kayan maryam tace Wato MARWAN rashin mutuncin naka da'akecewa kanadashi nimah nunamin zakayi, bayan kadakarmin qanwa yanzu haka muna asibiti amma kae damuwarka muzo mukwashe kaya Yace kwarae Kuma wlhi inhar bakuzo kunkwashe ba sae dae kuzo kutsinta kayanku atiti Yana kaiwa nan yakashe wayan Tare da jan tsaki Nan ya'daga Nafisa yakaeta toilet wae tayi alwala Shima yayi yazasu sallar la'asar Bayan sun idarne Wayarshi tashiga qara dadyn shi ya gani dan haka yayi saurin dauka Cikin fa'da dady yace akan wane dalili zaka dakan musu yar mutane kuma kabita da Saki yan zunnan mahaifinta yakirani yana fa'da MARWAN yace Karranka ya6aci dady wlhi lefintane Ya      !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ce wane lefi tayi haka son MARWAN yayi shuru Dadyin yaci gaba OK tunda bazakace komae ba to yanzu yanzu kadawo da matarka Yace dan Allah dady kamin afuwa wlhi bazan iya dawo da itaba gaskiya zamana da ita yaqare Yace au haka kace to kazo inasan kaginka yanzu Yace toh Dadyn yakashe wayan Kallan Nafisa yayi yaga tana numshe ido Yace sorry my FEENAH tashi kirakani gidansu momy Da hanzari tatashi tashiga bet room tana cewa toh Bayanta yabi yaga hartasa hijabi Ya rungumeta Yace wato dan kinasan yawo har kinqara wastsakewa ko Cikin shagwa6a tace bafa haka bane MY D Yamata kiss yace to menene Shuru tamae Tacikin kunnanta yace I luv u my FEENAH Tace me 2 Yace mujeko cikin shagwa6a tace bazan iya tafiya ba Baice mata komae bah Ya 'dauketa kamar jinjira yace yakaita mota Tace bani da nauyi ko ya watsa mata wani kallo yace eh Dazasu fita yacema megadi indan 'yan uwan su maryam sunzo kwasar Kaya kabarsu sukwashe Kuma plx katabbatar sunkwashe komae na part dinta Yace angama ranka yada'de Yana tuqi yana kallan Nafisa yace Jiyanda suka fasa miki goshi Tace ya wucce ai MY D Yace mae kikesan ci Tace fruit. Yace fruit dae kullun Tace idan nafa'di wani abu yanzu zaka nemomin Cikin tabbatarwa yace eh Tace to 'Dan malele da 'dan sulolo Ya waro ido da cewa kae kinsan babuma wa"'Dannan shiyasa kika fa'desu, takalleshi tahango da gaske bae sansoba Tace Allah MY D da gske akwaesu Yace to me'akeyi dasu Tayi dariya da cewa cinsu akeyi Yata6e baki yace ok A'ina zansama miki Taturo baki kamar gaske tace nifasu nake sanci Dan nafasa cin fruit din Yace toh=3 aidone na nemo miki Amma yanzu musae fruit din inmukaje gun momy na tambayeta inda ake sae dawa Murmushi tayi, yabita da kallan soyayya Sunayin faking zainab nafitowa Da sauri tarungumi Nafisa tana cewa ayya auntyna kinyi dauyi haka dama Ta mata hararar wasa tana nuna mata MARWAN da hannu, Da sauri ta ankare tace yah MARWAN sannu dazuwa yace yauwa sis ya skull tace lpy lau yace gud Takalli Nafisa tace tunda 'dazu naga goshinki afashe kuma zanyi magana surutun nawa yahuce wajan tace fa'duwa nayi a toilet tace ayya sorry zo muje ciki man Tace aa muna shigowa Tace ok nima fita zanyi ina zuwa tafita Nafisa nacewa toh MARWAN yakalleta yace nazata kinmanta tace na'isa Yakama hannunta tace dan Allah kasamin hannu wlhi ranarma kunyar momy hanani sakewa tayi Ya watsa mata wani kallo tuni tasakemae hannun nata, yako riqe gam suka shiga Momyce da dady afalan Kunya kamar takashe Nafisa da sauri tamuntsine shi yasake mata hannun da sauri Duk Su momy sunlura da kunyar da takama Nafisa tace zonan 'Yata taje kusa da ita tazauna tace Momy ina wuni Tace lpy lau 'Yata Ta'dan kalli dady tace ina wuni dady yace lpy lau yanaga jikinki duk tabo kamarma duka Momy tace aishinefah Nafisa tayi shuru MARWAN dake zaune kan kujera yace Su maryam ne suka mata duka Momy tace suna haukane zasu daketa, kobasu