Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
tanjinjina haduwa falmata ita ma ganin take bata wani hadu ba Yan tsegumi sae cewa sukeyi ae wanan tafi amarya kyau da haduwa inbada jaraba na miji mexayi da wanan laurat Haka Akagama walima cikin tatako kaya kam su falmata sunsha shi don ba anuna musu komae ba ta mgn hajiya baraka suyi haraka ta mutunci karda dangi falmata su raena su shiyasa aka cikasu da suveiniour da sauransu Naseer ne yadawo daukansu abunda yaqara ba amarya da daginta haushi shi yakowo su kuma yaxo daukarsu kamar itace amarya Mstwee aekin banza duk wanan rawan kai kakusa kadaena shi mstwee Gida yaje yabiya ya aje su anty sanan yawuce gida da cwty sa Tana isa daki tafada duk tagaji daqet ta iya cire kayan jikinta toilet tafada tayo wanka tadawo tashirya CCikin kaya marasa nauyi fallo tawuce taxauna tana jiran fitowarsa Cikin Three qauta yafito da White singlet Sannu uwargida ta nasan kin gaji koh Wlh kuwa bara natashi indebo muna abinci wlh kowa dan kin kyauta cux wata masifa Far yunwa nikeji Tho fa ae naxata ango bayajin yunwa Mstwee kinga matsalata dake kin iya tsokana haka tawuce tana dariyarsa Abinci ta debo Rice nd steww sae juice inda tadauko ah fridge da ruwa Suna cikin ci sae kawae taji hawaye naxuba ida niyanta chak yaji ya tsaya duniya da akwae abunda ya tsana yaga xubar hawaye falmata hannunta yakamo cwty mike faruwa waya bata miki rai Plx kiyi manana nine na bata miki rai Hawayenta tashare yanzu shikenan darling daga yau sharing inka xa ah dinga yi daga yau bada nikadae xaka ci abinciba badani kadae xakayi wasa ba yanxu duk abunda kakemin sae kamata kuka tafashe dashi duk dabircewa yayi cux yasan yes maganarta gaskiya ce indae har xaeyi adalci tsakaninsu but rarashinta yashigayi da farfada mata kallamai masu sanyi ahaka bacci ya saceta tanata faman ajiya xuciya Daki yakaeta ya shinfede ta Yamata addu ah sanan yawuce dakinsa Hajiya baraka tace lalai laurat kinada aeki agabanki walahi yarinyar nan tafiki komae dole nasir yata rawan kai akanta gaskiya zama be ganmu ba Yaxa ayi hajiya Humm yanda akasaba xa ayi Uhmmm inda nagane hausarki mukaeta gurin tsormuku kenan ehh bama ita kadae ba har naseer din shi uwarshi batada mastala cux ah hannu tale sae yada mukayi da ita Dats my num but kibari naje nagani yanda xaman xae kasance Cux asan yanda xa ah bullu ma am amarin Haka ma yayi Wata qawar hajiya dake gefe tace mstwee wae abun haushi jifa rigar da tasa irin mae tsada inan ne anyya Koh ah leefinki banga irinsu ba Hajiya baraka a ce tayi tsaki bani da munafukae burina dae naga andauran auren Asuba ta gari inda yau yakama daurin auren laurat da naseer ah masalacin juma"at dayake GRA bayan sallah axuhur Tunda safe suh anty sukaxo ita da maryam yau kam da motarta tazo aekin gida suka shiga yi duk da gidan bawani gyara xa amasa ba sae dae abunda ba arasa ba kitchen suka nufa dambu shinkafa sukayi da zogale da miyan kayan ciki Sae jellop mae cikida Spice's da nama kaxa Kunu ayah sukayi da zabo kuma akwae drink's inda aka siyu wow karkusu kuji yanda kitchen din yadau kamshi cikin manya manya food flash suka juye kunu ayan da zobo suka saka ah fridge Suna gama suka with fallo kujerun fallo suka canza ma xamansu black and Red cuttings suka xanja too Red