ga laurat tafitoh cikin tafiya yanga Koh kallo bata ishe su ba
Xuwa tayi tazauna sannu dazuwa kawae tace masa
Yauwa ya amsa
Abinci yakebata sae Zuba soyayarsu suke falmata ce tace takoshi yace tho bani ninaci haka tafara bashi kadan kawae yaci yace ya koshi kaii darling yanxu har ka koshi
Ehh tho so kike inci dayawa anjima nakasa komae murmushi kawae tayi tana wanke hanunta,,,,, laurat ce yakalla auw ke bazaki ci abinci bane
Falmata ce takalli laurat auw yaushe taxo ni sam bankula da ita ba
Laurat batasan lokacin data ce raeni hankali
Naseer ne yace wake miki raeni hankali
Bata fuska tayi tho ni ba asakamin ba
Nashigesu kekam anyi sakara mace anan ko Zuba abinci bazaki iyaba tho inbazaki saka ba kixauna haka
A ah Darling bara nasamata miye ne kasan rashin sabo xubamata tayi ta tura mata gabanta
Miqewa tayi Takwashe kaya takae kitchen
Darling nashiga,,, sae ka shigo,,,, amarya sae dasafe
Tana shiga room freshner tasaka takuna a.c wanka tasakeyi wani mahaukacin humra tasaka Mae shegen kamshi wata arniya riga tasaka pitch colour Baki cinya ta tsaya riga da ita da babu duk daya
Gaban mirror taje tana juyi dadi kawae takeji wanda tarasa na miye hango naseer tayi tsaye us harde hanenya sa yan kalonta tundanzu yashigo yake tsaye
Rufe fuskarta tayi tajuyu laah tun yaushe ka shigo
Takowa yayi yazo daff da ita sunaji numfashi junansu kasa daurewa yayi sae da yajawota jikinsa dan yaji dumin jikinta itama kamar jira take tashige jikinsa abunta cikin wata sanyaya murya T
Yamata magana yace naga kinata juyi alamun murna tho murna ME kikeyi
Nima basani ba
Tho fa nikam nasani saboda yau gani dake guri daya xamu kwana Koh Murmushi kawae tayi gaskiya cwty kiyin kyau sossae hardae kayana sumiki kyau kara shigewa Tayi ah jikinsa dago fuskarta yayi badae kunyata kikeji ba inko shine karkidamu yanxu xan cireshi baki tabude tayi magana kenan charab taji bakinsa anata kissing inta yake kamar mayunwaci itama da abunda kayi missing biye masa tayi tana aeka masa nata salon nadaban gogan kara rikicewa yayi ga kamshin tulare kar fisgar sa kawae yake riga bacci yasamu Yacire Dauketa yayi chak saman gado suka nufa bra dinma cirewa yayi saboda yaga xata takurasa hot Romance yafara aeka mata wanda ita kanta kanta yakasa dauka wasa yayi da ita sossae wanda Koh wani su nabukace da juna balle andade ba ah hadu ba shigarta yazo yi but sam bata hanasa ba
Takam wahala because sae da yayi iya yinsa na ranaku da baesameta b
π
[9/3, 18:15] Feedoh: β *BRILLIANT* *WRITERS* *ASSO* π
*XAMA* *DA* *KISHIYA* π€¦ββ
*Story* ,,,, *written*
*By* *feedoh*
*Dedicated* *too*
Brilliant asso
π
Ώ=25
Dagari yawaye daqet ta iya tashi naser ne yataemaka mata hada ruwan wanka tashirya tayi sallah tana gama sallah bacci takumayi
Shikam yana dawowa daga masalaci Dakinsa. Yawuce yakwanata
Sae 9 ta tashi wanka tayi tashirya cikin riga da wando jeans and T-shirt sae yar hular ta baqaramin kyau tayi ba waje tanufa sae Zuba kamshi take dakinsa tanufa cikin shiri fitansa ta iskesa
Darling antashi lfy
Lfy qlw cwt Heart dafatan kema kintashi lfy yakuma gajiya
Wayen cewa tayi tace badae fita xakayi yanxu ba bakaci komae ba
