Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
an opharn too,a duniya ba a maraya sai rago,so stop putting up with all this kiyi abunda ke gaban ki. Are we clear... Cikin sheshhekan da bata san dashi ba ta gyada kai tana jin yadda hannun shi yake dan shafa suman kanta yana aikin lallabata.. A haka har sai da tayi shiru wani bacci mai dadi ne ya dauke ta akan kafarsan ma bata sani ba.. Shikuwa bai aje ta ba Ya dade hannun sa na shafa suman kanta har zuwa fuskan ta with slow mesmerising moves yana tunani. Cikin nazari ya shiga gamsar dakansa cewa lallai bahiyya tana cikin maraicin iyayen ta ne Ko dai shine abunda ke damun ta tuntuni daya kasa ganewa? But she have everything,muhalli mai kyau, kudi ga kuma kulawar su subaya. Dan tabe baki yayi cikin ransa yace Ko da shike komin dadin iyayen wasu naka naka ne,shima Kanshi ya fara sawa a position din ta gaba daya sai yaji tausayin ta ya kashe masa jiki . He just wonder in haka take bacci to waye xai tsaya mata har ya dinga calming dinta!.. Wani shaukin son ya cire ta a dukan damuwar ta a take ya ziyarce zuciyar shi Sai ya gudira aransa cewa muddin ya bincika ya ga cewa bata jin dadin london,batare da sanin kowa ba ma zai dauke ta zauna agabansa don ya cigaba da kula da ita achan america. Kwantar da ita yayi akan gadon ya rufe ta,idanun sa gaba daya nakan gajiyayen nunfashin ta dake sauka har tana bipping slowly She looks more alluring,kywun ta ne ya ke dada haske kwayar idanun shi musamman daya ke babu kwalliyar komai akan fuskan zallan halittar Da Allah ya albarkace ta dashi ne Yanayin yadda ya dan shafa gefen fuskan zaka san kyaun ta ya tafi dashi wani duniyar Koda ya koma ya kwanta tunani yake to meyasa wife to be dinsa bata da qualities masu saurin burgewa irin na bahiyyar sa? Baisan meyake ji ba amma a duninyan sa inda duka mata zasu dawo masa ita bazai damu ba Da safe Ita ta tashe shi sallahn asubahi dan Da kyar ya runtsa kowani motsi Tayi Idanun shi nakanta Ayayin da suke sallahn He was bit louder tanajin daddan kira'ar sa,wanda ya kasance tamkar mafifici ma rudewar dake cin zuciyan ta Duk abunda yake yi na mata dadi matuka,sannan har yanzu bata ji da alaman wani abu ya ragu aranta game dashi ba suna idarwa,ya shiga tambyarta lpyar ta,sam bata so ta nuna mashi kamar tasan abunda ya faru jiyan sai tayi masa shiru komai yace zata amsa masa da alhndllhi ko da sauki He is atill feeling sleepy sai ya kyaleta ya kwanta akan cushion still,itama baccin yayi sugesting mata amma sai ya riga ta yi. Hakan ya bata daman yin wanka.. Sai Ta dan shanya rigar ta dan ta samu daman maida shi jikin ta kafin ya farka su tafi Da White towel daure akan kirjin ta tana jira har ta shigo a kasa inda yake bacci akan cushion din ta rakube daga gefe, ganin bai farka ba sai ta dada matsowa kusa da shi,tana ta kallon sa har bacci mai nauyi yatafi da ita itama. Almost 1 hour suna famar shakar nunfashin juna ,sai cahn daya motsa jikin shi yayi juyi kan fuskan ta ya fara sauke gajiyayyun idanunsa dake kwacewa suna rifewa suna bude kansu,..gashi yanzun mafarkin sa ya nuna masa kansa yana kissing dinta Da karfin balai ya kwace idanunsa ya dawo hankalin sa tukun Sai ya farka gata nan agabansa da towel gwanin sha'awa ya kuma gane shi take kallo har tayi bacci. Wani bakon yanayi yake ji nabin jinin jikin sa dan haka sai Bai bar kansa yayi ta kallon ta ba ya mike slowly ya sauka akan cushion din,inda bazata ma ji shi ba Wanka ya fada sharp sharp ya fito ya tsaftace kansa. Ya dube ta Har yanzu tana kan deban bacci,kallon 5 seconds mai cike da unsaid feelings ya bita da shi very galant lips din ta na mugun tempting dinshi...wani bin har yaji kamar zai tsuguna yayi kissing dinta,but wani abun yanace masa