Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
4 / 4
tanajin wani irin daɗi aranta yau shaheed yayi romance ɗinta amatsayinshi na mijinta itakuwa miye zatayi tanuna jin daɗinta akan wannan lamarin...acan cikin bathroom ɗin kuwa shaheed ruwa yasakarwa kanshi kana yarufe idonshi da azabar ƙarfi cikin wani irin yanayi yace "mike shirin faruwane ? Dama lubnah ba budurwa bace? Tagama zube mutuncinta awaje tukunnah aka kawo mishi ita? Innalillahi wa'innailaihi raji'un atake wata irin tsanarta taƙara ɗarsawa aransa jiyakey inama betaɓa sanintaba arayiwarshi sam ayanzu go ganinta bayasonyi,,,ahakan yayi wankan yafito sanye da rigar wanka, ganin tana nan kwance akan bed ɗin haihuwar uwarta yasa yaɗai buɗe waidrop yaɗauki kayanshi yaƙoma bathroom yasaka se hamdala yakeyi Aranshi da bataga girmashiba, yana gama saka kayan yafice kota kanta bebiba...da kallo tabi bayanshi tana sakin murmushi tare da cewa gama miskilancinka zakayi kashigo hannu yah shaheed, kana tamiƙe itama ta shiga bathroom ɗin. Shaheed nafita Company yanufa duk yadda ma'aikatanshi ke gaidashi yau ko ɗaga hannu basu samuba kallo ɗaya zakamishi kasan cewar yana cikin muguwar damuwa, domin ji yakeyi Aranshi ko ranarda aka ɗaura wannan auren batakai yau kunciba, gefe ɗaya kuma ga azabar dayakeji ajikinshi, ahakan yawuce office ɗinshi ma aikatan kuwa suncika da mamakin ganin yanayinshi. Yajima a office ɗin yana tunani kafin ciwon marar yasakoshi agaba, wani irin mirɗawa takemai kamar me na ƙuda gabaki ɗaya gumi wanke Mishi fuska cikin azabar dayakeji yajanyo wayarshi domin yakira hafees amma yakasa, kusan awa ɗaya yana ahakan har yafara fita hayyacinshi Sega hafees ɗin Allah yakawo. Tunda yashigo cikin office ɗin yahangoshi gurfane gabanshi ya faɗi cikin tashin hankali yake faɗar "innalillahi wa'innailaihi raji'un shaheed miyasameka ? Dama bakada lafiyane? Miyafaru? Duk atare yake jera mishi tambayar amma ba bakin amsa mishi,,,tallaboshi yayi ajikinshi gabaki ɗaya yaruɗe ganin yadda jikin shaheed ɗin ke karkarwa gumi na yanko mishi ta ko ina Cikin tashin hankalin daya kasa ɓoyuwa agareshi yake faɗar "innalillahi wa'innailaihi raji'un mashiga ukku shaheed tashi muje asibiti please Ɗan uwana karka mutu kabar Ni dan Allah sekuma yasaka kuka kamar ƙaramin yaro, gabaki ɗaya dabara taɓacewa hafees yarasa yazeyi da shaheed gaya baze iya ɗaukarshi ba kuma beyi dabarar neman kowaba, suna cikin hakan wayar shaheed ɗin tashiga Rori, daƙyar hafees ya iya daukar wayar tare da ɗagawa cikin sauri ganin Dr sifeeyan ne kekiran shaheed ɗin. "Hello shead kana gida ko kana Company? Zanshigo yanzu, cewar Dr sifeeyan ɗin,,,sedai sautin kukan dayajine yasakashi yin sororo da wayar kafin yayi magana hafees yace "please sifeeyan yana Company bashida lafiya bansan yazanyiba banaso narasa ɗan uwana dan Allah kayi sauri kazo, yakasa zancen yana ƙara sakin kukan. "Innalillahi wa'innailaihi raji'un miyasameshi hakan? Okay ganin zuwa yanzu Nama kusa isowa, yana gama faɗar hakan ya yanke wayar...shiko hafees tacigabada kukanshi yana yiwa shaheed firfita...cikin mintinan ƙalilan Sega Dr sifeeyan yashigo