ajikin shi "yasan kunya da nadama ne zaisa mahaifiyar shi baxata iya fuskan tar sa ba
But what baffles him is meyasa xata yi yunkurin saida shi wa alhaj hamood?
Har wannan uwace?,cire ta ma yy kwata kwata a damuwar rayuwar sa dan haka yakai maganan auren sa strght gaban jahan Aarah da alhj hamood
bai boye musu komai ba ya nuna musu cewa junnut tayi nadama sosai kuma in har bai aure ta ba,toh Lallai Allah baxai yafe ma mahaifiyr shi hakkin gurbata rywar junnut datayi ba
Ayadda akayi auren saood da bahiyya a sirrince aka yi nashi da junnut amma basu tare ba tana chan gidan umma surbajo kaamil din yana son sai tayi final exam tagama schl dinta mai gaba daya Kafin su tare
Ayanzu Komai ya lafa sosai,kowa na rayuwan sa mai tsafta,time to time kaamil yake neman opinion din yan uwan shi akan rayuwar junnut
slowly har ya rage mumumam kallon da suke mata ya dawo tausayi duk dama basu san ya aure ta ba
Har Ana saura wata guda bahiyya ta haihu khal bai dena kokarin kaita asibitai ana duba ta
Anje turkey anke india..anje england etc.
Kullum sai ace musu Hgc overload,har iyanxu ba agane menene acikin nata ba
Most time likitoci nacewa ba baby daya xata haifa ba
Toh Irin kulawa da tsananin son datake samu wajen shi har takan rasa yadda xata fassara shi..
A karshen satin kaamil fa jahan Aarah sukaje graduation ma junnut A us..
To khal ma yana nan sunzo kwana biyu zai danyi wani aiki shida bahiyya,
subaya dake tana familyn sarauta ne sai fitowar ta ya dawo saida qa'ida
Duk da hakan jahan ita ta hade kansu waje guda tayi musu nasiha sosai, sannan ta fallasa junnut a matsayin sabuwar yar uwan su kuma matar dan uwan su
Ko khal dayafi kowa tsanar junnut bai iya objecting ba sabida yasan Duk abunda kaaamil yagani yana so kuma yace shi xai bashi farinciki to baxai iya hana shi ba
Subaya ce dai akasha fama da ita
Sanda junnut tayi ta kuka tana neman su gafara da kyar kafin
Nan suka asalin fahimce ta.
Aka hadu aka yi fixing ranar da xa a musu royal dinner na welcoming din ta cikin family.
Da shike kaamil aikin sa ma us din ne sai jahan Ta tafi da junnut nigeria tana kimtsa ta
"Bahiyya taji dadi sosai saidai yardan da suke ma juna ya gushe axuciyar ta tunda junnut ta nemi gafarar Ta suka wanye amma shiru yafi yawa a tsakanin su komi bakamar da chan ba
Khal bai tashi amincewa da tuban junnut ba sanda bahiyya ta shiga dakin haihuwa a chan kasar qatar،docts sunti hudu akan ta amma sun kasa yin komai
Junnut har xaxxabi sanda tayi,ko da ta farka washe gari aka ce mata bahiyya ta haife yan uku duka maxa
..har sujudush shukuri sanda tayi tana hawaye.
Bayan kwana uku khal y tattari ta Gaba daya suka dawo US hjy indirra ce ke kula da komai nata.
Har Allah ya kai su ranar sunan sunan daya jawo ma bahiyya dumbin daukaka da arziki daga wajen mijin ta da surukanan ta,inda aka saka ma triplet din ta suna
,Asad,Aryan da Azaad..inkiyar su duka muhammad.
Ana kammala sunan da kwana tara aka hada wata shakiyayar royal weding dinner ma junnut da kaamil
So simple but luxirious dan duk wani burikan junnut abikin an cika shi
Har contct din data ke so ana nuna ta masu din batayi tsammani ba taga jahan Aarah takaita wannan level din.
Arayuwa Bata taba tunanin bikin auren ta is shine xai zamto mahadin farinciki da xumunta arayuwar familyn hamood ba.
Har aka gama hidimar aka watse Kowa na soyewa da matar sa gwanin ban sha'awa
Xasu xauna dukan su A united state dik dama cityn su daban daban.
Las las Khal ya ba junnut kyautar favourite blue wiston diamond set din shi datake ta mafarkin samu awajen shin.
Bahiyya was once again a friend to her,dan ko da za'ayi auren dija a nigeria junnut ma cewa tayi xata raka ta suje tare..
*After 5years*
Abu daya ne ya faru
Arayuwan su marar dadi shine jin labarin haukacewar jahan khatun
Doc yace musu ta shiga depression ne daga nan atrocities din ta ya juyamata kwawkalwa har ya dawo mata hauka.
One good thing shine acikin haukar nata gafara kawai take neman su da shi,dan ko sau goma zaka wulga wajen ta sai ta nemi
Gafaran ka..sa'ood da subaya su suka dauki nauyin kudin magani da komai nata duk dama likita cewa yake jahan khatun baxata taba warkewa ba dan kamar akwai spritual cursed akan ta wanda mutuwa kadai xai iya raba su,a asibin dai take in suka xago sai aje a duba ta.