is not the right din to do So to avoid all that kawai sai ya dauki wayar ta ya sa phone numbersa yayi dialing ya goge. Akan story 7 ya rubuta mata "My flight is waiting on me, i hope u have a lovely day ahead_..sai ya zana round faced cryng emoji ya yayi crossing" alama ne na ce mata kar tayi kuka....ayi karatu lpya..! Sai ya kife book din akan gadon ya fita yaja mata door din bai tsaya ko ina ba sai united states. #SURAYYAHMS This page is for u maman mubeena wish u barakat at ur new home ...welcome to lag. SHARE with your friends😍 _*♡AHUMAGGAH🌺*_ _The love triangle_ _A nigerian historical fiction_ *WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_ _Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_ _Bismillahirrahmanirrahim._ _Shafin masoya masu min coments grp grp,nagode sosai Allah ya bar zumunci.Pls idan mutum yamin magana a pc yaga nadan jima ban amsa ba yayi hakuri🙏🏻bancika hawa whatsp haka kawai bane sai zanyi posting,Sannan idan zaka min magana akan abune kaga ya dau lokaci ban duba ba pls go ahead n say evrything and leave it there wannan nasan ko a offline zan iya bi na amsa, thank you😍._ _2⃣1⃣-errabund♡_ cikin baccin kanta yayi hitting ta gane cewa baccin ya dauke tane a bazata a gabansa a cikin wannan yanayin. A mugun firgice ta farka tareda sake kowakwar tare towel din dake kirjin ta ta matso sa dam dam kamar wanda ake shirin kwace mata. Wani rutse ido tayi tana mugun jin fargaba da bugun zuciya,duk dama bata ganshi ba but ranta ya bata cewa ya farka kuma ya kalle ta a hakan Sam bata ji dadi ba,tana mikewa direct ta shiga inda ta shanya rigar ta witou any waste of time tamaida dukan kayan jikin ta,nan ta kunna tap ta wanke ido da baki Tafito dai dai wayan ta na ringing. Daukawa tayi a gurguje bata ma lura da yadda book din ke kife akan bed din ba,ta sa wayar akunne ta shiga magana da dija. Its just 40minutes to lecture time Tace gani nan zuwa,a dan hanzarce ta rarumo side purse din ta har yanzu bata dena tunanin ina ya shiga ba. Duba da yadda take fama da kunyan sa aranta she is not sure ko tana bukatar ganin sa ayanzun sai ta fara tunanin ta bari ko sai anjima inta dawo Tunanin daya sha mata kai kenan ayayin da ta ke dan daga pillows din tana jan bed sheets tana kintsawa, Da murmushi ta dauki book din zata ajiye tanayi tana tuno da hirar su na jiya,har zata rufe kenan sai charaf idanun ta ya sauka akan bold handwriting dinsa. A nitse ta karance abun da ya rubuta "Wani Manne book din tayi da kirjin ta game da lumshe ido kwakwlata na aikin amincewa da sakon daya bar ma ta. "So he is gone,...wani numfashi taja kafin ta bude idanun ta.... haushin missing dinsa da murnan moments din da suka yi spending harda kunyar data keji duka suka hadu suka sauya mata yanayi. Just as she was about to drop the book wayan ta yayi kara kuma,tana dauka wani murya wanda bata sanda shi ba yace tafito a kaita school yana waje . Da wayan a kunnen ta ta matso har jikin window bata lokaci ta duba ta windown taga wani driver ne a tsaye jikin wata deep blue classic jeep wrangler.. Tasan bazai wuce Khaldun yasa shi ba,bataji wani dar dar ba ta taho ya bude mata ta shiga har cikin school ya ajiye ta yayi gaba abunsa. Ta danyi latti gashi tana bukatar sauya kaya,dan haka ta wuce hostel bata shiga class ba sai da ake je break aka dawo Toh bayan sun gama suka hade da su dija Da murna mai dauke da cunkusashen tsumayin missing dinsa dake damun ta ta rungume su Kowa na tambayar ta ina taje da wancen mutumin kuma waye shi Dariya kawai take,bata ce uffan ba sai ta shiga tambayar su nasu hidimon anan ta san cewa maman dijan ma ta tafi kasuwan ci ne acan kasar sudan maybe zata iya dawowa soon Wasa wasa bahiyya ta shiga wani yanayin mugun