Ehh wlh yau dasauri yakamata nafita
A ah gaskiya kam bari dae Koh ruwan xaffi kasha baza kafita haka ba,,,,haka dae tahada masa Tea yasha da Sauri yafita
Haka dae zama keta tafiya falmata ce ke aekin gida laurat daga ciii sae shaaa sae bacci
Hajiya ce takira naseer tanata masa fada sosae akan rashin kula laurat dayakeyi Koh haqin dake bisa kanka ka kasa saukewa sosae yabata hankuri akan zae gyara insha Allah
Ah kwana ah tashi gurin Allah ba wuya laurat nadauke da ciki wata biyu vaqaramin murna dagin Nayi ba hardae hajiya da naser kulawa sosae akebama laurat sae nan da nan akeyi da ita hardae naseer daketa rawan jiki kamar wani sabo Ango
Falmata bata dae damu ba itama tanuna farin cikita sosae takuma taya Su murna aeki kam yanzu take shansa harta Dakin laurat ita ke gyarawa komae itace
Xama dae haka akeyinsa falmata bataji dadin xaman yanzu naseer yadaena kulata Koh yashigo gida bae damu daya ganta ba kawae muradi idonsa laurat da cikinta abu kadan falmata zatayi yahauta da fada wae bakin ciki take musu saboda Sun samu karuwa abunda takasayi shekaru da yawa
Ranan kuka sossai falmata tayi yau naseer kemata gorri akan haehuwa hannu ta daga sama yah Allah kajji tausayi na kabani nawa ciki nahaehu lafiya
Wulakanci yau daban na gobe daban abunda falmata batasani ba hajiya baraka da hajiya asabe Sun cigaba da shige shige but duk inda sukaje sae ace bazaeyu ba ayi ma falmata magani ba Sun rasa yaza suyi balle ji laurat nada ciki yanzu sae suka yanke shawara yima naseer akan yafita haraka falmata yaci gaba da damuwa da laurat da diyan dazata haefa baeda wani buri sae farinciki laurat karshe dae akasa masa tsana falmata ah xuciya sa
Kuka yariga yazama ma falmata abinci hartazo tasaba tsangwama naseer daban na laurat daban na hajiya daban kowa ya tsaneta
Hka dae taketa rayuwarta ran baccinta inda yaga dama xae xo Inkuma baega dama ba yayi zaman sa ko yazo bawani wasa koh soyaya bukatar sa kawae zae biya yayi gaba
Ah kwana atashi cikin laurat nada 5month
Washe gari akama falmata waya Allah yayima qaninta rasuwa baqaramin shock taji ba duk tabi ta rude hankali tashe dan Sun mugu shaku da qaninta gashi yazama saurayi da gudu tafita koda ta isa fallo xaune ta iskesu Naseer da hajiya laurat ce kwance kan jikin hajiya dasauri taqarasa tana ta kuka kamar ba gobe
Chan tsuki hajiya tayi ke malama lafiya kinsa mu ah gaba sae faman kuka ki ke tayi muna
Da shesheka tace hajiya qanina ne akace ya rasu
Mstwee nazata ae ubanki ne yarasu sakara kawae zaki wani zo ki ishemu
Nasser ne yace munji tho yanxu mikeso ayi
Dan Allah inaso inje inyi gaesuwa
Bazaki ba,, ba inda zaki tunda dae bake zaki masa wanka ba ko kece liman dazakiyi salatansa
Tho tsaya kiji nagane bakin ciki kikeyi da mu kinason kitafi tho ma ikitafi uban wazae tayi aeki wazae tabata abinci ko so kikeyi tamutu ita da danta kiji dadi tunda ke vakisamu naki ba
Xuciyata zaffi kawae takeyi haka ta tashi tabar gurin rae ah bacce tana zuwa dakki kuka takesonyi but takasa
Wayarta ke ta kuka ankirata anty amina ce ke kiranta bayan tadauka suka gaesa,, gaesuwa amina tamata sanan tace su shirya gobe suje suyu gaesuwa
.