colour sae center carpet black mae kwaliyan Red ah ciki Wow Fallon yahadu Dakin falmata all shiga nata kwaliyan daki pink and purple daga kan fallinta kujeru dakinta bedshit komae Nata equal yayi kyau wani dadan kamshi ke tashi da sanyi a.c Hamdallah suka yi falmata ce tace anty muje muyi wanka Koh a ah falmata gara mufara cin abinci inyaso muyi wanka damuyi wanka muxo muci abinci xuffa yaqara feso muna Tho anty Bari nade bumuna maryam ce tace a ah bari naje na debo Duka biyu ta debo musu ah qana nun tire atare sukaci sukayi hani"am daedae lokacin 1:00 maryam ce tace wae anty ango baxae dawo yashirya ba Banaji ance 2 xa adaura ba. Ehh hakane But ba anan xae shirya ba anty ce dake shingide Tah taso dasauri tho ah ina xae shirya inba ah gidansa ba Falmata ce tace wae hajiya ce tace ah gurinta xae sshirya don bata yarda Dani ba karna tohesa wae yace yafasan aure Mstww aekin banxa chan sukarata Wanka sukayi suka shirya cikin kaya marasa nauyi sallah sukayi gabadae fallo suka fito Falmata ce tace anty bara naje na gyara ma naseer dakinsa Tho ah gyara da kyau sae kin fitoh Haka tawuce dakin naseer bawani gyara mai yawa tayi bba bedshit ta canza takuna tularen wuta nantake dakin yadau kamshi toilet ta wanke da gyarashi 2:00 aka daura auren laurat A musa da naseer aminu fakku Daurin auren yayi jama ah cux harda yan sa ido da yan tsegumi sukazo dun jiyama kunensu da gani dagaske laurat tayi aure Bayan isha iih xa akae Amarya cux ango yace bazaeyi wata bidi"ah bba baqaramin haushi laurat tajiba wae ace kamar ita laurat wae baza ayi wani abu ba dinner ba lunch saedae walima mstweee Maman fadilah wallahi anty falmata tausayi take bani jinike kamar bazata iya xama da kishiya ba hardae laurat baxata iya haniya ba Hummm yaxatayi maryam hankuri kawae xatayi Haka suketa firansu Har falmata tafitoh Sannu harkin fito Ehh Anty,,,,,,,,, haka taxauna suka cigaba da firra sae 4 suka tashi abinci suka qara ci sanan suka qara watsa ruwa sallah sukayi Falmata lafiya ango bae dawo ba Nima shi nagani anty bari nakirasa Kiransa tayi xaune yake da umar abokinsa yana ganin kiranta gabansa ne yafadi dumm.. Dumm Shi wlh kunya ce tahana shi komawa gida cux baesan dawani ido xae kalleta ba wae shi naseer yaxama ango yau hardae inya Tuna su Anty Nagida yana Cikin tunani wayar taqara rurri dagawa yayi Colin sanyi murya yayi salama Ansawa tayi darling anwuni lafiya yakuma akaji da taro tho Allah ya sanya alkhairi yabada xaman, Lafiya,,,,,lafiya baka dawo kaci abinci ba kuma nasan Kana jin yunwa Hello kanajina naga kayi shuru Uhmmm...uhmm inajinki duk ya dabirce plx am sry cwty xandawo but wlh kunyarki tahanani dawowa plx kyi hnkr kinji Shashhh! Hnkr me kake bani Naseer ae bkm nidae kadawo kaci abinci bata jira mae xae ce ba taka she waya Humm lallai falmata yar aljana kike Allah yamiki albarka Hmm naseer da akwae abunda yafi yar aljana xa ah kira falmata nidae tun wayo nah bantaba gani mace mae dauriya da hamkuri irinta ba dafa kafardasa yayi kayi dace mata abokina Allah yabarma ita Ameen tanx aboki Anty wae kinjishi wae kunya yakeji shiyasa vae dawo ba Humm kajimin naseer da shirme tho miye abun kunya ah ciki Kwalliya akema falmata tayi kyau sossae dik da ba amata yayi heavy iirin na jiya ba cikin swiz less