Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

take tace.
"Wai bazaki dagaba waye ke kiranki."

Ohni Amina yau mike damun Fatash tasa mani ido dayawa.
"Ahmad ke kirana na bata amsa.
Okay bari inje toilet.
Wani dadi naji ya mamayeni nace to sai kin fito.

Tana fita kamar jira na yafa gyalen riga da wandona na fita,sai Cafteria.
waige waige nike ina neman shi,kiran shi ya shigo a cikin wayata,dagawa nayi.


"Ki shigo ciki ina hangen ki."
Cikin Cafteria na shiga still bangan shiba,waving dina yayi na wuce ciki dayake da yamma ne wajen ba mutane,zama nayi ina gaida shi.

"Beauty ya kike,gaskia kina wahalar dani Amina u re my desire banji zan iya loosing dinki."

Ajiyar zuciya na sauke bance komai ba.
"Amina Are u ok."
No am not feeling better."
Ayyah sorry my desire,kinyi kyau."

Kaima haka."
Nima mi tell me pls."
Kayi kyau.
Woow thank you i love you."
Yi nayi kamar banji shiba.
Caranci I say i love you why did u silent."
Amina said i love me."

Sorry JJ zan baka wannan amsar soon kabar damuwa ina tareda kai kayar......

Waya ta, data dauki ruru ya katse mani sauran magana ta,Fatash ce keta kirana,naki dauka
Maidata nayi silent,kiran Ya Taufiq ya kara shigowa phone dina,dan danan naji ban yarda da wajen ba mikewa nayi nace.


"Zan tafi Dr JJ ina parking."
Okay amman suwa ke maki wannan kiran.?"
Fatima ce."
Shikenan anjima munyi waya ko,amman kici abinci."

"Na koshi ina sauri."
Sai anjima
Love u more darling.
Yace dani yana smile bisa fuskar shi

Da sauri nike tafiya harna koma daki,ina ganin yanayin Fatima nasha jinin jikina zama nayi ina bude kular dake gaban ta shinkafa da wake da mai da yaji ce sai Salad daukar flat nayi nafara zubawa faraci nayi maganar Fatash ta katse mani cin abincin dana fara dagowa nayi ina kallan ta cikeda mamaki.......





_Yar Mutan Kankia ce❣️_




Share
Pls
❣️


*BAKIN JININA YAJAMAN😭*


*NA*

_Yar Mutan Kankia❣️_

*_TRUE LIFE STORY!_*

*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION*

_*DASUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI.*_


S2/E31&32



_NO EDITING_



"Da kikeje Cafteria bakici abincin ba.?"
Ajiye spoon din hannuna nayi ina tsoron kada ace Fatima taganni.

Bangane ba kamar ya cafteria."

Uhmmm Minal kenan,harkin iya karya kenan keda waye a Cafteria kinsa bangan kiba.?"

Shiru nayi sai naji ba dadi gashi na zuka uwar karya ashe dai taganni to bin bayana tayi kenan?

Kwarai kuwa Minal dole inbi bayan ki,domin nafara ganin bakon yanayi atare dake ba kamar daba."

Uhmm dan Allah Fatima kada kigayama kowa wannan maganar ma'ana bansan Ya Taufiq yasani."


Aaa Amina innai maki wannan alqawalin nayi karya domin nakasa daurewa harna sanarma Yaya,saidai kiyi hakuri."

Kallan mamaki nikema Fatash domin bansan ni zance mata baki ɗaya naji abincin ya fita araina,tashi nayi na kwanta inajin ba dadi araina.

Kiran Ya Taufiq nayi amman bai picking ba wajen 3miscalls bai dauka ba,dan dole na hakura.


Washe gari ina fitowa Exam na dauki kayana already Fatash ta gama nata daman tun jiya tare muka fita driver dinsu yakaini tasha nahau mota saboda Ya Taufiq bai aiko Usama dauka taba,duk sai naji wani iri amman nasan fushi yakeyi dani,suna aje kuwa ina shiga wani yashiga motar mu ta tashi suna waving dina.

