Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

salon karuwanci tana tafiya tana kad'a jiki"

Anty dai sai binta da kallo tayi ba tare da ta tanka mata ba haka tai ta mita har zuwa 1 dai-dai Adda Asabe da kanta ta taso Abinda ta kawo wai kafin a d'aura auren ma taxo ta sami shegiyar bazawaran nan.

Su kuwa a hotel tun 4:30 Mahmoud ya tashi a hankali ya zameta jikinshi sannan ya zare towel d'in ya d'aura sannan ya shige toilet,
wonka yayi sannan ya maida kayanshi Na jiya sai kuma ya sauk'o k'asa kai tsaye motar park ya wuce yana zuwa ya bud'e motar ya d'auki 'yar wata jaka ta leda mai tab'abrin
*Sas Hussain mall*
ya juya ya koma, kayan ya fitar musu masu kyau na maza da mata sannan yasa nashi kafin yaje gefenta cikin sanyi ya d'an kama hancinta a hankali yace.

"Baby tashi gari ya waye lokacin sallah yayi".

Ido ta dan bud'e a hankali sannan tayi Addu,a cikin lumshe ido tace.

"Toh ka bani towel d'in".

Mik'o mata yayi sannan ya juya ya zaro sallaya ya shimfid'a ya hau ya tsaya sai kuma ya juyo yana kallon ta ganin haka yasa cikin muryar bacci tace.

" Ka dena ganiba ka rufe idonka".

Murmushi kawai yai sannan ya juya ya fara nafila.

Ita kuwa da doguwar rigar daya mik'a mata da d'an kwalinshi ta shiga tayi wonka ta shirya tsaf kamar balarabi tasha tarha da d'an kwalin fuskarta tayi ras.

Bayan sun idar da sallah shida kanshi ya ciccib'eta suka kuma komawa bacci sai 11 dai-dai suka tashi suna tashi bai zame ko ina da itaba sai top 10 suna zuwa sukayi breakfast sannan ya wuce da ita Wight line

Sune basu bar wurinba sai da aka fara tafiya sallan jummah sannan ya suka iso gida aiko Mahmoud yasha masifa ,
ita kuwa Khadija kamar idansu Mami ya fad'i dan harararta.

Ana idar da sallah akaje aka d'aura aure shiko ango baibi ta kan daurin Auden ba bare ya dawo gida,
har sai kashe gari da safe ya shigo cikin gidan.

A parlon Abba ya samu Mami tai ta mita nan ma dan taga Abba ne shi dai sai hak'uri yake bata sannan ya wuce cikin gida.

Kai tsaye parlon Anty ya shige yana shiga ko yai sa'a mutumiyar tasa na parlon ta nad'e kan 1 str kamar yarinya.

Yana shiga ya d'an zauna kan hannun kujerar sannan yasa hannu yana shafa fuskarta tare da sauk'e ajiyar zuciya yana k'ok'arin mik'ewa ya d'agata ya maidata kan 3 str Abinda dake tsaye jikin window taga shigarsa d'akin ta shigo cikin yauk'i da korkosa tana zuwa ta fad'a kan faffa d'an k'irjinshi cikin manna kanta tare ruggumeshi,
Shi kam gaba d'aya ya bushe sai fuska daya had'e cikin tunanin rashin kunyar yarin yar yaji tasa hannu ta....

By Garkuwan Fulani
πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg 1⃣6⃣ to 1⃣7⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Pure moment of life writer's
P.m.l.w

_Dedicated 2 Sadnaf Lalata Ina godiya da k'aunarki gareni rabbi ya jib'anci lamuran mu_

Tana shafa sajen fuskar shi dake konce luf,
Fuska ya kuma murtuk'ewa tare da yimata kallo marar dad'i,
Itako,
ko a jikinta sai hannunta tasa ta sank'alo wuyanshi cikin kissa da k'aunar shi ta d'an yi far da ido tare da manna mai kiss a lallausan kuma tunshi cikin rad'a tace.

