Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
2 / 4
tana sanye da riga da wando rigar takama sosai yadda manyan nashanunta suka bayyana domin tanada halittar kirji sedai mezubewarnan ne akwance yake sosai amma yanada cika, kugu kam dana kallah seda nayi tasbihi ga uban giji me halittu kala'kala domin tabbas da ƙugun wannan budurwa dana namiji kaɗan ne banbanci. Cikin kiss da barikanci take magana kamar wata jaruwa. "Kinaji adda murja wlh zanzo koyanzu aikine yaɗan riƙeni amma zanzo danasami lokaci domin kojiya naje gidan ghaisha da Zainab batada lafiya amma dai yanzu serious zanzo. Ajiyar zuciya wadda aka kira da adda murja tasauke kana tace shikenan lubnah Sekinzo inda gaske kikeyi. "Dagaske fa adda kigaidamin baby's na kafin nazo.."to shikenan zasuji in sha Allah, daga hakan suka yanke wayar. Gidan baba mlm kuwa. Cikin mamaki inna wuru ke kallonshi kamin tace "anya mlm idan akayi hakan ba'ayi ganganciba kuwa? Ni wlh tsoron sha'anin yaran zamani nakeji karyazo abu meyimana daɗi ba yadda mukeso azo daga baya ana dana sani..."bawani danasani wuru dukkansu inada cikakken iko akansu bazan zuba ido akawomin ɓarna a zuri'a ba sabida hakan nagama yanke hukunci ɗazuma nayi magana da ita Ubaidah da basheeru saura shi zayyanu magani kawai domin banaso abin yaɗauki lokaci. Ajiyar zuciya inna wuru tasauke kana tace shikenan mlm Allah yasa hakan yafi alkhairi. To Ameen ya rabbi.. TALLAH TALLAH TALLAH Mejo najeeb Labarin isseta yar gidan aljanar ruwa, labari me ban al'ajabi da rikitarwa, gakuma soyayya romantic love story 💋💋💋💋💋💋💋💋💋💓💓💓💓🤭🤭🤭🤭💃💃💃💃💃💃💃💃rikita rikita kenan, dukkansu daga alkalamin taku har kullun mesom farin cikinku wato shaha rarriyar marubuciyar littafin *IZZAR MULKI* labarin daya gigita duniyar ku, AUTAR ALHERI ✍️✍️ Soldier family (labarin mama ƙaramar yarinya me rayuwa acikin aljanu tamkar mutane, wadda daga baya zama koma rayuwa awata ƙasar cikin family me tattare da tantagaryar tsafi da miyagun aljanu, hummm gakuma soyayya da birgewa meban sha'awa romantic love. Soldiers family complete ne game buƙatarshi ze iya tuntubar wannan nomber 👉07037092176.💃 INGARMAM NAMUJI Labarin suyayya da safna me rayuwa ajeji kamar ba mutunba cikin miyagun haɗurra da kasadar rayuwa, daga gefe kuma tana soyayyar ma'aurata da wani cikakken saurayi jami'in soja a mafalki. Gakuma soyayya yazeed da sumayya abin birgewa, gefe ɗaya kuma da sadeeq da sauratt, suna buga nasu love abin gwanin ban sha'awa..idan kuma koma gefe kuwa ga fitinanniyar kakarsu me abin dariya wato Hajiya nene ikon Allah,,,, gaskiya a wannan family ana buga Ross💃 duk acikin littafin 🐎 INGARMAM NAMIJI 🐎💃 malallakin Autar alheri ✍️. Humm My little sister. Labarin huzda da ahazad yayada ƙanwa uwa ɗaya uba ɗaya amma suna wata irin soyayya meban sha'awa da birgewa daga ƙarshe sun kafema iyayensu akan cewar tabbas su zasu aure juna abinda kuma baze taɓa yuba koya wannan badaƙalar zata kasance🤔🤔🤔 romantic love and 💓💓💓💓 story 💃mallakin Autar alheri ✍️ Ghaisha tun tana tunanin dawowar su shaheed harta dena domin kusan 9:00pm yanzu, dama hakan sukeyi wani lokacin idan suka fita tare se wanda yagansu...sukuwa basu dawo gidanba se karfe goma da rabi na dare, buɗe