Haka muka tafi sai gida dayake motar katsina nahau ana zuwa Caranci nan na sauka na tafi gida.

Fadar murnar dawowana bata lokacine domin tara ta musamman Baba kemani yanajin dadin dawowa ta.


Haka naita hutuna cikin jindadi da kwanciyar hankali wannan karan ba wani tangarda dana samu a hutuna hatta islamiya na koma inayi ba wani kalubale ko cinzarafi har kiba saida nayi ta kwanciyar hankali saidai baki daya hankalina ya kan Ya Taufiq tunda na dawo hutu bai kirani waya ko text na happy friday nai mashi bai replay dina dan danan na shiga damuwa daurewa kawai nike gudun kada ai saurin ganoni.


Shiko JJ kiran waya kullin ba fashi saiya kirani wanibi in daga wanibi inki dauka,bansan Mama ta fahimci ina waya da samari.


Yau tinda na tashi na kirkiri aikin awara nida Zainab ketayani haka muka wuni a kitchen harna gama aikin da nikeyi zuba mata nayi nace takaima Asma'u sannan na shiga wanka.

Ina cikin wanka naji Zainab nacewa Mama anakiran Anty Amina waya."

Wani irin faduwar gaba naji lokaci guda tsorona daya kada su daga.


Wayar ce ta yanke aka kuma kira ni kuwa da sauri na kwara ruwa ko fita banba na dauro zani nayo falo,lokacin har takaima Mama wayar akira na ukku,dauka Mama tayi,tasan Fatash ko Humaira,maganar da tahu an matane yasata yin shiru.

Beauty kinyi shiru wai miyasa baki son ince maki i love you kinsan da kece farin cikina dan Allah kibari inzo gida mana.!"

Gefen Mama natsaya jikina ya hau rawa tasa wayar speaker don inji da kyau,kashe wayar tayi ta jefa mani wani lalataccen kallo,dukewa nayi nafara bata hakuri.



Mama dan Allah kiyi hakuri wlh ba abinda kike tinani bane ba soyayya nike dashi ba Allah."

Yiman shiru inba soyayyar bace ubanki ne,wanene wannan yaron?nace maki waye shi.?"

A fusace tayo kaina kamar zata kwadeni,hakuri nahau bata.


"Dan Allah Mama kibar daga murya kada Baba yaji wlh ni ba son shi nikeba."

Zan karyaki Aminatu nizaki rainawa wayau mi yace maki inba soyayya ba dake nike."

Eh Mama dan Allah kiyi Hakuri na tuba wlh bazan kuma ba.!''
Zuwa lokacin nafara kuka ina bata hakuri.


Kayyya Amina karki zama marar amana mana,kada kibamu kunya,mahaifin ki yayarda dake yabarki kinje Jami'a duk abinda za'ace game da karatun ki yaki amincewa ya yarda dake,akan mi zaki sa shakku a ran mahaifin kin manta wanene shi.?"

Mama wlh basani banda wata manufa shiyasa,amnman bazan karaba na tuba Mama."

Wlh Amina akan wannan case din zai iya silar rabuwata da mahaifin ki,zaice ina sane kike soyayya da samari,ko ya tsigeki daga karatun kina haukane!"

Aaa Mama bazan kara ba kiyafe mani dan Allah."

Wai mi akeyi nakejin kuka lafiya Maman Zainab.?"

Aaa bakomai kasan lamarin waya sai kiranta nike tanacan tana danna waya shine na kwaceta take wannan kukan wai in taimaka in bata."

Kada ki bata nima ba fahimci Mama na tafara sa wasa a karatun ta,bayan tasan ilimin ta shine cikar burina bani wayar nan sainan da kwana ukku zan bata ita."



"Aaaa Alhaji kabarta wajena zan bata kaga kana iya mantawa."

Shikenan tashi kije kisa kaya kike raba ido anya Mamana ki guji wasa da waya irin wannan kinajina.?"

