Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

irin mahaukacin mari da saida tai baya zata fadi tarike hannun kujera tana kallonshi tace "nika mara Bashir" nunata yayi da yatsa tace "duk randa kika kara bude this your filty mouth kika zagen wlh saina miki shegen duka sanan nakada ki shegen duka sanan nakada ki gidanku, ko Allah yasan nai kokari akanki babu ta salon daban bikiba kan ki chanza kidena kazantar nan tunda kinyi kunen shegu kinki kekika sani I am tired zanje nai aure, na auri wacce zata farantamin rai tasa nasami natsuwa" wani irin ihu tayi ta hayayyakomai tace "shege kafasa idan baka auro mata dariba ka raina Allah daya hallice ka Baban Hydar, maganine bazan shaba sabida inada ni'iman da Allah yamin mezanyi da artificial ni team natural ce, ka tattara kayanka kamada inda kasayo kanka akeji, kadade baka karo auren ba babu wacce ta isa ta shigo gidan nan billahillazi wanan gidan gidana da yarana ne kaji ko, kuma nidai kamara ko zakasan ka maran, wlh zakasan ka maran, zakasan kamaran mugu kawai, azzalumi gidahumin bahon namiji kawai, doya kawai" tacigaba da zaginshi tana ihu tana kuka, tsayawa yayi kawai yana kallonta ko kadan baison dukanta bai saba dukan mace ba bakuma zai bari takoyamai ba, tunanin hakan yasa yawuce zai tafi dakinshi bayan riganshi ta chakume taja tana kuka sosai tace "kadawo nan aiban gama dakai ba, kuma wlh bazaka karamin kishiyaba, na zauna da kishiya shegiya uwata ta haifan Baban Hydar wlh bazaka karamin kishiya ba" wani mugun kallo yamata da idanunshi dasuka kada sukai jajir yace "saken" kara kankamemai rigan tayi saima ta dawo ta gabanshi tarike mai gaban riga ta chakume shi tace "wlh bazaka tafi ba kajini saika janye zancen kara auren nan Bashir, ko kasheni zakayi saidai kayi amman saika janye auren nan" wani irin squeezing both hands dinshi yayi yana kallonta yace "Asiya let go off my shirt now" sake chakume shi tayi hartana shake mai wuya tana kuka tace "wlh kome zakayi kayi bazan sakeka ba saika janye zancen auren nan" idan akwai abinda namiji ya tsana sanan abinda ke hasala namiji aduniyan nan shine mace ta chakume shi, sake daurewa yayi ya danna zuciyarshi yace "for the last fucking time Asiya sakanmini riga" cikin kuka tace "saika janye baturin karin auren" wani irin tadiyeta yay da kafa jikake gum tazube akasan tile tasaki wani wawan ihu tana kuka tana wayyo kanta, baikulataba yabi ta gefenta zaiyi ciki kamamai kafa tayi gam tana tashi tana kuka zanin jikinta na kwancewa yana fadi kasa tana kuka tana kururuwa tace "wlh saidai in kasheni zakayi agidan nan amman na rantse bazan barka ba saika janye batun karamin kishiya" takai hannu zata kara chakumeshi yarufe ta da duka azuciye tana kuka tana ihu suka shiga dambe dudda ita yakeba kashi. "wlh saika fasa auren nan matsiyaci, ka kasheni, gwara ka kasheni azo adauki gawata daka karamin kishiya, jama'a Baban Hydar zai kasheni sabida nace karyay aure" dagata yayi ya libata a kujera yace "kinyi kadan wlh jaka jibi gabanki kaman gashin yarinyar shekara daya, kazama" cikin kuka tana tashi daga