An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
[9/3, 18:11] Feedoh: ⚜ *BRILLIANT* *WRITERS* *ASSO* 🖊
*XAMA* *DA* *KISHIYA* 🤦♀
Story,, written
Bye.... Feedoh
*DEDICATED* *TOO*
BRILLIANT ASSO😘
Bisimillah nafara da sunan ubangiji Yah Allah yarda nafara wanan book lafiya kabani ikon gamawa lafiya
Banyi wanan litaffi ba dan cin xarafi kowa ba 80% duk qagagen labarine 20% kuma yafaru dagaske
*Xama* *da* *kishiya* yakasance labarine Mae dauke da xama da kishiyuyi daban daban,,,,hankuri,,,darasi,,, da sanin yakamta da dae sauransu..........
🅿= *1*
Kishiya fah kikace!!!kishiya masifa kishiya bala "ih keeh kishiya har kisafa takeyi falmata !!!! Kuma kice kishiya xa amiki hankalinki kwance,,,Ehh manah sameera Yah akae naga Kin wani tada hankali dan kiji nace xa amin kishiya
Tab ae dole natada hankalina falmata wallahi kishiya abun tsoro ce amin baso daya ba ba kwashe dah daddi ba shiyasa duk wani masoyina naji ance xa ama kishiya wallahi hankalina sae ya tashi ina tunu nawa xama da kishiyuyina
Inaga har yanxu bakisan ya xama da kishiya yake ba
*Xama* *da* *kishiya*
Inbakisa tsoron Allah ba xaki halaka kicire imaniki kinabin malamai da bokaye don halaka yar uwaki kishiya
Xakici ubanki Inda kikace shuru xakiyi wae gaki ta Allah kikace hankuri xakisa tho wallahi bakida dama ah gidanan kixama tamkar wata baiwah duk wahala gida kice data yara
Xakisha mamaki inda kikayi sakaci kika xama sotowa hankali kwance xa ah kwace miki miji abaki sake da baki
Rayuwar aure tasauya miki kullun cikin tashin hankali miji ya rabu biyu inda yanachan hankali duk yatashi kirasa abunyi
Falmata yara kawae Sun isheku fada da kishiya ke harda mijji yara xasu iya hadaku fada
Gah bala"ih guda indan uwar miji tafiso dayan tho wallah taki takare ah gidanan hankurine naki kawae
Qawah bala ih ce lafiya lau xata jefaki bala ih Tah tafiyarta tabarki daxaran kibiyema shawarwarinta kin shiga uku....
Huumm sameera cikin wa ena dana lisafo miki dole sae kiyi daya daga ciki indae xama da kishiya yakama ki
Kinga haka tafaru dani daga ciki wa ena dana lisafo miki
Allah sarki kishiyata mubinah
Ni samera nasha wahala duniya wurin mubina tun ina hankuri har hankurina yakare tabi ta malake ni da mijina sae yanda tace damu xamuyi
Ranan sae ga frnd ita hafsat tabani shawara muje gurin wani mallam akaremin asirina don dagani kasan asiri ne
Haka muka shirya muka taffi namasa bayani nan take yabani makari asirin
Kaicona da irin Mae halin hafsa natake tacemin aeni ma nafara ramawa haka kawae natsaya ina kyaleta kamar inajin tsoron ta ae bokaye da malamai ah yawa ah gari Don haka natashi tsaye na anshi incina indawo da mijina gurina
Allah sarki haka naji wani dadi inaga banda wata masoyiya Mae sona kamar hafsat
Haka nadauki shawarata muka shirya Xuwa wani gurin shahararen malami
Tho fah haka nima nashiga hannu iyaxubillah nafara shiga malamai ina nemo asirai duk wanda nayi daya fara cinta sae inga yakare itama intanami sae yakare haka muka kuma cikin gida kamar kare da musa kowa naji dakanshi bamae taka wani
Hummm kesan me dayake namiji shegen muna cikin haka yaqaro muna ta uku
Nasan koya akayi taji labarin irin xaman da mukeyi
Rukkaiya tace dunkuci ubanku tace kubani wuri nice da gida shaharara yar duniya ce tayi qauri gurin duniyanci ita nata mallamai har waje take fita Niger chadi dasuransu kinga mu qananu yan iska ne tunda iya kamu nigeria.......