yar ubansu aka shiryata kallan dark Blue da kwaliya jah ah ciki sarka ja tsaka da yan kuneta na takalmi ja tsaya fadamu ku haduwarta bata lokacine,,, kamshi kawae takeyi Suma shiryawa sukayi cikin atamfa mae kyau vaqaramin kyau sukayi ba koda suka gama kimtswa da gyaran wuji ana magrib sallah sukayo gabadae suka fito Main fallo xaman jiran amarya Firra suke tayi jefe jefe maryam ce keta daukarsu huto sunyi kyau sossae falmata ce tace maryam turumin na jiya haka ta turumata Anty ce tace ae jiya nasha dariya yarda naga yan amarya Sun mutuu gurin kallinki kamar ah cinyeki duk Amarya ta tsalgu taga tadau na kuti but anfita haduwa Dariya sukeyi Chan sukajiyu horn na motoci Maryam ce tayi saurin duba agogo badae Amarya aka kawo ba tun yanzu Koh ishah fa ba ayiba sun suka sani da axaxabinsu mstwee basu gama rude baki basukaji yu guda Salama sukayi su Anty na ansa Hajiya asabe cee tace halan ba mutane bane gidan ana salama an kyale mutane xarah ce tayi charab auw hajiya kinmata gidan damu ka shigo ne halan ayarin da gayan yan xuru ne fa wa enda basu da maraba da christian kinga Koh ina sukasan wani daraja sallama App hakane fa namanta Manana yabata masu anty rae but sae suka daure anty ce tayi yaken karfin Hali tace ayyah kuyi hnkr ae mun ansa bukudae ji ba sannun ku daxuwa ku xauxauna Aekin banza tho dama abu mu guri xama da kar abumu sae mun xauna amarya dae mukawo xama daram sae dae wace kicinkin gida inbatayi hankali ba tayi waje out Sudae anty basu takan ba kitchen suka nufa din dauku musu abinci falmata dae suka barin gurin Hajiya asabe tace laurat wanan ya mutsatsa ce kishinyarki jam adaeyi hasara abinci duk anbi ancika tumbi but ba ah iya daukar ciki ba magana kawae suke tasaka mar falmata duk abunda akeyi su anty najiyuwa kitchen Kulullin abinci suka jejara musu da drinks Xarah ce tayi saurin bude kula guda wani dadan kamshi yabugi hancinta wanda yaushe rabu da tah jishi nan take abinci yabiya mata rae ae da sauri ta dauko plate da Spon xata diba Keeh xara kinada hankl koh kinsan abinci daxa kici Koh bakya tsoro ansa magani ciki abinci yan xuru ne fa kodon baki ciki muci mu mutu gabadae har AAmarya kesan su da baqin Hali da mugunta narabaki wallahi Maryam ce taja tsaki wallah ya isheku haka haba haba mutane kamar yan jaraba sae masifa kukeyiwa mutane tun xuwanku sae kace Gidan yan chaburus ku kaxo tho kutuna nan gidan mutunci ne baeyi kama dawanda kuka fito bba in masifa kukeji kubari ku kuma inda kuka fito Haka kawae mutum da gidansa Kuwani ishemu da surutun banxa Hajiya asabe xatayi magna laurat tahana anata tunani wae ace wanan qarama yarinya kefadamusu abunda suka ga dama qatt Aekin banxa inbada axaxxabi lokacin kawo amarya baeyi be kuwani kwaso jiki kunxo Kuna damu mutne plx ga dakinta chan kuje ku ajeta we nid too rest tunda dae kuwa da Dakinsa mstwee Haka suka tashi sum sum suka nufi dakin Laurat Humm ajiyan xuciya falmata tayi Anty ce tace sae hankuri wlh badun lamarin yakasance haka ba da banga yar iska daxatamin mgn banza na kyaleta ba wlh daqet naga na iya danne xuciyata Ayyo aeni wlh kasa daurewa nayi kinga dana tanka musu sunyi shuru daman sunxata shurun na tsorone Falmata Ce tace plx anty kuyi hnkr Murmushi tayi bkm ae niba ma wanan ba yaxa ayi da abincinan