office ɗin arikice, ganin yanayinda shaheed ɗin ke cikine yasa yace, suje hospital, sedai hafees ɗin yace yadubashi cikin bedroom ɗin dake akwai acikin office ɗin bashi...hakako akayi domin kallo ɗaya Dr sifeeyan yayi mishi yagano minene asalin matsalarshi. Atare suka kaishi bedroom ɗin inda Dr sifeeyan yashiga bashi temakon gaggawa, kusan awa ɗaya yana kanshi kafin yasamu komai yalafa Baccin wahala yaɗaukeshi..amma shi kanshi Dr sifeeyan yaji tsoron ganin yanayin shaheed Aranshi yace kamar wanda bashida mata...fitowa yayi yana share gumi dasauri hafees yatareshi yana faɗar "Dr sifeeyan yajikin brother na please? Miyake damunshi ne hakan? "Karka damu hafees in sha Allah Shead zesamu lafiya nazakamai drive kuma nayimai allurar rage sha'awa dudda cewar bawai zata kashe sha'awar ne dukaba amma zeɗanji sauƙi sedai agaskiya idan yatashi yanemawa kanshi mafita tayaya zebari yakaiga irin wannan matakin bayan gashida mata kuma koba komai hafees Shead fa ba yaro bane wanda ze horarda kanshi da hakan, yajima babu aure kuma baya neman mata dukkanmu shaidane akan hakan amma wannan matsalar bata fuskanceshi Seyanzu dayakeda aure gaskiya ya ajiye miskilanci gefe yasamawa kanshi nutsuwa domin komi ajin namiji idan yazo wannan fagen dolinefa seya duƙa hafees ka fahimtar dashi wannan please...tunda Dr sifeeyan yafara magana hafees yatsareshi da ido cikin mamaki yanzu duk wannan Bala'in sha'awa ce ta haddasa shi? Ashedai itama mugun cinwone, innalillahi wa'innailaihi raji'un gaskiya kuwa idan hakene zebawa ɗan uwanshi shawarar yaƙara aure kawai Indai zamane baze iyayi da lubnah ba. Ajiyar zuciya yasauke afili yace "shikenan Dr sifeeyan in sha Allah zanyi ƙoƙarin fahimtar dashi Allah dai yabashi lafiya yanzu.. Ameen ya Allah, dama zanbiyo naganshi domin ɗazu yakira akan yanaso muhaɗu shine dama Nazo ta bansaniba ko wannan matsalar ce tasa yake nemana Kafin abin yayi ƙarfi kawai deyanzu zan wuce in Allah yasa yafarka idan wani abun ne daban seya kirani...."to shikenan badamuwa mungode Dr. "Ah wanne irin godiya kuma ai tsakanin mu babu godiya hafees kunwuce hakan ku abokaine na amana. Ɗan gutun murmushi kawai yayi tare da bashi hannu sukayi musabaha kana yayi mishi sallama yatafi. Wani irin zabura jannat dake kwance jikin ghaisha tayi tana rarraba ido gabanta na mugun faɗuwa.. "ke lafiyarki kuwa? Ghaisha tariƙeta tana. Amma batace mata Komaiba sema ƙoƙarin tashi datakeyi domin ajikinta taji cewar wani abun yasamu uncle ɗinta. Wai minene jannat? Ghaisha kiramin uncle shead na tana fashewada kuka. "Innalillahi bayanzu kika rabu dashiba tomiye kuma ba kuka? "Nidai ki kuraminshi please. Ikon Allah wai jannat rigimarce tamotsa kikeso kiɗagamin hankali, riƙa ga wayar kikirashi dakanki tamiƙa mata wayar tatashi warta...cikin sauri tashiga contact ɗin shaheed tare da danna Mishi kira kusan sau ukku amma be ɗaga ba alokacin Dr sifeeyan na dubashine, aiko tayasarda wayar tashiga rera kukanta, hamida nata rarrashinta amma ina sam taƙi tayi shiru gabaki ɗaya taɗagawa mutanen gidan hankali, seda taga Yusuf ze shirin masgarta tukunnah tayi shiru domin gani yayi