Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

din tayi shi kuwa ruggume ta yai cikin tsura mata ido yake shida mata Abida zata tare gobe.

Itako Mami ido ta zubawa inuwar su ta jikin labule tana haggo jaraba da naci irin na d'an nata.

Ita kuwa Khadija a hankali tace.
"yayi kyau"

Shi ko shafa kuma tun ta yayi sannan yace.

"Ke Abba yace sai kin worke zamu tare abin mu gani gaki shiya sa zan d'aga miki k'afa dan kiyi garau da wuri mu tare ba mai matsa min".

Zame wa tayi sannan ta koma ta konta cikin sanyi tace.
" bacci nakeji"

Shafa k'irjinta yayi sannan ya rufe mata jiki ya manna mata kiss a goshi ya juya ya fita yana mai ce mata.
"I love you so much
good night my dear"

Yana fita tai baccin ta,
shiko tafi yake kamar bugge,
Mami kam kamar ta kurma ihu dan takaici.

Shiko Mahmoud haka yai ta fama da begen marsa.

*Kuyi hak'uri sisters Yau pg d'aya kuka samu sai gobe in ALLAH YA KAIMU*


By Garkuwan FulaniπŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg 3⃣6⃣to3⃣7⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡


Pure moment of life writer's
P.m.l.w


www.aishaaligarkuwa.blogspot.com


```Kuna raina brothers & sisters na daku nake alfahari kune jinina farin cikina Allah ya barmu tare ya k'ara mana k'aunar juna da shak'uwa, fatan Alkhairi a gare ku
Sheik Muhammad Ali Garkuwa
Doctor Usman Ali Garkuwa
Barrister Khadija Ali Garkuwa
Engineer Adam Ali Garkuwa
Mlama Hafsat Ali Garkuwa
Hamisu Ali Garkuwa
Auta yar kirki Rahama Ali Garkuwa Allah ya bar k'auna ya rayamu bisa imani```

```Ya Allah ka jikan Captain Abubakar Ali Garkuwa,
Rabbi ya kai haske k'abarin ka```



A hankali lamari ya rink'a juyawa komai ya fara sauyawa Khadija kwana ki sun d'an ja lamirin yana yinta ya fara canzawa.

Yau kusan kwana 25 da tare war Abida Amman Mami ta kasa ta tsare ta hana Mahmoud zuwa gida a cewarta ya zauna a gidan shi ya nitsu,
In Khadija taga dama ta tiyi duk yadda zatayi,
shiko tunda suka tare da Abida bai regeta da komai ba dan mahaifi shi ya wadata su da duk wani abin buk'atar rayuwa,
Sai dai kuma bata samu kanshi ba tunda an hanashi ziyartar Babyn shi.

Yau asabar tun waye war gari garin Adamawa aka tashi da yanayin mai dad'in gsky yanayin ne na damina ba rana ko kad'an sai iska mai sanyi dake kad'awa.

Haka ya tunzuro shauk'in masoya ya tsuma masu rauni soyayya ma bare irin su Mahmoudu da yakeji duk duniya ba abinda yake marari sai matar sa a haka ya wuni cikin begenta Har zuwa la'asar sakaliya.


Khadija kuwa gaba d'aya yanzu rayuwa ta juya mata ta tsinci kanta cikin wani yanayin sauyin da bata gane menene shiba sam tun randa Mahmoud ya aikata mata aika cecciya sam bata jin dad'in jikinta wata muguwar kasala ta shiga rayuwar ta gashi bata iya cin komai sai abin zak'i-zak'i sannan sai wani yanayin da bata gane k'amshi ko yaushe ita sai tai tajin kamar wari kawai take shak'a ita da jin sa,ida sai in tayi bacci sa,arta d'aya data konta sai baccin a hakan taji ta gaji da zaman gidan shiya sa yau ta shirya kayan ta tsaf tace zata tafi gidan su Anty ko tace ta kira mijin ta ta gaya mai shine fa ta koma kan gado ta konta cikin kasala ta kirashi.

Yana ganin kiranta ya mik'e zaune cikin kula da k'auna yace.

"Baby ya akayi me kike so?".

Cikin fara jin bacci tace.