"Good morning my dear,
fatan ka tashi lfy ina nan inata kewarka sai yanzu na samu nitsuwa dana ganka".

Hannu yasa ya d'an tureta cikin kauda kai ya juya gefen Khadija dake baccin ta cikin konciyar hankali,
ita kuma Abida k'ara matsoshi tayi zata kuma shigewa jikinshi da sauri ya d'aga mata hannu murya a dak'ile yace.

"Wai ke kam bakida kunya ko kad'an ne?
shin bakisan kunya ado ne ga mace ba, ji yadda kike wani shige min ko tsoro bakyaji bare kunya toh me hakan, me kikeso ko tsabar rashin ta idone?".

Baki ta tura cikin had'e rai tace.

" Ashe dan mace ta rab'i mijinta laifine wlh kawai kace baka so na shigo bane ita kuma da kakeso ai har gadinta kake tana bacci".

Ya juya zai magana sai kuma ya ga Khadija dake baccin kuma tayi wani d'an juyin da mirgino zata fad'o k'asa ,
ganin haka yasa cikin sauri ya d'an tureta daga gaban shi,
ya wuce da sauri ya sa hannushi ya tareta ta fad'a kanshi cikin baccin ta kuma mirginowa ta mak'aleshi a ranshi yake mamakin irin nauyin baccin Khadija kullum da yanaji Anty Nay fad'a amman bai tab'a zaton abin ya kai hakaba,
Ajiyar zuciya ya sauke tare da tallabe ta ya maidata kan 3 str ya shimfi d'eta ita kuma sai numfashi ta sauke tare da rik'e hannushi,
Murmushi yayi cikin nishid'i ya shafi fuskar ta sannan ya tsurawa k'irjinta ido.

Ita kuwa Abida tunda ya d'an tureta k'afarta ta dan bugi jikin stol en tsakiyar parlon abinka da farar fata kuma jikin hutu sai ga jini d'is-d'is ido ta zuba mai yadda yaji mata ciwo dan ya bawa wata kariya fuskar shi take k'arewa kallo ganin yadda yake kallon Khadija cikin salon k'auna da shauk'i da so sai murmushi yake yana sauk'e numfashi da shafa fuskarta.

Kawai sai taji hawaye shar-shar dan harga Allah tana k'aunar Mahmoud,
cikin takaici ta juya ta fice.

kai tsaye bedroom d'in,
Mami ta wuce,
tana zuwa ta fad'a kan gado cikin sanyi ta manna kanta gefen Mami dake zauni ta saki kuka mai sanyi.

A rud'e Mami ta tallabo ta cikin mamaki tace.

"Abida me ya faru?
me ya miki d'an marasa zuciyan?".

Cikin kuka tace.
" Mami sam Hamma Mahmoud bai sona bai k'auna ta bai son ganina sai wannan mayyar mai kama da aljana,
Mami kiga ciwon da ya jimin dan kawai naje gaida shi "..

A harzuk'e tace.

" Shi Mahmoud d'inne ya ji miki wannan ciwon kan wata banzar bazawara,
lallai kuwa ya takalo wa kanshi fitina wlh sai ya saki shegiya Yar masu nacin tsiya".

Haka tai ta kumfar baki sannan ta lallab'a Abida tare da cewa.

"Yama zama dole ya soki ko ya zayyi kuma zai zo ya sameni".

Shi kuwa baima san taji ciwon ba bare yasan ta fita tana kuka,
Zama yayi a gefen matar shi kan carpet ya jingina jikin kujerar tare da gyara mata zaman kanta a jikin pillow,
dai-dai lkcin Anty ta shigo parlon da yake itake girki tana kitchen cikin d'an kunya ya gaida ta tare da cewa Anty "tea zan d'an sha"
cikin kula tace
"toh bari in kawo ma"
ita da kanta ta had'a mai komai,
sannan ta ajiye mai cikin d'an kallon Khadija tace.