kujeran tana jan kafa dan yamata ligigi tace "saidai gashin uwarka badai na yarinyar shekara dayaba munafukin namiji" yanda ta zagi uwarshi ya mugun mai ciwo, ganin tariga ta lallasu da kyar takejan jikinta yasa yay hanyar kofa zai fita, dawani irin gudu kaman ba itaba ta kwaso tazo ta kama wuyanshi ta shake da duka hannayenta tace "daka karamin aure gwara na kasheka Baban Hydar dani da ita duka murasa, dan wlh kai mijinane ni kadai" yarinyar nan tana nema tana yay kisankai fa takule kule kuleshi to the core jibi yanda take shakeshi tana yakushin mai wuya, wrist din hannunta dakekan wuyanshi yakama yay wani irin squeezing kaman zai balla dagudu tasaki wuyanshi tana ihu tana tokarinshi da kafa, sanan ya shiga gaggaura mata mari tako'in yamata yayi kusan goma itakuma bata fasa tokarinshi ba tana naushinshi aciki tana kuka tana ihu, turo kofar falon akayi da gudu aka shigo juyawa Abdul yayi da sauri ganin Asiya ba kaya yana salati, "innalillahi wa innailaihi raji'un, Dude what are you doing" da sauri matarshi dake tareda shi taci gayu sosai takaraso falon tai wajen zanin Asiya tadauka tazo inda take chakume da Bash tana dukanshi tace "Asiya me haka kike dambe da mijinki sakeshi dan Allah ga zaninki ki daura ki rufe kanki" cikin ihu tacigaba da dukanshi tace "wlh kika tabani saina kaiki lahira,i baza'a dauraba," Bash na kallonta kaman yauya fara ganinta dan Abdul nayin salati yadena dukanta ya tsaya chak kawai tace "wlh saiya janye batun karin aure zanbar wanan matsiyacin algungumi munafukin mata" Abdul dabai juyoba har lokacin yace "babe kin daura mata zanin"? arude tace "Baby taki karba taki sakinshi" wani irin dakamata tsawa Abdul yayi yace "Madam collect zanin nan ki daura" itama tsawa ta dakamai tace "kamin shiru ai kaima munafuki ne kasan kome yakeyi, abokin kane, daman ance birds of dsame feather neku, kasani da goyan bayanka zaiyi aure, annamimai kawai" wani irin juyowa Abdul yayi azuciye yayo kansu wani irin fizge Asiya yayi ya cillata gefe ta taso da mugun gudu zata kara chakume Bash Abdul yasha gabanta yace "kina kara another thing zanyi taking dinshi as an asult nai locking naki up kinsandai inada right din" ganin idanun Abdul bawasa yasa tazube akasa tashiga kuka mai sosa rai, juyawa yayi ya kalli Bash da wuyanshi har jini yake sosai ta yayyakusheshi da kumbunanta kanshi akasa yakama hannunshi yace "lemme take u to the clinic" batare daya juyoba yace "stay with her baby we are coming back now" Jan Bash yayi har zuwa mota yabudemai kofa yasaahi ciki yarufe sanan yazaga ya shiga mazaunin direba yaja motar yana dannama mai gadon mad horn yabude musu da gudu saida sukahau kan titi sanan yace "am so disappointed in you Bash , how dare you beat up your wife, wayagaya maka ana dukan mata eh, who told you to raise your hand on ur woman"? Cikin ihu shima yace "don't tell me shit Abdul bayan bakasan komi dake faruwa agidana ba, I've tried, I've given aurena da Asiya so many chances but nothing seems to change, nagama zama da ita, I am so fucking done".
Kashh!!! Saimun hadu a episode 7.