Maryam dan Allah kiyama baba mae gadi magana yaxo kitaya shi kwasar abinci akae ma almajirae su suna buqata Tho anty haka suka kwashe kayan abinci Sae 10 ango yadawo gida yayi tsit kamar ba kowa ah ciki Tsaye yayi tsakiyar fallo yakali dakin uwargida yakali ta amarya yarasa wace kofa xae nufa πŸ˜…..... Nagode da irin kulawarku nakuma ji dadi sossae nakuma warke naji sauki allah yavarmu tare yabar xumunci 🀝 Ina sonku irin sosae inanπŸ‘„ Feedoh πŸ–ŠπŸ–Š [9/3, 18:11] Feedoh: ⚜ *BRILLIANT* *WRITERS* *ASSO* πŸ–Š *XAMA* *DA* *KISHIYA* πŸ€¦β€β™€ Ga wani tarihi πŸ‘Œ. Manzon allah (S A W) 🀲yana cewa mutun uku πŸ‘ͺbaya ganin fuskata na daya mai sabawa iyaye🀲 na biyu mai barin sunnata 🀲na uku wanda aka anbaci sunana yananan beyi mani salatiba. 🀲 Allah yasa mudace.... Inayinku irin sossae inan..... πŸ‘„ Sannu ku da kokari yan *brilliant* kune ah gaba kune ah baya littafanku nafadarkawa sosae dasa nishadi Allah yaqara basira mae amfani ameen yah allah😘😘😘 Story,,, written By feeedoh... DEDICATED TOO Brilliant Asso πŸ…Ώ= *10* Dayaga dae bamafita yakasa bama kansa xabbi kawae Dakinsa yawuce kayan jinkinshi yarage toilet yashiga ya wutsu ruwa shiryawa yayi Cikin gutun wando da singlet Bakin gado yaxauna yana kallon ledojin dake gabansa mtswee aekin banza tun ba akae koh inaba nafara shiga damuwa miqewa yayi inasa ah fridge gobe kowa yaci nashi Yadawo kenan xae kwanta Sae yayi tuani inyayi haka baeyi adalci ba killan koh wace cikinsu shi take jira yadawo Barre Amarya killan komae bataci ba Haka yamiqe yadau hanyar fita Falmata wada tunda su anty suka tafi tashigewar ta daki wanna tasakeyi kaya tasake Cikin kayan baccinta masu kyau da daukar hankali kwaciyanta tayi tare da addu"ah Chan cikin bacci taji kamar ana shafanta da Sauri ta tashi xumbur tana fadin bisimillahi Ido taxaro gannin naseer ne darling lafiya mekaxoyi anan Bangane mena xoyi ba tho gurin matana nazo Koh nayi laefi Bance kayi laefi bah but kasan xuwa dakina be dis tym bae dace ba plx katashi katafi gurin amaryaka Yau naga ikon Allah cwty nike kike kurra Noo bakuraka nikeyi ba gaskiyace nike fadama Tho wae kina wani fadin intashi intafi gurinta tho inma tame Ohho Koh basae kata kallonta ba Badon ransa yaso ba yatashi xae fita don sam falmata taki bashi fuska balle yaga gindi xama Gawana kyaci nasan May kinajin yaunwa Nagode kawae tace Fitta yayi lallai abun falmata yafara bashi tsoro shikam bae taba gannin macce irinta ba wae har ita ke Korans yaje gurin amaryasa abunda inda wata ce yanda yashiga dakinta baza taso yafito ba balle yaje gurin amarya sa lallai wani abu sae dauriya Bayan tafiyansu hajiya asabe laurat wanka tashiga tayi cikin kayan bacci ta shirya mae sharara wanda komae na jikinka anagani mae gutun wando kamshi kawae ketashi Da sallama yashigo but shuru sae tayi lamu kamar tayi bacci karasowa yayi Auw tamayi bacci barri intafi sae gobe dasauri taza buru inaxakaje hubby na dah darenan Auw ashe ba bacci kikeyi ba kika kyaleni ina sallama Ehh fushi nikeyi wwae tundanzu kasan kanada amarya but sae yanxu xaka dawo kuma gashi inata jin yunwa Tabe baki yayi irin koh ah jinkinsa OK kitaso ga abinci kici haka ta taso tana wani Rangada xama sukayi qasa Hubby babu plate Ok nizan dauku miki kenan Haba hubby Amarya fa bata aeki Ke