Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 5
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels ࡱ>   !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~Root Entry FWordDocument1T0Table:Data  P,KSKS1TL9::::::: C >:::  :: ::  'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele Bismillahir-rahmanurrahim Part 2 07038260028 Cikin takaici takashe wayan Baifi mintina ba ko Habiba tazo Tace mae yafaru sahiba Nan takwashe komae tagaya mata Habiba ta gyara zama tace nifah ina zargin yarinyar nan tana ha'da miki da surkullan Su na QAUYE. Bakiji mah boka ya fa'da ba tace Tsinanniyar yarinya wlhi natsane ta Habiba tata6e baki tace nida zakibi shawata dakin fita daga harkarta kibar mata MARWAN 'din Kefah babbar yarinyace bae kamata kidinga nuna kishinki akan namiji hakaba Tace lallene mah Kina nufin nabar mata MARWAN Tace bazaki iyaba ko Tace kwarae Tace danice wlhi bar mata shi zanyi inyi rayuwata Cikin farin ciki da annu'shuwa Tace abune mae wuya nabar ma wata MARWAN kima dena wannan zancan Habiba tada'da gyara zama tace Mezae hana to muje wajan wani bokan. Tace nifah duk inda zamuje muje indae buqatata zata biya ya rabu da ita Tace hmm Mery kenan shikenan kisa mana rana muje gun nakan dutse Tace wane sa rana Da badan inajin tsoran kar MARWAN yatambayi munafukin canba damunje mundawo yanzu Tace wazae tambaya Tace megadi man Tace shikuma asuwa Tace shi amae fa'dar gsky Tace aikam Yanzu dae zan samu lugwigwitaki kowa Maryam tace Kedae baki gajiya wlhi Tace yazanyi nagaji da gwana kamarki Nan suka fa'da aikata masha'arsu Tunda MARWAN ya'dau hanya shuru bamae mah kowa magana bacci yayi awan gaba da Nafisat Hakanko yaba MARWAN damar kallanta San ranshi Har yatsaya yasiya mah babanta kayan abinci da hajjiya bata farka ba Agajiye suka iso qauyan Gidan megari suka sauka Hajjiya tayi murna da ganinsu sosae Tagabatar musu da abinci da ruwa mae sanyi tare da suyayyun kaji MARWAN yayi 'dakin Adamu Nafisa tazage sae labarae takeba mah hajjiya Tace yanzu fah na iya turanci Hajjiya tace Badae yaran ya hudawa ba Tace shi. Kayya banji 'dadiba Tace yana da da'difah Tace kukuka sani Tace ni namatsu naga BABANA Tace aikam ya kamata dan kunda'de bakuga junaba Tayi murmushi Adamu da MARWAN ne suka fito. Adamu yace kaga matar yayah sae atashi muje gun baba ko tace gidanmu Yace eh kae Da sauri tatashi tasa gyalanta Hajjiya nacewa yanzu ko take maganar shi MARWAN yazuba mata ido kawae dan Yanasan kasan cewa ajikinta Tunaninta da qafah zasu tunda banisa Amma sae taga sun shiga mota Akofar gidan nasu taga baban nata yana wankin huluna MARWAN na tsayawa tafita da gudu tana cewa baba Shima ganinta yasa fuskarshi tahaske da fara'a yace Nafasatu Tace na'am.baba Yace kece tace nice baba MARWAN da Adamu suka duqa gaida shi Ya'amsa Cikin kulawa. Yace mushiga ciki Nan suka shiga Da baba Larai suka fara arba duk suka gae sheta ta'amsa fuska 'daure Nafisa taqara gae da ita tace haba yarinya kingae sheni na'amsa to miye zaki da'da damuna Nafisa tace kiyi hakuri Babah ina lantana tace tana 'daki tace to bari mugaisa da baba nazo Taja tsaki batace komae Ba 'dakin Babanta tashige dan Su MARWAN tuni sunyi ciki Nafisa takalli Baban nata tace