Acikin shekara biyar din nan Allah ya albarkaci subaya da ya mace.."nadiyah
,junnut kuma ta haifi baby boy kwanan nan mai suna khaleel
Bahiyya ce ke dauke da karamar ciki akaro na biyu amma har yau bata sani ba.
She now own several properties ciki harda foundation na taimaka ma marayu
Babban qaddaran ta shine"the queen bee"industry and fashion empire wanda khal ya bude mata kuma ake producing kayan sakawa takalma da gwalagwalai da tambarin suunan ta
arziki buduwa yake mata ta ko wani siffa sosai take da farin jini dan duk abunda ta sa hannu sai ya habaka ya ruba mata alherin shi...har most time khal yakan gaya mata cewa ai fadin Abbun ta ne dama tun kafin ya bar duniya yace yana ji ajikin shi cewa ita wata ce a duniyan nan,most time in tana tuno rayuwa har kuka takeyi sosai..
Ahakanma nata kadan ne akan na junnut da har yau takanji nauyin su amma take dannewa tana kokarin dada shafe munanan aiyukan ta datayi ada chan da mafi kyawawan su
Da ita da khal thy r stil obstinate,akan yi wasa da dariya anmaa akwai kunyar shi sosai a idanun ta
Ko da kaamil ya kasa kunne ko xaiji Junnut tace zata kara karatu ki wani abu amma sai shiru,aikin ma daya tambaye ta cewa tayi baxata yi aikin komai ba face xaman gidan auren ta.
Da kyar bahiyya da amarya dija suka zugata ta itama ta kafa babban luxurious beauty saloon a las vegas an sa professinals ana manicurre pedicure da duk wani bath and dilkas gyaran gashi akwai shashin maxata da mata..
10am she goes to work 2 or 4pm tana gidan ta tana kula da mijin ta kaamil da hadadden dansu khaleel,kuma hakan ba abunda yafi mata shi dadi.
A karshen shekara
,gaba daya familyn hamood kama dga kan iyayen har yaran atare suka je saudi arabia inda sukayi aikin hajjin su atare suka dada gode ma Allah akan yadda ya wanxar da tsarin dake tafe acikin kundin qaddarar rayuwar su.
ALHAMDULLAHI.
*This story as a whole is in dedication to my bestest friend*
_ZAINAB TEMITOPE ADENIYI LAWAL__
_U alwys said i heared the song of ur heart and wll alwys sing it to u when eva u fail،we met many devils 2geda but no devil is stronger than our bonds...U feel the quest of my mind tru millions walls and echoes,Our friendship is born along with our souls cos after 15yrs now i have not seen anyone thinking of my life and my succes and my pain like u do,no wrds can say it all"..mrs impecable i love u zoro❤_
*_Ummerherny nesallah_*
_mother of kindness and genorosity,she is that diamond u wll eva look for in millions of stones,i love you with passion girl._
*_Siyama ibraheem_*
_there was a time when i wanted to stop writing ahummaga but this woman is the real actress behind it..No one wil believe in nace our friendship began with a quarell,but shamsiya here is the most amaxing girlfriend u may think of"the all mighty AHUMAGGARESS of SURAYYAHMS what god has blessd no one shall cursed_
*ZInne smart and mamuh gee*
_My day one niggas,the words behind the veil,the only listenr to my unshared stories may god protect and gudie u alot ameen._
.
AHUMAGGA COMENT GROUP
_I wish u did know i value each and evry member,,i did neva stoped calling u guys ma tru Fans,i love u._
_ZINNE SMART NOVEL_
*My personal persons,original mark wire my supreme story motiivators Sunayen ku na so na jero but i cudnt kasala yy min yawa lol"I LOVE U GUYs baxan taba mancewa da karamcin ku ba thinking of missunh u guys breaks ma hrt*
SURAYYAHMS NOVEL GRP
_That watsap group wanda da ka fita ake cike gurbin ka da RIP....،my mentors,babes de la hot,creame de la cream antys and mamahs thy can talk for africa😁thinking of missing u alone wanna make me write ahumagha part2😂back to the moon guys i love u._
*To all my fans espiclly mutanen dake bina a WATTPAD*
_I LOVE U...kamar yadda khal yaso bahiyya,a gaskiya baxan iya tantace muku iyakan godiya ta ba,ur love ur trust ur patienc,ur coments dan ashafin watpad ma kawai na karanta 15 thousand coments and i know more ar cooking duk wanda yabi littafin nan yaji dadin shi JAZAKALLAHU KHAIRAN here is ma contc08060712446 as promise but pls NO CALLs chats only._
Special thanks to
My family
All Brilliant writers association
*Maman mubeena*
*Halima20*
*Maman bappa*
*Hapsis*
*Fatima tijani*
*And hapsat ay*..
*Reposters and sharers.*
*all the writers and major women that gave me suport good or bad Allah ya sada mu da alherii...*
Mah next book insha Allah is *TUNTUBEN HARSHE🌺 not now not soon xuwa sannu sannu kwana nesa*
YA ILAHI abunda ba dai dai ba dake book din nan kayafe ni/....
FOLLOW @SURAYYAHMS
Ahumaggah finalle........
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 57 Chapter of 57