motar yayi yafito kana yaɗauki laptop ɗinshi tareda buɗe daya Said ɗin yaɗauko jannat dake bacci kamar jinjira yanufi cikin gidan da ita.. Murmushi harun dake gefen part ɗinshi yayi kana yace "haɗuwar jini ikon Allah yanzu dawanine yayiwa yah shead bacci hakan nasan Allah tafiya zeyi yabarshi amma yanzu ji yadda ya ɗauko rigimammiyar nan Humm Allah dai ya kyauta....shikuwa yana shiga perlor gidan yaga ghaisha zaune itada hamida Yusuf na gefenta yayi bacci se Zainab dake waya ga dukkan alamu saurayinta ne tanajin sallamar yayan nasu ta yanke wayar. "A'a babana yau bacci akayima kenan? Cewar ghaisha.. murmushi kawai yayi tare da zagawa gefensu batareda ya amsa gaisuwarda suke mishiba yawuce bedroom ɗin su jannat itada hamida, agadonta ya kwantar da ita tare da miƙewa sekawai yaji tasaƙalo wuyanshi tare da turo baki gaba cikin kwaɓe fuska tashiga motsa ɗan ƙaramin bakinta ahankali...ɓanɓare hannunta yajeyi a wuyanshi yaji tariƙe jabau tare da ƙara kwaɓe fuskarta izuwamdai kuka zatayi acikin bacci, lumshe kyawawan idanuwanshi yayi ahankali yataube lips ɗinshi kafin yaƙara ɗagowa da ita yafito domin bayason tayi kukan. Da kallo duk suka bishi cikin mamaki ghaisha tace rigimammiya taƙi kwanciya ko..kai kawai yaɗaga mata tare da haurawa part ɗinshi da ita, yana shiga yakwantar da ita akan bed ɗinshi taƙara maƙaleshi again, tana kwaɓe fuska. Shikuwa shagala yayi da kallon baby face ɗinta kafin yacire hannunta da karfi a wuyanshi...aiko tabuɗe ido arikice zata fasa kuka cikin haɗe fuska yace "idan kikamin kuka Sena ɓallaki anan fitinanniya kawai..gum tayi da bakinta tana zare ido taredabin bedroom ɗin da kallo ganin ɗakinshi ne yasa tagyara kwanciyar ta kawai. Shiko wanka yashiga kusan minti 40 tukkunna yafito daureda towel aƙugunshi, mirror tanufa tashiga gyara jikinshi, seda yagama abinda zeyi tukunnah yafito perlor, yanzu ghaisha kawai yasamu anan se hamida. Duƙawa yayi kusan ghaisha tare da manna mata kiss agoshi kana yabuɗe baki ahankali yace "my ghaisha I miss you kinwuni lafiya? "Murmushi ghaisha tayi tare da shafa gefen kyakkyawar fuskarshi kana tace "lpy qalau babana ya Yar taka? Ɗan shiru yayi kamar bazeyi maganaba can kuma seyace "tana lafiya rigimace kawai, sekuma yamiƙe tare da komawa bedroom ɗinsu yaɗauko wayarshi dayagani can ashe dasafe lokacinda yaje ɗakin acan yabarta. Bayan yafito ya kalli hamida ahankali yace hamida dauko mata sleeping dress. "To Dady tafaɗa cikin sauri tare da miƙewa tanufi bedroom ɗinsu. Kanshi ghaisha ta shafa ahankali tace "miza'akawoma babana? "Bskomai ghaisha munci abinci agidan Abba. "Au yau gun Hajiya Turai kukaje kenan? "Eh yabata amsa ataƙaice. Kafin ghaisha taƙara yin magana se ga hamida tafoto da kayan jannat ɗin tamiƙa Mishi. karɓa yayi kawai kana ya haura part ɗinshi, da kallo ghaisha tarakashi harya ɓacewa ganinta, ajiyar zuciya tasauke tana murmushi Allah yagani tana mugun son shaheed duk acikin ƴaƴanta domin komai nashi dabanne biyayyarshi son yan uwanshi sonta ita mahaifiyarshi da komaima, afili tace Allah yarayaminku bisa imani yaƙara haɗamin kanku. Shikuwa gogan yana shiga bedroom ɗin daukar jannat kawai bedireta ako inaba se acikin bath...ido tabuɗe afirgice tana