"Ita kuma har yanzu baccin bai isa bane mutun ya kwana tunanin banza da wofi sai gari ya waye tai ta bacci"

A hankali yace .
" Anty barta kawai tai baccin ta dan naga tana jin dad'in baccin".

murmushi kawai tai ta fice ita kuma sai baccin ta take shiko duk ya susuce a kallon ta,
Mami kuwa ta gama harzuk'a ganin har yanzu bai fitoba yasa ta mik'e cikin fushi tazo bakin k'ofar ta yaye labule shiko a lokacin.

Ya tsurawa fuskarta ido dan tashi tayi cikin kafeshi da ido tana.

"Me haka zakazo ka sani a gaba ina bacci gsky ni ban fiye son nacin kallo hakaba ehe".

Shi kuwa ajiye cup din tea din yayi cikin sanyi ya zauna gefen ta tare da kamo hannunta ya juyo ta gaban shi tare da karya wuya cikin rad'a yace.

" Ya zanyi ganinki ne kawai ke sani nishad'i shiyasa ya zama dole Na kalleki ki dan na samu k'ok'olwata tayi aikin daya kamata".

Tureshi tayi ta mik'e tare da juyawa zata shiga bedroom yai maza ya ruggumo ta ta baya tare da tura kanshi tsakinyan wuyanta da kafa d'anta jiki a mace yace.

"Ki shirya zamuje wani wuri akwai abinda zamuyi".

Cikin tsiwa tace.

"Bazan jeba".

Jin tsiwar yasa ya matseta da k'arfi tare da murza k'irjinta har saida ta saki k'ara tare da cewa.

" zanje zanje ka sakeni wlh jiya ma banyi bacci ba duk ka sani ciwon jiki".

K'ara matseta yayi cikin rad'a yace.

"Nima banyi bacci ba sabida bank'i ace muna tare kamar deren shekaran jiya gaba d'aya be genki ya hanani sukuni".

Ido ta lumshe dan bai bar latsanta ba.

Dai-dai lokacin Mami ta yaye labule ta samesu cikin watsa musu harara tace.

" Hajia inda hali a sakarmin d'an yazo ina da buk'a tarshi,
Kai kuma bita zaizai maza kazo tun kan ka k'ureni".

Ita kam Khadija tana ganin ta tazame ta gefenshi ta koma kan kujera,
cikin sanyi tace.

"Ina kwana Mami".

A hatsale tace

"da ban kwana ba zaki ganni maza kauce wuwar kinibibi kinibabba kawai".

Shiru tai cikin kunya shi kuwa fita yayi cikin sanyi yace.

"Kiyi hak'uri Mami gani nan zuwa".

Tsaki taja sannan ta juya tai gaba shiko cin sauri ya juya gun Khadija fuskarta ya shafa tare da cewa "kiyi hak'uri"

Sannan ya juya yabi bayan Mamin cikin biyeyyah,

A parlon ya sameta cikin sanyi ya zauna gefen ta cikin karya wuya yace.

"Mami kiyi hak'uri bansan me nayi miki ba ki gafarce ni Mami na".

Tsaki taja cikin fushi tace.

" Mahmud ka isoni har wuya rashin zuciyar ka na damuna in banda rashin sanin abin yi ya za'ayi kan wata can bazawara ka tozarta Yar uwarka har kaji mata ciwo har takai ga kafidda mata jini a jikinta ko dan kaga tana sonka ne?".

Cikin rashin fahimta yace.
"Mami me kuma nayi mata ni ban mata komai ba wlh".

A hatsale ta mai bayanin sannan,
tace ya wuce ya d'auketa yakaita asibiti sannan kuma tace,
har gobe tana kan bakanta dan wlh sai ya saki Khadija shi dai sai hak'uri yake bata,
daga bisani tace ya shiga ya samu Abidan a d'akin su fito su tafi asbiti.