To join Erotic Ideas group is 2k, chat me up on WhatsApp 07012181461

_*EROTIC IDEAS*_ 💫


✍️ M SHAKUR



EPISODE 7️⃣




Yay maganan yana buga gaban mota aharzuke ganin yanda ranshi yay masifaffen baci yasa Abdul yay shiru bai kara cemai komiba harya kaishi wani nearby hospital akai treating wuyan yabiya kudin komi sanan suka dawo suka shiga motar yatada motar suka tafi, sundanyi nisa da tafiya sanan Abdul ya gangara gefen hanya yay parking tareda kashe motan yana kallon yanda Bash ya lumshe ido yau shiru, hannunshi yadaura kan kafadarshi ya matse sanan anatse yafara magana yace "look here Bash, bawai ina kokarin tauye maka hakki bane ko wani abuba, but I want you to think twice akan zancen dakake na rabuwa da Asiya aurenku yazo karshe, kunada 3 children kananun yara tare for that matter, kana ganin akwai wacce zaka auro aduniyan nan dazata kulanmaka da yaran nan tsakani da Allah kaman ita? See uwa uwace fa koma yaya take, just calm down think this through and fine the best solution, am your friend and I love you, I will always want the best for you, and bansan those little kids rayuwan su ya wulakance kaji, uhm Bash" bude idanu Bash yayi dasukai jajir ya kalleshi baki yabude zaiyi magana sai kawai yaji wani abu ya tokaremai wuya baisan ya akayiba saiga hawaye kawai chaaa sunhau zubowa yakai bayan hannunshi yana gogewa, Abdul baice mai komiba sai tapping shoulder dinshi kawai dayakeyi alamun yayi shiru is okay, almost 5min yadauka yana kukan mara sauta sanan yasamu da kyar ya tsaida hawayen, handky Abdul ya mikamai karba yayi ya goge fuskarshi tass sanan murya chan kasa datai rauni, dake cike da kunci dakuma damuwa sosai yace "zan kara aure Abdul" gyadamai kai Abdul yayi cikeda goyan baya, yacigaba. "banson nacigaba da rayuwa ahaka bakin cikin Asiya na turani inama Allah sabo, gwara na kara aure na auro wacce kesona sanan tasan darajata da amfanina, as for her nafasa sakinta for the sake of su Hydar but bayan su da wlh yausaina kadata gidan su" ahankali Abdul yace "kanada wacce zaka aura?" gyadamai kai yayi yace "inada shi" "then is settled cikin week dinan zamuje muga iyayenta kaikuma kafara gyara dayan side din gidanka anan zaka sata" gyadamai kai yayi sanan suka tada motar.
Parking sukayi suka fito sukai flat din, yaranshi yagani afalo suna tsalle tsalle suna kallon carton sun dawo daga islamiyya suna ganinshi suka ruga da gudu "Dady Oyoyo" dukansu yayi tareda sakin murmushi daidai Matar Abdul itama tafito daga kitchen din data shiga ta gyara Abdul na ganinta yace "kiramin Asiya" dan jim tayi ta tsaya tana kallonshi hakan yasa shima Bash yadago ya kalleta tabe baki yayi dan yasan miye zatace, Abdul yace "me kika tsaya kina kallona"? Ahankali tace "I tried my best to stop her but taki ta tafi gidansu" juyowa Abdul yayi ya kalli Bash daya daukekai kaman baimasan sunayi ba, tashi Bash yayi yace "common children let's go to grandma's House" sunajin grandma sukahau ihu, yajuyo ya kalli Abdul dake kallonshi yace "tashi mutafi" tashi kawai Abdul yayi baicemai komiba suka fice daga dakin gabadaya bayan ya kwaso kayan matan Manzil daya sayo mata ya sakasu a both din motarshi, su Abdul suka shige motarsu shikuma ya shige nashi da yaran suka fice sai gidan Mahaifiyar shi dake tawajajen gwamna Road, baima karasa parking ba Hydar yabude kofa har yana neman fadi babu yanda zaiyi haka ya kashe motar duk suka fice sanan yakarasa yay parking sanan yafito yay cikin gidan, sallama yayi ya shiga falo Mahaifiyarshi yagani zaune kan carpet akasa yaran sunyi dama sama ajikinta suna mata surutai tana biye musu, ganin danta Bashir ya shigo yasami waje daya yazauna yana kallonsu yasa tabishi da kallo dan tuni ta karanci damuwa