kallonshi...shiko yi yayi kamar begantaba, yashiga ƙoƙarin cire mata kayan jikinta yayi mata wanka kamar yadda yasaba ashekarun baya domin yanzu yashekara biyu beyi mata wanka ba, sam shaheed yamanta yanzu da wancan lokacin akwai ɗan banbanci dudda ba sosaiba....Itako ko ajikinta tunda tasaba da wanka shi. Zip ɗin rigarta yacire kana yasaɓule hannayenta tukkunna yamiƙarda ita tsaye tareda janye rigar ƙasa gabaki ɗaya wanda babu komai a cikinta bayan pant, airigar nasauka ƙasa idonshi yasaka akan faffaɗan hips ɗinta mekamar ana ciyardashi, ɗuwawunta kamar zasuyi magana ga santala santalan cinyoyinta awaje se sheƙi sukeyi, hakama daga gaba kwance gabanta yafito sosai acikin pant ɗin sabida tudun wurin....baki shaheed yasaki da hanci yana kallon zallar baiwar uban giji da kyakkyawar surar karamar yarinya kusan minti 10 yakasa motsa koda yatsarshi...itakuwa jannat gajiya tayi da tsayuwa kuma beyi mata wankanba gaya tanajin bacci sekawai tafara diddira ƙafafuwanta aƙasa tana kwarnahin kuka cikin shagwaɓa kamar yadda tasaba, inda gabaki ɗaya ilahirin jikinta yaɗauke girgiza kamar yadda take zuba taɓara, wani irin marmaɗi ɗuwawunta keyi hakama ƴan madedetam breast ɗinta. Amugun gigice shaheed yaruntse idonshi bakinshi na makarkara murya narawa yake furta "ya Salam hasbinallah wani imalwakin, sekuma yaƙara buɗe idanun domin sunƙi karɓar horonda yakeson yimusu na hanasu ganin muradinsu ai yana buɗe su sekawai yayi wata irin zabura jikinshi ko ina yana karkarwa ya....! SHUGER DADY paid book ne akan 1k kacal 👌 banyadda kowa yakaranta min book bebiyani hakkinaba kuma duk wani musulmi yasan masifar dake tattare da hakkin wani, idan kinshirya biya zaki iya tura kuɗi a account ɗin 👉 2276776261 sha'awanatu ƙasim UBA Bank. kana kitura shaidar biyanki awannan nomber 👉 07037092176. 🙏 Autar alheri ✍️ 💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫 💋💓💋 *SHUGER DADY*💋💓💋 💫 💃💃 💫💫💫 💃💫💫💃 💫💃💃💃💫 💫💫💫💫💫💫 Romantic love story 💃💋💓💋💓💋💓 Daga alkalamin *Dr Yasmeen Ahmad* (Autar alheri ✍️) Marubuciyar Mejo najeeb SIRRI Sawun Giwa And oder 🤩💃💃💃💃💃 Yanzu kuwa gatada sabon kabce me ɗauke da darussan rayuwa soyayya me ban sha'awa da birgewa duk acikin book ɗin SHUGER DADY 💃💃💃💃💃💃💃💃💃 Happy sallah all my lovely Muslim 💃💃💃💃💃💃💃💃 Gargadi Ba yarda kowa yajuyamin book ba ko akarantashi a YouTube channel batareda izininaba kuma book ɗina paid book ne sabida dan Allah akiyaye hakkina🙏🙏 Bismillahirahamanirrahim Book 1 Page 9 & 10 "Yanyota jikinshi cikin wani irin yanayi yarugumeta da wani irin karfi wanda yasakashi jin wani irin shock wanda kamar anjina mishi lantarki, yashiga sauke numfashi wani na korar wani shikanshi bazece gayanayin dayakejiba...ita kam jannat lamo tayi ajikinshi tanajin yadda zuciyarshi ke bugawa, ahankali taɗauki hannunta taɗora adede zuciyarshi inda taji yana duƙawa fatt,fatt,fatt dafe wurin tayi ahankali tabuɗe baki cikin siriroyar muryarta tace "uncle miyasa nan wurin ke dokawa dasauri? Bakada lafiya ne? Taƙarasa maganar kamar zatayi kuka...shiru yayi yana lunshe kyawawan idanuwanshi amma yakasa motsa labɓanshi balle yace wani abun, seda yaji tana neman saka Mishi kukane yabuɗe bakin daƙyar yace "karkiyi kuka my Angel nikaina