Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 4
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels 💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫 💋💓💋 *SHUGER DADY*💋💓💋 💫 💃💃 💫💫💫 💃💫💫💃 💫💃💃💃💫 💫💫💫💫💫💫 Romantic love story 💃💋💓💋💓💋💓 Daga alkalamin *Dr Yasmeen Ahmad* (Autar alheri ✍️) Marubuciyar Mejo najeeb SIRRI Sawun Giwa And oder 🤩💃💃💃💃💃 Yanzu kuwa gatada sabon kabce me ɗauke da darussan rayuwa soyayya me ban sha'awa da birgewa duk acikin book ɗin SHUGER DADY 💃💃💃💃💃💃💃💃💃 Happy sallah all my lovely Muslim 💃💃💃💃💃💃💃💃 Gargadi Ba yarda kowa yajuyamin book ba ko akarantashi a YouTube channel batareda izininaba kuma book ɗina paid book ne sabida dan Allah akiyaye hakkina🙏🙏 Bismillahirahamanirrahim Book 1 Page 1 & 2 ""Kwance yake akan makeken gadonshi idanuwanshi a lumshe kuma yarufe rabin jikinahi da blanket daga ganin yadda kwance kasan hankali kwance yake baccinshi...asukwane tashigo ɗakin tana faɗar "uncle uncle uncle kazo inji ghaisha tana perlor Abba, uncle uncle kazo tafaɗa cikin ɗan ɗaga murya....cikin Baccin dayakeyi yafara jiyo muryarta, ahankali yaware dara daran idanuwanshi masu kama dana ƴansha yana kallonta harta ƙaraso bakin gadon..yana kallonta yarinyace ƙarama sosai domin bazata wuce shekaru 14 ba aduniya farace sol amma batada tsayi sosai sedai akwai diri daga yadda yanayinta yake domin kuwa ko ayanzu datakeda kananun shekaru amma ƙuginta abaje yake, se yan madedetam ƙirga dangi dasuka fara fito mata, kyakkyawa ce sosai domin kuwa tanada manyan idanuwa da dogon hanci sedai kallo ɗaya zaka mata kasan cewar sangar tacciyace tagaban kwatance domin se turo ɗan ƙaramin bakinta takeyi ganin yabuɗe ido yaƙi cewa komai....seda yaƙare mata kallo kana yayaye blanket ɗin dayake rufe dashi yaziro zara zaran yatsun kafarshi aƙasa kana yamiƙe tsaye batare da yace mata komaiba. Wow Masha allah haƙika wannan bawan Allah yahaɗu iya haɗuwa domin kyakkyawan mutunne nagaban kwatance, farine tass dogo me faffaɗan girji wanda kyakkyawar suma takwanta akanshi tayi liff abin gwanin sha'awa, duka jikinshi amirɗe kamar me cin ƙarfe....fuskarshi kuwa ba'amagana domin yanada dogon hanci me ɗaukeda madedecin baki wanda wajen fuskar yazagayeshi duka, kana gashi da manyan idanuwa masu kamar madara Masha Allah,,daganinshi zekai shekaru 48 aduniya amma hutu da nera sun ɓoye shekarunshi. Bathroom ɗinshi yanufa cikin wata shegiyar tafiya be ɗaukar hankalin me kallonshi....yana shigewa itakuwa wannan yarinyar tafita tana tura baki gaba...a kan dining table tasamesu Abba da ghaisha se wasu yara ƙanana kusan su huɗu dawata ɗaya sa'ar wannan ɗin, sekuma ƴammata biyu da samari kusan ukku dukkansu suna zaune akan dining ɗin. "Tofa kekuwa uwar rigima mi'akamiki kikewani kunbura baki? Cewar ɗaya daga cikin budaren....batace mata komaiba tasamu wuri tazauna kawai tana tunzurinta. Murmushi ɗaya saurayin Yayi yana girgiza kanshi yace *"JANNAT* minene? Amaryar Dady? "Ba uncle shead bane yashareni bayan ghaisha ce tace nakirashi, taƙarasa zancen tana matsar ƙwallah. "Kaga harun rabuda ita aitafi kowa sanin waye *SHAHEED* kawai rigimace takeji da ita, cewar Habibah ɗaya daga cikin budaren dake wurin. Dariya Zainab tayi kana tace "rabuda yah shead jannat ɗin Dady