Haka rukkaiya tamaeda mu kamar bayinta nida mubina duk malamanmu sundaena functioning kumun karbu baya aeki har muka gashi mukasa saurata ido muna Mae dana sani abubuwa damukayi har mubina kasa ta duka tana bani hankuri wae tabiye shairin shedan da xuciya daxafin kishi Tah tashi halakani,,, nace mata bakomae nima naroketa gafara haka muka cigaba da xaman hankuri da rukkaiya taxamu gimbiya ah gda sanan dagurin alhaji
Allah sarki karkiso gani alhaji yakuma wani Wawa sauna mukuma munkuma kamar kajji gurinsa baema san damu ah gidan ba ruwansa da cinmu da shanmu
Haka dae rayuwa take tafiya shekaran rukkaiya daya cib tasa alhaji yasaketa
Daman kuddi taxo ci saboda alhaji yanada nashi rufin asiri ta kwashi rabonta takama gabanta
Arxinkimu daya duk takare asirinmu harna alhaji
Yanxu alhamdilillah xama da kishiya sae godiya sae dae abunda baxa arasa ba
Falmata kinji kadan daga labarin xama da kishiyuyina don wasu basu faduwa walahi
Hummm lallai sameera dole ki tsori kishiya duk do kema kinyi taki barna
Allah dae yah tsaremu nima dae banji ah bakinsa ba gurin hajiya najji tana barin Gidana sae gashi kinxo wae tunda bana haehuwa danta aure xae kara dan ta motso bataga jikanta ba
But sae yadawo na tambayesa inda dagaskene
Dankare!!! Shikenan taki taqare tunda uwarshi naraye
Kuma kishirya kishiyana bafashi sae anyi shi tunda tafurta Allah dae kawae ya. kareki dayinta Allah yasa kar yarda yabiye mata
Amen.....
Feedoh🖊
[9/3, 18:11] Feedoh: ⚜*BRILLIANT* *WRITERS* *ASSO*🖊
*XAMA* *DA* *KISHIYA*🤦♀
Story,, written
by....feedoh
Dunbi gaesuwa gareku masoyan brilliant ku tsaya cakk ah brilliant asso takuce har kullum koda yaushe burinsu saku nishadi da anashuwa☺
*DEDICATED* *TOO*
Brilliant asso
🅿=2
Sallama yaketa yi but shuru ba ansa kuma ba kowa fallo dirrect dakinta yatafi but bakowa ah ciki kitchen yanufa aeki ya iske tanayi dab dab dab yake tafiya dan kar taji shi
Ji kawae tayi anrugu muta tabaya har xata bude baki tayi kowa yajuyuta tagabansa tare da cewa shshhhi matsalata dake Kin cika tsoro cwty
Uhmmm tho bakae bane koh salaam babu
Waya cemiki banyi salama ba ae ina tayi bakijini ba har dakinkki naje bakya ciki nace nasan kinanan
Gefen sajen sa tashafa uhmmm darlling inanan yau aekin dare nike sae danayi magrib sana nafara wallahi sameera ce taxo muka ta fira ita ta tsaedani
Har yanxu dae yana rugume da ita sae yanxu ya saketa rare da daga kafadansa irin ina ruwansa🤷♂ tare dafada wanan dae dogon xance naki baxae fidaki dacewa kinmin girikin dare dan haka kyaci abunki ke Kadae ya juya daniya fita daga kitchen din
Dasauri tasha gabansa haba darling kayi hankuri kasan yin girki dare ba halina bane kawae uxuri yagita hana yenta biyu tahada Dan Allah kayi hankuri kar kayi fushi takarashe maganar kamar xatayi kuka
Tunda tafara magana yake kallonta daman shima dawasa yake mata dadin shi da ita abu kadan koh bae kae yakawo ba takafa bada hankuri kenan shiyasa kullun yake qara sonta
Hancita yaja tare da Murmushi dadina dake saurin katsewa daga wasa shikenan na hankura muje natayaki aekin
Murmushi tayi kawae Allah kabarshi nakusan gamawa
Kintabata,,,,ehh