kewa da tunanin saood,daga jiya zuwa yau bata iya tabuka komai akan lokaci duk moment din da sukayi take ta famar maimaitawa a kwakwlta Dija ce ta gaji da ganin day dream din nata sai ta tsiye ta cikin wasa,da dare suna kwance shine take gaya musu sunan gayen khaldun sa'ood ,shine elder bro din big sis dinta amma takasa cewa itama bro din ta direct,tana tayi musu kwana har suka kamo kan tashan zancen Jasmine dake dariya sosai take teasing din ta da wasa cewar ta kaga masu bro din bigsis tare kuma kuka kwana?toh ai sai abamu details.. Tashi tayi agabn su kamar munafuka ta runtse ido tana murmushi.. Dariya suke yi Cikin wasa har suka Ci nasaran sata ta gaya musu asalin sirrin zuciyar ta akan sa. Tace tun ranan da tagansa taji ya kwanta mata arai sosai,acewar ta ba so bane kai tsaye burge ta daya ke yi ne ya cusa mata son shi... Dukan su sun shagala da yadda take suffan tashi so very real and natural Abun ya matukar kama zuciyar su Sai dai tce musu basu furta ma juna komai ba kuma bata san ko shima yana jin yadda take ji aranta ba Hakan ya sa su dija suka dan shiga nazari A tunanin dija tace mata bisa ga labarin data bayar ita taga alaman shima he feels the same Jasmine tace a'a,kar tayi gaggawan rike hakan Tace bahi...akan yi mistaking so sabida wata rana yakan yi kama da tausayi kuma yakanyi kama da abokantaka. hakan yasa tabata shawaran cewa ta kula da son shi aranta har sai nashin yafi haka bayyana mata sosai kafin ta yanke hukunci.. Bahiyya tahi dadin shawaran nasu Suma kuma Sunyi farincikin sanin cewa bahiyyar su is in love sabida dama kullum hidiman sadaat na mugun sanya musu tausayin ta aransu. . Gashi yadda ta gwada saood cikin labarin ta tasa sukaji sun amince da shi kuma suke ta zumudin ganin sa Kamar yadda tace wata rana tasan zai sake zuwa. Haka hirar ta kare kowa ya cigaba da hidiman rayuwar sa Bangaren khaldun kuwa isar sa gidan sa ya samu babu kowa and his doors were half locked alaman kaamil bai tafi ba tun a jiyan Amma daya shiga baigansa ba sai yake tambayar gurds yaushe kaamil din ya bar gidan Sai gurd yace masa yau da safe..,daga nan dakin sa ya nufa ya fada bathrum ruwan shower mai sanyin gaske ya sake ma jikin shi yana kwalala ya nitsar da zuciyar sa waje guda tamkar wanda yake bada zuciyar hakurin kar ta tunzura shi ya aikata abun da baida niyya which is kiran bahiyya a waya.. Thats why he neva wanted to keep her contact gashi yanzu zuciyan sa har ta fara tunzira shi. He want to convince himself that she wll be ok.. Gani yake kamar in ta tashi bata gansa ba zatayi ta kuka A Yanzu Gaba daya fiskan tane yake masa guzo sai yaji baida filin jin sakat a rayuwar sa. Haka ya karaci sha'anin sa yana shafa cream yana tunanin ta He dint bother to even think of yadda ya tafi jiyan ya bar su kaamil anan din kosau daya Bayan yan shafe shafen da yayi ya dora jallabiya light brown a jikin sa Sallah kawai yayi ya cire kafin nan ya shiga duba abubuwan da zai duba 20minute yana danne danne nan ya fara tunin hada ma cikin sa simple coffe,white singlet da deep blue jean ya fito da shi ya kunne coffe maker ya shiga hadawa Shikuwa kaamil dama yace a sanar da shi dawowar khal gidan,so ana fada masa kuwa ya diro with immidiete effect Khal ganin sa kawai yayi a bazata Sallama sukayi exchnging,kaamil sai ya cije ya dan daure fuska yana nema makansa wajen zama,ba yabo ba fallasa yace So u back? Sai yayi kamar bai gane fushi yake ba Yace ehmm yana dada sipping coffe dinsa very camly ya lura da yadda kaamil ya hade rai cikin masifa sai ya dauke kansa Kasan makoshi yace Ashe baka tafi?im suprised.. "Ohhh bro pls..dama ka gudu ka barmu ne sabida mu tafi Sannan sai ka dawo?....Seriously kaamil yayi wannan tambayar Amma Cikin kasalallen