yajikinka yace da sauqi MARWAN da Adamu suka ha'da baki wanjan cewa Allah yaqaro sauqi Yace amin Nan baba yadinga jansu da hira dan gsky yaji da'din gananin Nafisa shar da ita Can Su MARWAN suka mishi sallamah zasu tafi yace yau she zaku tafi MARWAN yace dayau amma sae gobe Yace Allah yakaimu yace amin Suka fita Baba yace da Nafisa Bawata matsala ko tace bakomae wlhi inajin da'dina Yace to madalla Wani yarone ya keta shigowa da Kaya 'dakin Baban Sanda yagama shigowa dasu tsaf baba yace kayanki neko. Tace eh maman ya MARWAN ce tace akawo muku Kayan abimcinko inaga shiya siya Baban yafito dan ya mishi godiya amma sunyi nisa Yadawo yana samae albarka atamfufine kusan goma les biyu ga kuma shadda uku sune kayanda Momy tabayar Kayan abinciko ko buhun shinkafane da katan 'din taliya tare da semo harda mangya'da Yace Allah yashi musu albarka Tace Ameen Baba ka'dau shaddodin yace to kinga sae abamah Hassana biyu mairo ma biyu Tace zan bama maman Fatsima les 'daya Fatsima nabata atanfa ko Yace eh yayi kyama ha'da mata da kayan abinci tace to Yace sauran Kayan sae aba Larai sukaci gaba da hirarsu hankali kwance Larai ko Tadae gane MARWAN shine mijin Nafisa Amma Sam bata gane Nafisa bah Tunda yaran nan yafara shigowa da Kaya jikinta yayi sanyi dan bata da'de da yima Baban Nafisa gorin yaqi kayo musu abinci ba Tafara tunanin kayan waye Can dae takasa 'daurewa tashiga 'dakin sae ganinta sukayi kamar anjefuta tace niko Malam Kayan wayene wannan yace mijin Nafisa ne yakawo. Dake tasan bashine dasuba Ta washe baki Tace to angode Nafisa takalleta baba Larai badae San abin duniya ba tace aranta. Nan baba yanuna mata kasan da yayimah Kayan. Tahau masifah wae Su hassana asuwa dazae basu hartirmi biyu Yace haka yaga dama Tace harda bawa maman Fatsima da Fatsima Yace eh wannan kuma ra'ayin Nafisane yafa'da yana Mae kallan Nafisa Tace wannan Nafisa ce Yace kwarae kinga ikwan Allah ko Aibasan lukacin data sake Kayan hannunta Ba Tace Nafisa tace na'am Tace dama kece Tace eh Bata qara magana Ba takwashe sauran Kayan tafita Baba yace Kinga abinda 'yar uwarki lantana tayiko Tace mae yafaru Baba Yace yarannan yakubu ne yamata ciki yanzu haka tana tare da Cikin Ashe yamata Cikin yafi sau hu'du suna zubarwa To dake Allah yayi asirinsu saiya tunu shiyasa wannan yaqi fita. 'Yan iskan yara Ashe shiyasa yaqi auranta Nafisa tawaro ido tace ciki baba Yace hmmm ke Larai taketa iskantawa togadae iskaci akan 'yarta Nafisa tayi shuru tana tuna ranar da suka gansu alungu Aiko Nafisa taga yanda lantana tarame tayi baqi irin da ita Su hassana sae nan nan sukeyi da Nafisa sunata murnar Kaya Abin yabama nafisa mamaki yanda suka kulata kodae sundena jin tsoran baba larai ne har gidan fatsima Nafisa taje bayan taje gun mamanta takoga sameta da kyakkyawa 'danta kuma taji da'din ganinta sosae Tace Nafisa kinga yanda kikayi kyau kuwa tace Allah tace wlhi kamar ata6aki jini yafito ga 'yar qibar da kikayi gwanin sha'awa 6ul6ul dake Tace kema ai haka tace bankaiki ba Suka'dan ta6a hira tabata tsabartar Takomah gida. MARWAN yasaka Hajjiya agaba akan Lalle tasa wani yaje yakira Nafisa Dan acewarshi bayasan takwana agidan Tace to MARWAN Nantasa almari yakirata Nafisa nazaune 