bansan abinda ke damunaba sedai inaji ajikina kamar muɓata tsawon rayuwarmu ahakan, yafaɗa yana manna mata kiss s wuyanta, tareda saka hanunshi duka biyu ya tallabo mazaunanta, yana fisgo numfashin daya maƙale mashi a maƙogaro...lamo jannat tayi tana shafa ƙirjinshi dudda taji abinda yace amma batasan ma'anar hakanba, sedai itama jitakeyi kamar karya daketa wannan runguma dayayi mata domin betaɓa yimata irintaba. "uncle shead, takirashi ahankali. "Uhnm Angel ɗin shead minene? "Kaine uncle sheaddd tafaɗa cikin jan sunan. "Ya Salam shine abinda yafito daga bakinshi jin yadda ƙofofin gashin jikinshi ke buɗewa wani wani abun mekamada sanyi naratsasu ciki sakamakon jin saukar muryarta acikin kunnenshi, "oh jannattt mi uncle shead ɗinki yayi kuma uhnm? Yatambaya yana ƙara sakar mata kiss a kunne.. dasauri taƙanƙameshi tana sakin kukan shagwaɓa "uncle shead na uhnm uncle sheadddd. "My everything minene? Uncle shead ɗinki ne? Miyayi Miki uhmm my jannatt? "Bashi bane ze ajiyeni kuma kuma ai, setayi shiru tana tura baki gaba. "Ya Salam jannah bakiso uncle shead ya ajiyekine? "Eh tabashi amsa tana murza sumar ƙirjinshi. Wani irin numfashi yafisgo cikin harhaɗa magana yace "uhm my Angel un, uncle shead baze taba ajiyekiba har gaban abadan kinjiko kibarshi kawai zanmishi faɗa kuma idan yasakamin my jannah kuka, yaƙarasa zancen daƙyar yana ƙara matsar mazaunanta dake jin kamar fulawa yake murzawa...itakam jannat sam batasan ma'anar hakanba domin yasaba yimata wanka sedai yau yanayin datake kallo agun uncle ɗin nata dabanne, sunɓata lokaci acikin bathroom ɗin bstsreda yayi mata wankanba sedai musayar kalamai kawai dasukeyi daga ƙarshe dai shaheed yayi tamaza yawankewa jannat bayanta yace taƙarasa wankan...aiko tasaka Nishi rigimar seyayi mata seda yace mata yunwa yakeji abinci zeci tukunnah ta haƙura tayi domin aduniya bata ƙaunar taji ance uncle ɗinta nada wata damuwar. Koda tagama wankan tafito baya cikin bedroom ɗin hakan yasa taje gun mirror tagyara jikinta tareda saka rigarta ta bacci tayi kwanciyarta tanajiran shigowar uncle ɗinta har bacci ya ɗauketa.....shiko shaheed yana perlor yana fama dakanshi domin yau ɗinnan yanajin abubuwan Dabe taɓajiba atsawon rayuwarshi. Sam shaheed ba ma'abuci mata bane tunda ƙuruciyarshi sam mace bata gabanshi bayada feeling ko kaɗan akan mace shiyasa yake tsoron yin aure besaniba ko lafiyace bayada ita hakan yasa besaka sure alissafinshiba har abokananshi da ƙannenshi duk sukayi aure amma shi beyiba kala Dady dasu Abba suna faɗa harsun gaji sunbarshi sa'aninshi daga me ƴaƴa biyar se me 6 hakama ƙanenshi mata har maza dukkansu kowa nada zuri'arshi amma shikam har yakoma tuzuru bashida niyyar aure, yanzu hakan cikin fargaban hukuncin da baba mlm zeɗauka akanshi yakeyi...amma Sega wani sabon abu na fuskantarshi tun ɗazu da asuba da jannat tazo ƙorafin yayidare bedawoba hartayi bacci yanzu kuma ga wanda yafishi kallon surar ta kawai naneman haukatashi ga shead ɗinshi yayi Mishi tsaye ƙiƙam ba ladabi balle biyayya se haniniya yakeyin akan surar ƴar cikinshi tunda idan da yayi aure in time ai jannat sedai tazo a ƴarshi tabiyu kota ukku, amma gashi tana neman zautarda shi, shikuwa inazekai