Tho sae kinfito ina fallo
Sharp sharp tagama daman tuni tagama miya towo takwashe tasaka ah food flask
Ah tire mae girma tajere kayan datasan xasu bukata
Because tasan yau akasa xasuci tunda tamakara ah aekinta
Fallo tawuce akasa Centre carpet ta aje tire din tana dagowa sukayi ido hudu murmushi yasaka mata sannu da aeki swty
Sannu kaema as sae ka sauko muci koh
Tho rankiyadade
Saukowa yayi,,,,,ah plate daya tasaka musu lumshe idanuwansa yayi da kamshi miyar taushe da yaji kayan ciki
Haka suke ci suna fira cikin do da qauna
Shidae Koh ta ina yanason falmata sa bagaren girki tsabta ladabi komae nata burgesa take shi baesan meyasa hajiya keson yaqara aure ba shidae yanason cwty sa bayason hadata da kowa but yah iya dole haka takamashi
Shiyada ma xae mata bayani yake tunani duk yasan ita Mae saukin kaii ce
Kunne sa taja haba darling tunani Mae kakeyi haka tun danxu ina magana kayi shuru
Humm bakomae cwty kawae gajiya aekine
Tho ga juice din
Cocunut juice tayi wanda yaji madara dasu flavour yanasha yana suntii dasa mata albarka bakadan Abun yabata dariya ba shi Alla dole drink din yamasa daddi haka yasha yakoshi
Sae dah tabarta daya koshi sanan takwashe kaya tanufi kitchen
Koda tadawo yana saman kujera yana kallonsa hannu yamiqa mata xo My swty I Miss u so much
Murmushi tayi masa tace Miss u to my husby taxauna kusa garesa xae jawota tayi saurin jaye jikinta yace miye haka tace haba halan bakaji tsami kitchen nafito ae sae kabari harnayi tsafta kaena koh
Uhmmm kina bani mamaki swty ina ruwana dawani tsamiki nikawae dumin jikinki nike buqata naji
Uhmmm xakaji inda kamatso kajji kabiyuni daki kaga tafiyata haka tasheka tana dariya ah tunaninta kamuta xaeyi
Girkiza kansa yayi yace swty kenan kina burgeni ina sonki ah xuciyata baxana iya rabuwa dake ba, ,,,,,,kin kwanta da hankaki ae basae kince inbiyu ki ba inanan xuwa
Tana isa dakki kayan jinkita tacire tafada toilet tayi wanka alwala ta dauro gabadae tana fitowa batare da bata lokaci ba taga batar da sallah
Tana gamawa tacire hijab in jikinta gurin mirror tanufa lotion kawae tashafa ma jikinta sae body spray kawae da tasaka hade dah humra Wow natake tadau wani kamshi har wani lumshe idanuwa take
Wadrobe inta tanufa wata yelelowa riga ta ciru kallan Sky Blue sae kanta daya sha gyara tasa masa pink in hula bakaramin kyau tayi ba tana gamawa kan gado tawuce tayi Adu ah ta da tunani bacci xae dauketa tana gamawa tayi laff abunta kan katifa abunta
Tanaji yana salama but sae tayi shuru kamar batajinsa
Comon beb kitashi nasan ba bacci kikeyi ba hmm plx cwty kitashi magana nikeson Muyi
Uhmmm.... Uhmmm harna fara bacci
Hancita yaja bawani bacci,,,,kinyi kyau cwty na kamar nahadiyeki
Humm nqgode
Tho inajinka darling
Falmata magana nikeson muyi tafanhimtar juna Hope kinajina
Tah natsu cux tasan baqarama magana bace tunda yakirata da Real sunanta,,,,,Ehh inajinka
Falmata nasan danxu hajiya taxo gurinki Taxo miki dawata magana
Uhmmm Ehh
Tho kiyi hankuri da abunda xakiji hajiya ta matsa sae nayi aure kuma bayada nah iya danbi umurni iyayye
Dum..dum..dum gabanta yafadi
Dagaske kishiya xakamin sae sar..