" Ayyah dama ina so inje gida ne gun Mama nayi kewarsu Fadil".

A hankali ya sauk'e ayijar zuciya sannan cikin sanyi yace.

"Baki da lfy ne najiki kamar baki cikin kuzari".

A hankali tace.

" a a lfy ta lau".

A hankali yace.

" to ki mik'e ki d'auki photo yanzu ki turo min en gani in lfy yarki lau".

Baki ta tura cikin jin takaicin yadda yake juyata kamar wani ubanta,
ta katse kiran daga konce ta d'auki kanta sannan ta tura mai.

Yana gani ya mik'e tsaye rik'e da key tare da kiran ta yana.

"Kince lfyar ki lau sannan kinga yadda kika rame meke damun ki toh gani nan zuwa yanzu wlh".

Ita kam da tuni ta fara bacci ture phone din tayi ta konta lup abinta tana bacci cikin kasala.

Shi ko kai tsaye gidan ya nufa yana zuwa ya wuce parlon Abba inda yaji su Mami da Anty na ciki dan Abban yau ya dawo daga tafiya.

Yana shiga ya gaida su Mami kam da ker ta amsa sannan ya gaida Abba tare da mai sannu da hanya, cikin sanyi ya juya gun Anty a hankali yace.

" Anty meke damun Baby ne naga gaba d'aya ta rame".

Ajiyar zuciya tayi tare da cewa.

"Wlh nima ban san meke damun taba amman sam bata walwala kuma bata cin abinci".

Abba ne ya kalle su cikin kula yace.

" toh kunje Asibiti ?".

Mik'ewa yayi yana fita tare da cewa.
" bari muje yanzu"

Kai tsaye d'akin Anty ya wuce su Abba kuwa binshi sukayi da ido yayinda Mami ta watsa mai harara.


Yana shiga ya hank'ota konce lup abinta sai bacci take tana fidda numfashi a hankali.

Ido ya tsura mata ganin wani irin fari da tayi har wani yellow-yellow tayi ga yar rama fuskar ta tayi fiyau sai kuma k'irjinta da yaga ya wani d'an k'ara cikowa.

A hankali ya rab'a gefenta ya konta cikin lallabawa kar ta farka ya jawota jikinshi ya ruggume ta tsam a faffad'an k'irjinshi sai sauk'e ajiyar zuciya yake yana shafa bayan ta da gashin kanta,
Ita kuwa Khadija cikin baccin taji wani irin k'amshi mai dad'i yana ratsata,
k'amshin da taji ba abinda take so kamar ta dauwama cikin shak'arsa shiyasa cikin kasala ta kara mannewa jikinshi a hankali tasa hannu d'aya ta sakalo wuyanshi sannan tasa d'aya kuma cikin sumar kanshi lkci d'aya d'umin jikin ta ya rink'a ratsashi a hankali ya tsura mata ido cikin sanyi yace.

"Baby na meke damun ki meke ranar min dake ban son ramewar ki ko k'adan nafi mura dinki da k'ibar ki".

Ita kam bata ma san yana yiba sai mak'aleshi take tana tayar mai da borinshi a haka tai ta shak'ar k'amshin turaren jikinshi tana sauk'e ajiyar zuciya.

A haka har yaji an fara kiran sallah ganin haka yasa ya d'an zameta cikin sanyi ya mik'e har zai juya sai kuma yaji ta rik'e hannushi ido ya tsura mata ganin baccin take Amman ta mak'aleshi a hankali ya zare jikinshi sannan ya sumbaci pink lips d'inta da su kayi sanyi kamar k'ankara.

Da ker yaja jiki ya fita gudun kar Anty ta shigo,
yana fita sukayi kicibis da Mami fuska a had'e tace.

"in ka fita kar ka kuma dawowa ka wuce gidan ka"

Toh yace cikin rauni kamar zai saki kuka.


Ita kuwa yana fita ta farka tashi tayi ta zauna tare da lumshe ido tana shak'ar k'amshin da ya tafi ya bar mata a jikinta,
jiki a macce ta kalli Anty cikin sanyi tace.