ai bakwa faɗa da uncle ɗinki ko? "Nidai munyi faɗa yau.."ohh ni ƴarnan wai jannat yau rigima kijeji dashine hakan? "Anty jannat ina chocolate na dana ajiye akan garinki ɗazu? Ɗaya daga cikin yaran yafaɗa...batace mishi Komaiba se harara data Banka Mishi.. "kaga Maryan rabuda ita karkasha rabon duka kaga yau ba azziki takeji, cewar ghaisha, kafin wani yaƙara yin magana sukaji takonshi yana tafe cikin izza da class kamar wani sarki...dukkansu ɗagowa suka suna kallonshi aransu suna yaba tsintsar kyawun yayan nasu. "Good morning Abba. "Morning shaheed katashi lafiya? "Lafiya qalau alhmdllh, ya amsa yana mannawa ghaisha kiss agoshi. Murmushi tayi cikin son yaron nata tace "babana katashi lafiya? "Lafiya qalau. Daga hakan kannenshi suka shiga gaidashi, "morning yah shead Morning yah shead, morning Dady cewar wasu daga cikin yaran... ahankali yake amsa musu gaisuwar batareda ya kalli kowaba daga cikinsu amma yaji sarai babu Muryar jannat acikin waƴanda suka gaidashi, saving ɗinshi ghaisha tayi da farfesun kan rago se tea data haɗa mishi, hakan yafara cin abincinshi hankali kwance. Kowa awurinma ya nutsu ana cin abinci amma banda jannat tamakure wuri ɗaya ita adole fushi takeyi...s Yariga kowa gama cin abincin kana yaɗago yana zuba mata waƴannan rikitattun idanuwan nashi, atake tasha jinin jikinta domin da tsiwarta da komai tana tsoron uncle shead..."ɗauki abinci kici tatsinkayo sassayar Muryarshi. Cikin sauri tafara cin abincin tana hawaye harta cinye. Miƙewa yayi ahankali zebar wurin yace "zo muje..ba musu tamiƙe dole tabi bayanshi, seda suka zo Kofar fita perlor ghaisha tace "babana kaje gun baba mlm yana bemanka. Ɗib yayi awurin domin seda gabanshi yafaɗi amma yadake sabida zamanshi namijin duniya yace "to ghaisha daga hakan yafice daga perlor jannat na biye dashi abaya tana hawaye...! Hummm yanzufa zamu ɗora domin ko sawwa ba'asaka ba.💃💃💃 Autar alheri ✍️ 💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫 💋💓💋 *SHUGER DADY*💋💓💋 💫 💃💃 💫💫💫 💃💫💫💃 💫💃💃💃💫 💫💫💫💫💫💫 Romantic love story 💃💋💓💋💓💋💓 Daga alkalamin *Dr Yasmeen Ahmad* (Autar alheri ✍️) Marubuciyar Mejo najeeb SIRRI Sawun Giwa And oder 🤩💃💃💃💃💃 Yanzu kuwa gatada sabon kabce me ɗauke da darussan rayuwa soyayya me ban sha'awa da birgewa duk acikin book ɗin SHUGER DADY 💃💃💃💃💃💃💃💃💃 Happy sallah all my lovely Muslim 💃💃💃💃💃💃💃💃 Gargadi Ba yarda kowa yajuyamin book ba ko akarantashi a YouTube channel batareda izininaba kuma book ɗina paid book ne sabida dan Allah akiyaye hakkina🙏🙏 Bismillahirahamanirrahim Book 1 Page 3 & 4 "Dariya Zainab tayi tana faɗar yau akwai rigima kenan zanga haɗuwa yah shead da baba mlm ga kuma ƴar rigimarshi abayansu. ",Humm ai sunfi kusa habiba tafaɗa tana miƙewa takama hannun yaranta biyu sukabar dining ɗin. A Perking space nahangosu shi atsaye yagoya duka hannayenshi abaya yana waya da Bluetooth maƙale akunnenshi, Itako tajingina da jikin motar tana tana hawaye, ko kallon inda take beyiba har seda yagama wayarshi kana yaɗago ahankali ya watsa mata waƴannan rikitattun idanuwan nashi masu saka ƴan cikinta kaɗawa. "Mi akamiki kike yiwa mutane fishi? Yatambaya fuska a ɗaure. "Sedata ƙara tura bakinta gaba kana tace "ba komai. Amma ganin kallon dayake mata yasata saurin girgiza kai