tattare dashi barin ma yanda idanunshi sukayi, bandejin data gani a wuyanshi yasa da sauri tasaki yaran tana kwalama yar aikinta kira. "wai ina Indomie da yaran nan sukace suna sone shafa, nagadai minti daya yay yawa agama dafa Indomie" daga kitchen yarinyar tace "yanzun nan zan gama Hajiya" remote ta dauka tasaka musu carton sanan tace "ku dagani kuga ina zuwa bari nai magana da baban ku" dagasu tayi ta tashi sanan ta kalli Bashir tace "meet me in my room" tai gaba, ahankali yatashi daga kan kujeran yawuce ciki, bude kofar dakinta yayi ahankali da sallama ya shiga tsaye ya ganta tana binshi da kallo tundaga sama har kasa kafin ta nunamai kan gadonta da hannu babu alamun wasa kan fuskanta tace "zauna anan" karasawa yayi ya zauna abakin gadon ahankali gabanshi na faduwa, karasowa gabanshi tayi takai hannu kan wuyanshi yatsine fuska yayi yace "ahhh" dan yaji zafi yace "Mum mehaka stop" ko kallonshi batayiba saida ta warware bandage din tas sanan ta dagakai ta kallai tace "who did this to you"? Shiru yayi yana kallonta yakasa magana dan Mum nada fada kuma bata wasa da yaranta, barin ma shi bala'in sonshi take bana wasaba, yasan yagayamata she can do the unthinkable, dakamai tsawa tayi tace "I said wayaji maka ciwo haka awuya Bashir bakajini bane"! Ahankali yace "ahhh Mum is no big deal, um buge....w......" "wlh kamin karya anan saina gaura maka mari, give me an answer waya jimaka ciwo haka awuya" ganin yanda ta harzuka take tafarfasa yasa yakama hannunta ahankali yace "Mum please calm down bawani ciwo bane" ihu tamai aka tace "don't tell me to calm down, tayaya zan calming down ana kokarin kashemin d'a, jibi wuyanka inda an samu any vein dinka na wuya haka zakai bleeding out and die wa akama asara ni, waya ji maka ciwo haka awuya?" shiru yayi yakasa amsata no matter meke faruwa tsakanin shi da Asiya baison Mum ta sani dan mahaifiyar shi mace ce da ta tsani wanda ya tsani y'ay'anta, takanyi fada da uban kowa kan yaranta batada kawaici kan yaranta. "Asiya ce tamaka haka ko"? Jin ta ambato sunan Asiya yasa da sauri ya kalleta yace "Mum no ba ita bace" bata sake cemai komiba tajuya tadau wayarta dake kan table tai dialing number yana ganin haka yatashi yace "Mum wakike kira"? Batare data kalleshi ba tace "mahaifiyar Asiya" da sauri yakai hannu ya fizge wayan tareda kwashewa yace "Mum please mena kiran Mamanta, we had an agreement, nima ai na daketa, please kiyakuri kinji" yay maganan idanunshi na ciccikowa da kwalla, nan hankalinta yakara tashi lallai Asiya ta cutar mata da da dayawa, Bashir ne harda kuka, rabon dataga kukan Bashir tun yana yaro dan namiji ne, ahankali tadawo kan gado ta zauna tareda nunamai gefenta zama yayi shima, cikeda muryan lallashi tace "banson kana boyemin matsalar ka, tell me everything Bashir, I am here to listen and to guide you, wats happening in your home"? Kaman bazai fada mataba saikuma yafadi mata komi har karin auren dayake so yayi, na'am tayi tace "badai ta tafi gidansu ba wlh bazakaje ba, kuma saika kara aure tai kadan ta gayamaka abinda zakayi da wanda bazakayiba, itadin wacece tasan waye d'ana sabida taga kana sonta, kaje gida ka kwasomin kayan yaran nan tass, suna gidana harka karo aure, tunda bazata iya kuladasu ba ni inason jikokina zan iya, zan dauko musu nani gobe, daganan zasu dinga zuwa makaranta inga tazo gidan nan tazo ta gansu naga, zan kira Baffan ka jibi saisuje tambayo maka auren Aya, don't worry okay, I got u, je dakinka kai wanka zansa akawo maka abinci yanzu kaci saika tafi kwasomin kayansu" gyadamata kai yayi yatashi tabi bayanshi da kallo gabaki daya ya rame ya lalace yay shegen duhu kaman ba danta ba, mesa mata ke iskanci insuka lura mazajen su na sonsu newai.