wannan abin kunyar 🤭 tofa da wannan tunani tunanin yake juye juye sakamakon tsikar da mararshi keyi har baccin wahala yaɗaukeshi....bekoma bedroom ɗinshi ba seda asuba yatashi yayi wanka yayi alwala tukkunna yayada jannat itama tayi wanka tayi alwala...saukuwa ƙasa yayi inda yanufi bedroom ɗinsu nocking yayi hamida tataso tabuɗe ganin shine yasa taduƙa dasauri tans faɗar "good morning Dady. Morning too hamida jekikaiwa angel kayanda zata saka tayi sallah, bejira cewartaba yajuya yanufi masallaci....Itako ciki Takoma taɗauki wata doguwar rigar atamfa taje takai mata har bedroom ɗinshi. Atare suka dawo daga Masallaci Dady shaheed harun Yusuf se Marwan shima da ƴar sallayarshi tayara dukkansu pert ɗin ghaisha suka nufa suna shiga babban perlor suka samu uwani me aikin ghaisha na goge goge ghaisha kuma na kitchen, shidai dadynsu part ɗinshi yawuce bayan sungaisa da yaran nashi, yatafi yana tunanin maganar da sukayi ɗazu da baba mlm Aranshi yana fatar kada abin yazamar musu marar daɗi daga gefe ɗaya kuma yana tausayin yaron nashi.....sukuwa kitchen suka nufa dukkansu amma banda shaheed yada haura pert ɗinshi. Atsaye suka samu ghaisha a kitchen ɗin tana aiki, cikin son mahaifiyar tasu harun yarungumeta hakama Yusuf suna mata Barka da safiya, seda tayiwa kowannensu kiss agoshi kana taɗauki Marwan tana karɓa gaisuwarshi. "Ghaisha ina anty jannat? "Jannat Marwan ? Cewa zakayi ina uwar rigima tanacan pert ɗin dadyn ka yau inaga can rigimata takaita jekawasameta idan kuma katsokanota kasha rabon duka Indai jannat ce. "Au wai juya dasuka dawo tayi bacci maƙale mishi tayi kenan ? Cewar harun..."wlh kuwa jiya ƴan rigimar ne akai. "Humm Allah ya kyauta. "Ameen ya Allah. "Nidai ghaisha bazanjeba seta fito zangaya mata. "Tofa mizaka gaya mata mijin? "Cewa zanyi yau suzo muje gidan abey Dady ƙarami. "Yau yawo za'ayi kenan? To Allah yasa ta yadda.."hhhhhh zatama yadda ai tunda tasan duk taɓarar dazatayi yaya hafees da Abey biye mata zasuyi gun innayi ne kawai zata sha faɗa intayi mata ba dedeba, cewar Yusuf yana fita daga kitchen ɗin. Shidai harun beƙara cemusu komaiba yafice. *DARE ƊAYA WANKA GOMA*🍌🙈 HUMM KARKI BARI ABAKI LABARIN WANNAN SIHIRTACCEN MAGANIN ƳAR UWA, DOMIN KUWA DUK WADDA BATA SANSHIBA TO TABBAS TABAR BAYA DA ƘURA, *DARE ƊAYA WANKA GOMA* MAGANINE MA MATIKAR MAHIMMANCI AGUN NAMIJI DA MACE AMMA BAZANCE KOMAIBA IDAN KIN GWADA KECE ZAKI DAWO SA GUDUNKI, IDAN KUWA HAR KIKA GWADA BEMIKI AIKIBA, TO WLH ALLAH ƊAYA ZANBAKI KUƊIN KI, Game bukatar *DARE ƊAYA WANKA GOMA* ze iya tuntubar wannan nomber 👉 07037092176 domin za'akai Mikishi aduk inda kike afaɗin duniya.💃💃 *GYARAN JIKI, ƘIBA HIPS, NONO, HASKEN FATA* DUK AKAN ABU ƊAYA INGATACCEN GARIN BOBOTIC SABAYA, BAWAI NORMAL SABAYABA NO DOMIN WANNAN GA DAƊI GA BIYAN BUƘATA CIKIN ƘANƘANIN LOKACI. SEKIN GWADA ZAKI TABBATAR HAJIYATA INADA TABBACIN IDAN KIKA FARA BAZAKI BARIBA DOMIN KOWANNE BAKI YASON DAƊI GA KUMA BIYAN BUƘATA CIKIN SAUƘI, GAME BUƘATAR GARIN BOBOTIC SABAYA ZE IYA NEMAN WANNAN CONTACT ƊIN 👉07073092176 KAYANMU BASUDA NABIYU💃💃💃 Misalin ƙarfe 8:00am kowa ya hallara akan dining ana breakfast, can nahangosu suna saukowa hannunsu maƙale dajuna cikin kyakkyawar shiga shi yasaka