Ga hawaye shar shar
Yanxu shikenan dan Allah baebani haehuwa ba sae naxamo abun wulakanci har kayada xakamin kishiya
Haba haba
Tunda tafara magana yake kallon bakinta yana maejin tausayinta
Gaski... Bata karasa magana ba taji bakinsa anata kissing dinta yakeyi son ransa sae daya jagulgulata ya gamsu yasan itama ta gamsu hanalita ya kwanta tashe Tah yayi hanunta ta yarike haba falmata kifanhiceni kinsa dae ina sonki so bana wasa ba duk wanda naga xae wulakantaki sae inda karfina yakare balle nida kaena
Qara aure daxanyi baya na nufi bana sonki Koh kinmi laefi a ah kawae umurni mahaefiya xanbi
Kinsa keta dabance baxan hada kowa dake ba
Gurbinki daban yake ah xuciyata
Kina maganar haehuwa ae inaga haehuwa Tah Allah ce duk sanda yaga dama bawa mutum xae bashi inda Allah bae kadara xan haehu ba kona yi wani auren baxan haehu ba
Kawae hajiya takasa gane haka ne
Dan haka ki kwantar da hankalinki yin kishiya bashine xamu rabu ba
*Xama* *da* kishiya baya na nufi tashin hankali ba
Ina tare dake koh ayaushe ahakn yata bata baki yana kwanta mata da rae harta daena kuka shesheka kawae take rugumuta yayi yana bubuga bayanta alamun tayi shuru ahakan bacci yayi awon gaba da ita
Haka yashinfede ta yana maejin tausayinta da sonta ah ransa
Feedoh🖊
[9/3, 18:11] Feedoh: ⚜ *BRILLIANT* *WRITERS* *ASSO* 🖊
*XAMA* *DA* *KISHIYA*🤦♀
Story,,, written
By....feedoh
Rlyy Miss u my lubly sis
Ameenah aliyu ina sonki irin sossae inan😘
Really miss u My craxy frndx
Hauwah g hamxa
Sumaeyah fanah
Nabilah abdallah
Jeddah sullaeman
Meryy hamxa
Hussaenah Abdullah
Heart u olll❤
⬇
1⃣INDOMIE SOUP= do Farko Xaki jajjaga attaraugu da albasa ki dora kan Pan dinki,, ki Saka butter ki,,sae ki xuba attarugu da albasa ki soya, sae ki xuba ruwa 1cup, indan yata fasa sae ki fasa indomie dinki,, ki murmusa ta ah ciki..sai ki saka ground black pepper, Dah ground all Spice half tsp, sae 1tbsp rusted sesame seed (kantu)...sae kibari ta dahu,,, aman ruwa ruwa
2⃣CHICKEN INDOMIE=zaki Dora ruwa a tukunya ,,indan yatafasa sae ki xuba indomie ki, ki xuba Spice's inki, sae ki yanyanka dafaffen naman karzarki into cubes ki xuba, ki barshi yayi romo..