yanayi khal ya amsa.. Yace kaaaaamil,mu kuma?kai ka cika shirme... i was talking about you just now sai kaga ma kazo.. Yace ohh khal cut the crap naki naji wannan boye boyen naka,kasan katafi ka barmu and its,me and junnut...ur fiance... Wai meyasa baka kira ka fada mana inda kakw ba,wallahy bata ji dadi kuma ni Akan ta nake magana . Sa'ood Wani hade ransa yayi share sa Yace brother pls dan Allah ka dena azabtar da yar mutane dan ko ni na ji haushin abun She tot u left bcos of her,baka ganin yadda take kallon ka inka namin ne wllhy tasan ba haka kake ba. Karamar yarinya ce fa,tana bukatar kulawar ka Just little attention Wani banza da shi khal yayi yana ta shan coffen sa tamkar bada shi ake yi ba Kaamil shima bai fasa ba bambami yake yana ta surutu non stop Why isnt it like this She is your godamm wife to tun kan yace be din yaji ance.. Stop kaamil,ya ishe ka...Ta turo ka tazo ka buge ni ne? Kaamil zai sake magana yace not another word frm you I dint say i want any girl ..to name zan takura ma rayuwa ta akan ta? Baki a bude kaamil yace But Ure engaged. Khal yace ok...Engaged not my wife right?toh Ka kama hanya ka tafi in baka da abun da zaka fada min But brother ure wrong .,wallhy baka kyautawa ma junnut,pls dont act that way with her jiya da ka shanya mu ko bacci batayi ba She left this house very upset and depressd. Wani xaro ido uayo yace So?its my job then to make anyone happy.. Kaamil yace No,but she has that right! Ko?,dan kawai ance zan aure ta in future shine take da wani right akaina? Ai gwara ma kaje kayi mata fada ko zata gane cewa akwai banbanci abunda ya faru da abun da ake jira zai faru Kaamil yace Haka ne amma ai abunda zai faru shi ake shirya wa ba abunda ya faru ba.. Kaamil meye bai faru ba?..Isnt it enough that i have accept that marriage proposal Me kake so dani ne? Na rika jan karamar yarinya ajikina kowani lokaci kamar wani shasha sha?..why wont she just face her studies tunda ta amince zata zauna dani a auren alkwari i think bata da matsala akan dole sai mun saba In sabo dani take so sai tawarware alkwarin ta jira sai naganta nace ina son ta,but right now babu wanda zai takurani. Agurin ku ne auren alkawari awajena auren alfarma ne wani shiru kaamil yayi cikin sanyin ajiyan zuciya bai sake kwaklo wani maganan ba dai sai yace To Where were you yestade din Dan Allah kar ka boye min,Nasan dan ma nine kake iya amsa wannan maganan Khal Bazan boye maka ba am getting worrried for junnut,yadda nake gani is like she is very much in love with you amma kai kuma hankalin ka bai kanta Dada Matsowa gabansa yayi tare da sauke masa sincere eyes dinsa. Cikin sauke murya ...yace Whats wrong general?r u ok?pls waye zaka fada ma damuwar ka inbani ba A duniya bani da abun farinciki da ya wuce naka,to be sincere with you nasan bason auren junnut kake yi ba. U just dont want to disobey them,but believe me baka aikata mata adalci da irin zaman da kukeyi junnut tana shan wahala d sonka sosai. Tunda ka amince i think u have to act acording ...kasallalun idanun shi ya zuba mashi yace Kaamil pls stop it. To yasan bazai wuce yace masa su bar maganan ba sai ya tsare sa da wuri Yce"No no zaka fada mib koma miye ne matsalan we have to make things rightt tun kafin junnut takai maganan gaban grand ma,wallhy tau Da kyar na mata karyan aiki ne ya janye ka amma ko kulani batayi ba i know aranta tasan karya nake tafiyar ka kayi ka jibga mu "Wani tsaki khal yayi....Akan dan wannan maganan shine kai kuma kake daga min jiniyar wuya sai ya harare shi Komawa kan kujeran dayafi kusa dashi kaaamil yayi cikin shgwaba irin tasu na maza yace its hurts me too.. ai nima cewa nayi zan kwana agidan nan sabida kai Wai Ina kajje? Yace London... Wajen