Sai bayan yay wanka yay salla yaci abinci sanan yafito, binshi Mum tayida kallo tana murmushi dan yay kyau har kamshi yake saidai har lokacin dukyay wani iri, car key yadauka yace "bye Mum" "a dawo lpy".





Gidanshi yawuce direct saida yahada kayan yaran tsaf sanan yafito yabama mai gadinshi da dubu biyu yace yahau machine yakai gidan maman shi yace mata an kirashi a asibiti yatafi, karba yayi yana godiya yatafi shikuma ya kulle gidan ya shige motarshi yatafi chan dayan gidan, parking yayi a compound yafito daga motar, boot din motar yabude ya kwaso kayan Manzil din yawuce ciki yana tafiya ahankali, tun kafin yabude kofar falo yakejin kamshin turaren wuta mai shegen dadi, bude kofa yayi ya shiga tareda lumshe ido sabida wata irin ddadaddiyar kamshi datamai sallama, ahankali yashiga taka stairs yabude kofar bedroom dinshi ya shiga zaune yaga Aya kan gado ta makala earpieces a kunne tana kallon wani film din American a laptop dinta tabama kofar dakin baya, bin bayanta yayi da kallo tana sanye dawani blue bom short daya tsaya mata a daidai cinya tasa wani armless riga dake showing back dinta gabaki daya, tayi parking braids din kanta hannunta rikeda bowl da popcorn ke ciki tanaci, kojitayi ana kallonta samin kanta tayi da zare earpieces din kunnenta tareda juyowa ido da ido sukayi da Bash dake tsaye hannunshi rikeda leda, wani irin dadi ne ya lallubeta batasan lokacin data saki wani irin kayataccen murmushi ba tareda ture bowl din popcorn din jikinta yana zubewa kan gadon ta tashi da gudunta cikeda wani irin murna tai tsalle tareda fadawa jikinshi ta kankame shi sosai. "oyoyo Baby, I missed you wlh kaman nai shekara ban ganka ba" tai maganan tana kara matseshi tsam tsam, a kullum wanan ne burinshi yafita yadawo matarshi tanunamai she is so happy to see him amman Asiya saidai ta nunamai bamata so yadawo ba yanzu zai takuramata yahana ta kallon datakeyi, jibi Aya harjin yanda take farin ciki yake azuciyanta, jinshi so cool baima rungumeta back ba yasa tadago kanta ta kallai suka hada ido zata bude baki tai magana idanunta suka sauka kan bandejin wuyanshi dawani irin sauri takai hannunta zata taba tace "meya sameka awuya"? Hannunta yarike yace "nothing to worry about a hospital nadan sami mini accident but is fine yanzu" yay maganan bai bari tai wani magana ba yace "look kin zubar da popcorn dinki jeki kwashe" juyawa tayi taredayin murmushi tace "duk murna na ganka nefa yasa na zubar" karasawa tayi tashiga kwashe pop corn din tana mayarwa bowl din, tsayawa yayi ta bayanta yana binta da kallo yace "I am so sorry nabarki da yunwa ban kawo miki abinci ba" jin yanda yake magana cikeda damuwa yasa tabar abinda takeyi ta juyo ta kallai saikuma kawai ta shige jikinshi tareda daura hannayenta akan kafadunshi tace "Hey don't apologise, tunda naga ban ganka ba I know something must have hold you up maybe a clinic, dana farajin yunwa tunda kahanani fita saina dauki kudi ajakana na sauka kasa nabama gateman yaje eatry yasayomin abinci dakuma pop corn nama ijiye maka naka takeaway incase kaima kadawo kanajin yunwa" murya chan kasa yana kallonta yace "nawa kika kashe"? Batare datai tunanin komiba tace "8k nabashi ya kaso 7200 yakawo min chanjin nace nabarmai" hannunshi yatura a aljihu yaciro wallet dinshi ya zaro kudi yana