Kuka tafashe dashi bayani tamata duk abunda yafaru
Kambuuu.... Ae wlh sunyi qarya zuwa kam kamar kingama kijirani inxo haka anty amina tazo gidan sae surfa masifa take gashi bata iya fushi ba Koh kadan Case dae yakae gurin abba kowa da kowa kowa aka kira sosae yayi fadan akan abun akayi Nantake yace falmata taje tashirya ta tafi 10K yabata kudin mota sosae falmata da anty amina sukayi masa godiya
Sosae hajiya taji haushi but bayanda ta iya dole tasa naseer yadauko laurat yamaeda ta gurinta kafin falmata tadawo tunda bamae kula da ita
*Feedoh* π
[9/3, 18:15] Feedoh: β *BRILlIANT* *WRITERS* *ASSO* π
*XAMA* *DA* *KISHIYA* π€¦ββ
*ASSALAM* *DAFATAN* *KOWA* *NA* *LAFIYA* *INA* *MUKU* *BARKA* *DA* *SALLAH* *ALLAH* *YANUNA* *MUNA* *WATA* *SHEKARA* *LAFIYA*
πππ *gashinan* *kuyi* *hankuri* *dashi* *readers* *aci* *ba* *yawa* π
π
π
*Story* ,,,, *written*
*By* *feedoh*
*Dedicated* *too*
*Brilliant* *asso*
π
Ώ= *26*
Lafiya qalau suka isa xuru sossae dangi sukayi murna ganinsu cikin farin ciki aka tarbesu gaesuwa sukayi ma kowa na gidan abinci sukaci su ka huta dakin mummy suke zaune farha ce tashigo autar su falmata dagudu taje tafada kan Jikin falmata anty oyoyo nayi kewarki kintafi kibarmu Kuma Koh nace mummy takawoni sae tamayar da maganata banza
Kumatun ta taja tho ae gani kingani kuma karki damu dake xankuma
Yauwa anty sai kuma tabata fuska tayi fuskar yan kuka
Falmata ce tace Autah lafiya meya sameki
Cikin kuka tace anty shikenan yaya Faisal yatafi yabarni shikenan bamae sayamin biscuits chocolate da alawa kuka tasake fashewa dashi bamae fita dani yawo shuru tayi tanata shesheka sossae sukaji tausayinta lalashinta falmata tayi ta ciru 200 tabata tace gashi je kisayi chocolate kinji nagode tace har xata fita sae falmata tace auta halan bakiga Anty ki guda ba baki gaedata ba wurin da anty amina take zaune takallah laaah anty amuuh suna da take kiranta ina wuni da Murmushi Anty ta asa mataa tace auta har yanzu ammuh bae fita bakinki ba dariya sukayi duka sunan da farha ke kiran amina dashi tun tana qarama amuuh take cewa
Amina cousin sister su ce diyar yayan babansu ne gidansu Tah tashi mummy ce tamata aure
Farha ce tafitah da gudu
Mummy ce takare ma falmata kallo sanan tace falmata halan kiyin rashin lafiya ne
Naga duk kin rame kinyi baki kamar ba keba koh don nadade banganki bane ae Koh canza wa kikayi ae fari da kibba yakamata kiyi
Uhmmmmm mummy kenan
Anty amina tace bawani mummy kenan inda zaki fito kifito kifadawa mummy gaskiya kifada mata yafi koh addu ah a
ce tah tayaki
Mummy ce tace kae kusani ah duhu Plx kumin bayani mike faruwa
Nisawa amina tayi mammy bakomae ke damun falmata ba illlah damuwa dazaman kunci mummy naseer yaqara aure yama falmata kishiya bisa Bada son ransa ba umurni mahaefiyar shi yabi wae tace falmata bata haehu shiyasa sa tahada sa dawata yar duniya diyar abokiyar ta mummy duk basu sonta da dangin naseer da dagin kishiyata anyi amfani da hankuri da kawaici da sanyi ranta aka maeda ta baiwa ah gida itace shara gyaran gida girki komae dakikasan matar aure nayi ah Gidan mijinta shi takeyi wae ita Amarya bata aeki bata iya komae ba nan dae amina ta ida kkwashe labarin xamansu falmata tabawa mummy tace karshe tace yanzu inaga Sun rinjaye naser yanzu hardashi akemata wulakanci da murya damuwa amina takarashen magana
