Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
4 / 4
tayi da kanta tace halin kishi dai irin na wasu matan da basu da lissafi da control ɗin zuciya akansa in banda haka meye abin tashin hankali akan Kharimatu Ni ganin ma da nakeyi batakai kishiya ba yarinyar nan....." “Eh aifa dama Dole kice haka mana tunda ba Abida aka ɗaukarwa ba idan batakai kishiya ba kisa gyatumin mijinki ya auro......" Dafe kuncinta tayi da sauri saboda wasu faya fayen maruka da Aliyu ya sauke mata a kuncinta ta saki ƙara tare da matsawa baya ya nufota cikin muguwar Hassala yayi ball da ita ya rinƙa ƙoli da ita har wajen asibitin yace “Zan iya ƙyaleki akan duk wani rashin mutumcinki amma ki kiyayi abu biyu taɓamin iyaye da kuma ƙara gigin taɓa lfyr Kharimatu....." Miƙewa tayi tayi kansa tace “inkaga dama ka kasheni bazan fasa ƙudirina akanta ba wlh Indai baka saki yarinyar nan ba saina kasheta" murmushin takaici yayi yace “na roƙeki karki fasa kiyi duk abinda zakiyi abinda kike baƙin ciki akansa saita jishi a jikinta kuma itama saita haifamin kamar yanda kika haifa kekam na daɗe ina nadamar auren jahilar mace irin ki tabbas aurenki jalabi ne gareni ba alkhairi ba wawuya mara lissafi to waima ke a haukanki wannan ce zatasa nafasa abinda nayi niyya? To kuwa ki canza tunani domin na fahimci ko a makaranta ta ƙarshe kike ɗauka shiyasa kike tunanin barazana zata canzama Aliyu ra'ayi".......... An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 4 of 4