Ba dan yaso ba ya shiga cikin murtuk',e fuska yace.
"ki fito mu tafi "

Ita kuwa bawai dan ciwon ba a,a kawai dai ta ganta gata gashi shiyasa ta mik'e tana d'an dink'isawa ta bishi kai tsaye kermis ya kaita gun Abokin shi Nasir ya d'an wonke wurin sannan ya bata magani suka juyo gida.

Ita kam Khadija bata sake bin ta kan zancen saba,
Mami na masifa ba Wanda ya kulata,
da dare Abida ta tada kad'ifiri wai zafi takeji,
Ita kuwa Mami sai cewa tayi.

" kije gun mijinki inma asibiti zaku koma sai Ku koma"

Ita kam sai zamewa tai ta nufi part enshi inda shiko ya konta ya d'anyi bacci kad'an zuwa 11 ko da rabine ya lallab'a yaje gun abar k'aunar sa,
yana cikin baccin yaji kamar motsin mutun a gefenshi cikin sanyi ya juya tare da lumshe ido jin ya sauk'e hannushi kan k'irjinta cikin lumshe idon ya d'anyi shiru ita kuwa sai k'ara matsoshi tayi tare da narkewa jikinshi tana shafa sajen shi shima jin gaba d'aya ta narkar dashi yasa ya k'ara jawota a hankali ya rink'a tura hannu shi cikin 'yar rigar jikinta cikin sanyi ya lalubo bres d'inta yana mai maida numfashi,
ita kuma sai binshi take da salon k'auna gaba d'aya ta rud'a shi.

Ido a lumshe ya jawota jikinshi cikin sanyi ya....

By Garkuwan Fulani.
πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
*NAMIJI BAYA KAD'AN*
pg 1⃣8⃣to1⃣9⃣ Na
Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Pure moment of life writer's
P.m.l.w

_Fatan Alkhairi garemu baki d'aya writer's rabbi ya jib'anci lamuran mu_

Kan ruwan cikin shi ya d'aura ta sannan yasa hannu duk biyu ya ruggume ta tare da sauke ajiyar zuciya.

A ranshi yake mamakin ko wacce mace da irin halittar ta
Khadija da ake gani bazawara sannan ita ya dace ta mak'a lemai a matsayin ta na ta saba zama da maza,
amman sai sab'anin haka ido ya kuma lumshewa a fili yake gano fuskarta yadda take razana da firgita tana mai zuda k'ollah in ya matsota wanda har yau ta kasa maida mai martani ko d'aya daga cikin salon da yake mata, cikin tunanin yake tuno ko dai bata da lfy ne ko shine dalilin da yasa ake sakinta ko dai ita haka Allah ya yita bata da buk'ata ko shauk'i.

Cikin tafiya duniyar tunanin Khadija yaji wani irin salon da Abida kemai wanda gaba d'aya yajita,
jikinta sai rawa yake mak'aleshi tayi cikin shauk'i,

A sab'ule ya bita da ido rigar jikinshi ta rink'a b'alle batur d'inshi,
sannan a hankali ta shige jikinsa tare da ruggume shi tana maida numfashi.

Shi kam Mahmoud mamaki yake matuk'a wato dan Adam kowa da buk'atar sa tsoro ta bashi a ganin shi dole budurwa kam ta cika da tsoron kirjin namiji haka kuma kunya tana hana wani zubar ajin shinwai wannan wayewa ne ko rashin kunya?".

Zamewa ya d'anyi sannan ya kontar da ita kan pillow shi kuwa ya sauka daga kan gadon rik'e da pillow da nufin zai koma kan carpet ya konta.

Kawai sai ji yayi ta ruggumo shi ta konto kan bayan shi cikin rad'a tace.