"Anty wannan k'amshi faa ina kika samu turaren wuta mai dad'i haka ko humra ne ni nama kasa gane wanne irin k'amshi ne mai dad'i haka dan Allah Anty bani turaren".

Ita kam Anty ido ta zura mata a hankali tace.
" Ni ba turaren da nasa a d'akin nan sai dai in na jikin Mahmoud ne".

A hankali tace,
"Anty yazo ne?
shine bai tada niba zan tafi yace in bari zaizo ya kaini"

Itako Anty wucewa kawai tayi ta fita a ranta tana,
"kwoji da shi dai Ku tare nima na huta da rikicin ku"

Ita kuwa Khadija wasa-wasa k'amshi turaren take son shak'a abusai karuwa yake mata gashi k'amshi jikinta ya fara bacewa kamar ta share sai taji ta kasa lkci d'aya warin da take ji kuma ya dawo sabon fil,
Kawai sai ta zauna tana zubda k'ollah tana cewa Anty.

"Warin nan zai kashe ni pls Anty kice ya kawo min turaren nashi wlh naji k'amshi ya kore min warin".

Murmushi tayi sannan tace.
"ki kirashi ke da mijin ki ni me nawa a ciki?
tunda warin ke kadai kikeji sai kace abin iska".

Ni yata ta share batun amma koda ta kota baccin dare sai ta kasa bacci sai k'amshin kawai take muradi ko tea dinma yau ta kasa sha.

A hankali ta jawo phone d'inta ta kirashi,
Shiko a wannan lokacin begen ta yasa dole yaje gun Abida ko ya samu ya rage zafin da yake ciki,
tana bacci ya same ta a hankali ya konta gefen ta cikin sanyi ya jawota jikinshi a hankali ya fara aika mata wasu sak'on nishi masu wuyar man cewa a hankali ta bud'e ido ganin zahiri ne ba mafar kiba yasa cikin farin ciki yau mijin ta ya san da ita sai kawai ta mak'aleshi cikin nuna mai k'auna gaba d'aya ta riki tashi ya mance a duniyar da yake.
yana cikin halin makanta da kuram ta yaji kiran Babyn shi ya shigo woyar dan daga sautin kiran ya gane itace shiya sa cikin
Wahala da kasala ya daga woyar murya na rawa yace.

" Baby na ya akayi ne me kike so? ".

Ita kuwa kuka kawai ta saki tare da cewa.
" turaren da kasa yau dinnan nake so ka kawo min na kasa bacci sai k'amshi nake sonji".

Jiki a sab'ule ya mike har yana k'ok'arin fad'uwa cikin lallashi yace.

"Kiyi shiru kibar kukan gani nan zuwa yanzu zan kawo miki".

Abida dake jin abin suke cewa cikin kirsa da salon.jan hankali ta kamo hannushi cikin sanyi ta jawoshi jikin ta,
A hankali ta rink'a murza shi tana juyashi gaba d'aya ya susuce ba abin da yake buk'a ta sai ita,
a ranshi kuwa tuno kukan Baby yake amman kuma ko tsayuwa bazai iyaba bare yayi tuki haka ya mace kan Abidan a d'aya bak'k'aren kuma mmki yake yadda bataji tsoron sa ko kad'an ba,
cikin kauda komai a ranshi yayi mata rumfa da k'irjinshi,
abin mmki Abida ba tsoro bare kuka sai dai ta d'an k'amk'ame shi tace .

" wayyo Hamma zafi kamin a hankali".

Shiko Mahmoud a nashi gefen sam bai zaton zai sameta budur waba sabida yadda take sai dai kuma duk da haka budur cinta nada rauni dan ba wani jini ko wani azaba bare suma.

kuma hakan bawai yana nunin ita ba budurwa bace.

A a Sam budur wace sai dai abune dake kan mafi akasarin yaranmu na yanzu budur cinsu na samu rauni ne tun a yarinta sanadin guje-guje da sallake ramuka da labbatu da hawa bishiya da daga Abu mai nauyi da yanayin yin al'adah da cin Abu mai d'aci,
duk suna rege k'arfin budurcin mace,
ta yadda in ba na miji mai ilimi da sanin yanayin abin ba sai sunyi zato zinace ta d'auke budur cin.