Sossae mummy ta tausayawa diyarta halin da take ciki harda boyayen hawaye tayi wanda bata bari yaranta sungani ba kololon kunci dake damun falmata ne yataso kuka tafashe dashi amina Ce tamiqe zataje lalashinta mummy ta dagatar da ita tace ta kyaleta tayi Mae isanta kozata samu relief haka takuma tazauna cikin kukan bacci yayi awon gaba da ita
Kwana biyu amina tayi takuma
Anan tabar falmata sae tayi koda sati ne tayi xiyara yan uwa tunda tadade batazo ba
Bayan kwana biyu mommy tazauna da falmata tanata mata nasifofi akan takara hankuri watara sae labari karta kuskura tayima mijinta rashin biyaya da Uwar mijinta
Nan tace gobe su shirya suje su gaeda kakaninta na kauye daganan Ko malam zae baki taemako godiya tayi ma mummynta
Washegari suka shirya zuwa fakai cikin birnin tudu baqaramin murna yan qauye sukayi ba hardae kakani dasuga falmata kowa nasonta saboda yarinya ce Mae hankali
Dakin malam suka shiga watan baban mommy bayan Sun zauna ansake gaesuwa mummy tama malam bayani komae akan falmata sosse yaji haushi jin falmata cikin matsala kwantar mata da hankali yayi yace karta damar da kanta duk sugama shirmensu ba abunda xasu iya yimiki kinji sae abunda Allah yayi badae mutum ba
Rubutu yayi yabata yacce tasha saura yakule ah leeda yace taringa sha har sati daya littafin addu"oii yabata yace ta dinga Karantawa safe dare sae yar kwalba tulare yace duk xata kwanta ta dinga shafawa ah jikinta insha Allah ba abunda xae sameta
Godiya suka yimasa sossae sanan suka tashi suka fita
Tho fa yanzu dae muka gane dallilin da kowani boka yace bazae iya aeki akanta ba Ashe ba banza ba jikar malam ce ta taso cikin shan rubutu tasha har tajikuhπ
*Feedoh* π
[9/3, 18:15] Feedoh: β *BRILLIANT* *WRITERS* *ASSO* π
*XAMA* *DA* *KISHIYA* π€¦ββ
*Story* ,,, *written*
*By* *feedoh*
*Dedicated* *too*
*Brilliant* *asso*
.
.
π
Ώ= *27*
Haka suka kuma gida sosaae mummy keba diyarta kulawa dan tausayinta takeji sae kuma take ganinta kamar Wata Mae ciki
Falmata takira sunanta
Na am mammy
Halan mike damunki sae fa Nike ganin kamar ciki ne dake
Idanu tazaro ciki kuma mammy a ah nikam lafiyata qalau banida wani ciki
Ke banisun shashanci gashi duka alamun ciki Sun bayan tare dake kawae rashin kwanciyar hankali yahanasu bayanawa
Ni gaskiya banda komae da inada mexae hana nasanar dake
Tho shikenan tunda haka kikace
Aha mummy Plx kibari natafi da auta
Auta kuma a ah bazakije da itaba duba dayarda zaman ku yake
Ehh nasani mummy but dan Allah wlh zankula da ita sosae kega yanzu nikadae ce ah gida banda abokin fira naseer yagujeni kinga inda naje da ita zata na dinga debe min damuwa hanun MUM takama Plx mammy kiyarda
Sosae mummy taji tausayinta
Ok badamu falmata zaku tafi but fatana zaki rikemin diyata amana kikula da tarbiyan ta plx..
Insha Allah mum I promise
Ohk Allah yamuku Albarkaa.
Ameen yakamata naje nagaeda Uncle tunda dae vazan samu dawowa auren yaya musa ba
Gaskiya kam dakin kyauta bari anjima yayanki yakaeki
Haba mummy wanda yadawo tafiya jiya yakamata yafuta
Wani irin futu ae Garan yaje shima yagaedasu daganan yasamu gudumuwar dazae basu
Hakane kam nima dae Yaya fahad yazo yafida mata hakanan yayi aure yafara tsufa gida
Tho fah ae sae ki iskoshi dawanan xance bani ba
Falmata ce tayi Murmushi tanafadin mummy kunya dan fari Koh.
.