tafara saka ghaisha damuwa kala bata kulada abinda takeyiba yanzu abin harya dameta... Acan Company kuwa kusan awa huɗu shaheed na bacci se kusan ƙarfe 2 yafarka, dasauri hafees yaƙarasa bakin bed ɗin dayake kai yana Mishi sannu yatemaka mishi yatashi zaune yaɗan yamutsa kyakkyawar fuskarshi. "Sannu bro. "Yawwa, zanyi wanka ƙarfe nawa? "Ƙarfe biyu yanzu. Dafe kanshi kawai yayi tare da yunƙurawa yasauko, ahankali yake tafiya haryakai bathroom. Da kallo tausayi hafees yabishi harashige bathroom ɗin kana ya girgiza kanshi kawai yana mishi fatan samun sauƙi....kusan minti 10 yayi a bathroom ɗin kana ya fito yashiga yin sallar azahar wanda tuni hafees yayi tashi, seda ya idar yayi askar ɗinshi tukunnah yaɗan kwanta yana sauke numfashi. "Wai bro miye yakowa wannan matsalar please? Abin yabani mamaki ko akwai wata damuwarne tsakaninka da ƴar renin hankalin can? Tayaya za'ace tun farko bakiyi wannan matsalar ba se yanzu? Abinfa akwai ɗaure kai dan Allah kagayamin mikefaruwane bance kagayamin sirrin aurenkaba amma bazan iya jurar ganinka ahakanba wlh, please Ɗan uwana karka cutarda kanka sabida lubnah karkayi dobin cewar ƙanwata ce ka'ajiye wannan agefe domin kaima ƙanwarka ce kawai kagayamin damuwar idan ma wani auren zakayi kawai muje mufara nema amma bazeyu kazauna da cutar mace ba ajikinka domin yan kaiba yaro bane, dan Allah minene matsalar? Yaƙarasa zancen yana riƙo hannun shi, cikin tausayawa. Ajiyar zuciya shaheed yasauke yanajin wata irin ƙuna Aranshi tunowada lubnah dayayi gefe ɗaya kuma ga fargaban abinda yakeji akan jinjirar yarinya acewarshi, yanzu kuna tarin tambayoyin hafees agareshi to mizece mishi? Yatambayi kanshi, sekuma wata zuciyar tace kaida hafees fa babu ɓoyo kowani abin atsakanin ku kuna fahimtar juna tun kuna yara bame boyewa wani damuwarshi koda kuwa ghaisha ce ko innayi sukayimusu badede ba suna gayawa junansu domin sutaya juna jimamin abin, yana cikin wannan zancen zucinne yaji saukar muryar hafees yana faɗar"shaheed koba zaka iya gayamin matsalar gidankaba? Kamar yadda nake gayama tawa? Ko yanzu lokacine yayi wanda zaku farayiwa juna ɓoyon abinda yake damunmu? Ashe shaheed akwai ranarda zatazo ka kasa gayamin wani abun wanda yashafi rayuwarka? Shikenan badamuwa Allah ya yayema, yafaɗa yana ƙoƙarin miƙewa...cikin sauri yariƙo hannunshi yana girgiza mai kai idonshi harsun fara tara ƙwallah yace "ba ɓoyema nakeyiba bro abinne bayada daɗin faɗa wlh nikaina kunyar kaina nakeji akan wannan al'amarin amma ba abinda zan kasa gayama na rayuwata kafahimceni please...zaune hafees yakai ganin hawaye kwance akan fuskar ɗan uwan nashi, abinda betaɓa ganiba tun bayan girmansu komi akayiwa shaheed baya kuka amma yau gashi yanayi lallai tabbas wannan babban al'amari ne. "Please dan Allah karyamun ko minene zan iya ɗauka komi muninshi kuwa domin hankalina yaƙara tashi akan lamarin ganin ƙwallah a idonka kagayamin kawai bro dan Allah idan dai har kanaso hankalina ya kwanta. "Idonshi yaruntse da ƙarfi yana jinjina abinda ze gayawa shaheed ɗin. "Please bro tell me mana dan Allah. Ajiyar zuciya yaƙara saukewa akaro na adadi