So shi Mahmoud yasan da haka sai dai baiji yadda yaji akan Khadijan shi ba.

Shiyasa da gari ya waye bai wani tsayuwa jinyar tab'a dan bata jin yatun ba bare a jinya ceta.

Kawai shiryawa yayi ya kaiwa Khadija turaren da take son,
ita kuwa Abida abin sai ya cikata da takaici sai kawai ta kira Mami ta shaida mata ga abin da ya faru gashi bata da lfy kuma bai kulata ba.

Shi yasa ita kuma Mami yana zuwa ta karb'i turaren ta bawa Nabila tace ta kai mata tayi uwar da zatayi da turaren, sannan shi kuma tace ya juya yaje ya kula da marsa.

Haka ya juya ba dan yaso ba yana komawa ta narke ita a dole bata da lfy ganin b'ata mai lokacin take ya hatsala ya rink'a fad'a.

"Ji Abida kikayi dan iskanci ke ina rawan kan naki ya barki kika adana kanki waike baki da lfy wlh in zaki mik'e ki mik'e dan ni banson rainin hankali jarabebbi ya kawai".

Ita kam kuka kawai ta rink'a yi ganin haka kuma ta bashi tausa yi nan ya zauna yai ta lallab'a ta.

Ita kuwa Khadija ta fesa turaren har ta gaji sam bataji kamshin da take son ba,
gaba d'aya sai ta k'ufula wato don tace tana son turaren ne shine zai kawo mata wani data matsa da fesawa sai ya rink'a sata tashin zuciya dole ta hak'ura cike da takaici ci.

Ta kirashi tana mita shi kuwa da iya gskyar sa yake rantse mata wlh shine turaren da tace ya kawo matan wanda ya saka taji a jikinshi.

Ita dai fushi tayi tak'i yarda shiko Yana son zuwa Mami tace bata yarda ba a haka har sai da yayi sati 2 kafin yau ya matsa mata dan Allah zaizo tace yazo Amman bazai dad'e ba,
yace ya yarda.

Yana zuwa bayan ya gaida Mamin shi ya shige d'akin Anty yana shiga ya samu...



By Garkuwan Fulani
πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg 3⃣8⃣to4⃣0⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Pure moment of life writer's
P.m.l.w

Yana shiga ya samu Anty a zaune a parlon cikin girmama wa ya gaida ta sai kuma ya d'an zauna har zuwa d'an wani lokacin sannan ya kalleta tare da sun kunyar da ido yace.

Anty shiru ban ga Baby ba fatan dai tana lfy?".

Murmushi tayi sannan tace.

"Tana wonka yanzu ta shiga".

Cikin jin dad'i ya mike tare da cewa.

" pls Anty in ta fito ina jiran ta a d'akina".

Toh tace sannan shi kuma ya fice,
d'akin Mami ya biya ya mata slm sannan ya fice ya koma d'akin shi konta yana jiranta.

Ita kuwa Mami harda murna da dariyar mugunta ai ya tafi da wuri.

Ita kuma tana fito parlon tazo cikin shak'ar k'amshin da numfashi harda lumshe ido
murya a kasalan ce tace.

"Anty kinji k'amshi nan da nakeji wlh har cikin raina nake jin dad'in turaren nan".

Ita dai Anty binta da ito kawai tayi,
ita kuwa ganin haka yasa ta koma d'aki tana d'an tura baki ita gani take sun maidata shir memmi yace.

Gaban mirror ta zauna tai ta murza fatar ta da mayuka da turaruka wai duk dan taji k'amshin amman a banza a haka ta shirya tsap cikin riga da zani na atampa mai taushi
ta fito ras sai ramarta da ta fito tayi wani fari mai ban sha,awa.

Tana fitowa parlon Anty ta kalleta a nitse a ranta tana jin takaici cin yadda ta sauya sam ba wilwolah duk tayi sanyi gashi ta d'an rame.

A hankali tace.
" kije d'akin Mahmoud yana can yana jiranki".

Cikin sanyi tace.
"Anty shine ya shigo parlon nan?".

"Ehh" tace tare da cewa.

"Kije yace sauri yake".