kamar wadda tafaɗi wani abun ba dede ba tace "Toba kaibane kashareni kumafa ghaisha ce tace nakiraka, yak'arasa zancen tana matsar ƙwallah. Ido kawai yazuba mata yana kallonta amma bece komaiba abinda ke bala'in ƙana mata rai kenan, shiko ba komai yake kallo ba face yadda yake ganin girmanta kamar kazar turawa duka ganin haihuwarta yakeyi kamar jiya amma itace tayi wannan girman hakan ƙugunta kamar ze fashe sabida cika da daɗi ga ƙirjinta harta fara ƙirga dangi a wannan shekarun nata... ɗagowa tayi dataji beyi magana ba kawai taga yazube mata ido, aiko tashaƙa, atake tafashe da kuka tare da faɗawa ta ƙanƙame shi tana diddira ƙafafunta aƙasa. "Ya Salam shine abinda ya fito daga bakinshi lumshe kyawawan idanuwanshi yayi kana yasaka hannu yazagayeta ajikinshi. Aiko taƙara borewa kamar hauka sabon kamu ita adole yaƙi magana. Ganin abin nata ba rawaba tumami yasa ya ɗauke fuska sosai tare da daka mata tsawa cikin tsare gida yace "wlh maza kiyimun shiru kona ballaki anan kawai kizo kowani Sakani agaba darigimarki...ɗib tayi kamar ruwa yacita bazaka taɓa cewa itace me wannan iskancinba ayanzu. Mota yabuɗe yashiga tare da buɗe mata, cikin sauri tashige jiki narawa gudun tasha najaki agun uncle ɗin nata...bece mata komai ba yaja motar tare da barin gidan,,, kaitsaye gidan baba mlm yanufa.....a babban perlor gidan yasamu baba mlm da inna wuru, se ƴan ƙananun yara wanda sunayi sa'ar jannat da wanda basukai ba...cikin sauri suka taso tare da faɗawa jikinshi suna fadar oyoyo Dady oyoyo Dady yazo.. dukkansu kiss yashiga manna musu ɗaya bayan ɗaya yana shafa kansu amma fa magana ta gagara. Wuri yasamu yazauna tare da gaisarda baba mlm da inna wuru, suka amsa cikin son jikan nasu. Ƴar fira suka ɗan taɓa kafin baba mlm ya sallami duka yaran ya mayarda hankali akan uncle ɗin jannat. "Shaheed, yakira sunanshi cikin tsare gida. Ahankali yaɗago da idonshi yana kallon baba mlm kafin yace "na'am mlm. Nisawa baba mlm yayi kana yace "ina maganarmu takwana? Shiru yayi bece Komaiba. Cikn jin haushi baba mlm yace "wai mikake nufine shaheed? Magana ɗaya tazama lalura kaduba kaga duk sa'anan ninka da ƙanenka ma duk sunyi aure hadda yaranka amma banda kai harka zama tuzuru shekara shaheed shekara 48 amma babu mata kuma wai acikin ahalina, wlh to bazeyuba nagaji da zuba maka ido kasani zanyi maganinkane indai su iyayen naka tsoronka sukeji nizanyi kaji nagayama, gada hakan baba mlm yamiƙe yanufi pert ɗinshi cikin jin haushin jikan nashi......shikuwa shaheed tunda baba mlm ya fara faɗa kanshi yake aƙasa be ɗago ba seda yaji yabar perlor, jiki a sanyaya yamiƙe yafita zuwa pert ɗin Abba ƙarami domin yakira jannat sutafi, sedai yana fita harabar gidan yaganta cikin waƴannan yaran suna wasa, bece mata komaiba yanufi motarshi cikin sauri ta mara mishi baya domin tahangoshi...ahakan yatada motar suka bar gidan yana tafe yana tunanin rayuwarshi ta baya ahakan har suka ƙarasa gida. Ko shiga beyiba ya'ajiyeta kawai shiko yanufi companony shi. Bedawo gidanba secikin dare hakan yasa basu haɗu da jannat ba domin tayi bacci...Dady kawai yasamu a perlor shida ghaisha se ƙanenshi harun wanda yakeda mata Habiba da yaransu biyu...cikin so da ƙauna ga yaron nasu suka tarbarshi suna