yadi fari ƙal ɗinki rocas yakafa hular yarbawa akanshi, red color hakan kuwa baƙaramin kyau yaƙarawa kyakkyawar fuskarshi ba, itama jannat farar atanface ajikinta ɗinki foguwar riga meratsin followers red color acikinta. Kana itama tasaka hula me kyau red, sosai sukayi kyau ba'amagana yadda suke tafiya takon takalmisu natashi shine yaja hankalin mutane kowa yakoma kansu. "Wow Masha allah gaskiya inaga duk a family nan namu acikin maza dai kan yah shead duk yafi kyau, cewar Zainab, dassuri Yusuf yace "acikin mata kuwa se aka fidda muku kyakkyawar acikin ƴaƴa tunda dukkanku jannat tafiku kyau. Harara tadoka Mishi kamar zata mare Mishi baki tace "wannan sarkin rigimarce kyakkyawa? Humm Zainab banason rigima fa harun yafaɗa cikin tsare gida domin yasan hakan ya ishesu jidali tunda mabiyan junane...ahakan suka maraso dining ɗin. Cikin girmamawa su Yusuf da harun Zainab hamida Marwan da naja ke gaidashi. Hannu kawai yaɗaga musu inda yabawa harun da Yusuf hannu suka gaisa kana yayiwa Marwan kiss yana rungume ghaisha cikinson mahaifiyar tashi yake faɗar "Barka da safiya my lovely mom.. Murmushi ghaisha tayi tace "yawwa barka babana katashi lafiya ya kwanan ƴar taka? Lpy Alhmdllh ghaisha, daga hakan yaɗuka yaɗauki naja yarinyar da Habibar harun ke goyo ayanzu. "Goog morning uncle, tafaɗa cikin sassayar Muryart... morning too jannat kintashi lpy? Lpy qalau, morning anty zee. Morning too amaryar Dady kintashi lpy. Share Zainab tayi bace mata komaiba setaje gun Yusuf yace morning uncle Yusuf. Morning too baby. Hamida kuwa hannu tabata suka taɓa domin sa'anin junane. Dasuri Marwan yazo wurinta tarida riƙo hannunta yace "good morning anty jannat. "Dan kallon yaron tayi sekuma tajanyoshi jikinta tana murmushi batace Mishi Komaiba. Sekuma tariƙa hannunshi sukaje tarungumi ghaisha tare da gaidata, "ƴar lelen babana kintashi lpy? "Murmushi taƙara faɗaɗawa tana ƙarajin son matar aranta tace "lpy qalau ghaisha na. "Anty jannat zakije gidan abey Dady ƙarami anjima? Cikin zumuɗi jannat tace "eh zanje mutsinko mango ko? Eh anty jannat. Sakinshi tayi tadawo gunda shaheed ke zaune tsakiyar kujerar da table ɗin tadawo Dede gaban shaheed tashiga tsakaninshi da abincin dake kan dining ɗin seta ɗara hannayenta awuyanshi tazagayo wuyan suna fuskantar juna...ɗagowa yayi da dara daran idanuwanshi yana kallonta amma bece komaiba. Sukuwa duka mutanen wurin kowa ajiye spon yayi aka zuba musu ido. Ahankali itama tasaka idonshi cikin nata kafin tabuɗe baki cikin wata irin murya wadda shikaɗai take yiwa maga da ita tace "uncle shead na zaka kaimu gidan dadyn uncle ƙarami please? Taƙarasa zancen a shagwaɓa. Lumshe kyawawan idanuwanshi yayi yanajin yadda zuciyarshi ke bugawa da dasauri. Ƙara matsoshi tayi takowa bakinta Dede kunnenshi tace "please my sweet uncle sheaddd, taƙarasa zancen tana jan sunan kamar tana huramai iska akunne, ita duk a zuwan rarrashine takeyi danya kaisu. Aibubu shiri shaheed yabuɗe idonshi tare da saurin yi ƙasa dasu murya can ƙasan maƙoshi yace "it's okay zankaiku. "Yeeee tafaɗa alokacinda tajaye daga jikinshi tarungumi hamida da Marwan suka shiga tsallen murna, sunjima sunayi kafin sufaracin nasu abincin....shiko shaheed