Da fari tai tunanin bazata jeba sai kuma ta tuna ko k'amshin zai kaita.

Shiyasa ta fita a kunya ce ta tafi.

a hankali ta tayi sallamah a bak'in k'ofar tasa sai kuma taji shiru,
a hankali ta kuma yin sallaman sannan ta bud'e labule ta shiga a hankali.

Kan 3 str ta hak'k'oshi yana konce a rigingi ne idonshi a lumshe fuskar sa ta tsurawa ido tare da shak'ar k'amshin da ya gauraye parlon lkci d'aya ta kuma lumshe ido tare da sauk'e ajiyar zuciya.

Shi kuma duk abin da take yana ganin ta sai murmushi yake yana dan sauk'e numfashi.

Ganin tana tsaye dai yasa a hankali ya bud'e ido sannan yasa,
hannu ya jawo nata a hankali ya jawota jikinshi itama kamar mayen k'arfe ta manne mai cikin zafin nama ya ruggume ta yana mai matseta a k'irjinshi.

Itama cikin bibiyar k'amshi jikinshi ta manna kanta tasa hannu bibbiyu tare fa ruggume shi tana mai tura kanta cikin k'irjinshi tana shak'ar k'amshin sa.

Shi kam Mahmoud mmk yake sosai yada ta mak'aleshi take ta k'ara shigewa jikinshi tana mai ruggume shi cike da k'auna abin da bata tab'a yi mai ba.

Ita kam ta manta komai sai k'amshi sa da take shak'a ga jikinta da yake mata zafin zazzab'i ta samu nashi jikin da sanyi sai ya zama ita da kanta take kara shige mai.

Ganin tana son jin sanyin jikinshi yasa ya tallabo ta da hannu bibbiyu ya mik'e ya nufi cikin d'aki da ita kai tsaye kan gado ya direta.

Sannan ya zare manyan kayan jikinshi ya cillasu gefe kan gado ya haura cikin rawan jiki ya jawota jikinshi,
ya kifeta kan cinyar shi a hankali ya zuge zip din rigarta zareshi sannan ya kunce zanin ya zare ya wur gasu kan carpet.

Juyota yayi jikinshi suna fuskan tar juna ido ya tsura mata ita kuwa kauda kai tayi shi kam jamota yayi jikinshi sannan ya konta ya d'aura ta kan ruwan cikin shi ya jawo blanket ya rufesu cikin rawan jiki ya rink'a shafa k'irjinta ita kam sai lumshe ido tayi sannan ta kuma tura kanta cikin k'irjinshi.

Ganin yadda take mak'aleshi yasa cikin rawan murya yace.

"Baby baki da lfy ko zazzab'i ke damun ki ji yadda jikin ki yayi zafi ko zamu tafi asbiti ne naga kamar sanyi kike ji".

Shiru tayi tana wasa da suman kanshi sannan tasa hannun ta d'aya a k'irjinshi tana shafa sumar dake konce a k'irjin nashi.

Fuskar ta ya zubawa ido ita kuma sai lumshe nata idon tayi.

Kara jawota yayi a hankali yace.

"Meyasa bakya son sa brezia sai kibar k'irjinki,
a tsatstsaye suna sole min ido".

Murya can k'asa tace.

" k'irji nane ke min ciwo in nasa shiyasa sai numfashi na yai ta d'auke wa".

Hmmm yace sannan ya shafa fuskar ta a hankali yace.

"Toh kuma meyasa Sa kikayi fushi dani kona kiraki bazaki d'aga ba?".

Baki ta d'an tura sai kuma tai rau-rau da ido alamun zata zubda k'ollah tace.

" ba kai bane nace ka bani wannan turaren daka sa yanzu kak'i, sannan ka bani wani can mai sani tashin zuciya da mura".

Shiru yayi Yana nazar tan kala manta sannan Yana nazar tan canjin da ya samu daga gareta sannan ga yanayin jikin ta da ya sauya,
hannushi ya sa kan cikin ta a hankali ya shafi cikin tare da d'an matse marar ta da d'an k'arfi.

Zillo tayi da k'arfi ta k'amk'ame shi tare da sakin d'an k'ara ta rik'e hannushi tace.

"Wayyo Mahmoud zafi".