3⃣CHESSE INDOMIE= da farko xaki xuba ruwa a tukunya, indan ya tafasa sae ki xuba indomie ki, da spices ki, sae kiyi grating mozerella cheese koh cheddar cheese dinki, ki xuba acikin indomie dinki,ki barbada dried Green leaves (busasshen ganye) Kamar su lawashi, corianda koh parsely
4⃣INDOMIE MAi DADDAWA=da farko zaki dora ruwa dai misali, sae ki zuba 1tbsp na daddawa kisaka attarugu sae kibarshi yayi ta Tafasa kamar mintinu 10 ,yadda daddawa zata dahu sossae, sae ki zuba indomie dinki da spices inki, ki yanyanka albasa,ki rufe harta dahu amma da romo!
*DEDICATES* *TOO*
Brilliant asso
🅿=3
Shima dae daqet bacci yadaukesa yanata tunani yanda zae buluwa al amari fatan shi dae Allah yabashi ikon yi adalci tsakaninsu ahakan bacci yadaukesa
Asuba ta gari!!! Masallaci yadawo daga sallah asuba dakinta yawuce daniyar tada Tah but sae ya iskota akan sallaya tana laximi xama yayi harta qare
Ina kwana darling dafatan katashi lafiya
Lafiya qalau cwty nah
Kema dftn kintashi lfiya
Lafiya qalau
Shikam aransa yamasa yau baxae samu gaesuwa ba tunda yayi maganar kishiya koh dayake yasan ba halinta bane yasan baxata iyaba
Darling ina magana kayi shuru shiya dawo dashi daga tunaninsa
Duke take agabansa tayi nildown
Tace darling kayi hankuri da abunda nama jiya baccin rae ne dakuma ban iya dane xuciyata ba har nakae dafa dama maganar da bae kamata ba
Kaje kayi aurenka kabi umurni mahaefiyarka Allah yasanya alkhairi yasa daga shigowarta tafara haefa muna baby's masu kama dakae
Nikuma yabani ikon dauriya da hankuri yakuma bamu xama lafiya Mae durewa hannunsa takamo tariqe kamin alqawali bazaka wulakantani ba akan amaryaka baxaka juyamin baya ba baxaka dinga cimin xarafi ba indae mudin wa ena alqawali kaci kaminsu baxa asamu matsala gurina ba
Idanunta tadago hawaye ne sharr ah idonta shima hawaye yakeyi Wanda tun lokoci data Fara yake hawaye yana maejin tausayinta da ina ma yanada dama daxae kiyin aurenan yakasace da matarsa kawae..
Hanunta yajawo saman cinyarsa ya azata harshen sa yasa yana share mata hawaye hanunta yariqe yana murxawa ah hankali insha Allah falmata namiki alqawalin kasan cewa tare dake baxan taba wulakantaki ba kin cancanci jinjina gurina ina kuma godewa rabbi dayabani ke ah matsayin farin cikina Allah yamiki albarka yakuma nunamin randa xaki haefamin yaro
Ameen tace tare da rugumesa tana kuka kada kadan shikam sae rarashi yake can tace yunwa nikeji
Yace tabari yaxo sauketa yayi akan jikinsa kitchen yanufa
After some minutes
Yadowo da cup ah hanunsa na ruwan Tea sae plate dake dauke da indomie and egg tasheta yayi
Shike bata ah baki cikin so da qauna har takoshi
Shima wanda tarage yaci
Cemata yayi barri yaje dakinsa akwae abunda xaeyi
Tho kawae tace masa
Yana fita tahaye gado Tana ta tunani har bacci yadauketa bata falka ba sae 11:15 dasauri Tah tashi toilet tafada tayo wanka
Kwaliya tayi tadaukan hankali duk da simple make up tayi atamfa ce tasaka yellow mai kwalliya Red ah ciki sosae atamfa ta anshi jikinta baqaramin kyau tayi ba