Pillow munmy tadauka tajefa mata tana dariya tana fadin tho nayi danki ko nawa
Da gudu falmata tafita tana dariya tana fadin a ah danki ne mammy
Fallo taje tazauna tana Mae jindadi kasancewar mommy ce mahaefiyart ina sonta sosae Allah yabar muna ke mummy
Haka dae tayi sati daya curr washe gari xata kuma shiri sukeyi ita da auta nakomawa sosae auta keta murna yaya fahad akace yakaesu
Dasafe karfe goma suka kama hanya sosae munmy taji ba dadi saboda zatayi kewar yaranta but bayarda ta iya sae dae taya su da addu"ah
Tafiya sukeyi suna fira jefefe da yaya fahad duk ransa ah bacce dayaga yar uwarsa cikin damuwa Cux mummy tamasa bayani xaman auren da falmata keyi ranshi yayi mugun bace danshi tun farko bayason auren but falmata tanace sae naseer
Lafiya qalau suka isa
Tayi tayi yashiga yadan huta but yakiya yace wucewa xaeyi kudi ya ciro yabata yace gashi tayi hankuri dashi 50k ne sosae tamasa godiya
auta taje sukayi Salama sanan yatada motar yabar gidan
Kayansu suka kwasa xuwa ciki dirrect dakinta suka wuce wanka suka farayi sanan sukayi sallah
Tunanin yanda xata fara gidan takeyi cux duk yayi kura alamun tun bayan tafiyanta bawanda yazauna ah gidan
Kitchen tanufa indomie tadafa musu sukaci itada autar Tah bayan sugama cine tahau aekin gyaran gida farha nataemaka mata wanda baefi karfinta ba farha baza tawuce 8yrs ba
Sae guraren 4 suka gama gyaran Koh ina tabade shi da tulare sanan suka nufi dakin danyi sallah
Bayan sugama suka dawo fallo suna dan hirra farha tace Anty Kema Ashe kinason tulare kamar mummy
Dariya tayi tace tho auta inbada abunki nida mummy ae bamuda banbaci duk abunda mummy xatayi nima zanyi
Laaah wlh akwae banbaci anty tana fadin tana gyaran xamanta wlh akwae kinga mummy tafiki kibbba tafiki tsufa harda fa furfura kinga koh akwae banbaci Koh
Dariya sosae falmata tayi hancinta taja huuuh auta har ynx ba wayo tashi muje kitchen musamu abunda xamuci
Tho anty kitchen suka nufa aha auta mekikeso adafa
Laaa anty komiye xanci
Kintabata Ehh
Tho
White rice and supergetti tayimusu da Stew
Sae da sukayi sallah magrib sukayi ta azkar inda farha bata iyaba takuya mata sae da sukayi isha "i sanan suka kuma fallo abinci taje tade bu musu sosae sukaci dayawa bayan sugama ne takuna musu kallo arewa24 suke kallo sae chan taga farha tafara bacci tashinta tayi suka nufi dakinta toilet tashiga ruwa ta watsa ma farha tashiryata cikin kayan bacci
Addu"ar bacci tasata tayi kafin ta kwanta
Itama shiryawa tayi sae data kwanta sanan tadau wayarta number naseer takira but ba adaga har sau uku sae ah na hudu yadaga baku wani salama kee lafiya zaki wani ishe mutane da darenan
Daurewa tayi tace haba darling halan bakaga message ina dana turuma nadawo ba
Nagani saee me ina ruwana danki dawo ubanwa yace kije masifa kawae yake tamata kunayenta taji basu iya dauka wanan masifan kittt takashe wayan rasa mike mata dadi tayi baccinma taji yafita idunta komae yakwabe mata salati anabi tafarayi wani sanyi ttaji yafara ratsata ahakan bacci barawo yatafi da ita
Da asuba tada auta sukayi sallah sanan auta takuma bacci itakam karatun qur"ani Tah tayi sae dae gari ya ida waye tayi wanka sanan tanufi kitchen ruwan zafi ta aza na Tea sae soyayar duya tayi musu koda tafito fallo ta iske farha zaune sae raba idanu take
Auta lafiya
Ina kwana anty
Lfy qlw kintashi lfy
Lfy qlw anty wlh yunwa nikeji Anty
Dariya abun yaba falmata hardae yarda tayi magana