raga mata dan wani abuba ai saraga mata dan cikin dake jikin wannan wane irin rashin hankaline Dady yace Nafisa jeki 'dakin momy ko kihuta tace to Bayan Nafisa tabar wajan yace gaya mikine banyiba Momyn yara ranta 6ace tace to miye Yace gashinan ya nuna MARWAN yaci gaba Kama maryam yayi yamata dukan tsiya har kasa tashi tayi yanzu hakama tana kwance a asibity sannan yabita da takaddar saki Momy tawaro tace meya faru Dady yace wayasani ilama shine dalilin dayasa itama maryam 'din tadaki Nafisan Momy taqara tsaida kallanta kan MARWAN tace kae mukejira Nan MARWAN ba kunya yazaiyane musu abinda yafaru Momy da dady suka sauke ajiyar zuciya Dady yace kayi dae dae momy tace kuma banyarda yadawo da itaba Dady yace ainima rashin Sanine yasani cewa yamaedata Sae yanzu hankalin MARWAN yakwanta Yatashi yace ni bari naje nadawo matafi Momy tace kuma ai Nafisa tadawo nan kenan dan nasan zasu iya zuwa yimata wani abun inbakanan Da'dan damuwa MARWAN yace megadi nananfah momy plx kibarmu mutafi anjiman Ta daure fuska tace wlhi anan zata zauna har ta'aihu, Cikin nuna damuwa yafita Dady yace yana buqatar matarsa Tace hmm dady kenan bakasan mata ba. wlhi zasu iya yimata wani abun nidae kamin izini kawae yace anmiki tace yauwa nagode MARWAN nafita yakira Nafisa awaya Tana kwance baje baje agadan Zainab Taga kiransa tayimamaki dan ganin tabarshi afalo Ta'dae 'dauka Yace my FEENAH momy nasan rabani da lallausar fatarki Cikin sanyi tace Meyasa MY D Yace wae anan zaki zauna harsae kin aihu Tace toh MY D aikamar yaune Yace OK dama kinasan zaman naki anan kibarni ko tace bafa haka bane MY D Yace toh yane Tayi shuru Cikin jin haushi yakashe wayan Kan ya ajiye momy takirashi tana cemae yaje yakwaso kayan sawan Nafisa yanzu yakawo mata To yace mata Nafisa ko cikin sanyin Jiki ta'ajiye wayanta Itadae tanasan akowane lukaci ta ganta da mijinta.... Momy CE tashigo Dasauri tayi qoqarin tashi momy tace kwanta 'yata abinki Dama nazone nagaya miki anan zaki zauna harsae kin'aihu Tace toh Momy tafita zainab tashigo da fara'a Tana qarema Nafisa kallo tace Kinwani bajemin agado kamar kayan wanki tafa'da tamae dariya Nafisa Tace gadanma dayanzu yazama nawa. Zainab tace aa Wlhi ga nakican agida Tace Allah anan zan zauna har na'aihu Da sauri zainab razauna kusa da ita tace Dan Allah da gaske. Kae amma nayi farin ciki sosae Wlhi bakiga inda takaici yake kamaniba idan nadawo skull ba abokin hira Nafisa tace toh yanzu kinsameni kan na'aihu nada'da barinki Zainab tace Canda mugun fatanki Wlhi kina tafiya nima bawani da'dewa zanyiba za'a kaini 'dakin mijina Cikin tsokana Nafisa takama baki tana cewa Lallene yarinya kingirma tunda kinsan akaiki 'dakin miji Dariya takama zainab tatashi tana kallan Nafisa tace Iye wato harkinfara iya manyance Tonidae yayarkice Nafisa tace adaba amma banda yanzu idan kinmanta natunatar dake Niyanzu yayar Amar ce bama keba Zainab tacije baki tace Dama ana canjan girma dana baki mamaki Da dariya Nafisa tace toba'aya dan Allah jiki inlallami mijina na'dan batamae Gashi bansan fushinsa. Zainab tayi dariyar mugunta tace insha Allah bazae kulakiba sae yagwaraki Tace muguwa ta Allah batakiba tafa'da tamae danna wayanta Lokacin MARWAN yagama ibarma Nafisa kayanta kenan yasa amota yana niyar kulle shashin nata yaga wayan nata qin 'dauka yayi Aunty Khadija CE tashigo da wasu maza wato yayar maryam Kallo 'daya MARWAN yamata ya'dauke kansa Motarsa yanufa dan shiga Tace munzo iban kayane Bae kulataba sanda yatada motarsa sannan yace aikinsan inda suke yaja motarsa kamar zaibigeta Kwafa tayi Da mamakinsa wato dama haka yakeda rashin