'dakin babanta tana tunanin lantana Duk tausayinta ya kamata Almajiran yazo yagaya mata Hajjiya nakiranta Tace gatanan zuwa Sanda tajira babanta tagaya Mae Yayi murmushi yace kiyima Larai sallamah sae dasafe kawae Hako ko tayi Tanufu gidan maegari abinta Bayan sallar isha suna cin abinci da Hajjiya Nafisa tafara bata lbrin Lantana Tace duk hakkinkine Nafisa mubar zancan Ga abincin mijinki can ki kaimae dan naji dawowar shi daga masallaci Tace to ina na ya Adamu tace zaizo ya'dauka tace to ta'dauka tafita Da sallama tashiga Yana kwance yana waya Yabita da kallo har ta'ajiye Ta fuskanci da maryam yake waya kishi yakamata Amma tasa aranta sae takatse wlhi dan haka sae tahaye gadan Jikawae MARWAN yayi bakinta kicin nashi.... Mak'kiss=؋'din daya koya mata shita mishi Sannada tatabbatar maryam tagaji da cewa hello har takashe wayan Kafin tafara kokarin kwatar kanta amma kash Tajama kanta Cukwikwitata MARWAN yahauyi Sam yafita daga haiyacinsa Allah yane ya kwaceta Da sauri tayi kofa...... Cikin narkarkiyar murya yace FEENAH... Tatsaya. Yaci gaba Zuciyata tacika da qaunarki Plx kibani ruwan Zuma na soyayyarki nasan kece zakiban ya gamsar dani Idan kika barni Cikin ruwan ma'daci zan shiga wani hali Inasanki inasanki inasanki......... Wayarshi tayi qara Maryam CE Tace banyar ka'daga wayan nan bah tafita Yabi wayar da kallo tare da murmushi yace kinkae wajan FEENAH Kallo 'daya Hajjiya tama ta tagane aburkice take Yanda taga Hajjiya tatsaida kallanta akanta sae tayi tunanin kaddar tazirgi wani abu Tace ya naganki haka Cikin in ina tace natsaya magane da wata qawata Hajjiya tayi murmushi irin nasu namanya tace ayya lpy dae ko Tace qalau mungasa ne kawae Tace toma 'dakin mijinki Nafisa tahaye gado tace aida ya Adamu zasu kwana Tace kintabbata. Har dacewa wlhi Washe gari Nafisa suna karyawa da Hajjiya tace sati zanyi Hajjiya tace ya kamata kam. Dan kin kwan biyu MARWAN ne ya shigo Cikin shirinsa ya kalli Nafisa da sauri tayi qasa da kanta tace ina kwana. lpy yace. Hajjiya tace yana ganka Cikin shiri harma kunkama qaryawa Yace eh yanzu zamutafi. Ana nemana gun aiki Da sauri Nafisa takalle shi tace Ina anan zan qarashe hutuna Bae kulata ba Hajjiya tace to Allah ya kiyaye Ku yakaiku lpy Ke tashi kiha'da kayan ki. Bari naje na dubama ma Momyn taku daddawa tafita Nafisa tace haba yayah dan Allah Yace mae kuma nayiba Taturo baki tace nikabarni naqarashe hutu anan Yadawo kusa da ita Yace Dan Allah kitemaken mutafi wlhi idan kika matsamin nabarki bazan ta6a samun nutsuwa taba Tace amma ya........ Yayi saurin katseta da cewa Amma Mae my FEENAH dan Allah kiyi hakuri mutafi plx Takalle shi gsky ne zai'iya shiga wani hali Haka tashirya kanta badan tasobah Sukama Su Hajjiya sallamah Tace ga tsarabarta nan Nafisa tace sun gode A kofar gidan Su Nafisa MARWAN ya tsaya suna fitowa daga motar Baban Nafisa yafito Nan MARWAN yamae bayanin tafiyarsu yanzu Ya dinga musu addu'a Nafisa tashiga Cikin gidan tamusu sallamah Baba Larai ko kallanta batayi bah Su hassana ne suka amsa mata Suka bita da'addu'a Tafito abinta Baba yace to nafisatu Allah ya kiyaye tace amin Yace kinga mijinki yaqara ban kudi Takalli MARWAN wanda yake qoqarin shiga mota tace Allah