kana yace "banada lafiya hafees wlh banada lafiya banajin sha'awar kowacce mace tun tasowa na har yanzu nadakema magana wlh mace bata gabana amma abin mamaki segani na kamu da muguwar sha'awar ƙaramar yarinya wadda batasan kantaba bawani abun halitta ya bayyana ajikinta ba balle nace shine nake sha'awa hafees wlh ko wannan halin daka ganni aciki yanzu itace sanadi wannan ba abin kunya bane agareni musamman idan kasan kowace yarinya ce aikasan dai naji kunya hafees wlh naji kunya haryan abinda nayi mata yakasa barin raina, tafaɗa tare da kife kanshi ajikin hafees ɗin. Wani ɗan guntun murmushi hafees yayi kana yace "jannat ko bro? Itace kake sha'awa ko? Kuma itace ka aikatawa wani abun idan dai har na canka Dede? Wani irin ɗagowa yayi arazane yana kallon hafees ɗin kafin yace "ya ya ya'akayi kasan itace? Ko itace tagayama nayi mata wani abun? Yafaɗa cikin har haɗa magana kamar wanda ya razana... Murmushi hafees yayi kana yace ko ɗaya amma najima da fahimtar kana son jannat bawai so na kana matsayin yayan mahaifiyartaba no so irinna soyayyar aure wlh najima da sanin hakan kuma kana cewa yarinya ƙarama kake sha'awa nasan itace domin muddin akwai so doline sha'awa tabiyo baya. Ajiyar zuciya shaheed ya sauke cikin wani irin yanayi yace "Nima na fahimci hakan bro amma tayaya zan bari wannan abin kunyar yafita? "Ta yadda akayi tasaka ka acikin wannan yanayin ta hakan zaka bari yafita, tukunnah na miyasa dahar kaga kakai wannan matakin kaƙi bari kasamu nutsuwa da ita tukkunna kabarta gudun faruwar irin hakan.? Wani banzan kallo shaheed ya watsawa hafees kafin yace "nasamu nutsuwa da ita kamar yaya nayi sex ɗinta kome? "No niba abinda nake nufiba kenan? Ina nufin kayi romance ɗinta harka samu nutsuwa na tabbata bazata hanakaba.."eh hakane bazata hananiba amma da miye zanyi hakan ? Jannat ko girma bata gamayiba yanzuma tafarashi tayaya kakeso nayi? Inba wahalarda ita zanyiba, wannan ma dayafaru itace sanadi kuma batasan yazata sama mini nutsuwa ba, Yafaɗa cikin damuwa..."to ai kaine zaka koya mata yadda zata sama maka nutsuwar haba mana bro sekace ba namiji ba, cewar hafees...ido yazuba mishi naɗan lokaci kana yace "Humm bazaka gane bane bro abun da kunya fa koma mi zansaka jannat yimun doline setaga girmana awannan shekarun nata kuma hakan bedace da itaba Nima kuma inajin kunyarta yarinyar dana rena da hannuna kuma nakoma ina neman nutsuwa da ita? Ina gaskiya bazan iyaba, yafaɗa yana girgiza kanshi...kallon kawai hafees keyi cikin tausayawa kafin yace " please bro ka auri jannat mana idan har dagaske kake yimata wannan son kaga sekayi maganin matsalarku, hafees yafaɗa cikin gaskiya da gaskiya har cikin ranshi...damm hakan ƙirjin shaheed yabuga da mugun mamaki yake kallon hafees..shikuwa girgiza mishikai kaiyayi alamar tabbatawa ga maganarshi..."na auri my jannah fa kace hafees yafaɗa da mamaki.."eh mana duk macen datakai matsayinda jannat take Aranka ai aure shine mafita idan ba hakanba wata rana za'ayi ɓarna domin kuwa idan yanzu kanajin kunyarta akwana atashi za'awayi gari kadenaji kaga za'asamu matsala wadda Bama fata please bro kafahimta