masa sannu dazuwa, hakan suka gaida iyayen nashi ba walwala daganan yanufi bedroom ɗinshi daje saman benan....da kallo duk suka bishi kafin Dady yace "anya kuwa yaronan yana lafiya kuwa naga duk yakoma wani sukuku dashi. "Humm ina kuwa lafiya domin yaje gidan baba mlm ɗazu maybe yayi mishi zancen aurene, ghaisha tafaɗa tana zubawa Dady coffee a cup. "To Allah y kyauta ina amaryata?? Cewa zakayi ina uwar rigima tanacan tayi bacci tun ɗazu tayi jiran abokin rigimar Tata bedawoba se yanzu shiyasa tayi bacci. "Aiko akwai sabuwar rigima dasafe kenan tunda hartayi bacci bataga dawowar yah shead ba, harun yafaɗa yana dariya. "Tab to Allah ya kyauta dan kam inada amarya ɗaya ba bareba. Diyara dukkansu sukayi kana sukaci gabada firarsu. Washe gari bayan sallar asuba yadawo daga ma sallaci yayi kwance rigingine akan doguwar sofa yana tunanin zantukan baba mlm domin shidai Bega dalilin dazesa adameshi akan cewar se yayi aureba bayan ba wanda zezauna Mishi da matar shikuwa ayanzu dai babu wannan lissafi ataredashi, kuma idan ma yace zeyi auren ware aura? Awannan shekarun nashi wacce budurwa ce zata aureshi? Shidai zeje neman aure a ko inaba wlh aurenshi wannan ƴammatan nayanzu da basuda kunya kuma baze auri tsohuwar guzumaba kawaidai shi yafison rayuwarshi ahakan. Yana cikin wannan tunanin jannat tashigo perlor sanye da kayanta na bacci daga dukkan alamu sallah kawai tayi tafito zuwa dubashi, tana hangoshi akan sofa tayi saurin ƙarasawa gun tareda hayewa saman kujerar akan jikinshi ta kwanta yadda suke kallon juna. Ahankali yabuɗe mayatattun idanuwanshi yana kallonta domin kobe tambayaba yasan itace domin ita kaɗai keda ƙwarin guywar yimishi hakan...Itako kallon red lips ɗinshi takeyi kamin taturi ɗan ƙaramin bakinta gaba zata fara Mishi rigima. "To dami kikazo kuma yanzu da sassafe? Yafaɗa akasalance? Kara kwaɓe fuska tayi tace "nazo ne natakurama uncle shead Allah bazaki baccinnan ba tunda jiya kaƙi dawowa da wuri harnayi bacci, yafaɗa tana shafa sumar ƙirjinshi data fito waje kasan cewar babu riga ajikinshi....shidai bece mata Komaiba se sauraren mafar hannunta dayakeyi ajikinshi yazuba mata ido kawai, kusan minti 10 beyi magana ba aiko jannat tafara kukunan kuka kawai seta fara turmuza ajikinshi tana giga ƙafafuwanta da jikinta a nashi jikin dasauri kuma still hannunta na kan ƙirjinshi tana mishi gwarnahin kuka...ido yaruntse da ƙarfi jin wani irin abu ' zirrrrr yataso mishi tun daga yatsar kafarshi har cikin kanshi, cikin wani irin yanayi daya tsinci kanshi aciki yamirgina danufin janye ta daga jikinshi dudda cewar babu wani Kwari daya rage mishi sekawai yaji......! SHUGER DADY paid book ne akan 1k kacal idan kin shirya biyan kuɗin tun yanzu zaki iya tura kuɗinki ta wannan account ɗin 👉 2276776261 sha'awanatu ƙasim UBA Bank. kana kitura shaidar biyanki anan 07037092176. Autar alheri ✍️ 💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫 💋💓💋 *SHUGER DADY*💋💓💋 💫 💃💃 💫💫💫 💃💫💫💃 💫💃💃💃💫 💫💫💫💫💫💫 Romantic love story 💃💋💓💋💓💋💓 Daga alkalamin *Dr Yasmeen Ahmad* (Autar alheri ✍️) Marubuciyar Mejo najeeb SIRRI Sawun Giwa And oder 🤩💃💃💃💃💃 Yanzu kuwa gatada sabon kabce me ɗauke da darussan rayuwa soyayya me ban sha'awa da birgewa duk acikin book ɗin SHUGER DADY 