ya saka yayah bae kulata Ba. Tashige motar itama tanama babanta bye bye MARWAN yaja motar Sunyi nisa sosae da QAUYEN Nafisa takalle shi Cikin narkakkiyar murya tace yahyanah wani zarrr yaji tundaga kansa har babban 'dan yatsansa yace na'am tace nagode da kyautar da kayimah BABANA Yace nima nagode da yarje min da kikayi wajan dawowa yau Cikin shagwa6a tace aiduk abinda zaisaka..... Yaka tseta da cewa karkisa nayi hatsari pls Baza kayi bah yahyanah Yace hmm inajin muryarki har Cikin zuciyata Shuru tayi bata qara magana ba Dama shi hakan yakeso dan yasani sarae muryarta kawae tana hai farmae da masifar santa Ahaka suka iso gidan Abin mamaki Sae ga maryam tace musu sannu da zuwa harda cewa tamusu abinci Ita dae Nafisa shashinta tayi Dake tana fashin sallah wanka tayi ta miqe agadanta abinta MARWAN ma wanka yayi yayi sallama Bayan ya'idarne maryam tazauna gefanshi tanamae fari da ido Yaqare mata kallo top ce dae da wando ajikinta sae kamshi take Yace kinyi kyau my luv tace nasani Mae yahanaka 'daga wayata jiya yace dalili Mae qarfi Tace wane daliline Wanda yasaka qin 'daukar wayata Yace ba buqatar kisani dan ciwanki ne Ta ta6e baki tace Na dafa muku abinci Mae kyau dan nasan zaku dawo da gajiya Yace tnx my luv kamar kinsan inajin yunwa Tayi murmushi mae 'dauke da sakwanni kala kala Tace muje ko Yakama hannunta yace tukunna dae dan ina buqatarki Tayi dariya tace aina'dauka kabu'de Nafisa ne Yayi saurin runshe ido dan tafama mishi abinda yakeso Yace nina'isa gaki Ta bushe da dariya tace Allah ko Yace yah. Nan tasakar mae jikinta yayi yanda yakeso da ita Sanda yasamu nutsuwa yayi wanka yanufi danning Koda yabu'de abincin da tace tayi maekyau ka'dan yarage yayi amae yayi saurin rufawa Dan indomie ce da kwae ta ha'da qarni sae tashi yake. Yace maryam Da sauri tafito Yace wannan shine abincin tace eh Tashi yayi yanufi 'dakin Nafisa Tabishi da kallo tace zaka sanine daga kae har ita A betroom yaganta tana bacci hankali kwance. Nafisa Kenan Bazae iya tashinta bah Shiyasa yakoma 'dakin maryam . Tace ina Nafisan yace tana barci. =ؗ=ؓ=ؗ Abinda yafaru shine. Roqar Habiba maryam tayi akan taje tagayama bokan matsalar Nanko Habiba takar6a taje gunsa. Yabata maganin yace tatabbatar MARWAN da Nafisa sunci maganin a abinci tace to yace Idan har sukaci to wlhi aure tsakanin Su yaqare sannan ita Nafisan hauka zatayi Tazo tagayama maryam shinefah Tayi indomie da kwae Maryam tace bacci kuma ayya ya kamata taci abinci tukunna bata bar cikinta da yunwa bah Yace wae waye zaici wannan abincin Gabanta yafa'di Yace kumana Yace nidae kam bazanci ba ban saniba ko ita Hankalin maryam in yayi dubu toko yatashi Cikin kissa Taje tazauna gyefan shi tace haba my honey yanzu shikenan ninadena yin abinci kaci dan Allah kate maken kaci ko colali biyu Kaga kafaran tamin kenan yace wlhi bazanci ba kinsan wannan kika shirya kikasa nasake zanci abinci harna bar FEENAH bansata taminba yaja tsaki Shike nan tasan tunda yarantse bazaici ba ranta 6ace tasa kuka da gudu tayi betroom Ya qara jan tsaki Dan gsky yunwa yakeji 'Daukar key'dinsa yayi yaje hotel sae yaga abincin bae mae irin kamshin na Nafisa ba Amma haka ya'dan cakala bai koshiba yabar musu yasiyama Nafisan