Murmushi ya d'an yi sannan ya kuma jawota a hankali cikin rad'a yace.

" wannan turaren shi na baki kawai dai bazaki ji k'amshin a jikin kowa ba Baby sai a jiki na,
ki yarda dani Wlh shi na baki Matata ".

Konciya ta gyara cikin jin wani irin yanayin ta d'an kalleshi,
aiko sukayi ido cikin ido,
cikin shauk'i ya kashe mata ido d'aya sannan a hankali yace.

" Plss ki gaya min meke damun ki".

A hankali tace .

"Sanyi nake jikuma bana iya cin komai kuma kullum da zazzab'i nake kwana"

Lumshe ido yayi sannan kamar maijin bacci yace.
" yanzu zan miki allura mgnin sanyin kina so ko?".

Kai ta gyad'a mai cikin yin mik'a a kanshi,
shikuwa dariya yayi dan ya gane bata gane manu farsa ba,
cikin sanyi ya rok'ogo kanta.

Ita kuwa ido ta zare cikin tsoro ganin abin da yake da niyar aikata mata ta k'amk'ame hannun shi baki na rawa tace.

"a,a Pls Mahmoud barni wlh ban da lfy gashi ban gama workeba ba gashi zafi ina tsoro kar kamin komai dan Allah".

dariya ya d'anyi ganin duk ta rud'e sai karkarwa take bakinshi ya kai kan k'irjinta ya rink'a juyata,
ita kuwa a hankali ta rink'a mik'a tare da ruggume shi,
Lokaci d'aya taji yana shirin mata abinda take tsoron,
sai kawai ta sake ta rink'a zubda k'ollah tana juya kai da murza kafafu tare da yarfa hannaye tana.

" Ayyah kayi hak'uri ka barni ni ina tsoro".

Bakinshi yasa kan k'annen ta cikin sanyi ya hura mata iska a kunne sannan a hankali yace.

"Kiyi shiru Baby insha Allah bazaki ji
zafin ba zan biki a hankali kinji ko ke dai ki nitsu karki sa naji miki ciwo kinji ko".

Kai ta gyad'a mai dan ba bakin mgna kam.

Haka yayi ta binta a hankali da lallab'a ta kuma duk da hakan da yake Khadija akwai raki da shogob'a ga tsoro sai kawai ta kama kuka tana yarfa hannu tana.

" Wlh zafi nakeji ni na gaji wlh ni bazan iya ba".

Shiko ganin duk lallab'a ta da yake rakinta da ragunta yasa tana mashi kuka kawai sai ya rink'a murzata da kyau yadda zatayi kukan a ganin shi,
ai tafi worewa ta saba dashi dan in yabita tata sai su shekara suna rayuwa a hakan.

Ita kuwa ganin ya had'a abin da mugunta yasa ta rink'a dan bugun k'irjinshi tana tureshi.
Shi dai bai kulaba sai da ya samawa kanshi gamsuwa sannan ya tabbayar ya horata,
tukun ya sahirta mata jawota jikinshi yayi sannan ya ruggume ta yana maida numfashi da lumshe ido yana mai sa mata albarka.

ita ko lokaci d'aya wani irin zazzab'i mai zafi ya rufeta a take ta fara b'ari tana k'amk'ame shi murya na rawa tace.

"Amai nake ji cikina kaina zazzab'i nakeji sanyi Hamma".

Cikin kuzari ya tallabo bota sannan ya rufeta da jikinshi cikin rad'a yace.

" Zo kiji d'umin mijin ki nima haka yamin a wancan ranar kuma ya bari zo kema zai bari".

Yana rufe baki yaji ta fara wani irin yuk'urin harar wan kuma ba abin da ke fita sai gala baita da tayi lokaci d'aya ta birkice duk tayi laushi.

Dama ga yunwa ga zazzab'i ga rashin k'arfi ga tazo ta had'e da namijin duniya ya had'a kab ya tono mata cutu kan.

A take duk tayi lukui sai ido ba baki kam Mahmoud ya kashe duk tsiwar ta tafi.