kirgawa, da sauri tace "wat are you doing"? Kirga 8k chip cip yayi yakama hannunta yasa aciki yace "my wowan can not feed herself tana under my roof, that's my work, am sorry for leaving you da hunger, this for you lemme shower" yanuna mata ledan daya ijiye akasa yawuce bayi yabarta tsaye wajen baki sake tabishi da kallon mamaki hannunta rikeda kudaden dayasa mata aciki, saida yarufo kofan bayin sanan tasaki wani irin murmushi cikeda sonshi tana kallon kudin, wato Bash is a Man, namiji dayacika namiji, sabida tasai abinci yanzu saiya biyata danba aikinta bane, lallai, murmushi kawai tayi tasa kudin ajaka sanan tadawo tabude ledan ganin kayan Manzil ne gabaki daya harda wayanda kudinta baikai tasayesu ba yasa tai wani irin ihu tana rawa sosai rawan jin dadi, bude kofa yayi da sauri jin ihu ganinta rike da kayan Manzil tana rawa tana murna yasa for the first time yaji wani kayataccen murmushi yazomai yasaki murmushi saikawai yamaida kofan yarufe yacigaba da wanka yagama tass yafito daure da towel a waist dinshi dawani irin gudu ta taho tafada jikinshi ta sakinmai kiss akumatau tace "thank you, thank you I really love them nagode kaji" gyadamata kai yayi yace "u are welcome" murya chan kasa tace "zakaci abinci? Nakawo maka?" girgixa matakai yayi yace "no naci abinci gidan Mum dina, just get me a water" da gudu ta tasakeshi tajuya tafita daga dakin she is so excited he can see it, wanan kayan matan ne suke sata farin ciki, Asiya dako lokacin daya saimata dalleliyar mota bata nunamai murna hakaba, koba komi Aya deserve him zama yayi akan gadon ahankali, baiwani jimada zamaba ta shigo dauke da tray da bottle water kekai da cup tanamai murmushi binta yayida kallo yanda tariko ruwan a plate saiya burgeshi dan ba'a sabamai haka agidanshi ba, zubamai ruwan tayi a glass cup tamikamai karba yayi yana kallon fuskarta tareda cewa thank you, gyadamai kai tayi ya shanye tareda mikamata cup din karba tayi tace "nakaroma" "no am okay, keep the cup and come here" yay maganan yana mikamata hannunshi alamun tazo, ijiye cup din tayi da sauri ta kama hannunshi dayake mikamata tahayo gadon daurata yayi kan jikinshi yana zaune tareda Jan bargon gadon ya lullube su sabida sanyin AC dakin sanan ya kashe wutan dakin sanan yazare earpiece daga jikin laptop dinta ya danna play yace "let's watch your film" gyadamai kai tayi taredayin lamo ajikinshi suka cigaba da kallon movie din, sunkai almost 10min ahaka saida ya lura tayi nisa a kallon film din sanan ahankali yazare zoben dake yatsunshi yakama hannunta ahankali, yakai zoben kan hannunta yashiga zuramata ayatsa murya chan kasa yace "Aya" murya chan ciki hankalinta nakan kallon datake tace "uhmm" murmushi yayi dan yalura bata dago abinda yake shirin yiba, murya chan kasa yace "will you marry me Aya" chak ta tsaya da kallon datake yi kirjinta nawani irin dukan uku hudu sai alokacin tama lurada zoben shi dake kan yatsarta, ganin tama kasa magana yasa ya shafa zoben daya samata ahankali yace "I'm sorry I couldn't get you a proper ring, this is mine, but I promise to get u one, Aya will you marry me Dr Bashir dinki" in her life bata taba sanin zataji namiji na gayamata wayan nan kalaman ba, tasan cewa she always wanted Bashir to marry her, but deep down bata taba sama ranta zai aureta ba, danta