To Baba nagode."
Tashi nayi jikina mace inaji ana kiran wayata Baba nacewa wake kira tace number ne bari ta daga.

"Aaa rufe wayar baki daya kada ki dauka."
Haka Mama ta kashe wayar saidai na samu sukuni da suka kashe wayar gudun kada ta daga.

Haka na wuni sukuku ba dadi komai yai mani tsaye a gidan nida Mama saidai kallan kallo duk ta daure mani bata sakar fuska har akayi kwana ukku ba'a bani wayata ba,inasan in tambayi Mama ba hali,dan kuwa nasan kilan Baba ya manta.


Rashin wayar tawa saita samin damuwa a zuciya ta a darare kawai nike akwana na goma naje wajen Mama tana gyaran wardrope nahau tayata saida tagama nace.

Mama dan Allah kiyi hakuri na tuba kibani wayar zan kira Humaira result zata turomani nasan an saka mana."

Ba waninan da an lika ai Fatima zata nemeki ta layina keda waya sai zaki koma makaranta lokacin koma wake kiran ki ya daina dan karin kanshi.


Bayan da banba Mama ta hanani wayata dan dole na hakura

Washe gari da yamma tabani waya tace,Taufiq yakira ta layinta zai waya dani,kuma charginta ya kare,in kirashi ta wayata ina gamawa in bata ta'ajeta."


Wani irin dadi naji godiya nai mata sannan na kunna wayar tana gama restating text messages
Sukaita shigowa saidai ciki Ya Taufiq sau daya ya turo mani message.


_Kin kyauta bayan laifin da kikai mani shine kika rufe wayarki ko_

Sauke ajiyar zuciya nayi inajin kwalla na neman zubo mani,kiran JJ ya katse mani kukan dake shirin kubuce mani kin dauka nayi saida yaiman kira wajen nawa sannan na daga da sallama bakina.

Haba Amina ya kike mani wasa da hankali dan Allah mike faruwa yau kwana goma sha ku waya banyi dake ya kikeson inyi da raina haka mukayi dake.?"


"Haba JJ kasan kiran wayan ka abinda ya janyo mani,anshe mani wayar akayi fa sai yau Mama tabani dan Allah kadaina kirana bansan in samu sabani da iyayena."


Okay haka kikace ni da kikace zaki aureni inzo gidan ku shine zakice haka?gobe zanzo inga Baba komai za'ai ayita takare kuma zan shaida mashi soyayya muke,kuma kince zaki aureni I swear."

Sorry JJ kada muyi haka dakai kajira kaji uzurina kada kazo gidan mu gidan mu dan Allah."

Nagama magana dan bazanyi asaraba naki wasane."

Kashe wayar yayi da ido nabita ina kwalla shikenn nasan Baba bai kara ganina da kima muddin yaji wannan maganar.

Amina kingama wayar da Hussein din kawo,ke nike jira ki kawo mani wayar."

Bangama ba."
Kiran Ya Taufiq nayi har na fidda ran zan dauka naji kuma ya daga,sallama nayi muryata a mace amsa mani yayi ,baice komai ba.

"Ya Taufiq dan Allah kayi hakuri nasan nayi kuskure bazan kuma ba."

Wani abu kikayi.?"
Yaiman tambayar kamar baisan abinda ke faruwa."
Shiru nayi dan bansan ta ina zanfara ba."

Im am daman maganar da Fatima tagaya maka,kafin mudawo hutu wlh ba saurayina bane."

Daman wani yace saurayin kine.?"
Ya jefo mani tambayar duk da bangan shiba fuskar shi ba alamun wasa acikin ta.

Aaa Ya Taufiq dan Allah kada kayi fushi dani wlh sako na karbo ba wani abu ba."

Enough Minal,kije kiyi soyayyar ki,tunda ita kika zaba karatun kuma saiki aje wannan shine."

Ya Taufiq ba haka bane pls katsaya kajini."

Nagama maganata Amina duk abinda kikaga ya dace shi zakiyi sai anjima."