sai ya dauke shiru London!?cikin mamaki kaamil ya maimaita So,Whats up with london? Ko abun sirri ne "Babu wani sirri tsakanina da kai kaamil,i just went to see someone else and i ended up spending thw night wit he..r kamar baison fadan kalman Sai yayi shiru Kaamil dake kallin bakn shi kuwa ya dade cikin mamaki da nazarin yadda zai fassara maganan khal da yaji yanzun Yasan dan uwansa sosai Dan Ko irin soyayr yarantan nan khal bai taba yi ba bare ace mace yake bi har wani kasa.. Yace anything important?u want me to know Wani sauke ajiyan zuciya khal yayi,ya tsime kamar wanda bai damu da feeling din kowa ba Yace,nifa nayarda bana kyautawa ok? Kawai bana iya daurewa ne akanta kaamil ..she is not my type gaskiya amma ba dan na bata muku rai yasa na tafi london jiya nabarku ba Gaskiya banma yi tunanin xuwa london din ba asali Wani abu nagani a store din da mukaje sai naji ya min na kyautar shine na siya na tafi da shi.. In a terrific suprise mood kaamil yake kallon bakin sa ayayin daya mike tsaye daga zaunen dayake,cikin tsanani mamaki yana kallon sa yace Who is she? ya furta murya sa har na rawa Khal ya dada daure fuska salon raina mashi hankali yace who is who? "Wani dariyar murna mai shake da jin dadi a bazata ya kufce ma kaaamil Ohhh my god am freaking out..Bro ure in love with a girl? And i dont know Wooooooooooo ya wani daka ihu yana dariya...shi Sai yanzu ma ya fahimci komai Hey hey kaaamil stop,kafara hauka ne yaushe na kira sunan wata anan Dariya kaamil ya dadayi yana Toshe bakin sa,cikin zolaya mai dada bayyana condition din da zuciyar sa yace kar ka raina min hankali...i can see u got boyfriend Yo ni ban maka kyau bane da zaka tsallake gida na ka kai ma wani gift har wani kasa,kuma har ka kwana? "Stop it kaga ni ko? Shiyasa bana son gaya maka komai shirme kawai,yayi tsaki yana yunkurin zai tashi Da sauri kaaamil ya tare shi yana cewa noo zauna zauna pls relax Wallhy ba shirme bane,im just too excited,..wani ajiyan xuciya ya sauke atake sai ya sauya murya cikin sauti mai sanyi... Yace nayi farin ciki, i really love you khal..,sai ya fada jikinsa ya rungeme sa sosai yana sauke nunfashi kamar wani karamin yaro I want you to be happy,koma wacce yarinyar in har zata saka min kai farin ciki zanyi mugun murna da hakan Infact ive no problem with that,sai ya zare jiikin sa a slow yana bin sa da kallo cikin ido Yace Ko ka fada min labarin ta ko baka fadamin ma ni nayi farincikin sanin cewa kaima zaka dandani dadin soyayya,ni dai bansan so ba amma nasan yana da dadi,u derseve who you love and who loves you back ..im soo hapy forr u..yayi dariya ya kara rungume sa Already zuciyar khal yayi ragwas da reaction din kaamil A Tunanin sa yadda yake yare da junnut bazai yi tunanin bashi goyon baya akan wata na daban ba But its obvious that har yu babu wanda zai iya replacing matsayin kaamil aransa yasan kaamil yana kaunar sa and He soo much love him with sincere passion Shima Wani dada rungeme shi yayi yana dada gyara aje kansa agefen kunnen sa, Cikin sautin shagwabea dake mugun masa kyau wanda bai saba da shi ba yace. Ban fa ce ina son wata ba kaamil..but that girl is alwys on my mind..ita ke nake gani kullum in ma rufe ido.. Zuciya ta tana saurin jin tausayin ta....her sweet innocent nature is what my heart is actually craving for. Sai ya dan dago kaamul din suna kallon juna,cikin nitsuwa yake maganan sa Yace kaaamil can you believe she slept off watching me and i wanted to kiss her this morning?..sai ya wani lumshe ido yana shakar numfashi mai uban shauki..... ..,that feeling he neva try to open up saiga shi yau ya bayyana akan fuskan sa,..sai ya karashe da cewa Amma yarinya karama ce shiyasa bazan wani iya ba Tuni kaamil yayi