"Meya sa kake guduna? nifa matar kace kai miji nane kanme zaka hanajin d'umin jikin mijina ko hak'k'ina kake shirin danne min,
ka kuwa san Allah yana ganin duk rashin adalcin da kake shirin gwada min".

Bai kula taba sai shiru da yayi yana jin yadda ta had'e k'irjinta da bayan shi tana wani goga mai yan k'affafun bres d'inta tasa hannu tana murza k'irjinshi.

Abin ma tsoro ya bashi,
"anya wannan bata san namiji ba kuwa?".

Yana cikin tunanin yaji tana cewa.

" Me take dashi wanda banda shi dame ta fini sannan ita ko yaushe kana lik'e da ita".

Cikin fushi ya juyo ya raru mota ya matse bres d'inta cikin dak'ilewa yace.

"Ina abin yake me kike dashi irin na matar da nakeso me zanyi da ramarki kina nan ko k'irjinki bai gama cika ba sai jara bar tsiya da son mazan tsiya kin biyoni har d'aki dan naci ni da kike gani baki cika cikan da zan iya ratsaki ba me zan samu a gareki yarinya k'arama dake sai fitinar tsiya jara bebbeyi kawai".

Tunda ya fara surfa masifan tayi shiru tana jin yadda ya matse bres nata cikin takaici ta saki kuka tare kife kanta.

Shi kam sauka yayi ya share ta dan wlh sam bai son mace mara aji ace mace ta maida kanta tamkar itace namiji wai adole waye wace ko soyeyyah.

Ita kuma kukan ta rink'a yi tana tausaya wa kanta dan Allah ne ya jarabci zuciyar ta da son Mahmud ba yin kanta bane sonshi ne da sha'awarsa ke tsuma ta.

Shiko jin zata matsa mai da kuka gashi ta to no mai fitina so kawai yake ya jishi jikin Khadijan sa.

Cikin sark'e war voice ya mik'e tare da kamo hannuta ya tsaida ta ya gyara mata rigarta yaja hannunta fii har zuwa bakin k'ofar parlon Mami cikin nuna ta da yatsa yace.

"Daga yau kar kikuma zuwan min d'aki ban buk'atar komai daga gareki tunda dama an gaya miki bazaki tare ba sai na gama karatu dan haka ki kiyaye wlh kika kuskura kika sake zuwa kika zo kika matsa min zan b'ab'b'alla ki aikin banza yarinya kamar mayyah".

Sannan ya tura ta ciki ya kuma jawo k'ofar ya rufe.

Kan kujera ta fad'a kawai ta saki kuka.

Shiko yana komawa bacci ya gagara ba Abinda yake bege sai jikin khadyn shi
gaba d'aya ya kasa konciya dole ya fito sad'af -sad'af
ya nufi cikin gidan .

Ita kuwa Abida Kukanta ne ya jawo hankali Mami.

A rud'e ta fito parlon bakin ta har yana rawa tace.

" Ke Abida me ya miki kiyi shiru ki gaya min me ya aikata miki?".

Cikin kukan ta yashe kab yadda sukayi ta gaya mata,
aiko Mami ta cika pim fashewa kawai zatayi bakinta sai rawa yake ta kasa magana tana cikin hakane ta haggo inuwar sa yana gilmawa cikin hasala ta bud'e k'ofar a fusace tace.

"Kai zo nan shanyeyye bita zaizai".

Yana zuwa ya bud'e baki zai magana kenan ta kifa mai wani wawan mari.

Dafe kuncinsa yayi cikin tsoro da razana lokaci d'aya cikin jin zafin ya kuma jinta cikin kaushin murya tace.

Wlh ka isoni ka kureni Na rantse da Allah sai ka saki Khadija daga yanzu nan zuwa wayewan gari wlh sai ka saketa ba dai a kanta kake tozarta 'yar,
'yar uwata ba?".

Shi kam Mahmoud kai ya rink'a juyawa tare da rumtse ido yace.