Pls Ya Taufiq kajira kaji uzurina."
Ɗit ya kashe wayar bansan na wurgar da itaba,na saki kuka mai sosa rai,inajin wani iri mi Ya Taufiq ke nufi ya rabu dani kenan taya hakan zai faru.


Mama tace kibata wayar Anty,cewar Zainab.
Wani kallo na watsa mata nacigaba da kukana."

Wai kukan mi kike Aminatu bazaki bani wayar ba ki kawo mani ita da kanki."

Kamar wadda kwai ya fashemawa a ciki haka na tashi naje ba bata ina kwalla,bata damu da kukan da nikeba ta amsa,mikewa nayi zan dawo daki naji Baba yace.

"Maida mata wayar,intaga dama taci gaba da wasa da wayar kartayi karatun."

Miko mani tayi na amsa ina masu godiya ba koma daki,cigaba da kiran Ya Taufiq nayi amman bai daga ba,dan dole na hakura.


Bayan wata daya ansa mana result alhmdullh saidai result dina ba first semester yafi kyau,ni kaina banji dadi ba,haka na nuna ma Baba yaimani fada in daina wasa da waya indage akan karatu,danko Ya Taufiq bai kirani yaimani maganar result dinba,nice mai mashi text message ko replay dina baiba.


Itako Fatash result dinta yai kyau sosai,aiko har kyauta saida Ya Taufiq yaimata,sai murna take takirani waya ta gaya mani,nima murna natayata.

Saidai banji dadin shareni da Ya Taufiq yaiba.



Bayan wani lokaci mai tsawo lokacin mun shiga Year Four,sosai nakara girma kuma karatun yana tafiya yanda yakamata alhamdullh.

Duk tsawon lokacin nan dana kwasa Dr JJ baifasa sona ba,wannan karan ya dauki alwashi saiyaje gidan nu neman aurena.
Acewar shi hakurin shi yakare,ai yayi hakuri.

Niko daidai da kwayar zarra bantaba jin son shiba ko kadan wannan dalilin yasa nike zille mashi.

Banyarda wani magana mai tsawo ta hadani dashi musamman a waya dan na tsorata da abinda yafaru a shekarun baya.

Shiki Ya Taufiq munkara fahimtar juna sosai dashi soyayya yake mani mai tsari gwanin ban shi'awa,hartakai ga bamu iya boyewa juna matsalar mu,yau kam tinda nadawo Lecture yakirani waya cikin zazzzakar muryar shi yace.


"Queen."
Na'am princes."
Wata shawara nikeson kibani."

Okay injinka."
Akwai wata abokiyar aikina tana aiki kalkashin company na,to yarinyar ta kamu da sona,kullin magana daya take mani banda text haryakai ga ta hadani da mahaifin ta wai muna soyayya bai wani bin cikeba daga yaji sunan mahaifina wai yabani auren inturo iyayena."

Wani mummunan faduwar gaba naji har saida kaina ya amsa kuwa a dakile nace.
"Kai mikace mashi.?"

No bance komai ba ya dakatar dani yace ai yasan kunyar surukai basai nace komai ba,fata Allah yasa albarka a auren mu,wlh Minal bantaba sonta ba kuma banjin zan iya auren ta."


Ya Taufiq yanzun shi Baban ta mikake tunanin zaiyi."

Forget about Baban ta kedai ki bani shawarar taya zan yakice ta banson ta Minal."

Kaina ya kulle Ya Taufiq kuma tana sonka karka wulakanta ta."

Na ida maganar inajin mugun zafi araina dan karamin son Ya Taufiq nike ba.

Dakewa kawai nike.

Minal kice baki sona kawai."
Haba Ya Taufiq kaima kasan ina sonka miyasa zakace haka."

Eh mana gashi kinason inso wata ni korar ta aiki zanyi a company na,daman Estimater ce kuma munadasu dayawa ba zane takeba bare ince nafi bukatar ta."