yana ga taɗaga mishi yamiƙe dasuri yabar perlor. Se kusan karfe 11:00am tukunnah yadawo gidan yadaukesu se gidan abey ya ajiyesu kana yakoma warshi office....da gudu suka shiga perlor gidan inda suka samu innayi zaune tana lazimi se uncle ƙarami wato Babil shine suke kira uncle ƙarami. "Innayin Abeyyy sukafaɗa atare sunayi kanta. "Ikon Allah yau tawagar ghaisha gidannan? Tonidai karku katayani irin wannan haƙilo haka. Dariya Babil yayi yana miƙewa tsaye yace tab ɗijam yau innayi kinada manyan baƙi harda ƴar lelen yah shead abuna musamman ne. "Uncle ƙarami Bara muzo katsinko mana mango cewar jannat tana miƙewa daga jikin innayi tabi bayanshi hakama hamida da Marwan....dariya kawai innayi tayi tana girgiza kanta tare da cewa jannat akwai ƙiriniya sam baki biyu halin mahaifiyarkiba. A gadin suka je inda Babil yashiga tsinko musu ƴaƴan itatuwa kala kala sunasha suna zubarwa cikin farin ciki suna wasarsu, har Abey yadawo darana yasamesu nan aiko yakwashesu suka tafi yawo bayan sunyi lunch ɗin rana, gidajen wasa kala kala Abey yakaisu daga ƙarshe yakaisu shopping mool inda yayi musu ƴar banzar siyayya tukunnah suka dawo gidan innayi cikin jin daɗi da farin ciki...anan suka baje perlor aka ɗora daga inda aka tsaya se yamma liss kana lubnah tadawo gidan cikin shigarta ta likitoci ƙananun kaya da lab Cord akai. Tunda yayi sallama perlor tagansu ta haɗe girar sama da ƙasa domin sam batashan inuwa ɗaya da yaran gidan ghaisha sabida lubnah batada mutunci ko kaɗan, wani tsinanen kallo take binsu dashi. Hamida cikin sauri tace inawu anty lubnah kindawo lafiya? Inawuni anty lubnah cewar Marwan shima. "Lpy waya kawoku gidannan mikukazoyi? Dady, cikin sauri jannat tabigewa hamida baki dataje gaya mata Dady shead ne yakawosu, tana murguɗa baki. "Keee marar kunya nisa'arkice zantambayi abu baki gayaminba kuma kihana wani yafaɗa tukunnah ma baki iya gaisuwa bane? Dabazaki gaidaniba ina ƙanwar uwarki, shegiya me jajayen kununwa. "Baki jannat tatura gaba kana tace "sallah naje koya tukunnah idan nadawo seki koyamun gaisuwar, taƙarasa zancen tana wani jujjuya ido..itama lubnah idon tawaro kenan jannat magana tagaya mata tana nufin batayi sallamaba kome shine zata gaya mata ahagunce. "Ke dan ubanka nizaki gayawa magana wlh Sena ɓallaki agidannan, tafaɗa tanayi kan jannat dake tsaye ƙiƙam ko ɗarr babu. "Kaki kuskura kitaɓa mun ƴa wlh, tatsinkayo Muryar shaheed dake tsaye shida hafees tun shigowar lubnah ɗin suna bayanta. Cak tatsaya tare da jiyowa tana kallonsu, wani mugun kallo hafees kejifanta dashi yayinda shaheed ko gefen datake be kallah ba... jannat kuwa dagudu tazo gun shaheed tarungumeshi tana faɗar "oyoyo uncle shead na yazo...shima rungumeta yayi yana sauke ajiyar zuciya....galala lubnah tayi tana kallonsu domin tunda taji muryar shaheed tanemi nutsuwar ta tarasa Domin Allah yajarabeta da mahaukacin sonshi amma shi sam bata gabanshi, bata tashi dawowa hayyacintaba seda taji rufo kofar dasukayi dasauri tajuya zata bisu taji Muryar innayi tana faɗar ina kuma yaran sukayi ne? Ke lubnah kindawo ina zakije? "Suntafi innayi shead ne yadaukesu domin yaga wannan banzar zata dokar mishi ƴa bayan kuma duk abinda tayi mata itace