suman zauna Yanayin yadda khal yake maganan Gaba daya ya lular da kaamil wani duniyan gajimare ,Wani uban blushing kaaamil din yake yi,for his mind yama manta da wata junnut a doron kasa,His bros happines ko akan meye ne shine masa akan gaba ,.yanayin yadda suka taso in akace kaaamil zai iya mutuwa akan farincikin khal babu maiyin musu ko a ina ne. Kwace jikin sa kadan ya dawo daf da khal yana mai riko hannun sa zuwa nashi murmushin sa har kunne... Im so hapy.... shine kalman daya fara furtawa a nitse kafin ya shiga tambayar sa Pls how is she like? Dan har naji ina matukar kaunarta tunma kafin nagan ta Nan ne khal ya murmusa ya dan tabe baki..,yace she is a little angel very fair..long hair... Calm,sweeet,faultless,tana da jin kunya kuma bata yawan tula kwalliya a fuskan ta,grey eye balls,tempting small lips,infact she is impeccable... I will call her twinkle..yayi murmushi sanda kaamil ya dada kallon sa '...Wow...bro ure in love with her Yace I dont know Wai Baka gaya mata bane,a hankali ya gyada kai..ya dan jingina bayan shi Kaaamil ya dada biyosa yace itafa? I bet she is feeling the same ko? ...lumshe idon sa yayi kamar mai tsoron bada amsa a hankali ya furta i dont know,...But i think we..ooh god i just dont know. But Brother why dont u know?...in kuna son juna meyasa bazaku bayya na ba No kaaamil nafada maka yarinya karamace bata wani girma ba,she is just like that junnut or what eva u call her,wani abu ne kawai yake gaya min cewa itama tana so na sosai,i check her phones and msgs and no one was there,i saw somthing for me in her tears..its makes me feel special Har kaamil zaiyi magana sai ya tsare sa yace In har bazan bata time dina akan ta ba kaga kenan bazan bata akan wata junnut ba,karatu fa takeyi a london din whts the rush Jiya cikin dare ta gaya min cewa She is an opharn.. tausayin ta nake ji and i want her to concentrate on her studies first before i will take the next move...i care about her..sai yayi shiru.. Wani Ajiyan numfashi kaamil ya sauke bai ce komai ba sanda yagama naxarin maganan aransa yace,so shud i make junnut understand that itama ta maida hankalin ta kan karatun ta? khal pls ka fahimce ni bana bin bayan ka rayu da wancce bata makaba but ka tuna fa ka amsa alkwarin iyayen mu akanta. So whts gonna happen? Dan na amsa alkawarin iyayen mu akanta sai na takura makaina ko? Yanzu fa na gama fada maka wata ce acikin raina tun kafin khal ya sake numfasawa kaamil yace ok,na fahimce ka,pls dont woryy...,indai futuren ka ne da mrs beutifyl twinkle i asure you bawani matsala. dan duk tsiyan da za'ayi nasan inhar kuka aminta da juna a gida ma dole ne a barka ka aure ta Amma fa kasani junnut will still b ur wife..wannan ma dole Wani ajiyan zuciya khal ya sauke yace to naji,me xanyi yanzu? Kaamil yace Its simple khal.. A ganina dai kar ka wani aje soyayar da ranka yabiya akai sabida wani auren alkwari...pls fight for ur love Kuma Bawai nace ka watsar da junnut ba its already hard for her now dakake share ta kana nunawa cewar she is not important Nidai shawaran da nake baka shine,just start preparing to live with both girls Plan for junnut, talk things with her,zata fahimce ka,sannan zata maida hankalin ta kan karatun ta kyale ka kamar yadda kake so And for our mrs beautiful twinkle,pls bro ka yi kokari ku sanar da juna sirrin zuciyar ku on time. I know you baka wasa I cant wait to see tarihi na shirin maimaita kansa...bro is marryng two wives just like dad? To ni mata hudu zan kankro na aura a rana daya ...cikin zolaya ya fada wanda yasa dukan su yin dariya Khal yace Ok,naji shawaran ka captain mai mata hudu i will just do my best Cikin jin dadi Kaamil yace thats my bro Amma zaka taimaka min

Chapter 20 of 57