banason wani surutu fa kar kidauko cikin waye haka dae tamiqe tanufi kitchen plate ta dauko da cup Hubby nadauko Tho kin dauko sae yayah Kayi feeding ina cikin shagwaba tayi manana Tunda ki aje nanny gaki yar tatah xanyi feeding inki Abinci yaxama mata dole tacine don masifar yunwa takeji Naman tacci kadan taji takoshi hollondia kawae tasha tamiqe ta kwashe kayan bayan tadawo tanufi toilet tawanke bakinta Kusa dashi taxo taxuna Ok laurat tunda kingama bara nawuce na kwanta ah xabure takaleshi kaje ina Koh kamanta nikeda kaene hubby Cuz ita anata tunani dakin falmata yake nufi yatafi Gashi Koh sallah bamuyi ba.. Hannunsa ta kama tashi muje muyi alwalla tym natafiya baki sale yake kallonta yau yaga iya rashin kunya tho sae tafa damasa suyi sallah Haka sukuyo alwalla sukayi sallah tambayoyi yafara jera Mata but abun mamaki Koh wwanka tsarki batasan ya akeyinsa da kyau ba mamaki yacika shi fall itako ah jinkinta hasalima cewa tayi tashi muje hobby bacci Nikeji Tho inkinajin bacci sae inmiki yaya Muje mu kwanta mana Shikan yau yaga amarya mara kunya binta yayi don yaga iya gudun ruwanta Kan gado tajashi sae wani bakare bakare takeyi jikon da gyara hajiya baraka na motsowa Shikam Ikon Allah yake kallo mamaki yacika she macce ke nema na miji Baegama tunani ba yaji tafara shafansa sae nishi kawae take alamu na buqata Iyaxubillah yafada wanan irin jaraba har ina yazo tashi taqara danesah........ πŸ˜… FeedohπŸ–Š [9/3, 18:11] Feedoh: ⚜ *BRILLIANT* *WRITERS* *ASSO* πŸ–Š *XAMA* *DA* *KISHIYA* πŸ€¦β€β™€ *Nagode* *fans* *sossae* *da* *irin* *comments* *inku* *inayi* *ku* *irin* *sossae* *inan* 😘😘😘 *DEDICATED* *TOO* Brilliant Asso. πŸ…Ώ= *11* Haka dae yayyi banza da ita bae kulata ba harta gama jarabanta bae kulata ba karshe ma baccinsa yayi yafita butunta Baqaramin haushi abun yabata ba wae ita yau xa ah wulaqanta cux don ta nuna buqata ah filli Haka dae tayi baccinta badon taso ba Bae falka ba sae guraren 3 tsaki yayi dayaga tawani kanenaye shi dageta yayi daga jikinta yamaeda ta kan gado Dakinsa yawuce yacigaba da baccinsa yana mae tunani da irin jaraba irinta laurat Asuba ta garri Laurat ce Cikin juyinta na bacci sae tajita cikin katifa dasauri tabude idanunta ba taga naser ba tho ina yaje da sasafe nan mtswee badae gurin waccan aljana yaje ba koh may be yana toilet magana tayi hubby Kana toilet NE shuru taji alamun bakowa dankari yau koh akwae bala"i indae dakin tsinaniyar chan yaje Waje ta fito tana dube dube ita sam batasan akwae dakin naseer ba cux jiya da aka kawota ba ta lura dawani extra dakki ba Dakinta dake hannun haggu tafito taga wani daki tsakiya dakuma na damma I tink na tsakiya xae xama nashi lallai kaci sa ah wlh nazata dakin banza ka kwana dakin tafada Koh sallama babu koda tashiga bakowa ah ciki gabanta yabada dumm tho ina yaje tunda asuba Tho wlh inanan ba inda xanje saenaga dawowarka sae kafadamin inda kafito tunda uwar safiya kwanciyata tayi Bata kodamu datayi sallah ba gakuma lokaci yayi Naseer masallaci yatafi gurun sallah bayan yagama massalaci yaxauna shi ah bae shigo gida ba sae 7 Falmata bayan tagama sallah axkar inta tayi sanan takuma bacci sae 7 tah tashi kitchen tawuce rasa mexa tayi musu na breakfast tayi Kawae Tea tahada mae daukeda kayan kamshi sae kamshi