dan yasan zata buqata Har ya dawo bata tashi bah Ya ajiye mata ya fita Yanajin kukan maryam yashareta ya shige betroom dinsa Sae kunsan bayan isha'i sannan Nafisa tatashi. Tako tashi da yunwa ganin abinci yasata ganewa odar Su MARWAN yayi Takika cikinta sannan tasa kayan baccinta ha'de da feshe jikinta da turare sannan taqara kumawa baccinta Can cikin baccinne taji MARWAN yana 'danjan qafarta alamar tafarka tabu'de ido hankali Yace haba my FEENAH Cikin sanyin murya tace menene yayah Yace kunsan 10 kenan bazaki tashi ki'dan dafamin wani abuba. Taqarasa bu'de idan gabaki 'daya tace. Ina kaci abinci har kakawo min Yace ba girkin da zae gamsar dani FEENAH inba nakiba Cikin sauri tature bargon jikinta tatashi kitchen tashiga Yabita da kallo Tamae kyau sosae cikin kayan baccin rigace da wando amma shara shara ce yana kallan komae najikinta Dan ko bure xiya bata saba shiyasa dukiyar shanunta suke karo da juna ya lumshe ido Tuni sha'awar shi tatashi kuma hankalinsa yatashi Ahaka yaje dannin yazauna Dankali tafere cikin sauri tasoya Gyefe guda kuma tafasa kwae hade da tumatur da albasa da 'dan magi da kori amrif tasoya kwan yayi burbu'di sannan ta'dauki wannan dankalin tazuba akae Taqara yanka tumatus da'dan citta ya'danyi mintina tasauke tajuyemae Sannan taha'da mae tie takawo mae Idanshi ne taga yayi jah Zatayi magana yace tnx my FEENAH Tace yahyanah bacci tafa'da Cikin jan hankali Yace kodai kinsha maganin baccine tace aa wlhi inaganin gajiyar hanyace Yace to zauna nagama ci dakaina zankaiki bet 'din Ta zauna Yanacin abincin yana kallanta Ahaka yagama yakae kayan kitchen Sannan yamiqar da ita ya rungumeta sosae Tuni baccin yanemi wastsake mata Yace I luv u Yakama bakinta kiss sosae yamata sae duk jikinta yamutu Zawa can ya'dauketa cak yakaita gado Yafara yarata da rigarta Subhanallah yace Dan ganin duciyar bulaninta Sam takasa hanashi akan abinda yakesan aikatawa Dan talura yayi nisa Yafasa shan Su Cikin wani salo Kuka tamae yaso yashareta amma yatsaya Rumgumeta yayi yana cewa Dan Allah FEENAH kibarni nayi. Tace ni aa Zae qara magana taqara samae kuka Shuru yayi Can yace sae yaushe zakibarni Tayimae shuru Bayasan matsa mata amma yasan idan har takaishi bango bazataji da da'diba Ahankali yakwantar da ita yafita Maryam yagani abet 'dinsa yayi mata murmushin dole dan kamar tasan yana buqatarta Itako ganin datayi yanzufah santa yaragu a zuciyar shi. Dan haka fushi banata bane shiyasa tasauko amma da ba'in Cikin incin abincinnan da sukayi Nafisa ko MARWAN yatafi yabarta da tunanin shi Sam sae taji takasa nutsuwa Dashi takwana aranta Maryam tagayama Habiba basuci abincin Ba tace Bakyajin maganane mery wlhi danice futa zanyi daga harkar 'yan iska gaskiya kiyi tunani tace inasan MARWAN Habiba somae tsanani Taja tsaki tace gaskiya nafara kishin shi kifuta daga harkarsu dan Allah Tace gaskiya sae nayi tunani Tace to naji mae kyau danma kinqi ne amma ga maza nan wa'danda saekin dirje kin za6a sanranki =ؗ=ؓ=ؗ 'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI =ؗ=ؓ=ؗ Ahaka komae yaketa tafiya kullun MARWAN da salan da yake zuwa ma Nafisa sam ya fitineta amma duk da haka bata bashi ha'din kae ba Har hutunta yaqare daqer yabarta