" kiyi hak'uri Mami wlh ni ba Abinda Na mata Mami wlh Khadija kam bata da laifin komai a wannan abin".

Cikin fad'a tace .

"Yanzu daka korota kaci Zara finta uwar me zakaje yi a d'akin can din?".

Cikin sanyi da inda-inada yace.

" Humm dama phone ne zan d'auko".

Cikin tsawa tace.

Ji gaba d'aya sun susuta ka sun maida ka ma k'aryaci wai phone d'in ka wannan kuma menene a hannun ka?".

A hankali yace.
"A a d'ayan phone d'inne".

Mari ta sake zuba mai sannan cikin bada umurni tace...
...

*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg 2⃣0⃣to2⃣3⃣ Na Aysha Ali garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Pure moment of life writer's
P.m.l.w

www.aishaaligarkuwa.blogspot.com

*Kai Ku kauce Ku bada hanya gani na Faso fans na kuyi hakuri shekaran jiya da jiya baku jiniba wasu yan uzururruka ne kuma yanzu na gama dan haka muje zuwa wasa farin girki*

```Har kullum kuna raina ina sonku fiye da zatonku domin kuma kuna sona a duk cikin yanayin da rayuwa ta juya min kun kasan cemin katank'a abin jigina sannan hazo rufa rana me zance daku sai dai fatan rabbi ya hadamu a jannatul firdausi,
Sisters Na bafa zan manta da kuba
Khaleesat haydar Ummi Aysha Zahra Muhammad surbajo Anty khady Momyn sultan Ummi hanif Seemaluv Sadnaf Maryam Abdool Rufaida Jannart Maman Aleesha Halyymar Fiddausi Sodangi Anuty Fauzy Nana Fa,ad Ummee garkuwa Sadnas Duduwa Delu chogal Walida Waziri dija waziri salmah jamcy
Dama sauran da ban abbata ba Writer's baki daya ina al'fahari daku
Pure moment of life writer's
Rabbi ya jibanci lamuranmu```

Cikin bada umurni Mami tace.

"Mahmoud indai nice na haife ka na kuma shayar da kai toh yanzun nan ba sai wani lokaci
ba,
Ka saki khadija ka rubuta mata takardar ta kuma yanzu ka kai mata
in kuma ba haka ba wlh bani ba kai kuma nono na dakasha Allah ya I"...

Cikin tsoro da firgici jin furucin da take shirin furtawa ya zame k'asa jiki na rawa ya rink'a rarrafe kamar yaro har yaje gabanta dai-dai lokacin ita kuma ta zauna tare da tsura mai ido,
A hankali ya matsota cikin rawan jiki da ketowar zufa ya d'aura kanshi kan gunwarta tare dasa hannushi kan cinyarta,
Cikin sanyi ya rink'a juya kanshi alaman ki gafar ceni yake mahaifi yata,
ga kuma wahaye na koranya a fuskarsa.

Tureshi ta kumayi shi kuwa k'ara manna kanshi yayi kan cinyarta cikin rawan murya yace.

" Dan Allah Mami am ki rufa min asiri kar kiyi min baki Mami na ki jik'aina ki sanya min al'barka a cikin wanan aure da nayi
Mami na,
nasan duk duniya kingi kowa sona kuma kinfi kowa tausaya min Mami na kimin afwa kar ki rabani da farin cikina Mami ina son khadija itace farin ciki na Mami idan na rasata raina zai iya barin jikina".

Said kuma ya saki kukan Mara sauti ita kuwa Mami tureshi tayi ta nufi cikin d'aki tana shiga ta fito cikin murtuk'e fuska ta mik:a mai

2 Comments On NAMIJI BAYA KADAN
avatar
yarima-ummi

1 year ago

Reply

Why won't I download it?

avatar
abasu-kala

1 year ago

Reply

Replying to yarima-ummi

You have to subscribe for our package before downloading

Please Login or Register in order to submit comment