ketashi ah ciki bread intayi sliced insa tasuya Cikin Egg sanan tasuya Egg din daban haka tajera su yanda yakamata kan dining tawuce dashi Dakinta ta kuma toilet tashiga tayi wanka cikin atamfa tashirya Yar ubansu scater key kallan purple baqramin kyau tayi ba sae kamshi take yi. Tho Koh yanzu suntashi Laurat data gaji da jiran naseer har 7 bae dawo ba dakinta tawuce tacigaba da baccinta ita bata falka ba sae 9 wanka tashiga tayi Fitowa cikin wata damemeya duguwa riga tashirya kitson attach dake kanta tawani barbaza shi sae uban kwaliiya datayi wae ita ala dole hankali Nasser takeson jah Nidae nace lolz.... Shikam yana kumawa dakki wanka yashiga yayyi cikin yaddi mara nauyi ya shirya kallan milk yayi kyau sossae Dakin laurat yanufa sallah ya isko tanayi xaman jiranta yakeyi taqare saeda tagama sanann takalleshi ina kwana hubby antashi lfy Lfy qalau Ashe Kema kina sallah walha Miye kuma haka hubby Ehh naga kina sallah ne Miqewa tayi tana nade sallaya tana cewa sallah safe nikam nayi bawata walha irin Koh ah jinkita take magana Baki sake yake kallonta yanxu kina nuffi sallah asuba kikayi yanxu Ehh mana koda wata matsala ne A ah babu wata matsala ae naga kin gyara maganarki kince sallah safe kikayi bata asuba ba Wlh kidae gyara kiji storon Allah komae kikeyi allah nakallanki Bakinta ta turu badae inayi be aena fi wa enda basuyi kedae ah ciki inkiga dama Karma kiyi kanki Koh nawa Tashi xaeyi xae fita hubby yunwa nikeji Tho sae yayah inaga ae kinsan hanya kitchen Tabdi haba hubby ina amarya sae inshiga kitchen Tho fa hannunsa yarugume yana mata wani walakantacen kallo ok means nixan shiga kitchen namiki abunda xaki ci koh For dat nima yunwa Nikeji kiyi sauri kigama girkin ina fallo plx karki batamin lokaci cux xanfita Tab nibanga wanda xanshiga Ma kitchen ba ina matarka ae ita yakamata tada dinga yimuna abinci har nugama cin amarcinmu mu koh bahaka ba Cikin tambaya raeni ya tambayeta wacce matar tawah kike magana Kaii tsaye tace falmata manah Qull wlh narabaki ransa ah hade yagame gumi da anka yace wlh koda wasa kar yaqara jin sunan falmata ah bakinta sanan tana magana abunci falmata ta musu Tunda ance mata yar ga aeki ce daxata miki abinci Inki gadama karki girka mstwee xae fice kenan taqara kiransa hubby Bae juyuba yace wat Kaga nayi kwaliya bakace nayi kyau ba Abun dariya yaso yabashi but sae ya daure Jiyowa yayi form up to down yakaleta murmushi kawae yayi yasa kai yafita Tsaki taja wlh sae nayi maganinka sae kadawo tamkar WWawa ah gidanan sae yarda nace xakayi Itakam falmata xaune take tunani duniya ya isheta maganar sameera Tah tunu tana fadin yanzu dole sae nayi daga cikin abunda ta lissafu min anyyah xaku iya kawae dae Allah yabani hnkr da juriya akan duk abunda xangani dakuma qara samin storon Allah ah xuciyata,,,,,tana cikin tunani taji salama sa Da murmushi ta ansa shi antashi lfy darling Lfy qalau cwty ykk Lfy qalau nike Xama yayi hanunta yakama yana fadin nayi missing inki sossae cwty Murmushi tayi tace nima haka Hope amarya ta tashi lfy qalau Ehh qalau take.. Gud tashi muje muci abinci Abinci fa yaushe kikayi girki,,,,, ae bake yakamata kiyi ba Ido tazaro tho wazae yi inbani bba tunda dae ba amarya xata muna girki Tho mae xae hana tayi Nidae muje yunwa nikeji