lura baison mata biyu kuma baison yama matarshi kishiya, tariga tadauki kanta kawai as his mistress but she never knew Dr Bashir can give a karuwa like her a chance ba in this life to renew her path, to change, itama tazama house wife like any other matan aure, warm hannunshi taji kan fuskarta yana share mata hawaye cikin wata husky voice yace "Hey don't cry, will you marry me baki bani amsaba ko bazaki auran bane" wani irin fashewa da kuka tayi sosai tareda daura kanta kan kirjinshi jijigata ya shiga yi takai kusan 3min ahaka sanan tadago, ahankali takai hannunta tazare zoben tareda kama hannunshi ta daura zoben akai tarufe, murya chan kasa dake rawa cikeda kuka tace "Bashir I know nasha gayamaka marry me please marry me, but ayau when u get to finally ask my hand in marriage naji kuma bazan iyaba, I can't cheat you, Bash kasanni kawai but ba kasan koni wayeba, you don't know my past bakasan history naba, Bashir ko Allah yasan inamaka wani mugun tsantsan pure love daga ranan dana fara ganinka, son danake maka yasa nagane cewa know u don't deserve a woman like me, son danake maka yasa nasan u, a good man like you deserve a calm, God fearing, gentle and a good lady wacce batada wani past history, Bashir u are a kind-hearted soul and u deserve the best of woman ba karuw......." taushe mata baki yayi da sauri tareda mata dan ihu yace "don't you dare call yourself that name" saukar da hannunshi tayi daga bakinta hawaye na bulbulowa daga idanunta tace "yes! The truth is always bitter but that's the fact, I'm a prostitute Bash, abinda nakeyi kenan for a leaving, tahaka nake sponsoring education din kannai na, tahaka nake kulada mahaifina that is blind sanan yanada ciwon sugar, a ranan da mahaifiyata tafadi tarasu sabida mahaifina baida kudin just injection da za'amata na hypertension ara......." saita fashe dawani irin kukan dayasa shima Bashir yaji hawaye yazomai baitaba bama Aya chance nayaji labarin ta ba, sai yau, baitaba sanin batada mahaifiya ba, rungumeta yayi tsam tsam murya chan kasa yace "I got you Aya, bazaki karayin prostitution danki taimaki family ki ba, I am here now, together zamu kulada su, and listen to me I will never judge you da past dinki, Aya kalleni nan kowa nada tashi kaddaran a rayuwa, kowa da yanda Allah ya tsaramai rayuwan shi kuma dole sai mutum yayita ahakan ne, the most important thing shine mutum should realise his wrong doings and ask Allah for forgiveness, Allah gafurru raheem ne, shin kintabajin tarihin karuwan data shiga aljanna just because of a dog? So nobody is perfect, Aya u are a good girl, duk yar da zata iya zuwa any limit danta taimaki iyayen ta da kannenta y'a tagari ce" hawayen idanunta tashare tanajan majina tace "are you sure"? Gyadamata kai yayi yace "yes Aya, duk yar da ta gwammace ta salwantar da rayuwanta danta taimaki iyayen ta y'a tagari ce and bazata taba tabewa ba trust me saisa Allah yakawoni cikin rayuwanki danna tsamoki na taimakeki na killaceki without asking anything in return, stop crying I will marry you nasaki agidana, a karkashin kulawata dakomi nawa without insulting ur past ko anything, everybody in this life deserve a second chance kowa!!! So will you marry me Aya" awanan karan kukan datake

Please Login or Register in order to submit comment