💃💃💃💃💃💃💃💃💃 Happy sallah all my lovely Muslim 💃💃💃💃💃💃💃💃 Gargadi Ba yarda kowa yajuyamin book ba ko akarantashi a YouTube channel batareda izininaba kuma book ɗina paid book ne sabida dan Allah akiyaye hakkina🙏🙏 Bismillahirahamanirrahim Book 1 Page 5 & 6 "Yaji tamiƙe tana faɗar"yswwa uncle shead na manta yau ghaisha tace tare zamuyi breakfast da ita a kitchen baranaje natayata, tana gama faɗar hakan tafice warta kamar wata me iskokai sam tamantada rigimar datazo da ita....da kallo yabita harta ɓacewa ganinshi kana yashiga sauke ajiyar zuciya, shisam yarasa miyake mishi daɗi ayanzu gaya duk jikinshi yamutu kamar wanda akayiwa duka. Jannat nafita daga pert ɗinshi kitchen tanufa inda yasamu ghaisha na soya doya sa kwai "laa ghaisha harkin fara baki jiraniba, tafaɗa tana karɓar cokalin juya doyar....da mamaki ghaisha tace "kekuwa daga ina haka jannat wadda nabari tana bacci. Dariyar tayi kana tace "ghaisha gun uncle shead naje naduboshi jiya bedawoba fa harnayi bacci. "Ikon Allah shine kika daɓa masa wannan uban samakon jannat? "To ai banganshi bane har nayi bacci fa, tafaɗa tana tura baki gaba. "To ikon Allah 🤔 lallai jannat zanga yadda zakiyi duk lokacinda shaheed yayi aure yabar gidannan Senaga ta tsiyar rigima. Dam daram hakan gaban jannat yafaɗi dudda Batasan minene auren ba amma hakan kawai ta tsinci kanta da faɗuwar gaba, nan take idonta suka cika da ƙwallah ta ajiye cokalin hannunta sannu alaikum tajuya tare da barin kitchen ɗin jiki a sanyaye...da kallon ghaisha tabita cikin mamakin sauyawarta lokaci ɗaya sedai barayi yunkurin kirantaba domin tasan bazata dawoba. Tana fitowa perlor taga Marwan shikuwa yashigo daga dukkan alamu daga Masallaci suke shida dadyn shi yashigo pert ɗin. "Yawwa Anty jannat nazone kibani chocolate na dana ajiye jiya akan gadonki kuma na tambeki baki baniba...tsayawa tayi tana kallonshi harya ƙaraso cikin perlor. "Oh chocolate kakeso ko? "Eh.."to zogata,,, tafaɗa tana gyara tsayuwar ta....aiko da murnarshi yaƙaraso kusanta sedai murnar Takoma kukane saka makon wani mugun ranƙwashi data sauke mishi aka,,,cikin masifa tace ubanka kaida chocolate anciye baza abayarba jeki kagayawa uwarka me idon mujiya,,, taƙarasa zancen tana dungure mishi kai tayi tafiyarta bedroom ɗinta....da kuka Marwan tafiya daga perlor yanufi pert ɗinsu. Misalin ƙarfe 8:00am dukkansu sun hallara akan dining Dady da ghaisha, Zainab Yusuf se hamida, dukkansu sunacin abincinsu hankali kwance domin yau harun da iyalanshi basu shigoba, ahankali yake saukowa cikin takonshi na izza da class harya ƙaraso dining ɗin, cikin girmamawa yagaida iyayen nashi, kana shima ƙanenshi suka gaidashi. Abincin ghaisha tazuba mishi sedai ko kallon abincin beyiba domin hankalinshi na kan kujerar zaman jannat yanason tanbar miyasa bata fitoba kuma miskilanci ya hanashi magana, gaya yakasa cin abincin sabida rashin ganinta 🤔sallamar habiba ce takatsemai tunani itada yaranta Marwan da mufeed...cikin nutsuwa tagaisarda surukan nata, suka amsa mata cikin sakin fuska kana tace "inakwana yah shead kamar yadda mijin nata kecewa...seda yaɗan basar kana yace "lpy qalau, tare da ɗaukar mufeed daya riƙemai hannu yana gwaranci. "Dady kaga anty jannat tafokeniko, Marwan yafaɗa cikin