mana...shiru yayi mishi bekoma cewa komaiba hakan hafees yaƙaraci surutunshi har yagaji Dan kanshi yayi shiru...sunjima a company kamin sufito atare suka nufi gida. Lubnah na zaune a perlor jannat tashigo fuskarta gaja gaja da hawaye tasha kuka harta gaji,,kallon lubnah tayi cikin shagwaɓarta data saba tace Please anty lubnah haryanzu uncle shead bedawoba? Yatambaya tana matsalar ƙwallah...wani banzan kallo lubnah tayi mata kana tace "yadawo se akayi yaya? Wani irin murmushi tasaki wanda ke nuna tsantsar farin cikinta tace "wayyoo Allah uncle shead na ina kaje kabarni inata nemanka, tafaɗa tana ƙaiƙarin haurawa bedroom ɗinshi.....wata muguwar tsawa lubnah tabuga mata wadda tasa seda ta firgita tajiyo arazane tana kallonta. "Karki kuskura kishiga bedroom ɗinnan wlh marar kunyar ƙarya kawai shegiya me siffar karuwar kina maƙale da mutun kamar wata kaska, ina yaje yabarki da iskanci ubanne zemiki? Yaje gunda za'a iya ɗaukar ɗawainiyar shi ne wadda zata bashi farin ciki bakeba dazaki sakashi agaba da fitinar tsiya wai wani ina kaje kabarni? To idan bejeba ke uwar mi zaki iya yimishi? Wlh idan naƙara ganinki tare da mijina Sena karyaki agidannan, tafaɗa tana huci kamar me faɗa da sa'arta........wani irin ƙololo ne yatasowa jannat cikin tsiwa ta ƙanƙance ido tace "duk abinda yakeso zanmishi anty lubnah kodakuwa rayuwata yakeso zanbashi kima dena faɗar ubanme zanmishi domin komai zanmishi kamar yadda zemini sabida uncle shead rayuwatane wlh muddin babu uncle shead Nima babuni kuma wlh Allah bazan dena maƙale mishiba domin yanzuma nafara sedai kikasheni, tatsinci kanta da faɗar hakan badan sanin ma'anar hakan ɗin ba sedan ganin shine amsar maganar da anty lubnah ɗin tayi mata. Tunda jannat tafara magana lubnah tawaro idon jin yadda karamar yarinya ke zaro mata magana mezafi hakan. Tanajin jannat tayi shiru tayi kanta tare da daga hannu zata wanketa da mari tana faɗar "nisa'arkice dazaki gayamin magana hakan sanranki wlh senayi maganinki agidannan...."naga kin taɓamun ƴata idan har kincika ƴar halak...taji saukar muryar shaheed cikin ƙaraji da tafasar zuciya domin tun lokacinda tadakawa jannat tsawa suka shigo gidan shida hafees duk abinda ya faru akan idonsu ne...arazane tajiyo tana kallonsu yayinda hafees ke watsa mata wani mugun kallo cikin tsana da jin haushinta... jannat kan tanajin Muryar uncle ɗin nata tawatso aguje tafaɗa jikinshi..aiki ya karɓe ta shima ya matseta sosai ajikinshi yana sauke ajiyar zuciya..itama hakan, kuka tasaka tana ƙara shigewa jikinshi shikuwa ya lumshe kyawawan idanuwanshi yana sauke ajiyar zuciya kallo ɗaya zaka musu kasan cewar baƙaramin so sukeyiwa junaba...da kallo kawai hafees kebinsu. Wani irin ƙololon baƙin cikine ya lulluɓe lubnah cikin takaicin ganin yadda yawani rungume jannat agabanta abinda betaɓa yimataba dudda kasancewarta matarsa amma yazo yayiwa jannat agabanta "yaya shaheed agabana kake rungumar wannan ƙwailar kana lumsar idanuwa? Agabana zaka rungume wannan jinjirar wlh Allah bazan yadda ba doline yau nasan matsayin jannat agareka, ko wlh nayimata dukan tsiya agidannan. Seyanzu yadagoda