daman ku nikejira atare sukka nufa dining xataje Yace miye haka kinsa dae bana son ci abinci ah bissa nafison qasa nafi walawa Haka ne but naga muna da baquwa yau Mstwee inbata ci anan tabari Ok bari inje inkirata noo Barshi kawae Bari inkirata banason taraena ki cux bake ce yadace kifara xuwa gurinta ba itace yadace tazo Tho darling Kayan abincin tasauko dasu qasa tana jiran fitowarsu shi yariga fitowa har ya xauna Sae gashi tafito sae wani rangwada take kamar ta karye Xama tayi kusa dashi tana fadin thanx hubby na as nasa bazaka barni nashiga kitchen ba Harara yagala mata watan ke ba ah koyamik gaesuwa nagaba gareki ba Tho nikam bana gaesheki ba mtswwe ita wanda kika xauna yanzu don cin abincinta baxa ki iya gaesheta ba Dagowa sukayi suka hada ido gaban laurat yafadi gannin yanda falmata tayi kyau Auw vazaki gaesheta ba sae kin tsaya tunani tho wallah inda baki gaesheta vaza kici abincinan ba sae dae yunwa taka takasheki xabbi yarage nakki Ina kwana kawae tace Sossae abun yabama falmata dariya but sae ta dane ta ansa gaesuwar cikin sakin fuska Serving insu tayi har sunfara ci sae ya lura falmata bataci Cwty lafiya baki cin abinci Shagwabe fuskarta tayi wlh darling baxan iyaci bba sae kabani tafada kamar xatayi kuka Itakam laurat sororo tayi taga ikon Allah shine naseer xaeyi feeding in falmata Koh yayah bata gama tunani ba taji Dariya falmata alama abun yamata daddi abinci yake bata tanaci cikin so da qauna Nan take ran ta bacci ganin take kamar falmata da biyu take mata tunda jiya yaqiyarda yayi feeding inta but gashi ynx yanama falmata Abunda falmata bata masan kallan miyar dasuka sha jiya ba Falmata ce ta lura laurat tadaena cin abinci Ahh amarya lafiya kika daena cin abinci Hararanta tayi taja tsaki tabar gurun dasauri dakinta tawuce Wayarta ta dauku hajiya takira tana mae fashewa da kuka...... FeedohπŸ–Š [9/3, 18:12] Feedoh: ⚜ *BRILLIANT* *WRITERS* *ASSO* πŸ–Š *XAMA* *DA* *KISHIYA* πŸ€¦β€β™€ Story,,, written *By* *feedoh* .. *Dedicated* *too* Brilliant asso πŸ…Ώ= *12* Yadae yar mama Waya tabaki kike kuka tunda safenan Kuka take tayi Haba kimin magana manah Hajiya wlh akwae matsala Matsala me Hajiya Nasser ne dashi da yar iskar matarsa wlh tunda safe yaketa cimin mutunci ah gabanta itakuwa sae dariya takemin Wae kinga yanda take wani shegemae da jiki shiko sae biyemata yakeyi,,,,,,,anyyah Koh banza tabarshi ba abunda yakeyi fa sae abunda tacce Tapdi.... Kema daganin haka kinsan bah banza ba wlh ae aekin asiri ne kawae Ae kema dake sae dana ce miki tun farko asan abuyi kika tsaya wasa ae gashi keeh bakiyi ba but gashi tarigaki Humm ae saee yanzu nike danasanin rashin Bin shawaraki tun farko But ae Koh yanzu lokaci bae wuce ba Haka ne tho yanzu ya xa ayi kinsa dae bayarda xaki fito daga kaeki da kwana biyu Kuma nima bayarda xa ayi nazo But kibari bayan kwana uku xanturu su hajiya asabe sae ku tatauna duk yarda kukayi xanji bayani Tho hajiya sae anjima Wayar takashe ta aje kuma gashi wlh yunwata keji batasan yaxa tayi ba Bayan tafiyarta falmata tacee darling lafiya daga magana sae tawuce Kyaleta ita tasani A ah baza ayi haka darling kamata yayi yanzu katshi kaje ka lalabeta inma fushi tayi tazo taci abinci Fushi da akama to laefin Mae karta ci abincin Cikin

Chapter 3 of 10