takoma skull 'din dan sanda tamishi kuka sosae sannan yakaeta da kansa Kafin yabarta a skull din ne Yace zanyi maraicin Ki my FEENAH tace Baga Aunty maryam ba. Yawatsa mata wani kallo da sauri tasunku yar da kanta Yace kumafah kin tunamin Takalle shi Yace kwarai dan duk abinda narasa agunki inasamu agunta Qarara yahango kishi afuskarta ta mur'da kofar motar dan tafita amma taji akwulle Cikin jin haushi tace kabu'de min nafita Yace lefin menayi lukaci 'daya kika'dauremi. Haskena (wato fuskarta) Tace nidae kabu'demin Ya juwata jikinsa yana cewa am sorry my FEENAH bansan 6acin ranki plx kisake min fuskarki Taturo baki tace Nidae kadena min zancan Aunty maryam dan Allah yace kefa kika fara. Tace To nadena kaema kadena Yace nadena FEENAH Yafara kissing dinta taqer yasa keta yace kisa aranki hutun gaba sae kin bani hakkina Shuru tamae yabu'de mata kofar tafita Sae Ga Nafisa namae bye bye Yajah motarsa Tsayawa tayi cak agun SafiYYa da Halima ne suka dafata afurgice takalle Su Tasakar musu murmushi SafiYYa tace kamar bakiso rabuwa da shiba tace kwarae bayanda zanyine Halima tace nazata Amar ne tace ya MARWAN ne SafiYYa tace muje kici kisha lbr bakiga Halima cikin farin cikiba tace aikam sukayi ciki anan taga Saudat tace shegiya kinga yanda kikayi kyau kowa tace basan sharri Halima ta dafata da cewa Nayi farin ciki sosae da samun number Amar gsky ya ha'du sosae Duk lokacin da naso jin muryar shi sae nafake dake inasan shi Nafisa temakeni Ta kalleta azuciyarta tace duk ciwanmu 'daya amma ni nafara fita Afiliko cemata tayi damae zan temakeki tace yauwa Inaso duk zuwan da zakiyi kidinga cewa Amar ya kawoki haka idan zaki koma yadinga zuwa 'daukarki Zatayi magana SafiYYa tace niko nafi san ya MARWAN yazo 'daukarta dan yana birgeni kuma gsky tunda nagansa naji gabana yafa'di...... Agigice=3 Nafisa taka tseta da tace Kina sanshi kenan tace gsky ban saniba tukunna Tashin hankali=F< Nafisa tashiga cikin sanyin murya tace Shi yanada mata har biyu kuma suna tsananin sanshi dan Allah SafiYYa karki soshi Tace bazan ce miki komae bah yanzu sabo da ban fara tunanin shi ba hakan yanuna soyayyarsa bata kusan toni bah Amma gsky idan zan dinga ganinsa sanshi zae shigeni Cikin takaici tace bakince baza kiyi soyayya yanzu bah Tace eh amma kinsan shi so baya shawara sannan ba'acin fariya akansa Saudat tace yanaga yanayinki yacanja Nafisa Kirabu dasu kar abin ya dameki Halima tace muguwa danke baki fa'daba ko Tace nikowa nafa'da tarkon so Tunda duk narigaku shiga cikinsa ninasan yayake Tace niba wannan ba Nafisa kitemaken Amar yadinga kawoki sannan yadinga 'daukarki kirabu da SafiYYa har yanzu da sauranta. Tunda bata fara tunani bah Nafisa tatashi tace Halima da wiya Amar yayarda da zuwa kawoni da kuma 'daukata ba amma zanmiki qoqari insha Allah Ta rungumeta tana cewa tnx my sis Saudat tace gaskiyne So=ؘo yamiki mugun kamu Halima Tace eh fatana yasoni Kenifa ina ganin Zanje gidan Auntyna A kano dan kawae indinga ganinsa Saudat tayi dariya tace Allah ko Tace wlhi Am Nafisa awata yunguwa kuke tace nasarawa tace Dan Allah nima Auntyna anan take amma jerin unguwar manya aure takeyi anan Tace OK komae zae zo dasauqi kenan Tace kwarae Kae amma naji