Aaa kada ka koret kaida kasamu ka,yakice ta cikin sauki."

Alright naji,nidai Minal kece zabina kuma mu dage da addu'a insha Allah sai burin mu ya cika."

Allah yasa Princes."
Amin ya karatun naki."

Alhamdullh anatayi.
Allah yabada sa'a
Ameen,da haka mukaita shan soyayyar mu saidai hankalina a tashe yake tunda yace abokiyar aikin shi ba son shi har Baban ta ya shiga cikin zancen har munyi sallama nace.

Minene sunan ta.?"
Saudat,miyasa kika tambaye ni.?"
Hakanan."
Take care good night."
Night."

Kwantawa kawai nayi inajin wani iri sai tufka da warwara nikeyi....





_Yar Mutan Kankia ce❣️_




Share
Pls
❣️



*BAKIN JININA YAJAMAN😭*


*NA*

_Yar Mutan Kankia❣️_

*_TRUE LIFE STORY!_*

*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION*

_*DASUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI.*_


S2/E33&34


Rayuwa taja abubuwa da dama sun faru yau tunda mukaje Lecture Dr Salim ne ya shigo mana harya gama mana class munajiran Dr Gibrian shine next da zai mana Lecture,wata yar Pharmacy Hamda tazo tace inje Dr Salim na kirana,nayi mamakin kiran da tace yana mani saboda nasan banda problem dashi,mikewa nayi nacema su Humaira zanje indawo,tafiya nayi har office din Dr Salim knocking nayi ya amsa da come in.

Tura kofar nayi da sallama abakina,amsawa yayi ina zuwa natsaya gaban shi.

"Afternoon sir."
Caranci how are u.?"
Am fine sir."
Shiru wajen ya dauka yaci gaba da aikin files dake gaban shi,kamar baisan ina wajen ba dan gyaran murya nayi.

"Sir Hamda tace kana kirana."
Yes dan jira ina wani aikine zaki iya zama."
Thank u sir,na zauna bisa sofa ina wasa da zoben yatsana wanda Dr JJ yabani.

Kaina kasa sai tunani nike araina mi naima Dr Salim yasa aka kirani Allah yasa ba wani abun naiba,wannan itace addu'a ta.

Caranci?"
Yes sir."
Am coming give me some minute hope badamuwa.?"
Eh bakomai sai kadawo.
Nace ya fita fuskar shi dauke da annuri hakan ya tabbatar mani dacewa ba wata matsala,dauko wayata nayi na kira Husna kamar jira tafara bani labari,ko ya school bata tambaya ba.


Minal albishirin ki Ya Abdul zaitura gida asa mana rana."
Kai dan Allah alhmdullh kice mun fara zama manya."


Nace inajin wani irin mashahurin dadi,jin anturo kofa alamun Dr Salim ya dawo nai mata sallama.
Kawata we talk later ina wani aiki,bye."
Jin anki isowa ciki alamun ana tsaye jikin kofar hakan yasa na waiga dan ganin waye azabure na mike ina zare idanuna ganin Dr JJ tsaye yasaka key jikin kofa,ji nayi kamar in saki fitsari a wando gashi ya karkace kai yana lashe lips idanun shi kamar rushi jikina yafara kyarma a hankali kamar mazari saidai sai kai mani kallan tsaf zaka fahimci hakan,a hankali yafara tun karoni nikam nafaraja da baya domin yanayin shi kadai sun gigitani har yakaini jikin bango yasa hannayen sa ya tare gefe da gefe yasani tsakiya sannan ya matso da face dinshi jikin tawa da sauri na datse lips dina inajin kamar zan sike dan tsoro da firgici hannun shi yasa yafara shafa kumatuna nikam sai kyakkyarwa nike ina hawaye masu dumi cikin fitinanniyar muryar shi yace.


''Cool down beauty tsoron mi kikeyi har haka,karki damu give me ur pride that's all."
Neman zubewa kasa nikeyi ya tareni ga mamakina sai naji ya rikeni kam a kirjin shi yafara sunsuna mani wuyana.