Tho auta ga abincin cha nagama but zoki dan gani tashi tayi tabi bayanta daki suka nufa toilet tubeta tayi brush tafara yimata sanan wanka shiryata tayi cikin riga da Wando mara nauyi sae tulare data feshe ta dashi dosae farha taji daddi yanda anty tamata fallo suka kuma sae tada tabatar da ta koshi sosae sanan ta kwashe kayan xuwa kitchen tadauraye su tass
Haka dae sukezama da yar autar ta har kwana 2 ba labarin naseer
Daren ranan kasa daurewa tayi tadau waya takirasa sae daya gama wulakanta sanan yadauka yau kamar kullum da masifa yadau wayar shiru dae falmata tayi Tana jinsa
Chan kamar ah mafarki tajiyu murya laurat nafadin tho baqar manya ance ba asonki dole ne mubar miki gida kita kaya kuma kisani wlh namana da na dana yafi karfinki duk kigama nacinki dole kibarmu kuma magana naseer kedashi har abada naserr yanzu nawa ne nikadae sae bayada wani lokaci banza dazae batawa yanzu lokacinsa akan uwar dansa da dansa ne kawae fatana da kinji abunda nace miki falmata kike Koh wah Maya kawae
Kafin falmata tayi yunkurin yi magana jitayi kawae kittt ankashe waya
*Feedoh* π
[9/3, 18:15] Feedoh: β *BRILLIANT* *WRITERS* *ASSO* π
*XAMA* *DA* *KISHIYA* π€¦ββ
Plx fanx kuyi hnkr dara shin muku typing akai akai Koh rashin yi dayawa wlh abubuwane sae ah slow
*story* ,,, *written*
*By* *feedoh*
*Dedicated* *too*
*Brilliant* *asso*
π
Ώ = *28*
Rasa mexa tayi xuciya ta sae bugawa takeyi shikenan Naseer xaka tafi kabarni shikenan xaman rayuwar mu xae canza shikenan kayi nisa dani bamae share min hawaye bamae sakani dariya bamae sanyaya xuciya ta hawaye ne sharr ah fuskarta ajiya xuciya tayi Allah kaene gatana Allah kana ganin halin dani ke ciki Allah yasa haka yafi zama alkhairi gareni Allah yaqara bani ikon juriya da hankuri Allah kuma yaganar da su gaskiya Allah ka dawomin da mijina Koh yaushe
Tashi tayi tadauru alwallata sallah nafillah takeyi tana kai kukanta gah Allah
Asuba tagari yanda suka saba yi hka sukeyi itada auta ta sossae Takeji dadin da mummy tayarda auta ta biyuta cux tana debe mata kewa gata da abubuwan dariya shiyasa falmata duk abunda zatayi dan faran tamata shi takeyi
Xaune suke suna firra farha tace anty yau kusan satti tunda muka dawo banga yaya ba Allah yasa lafiya
Nisawa falmata tayi tace lafiya lau yake auta yana gidansu ne yanxu ah chan yake zama
But Anty
Shhsh kidaena wanan zance muyi wata fira kinji
Tho anty yabatun makaran tana
.
Ehh karki damu nasa abin cikamin
Yeeeh Anty na nagode
Laurat na chan tazamu ma su hajiya lalura itakam hajiya bata damu ba sae dae diyanta dasuke aekin karshenta cewa. Sukayi Sun gajji sae dae ane mata yar Aeki haka Koh akayi komae sae anmata harta ruwan wanka sae ankaimata wani sa"in har wanka cewa takeyi bazata iyaba sae naseer yamata harta abinci sae yabata ah baki kaii Koh tafiya ce sae hajiya tasa ankamata inxuwa dakine Koh fallo wae dan kar cikinta yazube
Nidae sae kace kansu akafara cikiπ
Nasser yakuma abun tausayi duk yayi baki dashi ya rame kullun yana gida ko fita kasuwa yadaena koda yaushe yana kusan da laurat dinsa duk da cikinta baqa jarabata na nan koda yaushe Tana kanaye ah jikinsa Koh kunya hajiya bataji garashi mutunci da take surfa ma dangin naseer baruwanta inda sunce su maganta hajiya taha yuyo kusu da fada ita ala dole bawanda ya isa yabatama uwar jikanta rai