da'di Saudat tace Su Halima kullun za'ayi baccin farin ciki kenan Tace sosae mah SafiYYa najinsu amma Sam bata da niyar magana Karatu sukayi sosae Amma Sam Nafisat bata tare da nutsuwarta dan wlhi batasan Nafisa taso MARWAN Duk Kansu sunlura wannan dawowar tata akwae abinda yake damunta Sukance war meyake damunki ne Nafisa takance bakomae Sukance shine zaki zauna kina tunani Sae tace ina tuna mahaifiya tace Anan ma suka San nita marainiya CE MARWAN ne zaune a office 'dinsha yana tunanin Nafisa haqiqa qaunarta tamishi mugun kamo Gashi ya lura yarinyar nasan bashi wahala.... Aminu ne yashigo. Yace kace zaka neman amma shuru Yace kae dae bari ina Cikin wani hali wlhi Yace toh=3 inajinka MARWAN yaja tsaki yace wlhi Son yarinyar nanne yamin mugun kamo Yace wata tarinya yace FEENAH Dariya takama Aminu batare da ya shirya Ba Abinko yaba MARWAN haushi yace amma wlhi kae mutumin banza ne Yace natuna lokacin da kake cewa baka santa katuna Ya watsa mae harara Cikin dariyar yaci gaba Har nacema gaba zaka sota kace kaee barifah maryam CE azuciyarnan katuna Kicin jin haushi yace plx Aminu bi serious wlhi ina Cikin wani hani Aminu ya gyara kansa yace kasan harya tafarko ai Yace wacce hanyace Yace katuna dae Kaga masamu baby girl ko boy. Ina maka fatan sa'a Yace bayan wannan hanyar inasan santa yaragu araina dan wlhi Aminu ganinta kawae yana jefani cikin bala'i Yace tab idan kuma baka gantaba nanma masifah Yace wlhi haka abin yake Nan sukaci gaba da tattaunawa inda shima Aminun yake gayama MARWAN 'din 'yar matsalolin shi sukaba juna shawara Anan ma yake cemae Zakkiya ma tanasan yakae mata Nafisa Yace yanzu nikaina kamar najawo hutunsu haka nakeji Zaune suke suna bitar karatu Ahalin yanzu Sam Nafisa bata ciki magana ba Dan duk atsorace Da SafiYYa Wata tashigo tace ke Nafisa sugaba na kiranki Tace ganinan tatafi Halima tace muje ko Amar ne Tace to. Koda sukaje ce mata yayi yayanki ne yakesan magana dake Suka zauna saeko gashi yakira Tayi waje Halima tabita Muryar MARWAN taji Yana cewa my FEENAH. Cikin jin da'din muryar tashi tace na'am yahyanah Wani sanyi yaji shima yace kina wane haline Tace na 'daya ina halin karatu na biyu ina halin tunaninka yahyanah Yace gud yayi kyau Yaushe nema zakuyi hutu tace Nan da 1 week Yace yayi dan gsky ina buqatarki tace to mae zanyi yace my FEENAH komae mah Dan Allah kigaya min kallama 'daya naji da'di Tace to Allah ya kareka ya kuma barmin kae Cikin wata murya yace kinasan kasan cuwarki danine Tace hmmm Yace kiyi magana Tace sosae mah Yace da gaske Tace hmmmm Yace idanma baki fa'daba zaki shigo hannu Cikin mamakinta ya tsinkawo muryarta tana cewa Inasan in kasance tare dakae yahyanah Banasan kadinga lesa dani Yace nima haka my FEENAH wlhi banasan koka'dan kiyi nesa dani ko inzu yanzu na'daukeki Da sauri tace aa yahyanah kayi hakuri Shuru yayi Kayi shuru. Yace narame FEENAH sosae. Tace meyasa Yace rashin abincinki Tace to Sha kuruminka MY D...... Tayi saurin yin shuru Yace mekikace Tace bakomae Yace Allah sae kin Mae maita Tace aikaji Yace banjiba Tace MY D Yace sunan yayimin Tace to shi kenan Yace bakisan hirar ne Tace ai bana gajiya da hirarka yahyanah Yace MY D dae ko Tace to MY D Yace

Chapter 1 of 5