jajayen idanuwanshi yana kallonta cikin tafasar zuciya yace "ita wannan ƙwailar dakike magana ita nake yiwa kallon mace bakeba domin tafiki komai a idona sabida keda namiji bakuda banbanci agareni, ashe kuwa ƙyaila tafiki, matsayi kuwa kuma dena zance akanshi domin ita ɗin rayuwatace kamar yadda kikaji taga Miki nine rayuwarta Nima itace rayuwata sabida hakan wlh kitaka asannu zancen duka kuma dakikayi kar Allah ya fasardake gaki garu dan Allah kidaketa kiga, yaƙarasa zancen yana ƙara manna jannat ajikinshi... murmushi hafees yayi yana girgiza kai alamar zancen shaheed yayi mishi Dede...Itako lubnah wani irin mugun baƙin cikine yarufeta cikin kuna rai itama tace "yanzu nizaka ciwa mutunci yaya shaheed agaban wannan jinjirar? Wani mugun kallo watsamata menuni da cewar zancen takeso..ahasale tace "itace mace ko? Humn dudda itace mace kake kwaso tarkacenka kazo wurina sabida nikeda abin baka ashe kuwa kaga zancenka baze ɗaukuba sabida bangani a aikaceba idan so kakeyi na yadda da zancenka nacewar jannat ce mace to ka aureta idan ka isa seta zama mace ta gaske agareka tukkunna zan yadda dacewar tabbas ita ɗin macece agareka ba jinjiraba kaga se ayi auren *SHUGER DADY* domin kawuce saurayi agareta tunda kayi zama saurayin uwarta, domin inada labarin komai akan soyayyar da adda murja tayima amma kaƙi aurenta to yanzu seka auri ƴar ta kazauna da Yar cikinka...tunda tafara magana jannat ta ɗago daga jininshi tana kallonta kalamanta namata yawo a ƙwaƙwalwa...ahasale hafees ya ɗauketa da mari cikin zafin zuciya ze ƙara mata wani shaheed yayi saurin riƙe hannunshi yana girgiza kanshi tare da sakin wani miskilin Murmushi yana kallonta ido cikin ido yace "my jannahh, yafaɗa yana jan sunan.."na'am uncle shead naaa, itama ta amsa kamar yadda yakirata. "Zaki auri uncle ɗinki? Kinshiryawa auren *SHUGER DADY* ? Kuma kibashi abinda ake mishi jawabi? Yatambaya yana hura mata iskar bakinshi akunne...lumshe kyawawan idanuwanta tayi kana tace "eh uncle shead naa nashirya karɓar komai daga gun *SHUGER DADY NAAA* tafaɗa tana shafo sajen furkarshi...kiss Yamanna nata a gefen fuskarta tare da sakin murmushi yana faɗar "good girl, kana yaɗago yakashewa lubnah ido ɗaya yajuya kawai yafice riƙeda hannun jannat...murmushi hafees ma yayi yafice tare da nufar pert ɗin ghaisha...shikan shaheed yana fita mota yasaka jannat kana yaja motar yafice daga gidan...wani irin ihun kuka lubnah tasaka domin setaga kamar tayi zancen ne danta turawa shaheed da jannat haushi amma setaga kamar reshe na neman juyewa da mujiya......shaheed kam betsaya ko inaba se harabar meney hotel yanayin Perking yafito tare da buɗewa jannat itama ta fito yariƙa hannunta suka nufi cikin hotel ɗin.....! Tofa 🤔 laifin daɗi ƙarewa domin kuwa free page yaƙare 🙏 idan kinada buƙata kibiya kuɗinki kisamu damar karanta SHUGER DADY har complete akan nera dubu ɗaya 1000, idan kinshirya biya zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 2276776261 sha'awanatu ƙasim UBA Bank kana kitura shaidar biyanki awannan nomber 👉 07037092176.🙏 An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 4 of 4