mutunci Nan sukayi part 'din maryam tanabama mazan umarnin kwashe kayan MARWAN nayin faking agidan nasu Amar yafito yana cewa sannu yayah Yace yauwa Tayani shigar da kayannan zuwa 'dakin zainab yace to Nan suka shiga da kayan Amar yace ma Nafisa kice kinzama 'Yar gidanmu Tayi murmushi da cewa nawani lokaci ba Murmushi yayi yafita MARWAN ma yayi niyar fita..... Dasauri tarungume shi tabaya tana cewa Plx MY D katemaken Wlhi fushinka baqaramin tashin hankali bane gareni Wlhi nafi San kasan cewata dakae fiye da kowa Yajuyo da ita gabansa ya rungumeta. Ya'dago da fuskarsa yace Yazanyi FEENAH da rashinki Inasanki matata koka'dan Wlhi bansan rabuwa dake Plx kicema momy kegidan mijinki zaki Tawaro ido tare dacewa kae Sae kuma tamaida kanta hirjinsa Yace bazaki iyabako Tace am so sorry yahyanah Yace yazanyi FEENAH Cikin sanyin murya tace hakuri MY D Kamar yaune zakaga nadawo gareka Shuru yamata Can yace idan ina buqatarki yazanyi ina mafita Takalle shi tace Ba mafita Ya galla mata harara da cewa to akwae kullun zandinga zuwa 'daukarki Tace toh momy bazata zargi komae bah kissing 'dinta yafarayi Tuni yakashe Mata jiki qafarta tafara rawa 'Daukarta yayi cak yakaita gado yace bazata zargi komae ba yaqara mata kiss Yace gd9 yafita tabishi da kallo Hakako akayi washe gari MARWAN yazo ya 'dauki Nafisa dacema momy zakaita gidan abokinsa ne Tace toh adawo lpy Allah yakare Direct gidansu ya kaita sukasha luv daqir tasamu ya mayar da itada =ؗ=ؓ=ؗ 'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI =ؗ=ؓ=ؗ Haka yaruwa tacigaba da tafiya Nafisa najin da'dinta sosae Dan Dukkan abinda takeso shi akemata bata aiki Saedae momy nasata zuwa mutsa jiki nan cikin gidan MARWAN ko kullun da irin qaryar da yake korama momy idan zai'dauki Nafisa Itadae sae dae tayi murmushi tare da musu fatan dawowa lpy Cikin hakane Nafisa taga momy nashirin zuwa bikin Adamu qauye Tace momy dani za'atafiko Tace aa Nafisa mijinki yahana kiyi zamanki Shuru tayi Momy takalleta ganin datayi duk jikinta yayi sanyi shiyasata cewa Karkidamu kikirashi kilallameshi wata qila yabarki ko Cikin murmushi tace toh Sanda tabari yazo bayan isha'i Yana shigowa gunta tarungume shi Yazaunar da ita kan cinyarshi yana shafah cikinta Yace yadae FEENAH Mae makwan tamae magana sae tafashe da kuka Cikin tashin hankali yace menene Tace nidae kabarni mutafi qauye dasu momy. Shuru yayi Ita kuma ganin haka yasa taqara fashemae da kukan Yace ya'isa haka Wlhi FEENAH futunarki tanada yawa Kinsanfah gaf kike da shiga mont 'din aihuwarki Cikin shagwa6a tace nidae dan allah kabarni yace ya salam Talafe ajikinsa kamar mage Shima qara manneta yayi Tace Dan Allah yahyana Yace nabarki kije FEENAH amma kwana biyu zakiyi zanzo da'daukeki Tace haba yahyanah kabari mudawo dasu momy man Yace aa Zata da'da magana yace Wlhi kokwana 'dady bazan barki kiqaraba Shuru tayi Washe gariko suka 'dauki hanyar qauye Momy da Amar da FEENAH harda Zainab Sunsauka lpy inda sunsamu har anfara shagalin biki Hajjiya tadinga murna da zuwansu tare kuma da mamakin girman cikin Nafisa Su momy sunje gidansu Nafisa Sunyi gae suwa tamutunci da kowa har babah Larai Nafisa tayi mamakin baba Larai Momy tacikasu da shatara ta'arziqi Suka komah gidan megari Nafisa baki har kunne taga babanta Shima cikin jin da'din yanda yaganta war da'ita suke hira Inda yake bata lbrin Lantana Ta'aihu tahaifi namiji amma 'dan yazo barae Ayanzuma tana 'dakin mijinta sunshirya dawani Mae saida rake shine ya'aureta Cikin tausayawa Nafisa tace Allah yakyauta aizanje gidan nata Yace yakata kam Tace babah badae wata damuwako

Chapter 3 of 5