Kuka na fashe dashi ina bugun kirjin shi da karfi ko magana ta gagareni tsabar kuka da nike wanda zan iya kiran shi da kukan zuci.

Unexpected naji yana neman lalubar bakina da lips dinshi nikam na datse bakina gam naki yarda ina tureshi haka yafara shafata,wani uban karfi yazo mani na ingije shi da gudu nayi kofa kafin in isa ya figoni nafada jikin shi muka zube bisa kushin doguwa dake gefen bango office din.

"Keep quite yace da karfin gaske.
Jikina yahau bari ina sa hannuna abakina cigaba da shafaman fuska yayi zuwa wuyana.

"U re so beautiful Amina yau saina cika burina akan ki,kin dauka karya nike maki,kinyi tunanin zaki iya yimani wayau a shekaru na linka naki akan mi zaki tserema track dina.
Ya ida maganar yana sakar mani kiss a bisa wuyana,da sauri na rufe idonu na.

Murya na breaking nace,haba JJ kaji tsoron Allah kada ka wulakanta mani rayuwa ta,na rokeka kaji tausayina.!"
"How comes zan dingajin tausanki kin manta shekara nawa na kwasa ina dakon soyayyar ki,da kishr ruwanki nike kwana nike tashi bantaba yarinyar data wahalar da rayuwata ba kamar kk almost 4yrs kinada hankali kuwa nagane wasa kike mani da hankali bazaki iya aurena ba kwara in maki ta tsiya akanki kwara narasa aikina indai zan sameki.!"


Ajiyar zuciya mai zafi na fesar ina hakin kuka kaina na ciwo nace
"Am beg of u kayi hakuri dan Allah ka kyaleni JJ."
Ji nayi ya ruko fuskata yafara kissing dina tako ina banda bakina ba abinda nike dannewa a face dina,zuwa wuyana kokarin dagemani riga yake hakan yasa na riketa gam musamman bobs dina da nike karewa tsorona kada inji hannun shi bisan su tabbas zan iya sumewa domin nasan suna cikin manyan kadarorin da Allah yai mani a rayuwa ta!.


Jin hannun shi nayi bisa lafaffen cikina kwalla ihun da zanyi naji saukar bakin shi cikin nawa mutuwane kawai banba,nidai burina in kare jikina boobs dina dayake maitar kamawa nikam na hanashi ina game cinyoyina kamar chewgam shiko sai kissing lips dina yake yana wani groaming kamar ya samu loli pop, Allah yabani sa'a na gartsa mashi cizo kara ya saki hakan yasa na dire kasa nayi bakin kofa wannan karen a fusace a fisgoni tareda kifa mani mari ya sake ha kadani zai danneni na mike nayi wajen table din Dr Salim na dauki wani katan glass na rike jikina na 6ari nace.


"Kana zuwa wajena zan kashe ka JJ."
Saidai shavring nike kamar mazari dan fitina da bala'in dana shiga a rayuwa ta,tsayawa yayi yana mani kallan shasha sha,tareda holding din hannayen shi yana mani kallan kinsan sauran.


Abin mamaki duk ihun da nike ba maijina bare ya kawo mani dauki duk da office din sai kafara shigowa na farko kafin ka shigo na biyu dayake Dr Salim babbane a dept dinsu,inaga shine dalilin dayasa ba wanda yaji ihuna,nidai kuka nike ina gayama Allah yakawo mani dauki araina kuwa na tsinema Dr Salim yafi cikin carbi.

"Wooe ur mouth is so sweet all of u is special kidaina hauka wlh da hannuna zan budeki Amina,ni zakima wayau?"
Zubewe nayi kasa jin zan fadi karfina ya kare,jikina ya mutu komai nawa yatsaya kwalwata ta daina aiki tsabar tashin hankali,bisa guiwata na duka ina hade hannaye ko magana na gaza sai begging dinshi nike da hannayena ina zirarar hawaye masu masifar ɗumi,takowa yayi har gabana ya tsaya dan ban iya guduwa halin da nike ciki zuciyata fashewa kawai ta rage tayi shima zubewar yayi yana facing dina ido cikin ido muke kallan juna hannayen sa yasa ya sagaho wuyana yana min kiss a kumatuna yace.