sonyin sabon kuka. Ahankali yakallo yaron ga kanshi harya ɗan kubura inda ta ranƙwashi sabida zoben dake hannunta, ajiyar zuciya shaheed yasauke kana yace "mikamane my son? "Bakomai kawai sabida natambeta chocolate na. "Tofa kaima Marwan da rigima kake batunjiya seda nace kadena mata zancen chocolate ɗinnan ba tunda dai Kanada wasu kokace iyayenka su siyama wani, amma kaƙi seda kaƙara zancen dama nasan za'arina indai jannat ce, cewar ghaisha tana duba kan nashi. Cikin ɗan jin haushi Zainab tace "wlh renin hankalin amaryar Dady yayiwa sabida taga ana kyaletane shiyasa barta tafoto Sena rama maka kaji barnida ita. Ahankali yaɗago da dara daran idanuwanshi tareda watsawa Zainab su batareda yace komai ba yamiƙe zuwa bedroom ɗin jannat. Akwance yasameta ta kannanɗe wuri ɗaya tana karkarwa kamar me zazzaɓi...ƙarasawa yayi kusanta tare da yaye blanket ɗin aiko yaji jikinta dazafi raɗau....cikin fargaba yariƙo hannunta tajiƙe zaune, gabanshine yafaɗi ganin fuskarta sharkab da hawaye, cikin tashin hankali yace "my Angel lafiya kuwa? Miyasameki? Yafaɗa aɗan ruɗe..kukanda take riƙewa ne yasuɓuce mata kawai seta shiga rera abinta. Aiko duk yaƙara ruɗewa yana rarrashinta daƙyar yasamu tayi shiru. Seda yasamu ziciyarta ta faɗa kana yariƙo hannunta cikin muryar rarrashi yace "miyasameki kike kuka? Mi akamiki? Keda waye? Duk atare yake mata tambayoyin. "Cikin kukan dakeson ƙara kuɓuce mata tace "bakaibane zakayi aure uncle shikenan katafi nadena ganinka, takwasa zancen kamar zata saki kuka. Baki yasaki yana kallonta cikin mamaki yace "aure kuma Angel wayace Miki zanyi aure kidena ganina? "Ghaisha ce tagayamin ɗazu uncle dagaske idan kayi aure zan dena ganinka? Tatambaya kamar zatayi kuka..."toke bakiso kidena ganinane? "Eh tabashi amsa dasauri. "Shine kikeyiwa kuka harkika hawa kanki zazzaɓi? Kai taƙara ɗaga mishi alamar eh. Murmushi yasaki seda dimples ɗinshi suka lotsa cikin so da ƙaunar yarinyar yarungumeta sosai aikinshi yana sauke ajiyar zuciya, kafin yabuɗe baki ahankali cikin sassanyar Muryarshi datake Bala'in sonji yace "har abada indai Shaheed naraye jannat bazata taɓa dena ganinshiba. Wani irin ajiyar zuciya tasauke kamar uwarda aka rabata da ɗanta yanzu taganshi, ƙara shigewa jikinshi tayi tana ƙara ƙanƙame shi...sunjima ahakan kafin yacireta daga jikinshi yasaka mata hijabi kana yariƙo hannunta suka fito sam yamantada faɗan dayakaishi gunta na dukan datayiwa Marwan...a perlor duk yasanesu dukkansu har harun ma yashigo, sukuwa da ido suka bishi ganin melaifi agaba tawani maƙale ajikinshi kamar wadda tayiwa Sarki ƙarya. Shima yakulada kallon da suke mishi amma seya ɗauke kanshi kamar yabasar tare da cewa Marwan yazo sutafi, hakan yaron yabi bayansu suka fita, daukarsu yayi zuwa wani shopping mool yayi musu sayayyar kayan ƙwalam kala'kala kowa shiga ɗauki abinda yakeso kana yadawo gida ya ajiye Marwan Itako jannat yawuce da ita office ɗinshi....! SHUGER DADY paid book ne a kan 1k kacal kibiyani hakkina kana kikaranta cikin salama idan kinshirya biya zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 227676261 sha'awanatu ƙasim UBA Bank, kana kitura shaidar biyanki awannan nomber 👉 07037092176, 🙏 Autar alheri ✍️ 💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫 💋💓💋 *SHUGER DADY*💋💓💋 💫 💃💃 💫💫💫 💃💫💫💃 💫💃💃💃💫 💫💫💫💫💫💫 Romantic love story 💃💋💓💋💓💋💓 Daga alkalamin *Dr Yasmeen Ahmad* (Autar alheri ✍️) Marubuciyar Mejo najeeb SIRRI Sawun Giwa And oder 🤩💃💃💃💃💃 Yanzu kuwa gatada sabon kabce me ɗauke da darussan rayuwa soyayya me ban sha'awa da birgewa duk acikin book ɗin SHUGER DADY 💃💃💃💃💃💃💃💃💃 Happy sallah all my lovely Muslim 💃💃💃💃💃💃💃💃 Gargadi Ba yarda kowa yajuyamin book ba ko akarantashi a YouTube channel batareda izininaba kuma book ɗina paid book ne sabida dan Allah akiyaye hakkina🙏🙏 Bismillahirahamanirrahim Book 1 Page 7 & 8 "Suna isa Company yabuɗe motar yafito, cikin sauri itama jannat tafito tare da riƙo hannun uncle ɗin nata, ahakan suka fara tafiya cikin wani irin birgewa Tamkar ƴa da uba...tun daga nesa hafees yahangosu tafe murmushi yayi Aranshi yace like uncle like baby, kafin yaƙarasa gunsu adede Kofar dazata sadasu da cikin Company suka haɗu, "eyee babyn shead daga ina haka? "Laa uncle hafees good morning. "Morning too baby y ghaisha da Dadyn ki? Suna lpy. "Good baby jannat, sekuma ya kalli shadeed yace "big man tunɗazu nake kiranka bakayi picking ba why's your phone? Shiru yayi kamar bejishiba yana ɗan taune lips ɗinshi. Hakan yasa jannat girgiza hannunshi cikin kwaɓe fuska tace "uncle sheaddd, tafaɗa ashagwaɓe. Lumshe kyawawan idanuwanshi yayi batareda yace mata Komaiba yakutsa kai cikin Company, hakan kuwa ya ƙularda ita....shikuwa hafees murmushi kawai yayi domin yasan waye shaheed halinshi ba baƙonshi bane. Suna shiga ma'aikatan suka taso suna kwasar gaisuwa, wasu na tsokanar jannat domin sunsaba da ita sosai..shikuwa hannu kawai yake ɗaga musu ga dukkan alamu dai magana wahala takewa shaheed, ahakan har suka ƙarasa tangamemen office ɗinshi, suna shiga jannat tayi ka wata computer dake kusan kujerar zamanshi, shikuwa rigarshi tasamu yacire tare da sarkafeta akan wan ɗan ƙarfe dake gefen shi kana yazauna, ɗagowa yayi yana kallon hafees datuni yakai zaune yana nuna mishi wani kwangila dasuka fara yadda aikin ketafiya, atsanake yake dubawa harya gama nuna mishi kana yagirgiza kanshi tare da daga Nishi hannun haka👍alamar yayi kenan...wasu abubuwa hafees yakwasa akan table ɗinshi kana yaɗauki laptop ɗinshi zefice domin domin yaje nashi office yaƙarasa aikinshi, seda yariƙa Handel ɗin ƙofar kana yajiyo narkakkiyar Muryarshi yana faɗar "tayaya zan ɗaga wayarka bayan ina tare da wannan Yar rigimar nibanmasan ina nabar phone's ɗinba duka. Yaƙarasa zancen yana lunshe kyawawan idanuwanshi...ido hafees yazuba mishi naɗan lokaci kana yace "okay Amma kam yadace kanema domin kobaniba nasan izuwa yanzu kam anyita kiran wayarka karkayiwa baby sharri bawani ƴar rigima, yafaɗa yana murmushi tare da ɗagawa jannat hannu wadda batamasan abinda sukeyiba domin gabaki ɗaya hankalinta na kan game ɗin datakeyi. Shidai shaheed bece Mishi komai se ido daya zubawa babyn tashi yana kallon yadda take sarrafa computer tamkar wata k Ƙwararriya, kafin yaɗauke idonshi daga gareta yafara aikin gabanshi. Zaune take akan kujera me zaman mutun biyu tana waya santa leluwar budurwace wadda zata iya kaiwa shekaru 28 aduniya farace sosai amma daganin farin tadda na kanta🤣 jikinta na kallah

Chapter 1 of 4