Falmata ce zaune komae ya cukude mata ta marasa wani kalan tunani xatayi agogon fallo taduba taga 12 tayi ixubillah dasauri tamiqe nasan yanzu auta xata dawo kuma nasan da yunwa zata dawo islamiya unguwarsu tasaka ta yau asabar 12 suke tashi dasauri tanufi kitchen hankalinta yatashi ganin abinci gidan yaqare leda suppergetti ce daya sae ta cus-cus daya inadillahi wa ina alaihi raji"un mike shirin faruwa dani ne haka hawayen fuskata tashare jin salam auta oyoyo auta har kundawo Ehh wlh anty ina wuni ya gida
Lafiya qlw
Anty bari inje inyi wanka kafin ki karasa
Tho sae kinfito
Cus-cus din tayanke shawara dafa musu suci har dare inyaso Gobe suci taliya dasafe xuwa rana inyaso taje kasuwa tasiyu musu abinci da kudin da yaya fahad yabata hawaye yazubu mata na tausayin kanta tace shikenan da banida wa enan kudi daya zanyi dashikenan da yunwa xamu tazama
Allah nagodema yaya fahad nagode
Allah sarki rayuwa kenan kunga yanda rayuwa falmata keta fiya
Jellof din cus cus din tayi tadeba musu ah wani qaramin tire saura ta kwashe ah kula fallo tafita da abinci sae da sukayi sallah sanan suka dawo fallo danci abinci bawani kayan hadi abinci yaji ba but duk da haka yayi dadi auta sae kwasa abincinta takeyi tana buga santi
Itadae falmata kallonta kawae takeyi tana mae gode Allah daya Rufa mata asiri da yanzu akan rashin abinci dole auta takasa zama da ita gashi bata wasa da cikinta alhamdullah kawae ta furta
Anty lafiya
Uhmmm lfy qlw auta cidae abinciki koh aqara miki
A ah wlh nakoshi Anty
Tho nidae zanje in kwanta plx dakinga 4 tayi kitasheni kinji Jemima inki gama bita karatunki sae kiyi kallo kinji
Tho Anty
Washe gari bayan tagama gyaran gida tadafa musu abinci Sun karya sanan auta tawuce islamiya itakam baccinta takuma kwana kinan tarasa wani wawan bacci kedamunta ga kasala
Sae 12 auta tadawo ah fallo ta iske anty gaesheta tayi abinci suka qara ci sanan sukatashi sukayi wanka cikin atamfa tashirya farha sosae tayi kyau itama cikin atamfa tashirya hijab sukasa duka sallah sukayi
Farha ce tace anty ina zamuje kasuwa zamuje kobazaki ba laaah Anty xani harda yar rawanta sosae tabawa falmata dariya
Wayarta tadauka ta turama naseer text xanfita zuwa kasuwa siyu abinci gida yakare
Tasan ba reply xaeyi ba kardae tafita ne Bada izininsa ba kobata fada masa ba
Haka tadauki kudin tasaka ah purse dinta
Kasuwa suka nufa auta sae murna takeyi inka gansu zaka zata farha diyar ta ce sayayan kaya abinci tamusu gwargwado wanda xae iya yimusu kwana 2 kan taliya indomie Cus cus dade sauransu dasu kayan miyan irinsu paste da maggi dade sauransu
Sweet da cingum chocolate da drinks dan auta tasamu nazuwa makaranta sosae auta tayi murna ganin cimma da aka sayamata taki taqarasa kashe kudin 10k tarage dan gudun tasowa wata lalura taxes ta tara sae gida aka ajesu baba mae gadi yata yasu kae kayan cikin gida sosae baba yakejin tausayin falmata harta kae da yau ita kesayan abinci dakanta rayuwa kenan
Bayan sugama hutawa sukayi la"asar towo tamusu da miyan dayan lubes da kifi sosae auta taji dadin abinci dan tadade bata ci towo ba
Suna cikin ci abinci wayarta tafara rurri sameera ce ke kiranta bayan sungaesa falmata nafadin sameera bakida mutunci
Ehh nadae ji banda kiyi hankuri gobe zanzo
Dagaske kike zakizo
Ehh mana
Wlh harnaji dadi Allah yakaemu gobe lfy
Amin tawa sae naxo
Yauwa sae da safe
Anty halan wacece
Anty kice sameera qawata xatazo
Tho Allah yakawota lfy
Amen autan anty
Dariya sukayi su duka hardae farha tanajin dadi sunan autar anty
*Plz kuyi* *manage* *din wanan*
*Feedoh* π
[9/3,