Shi kam gaba d'aya ya rud'e wonka yayi cikin sauri -sauri sannan itama ya mata tare da maida mata kayan ta kai tsaye cikin mota ya kaita ya suka nufi asibiti kafin su insane ya kira Anty Yana ce mata.

"Anty mufa muna hanyar Asibiti Baby ba lfy sai amai take kisa sulaiman ya kawoki muna .....

By Garkuwan Fulani
πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg 4⃣1⃣to4⃣3⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Pure moment of life writer's
P.m.l.w


Cikin mmki Anty tace.
"Wanne asibitin kuke?".

Cikin tsura mata ido yace.

"Boshong clinic zamu je".

Toh tace cikin mik'ewa tare da cewa .

" yanzu Sulaiman zai kawoni".

Katse kiran yayi tare da jawota jikinshi ya d'an shafa fuskar ta yayin da yake murza siteren da hannu d'aya,
Ita kam gaba d'aya tayi nuk'ui sai manna kanta tayi a jikinshi har suka isa.

Suna isa aka tarbesu cikin kulawa yayin da suna shiga sanyin AC dake ratsa Asibitin ya k'ara mata sanyin da take ji kai tsaye office din doctor suka shiga nan take aka fara dubata tare da d'aura mata ruwa dan kuzarin ta yayi k'asa sosai,
Shi kam Mahmoud yana nanik'e da ita Dr sai binsu da ido yake yana murmushi dan suna burgeshi.

Bayan an gama binciken komai aka gano d'an k'ara min ciki dake mak'ale a marar ta cikin happy Dr yazo ya mik'a Mahmoud hannu tare da cemai.
"Congrat matar ka na d'auke da cikin wata d'aya da sati 2 kuma cikin Yana cikin k'oshin lfy ba wani matsala itama da zaran cikin ya cika 4 Mornt dai komai zai normal"

Ita kam Khadija da bacci ya fara d'ibarta cikin bacci taji kalaman likitan.

Ido ta zaro woje gami da sa hannu kan cikin ta tana shafawa lokacin d'aya kuma sai hawaye shur-shur a ido mgn take sonyi amman ta kasa sai bakin ta dake rawa.

Shi kuwa Mahmoud wani irin farin ciki ne da bai tab'a jiba ya ziyar ci zuciyar shi gaba d'aya ya cika da annuri murmushi yake kamar zai had'iye lips enshi ruggume dr yayi sannan cikin murya ya kuma zame k'asa yayi sujjada ga mahaliccin mu hamdala ya rink'ayi muryar shi har yana rawa.

A haka ya tashi ya zauna bakin gadon tare da jawota jikinshi ya ruggume ta yana sauk'e ajiyar zuciya (kamar d'an da ya gane uwar sa bayan ta bace mai).

Hannushi ya tura cikin rigarta a hankali ya kife tafin hannushi kan mararta sai kuma ya murza hannun zuwa kan cikin ta yana mai mgn cikin jin dad'i da kamar rad'a yace.

"Baby kin gama min komai me zance dake Allah ya bani komai ta sana dinki Baby na kusa na samu aboki,
na godewa Allah da ya bani ke ya kuma axur tamu da samun zuriya".

Magan ganunsa suka kara tuna mata wai cikin Mahmoud ne a jikinta
sai kawai ta saki kuka tana mai tureshi daga jikin ta wani irin kunya ya rufeta shike nan yanzu ta tabbata matar Mahmoud harda cikin shi a jikinta sannan kowa ya ganta yasan abinda Mahmoud ya mata kafin ta samu cikin ace k'anin ta wai yau shine mijin ta kuma harda cikin shi a jikinta.

Sai kawai ta kife kanta kan pillow ta saki kuka mai cin rai.

Shi kuwa hankali a tashe ya hau kan gadon ya tallabo kanta tare da jawota jikinshi ya ruggume ta murya a raunane yace.

" Baby cikin kikewa kuka bakya sona shine har ciki nama bakya sonshi wannan fa shi

2 Comments On NAMIJI BAYA KADAN
avatar
yarima-ummi

1 year ago

Reply

Why won't I download it?

avatar
abasu-kala

1 year ago

Reply

Replying to yarima-ummi

You have to subscribe for our package before downloading

Please Login or Register in order to submit comment