"Woow kinyi giving up kenan ko kefa zan jiyar dake dadi, zan maki komai tawa i love u."
Tallaboni yafara da niyar maidani bisa kushin cikin karfin hali nace tsaya."

Cak ya tsaya still yakai hannun shi bisa zip din rigata yafara ja, ya dakata yana kallona yace minene inajinki.
Cewa nayi.


Dan Allah kada katabani kada ketamani haddina nayarda zan aureka gobe kaje gidan mu kanemi aurena wlh dagske nike JJ kada ka wulakantani.!"
Na ida maganar ba alamun wasa saboda halin da nike ciki naji zan iya auren shi dadai ya lalata mani rayuwa bisa titi kwara na aure shi duk da kuwa nasan shidin ba mutumin kirki bane.


Harshe yasa yana lasar kumatuna daurewa kawai nike ina kwalla ko a haka kadai aka tsaya tabbas JJ ya cuci rayuwa ta!


Waike mai wayau nizaki raina ma hankali Amina."
"Wlh dagaske nike maka JJ katai maka mani pls.?"
Shiru yayi yace.

"Inasan ingama rayuwata dake inhar dagske kike na amince zanje saidai kibani lokaci ko kadan ne inyi dan Allah kitaimaka mani u re my desired."

Cigaba da jan zip dina yayi yana kasa dashi nace.
"Bakasan inzama uwar ya'yan ka.?"
Janye hannun shi yayi yace inaso mana."
Karka kuma tabani JJ kaje ka aureni."
Okay naji zanje gobe kamar yanda kikai alqawali."


Rufe idanuna nayi ina sakin hawaye masu zafi ga zuciya kamar zata fado daga kirjina,gogemani yafara yace baki sona ne.?"

Girgiza kaina kawai nayi,hannu yasa ya zuge mani zip din yana dagoni,nidai kamar matatta domin bantaba shiga wannan situation dinba sai yau.


Bisa kushin na zauna sai kuka nike nakai minti goma a haka,ruwa ya kawo mani nakasa sha,domin ina kyamar kiss din da yaimani banji zan iya cin komai a halin da nike ciki,ansar ruwan nayi masu sanyi ina sama kaina,a hankali nafara ajiyar zuciya,almost 15mint nafara samun kaina goge fuskata nayi naja kafata nayi bakin kofa zan tafi da sauri ya iso duk ya shiga damuwa ya riko hannuna yace


"Sorry beauty ina sonki kidaina kuka pls."
Jinina kaina kawai nayi bude mani kofar yayi saidai Department din kamar anyi shara tas,hakan yasa shima ya fito yana bani baki zamu fita kenan muka hade dasu Maryam sai Yunus da Khamis,wani kallo suke mana musamman ni da nike a rude ga JJ yana bani hakuri baki dayan su sukace.
Evening Sir."

Adan daburce ya amsa dan dole yai office dinshi a kunyace.
Niko a sannu nike tafiya bance dasu komai ba harna bacema ganin su.


Daki na wuce inajin inama mutuwa nayi dana huta wannan wane kalar BAKIN JININE dani dan wannan ba soyayya bace,ina tafiya ina kuka harna isa dakin mu da sauri Fatash tayo kaina fadawa nayi kanta ina kuka mai sosa arai a dimauce tahau tambayata damuwa ta ko magana na kasa har yamma ana magrib nahau bacci,cikin bacci na farka ina JJ leave me alone pls dont touch me!."

Rikoni tayi tana salati tafara cewa miya hadaki da JJ Minal what's wrong with you."?
"Kwantawa nayi ina maida numfashi a wahalce saidai kallan Fatash kawai nikeyi inajin tausan halin dana tsinci kaina wazan kaima kukana yai mani magani."