taja domin duk muna tsaye akayi, hafees yafaɗa cikin jin haushin karwar tashi...faɗa sosai innayi tashiga yiwa lubnah domin taji ciwon tafiyarsu sosai batareda tasaniba. Shaheed kam yana kaisu gida yawuce pert ɗinshi ahasale domin mugun haushin lubnah yakeji akan dukan da taso yiwa jannat ɗinshi, shiyasa ko jannat ɗin tun cikin mota data dameshi yadoka mata tsawa beƙara bi takantaba...itama akunbure tashigo gidan tawuce bedroom ɗinsu. Se mahida ce tabawa ghaisha labarin abinda ya faru. Ghaisha kan Allah ya kyauta kawai tace domin tasan halin lubnah sarai..awannan. Daren dai hakan suka kwana kowa rayuwarshi babu daɗi.. Washe gari jimu'a Kowa awannan family masallacin baba mlm yake Sallah kasancewar shi babban masallaci acikin unguwar. Daga shaheed har hafees da iyayensu harsu harin dukkansu dai anan suke sallah. Bayan an idarda sallar jimu'a ne akashiga ɗaurin aure kamar daga sama sukaji ana haɗar anɗaura auren shaheed zayyan maƙarfi da lubnah basheer maƙarfi akan sadaki dubu hamsin.😱 SHUGER DADY paid book ne akan 1k kacal 👌 banyadda kowa yakaranta min book bebiyani hakkinaba idan kinshirya biya zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 2276776261 sha'awanatu ƙasim UBA Bank, kana kitura shaidar biyanki awannan nomber 👉 07037092176🙏 Autar alheri ✍️ 💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫 💋💓💋 *SHUGER DADY*💋💓💋 💫 💃💃 💫💫💫 💃💫💫💃 💫💃💃💃💫 💫💫💫💫💫💫 Romantic love story 💃💋💓💋💓💋💓 Daga alkalamin *Dr Yasmeen Ahmad* (Autar alheri ✍️) Marubuciyar Mejo najeeb SIRRI Sawun Giwa And oder 🤩💃💃💃💃💃 Yanzu kuwa gatada sabon kabce me ɗauke da darussan rayuwa soyayya me ban sha'awa da birgewa duk acikin book ɗin SHUGER DADY 💃💃💃💃💃💃💃💃💃 Happy sallah all my lovely Muslim 💃💃💃💃💃💃💃💃 Gargadi Ba yarda kowa yajuyamin book ba ko akarantashi a YouTube channel batareda izininaba kuma book ɗina paid book ne sabida dan Allah akiyaye hakkina🙏🙏 Bismillahirahamanirrahim Book 1 Page 15 & 16 "Kana tace yi haƙuri ghaisha idan ina ganin uncle mantawa nakeyi da rayuwatama. Da mamaki ghaisha ke kallonta tana zaro zance kamar ƙaramar yarinya ba ace ƴar 14 yeah ce kewannan zancen. "Sannu my mata y jikinki? Cewar Dady... dasauƙi dadyna. Allah yabaki lafiya suka faɗa alokaci ɗaya Abba da Dady harmada abbey. Ameen ya Allah sekuma tace abbey Dady ƙarami. "Na'am jannat y akayine? "Kace uncle hafees yakawomin mango juya uncle shead bekaini na tsinkoba.."to ai gayanan yanajinki jannat. saurin kallon inda abbey kenuna mata tayi, aiko taga hafees tsaye shiru yazuba mata ido shida habeeb suna kallon ikon Allah. "Murmushi tayi cikin yarinta tace "laaa uncle hafees dama kana nanshe? Aibangaba uncle habeeb inawuni. "Humm nidai banason gaisuwarki jannat Seyanzu kikaganni, cewar habeeb, shikuwa hafees murmushi yayi kana yace "ina kuwa zaki ganni tunda gaki ga madubinki ai shine kawai abin kallah babyn shead, yaƙarasa zancen yana murmushi. Dasauri tasaka fuskarta a ƙirjinshi tana dariya wai taji kunya, shikam lumshe kyawawan idanuwanshi kawai yayi yana sauraren duk wani motsinta ajikinshi...su gwaggo Ubaidah se tsokanarta sukeyi wai dama cinyon shaheed dinta yayi aurene takeyi sabida hauka wayake kishi da auren uncle ɗinshi, innayi tace indama

Chapter 2 of 4