Gawani daddan kamshi dake tashi jikinta Fallon tanufa but baya Chan dakinsa tanufa tana salama but shuru haka ta bude dakin tashiga bacci yakeyi ga alaman aeki daya gama don koh system din bae rufe ba
Tana son tabashi yacigaba da bacinsa but taga tym yatafi far 12 saura
Gurin fuskarsa ta tafi tana shafawa ah hankali chan yariqe hanun yana Mae murxawa ah hankali
Idanunsa yabude akan cute Face inta xunbur yamiqe
Wow cwty kinmin masifa kyau kiss din hanunta yayi
Humm tnx katashi kayi wanka nixan shiga kitchens hanunta yariko wani irin kitchen kixauna kijurani yanxo xanefito mafari kitchen kiyi warin hayaki kihanani jin dumin jikinki
Nasan dae bayunwa kijeji yanxu ba nima bana ji kibari letter mufita muci abunda ran mu keso
Murmushi kawae tamasa
Toilet yawuce kallo yabishi dashi Tana Mae son mijinta yanxo abun haushinta dole sundinga sharing insa da wata baxar komae yamata sae yama wacan gashi bangaren Love baxa ah barsa ah baya ba killer ne indae gurin love ne shiyasa takeson abunta tana cikin tunani sae gashi yafito
Yana fadin cwty taso kitaema kamin nashirya haka tashirya shi Tsab cikin wani yaddi mara nauyi kallah ash colour yayyi kyau sossae
Fallo suka fito sae xuba. kamshi suke kan kujera suke xune suna kallon dadin kowa sabon salo ah tashar arewa24
Chan kuma sunata firansu tana maqale ajinkinsa yana Aeki sa koh nashafar duk sansan jikinta dayake ra ayi
Yaga uwar gida tasha kyau yamanta da wayansa daki hhajiya sae kira take ba adagawa duk taha sale
Nan takira driver tace yakaeta gidan naseer
Yau Mae hana taci mutuncinsu shida shegeyar matarsa sae haka Allah taketa masifah har suka iso knocking sukaji anayi suna cikin jin daddinsu tsaki yaja yana mae fadin kowaye ah cikin ranar na dan axaba tsiya
Yana bude kofa yayi ido hudu da hajiya
Ah hajiya sannu da xuwa
Shin xaka bani hanya in wuce Koh yaya kah wani tsareni bakin kofa
Hanya yabata tashigo
Sannu daxuwa hajiya anwuni lafiya
Banwuni ba don uwarki shegiya Mae kama da muna fukae
Irin kettah Allah nan tho aure bafashi sae yayi shi
Kaikuma......
Feedoh🖊
[9/3, 18:11] Feedoh: ⚜ *BRILLIANT* *WRITERS* *ASSO*🖊
*XAMA* *DA* *KISHIYA*🤦♀
Story,,,,written
By....feedoh
Gaesuwa gareku masoyan xama da kishiya 😘😘
*DEDICATED* *TOO*
Brilliant Asso
🅿=4
Kaikuma!!!
Nadawo gareka dan raeni hankali halan kamanta alqawali damu kayi nacewa xakaxo karfe 12 gashi har ana neman 1 yanxu
Kuma dan tsaba iskanci inata faman kiranka kaki dagawa
Ashe wanan banxar mata kabiyewa aman shigar karuwae an tsuke ba aekinyi sae ci dakaewa masae
Laah hajiya ae wayar nadaki nabaro banmasan kin kira ba dasauri yawuce dakinsa wayarsa yadauko 10 misscal yacima 8 na hajiya 2 na abokinsa umar
Dasauri yadawo fallo
Wallahi kuwa hajiya dagaske ga misscal nan
Auw daman kaxata qarya nikema ne dan raeni hankali
Kasan me bason bata lokaci oyyah tashi maxa ka wuce inda xaka
Auw daman nacemiki xani wani gurine
Bason shashanci naseer ina mukayi dakae xakaje jiya bagidan hajiya baraka nace xakaba gurin laurat diyarta cux itace xaka aura
Daga falmatan har naseer saeda kowa yaxaro ido jin sunan laurat
Naseer ne yace hajiya kinko ji abunda kika fada laurat fa kikace xan auru
Ehh manah