Dan dole nai wanka inahau brush kamar zan balle hakorana da lips dina saida sukaija dan gurza ina kuka,har dai Fatash tasamani ido dan ban magana.


Wasa wasa har gari ya waye ban runtsaba,har goma sannan nasamu nafara bacci,mai wahalar gaske sai mafalkai nike iri iri marassa dadi,sake fasa ihu inayi ina wlh Baba bansan shiba kada ka dukeni ban taba ganin shi ba."


Ke Minal kodai kinyi gamo mike faruwa.?"
"Fatash were is my phone.?"
Dan baki daya na manta da inada waya a rayuwata.
No baki bani ba,ina jikkata.?"
Na kuma tambayarta a rude.


Gata jiya Humaira takawo maki wai har sun gama Lecture baki dawoba kuma tana sauri ta tafi gida."
Mamaki ya kamani ashe suna barwa jikkata,to wayarfa.?"


Na tambayeta.
"Idon't know bari in kiraki kila tana silent."
Jinjina kaina nayi jikin gado ina kwalla.
"Hello naji Fatash tace a zabure na zauna ina kallan ta,wake magana tace.
Jikinta narawa tasashi speaker.

"Mijin tane."
Mukaji yaemce dagani har ita kallan mamaki mukema juna musamman ni danaji cikina ya katsa.

"dan Allah kodai wayar ce ka tsinta wake magana ita wannan bata da aure."
"I say am her husband ba Fatash bace.?"
Eh pls bawan Allah wayan nanfa ta sister nace.
"Okay zan bata,ta manta da ita shiyasa."

Okay wajen wa kenan."
Kice mata wajen mijinta ita tasani ai."
Kashe wayar yayi nikam kamar ruwa ya cini dan tsoro nasan JJ ne.


"Waye mijin ki Minal."
Toshe kunnuwa na nayi nace Enough Fatash banda wani miji dan Allah kada kisa kwakwalta ta tarwatse na rokeki.!"
"Okay kije ki amsa inji shi wai mijinki."
Kuka nasakeyi inajin ba dadi."


"Shiru nayi ina zullumi kilan ma Baba yaji abinda ke faruwa."
Waya naji Fatash ta samani a kunnena da sauri na zauna ina jin tsoro na kamani.

"Wanene mijinki Minal."
Cewar Ya Taufiq,cikina ne ya katsa dan razana sake cewa yayi.....


_Noted:this page is real but not completed akwai fiction kadan a ciki gaskia._


*Allah yatsare mu daga mugaye da shaidanun mutane musamman a rayuwar high insitution ameen*


_Jinjinar ban girma agareku ku sani inayinku dan Allah._

Deey Musa
Habeenart Othman
Banga
F.A.G fashionable
Mom Nasreen
A'isher
Bilkisu Muhammad
Ummu mu'azzam
Meerasa
Ayusher Abdallah
Zubzain
Mamy
Dr Raihanat
Nusaiba
Maman Ummu
Pharteemarh Kankia
Ummu ibtisan
Zainab Sa'ed
Mrs idris
Queen tifa
Zainab S kaura
ZELLY
Samira Bala
Mamn islam
Nana
*Duk ina maku fatan alkhairi inaganin sakonin ku da kaunar ku agareni Allah yabar tare, masoyana wa'anda nasani da wa'anda bansani kusani ni Jameey Yar Mutan Kankia duk ina kaunar ku Allah yasadamu da mafificin alkhairi duniya da lahirarmu darajar Sayyidina Rasulillah (SAW),much kauna💘*



_Yar Mutan Kankia ce❣️_




Share
Pls
❣️



*BAKIN JININA YAJAMAN😭*


*NA*

_Yar Mutan Kankia❣️_

*_TRUE LIFE STORY!_*

*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION*

_*DASUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI.*_


S2/E35&36



"Am talking to you who is he!?"
Ya daka mani tsawa bakina yai mani nauyi

Please Login or Register in order to submit comment