Hajiya laurat kikace wanan tatace yar iska waye baesan yar iska bace ah garina waye baesan sunanta ba ah garinan wani irin iskacine batayi da kallan duniyanci
Haba hajiya ciki nawa tayi tana xubarwa ah garinan sanan yanxu kice ita xan kwasa na auru wa kaena ae irin wanan baxa arabata da cutta ba ah jikinta
Ehh najji naseer kuma kasan nima ah garinan nike bawae fini sanin labarai kafiba balle laurat dake matsayin diya guna kuma ahakan nace ka aurota
Sanan dakake maganar yar iskace ae ga babar yar iska ah gabanka koh kamanta inda ka aurotane xuru fa ka aurota
Sanan Kana maganar tayi ciki ae inaga garan ita anada tabbas xata haehu tunda tunda hartana ciki
Tho wanan shegiya fa dako batan wata bata tabayi ba,,,itako inasan ran laurat naxuwa gidanan da shekara xaga jikana ehhe
Kuma don haka banason want bayani kawuce daki kashirya cikin mutunci ina xaune nan xaka wuce
Ahaka xani hajiya ita harwani mutunci gareta balle namata shiga mutunci
Kaci gidanku naseer
Maza ka wuce kashirya
Haka rae bae soba yawuce dakinsa dan shiryawa
Kekuma munafuka xaman ME kikeyi
Aeki yacimiki don kuka yanxu kika fara sae hawayen sunkare kuma laurat kamar tashigo gidanan ne indae ina raye
Itadae falmata tunda hajiya tashigo tafara masifanta take kuka
Tashi tayi tawuce dakinta
Hajiya ce tace dayafimiki kam tunda babu aekin komae daga ci sae xaman daki
Mstweee mutum dae yadauko wakansa abu mara amfani
Itadae bata cemata koh uffan ba tashigewanta dakki
Naseer yana shiga toilet yanufa yayo alwalla shiryawa yayi yasakeyi cikin shada Brown colour bakaramin kyau yayi ba naseer ba laefi choclate colour ne Mae tsowon fuska wace take daukeda dogon hanci sae sexy eyes insa bakinsa Mae daukeda Pink colour
Dogo ne bayada jiki sossae but yanayin jikinsa yamasa kyau
Ba mace daxa tagansa bata kyasa ba
Argurguje yafito sae xuba kamshi yake auw hajiya baki tafiba kinanan
Ehh ina xanje banga wuce warka ba
Ina falmata take
Nixa ka tmby tunda ajiyarta kabani....
Tho bara naje nadubata dakki namata sallama
Salaams Mae xaka mata irin ga uwarka koh maxa ka wuce mutafi inka dawo tahanaka shiga gida tunda baka mata sallama kafita ba mstwwee
Dan Allah hajiya kibari naje nadubata shin tun yanxo xa afara nunamata rashin adalci kafin ayi aure
Kaci gidanku naseer nikake cema haka tho komae xakace sae dae kace baxakaje dakinta ba kawuce muje
Tho ae sae kibari har nayi sallah koh
Auw lokaci yayi ne inaga yanxu 1:40 kabari inda kah karasa chan Gidan sae kayi ah gidan su laurat
Gidansu laurat fa hajiya ga masalatai dayawa but narasa inda xanyi sallah sae chan
Sae akacema su ba musulmai bane ba abun sallah ah gidan,,,,,, nifa Kana batamin lokaci kawuce mutafi haka badon rae yaso ba yawuce suka fita daga gidan daman driver na ajeta ta sallameshi motar naseer tashiga daniyar yamaeda ta gida sannan yawuce gidan su Laurat
Allah sarki baiwar Allah tana shiga daki bisa gado tafada tana kuka Mae ban tausayi duk wanda yaji sae ya tausaya mata,,,chan dae tagaji Tah tashi tana Mae nana tawa laurat xah ah auro taxama kishiyata inadillahi wah ina alaihi raji"un Allah gani